a zuciyarsa duk da hakan ma a gurinsu an kashe maciji ne
ba'a sare kan ba,
Bayan fitarsa Hana ta sauke ajiyar zuciya, dare ne sosai amma kamar rana ko ina
hasken fitilu ya haska, tayi saurin fitowa daga toilet ɗin, bayan ta buɗe ƙofar,
sannan ta tafi gurin drowar da gudu ta buɗe ta Ciro wata riga, a tunaninta t-shirt
CE, tai saurin rufewa da sauri tasa rigar kana ta ajiye tsummokaran kayanta a gefe,
rigar har ta rufe mata ƙafafu, sannan ƙatuwa ce sai dai tayi yawo a cikinta, Sheyk
ya fito jiki a sanyaye, koda yayi ido biyu da ita bai tanka mata ba, sai ma hayewa
bed da yayi ya kwanta, tana tsaye a gurin har ta fara jin barci, bata san ya zatayi
ba, ta buɗe labulen window ta ɗan leƙa da kanta ruwan dake ƙyalli da sauya kaloli
ta fara kallo tan murmishi, can dai ta fara jin barci, tsumman wandonta ta ɗauka ta
saka a ƙasa kana ta kwanta, zuciyarta fal tsoro ya cika shi,
A cikin barcin nasa ne ya fara wani kyakkyawan mafarki, wai sunyi aure da Hana,
yayi kuɗi sosai, sannan ya ƙara samun muƙami akan wanda yake a yanzu, mafarkai dai
iri iri, sai juyi yake yi, ga wata matsananciyar sha'awarta data bijiro masa lokaci
ɗaya, ya farka tare da sauko da ƙafafunsa ƙasa hannunsa na kan dick ɗinsa ya iso
gareta ya tsugunna a gabanta, babu wando a jikinta ya yaye rigar har ta rufe mata
idanu, sai sauke ajiyar zuciyar kukan da tasha ɗazu takeyi, wangale mata ƙafafu
yayi, tare da ƙarewa gabanta kallo, in Cold voice yace "she's young girl"
Zuciyarsa ta fara basa shawara ta inda zai yi ya kawar da sha'awar da yake ji a
gurinta...!
Page 7-8
Koda ya ɗago hannunsa zai taɓa gabanta sai ya fasa, yana jin zuciyarsa tana yi masa
hani da aikata hakan, sai kuma ya miƙe tsaye yana zagaye ɗakin zuciyarsa, cikin
barcinta take jin iska na shigarta, ta buɗe idanunta a hankali, ganinta a yaye ga
tsuliya batso ta kurma ihu gami da gyara zaman rigar tare da ƙudundunewa guri
ɗaya, shiko yana tsaye a jikin window yana tufka da warwara, har ga Allah daren yau
yazo masa a bazata, tunda yake bai taɓa jin sha'awar da yake ji a yanzu ba, anya
zai iya jurewa kuwa?"
Dare yayi sosai, 11:pm ya dawo bakin gado ya zauna, tsintar kansa yayi da son
kasancewa a tare da ita koda bazai yi mata komai ba, a hankali ya isa gareta,
barcinta ya fara nisa, ya ɗagota cak sannan ya kwantar da ita saman pillow, shima
ya kwanta tare da janyo blanket ya lulluɓe su, yana jin mumfashinsa na fizga,
juyawa yayi yaga tana barci sosai, hannunsa yakai saman kumatunta, sai kuma ya yaye
blanket ɗin ya zamo ya rufe mata iya kwankwasonta, ajiyar zuciya ya sauke a
hankali, lokacin da yakai hannunsa ƙirjinta, suna birgesa, ƙanƙantarsu na sake
motsa masa sha'awa, wuyan rigar yayi mata mata yawa sosai, hakan ya basa damar tura
hannunsa, kamar mai shafa mai ya dinga shafo kan nipple's ɗin yana numfarfashi,
juyi tayi a hankali, bata san abinda Sheyk ke aikata mata ba, barcinta take yi,
Niko nace su Hana anji luntsumemiyar katifa.
Hannunsa na hagu yasa ya riƙe Dick ɗinsa sosai yana mammatse ƙafafunsa, lokaci ɗaya
ya fara tsintar kansa cikin wani yanayi na bazai iya jurewa ba, ya janyota jikinsa
suka manne da juna sosai, mumfashinsa na fizga ya ɗora pink lips ɗinsa a saman
nipple ɗinta yana wani irin numfarfashi, hana ta farka a gigice ta sake tsala ihu a
karo na biyu, cewa yake "Please help me My daughter, am sorry.."
Inaa duk ta birkice masa ya kasa gane kanta sai dai bakinsa har yanzu yana kan
nipple ɗin bai cire ba, tayi ihun har ta gaji dole tayi laƙwam a jikinsa idanunta
sun kumbura, a ga wata uwar azaba da take sha a kan nononta, cikin wani irin salo
na ƙwarewa da bai san ya iya ba, saboda tunda yake bai taɓa tsintar kansa a irin
yanayi nan ba, haɗe ƙafafunsa yayi sosai yana ci gaba da tsotsar nipple ɗinta,
ɗayan hannun kuma yana murzawa a hankali,
Tabbas ta shiga goma, saboda ta shigo hannun ɗan iska.,
Hana take faɗa a cikin zuciyarta, a hankali ya cire bakinsa yana fitar da hucin
iska tare da kamo hannayenta ya ɗora a saman Dick ɗinsa sannan ya kwanta yana
rungume da ita sosai,
A haka barci mai nauyi ya ɗaukesa, itako idonta biyu har akayi kiran sallahar asbha
ta kasa koda runtsawa, kuka ta dinga yi ƙasa-ƙasa, sai wajen ƙarfe 6:20am Sheyk ya
farka, bakinsa na furta "Subhanallah... Subhanallah" niko mom Islam na tsaya
kallonsa dan ban taɓa tunanin yasan kalmar ba, ita kuma lokacin barci ya ɗauketa,
janyota ƙasa yayi tare da buɗe drowa ya Ciro farar jallabiya mai tsantsi da
taushi, ya saka sannan ya fita zuwa Masallaci Kansa harda hula fara, hannunsa riƙe
da carbi ƙarami, koda ya dawo bedroom ɗinsa har yanzu tana barci kamar wata
matacciya, ya ɗan sunkuya ya mintsineta ta farka a gigice ta tashi zata ruga da
gudu sukayi ido biyu, "zonan"
Sheyk ya faɗa cikin izza, ƙin zuwa tayi, tana duban bunjimemiyar rigar dake a
jikinta, ya tako har zuwa inda take ya cafko dogon gashin kanta kana yace
"fita...!!"
Cikin ƙaraji yai maganar, hantar cikinta ta fara kaɗawa, tsoro da fargaba ya zarce
wanda take ciki, zatayi magana, ya ɗora hannunsa a lips ɗinta, kana ya turata a
cikin wani abu kai kace baho, sai dai shi ruwan golden ne, yanada taushi sosai,
luntsum ta jita kamar ta faɗa cikin wata duniyar, ita dai tasan tana cikin wannan
abun kuma yana yin ƙasa da ita a hankali, sai dai bataga wani guri a inda take ba,
har sai da abin ya sauka a ɗakin da taci abinci jiya,
Neda ce a zaune saman lallausar kujera mai leda tanada color milk, bayan Hana ta
iso tayi mata murmishi kafin ta miƙa mata abincin dake ajiye a saman table cikin
warmers masu masifar kyau ba irin na jiya ba, tabbas tana jin yunwa dan rabonta da
abinci tun ba rana wanda taci jiya, cikin rawar kai ta taso daga saman abinda ya
kawo ta nan ɗakin kafin ta isa gurin Neda tana jinta tamkar uwa ce a gareta,
muryarta na sake karaya tace "Please ki taimaka min"
Neda ta sake yi mata murmishi a karo na biyu kafin ta nemeta ta rasa, Hana ta zare
idanunta saboda ta tabbatar da Neda na nan ko bata nan, ta mutsike idanunta sai dai
bataga kowa ba,
Zama tayi a saman Sofa kana ta buɗe warmer ɗin ƙamshi mai daɗi ya fara tashi a
cikin abincin (Ramen) ce, irin abincin su na yan Japan na asalin masu kuɗi kenan,
taliya a cikin miya mai nama, duk da tashin hankalin da take ciki bai hanata cin
abincin ba, loma ɗaya takai bakinta ta lumshe idanu, tare da girgiza kai, alamar
abincin yayi mata daɗi, duk yawan abincin nan sai da ta cinyesa duka, har da suɗe
spoon, bottle water ne ya taho zuwa gurin ta, mai sanyi da garɗi, ta ɗauka ta kora
tana yin gyatsa,
Sai yanzu hankalinta ya sake dawowa jikinta, Abu na farko da ta fara tambayar kanta
shine, "Neda mutum ce?" sosai wannan tambayar ke ta bijiro mata a cikin kwanyarta
hankali a tashe take cewa "mutum ce kamar kowa tunda naga tsohuwace sannan gata da
kirki amma mai yasa bata son yin magana, kuma bana ganin lokacin da take wucewa,
ita ɗin Mahaifiyarsa ce?"
Duk waɗannan tambayoyin ta yisu ne a cikin lokaci ɗaya, a kuma gurin da bazata samu
amsar tambayarta ba,
"A ina zanyi alwalah nayi sallah?" Ta ƙara tambayar kanta, saboda su ɗin asalin
Musulmai ne, mahaifinta ma liman ne tun kafin a kashe shi"
Ragowar ruwan dake cikin gorar ta ɗauko, sannan ta fara alwalah a cikin warmer ɗin,
har ƙafafu ta wanke, kana ta fara tunanin da me zatayi Sallah?,
Ɗankwalin dake kanta ɗanƙarami ne, sai dai ya ɗan sauka kafaɗarta, bata damu ba, a
haka ta kabbara sallar da ta samu, sannan ta tanƙwashe ƙafafunta tana tunanin inda
rayuwa tayi mata, ƙarya bata amfana mata komai ba, tunanin halin da ta jefa matar
mutane ta farayi, wanda ya silarsu ne ya shigo wannan kurkukun mai wuyar fita, ta
shiga cikin tsananin tashin hankali marar misaltawa, gashi daga ƙarshe a madadin ta
samu sassauci sai take ta faɗawa masifa da kalubale iri-iri..!
Page 9-10
Bashi da isasshen lokaci, saboda meeting ɗin da zasuyi a Saudi Arabia, kuma shine
jagaba, dole ya gaggauta shiryawa,
Koda ya fito wanda ya isa gurin wata na'urar busar da jiki, bayan ya bushe ya buɗe
drowa, jallabiya ya ɗauko mai taushi da sheƙi ruwan ƙasa, sai jacket da yasa a
sama, bayan ya shafa mayukansa masu ƙamshi, kana ya ɗora hula fara a kansa marar
nauyi, ƙafarsa yasa bakar Safa da cover shoe, sai da ya tabbatar da ya kammala
shirinsa tsaf, kana ya danna wannan kujera da take kaishi duk inda ya buƙata, a
babban parlonsa ta ajiyesa, inda Hadiman fada suka miƙe da ganinsa suna yi masa
Barka da isowa kansu a ƙasa, hannu ya ɗaga musu yana taku cikin izza da kwarjini
sai dai wannan takun nasa ya kasance fargaba ga wanda ya aikata masa laifi komai
ƙanƙantarsa, yana zuwa ya danna wasu numbobi a jikin motar ta buɗe ya shiga ta rufe
kanta, sannan ya tada motar wasu motoci biyu na biye dashi, a ƙa'idarsa baya shiga
mota a tare da wani, ko meye dalili oho,
Direct filin jirgi suka nufa, inda aka ajiye masa motar a ƙayataccen guri wanda shi
kansa ya amince da gurin, ya shiga jirgi sai Saudi Arabia
Inda ya sauka a babban hotel ɗinsu mai suna..(Mandarin Oriental Al Faisaliah,
Riyadh)
Saboda anan zasuyi meeting ɗin kafin su gabatar da abinda yake gabansu,
Hotel ɗin ya haɗa da guraren hutawa guraren da manyan attajirai da sauran masu faɗa
aji suke tattaunawa, larabawa ne a zaune a wani ƙayataccen ɗakin taro, babu wanda
yake jin Hausa a cikinsu sai Larabci shiko Sheyk yana iya jin yaruka daban daban
ciki harda, Hausa. sosai, duk da bata fita inda ya kamata, harda shi su uku ne,
Balaraben daya kasance ya fisu shekaru duk dattijo yace...“Marhaban bikudumika ya
Sheikh Rayyan al-muwaqqar”(Barka da isowa, mai girma Sheikh Rayyan)
Cikin kamewa da izza Sheyk Rayyan yace...
"Atamannā annī wajadtukum bikhayrin wa ‘āfiyah, falna‘mal bisur‘ah ‘alā mā
jama‘anā, falwaqtu lā yantazir."...
(Ina fatan na same ku lafiya da ƙoshin jiki. Mu gaggauta aiwatar da abin da ya tara
mu — lokaci ba ya jira.)
Nan dai suka tattauna abinda suke shirin aiwatarwa, tashi naga sunyi dukkansu sun
shiga mota ɗaya, idan baku manta ba Sheyk baya shiga mota a tare da wani, yau kuma
meye dalilinsa na shiga wannan motar oho, sunyi tafiya mai nisa kana suka isa wata
anguwa mai kyau da tsari, anguwar ta kasance cikin jerin anguwanni na billionaire
wanda suke faɗa aji sunan anguwar Al-Malqa,
Motar ta tsaya cikin tsari kana ƙofar get ɗin ta buɗe, haɗe da sassanyar iska mai
ɗauke da ƙamshin turare mai sanyi,
Gidan da suka shigo ba ƙaramin abin birgewa bane, fitilu masu launin zinariya na
walƙiya a jikin katangar marmara, ƙamshin turaren oudh da amber yana cika sararin
falon.
Sheikh Rayyan ya fito, cikin natsuwa, tafiyarsa cike da izza da kamanni na wanda
duniya ke yi wa biyayya.
Tawagarsa na binsa a bayan sannan cikin shiru, kowa na sane da cewa idan ya yi
magana, murya ɗaya kaɗai ke yanke hukunci.
Suka zauna a kan kujerun fata masu taushi, wanda jikinsu ke laushi,
Cikin nutsuwa wata kyakkyawar mata ta shi, farar rigarta tana sheƙi, idanuwanta
cike da ladabi. Ta durƙusa kaɗan, ta ajiye musu kayan motsa baki: qahwa, dates, da
busasshen gyada mai ɗan ɗanɗanon zuma.
Ta ja baya a hankali kamar ƙamshin turarenta kadai ya isa ya yi musu hidima.
Bayan ɗan lokaci Sheikh Rayyan ya ɗaga idanu, yana kallon dattijon da ke gefensa.
Dattijon ya tashi ba tare da wata magana ba, ya nufi matattakalar bene.
Suka bishi a nutse, ƙafafunsu na yin sauti a kan bene mai ɗaukar echo.
Ɗakin da dattijon ya buɗe musu ya kasance duhu tamkar an haɗa shi da sirrin dare.
Sai dai wani ƙamshi mai daɗin gaske yana tashi, yana gauraye da ƙanshin oudh da ɗan
zafin bukhoor.
Kafin kowa ya yi magana, Glub, ya kunna hasken da ya bazu kamar walƙiya.
A cikin ɗakin, manyan kwalaye ne jere a tsakiya, kowanne yana ɗauke da tambarin
larabci a jikinsa, alamun wani babban abu ne ke cikinsu.
Sheikh Rayyan da ɗayan Balaraben suka yi dariya mai sauti, irin ta manya masu iko,
wadda ke nuni da cewa abin da ke cikin waɗannan kwalaye ba sabo ba ne a wajensu.
Dattijon ya ɗan murmusa, sannan da hannunsa mai rawa ya nuna musu gurin zama.
Kujeru ne na fata mai sheƙi, waɗanda suke kallon walƙiyar fitilar ɗakin kamar suna
magana da ita.
Sheikh Rayyan ya ɗan kalli dattijon da ido mai cike da nufin sani, kafin ya zauna
cikin salo da girmamawa, ya ɗaga glass ɗinsa na qahwa a hankali, yana lumshe idanu,
kamar yana jiran lokaci ya faɗi sirrin da ya tara su,
Sheikh Rayyan ya ɗaga idanunsa a hankali, yana kallon kwalayen da hasken ɗakin ya
bayyana.
A jikin kowanne akwai tambarin zinariya da aka yi masa rubutu da larabci ( سيف
)اللهma’ana, Takobin Allah.
Hasken ya dinga rawa a kan tambarin kamar ana yi masa sujada.
Dattijon ya nufi kwalin farko, ya buɗe a hankali.
Wani sanyi ya tashi daga ciki, yana gauraye da ƙanshin ƙarfe da turaren misk.
A ciki makamai ne, takubba, bindigogi, da wasu ƙananan kwantena masu kama da
kwalaben asiri.
Hasken zinariya yana ɗaukar ido a kan su, kamar kowannensu na da rai.
Rayyan ya tsaya cak, idanunsa suka yi ƙyalli kamar wutar zinariya.
Sai ɗan murmushi ya bayyana a fuskar sa, mai nuni da cewa ya san wannan sirrin,
kuma yana cikin masu ikon amfani da shi,
“Subḥanallah…” ya furta a hankali, muryarsa mai sanyi tana fitowa cikin natsuwa.
“Da wannan ne kuke ɓoye ikon da duniya ba ta gani ba?”
Dattijon ya ɗaga kai, yana murmushi da fuskar da ta cika da tsufa amma cike da
hikima.
“Sheikh Rayyan,” ya ce cikin muryar da take sanyi amma cike da natsuwar iko,
“Wannan ba makami kaɗai bane. Wannan sirrin karfin jini ne — wanda duk wanda ya
mallake shi, duniya tana lanƙwasawa a gabansa.”
Sheyk Rayyan ya ɗan matsa kusa, hannunsa yana shafar bakin kwalin kamar yana jin
numfashinsa.
“To idan haka ne,” ya ce yana lumshe idanu,
“to lokaci ya yi da za mu buɗe komai.”
Sai iska ta buso cikin ɗakin, fitilar ta ɗan ɗauke da ƙarfi kamar wutar tana tsoron
abin da zai faru.
Sheyk Rayyan ya ɗaga hannunsa, ya umarci ɗan uwansa Balaraben da ya buɗe kwalin na
gaba wanda aka rufe shi da sarka mai sheƙi.
Dattijon Balaraben ya tsaya a gefe, yana riƙe da maɓallin ƙarfe da aka ɗaure da
sarka mai faɗi.
Sautin clink! clink! na sarƙa ya cika ɗakin yayin da ya buɗe kwalin na biyu.
Iska mai ɗumi ta fito, tana ɗauke da ƙanshin tsohon turare — irin wanda ake ji a
cikin masallatai na ƙarni da suka shuɗe.
A ciki akwai littafi mai kauri wanda aka lullube da fata mai duhu, jikin sa an
rubuta haruffan Larabci da zinariya:
(Littafin Jinin Tsarkaka)
Rayyan ya tsaya kamar an daskarar da shi, hannunsa ya tsaya a tsakiyar sarari kafin
ya isa littafin.
Sai ya juyo ya kalli dattijon da ido mai tambaya, wanda ya mayar da kallonsa cikin
nutsuwar wanda ya sha tarihi.
“Wannan littafin,” dattijon ya fara da murya mai sanyi, “ya samo asali ne daga
zamanin Khalid bn Al-Walid.
A ciki ne aka ɓoye sirrin da ke haɗa ikon jini da ƙarfin ruhi.
Duk wanda ya karanta shafi na bakwai — idan zuciyarsa ta daɗe da tsarkaka — ana ba
shi damar ganin abin da mutane ba sa gani.”
Rayyan ya ɗan sauke numfashi mai nauyi, yana jin tamkar iska ta tsaya.
Ya ɗaga littafin da hankali, yana kallon rubutun da ke kan murfin da haruffan suna
walƙiya kamar wuta mai rai...!
Page 11-12
Rayyan ya tsugunna a gaban littafin, a hankali ya fara miƙa hannunsa yana son taɓa
littafin da haske ke fitowa ta cikinsa, tsohon Balaraben ya matso kusa dashi kafin
yace "amma ka sani ba kowane mutum bane zai iya taɓa wannan littafin har sai ya
kasance zuciyarsa tanada tsarki, yana a tsugunne gaban littafin ya ɗago fararen
idanunsa yana kallon dattijon, wanda ya kasance shi yana ganin abinda su basa gani,
tsohon yaci gaba da maganar, saboda ya gabatar musu da komai, kasancewar dodon
Sheyk ya fahimtar dashi wasu sirrukan tun kafin yazo nan, cike da jarumta kamar
wanda aka fizga yakai hannunsa ya ɗauki wannan littafin, a halin yanzu bai ji
zuciyarsa tana fargaba ba, sai dai wani yanayi da ya fara tsintar kansa shine ya
ɗaure masa kai, wani sanyi ne ya fara shigarsa kamar yana a cikin ƙanƙara, ƙirjinsa
ya fara dukan uku-uku, sanyin na ƙaruwa sannu a hankali tsohon yana a tsaye,
Shafin Farko Sheyk Rayyan ya buɗe, nan fa jikinsa ya hau karkarwa kamar wanda aka
jona masa shocking, lokaci ɗaya iska ta fara tashi wacce tai sanadiyar mutuwar club
ɗin dake bada haske, hasken ɗakin ya kasance wannan littafi ne yake haskashi,
hasken ya zarce na glub ɗin, sakamakon wasu taurari masu kyau kalar golden dake
fitowa ta cikin littafin, Rayyan ya miƙe tsaye hannunsa riƙe da littafin, tsohon
Balaraben ya ƙara taku biyu zuwa gurin Sheyk Rayyan kafin yace "tabbas kaine wanda
ya dace da mallakar wannan littafi, sai dai mallakarsa ba shine yake nuni da ka
gama samun duniya a hannunka bane, abinda nake so ka gane, wannan littafin idan har
akayi shekaru biyar kana tare dashi, akwai ranar da zaka tsinci kanka a wata
duniyar, karka tsorata da maganata.."
Sheyk Rayyan yayi shiruu yana sauraren tsohon,
Sheyk Rayyan yace "bazan tafi da wannan littafi a yau ba, amma zan tafi da waɗannan
makaman.."
Yai maganar a taƙaice ba tare da wata ƙwaƙwarar hujja ba,
"Tsohon Balaraben ya girgiza kai kafin yace "hakan bazai taɓa yiwuwa ba, saboda tun
kafin zuwan ka aka tabbatar mana da cewa kaine mai mallakar littafin Jinin
tsarkaka"
Kansa ya sake ɗaurewa hankalinsa ya tashi, sai dai ba tafiya da littafin ne
damuwarsa, gaba yake tunani, shin maye zai faru dashi, kwalayen makaman zinaren aka
loda masa a mota kana suka yi meeting game da inda za'a shigar da makaman cikin
garin Japan, har yanzu Sheyk Rayyan durƙushe a gaban littafin, saboda zuciyarsa ta
rabu gida biyu, miƙewa yayi tsaye, hasken rubutun littafin na sake haske ɗakin
cikin sanyin murya wacce take ƙoƙarin karya jarumta da iko irin nasa yace "me zai
faru a gaba?"
Tsohon Balaraben yace "maganar da na gaya maka shine zai faru"
Dole ya ɗauki littafin, aka mayar dashi cikin gidansa, sannan yasa a wani ɗan
ƙaramin kwali kana yayi musu sallama bayan sun gama kasafin abubuwan da zasuyi
sannan ya wuce airport,
Bayan tafiyar Sheyk Rayyan, Hana ta kasance cikin walwalah, duk da babu wanda yake
zuwa gurinta, amma hakan yayi mata, saboda ƙuncin da take shiga da zarar Sheyk yana
gida.
Yanzun ma tana a zaune ne, ta mimmiƙe ƙafafu, ta cire rigarta ta kasance babu komai
a jikinta, ƙasan rigar ta yage, sannan ta sake yagashi gida uku, saman rigar ta
ɗaure da ƙyallen, sannan ta sake ɗaure tsakiya, idan baku manta ba rigar Sheyk ce a
jikinta kuma tayi mata yawa sosai, duk wannan dabarar tanayi ne saboda Sheyk, a
ganinta koda ya ganta a haka bai isa ya yage gurin ba, bare yayi mata iskancinsa da
ya saba, da hop ɗinta ta koma ta zauna, Abu ɗaya take jira a yanzu shine, barinta
gidan ko ta wacce hanya, matsalar babu wanda ya gani bare ta kai masa kukanta, duk
da tasan yin hakan Abu ne mai matuƙar wahala.
Ƙarfe 5:pm, bata san lokaci ya tafi har haka ba, lokacin Sheyk Rayyan ya dawo yana
ɗakinsa na hutawa, wani dogon table ne a gabansa wanda aka cika shi da wasu
kyawawan warmers masu masifar kyau da ɗaukar idanu, sannan zubinsu ya kasance masu
walwali kamar wani zinare, Neda ce a tsaye gaban Sheyk ta ɗan risinar da kanta
ƙasa, bai fara magana ba, har sai da ya ɗauki tsawon mintuna kafin yace "ina
buƙatar duk wani rahoto da ya faru na kwana uku da suka wuce ban bibiya ba.."
Neda ta fara jero masa bayanai kamar haka, "A safiyar shekaranjiya Sarakan fada
guda biyu, sun ɗauki alwashin ɗaukar fansar iyayensu a kanka, sannan a safiyar
jiya, Hana tana ƙoƙarin fita daga gidan nan, a safiyar yau kuma tana buƙatar tasan
koni wacece saboda in taimaka mata"
Sheyk Rayyan ya miƙe tsaye cike da izza da iko kafin yace "duk zasuyi su gama babu
abinda suka isa suyi, bare waccan ƴar ƙaramar alhakin da nake yi mata kallon ɗan
ƙaramin sauro"
Neda tayi masa godiya, kana koma inda take a tsaye ƙyam da hula a kanta,
Glass cup ya ɗauka kana ya miƙa Hana ta zuba masa Hojicha green tea, wanda ya
kasance mai ƙamshi sosai, sau uku ya kurɓa kana ya miƙe tsaye, yana zuba hannayensa
cikin aljihu, "Neda tsufanki yayi yawa, dole a gyara..." Sheyk Rayyan ya faɗa yana
barin gurin.
Tana zaune tana ƴan waƙe-waƙenta ta gansa ya sauko kamar inda ya saba, "Dadynki ne"
Ya faɗa yana ware hannayensa, ko ɗarr bataji ba, ta tsaya ƙyam kamar inda ta saba,
sai dai tasan bazai iya cire mata rigar jikinta ba tunda tayi mata ɗauri na gaske,
Shi ko kallon abinda yafi komai birgesa yakeyi, zuciyarsa a cire da muradin taɓasu,
da sauri ya isa ya janyota ta faɗo jikinsa kafin ya sanya hannunsa ɗaya ya yage
rigar yana kallonta da idanunsa masu ƙyalli wanda launinsu ya fara sauyawa a iya
yau din nan,
Pink lips ɗinsa yakai kan nipple's ɗinta ya fara tsotsar su yana wani irin nishi da
salo, murzasu yakeyi a hankali sai dai shi a nasa ɓangaren, wutar sha'awarta ce ke
damunsa,
KYOTO HILLS (tsohon birni ne mai cike da tarihi, da tsarin gidaje,
Babban gidane irin na masu kuɗi da rufin asiri kuma baza a kirasu masu kuɗi ba,
Hana ce a tsaye a parlor tana mopping, kanta sanye da hula irin ta masu aiki, sai
wata riga da ta ɗaure a bayanta, cikin natsuwa take mopping ɗin yayinda gefe guda
hankalinta yake kan TV, Sunan mai gidan Izaan yana aiki a ma'aikatar mahaifin
matarsa Riham, ta kasance bata da time na zaman gida, ita tana aiki a wani Company
ne, ba a wanda mijinta yake ba, har weekend fita take, da dare ma ya kasance bata
da Enugu time saboda bincike da sauran abubuwan da zasu ƙarawa mahaifinta ci gaba
da kuma kawo sauyi ga al'umma, yauma kamar kullum, ranar yau ta kasance Saturday,
babu aiki, Izaan yana gida, zaune yake a parlor yana kallon Hana, kallo yake yi
mata mai cike da tarin bayanai, kallonda ya fara haifar masa da wani irin yanayi a
cikin zuciyarsa, hankali kwance take mopping ɗin, bayan ta gama Izaan yace ta gyara
masa ɗakinsa, bata kawo komai a ranta ba, ta wanke mopper, sannan ya wuce ɗakinsa
da bucket ɗin da ta sake haɗa ruwan kumfa, sai da ta share ɗakin tsaf kafin ta
gyareshi sannan ta fara mopping ɗin tana ƴan waƙe-waƙenta, cikin wani irin taku ya
shigo bedroom ɗin kana yace "Hana..." Ta juyo kanta a ƙasa cike da girmamawa tace
"na'am sir"
Izaan yace "akwai abu da ya faɗi a ƙasan bed please help me..." Hana ta sunkuya da
niyyar ɗauko abinda yace mata duk da bata san ko meye ba, Izaan yayi mata rumfa
tare da ɗagata sama ya ajiyeta a saman bed ɗinsa, tana kallon inda yake shafa
wandonsa yana wani tutturo dick ɗinsa da tai kamar zata faso wandon, cikin sanyin
murya mai ɗauke da tsantsar sha'awa yace "ko me kikeso zanyi miki ki yimin abinda
nake so"
Fuskarta shimfiɗe da tsoronsa tace "babu ruwana ni ba ƴar iska nace.."
Kalmar ta doki dodon kunnensa ya janyota da ƙarfin gaske tare da matseta a jikinsa,
ya wangale mata ƙafafu yana zame gajeren wandon dake a jikinta kafin yace "ko kina
so ko bakyaso yau ɗinnan sai na yi miki abinda kika..."
Hana ta miƙe tsaye tana huci, lokacin Izaan shi kuma yana ƙoƙarin cire wandonsa, ya
nufota da zungureriyar dick ɗinsa dake rawa yana tafiya, kafin ya isa gareta tai
sa'ar buɗe ƙofar ta fice da gudu, da kayan aikin ta koma gida, gidan nasu ya
kasance na talakawa ne sosai, basu da cin yau basu da na gobe, mahaifinta yana
kwance babu lafiya, mahaifiyarta kuwa ta ɗan fara tsufa duk da wahala ce ta mayar
da ita hakan, aikin da Hana takeyi ne yake yake taimakon su, saboda a ƙa'ida kullum
ta gama aiki masu aiki zasu zuba mata abinci ta tafi dashi gida,
A guje ta shigo gidan nasu, cikin tashin hankali tana kuka, tsabar tsoro da firgici
ma bata tsaya a tsakar gidan ba ta wuce ɗakin mahaifiyarta da take kiranta da
(Haha) a yarensu... amma hakan yana nufin uwa,
Da sauri Mahaifiyar tata tabi bayanta, ta shige ƙarƙashin gado ta takure kamar wata
mage, sai shesheƙar kuka take yi, muryarta na rawa tace "ha...ha...ha..zai ci
tar...da..ni..."
Ta sake fashewa da kuka,
"Kiyimin bayani sannan ki tashi ki wuce gurin aikinki"
Cewar mahaifiyarta dake jifanta da wani irin kallo,
Tsagaita kuka tayi, saboda taga kamar mahaifiyarta bata fahimci abinda yake faɗa
ba, cikin muryar kuka tace "Izaan ne zai cutar dani.."
Haha tace "kome yayi miki ai shugaba ne a gareki, tashi ki koma"
Sosai taji baƙincikin maganar da mahaifiyarta ta faɗa, a maimakon ta tsaya ta
saurareta amma ta kawar da zancen, hakan beyiwa Hana daɗi ba, sai dai bayan fitar
Haha ta tsaya tana tunanin mafita a gareta,
Haha dake tsakar gida tana