Share this page
1 / 3
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels [4/23, 6:53 PM] mamanteddy3: _*🔥“.....ZAKI......”*🔥_ *(Fiery embrace,touch heart memory and a love to remember).* The story of courage in hero's journey with secret desire”. Free page 1 *💃🏻✍🏻Marubuciyar:* Walijaam The sexy Boss Yar tsakar gida My Lady boss Rainon soja Bafullatanan Ruga Siyasata Gidan kwarata Ƙwarton manya The virgin maid Zuma da maɗaci Habibi da'iman Gidan zaurawa Sadaka yalla Dijama yar Fulani X world duniyar shahara Ƴar waye Taɓarah Yar Aikina Ƴar maula Ƙwayar sama https://chat.whatsapp.com/GrVpTlU1y8ID9LnlAYjNLX *#Writer* *#Ayshatou Maman-teddy* ______________________ *Littafin zaki na kudi ne kar a sha'afa ... regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...idan Vtu transfer ne sai a tura ta Wannan number 09061466409 . Ƴan Niger katin Artel na 500f zaku turo ...Sannan free page ba mai yawa xanyi ba only 5 pages zamuyi na free inshallah💃🏻* *Bismillahir Rahmanur Raheem🙏🏻.* 19oct. 1998 Juliana! Juliana!! Murya mai cike da amsa kuwa ya katse Ni inda nayi saurin juyawa ina ƙare mawa hajiyar dake tsaye tana sauraren kiran sunan ta da wata murya keyi ta cikin wayar ta , inda ta sanya shi a handsfree . Sanye na ganta cikin shigar Hausawa hannun ta ɗauke da Cazbiha🙀amma ake kiran ta da Juliana!!! . Muryar ta ne ya katse Ni inda naji cike da damuwa ko ina na jikin ta rawa yake yi kar³ kamar mazari. Cike da sarƙewar murya ta kira sunan Mahaifiyar nata da Mother”...ya isa! Kar ki kuskura ki ƙara ƙirana da Mother , indai baki amince kin bi umarni na ba komai zai iya faruwa dake da Kuma Wannan Ahalin” . Innalillahi wa'inna ilaihir raji'una...Kalmar da Wacce aka kira da Juliana ta furta kenan wani irin gumi na karyo mata . Cikin zubda Hawaye masu raɗaɗi da kuma zafi ta furta “...No Mother, zan dawo gareku , Amma na roƙe ku ku rabu da Wannan zuri'ar babu ruwan su a komai ”. A yau nake son ganin ki kuma naji labarin bayan Auren ki har Ɗa kin haifa,don haka ki taho dashi ba zamu bari jinin mu ya taso a gurɓace ba , addinin Gaskiya shine Christianity shine addinin gaskiya.....Ba haka bane Mother Christianity addinin wuta ne... Juliana!!! Ta katse ta cikin daka mata Tsawa , tana sarƙewa da Wani irin tari kana cikin raunanniyar murya tace “ Julaina ki kashe Ni kawai ki huta da baƙin cikin da kika dasa mana a zuciya, kika saka maƙiya sukayi mana Dariya . Cikin wata irin dakusasshiyar murya Julaina ta furta “ Zan dawo Mommy, Ina hanya yanzu , zan komo addinin kafurci saboda Ke Mother, duk da nasan wuta ne amma ina roƙon ki ki bar ɗana ya tsira na barshi a dangin mahaifin shi . Ƙittttt!! Taji ta datse kiran. Inda Julaina ta tsaya tana bin Wayar hannun ta da kallo , Kawai sai ta fashe da kuka tana Zubewa a ƙasa tare da cigaba da kukan ta mai ban tausayi . A hankali ta ɗaga Idanunta tana kallon Hoton mijinta ita da yaronta wanda baifi shekaru Uku ba a duniya . Haidar🥹 ta furta sunan tana Zubda Hawaye masu zafi . Hannun ta tasa tana dafe ƙirjinta dake buga mata da ƙarfi , Nayi fatan naga yarona Aliyu Ya Rayu cikin Addinin Musulunci amma dole tasa zamu barta badon naso hakan ba , sai dai don nayi biyayya ga mahaifiyata😢 ”. Zan dingi tunani na tsawon Awanni Ashirin da huɗu ta ko wacce rana ba zan taba manta wadanda da Alherin ka gare Ni ba , ta furta tana kafe fuskar hoton mijin nata da kallo . Ƙwammm-ƙwaam-ƙwamm...” Ƙaran Knocking ya katse ta , inda cikin sauri tasa hannun ta tana goge hawayen dake bin kuncinta . Miƙewa tayi tana nufar ƙofar inda da buɗewan ta tayi ido biyo da Mai kula da Yaron nata gyefe kuma Haidar ne da ganin mahaifiyar nasa ya faɗa jikin ta da sauri itama ta rungume shi , tana jan Ajiyar zuciya tare da saukewa. Laraba Ki shiga masa da school bag ɗin shi , Ni yanzu zan je na dawo zan ɗan fita ’. Okay tom Allah ya kiyaye hanya Hajiya a dawo lafiya”. Yauwa Amin ”. Ta furta tana raɓata tare da rufo ƙofar . Hijab ta saka tana kai hannun ta tare da Ɗaukar wata ƴar akwatin kana ta saɓa yaron dake ta bin ta da kallo , yana ganin baƙon al'amari , don sunan yaro ne amma bai taɓa ganin Mahaifiyar nasa cikin damuwa ba bare yaga hawayenta ...” Ajiye wayoyin ta tayi Hannun ta tasa tana saɓa shi tare da ficewa daga Bedroom ɗin nata . Rintse ido tayi tana barin ƙayataccen gidan Tana bin sa da kallon ban ƙwana kamin ta nufo inda mai gadin yake tuni ya iso gareta yana faɗin Barka da Warhaka Hajiya Maryam a buɗe Gate ɗin ne?. Hunmm.....Barka Zubairu , A'a zan dan miƙe ƙafa ne yau , ba da moto zan fita ba . To Ranki yadaɗe ya furta yana saurin buɗe mata ƙofan gate ɗin tare da yi mata adawo lafiya....” Fitan ta ke da wuya ta tadda moton da aka tura mata taxt da zata ganshi a wajen gidan , wannan yasa ta nufar moton baƙa ce ta ko ina bata hango na ciki . Kamin ta ƙarika tuni an bude mata moton tana shigewa suka ja da Wani irin mahaukacin gudu suna barin layin. Juyowa tayi tana bin fuskokinsu da kallo inda a ciki mutum guda ɗaya tak ta sani Wato Madam Silvaline wacce take matsayin yayar Julaina . Wani irin kallo take bin Ƙanwar nata dashi , kamin ta fara da cewa “ Kin bamu kunya Julaina , amma ba komai daga yau kinyi banƙwana da Zaman Nigeria ta har abada! Mother tace a sanar dake ko bayan ranta kika dawo bata yafe Miki ba. kuma faɗa mun wani addinin kike ciki yanzu ? Addinin Yesu Almasihu ko....kamin ta ƙare mganan cikin zuba Hawaye Ta furta ina cikin addinin da iyayena suka haife Ni a ciki , Christianity addinin Almasihu . Yashe baki Madam Silvaline tayi kana tace “ Kaji gaskiya wannan itace ƙarshen gaskiya, Waye sunan Yaron ? Ta furta tana kallon kyaƙyƙyawar fuskar baby boy ɗin. Aliyu Haidar! Julaina ta furta a sanyaye , inda cikin cabe baki Madam Silvaline ta furta “ Meye wani Aliyu? Daga Yau sunan sa ALEXANDER😌 . Kasa cewa komai Julaina tayi tana gani Madam Silvaline ta amshi Yaron nata tana masa Wasa tare da cewa “ zaka zauna Dani Alexander? Domin momy a yau zata bar Nigeria sai dai idan ka girma kaje ka ganta a wata rana🙀 Tirƙashi! Labari ne mai ban tausayi fiery embrace with a sensual dream soyayya wacce ta kasance ta daban . Kada ki bari wannan tafiyar ayi ta babu ke ehemmm💃🏻😹 . Taku a koda yaushe #Ayshatou Mamanteddy. #masu buƙatar a tallah ta masu hajar su zasu iya tuntuɓata ta Wannan number 08081202932 [4/24, 8:13 AM] mamanteddy3: *🔥“.....ZAKI .....”🔥* The story of courage in hero's journey with secret desire . https://chat.whatsapp.com/GrVpTlU1y8ID9LnlAYjNLX *Free page 2* *#Writer* Ayshatou Mamanteddy. *Marubuciyar 💃🏻* Walijaam The sexy Boss Yar tsakar gida My Lady boss Rainon soja Bafullatanan Ruga Siyasata Gidan kwarata Ƙwarton manya The virgin maid Zuma da maɗaci Habibi da'iman Gidan zaurawa Sadaka yalla Dijama yar Fulani X world duniyar shahara Ƴar waye Taɓarah Yar Aikina Ƴar maula Ƙwayar sama *Continuetion✍🏻* #Ƙauran kuregu 2024 Wata ƙaramar Ƙauye ce dake ƙarƙashin Jahar Kaduna...Ƙaramar gari ce sosai don saboda rashin yawan mutanen garin idan ka gane sai kace ƴan uwa ne . Allah yayi masu Arziƙin noma don mazan ƙauyen sana'ar su kenan , Wannan yasa Wasu mazan Zaka ga suna tafiya noma da yaran su Wasu kuma har da matayen su , duk da wanda suka fi hakan marasa adalci ne , irin mugayen mazan nan! A tsakiyar gona dake cike da ciyayi ne na hango wata dattijuwa wacce ba zata haura shekaru 47 ba , gyefe guda Ɗiyar ta ce wacce a shekaru ba zata Wuce 16 ba . Sun duƙufa suna girbin Tumatur🥹ga rana da ake faman ƙwallawa ”. Kayan jikin su kaɗai zaka kallah zaisa ka fahimci Ko a wannan ƙauyen nasu talaucin yafi na kowa,duba ga yanayin jikin su da kuma tufafin dake sanye jikin su , duk sun lalace sun yi koɗa ga fachi ga yagi ta ko ina . A hakan kuma riga daban zani ma daban haka kallabin su . Mamaki ya kamani ƙwarai ganin yanda mata ke ɗaga fatanya suna girbi tamkar maza majiya ƙarfi ”. Cikin Muryar ta gatsa² da gani kasan irin yaran nan ne masu faɗo magana dukkan abin da yazo bakin su sam basu san tsoro ba ta dubi mahaifiyar nata tare da cewa “ Mama! Mama!! Mama gaskiya na gaji mu koma gida hakan nan Baba idan ya dawo daga kasuwar Cacan sa sai ya cigaba”. “Cikin Raunanniyar Muryar ta ta dubi kyaƙyƙyawar ɗiyar nata Wanda tsaban Wahala tayi baƙi duk ƙyaun nan babu sai wanda yasan yarintar ta ”. A'a A’iee! “Maza mu cigaba , kin san yanzu Ilu yazo wurin nan ya tadda mu a huce Muna zaune dani dake duka ba mu wuce hukuncin sa ba ”. Kamin A’ieeee tayi wata magana suka jiyo gyaran Muryar sa daga can ɗan nesa dasu yana nufo inda suke . Cikin hanzari Mama Zainabu ta kama fatanya haka ma Ɗiyar nata Aisha wacce suke kiranta da A’iee”. Bin malam Ilu nayi da kallo yanda yake tafiya da wata cinyayyen takalminsa . Yana tafiya yana taunar goro ruwan goron bakin sa duk ya zubo ma fuskar sa saboda tsaban ƙazanta, Rigar jikin sa kuwa kar kuyi fatar ku shaƙi dauɗar jikin sa , don datti da ƙazanta . Idanun sa jajaye gasu sai watso su waje yake yi na masifa . Gyefen su ya zauna saman wani buhu da suke shimfiɗawa idan sun yi rabin aiki sai su huta anan , sau tari har barci sukan yi ma ”. Zama Ilu yayi yana fiddo da sigari yana fara zuƙar ta a cikin gonar, kai da gani kasan irin tantiran ƙauye ne , wanda suka gagari kowa . Hannun sa yasa yana mutsika gaban sa yana wasa da Kaciyar sa A gaban su wanda ganin haka yasa Ka mama Abu saurin cewa “ A‘ieee maza cigaba da Cire tumatur ɗin , kar ki tsaya kuma bance ki juyo ba , zan Matsa ma Malam Ilu jiki😢so annoyed and painful , ALLAH kar ka haɗa dukkan musulmi da miji irin Malam Ilu ,wannan sumuntaɓi ne baku ji komai a cikin wannan labari na ZAKI🔥 naji comments ɗin ku ina matuƙar godiya sosai . Cikin zazzaƙar Muryar ta mai cike da Tsiwa tace “ To mama don a rayuwarta a yanzu ba ƙaramin haushin mahaifinta take ji ba , Saboda halin sa a ƙauyen babu yaron dake hulɗa da ita . Sannan ga irin Azabtarwar da yake mawa Mahaifiyar ta wannan yasa ko haɗa ido dashi bata Son yi . Matsawa Mama Abu tayi kusa dashi har a lokacin yana Aikin kama Kaciyar sa yana lilayata hannun sa ɗaya yana zuƙar sigari 🚬 ”. Miƙa mawa Mama sigarin yayi tana saurin amsa jikin ta ko ina rawa yake yi , haka yayi banɗasheshe ya miƙar da jiki da ƙafa yana cigaba da shafa Kaciyar sa ta cikin wandon sa . Cikin danne damuwa da mayar da ƙwallah Mama ta sunkuya tana Fara matsa masa jikin sa ta ko ina har zuwa tafin ƙafarsa . A haka takai ta dawo sam bata lura da ta aje Karan sigarin ba🚬 a ƙasa , sai dai jin Wani irin mari tauuuuuu da Ilu ya shimfiɗa mata a fuska yana hankaɗata gyefe tare da fara masifa , inda Cikin gudu A'iee ta saki fatanya tana yo kan mahaifiyar ta ”.......................bari mu ɗan gyara zama mu lalubo mutanen York city kana mu dawo labarin A'iee da kuma Mahaifinta ilu da mahaifiyar nata Mama Abu🥹. “York city”. “.....Wani irin kyaƙyƙyawan Saurayi na gani kishingiɗe a Resting chair , Wanda da fari kallon bature zakayi masa karon farko . Duba ga yanayin koman sa”. Gaba ɗaya ilahirin wurin gyefe da gyefe ba bango saii Gilashi ne mai haske yana Wanƙiyar diamond. Fari ne ƙarr kuma dogo tsayayyen namiji, mai ji da cikar kuzari da kamala . Ƙyawunsa yafi komai ɗaukar ido . Yana da ɗan ƙiba kaɗan ba sosai ba ,don har ya ajiye tumbi irin wanda ake ce mawa tumbin kuɗi . Wuyan sa cikin Wani irin sarƙoƙi yake inda yasa ka su hawa hawa kusan biyar . Haka gyefen kunnen sa yasaka ɗan kunne irin mai kama Kunnin nan . Idanun sa cikin baƙar tabarau . Sanye yake cikin t.shirt da shortnicker . Yayin da idanuna ya sauka akan hannun sa da yake shafa Wata matashiyar baturiya dake kan sa tsaye tsirara babu tufafi yana shafa ko ina na jikin ta yana ƙishingide abinsa . “Gaban sa kuwa Wani Babban mutum ne wanda ya taho daga nan gida Nigeria sai rawar jiki yake yi akan arne Wato Alexander 😯 . Bin sa yake da wulaƙantaccen kallon nan nasa ,inda cikin gurɓataciyar hausan sa ya furta “ Ka samo Matan da nake so baƙar fata ƴan Nigeria? Yayi maganan yana kafe alhajin da tsayayyen idanun sa wanda cikin sauri ya gyaɗa masa kai . Ɗan cizan laɓɓansa Alex yayi yana kama Nonon wannan baturiya yana matsa su tare da karkaɗa Nipple ɗin ta da ɗan yatsa kana a miskilance ya furta “ alright That's very good , yayi kyau , yanzu kasan Ni Sarki ne Kuma ZAKI 🦁. Bana bada kuɗi wai akan na biya buƙatana da mace don ɗan Wani lokaci.....idan nayi hakan means I'm not Alex the king....That not me...... mallakan mata nake yi kamar bayi na . Yanda naso zan yi dasu idan naso na gama buƙatana zan iya ƙyautar da su ma Mabuƙata a abokaina, Don haka kayi masu kuɗi na sayar da mutum don sayan su zanyi. Jiki na Rawa honorable Tanimu ya ke duban matan wurin da sun haura sha biyar dukan su tsirara kowacce da position ɗin ta , a ko wani lokaci king Alex ya buƙace ki hayeki kawai zai yi ya biya buƙatar sa . Gashi baya gajiya da cin mace “ Sir Alexander Badamuwa amma dukan su ukun ba ba virgin a cikin su . Yes suna da daɗi ai . Ya basa amsa a taƙaice yana miƙewa daga tsaye tare da nufar Cruzita , wacce yau ita yake marari . Ba tare da ya jira mene Honorable Tanimu zai ce masa ba , ya isa gaban Cruzita dake tsaye kusa da glasss door . Tana ganin sa ta ɗaga ƙafarta Durinta na bayyana, Wani irin gigicewa Honorable yayi ji yake tamkar yaje ya tsunduma Kaciyar sa da tun shigowar sa wurin take har bin wandon sa fat³”. Hannun sa King Alex yasa Yana zura yatsar sa cikin Durin ta yana caccakar Wurin cikin rashin sanin darajar ta . Zare ido kawai take yi tana sauke numfashi don shi ba'a sex dashi kayi ihu , idan kuwa kika yi tabbas zaki amshi hukunci don zame jikin sa zaiyi daga naki sai ya saka securitin sa maza fiye da hamsin suyi Miki fata fata , bayan kin zama baki fahimtar komai kin yi kukan azaban har kin gaji don har da masu suma , sannan zai sa ka a Miki bulalai masu shiga jiki . Don shi dama shi Sarki ne , kuma ke baiwar sa ce don siyan mace yake da kuɗi masu yawa ”. Da yawa A kafuran ma zargin King Alex suke yi don kuɗin sa ya shahara.....”. Da menene zan biyaka Naira Or dollar 🫨? ”. Alex ya furta yana janye yatsar sa daga cin Durin Cruzita da yake yi ”. Wani irin ɓari jikin Honorable Tanimu yake yi cikin rawar murya ya furta “ Dollar...” kallon Na hannun daman sa Alexander yayi ba tare da yace komai ba yayi saurin miƙa mawa Honorable brief case mai ɗauke da daloli. Ɗan shafa fuskar Cruzita yayi yana taunar laɓɓan sa tare da ɗan cizawa kana yace “ Ki huta ammata”. Alexander ne ya fara takawa yana kallon Pinky wacce tayi Saurin bin bayan sa . Wani irin yawu muƙuttt Honorable ya haɗiya ganin irin ɗuwawu da suke saɓal² ga farin jiki irin na pinky gata Tsirara kayan daɗin a warwaje. Wani irin ɗaki ne na daban ya shiga yana cire rigar jikin sa , inda ko ina na jikin sa tattoo ne . Har wuya kuwa . Abinka ga farin fata sai ya fito sosai zanen . Wani irin royal Bed ya ƙwanta akai yana lumshe ido tare da magana cikin Sarautar sa yana cewa “ yau Ke nake SO ki mun Fƴaɗe😲....ki cini sosai . Jama'a kun taɓa ganin mace tayi ma namiji fyaɗe? 🤣 amma zaku gani a cikin littafin zaki . Labari ne mai ɗauke da Abubuwa na rikita lissafi , kuma abun da kai ke kawowa ne kaɗan daga ciki a Rayuwar mu a yau! #Alex the king #A'ieee #Ilu #Mama Abu #Pinky *Ku biyoni a page na gaba💃🏻kar ku manta littafin na kuɗi ne regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 tare da evidence of payment duka ku tura ta Wannan number....bana amsan vtu transfer please 🙏🏻.* *SUFY'S PRINT GRAPHIC DESIGN* Your fevourite Graphic designer for any kind of Designs such as: ✒️LOGO DESIGN ✒️FLYER DESIGN ✒️3D LOGO DESIGN ✒️LOGO PACKAGE ✒️BIRTHDAY DESIGN ✒️WEDDING INVITATION ✒️DIGITAL INVITATION ✒️ADVERT VEDIO ✒️POSTER DESIGN ✒️STICKERS ✒️AND LOTS OF GRAPHICS DESIGN SERVICES You can visit us at our Instagram Handle at:(Sufys_print_graphics) ...DM us for your Designs now at: Whatsapp:07045125150 Ayshatou Mohammed #Maman teddy [4/25, 7:37 AM] mamanteddy3: *🔥“.....ZAKI .....”🔥* The story of courage in hero's journey with secret desire nd romantic. https://chat.whatsapp.com/GrVpTlU1y8ID9LnlAYjNLX *Free page 3* *#Writer* Ayshatou Mamanteddy. 🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔 Anfara biyan Payment na PAID GROUP din ZAKI so duk wacce takeso zata iya fara payment dinta tun yanzu muyi adding dinta a paid group din. Sbd iya Free pages kawai zamu kawo muku anan main Group. *₦500 Only For regular group 🥰* *₦1000 VIP group ❤️* *₦1500 Special payment 🤍💃🏻* Ga account details din dazuku biya ta nan: *6037312299* *Mohammed Aisha* *Keystone Bank* Idan mutum yabiya ya tura mana payment receipt din ta wannan numbers din: 08081202932 or 07045125150 *Ga masu zuwa akan na basu littafaina su karanta ga jerangiyar littafaina,amma duka na kuɗi ne😁kisa kudi ki saya cikin farashi dai dai da aljihunki”.* Walijaam The sexy Boss Yar tsakar gida My Lady boss Rainon soja Bafullatanan Ruga Siyasata Gidan kwarata Ƙwarton manya

Chapter 1 of 3