Abba yaji wani iri tausayinta, tausayi Rahima take bashi bana wasaba, kallon Mummy dake gefenshi hankalinta nakan TV yayi yace "Wife" da sauri Mum ta kallai tace "na'am Alhaji" kallon yaran yayi yace "children" da sauri suka kallai harda Rahima data kifa kanta kan kafa ta dago kanta ta kalli Abban nasu da idanunta dasuka kode sosai kaman mai typhoid, cikin wani irin murna Dady yace "how about we play basketball 🏀 yau in the compound, Rahima da Zeenatu are team Dady, Siddiqa kuma da Lubabatu are team Mummy, let's see who is going to win, yaaayyy" washe baki duka yaran sukayi harda Rahima dan yanda Abba yayi yabata dariya, kallonsu Abba yayi yace "oya oya, kutashi kuje daki ku shiryo cikin jearsy rigunan ku kufito, lemme go and get the ball" tashi sukayi da sauri harda Rahima sukai ciki, Abba ya kalli Mummy yace "jeki shirya kema harda ke kokyayi loosing some fat" turomai baki tayi tace "nine mai kiba gani very very sexy" dariya Abba yayi yace "hakane, Sexy lady, I mean sexy woman" tashi tayi cikeda rangwada tace "sexy lady dai Alhaji, sabida yan mata na haifa saisa ake ganin girmana dansun tasa amma dududu guda nawa nake, yaushe nafita daga menopause" tai maganan tana wucewa corridor, dariya Abba yayi yana girgiza kai yace "Maryam, Maryam badaison yarinta ba, bataki ace she is 12yrs bama indai itane" tashi yayi shima yabi bayanta dan zuwa nashi dakin ya chanza kaya.
Wardrobe dinta ta bude tana kallo, da idanu take neman inda jearsy nata yake, bata manta ranan da Abba yadawo, lokacin yaje Paris shiya kawo musu tsaraba, nata na Manchester ne ja, na Zeenatu ma haka, na Luba da Ya Siddiqa ne na Chelsea fari da blue, a chan kasan kayanta ta hango shi hakan yasa ta janyo tana murmushi sanan ta dauko wani blue Jean nata 3 quater ya wuce guiwan ta da kadan ta ijiye akan gadonta sanan taciro p cap maroon, da sneakers maroon ta ijiye ta maida wardrobe din ta rufe sanan ta kifa kanta jikin gado jikinta yafara mata rawan daya sabayi ta shiga lashe baki, she is craving to the extend yanzu she is kind of loosing it, tasan kozata mutu Mummy bazata bata ba dan Abba na nan gashi kullum yanzu suna tare bakaman da ba da yana dawowa sai tafi study room dinshi sai tsakar dare, yanzu suna tare 247, tasan she could just walk to Mummy's room tabude safe ta dauko tasha tai satisfying kanta tabama zuciyabta abinda yakeso but she is so scared dan tasan Abba zai iya kasheta, besides ita tai alkawari tace yamata kome yaga daman yi inyasake kamata, kwala mata kira dataji anyi yasa ta tashi daga jikin gadon da sauri tana goge hawayen dasuka zubo mata, ta cire rigan jikinta ta yar tana kokarin shiryawa cikin jearsy din.
Fitowa Dady yayi shi kadai tsakar gida rikeda basket ball din a hannunshi, yana sanye da Manchester jearsy shima da gajeren wandon rigan yasaka canvas akafanshi zai kwalama Mummy kira yace sufito wayanshi dake aljihun wandon yahau ruri, da sauri yaciro wayan ganin Sameer ne yasa ya amsa da sauri yace "Hello Lieutenant" cikeda natsuwa Sameer yace "good afternoon sir, ko dayake is still morning" murmushi Abba yayi yace "morning Sameer, ya aiki" anatse yace "Alhamdulillah Abba, ammm Abba I think da daddare am not going to be available dan zanje supervision na various post damukeda shi nan Abj, so I wanted to ask if it is okay nazo yanzu and see Rahima cus am free now" cikin wani yanayi na nuna rashin jin dadi Abba yace "haba Sameer yanzu zuwan ne saika tambayeni, like I said am your father, come anytime u wish and want ba saika tambayeni permission ba d'ana, kana zuwa ka shigo gidanku ne kaji, besides u are doing me a favour fa, helping my daughter ai bazan taba mantawa da alkhairin nanba, saikazo kaji Son" gyadamai kai Sameer yayi kaman tana gabanshi yace "okay Abba sai nazo" "kana zuwa ka shigo ciki direct duk munama compound saikazo" "OK" yace tareda katse wayan, ganin Mummy tafito itama sanye da jearsy Chelsea da team dinta abayanta Siddiqa da Lubabatu duk sanye da nasu, yasa Abba yace "wowowow, My team my team tunda abin harda yar sonkai an waremu" yakarasa wajen Zeenatu da Rahima dake biye dasu Mummy abaya, tsayawa yayi agabansu yace "let's go team Dady and show team Mummy wat we are capable of, ba'a cinmu saidai mu ci" cikin daga murya Mummy tace "impossible, Team Mummy are record breaker forget ku yan Manchester ne kun ajiye record, yau zamuyi breaking nashi, gurlssss mu nunamusu" Mummy tayo cikin filin da yaran biyeda ita, Dady ma yay cikin filin su Rahima suka bishi da gudu Rahima na dariya tana cheering Abba itada Zeenatun. "Aaabbba! Aaabbba! Aaabbba!" sukuma team Mummy suna cheering Mummy. "Mummy eh! Mummy eh! Mummy eh!" wurga kwallon Abba yay sama kafin kace me Zeenatu tai tsaye ta chabe ta ruga aguje su Mummy da Siddiqa suna binta Abba ma na binsu dudda baya wani iya gudu sosai kaman su, Rahima kuma tai gaba chan wajen board tana jiran Zeenatu dan tamata passing kwallon, wani irin circling Zeenatu su Mummy sukayi dan dama batada gudu sosai dan tanada dan jiki tafi su Siddiqa kiba, ganin suna shirin kwace kwallon yasa tai tsalle tareda wani irin ihu. "Autaaa" chabe kwallon Rahima tayi Abba yace "wurga da sauri, wurga Auta" ganin haka yasa su Mummy suka kwasa da gudu sukai wajen Rahima kafin su karasa Rahima tai wani tsalle ta jefa kwallon cikin raga Abba da Zeenatu sukai ihu tareda rungume juna. "is a goal" wani irin tsallen dadi Rahima tayi tataho da gudu ta rungume team dinta Zeenatu da Abba, kafin ta sakeshi tahau rawa tana dariya Zeenatu ta shiga tayata suna rawa suna tsalle suna tafi, kama waist Abba yayi cikeda jin dadi yana kallonta yanda ta sake sosai tana murna rabon daya ganta haka harya manta, dudda he is super tired amma the whole basket ball idea was worth it look at his Rahima now, da gudu yakarasa wajen inda sukema us Mummy da Siddiqa da Lubabatu dasukai kini kini darai yace "who dares stand to Manchester? Am sorry yan Chelsea but Dady team is unbeatable right girls?" atare Rahima da Zeenatu sukace. "right Abba" suna wani feeling kansu, dariya Abba yayi ya rungumo Rahima a one side Zeenatu a one side of his hand, ya zare p-cap din Rahima yana kallon fuskan Mummy yana dariya yace "haba wifey, team dinku ar......" kaman ance ya juyo, Sameer yagani sanye da kayan sojoji ya tsaya jikin Gate rikeda car keys a hannu yana kallonsu yana murmushi, da sauri Abba yasaki yaran yana maidama Rahima p cap dinta akanta yace "laaaa Lieutenant, barka da zuwa" Lieutenant da Abba yakira yasa kowa yakalli Gate din, karasawa gaban gate din Abba yayi shima Sameer yakaraso Abba yamikamai hannu yace "welcome Sameer barka da zuwa, sorry fa, we were actually playing basket ball, halama ka kirani banji kiranba wlh" gyadamai kai Sameer yayi yace "I actually called twice" cikeda rashin jin dadi Abba yace "so sorry, yaran nan ne wlh muke basket ball, yau sunada mid semester ba school shine suka tasani agaba" murmushi Sameer yayi yace "what a nice family, hakan yakamata" dan dariya Abba yayi ya shafa bayanshi yace "tafi study room din bari naturo maka ita, kaganta chan" yanunamai Rahima dake sanye da p-cap itada Zeenatu suna rawa, kallo daya yamata ya dauke kai ya gyadamai Abba kai yafara tafiya, da sauri Mummy ta dunfaro su tace "a'a su soja ne agidan namu haka, yau munada manya manyan baki, aiko gashi ansha kayan sojoji an wanko kyau, and you know you look good da kayan fa, so handsome and se.....xy" tafadi ahankali ganin Abba yawuce zai kira Rahima dake raye raye, dan sunnar dakai Sameer yayi ganin ta babu mayafi yajuya yadan kalli Rahima dake rawa Zeenatu tagaji takama gwuiwa tabarta ita kadai tanata tikawa yace "good morning Mama" dan juyawa Mummy tayi ta kalli inda yake kallo ganin Rahima ne yasa taji gabanta yafadi tace "wanan kallo haka Sameer bazafa mubama soja ba, banda hakama Rahima yarinya ce, tuzuru irinka yakama min y'a ai saidai akirani ace ga gawarta abu ba kadan ba, irinka sai mata nunannu kaman su mu" tai maganan tana murmushi tareda dan lashe lips tana kallon fuskarshi, juyowa yayi ya kalleta ido cikin ido kaman maison karanta wani abu atattare da ita, Mummy jitake abu na tsayayo mata, tanason namiji dakakke jarumi haka, yanda Sameer ya kalleta cikin ido babu wani alamun darr ko tsoro yasa taji organs din jikinta sun mike, Lord! She is crushing on this sexy giant guy, dauke kai yayi yafara tafiya yace "excuse me Mama" da sauri Mummy tabishi tace "haba Sameer da shekaru nawa na girmeka duka duka yar yarinya dani eh Sameer kake cemin Mama?" dan kallon Mummy yayi kaman yanda ta zubamai idanu itama ta tsaya chak tana wani irin murmushi jitake kaman tajawo shi ta rungume shi. "Wifey" Abba ya kwala mata kira da sauri ta juya yana tsaye tareda su Zeenatu ga Rahima kuma ta taho tana tafiya ahankali tana tahowa, da hannu yamata alamu datazo yace "zomu cigaba wifey" dan batarai tayi tadan harari Rahima dake tahowa tana kallonta sanan tawuce batare dataima Sameer sallama ba dan ko kadan bata so Abba yakirata ba, tsayawa Sameer yayi yana kallon Rahima dake tahowa tana kallon Mummy tana murmushi sosai duka white hakoranta awaje, fadawa jikin Mummy tayi ta kyalkyace da dariya sosai ganin Mummy ta daure fuska tace "Mummy na are you sad we won?" dan tureta Mummy tayi tace "common leave me alone, go and hug your team leader tunda har kun iya cinmu" fashewa da dariya Rahima tayi data dade batai irin shi ba ta kankame Mummy ashagwabe tace "kai Mummy na, inda kunefa kuma da kunci mu muyita jin haushi, kai Mummy wayau ko" takara kyalkyace wa da dariya tana chusa fuskarta kan kirjin Mummy kaman wata yarinya maishan nonno tana dariya, juyawa da Sauri Sameer yayi yadauke kanshi yawuce study room this is the first time yake ganinta so happy like this, kwala mata kira Abba yayi ganin shirmen dasukeyi da mamanta. "Rahima bazaki wuce kitafi ana jiranki ba" da sauri tasaki Mummy tai hanyar study room dinta da gudu, hannu tasa tabude kofan da sauri ta shiga, hada ido sukayi da Sameer din dake zaune kan kujera yadago kai yana kallonta, ahankali tace "good morning" dauke kai yayi daga kallonta hakan yasa ta tabe baki tawuce ta zauna kan kujeran gaban table din Abban tai shiru tana karkada kafafu.28.
Free page
Tana karkada kafafun ta dake sanye cikin sneakers, kafe kafafuwan nata yayi da ido yanda right leg wrist dinta ke sanye dawani hadadden leg chain dayama tiny leg din nata kyau kaman ka sace, batare daya kalli fuskarta ba yace "mesa kike saka leg chain?" kallon kafafun nata tayi kafin tasaki murmushi tace "sabida ina sonsu ne, sunada kyau" zai kara magana wayanshi yadau kara hakan yasa yaciro wayar daga aljihu ya kalli screen din sanan yay picking yakara a kunnenshi batare dayay magana ba but da alamu sauraron maganan dayan bangaren yakeyi, dan dago fuska Rahima tayi ta kallai, kayan sojojin sunmai wani irin shegen kyau, bakin fatanshi na shining yana daukan ido, pink lips dinshi ta kafe da idanu shi kadaine abu dan jajja jajja a fuskarshi aranta tace wai mesa yawanci sojoji bakake ne, ahhh dark men are ugly, dan fari zan aura inna tashi aure sunfi kyau, dago idanunshi yayi karaf suka hada ido, dan zaro fararen eyes dinta tayi cikeda rashin gaskiya gabanta yawani irin fadi, batare daya cire nashi idanun daga kanta ba yay magana yace "Alright ganinan zuwa" zare wayan yayi daga kunnenshi yana kallonta, cikeda rashin wasa yace "why are you looking at me?" dan turo baki tayi tana kallon nashi cike da rashin gaskiya kafin tawani irin washemai baki ta kyalkyace da dariya tareda tashi da gudu tai kofa, da sauri yakirata. "Rahima" juyowa tayi ta kallai tana kokarin bude kofa tana murmushi, dan sakin fuska yayi kadan ganin yanda takemai murmushi yau she seems very happy. "come" makemai kafada tayi tabude kofar da sauri tafita, tashi yayi yafito batawani nisa da study room dinba yakirata. "Rahima" da sauri tajuyo sanin su Abba na iya juyowa and Abba yana ganin yakirata bata amsaba fada zai mata, yaga ana kiranta taki zuwa yasa ta juyo da sauri, alamu yamata da hannu datazo inda yake, takowa tayi ahankali ta taho ta tsaya har gabanshi ta daure fuska, Mummy dake buga basket ball sai satan kallon su zuciyata na bugawa bim bim bim.
Karasowa tayi har inda yake agaban dakin, kaman 5 feet tsakanin su ta tsaya yanda yake kallonta yasa tadan juya ido tareda wani lankwasa kai tace "ni gani me kake kirana?" shiru yayi yana kallonta, ahankali cikin low voice yace "ni kikema dariya? Wats funny about me?" yafada babu wasa, dan juyowa tayi ta kallai kaman yanda shima ke kallonta, wani irin murmushi ta sakinmai duka white kananun hakoranta suka bayyana tace "su Mummy ne suka bani dariya ni ba kaiba, wai dan mu Team Dady Manchester munci shine suke fushi sunata hararan na sabida ninaci ball din, kaga ko na iya basketball tun a school Inna karbe ball din saina wurgashi cikin raga sanan zasu sake iya rike ball din, sabida wai Ya Zeenatu tamin passing ball din aiko su Mummy, da Ya Siddiqa da Ya Lubabatu suka biyoni da gudu, na daka wani high jump and throw the ball sai cikin basket and it was a goal, shine suke fushi hahahahha" takara kyalkyacewa da dariya tasa duka hannayenta kan bakinta tana rufe baki tana dariyan harda hawaye, shiru yayi yana kallonta she looks so innocent, so cute while laughing, yanzu dai wats funny acikin wanan labarin datake bashi tana dariya, this is the first magana datamai batare daya tambayeta ba tana uban dariyan nan kaman zararra, murmushi zaiyi amma yahana kanshi dan smirking yayi yasa hannunshi cikin aljihun gaban riganshi yaciro wani dan karamin card ya mika mata, tsayar da dariyan tayi ta kalli card din dayake mika mata tace "menene wanan?" ahankali yace "is my card, just keep it with you, anytime dakike da any problem, ko u are sad or anything my digits are there just give me call" daure fuska tayi tace "why will I call you kaida baka ma mutane dariya, fuskan ka kini kini kaman wani mala'ikan mutuwa Astagafurullah" wani irin kallonta yayi kaman mai shirin tuhuman ta yace "kintaba ganin mala'ikan mutuwa ne?" girgixa mai kai tayi batare data kalli fuskanshi ba tace "ai Mummy naji tana cewa basa dariya kuma baka dariya" dan shiru yayi hakan yasa tajuyo ta kallai hada ido sukayi, strictly yace "idan na bama mace abu dolene ta karba so take it" yanda yay maganan kaman magic ahankali ta mika hannunta ta karba ta tusa a aljihun bayan Jean din dake jikinta, tace "uhm kanada sisters?" fara tafiya yayi tabishi da sauri tace "to kamin shiru nace kanada sisters?" gyadamata kai yayi. "eh inada sisters 5" tabe baki tayi tace "chap basuyi sa'an Yaya ba wlh" da sauri ya kalleta, zaro ido tayi cikeda rashin gaskiya ta kyalkyace da dariya tana komawa baya ahankali saida tadanyi nisa dashi ta tsaya tace "danma kasamu inama magana kaketa hararana, haushinka nakeji fa tunda kamin wankan ever water" glass dinshi dake aljihun gaban riganshi yacire yana kokarin budewa ya sanya a idanunshi yace "kinyi shaye shaye kin bugu dats the only thing that can get you up on your feet" dan shiru tayi saikuma tai wani irin murmushi tace "bakasan dadin abin nan bane wlh, inda kasani kullum saika kawomini kaima" dawani irin sauri yadago kanshi ya kalleta, kyalkyacewa da dariya tayi kaman wata banza tajuya zata tafi da sauri yace "I will get back to you on this nazo anjima, bamu gama maganan nanba" turo baki tayi irin ko a jikin nan nata da sauri tai field ganin Mummy na kallonsu yasa tai wurin ta, fadawa jikin Mummy tayi da sauri Mummy ta tureta hakan yasa ta dago kanta ta kalli Mummy, cikin wani irin yanayi Mummy tace "sorry ina zuwa Auta, bari na zaga" tai hanyar flat dinsu, shikuma Abba yajera da Sameer sukai gate.
Da gudu Mummy ta shiga dakinta maida kofan tayi tarufe tasa key ta shiga bayi da sauri tana dafe kirjinta ta rufe bayin da sakatan kofan zuciyarta na suya, tsayawa tayi agaban madubi tabude tap ta tara hannayenta, ruwa ta debo ta wanke fuskarta tana sauke ajiyan zuciya tarasa meke mata dadi saikuma ta fashe da kuka sosai hawayen na gangarowa daga idanunta suna hadewa da ruwan kan fuskan, kallon fuskan nata tayi a madubi tace "me kike tunani Maryam? Eh? Nace mekike tunani dakika bar yarinyar nan for over 4days yanzu batasha komiba eh?" tadakama kanta tsawa, tace "are you willing kibar all your 8yrs work yalalace acikin just sati? Wat is wrong with you? Why can't you stick to the plan? Destroy Rahima's life batare da ita karan kanta tasani ba, ki la'anta rayuwar yarinyar nan ta yanda ko an tambayeta Rahima wayafi kowa sonki aduniyan nan zatace Mummy na tafi kowa sona, she is my number 1, nanko batasan babu wanda yakaiki tsananta in this entire whole earth, ki sata ajiki give her love and destroy rayuwanta ta karkashi" shiru tayi tana sauke ajiyan zuciya, ahankali tamika hannunta tajawo towel dinta dake kan hanger ta daura kan fuskarta ta share hawayen fuskar nata tass sanan ta kalli madubin tace "meke faruwa tsakanin Sameer da Rahima? Murmushin me yake mata? Baitaba min murmushi ba, bai taba yima su Zeenatu murmushi, then wats with the smile dayama Rahim dazu? Dariyan metake mai? Kokarin fara sonta yake koko tafara sonshi ne koya fara sonta ne? No!" ta daka wani uban tsawa tace "Sameer ina sonka I want to rock my 50's dakai, I want your cum to fill me, I want my p*ssy clinching around your cock inamaka kuka ina maka shagwaba ina rokanka daka barni nagaji but that your soja dick yace baisan wanan ba ka cigaba da kwakulata kaman kana kwakulan hanyar paradise, banso kaso kowa cikin yaran gidan nan, danni uwarsu nike ganinka a idanuna, dole! I have to make you hate Rahima, I have to make her father hate her as well, is time I remove Rahima from the picture once and for all kafin damana ta kufce mini" wani irin makirin murmushi tayi tana kallon madubi tace "Safa kina koma wace duniya kike zaki sami labarin abinda yarki tazamto aduniya, abu biyu zan rama ta hanyar wulakanta rayuwar yarki ta zamto abin kwatance shine sawa dakikayi mahaifinsu yasake ni nabar gidan nan sanan barin cikin dakikaja nayi wanda am sure dana haifi magajin ubansu, just watch and see, is time kisan akwai randa shuka shairi kan back firing" tai murmushi tareda tube kayan jikinta ta fara wanka.
Sai wajajen daya suka gama basket ball din agajiye dukansu suka shigo falon Abba yace "kuje kuyi wanka ayi salla ai bacci" gyadamai kai duk sukayi suka wuce daki, da kyar Rahima tai wanka tafito wani doguwan rigan atampa tasaka na english wax, green da black ya mugun mata kyau, tasa hijabi tai salla gudun kar Abba ya shigo koya tambayeta kotayi, tana idarwa anan kan dadduman bacci yay awon gaba da ita, Abba yanayo salla ya dudduba su ganin duka yaran sunyi bacci yasa yay dakin Mummy, akan gado ya ganta daure da towel tana hutawa, fadawa kan gadon yayi yahau kanta yana shafata, dan yatsine fuska tayi tace "Abban su kafasan nagaji dukkun wahalar dani da tsalle tsallen basketball" ahankali yace "nima nagaji wifey saisa nakeson na warware gajiyan ajikinki, let's relax" yana maganan yana warware towel din bayanda ta iya tanaji tana gani yay screwing nata na minti uku ya sauka gefenta yana sauke ajiyan zuciya kaman yay aikin hajji, tsaki taja aranta cikeda takaici sai lokacin data fara jin dadi sai yawani kawo, the shit hurts and is damn annoying, ringing wayar Abba dake kan gadon yayi hakan yasa da sauri yatashi zaune ba kaya ajikinshi yadau wayar ya kara a kunne yana sauraron me ake cewa sai chan yace "ohhkay am coming, just wait for me at the office, will see you in the next 20min" ya katse wayan kallonshi Mummy tayi tace "ina zaka bakace min kadau leave ba" tashi yayi yay hanyar bayinta yace "sako aka kawomin dole kuma nizan karba nai signing cewan na karba, bazan wani dadeba zan dawo" ya shiga bayi ya rufo, tsaki Mummy taja ta kife kanta kan follow tana tunani she is just picturing yanda Sameer is, she can't wait for the day she will grab those his muscles and kiss that his dark thick skin.
29 & 30
Last free page
Fitowa Abba yayi daga wanka, yadau kayan daya cire ya zura yace "lemme go and change wifey tashi kije kiyi wanka kema" gyadamai kai tayi yawuce yafita dakinshi yaje ya shirya cikin cooperate office wears ya feffeshe kanshi da turare yasanya cover shoe yadau car key da wayarshi yafito, ahankali yatura kofar dakin Rahima ganinta kwance akasa kan dadduma tana shekan bacci yasa yay murmushi dan tai salla kenan, dan Jim yayi yana kallonta kafin ahankali yace "Allah ya shiryarmin dake, Allah yamiki albarka Rahima" janyo kofan yayi yarufe ya wuce dakin Mummy daidai tafito daga wanka daga bakin kofa ya tsaya yace "natafi Wife bazan dade ba, please ga Rahima ki kula da ita idanunki na kanta kaman yanda nake mata kinji" gyadamai kai tayi tace "shikenan mijina saika dawo, Allah ya kiyaye hanya Allah kuma ya tsare" ameen yace yana murmushi yamugun jin dadin addu'an yawuce ya fita yay compound, motarshi ta bude ya shiga mai gadi yabudemai Gate yaja yafita daga gidan.
Jim Mummy tayi bayan fitan Abba ta tsaya atsakar dakin, saida taji karan an rufe gate back sanan tai sauri tai wurin wardrobe, bude wardrobe din tayi da sauri tasa password tabude safe dinta, kwalaban codeine guda uku taciro, dawasu magungunan kwayoyi, sai karan wiwi guda uku da hannuwanta biyu ta kwaso duka tazo ta zubasu kan gado, bude marafan codeine din tayi ta ijiye tabude ledan kwayoyin taciro guda uku ta jejjefa daidai a cikin kwalban codeine din tana murmushi tace "yau zakiyi buguwan da ban taba sa kinyi irinshi ba tun kina 12yrs, maida marfin tayi tarufe tadauka tana jijjiga kwalaban saida kwayoyin suka narke tass aciki sanan ta ijiye ta tashi, doguwan riga ta dauka tasaka sanan ta kwashe kwalaban codeine din tafito tai dakin Rahima tana kallon ko'ina a corridor ganin babu kowa awurin, ahankali tabude kofar dakin nata ganinta kwance akasa harda hijabi ma ajikinta kan dadduma tana bacci yasa ta maida kofan ta rufe ahankali, takaraso cikin dakin tana kalle kalle kaman mai neman wani abu saikuma takarasa wajen gadonta, ahankali ta daura kwalabe ukun codeine din akan side drawer dinta, sanan ta ijiye karan wiwi guda uku awurin ta tsaya tana kallo saikuma ta juya da sauri tasake bude kofan ahankali ta mayar ta rufe takoma dakinta drawer ta tabude taciro wani sabon lighter ta maida drawer tarufe sanan tafito tadawo dakin, lighter ta ijiye kusada karan wiwi, sanan ta mike tana kallon yanda take sharan bacci ahankali gudun karta tadata daga bacci tace "zanga yanda zakiyi kiyi resisting wanan temptation din, today is the fifth day da baki sha komiba tsawon 8yrs kenan baki taba daukan kwana biyuba batare danabaki wani abu kin kurba ba amma wanan karan mahaifinki yace zainunamin shi mai wayone, to yau karyanshi tasha karya, watch and see yanda zanyi turning kowa against you yau, duk yanda zanyi nasa Sameer yazo yau sainasan yanda yayi yazo" juyawa tayi tabude kofa tafice takoma dakinta takasa zaune takasa tsaye burinta shine kar Abba yadawo yanzu at least yabari har sai nan da magrib, tanata kai komo ahaka har akai la'asar salla tayi tafito sanye dawani riga
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 14 Chapter of 15