Share this page
1 / 4
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels https://www.arewabooks.com/chapter?id=68b335183a3df143474d0534 *👑 HIDDEN CROWN 👑* _*(Romance and Royalty)*_ *Oum Hairan* *VIP 700 regular 300 via 9031307566 Opay* *My contact 09031307566* *F Page 1-2* Yanayi ne na sanyi me ɗauke da iska me ƙura wadda ake kira da iskar hunturu, farfajiyar gidan sarautar cike yake da mutane kowa ka kalla zaka ganshi kimtse Tsaf cikin shigar kayan sanyi me nuna kariya daga yanayi, wani sashe me ƙarancin hayaniya kuma me tsarin burge idanun kallo na nufa domin gano mana meke gudana a cikinsa domin akan mamallakin sashin labarinmu na wannan karon yake. Kwance saman wani katafaren gado na alfarma wani Matashin saurayi ne naɗe cikin duvet da alama duk da room hitter daketa aiki a ɗakin ɗumin gurin bai isarwa wanda ke kwance saman wannan gado ba, a hankali kuma cikin yanayi na tsoro matashiyar budurwar da ta buɗe Ɗakin ta shigo ta tsugunna gaban gadon kamar yanda ta saba ta fara ɗauke kwalbar giyar data gani a ƙasa ta tattare kayan sawar da suke zube a saman resting chair ta haɗa takardu komai ta mayar dashi muhallinsa sannan ta shiga bathroom ta wanke ta fesa turare ta fito daidai lokacin da taga alamun yana shirin tashi daga yanayin motsinsa saurin juyawa tayi ta bashi baya domin kuwa ta gaji da ganinsa tsirara a lokacin tashinsa a bacci wannan ta sanyata yanke shawarar indai aka samu irin wannan yanayin ta juya masa baya a zuwan tana wani abin yafi mata alkhairi. A nutsu ya janye duvet ɗin days rufe fuskarsa dashi ya sauke idanunsa a bayan Marwah dake tsaye jikin madubi ya jima yana Kallonta kafin ya janyo doguwar rigarsa ya sanya a jikinsa ya miƙe a izzance ya nufi bathroom ta sauke ajiyar zuciya jin yau bai tashi a kanta da masifar tasa ta gado ba domin ita dai ta riga gane wannan faɗan nasa na gyatumarsa ne itama kamar shi ba'a mata gwaninta, haurawa gadon tayi ta kwanta a inda ya tashi taja duvet ɗin ta lulluɓa tunawa da gadon waye tayi saurin tashi daidai lokacin da yake fitowa daga bathroom tayi maza ta fuske a zuwan gyara gadon takeyi. Jin idanu na yawo a jikinta ne yasata satar kallon gefe idanunta ya sauka bisa faffaɗan ƙirjinsa tayi saurin ɗauke idanunta gabanta na faɗuwa ta miƙe da sauri ta ɗauke duvet ɗin ta sashi a muhallinsa ta juya zata fice, har takai bakin ƙofa taji yayi gyaran murya ta tsaya cak tasan ƙaddarar yau ma sai yacinye mata mutumci ne yasa ta ɗago suka haɗa ido ji tayi yace “Kin gama aikinki ne?" Ajiyar zuciya tayi cike da mamaki watanni bakwai kenan da Prince Azeez ya kawota wannan masarauta tasu tunda suka zo bai taɓa mata magana da taushin murya ba sai yau. Numfashinta taji yana neman ɗaukewa tayi saurin ɗagowa ganinsa tayi gaf da ita tayi baya da sauri tace “Eh... A'a Ranka ya daɗe zanje in dawo ne in ka gama shiryawa" “Meyesa?" Ya faɗa yana ɗago fuskarta da hannunsa ƙasa tayi da kanta tasa hannunta ta janye masa nasa ta rasa meye yasa yakeson ya rinƙa taɓata ita fah a rayuwarta tana masifar tsoron mutum mashayi musamman daya kasance damuwar da takai Mahaifinta ƙasa kenan, baya tayi tana cewa “Kawai naga kamar na girma ne ina fahimtar abubuwan da bai kamata na fahimta ba shiyasa ranka ya dade nake ganin kamar ya kamata na rinƙa baka guri idan zaka shirya....." Hannunsa ya ɗora bisa bakinsa ya sake zuba idanunsa da ko baishan komai dama na mashayan ne a kanta yana lasar yatsunsa ya sauke wani numfashi me ƙarfi ya juya kawai ya fara shiryawa ita kuma ta samu dama ta koma parlourn taci gaba da aikace-aikacenta daidai gamawarta daidai fitowarsa ta durƙushe ta gaisheshi kamar yanda ya zame mata al'ada idan ya fito ita ce take fara gaisheshi ya hana kowa zuwa sashin sai ita da Jummah. Fita yayi hakan ya bata damar tashi ta nufi baya inda suke zama su karya da Jummah a gurin ta ishe Jummah ta zauna tana cewa “Kinsan yau Aikina bashi da wuya Prince Baya karyawa a sashinsa sashin Kilishi yake karyawa" ajiyar Zuciya Jummah tayi tace “Wai meye ke faruwa a wannan masarautar kamar Kwanakin baya yanzu ma maganar ta sake tashi jiya muna kwance da dare naji su jakadiya da Tsegulma suna hira wai akwai wani abu da ake rufewa a cikin fadar nan kuma abun abune me girman da bayyanarsa zai dagula lissafin fada da mazaunanta gabaɗaya amma kuma har yanzu an kasa gano menene, anya Marwah ba zuwanmu wannan masarautar ne matsalar ba?" Kallon Jummah tayi tana ƙoƙarin haɗiye abincin bakinta ganin yana neman shaƙeta yasata furzarwa tace “To mu meye namu a ciki kawomu fah akayi kuma shi wanda ya kawomun yace siyomu yayi Nifa muci abincin nan yafi mana alkhairi" Cin abincin sukaci gaba dayi suna hirarsu bayan sun gama kowacce ta tafi gurin aikinta sashin Fulani babba Marwah ta nufa don tasan ko bataje ba sai an nemota domin ubangidanta yana can, a babban parlour ta ishe sauran bayin da suke hidima a sashin itama ta nemi guri ta zauna a gefe kamar yanda ta saba duk masarautar batada aboki kuma bata da ƙawa hassali ma jininsu bai haɗu da kowa ba tun farkon zuwansu data fahimci rayuwar masarautar rayuwa ce ta gulma da hassada da kuma cin dunduniyar juna taja tasarifin rayuwarta gefe bata shiga sabgar kowa daɗi kan haka ubangidanta ya haramta mata mu'amala da kowa bayan Jummah yasha hukuntata da nau'ukan azabarsa akan magana kawai yaji ta haɗata da wani ko wata cikin barorin gidan, da wannan ta samawa kanta lafiya ta killace kanta ko a makwanci bata yarda ta kwanta kusa da kowa idan ba abokinyarta da sukayi masa laifi tare kuma hukunci bauta ya hausu tare ba wato Jummah. Ɗagowa tayi da sauri ta kalli Jakadiya da take mata magana, cikin girmamawa ta sadda kai ƙasa jakadiya tace “Fulani ke kiranki" miƙewa tayi jikinta na rawa ta nufi sashin Fulani ta shiga inda tasan suna zama domin karyawa da ɗiyanta ta zube cikin ladabi tace “Na amsa kira ranki shi daɗe fatan kin tashi lfy" jinjina mata kai tayi tare da shaƙar iska idanunta na kan talabijin tace “Marwah wanne aiki kikeyi a ɓangaren Yarimah?" Gabanta ne ya yanke ya faɗi ta sadda kanta ƙasa tace “Allah ya taimakeki...." Katseta taji yayi da cewa “Ranki ya daɗe Ba laifin Marwah bane kawai Ni alerm baya tashina daga bacci yan kwanakin nan" kallonshi tayi ta kalli Marwah dake durƙushe cike da mamaki to ita meye laifinta a cikin tashinsa ko rashin tashinsa bayan ita aikinta kawai gyara ɓangarensa da kula da abincinsa" “Na fahimci abinda kake nufi Luv amma cikin bayin dake wannan Masarauta akwai maza waɗanda zasu iya maka wannan aikin koda yake shikenan ke Marwah ki tattare kayanki ki koma sashin Yarima ki rinƙa tashinsa da asuba"....... Ɗagowa tayi da mamaki da kuma tsoro da nufin kai dubanta ga Fulani saidai tasan ko giyar wake tasha bata isa haɗa ido da ita ba yanzu zatayi mata hukuncin da zai zama izina ga waninta amma to meye hikimar turata sashin Yarima Azeez kwana fah kawai sai taje sashinsa ta rinƙa kwana to a ina? “An sallameki ƴar takalawa" taji Zagin Fulani ya faɗa ta duƙar dakai tace “Godiya nake ranki shi daɗe" miƙewa tayi da sauri garin sauri ta buga ƙafarta da gudunkar ƙofa ta rintse idanunta saboda azabar data ratsata sanin bata da wanda zata faɗawa yasata dakewa ta fice da sauri jikinta na ɓari ta nufi sashin madafa acan ta ishe Jummah ta kama hannunta ta durƙushe ta fashe mata da kuka abinda ya tashi hankalin Jummah ta jata suka fice suka nufi can baya tace “Kin ɗagamin hankali Marwah kuka kuma me yayi zafi har haka?" Tana maganar tana shafa bayan Marwah ta ɗago a sanyaye tace “Komai namu bai zuwa da sauƙi wai mu a bauta zamu ƙare ne Jummah nifa wlh nafi jin daɗin rayuwa lokacin da nake riƙewa Papa sanda muna yawon tituna neman bara duk da cewa na fuskanci barazana iri iri nafi samun nutsuwa fiye da wannan rayuwar da muke yi a ƙarƙashin wannan masarauta mara tausayi da jin ƙan na ƙasanta tayaya za'a wareni a cikin dangina yan uwana bayi a maidani sashin Yarimah" Murmushi Jummah tayi tace “kin cika abin haushi naga dama a ɓangaren muke ko?" Ɗagowa tayi tace “Yanzu fah Fulani take faɗamin wai bana Aikina yanda ya dace Yarima baya fitowa sallar asuba don haka na koma sashinsa da kwana na rinƙa tashinsa yana sallar asuba" Zaro ido Jummah tayi tace “Mun shiga uku wannan miskilin bawan zaki rinƙa tashi da asuba mutumin da ko magana sai yaga dama yake Amsawa shi za'a sakaki tashi sallar asuba taɓ itama dai Fulani to yanzu ke ta ina zaki fara tashinsa salon idan yaje yasha giyarsa ta faɗa masa ƙarya ya kakkaryaki a banza babu abinda zasuce Miki sai taga dama ma tace Miki sannu, ke Nifa tun ranar dana ga ya shaƙeki ɗinnan nakejin tsoro"......... https://www.arewabooks.com/chapter?id=68b409f2f5c67958ef292df0 *👑 HIDDEN CROWN 👑* _*(Romance and Royalty)*_ *Oum Hairan* *VIP 700 regular 300 via 9031307566 Fauziyya Opay* *My contact 09031307566* *FPage 3-4* Numfashi ta sauke tana tashi daga inda take tace “Kuma sai kawai nazo sashensa na rinƙa kwana naga ko masu gadinsa a bakin get suke to Ni ina zanke kwana? Amma dai ba a ɗakin su Jabiru ba ko?" Dariya Jummah tayi har tans riƙw ciki tace “Dako kinsha tsami wai rahuma bala'i ke shekaran jiya da Jabiru yanama Goɗiyar Yarima wanka da ya ɗaga hammatarsa wlh gashin gurin kyayi kitso dashi kuma Bama wannan ba Jabiru ina tunanin ko wanka bayayi kinsan saurayin Iyani ne ranan nan wai take bani labari ya kirata nan ɓarayin Yarima lokacin yana ƙasar waje ya kulle ƙofar ya cire wandonsa wai suyi jima'i tunda dai sun riga sun daidaita kansu lokacin auren bayi kawai suke jira suyi aure, wlh tacemin gandarsa kamar ta jaki haka take itadai da ya goga ya goga taga taƙi shiga sai dannawa yake hanya taƙi samuwa kawai sai ta sulale ta gudu. Cemin fah tayi wai sumar dake gabanshi Tsaf tayi tsayin gashin kanta" Zaro ido tayi tace “Taɓ gsky ƙazami ne naga shi Yarima bamashi da suma in ba a kansa da sajensa zuwa gemunsa ba" Kallonta Jummah tayi da sauri tace “Kin taɓa gani ne? Ance fah a wannan masarautar wai saurayi ko budurwa basa cire gashin mararsu sai lokacin aurensu ya matso shi kuma Yarima Azeez kina kallo ko zancan auren ma bayayi baida aikin daya wucce shaye shaye" Taɓe baki tayi tace “Yo a ina zan gani Ni ƴar iska ce da zan kama kallon mararsa kawai dai naga hammatarsa shi babu gashi ne shiyasa na faɗi haka amma Nifa banji zuciyata ta nutsu da zama a ɓangaren nan ba" ajiyar numfashi Jummah tayi tace. “To ai sai kiyi abinda zaki iya tunda masifar da zata hanaki sukunin rayuwa cikin salama kikeson janyowa kanki ai kawai kiyi haƙuri ki rungumi ƙaddara tunda muka kasan Under control ɗinsa sai yanda sukayi damu kamar siyayyun bayi" daga haka babu wacce ta kuma cewa wata sukaci gaba da ayyukan gabansu da dare ne Kowa yana neman makwanci ita harga Allah ta manta da ance ta koma sashin Yarima Azeez don haka tayi kwanciyarta a inda ta saba kwana, ji tayi an zunbuɗa mata bulala ta zabura ta miƙe a razane tana sosa gurin tare da hasaso laifinta tunawa da sabon aikinta ya sata zabura ta miƙe ta nufi ƙofar fita daga sashin da sauri idanunta na zubar da hawaye, a ranta tana tuna ita ta jama kanta da taje da baayi mata wannan horon ba. Shiga tayi sashin data gani a buɗe taja ta tsaya ganin barorinsa sunata kai kawo cikin barorin ɗaya ya kalleta yace “Yarima yace ki kwanta a wannan ɗakin" kallon sashin da yake nuna mata yayi ita a tunaninta ma bayi ne ko wani abu na musamman ashe ɗaki ne, buɗe mata yayi ta shiga ta ƙarewa ɗakin kallo ya haɗu matuƙa babu abinda yafi ɗaukar hankalinta irin gadon dake ɗakin a rayuwarta tanason gado ko don bata taso ta ganshi a gidansu ba Innanta ko kafin ta Papa yayi mata dukan daya zama ajalinta batada gado duk ta Saida komai sunci abinci a tabarmar karauni suke kwana, ta jima tana kallon ɗakin sannan dai ta daure tayi wanka shi kansa banɗakin ta baza ƙauyancinta a ciki duk kuwa da babu wani abu da yake sabo a ganin idanunta saidai bata iya aiki dasu ba, da ta samu tayi wankanta ta wanke dogon gashinta da ta tsefe ɗazun sai kawai tayi sallar Isha ta kwanta zuciyarta taf da tunanin ta yanda zata fara tashin Prince Azeez da asuba, da wannan tunanin bacci ya ɗauketa baccin da zata iya cewa tunda take bata taɓa yin me daɗinsa ba ba ita ta farka ba saida aka kwala kiran farko, ya riga ya zame mata ɗabi'a tun lokacin rayuwar Innanta ta sabar mata da tashin asuba da haka tayi alwala tayi nafilfilinta kafin lokacin sallah Saida taga an kusa shiga Masallaci sannan ta tashi ƙirjinta na bugawa. Ta nufi sashin da ɗakin baccinsa yake masu gadinsa duk suna tsattsaye da alama sukam basa bacci, babu wanda ya tsaida ta har takai ga shiga parlourn nasa wanda aka ƙure ƙarshen ƙawa a cikinsa ta isa jikin ƙofarsa bugun zuciyar ta na ƙaruwa ta danna bell na door ɗin, shiru tsayin lokaci kafin a bata izinin shiga ta tura ƙofar ta shiga, ɗakin duhu duɗum babu abinda take iya gani sai wani ɗumi da taji yana ratsa jikinta ta tsaya a jikin ƙofar kafin taji alamun motsi kunna lamp ɗin bedset akayi duk da hasken bai wadaci ɗakin ba amma ta samu damar gane inda ya kamata ta nufa a kwance yake lulluɓe da blanket amma idanunsa a buɗe suke, cikin kasalar yanayi ta isa gaban gadon ta duƙar da kanta tare da buɗe baki zatayi magana ya rigata cewa “Banyi bacci ba Marwah!" Yanda ya sauke sunan nata ne yasata sake yin ƙasa da kanta Zuciyarta na bugawa da ƙarfi, kullum yanayin Prince Azeez yana saukar mata da kasala idan suka kaɗaice ita dashi. Ji tayi numfashinsa yana dukan fuskarta ya sanya hannunsa ya kamo fuskarta ya buɗe baki a gajiye kamar wanda ya kwana yana faskare yace “Meyesa kika kwana a inda bance ki kwana ba?" Cikin tsoron yanayinsa ta ɗanyi baya ta buɗe baki tace “Zaa shiga Masallaci ranka ya daɗe" wata gwauruwar ajiyar zuciya ya sauke ya janye duvet ɗin jikinsa yana Kallonta itama ganin dagashi sai pant abu mafi bata tsoro yau ma yanda pant ɗin ya ɗaga saboda miƙewar Dick ɗinsa yasata saurin kawar dakai ta miƙe da nufin barin gurin ya riƙo hannunta ya janyota ta shiga ƙirjinsa ya kama ɗayan hannunta ya ɗora a saman dick ɗinsa jikinsa gabaɗaya rawa yakeyi inda nata yake ɓari tayi baya zata janye a tsorace ya riƙota da sauri yace “Aa Marwah cikin aikinki ne fah dole idan na shiga wannan yanayin kiyi ƙoƙarin saukeni" Ɗagowa tayi karon farko a rayuwarta tun bayan da ta zama A ƙarƙashin ikonsa data ɗaga idanu ta ksllesa cikin ido tace “Ni ba'a sanar Dani hakan ba Prince don Allah...." Ɗora mata hannu yayi a bakinta ya ɗago fuskarta yace “Sai yaushe ne 7 months inajin kamar zan iya cika sharaɗin amma buƙata tana neman gaza juriya bantaɓa ba saidai yanzu bazan iya ba Marwah nayi Miki showing na abinda nakeso gareki kin nuna baki gane ba Ok Ni bazan tursasa Miki ba amma dai kinsan cewa inada dama Allah ne ya bani dama halal nayi komai dake ko?" Ɗagowa tayi tace “Ta yaya Azeez tayaya kake tunanin Allah ne bayan ƙarfaƙarfa kayiwa mahaifina ka ƙwaceni a hannunsa bayan kayi masa barazana da rayuwarsa Banga laifinka ba kanada ikon yin hakan ne amma kuma bakada ikon halatta abinda Allah bai halarta maka ba sannan masarautarka bazata taɓa yarda ba, shin ko kasan cewa asirin kuskuren daka aikata bazai taɓa ɓuya ba, Ranka ya daɗe banso nazo wannan masarautar a haka ba wlh da rayuwa a ƙasƙanci matsayin matar yariman wannan Masarauta Gara mutuwa da izza matsayin Yar jagoran mabaracin ubana sannan ɗan giya, na roƙeka mu tsaya iya matsayin da muka bayyanawa duniyashi mu ɓoye ɓoyayye sirrin da mu uku ne muka sanda kasancewarsa a wannan masarauta"....... *Oum Hairan* *👑 HIDDEN CROWN 👑* _*(Romance and Royalty)*_ *Oum Hairan* *VIP 700 regular 300 via 9031307566 Fauziyya Opay* *FPage 5-6* Janyota yayi ta shiga jikinsa yayi saurin rage tsayinsa yana furzar da iska me zafi a bakinsa tunda yake baitaɓa sha'awar kasancewa da mace ba sai a yan watannin nan da yake fuskantar barazanar gaza cika alƙawarin daya ɗaukarwa kansa tabbas bai Auri Marwah don soyayya ba ya aureta ne don ya nunawa ita da mahaifinta komai yake buƙata samu yake yi koda kuwa samun na nufin rasawar wasu, Saidai zuwa yanzu shima fah yana buƙatar kaɗaici yana buƙatar kusanci shin ya zai yi ne ta fahimceshi ko kuma iko zai gwada mata ya rinƙa hutawa da ita? Janyewa tayi ya saketa ta fice masa daga ɗakin yana tsaye da lissafin makomarsa tabbas lokaci yayi. Murmushi yayi ya nufi bathroom ya sakarwa kansa ruwa daɗin da yake ji da Allah yasa iyayensa basa son damuwarsa abinda yakeso shi yakeyi tabbas wannan tafiyar da Mai martaba ya shirya masa zuwa Yawon shaƙatawa na shekara guda zai yi amfani dashi wajen Hutawa shima yanason sanin abinda akeji a wannan harka da ake ta yi masa tallanta amma kuma da baiwarsa? Ruwa ya watsa ya fito cikin shirinsa na zuwa Masallaci sarai ba makara yakeyi ba target ɗinsa ne raba Marwah da kwana cikin yan uwanta bayi yanason bambamtata dasu saidai yanajin tsoron yin motsin da za'a gane abinda ke ɓoye yasan sanin matsayin Marwah a gurinsa kamar datse igiyoyin farin cikinsa ne, a baya baison yarinyar bata taɓa burgeshi ba duk kuwa da yanda yakejin ciwon ganin wani namiji a gidan sarautar ya raɓeta saidai zuwa yanzu da ta ƙara wata cika ta haɗa komai na hutawa yaji ya kwaɗaitu da hutawa da ita saidai ya lura Marwah ko a yanzu ta rainashi ba wani tsoronsa takeji ba duk kuwa da yanda yayi ƙoƙarin cusa mata shakkarsa. Sun gaisa da Mai martaba Usman mahaifinsa ya zuba masa idanu yana nazarinsa duk da cewa ɗan nasa miskilin gaske ne amma a cikin yan kwanakin nan yana fuskantar kamar a dame yake saidai ko ya tambayeshi amsa ɗaya ce “babu komai" murmushi Mai martaba yayi yace “Anason magana damu ne Yarimah?" Sosa kansa yayi yace “Allah ya taimakeka akan tafiyar nan da zanyi zuwa ƙasashen duniya don jin daɗina inason a shirya min tafiya da bayina guda Huɗu maza biyu mata biyu" Zuba masa ido Mai martaba yayi kafin daga baya yaja ajiyar numfashi yace “Yanzu kuma Yarima kana buƙatar bayi? Ok to ayi yanda kace saura sati biyu ne tafiyar wa dawa ka zaɓa?" Lissafa masa yayi ciki harda Marwah da Jummah Mai martaba yayi umarni da a shirya tafiya dasu don jin daɗin ɗansa tilo a duniya godiya Azeez yayi ya tashi ya koma ya kwanta zuciyarsa wasai da farin ciki yanason iyayensa domin duk abinda yakeso shi sukeyi masa, baccinsa yayi da kwanciyar hankali har ta gama aikace aikacenta bai tashi ba itama bata shiga ɗakin nasa ba domin ɗazun da asuba ya bata tsoro batason sake shiga inda yake domin kuwa ta fahimci Azeez bashida kunya ko kaɗan kuma idan taci gaba da shige masa zai kaita ya baro domin a zahiri take fuskantar inda ya dosa so yake ya samu dama ya rabata da komai bayan cikin sharuɗɗan aurensu shi da kansa yace zasu zauna ne matsayin ma'aurata domin wani ɓoyayyen sirri nasa bawai don yana buƙatarta matsayin Mata ba zata amsa sunan matarsa ne na zuwa lokacin da iyayensa zasu masa aure da matar da zasu zaɓa masa ya faɗa mata bata burgeshi ba bai kuma taɓa sha'awar haɗa wani abu da ita ba, to amma ya tun tafiya batayi nisa ba ya fara bijiro mata da abubuwa makamantan haka? Bata mantawa akwai ranar da Fulani ta taɓa aikota sashin nasa da yamma ta isheshi a kwance a parlour da gongonin giya a gefensa ga hodar iblis ɗinsa nan a ajiye da kaskon shisher dukka ya tattara a gabansa yanata bushe bushensa buɗe kofar tayi ta shigo da sallama a bakinta ta, ya ɗago jajayen idanunsa da har wani blue sukeyi saboda irin buguwar da yayi ya zubasu a kanta. Matuƙa ta tsorata da yanayinsa duk da cewa a baya bata wani tsoronsa amma yanzu fah ya dasa mata tsoronsa da irin azabar da taga yana sawa a ganawa duk wanda ya shiga gonarsa, da wannan ta duƙar da kai tace “Ran....ranka shi daɗe Fulani ce ta aikoni wai me zakaci....." Cikin yanayin buguwa yace “Ni Fulani....me...mema...." Da tsoro a muryarta tace “Me zakaci ranka ya daɗe" Lumshe idanunsa yayi yana wata irin murmushi yace “Yawwa Yarinya bari in tuna....." Tashi yayi yana tangaɗi yana layi ya nufi ɗakinsa tana durƙushe tana addu'ar Allah ya shiryeshi wannan shaye shayen nasa sunyi yawa taji yace “Ke Baiwata yar.... talakawa Zonan ai dama babanki ɗan giya ne ko....yawwa maza zo na faɗa Miki me zanci....." Batajin daɗin yanda yake yawan ambaton mahaifinta musamman a halin mayensa amma ya zatayi dama shine ya ja mata daya karɓi kuɗinsa ya bada ita gareshi tana shiga taji ya dannawa ƙofar remote ta juya da sauri ta kalli

Chapter 1 of 4