Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 4
da wasu ledoji guda biyu"sam fuskarsa bbu fara'a danma kar isasshiyar ta masa musu"mamy ce ta Amsa sallamarsa ya duk'a ya gaisheta "broth Ina kwana?"lafiya qlau yafad'a cikin shan k'amshi yana jin kansa na fasuwa"ita kuwa ta gaida shine sbd ganin idon mahaifiyarsa"ledar farko ya mik'a mata tamkar wani yayanta da take bin umarninsa yace"ungo nan"bata kalle saba ta Amsa"karki koma zama ba hula ko d'an kwali"keko tsoron shed'anu bakiyi?"banza ta masa tana duba cikin ledar"hijabai ne da hulunah"murmushin renin wayo ta saki batayi mgn ba "duk yana lura da ita"sai kuma yamik'a mata gudar ledar yace"ki had'amun chips kafin na shirya zan fita ne"yana fad'in hakan ya mik'e tsaye ya fita"mamy ta girgiza kanta tana mamakinsa Aranta saidai batace komai ba "Ahyaan kuwa yabata haushi kodan Allah Ai yace tayi masa Abu kaza bawai yadinga mgn da bata order cikin jin kaiba"saidai yadda take ganin k'imar mamy bataza k'i yimasa ba"tunda tasan Idan batayiba mamyn bazata damuba"ledar ta duba taga,bama,waken gwangwani da planten "kasancewar tasan Akwai su cavage dasu carrots"ledar hijaban ta Ajiye gefe taci gaba da Aikinta "kasancewar mamy tun d'azun ta had'a break fast nasu itada daddy da hamza"bayan sunyi hamzan ya tafi skul"Ahyaan kuwa kusan Awa guda ta b'ata sannan ta gama had'a break fast d'in su itada samarin"komai na mutumin nata ta fidda masa ta d'ora saman tray ta fito da nufin ta Aza masa saman center table shi kuma yana shigowa cikin parlourn"yana sanye da wani yadi me kyau da taushi navy blue ,kansa ba hula"sumar kansa da sajensa sunji gyara, sunyi wani irin shar suna d'aukar idon me kallo"sau d'aya ta kallesa ta d'auke kanta ta Ajiye tray d'in tabar parlourn "kitchen d'in ta koma itama ta d'akko cup d'in tea data had'a da plate d'in chips nata da ledar bread d'in"ko kallon gefen da yake bata kallaba ta zauna k'asa kan carpet.....kina nufin tea d'in ma nine zan had'a?"da mamaki ta kallesa saidai miskilar k'in tankashi tayi"ya tab'e baki yana fad'in k'azama dake ko wanka bakiyi ba zaki yi break fast "nanma sharesa tayi"ta fahimci mgn yake nema ita kuma bazata biye masa ba"sai taci gaba da break fast d'inta "Ahaka khaleel da Isma'il suka shigo cikin parlourn suma duk sun shirya da Alama skul zasu tafi"Anty Ahyaan barka da safiya"suka fad'a suna zama kasancewar sun gaisa da Nura d'azun barka da hutawa kawai suka masa"my brothers Ina kwananku?"suka Amsa mata da nuna jin dad'in rashin girman kai da batashi"bara na tashi naka muku Abin break fast naku....kai Isma'il zaman meye kakeyi ? ka shiga ciki ka d'auka muku"cewar darma cikin gimtse fuska"dato ya Amsa ya mik'e tsaye ya wuce kitchen"bayan Ahyaan ta gama break fast nata ta d'auke kayan ta wuce kitchen ta fara tattara kayan wanke wanke sbd ganin me Aikin mamyn shiru bata zoba....ki shirya Anjima da k'arfe 4 zamuje Anguwa"bance ki sakamu mayafi ba"ki saka hijab"banza ta masa"dan ita wlh tsoroma ya bata ko motsinsa bata jiba saidai maganarsa kawai taji"bakiji ne wai?"bazan jeba"ta fad'a Atak'aice! beyi mgn ba sai k'ok'arin nufar wajenta yayi"saidai shigowar baba laure cikin kitchen d'in,me yiwa mamy Aiki ya saka ya dakata,saiya gaisheta yafita Abinsa.... Ahyaan ta tab'e baki taraka bayansa da harara"uwar d'akina kin dawo?"Eh nadawo baba laure Ina kwana?"lafiya qlau"daga haka Ahyaan ta fita"d'aki ta koma ta duba hijaban kala ukku ne da hulunah suma kala ukku masu kyau irin na zamani"hararar su tayi ta d'auka ta saka cikin ward rope ta shige wanka"da nufin idan ta fito ta gyara d'akin sai taje ta gaisheda mamah.... bayan sallar la'asar Ahyaan na zaune a parlourn ,mamy na bed room"hankalinta na wajen waya tana chats"sai kawai taji An fusge wayar "ta d'ago da sauri gabanta na fad'uwa"tayi tozali da kyakykyawar fuskarsa daya d'aure "yaci wankan k'ananun kaya ya aza p cap"yanata wani irin fitinannan k'amshi ya rufe k'wayar idanunsa da eye glass bak'i....ita shaf tama manta yace zasuje Anguwa"dan rabonta data gansa tun d'azun da safe"itama d'aure fuska tayi ta dena kallonsa tana fad'in bani wayata"baza'a bayarba"ki tashi ki saka hijab muje kina b'atamun time"wai Ina kenan?"idan munje zaki gani"bazan jeba"Akanme zaka dinga wani iko dani kamar wata k'anwarka?"okay haka kikace?"Eh haka nace"to shikenan kinyi ban kwana da wayarki"in kuma kinaso ki sako hijab ki sameni Awaje"koda kin gayawa mamy bazan damuba"kafin tazo na fita"may be daga baya saina canza miki wata wayar"Amma wannan wlh ta haramceki muddin baki bini ba"Abinda ke cikin wayar me Amfani gareki zaki duba"yana fad'in hakan yafice cike da rainin wayo yana sakin wani malalacin murmushi.....✍️ Free page yak'are 😎☺️ wannan book d'in na kudine ! Regular grp 500 Vip grp 1000 Special grp 2k wato 3pages in a day zaku biya kud'in ku ta wannan acc number👉2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251 500 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kira❌ Y'an nijar kutuntub'i wannan n👉 +227 88 01 90 50 Regular 300f Vip 700f Special grp 1500f dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya ba #Mommyn fareesa #Dr Nura Darma #Ahyaan #mr Mahuta #AA mashi #mu'az #Khairiyyah #Ammah #Ummah #ikkhee An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 4 of 4