Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
7 / 7
da haka a wajen su dan ba karamin girmama su yake ba sabi da karamci irin nasu, sai dai duddah haka albasa batai halin ruwa ba. Cike da borin kunya Ramlart ta taso ta durƙushe a gaban iyayenta da iyayen mijinta, fuskarta cike da hawaye. cikin rawar murya tace"Na gode… Na gode da wannan dama da kuka bani. Nasan Ban cancanta ba, amma duddah haka kun yafe mini. Allah ya saka da alheri, zan gyara halayena, wallahi zan gyara..." Hajja ta tab'e baki tace"ai kuwa kam gara Ki gyara Ramlart, kada ki sake kuskuren da zai sa mu zubar da hawaye saboda ke anan gaba." Cike da tsantsar girmama wa Alhaji Musa kalle su yace "To amma ina da wani sharadi. Ramlart ba zata koma gidan mijinta yanzu ba. Zata zauna a nan gidan tare da mu na wani lokaci... har sai Aliyu ya sami wata matar da zai aura. Na yi alkawari , zan nema masa auren mace ta gari. Sai ya auri wata, sannan sai Ramlart ta koma d'akin ta Wannan shine hukuncina a gare ta." A hankali AA Turaki ya d'ago ido ya kalli iyayen nashi a karo na farko tunda ya zauna a falon cikin shiru, zuciyarsa cike da rudani da nauyi, jin hukuncin da Baba ya sake yankewa, Hajja ta kalleshi da damuwa dauke a saman fiskan ta sabi da tasan an sake jefa rayuwar d'an ta a cikin tsaka mai wuya, tana tuna auren Ramlartu ma da yaya ya amince bare kuma wani auren a karo na biyu. Cikin hikima Hajja tace"Alhaji Musa, wannan hukunci mai nauyi ne, amma ka nuna mana karamci da adalci. Allah ya saka da alheri." Alhaji Abdullahi Turaki ya gyara zama kafin yace"Mun amince da hukuncin ka, kuma muna godiya da fahimta da muma karɓan uzurin mu da kayi." Baffah ne ya Kalli Aliyu ya ce"ina ce kaji hukuncin da mahaifin ku ya yanke, ina fatan ka fito da matar auren ba da jimawa ba". AA Turaki ne ya ɗago ido ya na kallon kowa, dake cikin falon ba tare da furta kalma ba, ya sauke kan sa kasa, A zuciyarsa kuwa, ya kudirta cewa kasar ma zai bari gaba daya… ba auren da yake so, kuma zuciyarsa har yanzu cike take rauni da kuma dacin abun da yafaru da shi a shekarun baya, sabi da haka bazai yadda ya sake wani auren ba. Ita kam ramlart duddah hukuncin da Baba ya yanke bai mata dad'i ba amma a hakan ta daure zuciyar ta dan tasan taci darajar su Baffah ne da yanzu ba wannan maganar ake ba , duddah tana tunanin cewa su baba basu hakura ba, ga Mami dake gefe guda tana ta kuka tun d'azu da taji abunda ramlart d'in ta aikata, Aunty hauwa ma tana zaune a gefe tana hararan ramlart d'in, da ba don idon su Hajja ba da sai jikin ta ya gaya mata a hannun ta yanzu ma bata tsira ba jira take su Hajja su tafi . Bayan Wani lokaci su Baffah suka musu sallama, haka su rabu cikin mutunci da girmama juna. Bayan tafiyan su Hajja ne Mami tasa Aunty hauwa ta jarawa ramlart zama dan acewar dama jira take su Hajja su tafi, babu bata lokaci Aunty hauwa dake jin haushin ta tafara sauk'e mata gajiya ,duk abunda ake yi baba bai hana ba hasali ma yaji dad'in hakan, bayan Aunty hauwa ta gama kumburawa ramlart jiki ne , Baba ya sake kafa mata sharrudan shi, yace duk wani aiyukan gidan daga yau itace maiyin su, hatta da sharan tsakar gidan nasu, haka ramlart ta ja jikin ta ta wuce d'akin ta jikin ta duk ya mata tsami. 🔚 ƘARSHEN FREE PAGES! _Ahamdulillah, a nan nakawo ƙarshen Free pages... Amma tambayar ita ce:_ Shin ƙauna zata iya shawo kan kaddara? Ko kuwa kaddara ce zata wargaza ƙauna? 😢💔 Wane mataki AA Turaki zai ɗauka bayan sake ganinta? Shin wace yarinya ne AA turaki yake yawan mafarkin ta ? Shin zai sake had'uwa da ita shin wace kaddarah ce ya ke gudu? Ramlart zata iya samun yafiya daga zuciyar AA Turaki? Shine da gaske ramlart tayi nadama? Shin Ya alak'ar ramlar da majeed İbrahim jatau? Shin sabuwar soyayya zata iya dinke tsohuwar rauni? Ko kuwa sabon masoyi zai bayyana daga inda bamu zata ba? Shin AA turaki zai sake aure a karo na biyu? Shin wacece Dr Farida? Mene yake kunshe a cikin rayuwar shin da gaske Ameer dan ta ne? Shin zata auri Dr İmam? Shin wani sirri ne su Hajja su ka boye shekaru 21 baya? Mene musabbabin ciwon zuciyar AA turaki? Shin wannan ƙaddarar soyayya ce ko hukunci? Shin da zuciya Daya zuly take son ramlart? 🔥 *Zuciyoyin ku na da ƙarfi?* _Toh ku shirya domin zuwan sassan da za su girgiza zuciya, su tada hankali, su raunana jiki…_ *📌PAID PAGES sun kusa farawa immediately zamu fara!* 📍Farashin littafi: *₦500 kachal!* 📍PROMO: *₦300* kacal nan da sabuwar shekara! *🟢Zaki iya Biyan kuɗin ki ta: 7025348616 (Opay – Sakina Ahmad Musa)* *📲 A turo shaidar biyan kudin ta WhatsApp: 07025348616* Kokuma kije arewapen ki biya ki karanta complete. 👇👇👇👇👇👇👇 https://arewapen.com/u/mrsalkali01 1. Idan kai ne AA Turaki, zaka iya yafe wa macen da ta kusan halaka mahaifiyarka? 2. Wane hukunci kaddara zata yanke tsakanin ƙauna da laifi? 3. Shin yafe wa alamar rauni ne ko ƙarfin zuciya? 4. Idan soyayya ta mutu, shin zata iya farfadowa? 5. Shin wata mace zata iya jure irin jarabtar da Ramlart ke ciki? *Nasan akwai tarin tambayoyi dake ranku daban daban ku dai ku biyo NI sannu-sannu in sha Allahu ba zaku yi nadamar biyan kudin ku ba, akwai chakwakiyoyi da yawa a gaba* *"Labarin bai fara ba tukunnah… yanzu ne tafiyar zata fara da gaske!* Me kike jira, Hajiya ta? Hanzarta kibiya naki domin kasancewa cikin masu kwasar: **Zallan ilimi, Darasin rayuwa, Nishadi da fadakarwa, Gwagwarmaya a soyayyah, Sadaukarwa, Zallan kaunah, Kaddara, Da kuma tsaftatacciyar soyayya mai tsayawa a zuciya!** Wannan ba kawai labari ba ne — *ƘAUNA DA KADDARAH* ce! Labarin da ba za ki karanta ki manta ba!" *_SAI NA JIKU YA'N AMANA_* *🖋️ RUBUTAWA: UMMUH EYSHAL (Mrs. Alkali)* *📖 ƘAUNA DA KADDARAH – _Labarin da zuciya zata karanta kafin ido ya Fara gani!_* An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 7 of 7