a sanyayye innalillahi taji yana
ta maimamitawa son bai taba zaton iskancin matan nasa har zai iya kai haka ba ai ?
Wallahi Sweet J ba,,,,,,,,,
You are very stupid idiot of you don kina yar iska kuyiwa mahaifiyana haka ki
kirani kina fada min sai ya kashe wayar gabaki,daya yana jin wani tukuki a
zuciyarshi.
Fuskanshi ya shafo da hannunsa yana gyara zama a cikin motan don yadda yake jin
zuciyarsa ya kasa samun natsuwa da zancen data fada din .
Duk yadda akayi wani abu mara kyau ya faru da mama din akansu shikan wai wani
aurene yayi a rayuwanshi da kullum baida natsuwa a tare dashi kan matan nasa daya
tara agida ?
Yanzu wazai kira yaji meke faruwane wai don baima son ji daga bakin ko dayansu a
yanzu wanan karon sam ba zai kyalesu ba iskancin nasu yayi yawa har abin yakai ga
mahaifiyarsa haka ?
Wa,iyazu billah a ina sukaga mama din har take fadin sun mata wani abu mara dadi
hakane tunawa yayi tsakiyan watane ake a lokacin don haka mama tazo gidan ke nan
gyarawa iya daki .
Dama daga tsakiyan wata zuwa karshen wata take zuwa wajen mahaifiyar nata
taimata kwalema don samun ladan mahaifiya a gareta.
Har in mama zata iya tsayawa akan nata mahaifiyar haka su da karfin su mai zai
hanasu tsayawa akanta har inda karfinsu ya kare akantasu mahaifiyar.
Oh shet yanzu wa zai kira yaji abindake faruwa har ya shiga haraban nasu da
mota sai a lokacin Abubakar ya fado mashi a rai .
Da sauri ya lalubi waya yana neman layin Abubakar din sai gashi ya samesa ya
dauka yana fadin na dauka ka manta da dan kanin nakane ai gamu nan yanzun muke
shigowa Nageria ai.
Sam ya manta da cewa Abubakar din baya gida ya kirashi ya sheda mai zasu shiga
kasan Cameroon wani shutting don haka bai gida ke nan a lokacin.
Saiya waye da fadin masha Allah Allah ya kawoku gida lafiya sai zuwa gobe dai ke
nan zaku iso yace insha Allahu nagode yaya J .
Suka kashe wayan yace common wazan kira ke nan kafin yakai karshen tunane aka
buga glass din motan nasa meiyabi ce don yana kallonta ta bangarenshi.
Kallon tsab yai mata kafin ya sauke glasa din yana kako murmushin dole a
fuskanshi yace hey how are you tayi murmushi tana fadin .
Mr handsome ka boye da yawa kwanan nan duk bani ganin ka na dauka kayi tafiyane
ai da ban ganka ba kana jin dadin kafa garin nan ?
Dan murmushin yake yayi mata kafin yace in baki ganni ba aini ina ganinki
sometimes tare da wanan dogo saurayin naki.
Dariya ta kwashe dashi kafin tace waiko ka fara kishi akainane haka da har zaka
ganni kaki min magana wani kallo ya watsa mata na takaici ya karasa fitowa cikin
motan yana facing dinta.
Gata bakace bata shafa mai da matan yanzu suke yawan shafawa jikinsu su canza
kala ba ita tabar bakinta na natural maikyau saidai gaskiya idan ace ta girmeshi da
kusan shekara bakwai zuwa takwas ko goma ba zai musa hakan ba amma kuma wai sonshi
takeyi a hakan ita.
Yana dai son su rabu lafiya hakan yasa yake dan tsayawa ya biyewa shirmenta
wani lokacin idan mutanen arzkin na kansa ayi hai hai a watse lafiya.
Handsome dama ina son ganin ka muyi wani magana naga kai mutumne mai harkan
bussiness so akwai wani brother nawa dake wanan harkan acan porthercout nake son in
hadaka dashi amma kaje kayi tunane idan zaka iya don harkane dake son natsuwa sosai
a cikinsa.
Na yaba da hankalinka da irin natsuwan ka yasa nayima sha,awan wanan harkan ya
dade yana neman dan arewa dayake da amana wanda zasuyi wanan harkan dashi sai
nayima sha,awan hakan.
Kallon ta yayi a tsanake yana karontota a zuciyarshi ba wasa a cikin lamarinta
don haka shima ya natsu ya maida hankali kanta budan bakinshi tambayanta yayi da
why me ?
Sai yaga tayi murmushi ta dan kara matsowa kusa dashi tana fadin you deserve ita
handsome kana da natsuwa sosai wallahi beside kuma ni din ina kaunarka har cikin
raina don haka tunda you are pure baka harkan banza kai nake son friendship din mu
ya zamo zumunci a yanzu dakai.
Ina mai baka shawara akwai alheri sosai da zaka samu a cikin harkan nan har
idan ka rike gaskiya a yadda kake din nan baka sauya zuciyar ka daga baya ba.
Don mutane da yawa a yanzu kudi na canza masu akida saidai idan kayi tunane
tunda kana da contact dina zaka iya kirana naji shawaran daka yanke akai .
Takai hannu ta kamo nasa hannun tana fadin kada ka damu Allah ne ya hadani dakai
abar zancen so yanzu a tsakanin ka daukeni yar uwa a wajen ka.
Zanso ace kaima ka shigo cikin system duniya tanayi dakai kamar kowa amma ta
hanya mai kyau bata banza ba.
Hannun nasu data rike ya kalla tayi saurin saki tana fadin sorry na manta dakai
malam ne ai addinin ku bai yarda da hakan bako iam sorry for this.
Ta sake ta gyara tsayuwa tana fadin ni zan tafi saina jiki nasan ba zakace a,a
by god gra grace don abune maikyau da zai tamakawa rayuwanka.
Nagode yace da ita zanyi tunane akai idan babu matsala zakiji itama godiya tayi
mai suka rabu ta nufi tsadadden motanta dake fake a gefe fara sol mai shegen tsada
da sai wa yanda suka kafu suke shiga irinsa.
Juyawa yayi zuwa cikin gidanjen nasu da ake kira da one milleum quaters anan ne
kuma suka hadu da Meabe din wace ta taba fada mai zamanta a nan na dan lokacine ta
kusa kammala ginanta da zata koma cikinsa very son.
Dutse biyu a lokaci daya zancen wanan kafiran zai tsaya nazari ko zancen da
Saiba ta kirashi dashi zai tsaya duba fadawa yayi kan kujera tare da tallabo kanshi
yana lumshe ido.
Dolene yaje gida ba zai kira kowa ba don ba zai fahinci gaskiyan meya faru ba
gara yaje da kansa ya ganowa idonsa haka kuma duk wace ya kama da laifi akan
mahaifiyarsa zaiyi mumunan sabawa maishi don ya fada masu wanan duk sun sani kuma.
Ba mama Dubu ba har iya da kawu dauda suna da kwakwaran kashedi ga duk iyayyen
nasa daya kafa masu don bai yuyu a garesa su wullakanta mashi iyayyensa shi bai
wullakanta nasu ba.
Haka yake murzan goshinsa da hannuwanshi yana jin wani iri kasan zuciyarshi
zancensu da Meambe na dawo mai akai sam ba zai taba yarda ya jefa kansa cikin
halaka ba.
Mafi yawan masu kudinnan na kabilu kudinsu kudin tsafine don haka shikan ba zaiso
abinda zai tabfba martaban gidansu ba.
Gara ya dogara da dan juya kudinsu da yakeyi tunda ko wanan akwai daukaka a
cikinsa yana tsoro matuka da wanan shawaran da Meambe ta kawomashi.
Da haka washegari ya dauki hanyar gida tunda safe yabar lagos din don baijin zai
iya daukan lokaci baije gida yasan abindake faruwa ba.
Karon farko ke nan daya tsani halaiyar matan nasa da irin fitinansu da suka
kasa kwantar da hankalisu su zauna lafiya a tsakaninsu.
Tsuki yaja yana mai ganin laifinsu duk kansu amma na Asmau yafi don me zata
canza halinta daya santa dashi akanshi.
Yasan Nusaiba zata iya jan fitinan da sai Asmau din takai ga tankawa amma meye a
ciki idan ta shareta tayi haukanta tagama yarasa Saiba wace irin yarinyace mara jin
magana haka wai ?
Hanya ya tsaya ya sai doya manja jan garin kwaki domin iya dake sonshi sosai
saura a can gida yake saya idan yaje wanan ne kawai yake saya a hanya don yafi
sauki da kyau a nan yake tsayawa ya saya.
Baiga Zaria ba duk uban sammakon daya buga sai wajajen karfe tara na dare ya
shigo garin zaria kai tsaye gida ya dosa don dare yayi baijin kuma mama tana tudun
wanda a lokacin yafi kyautata zaton dai tana gidansu yanzu haka .
Haka shima Abubakar sunyi waya da mama take shadai mashi cewa tana unguwarsu
wajen iya don haka shima kai tsaye a can motarshi ya saukeshi da kayanshi ga baki
daya daya sayo Sahabi yana ta mashi sheri akan kayan bai kulashi ba.
Saibace ya sama wajen part dinsu tana waya kala batace dashi ba shima kuma bai
kula da ita ba haka yayi ta jidan kayashi yana kaiwa kofan iya da sukr ciki part
din da yarta mama basu sanda isowarshi ba har yagama jido kayan daga waje cikin
wahala ya shigo dasu lokacin ya koma ya kwankwasa kofan iya din .
Mama Dubu ce ta bude kofan tana ganin danta ta dan murmusa tana fadin ikon Allah
kun karaso ke nan sannuku da hanya.
Daga ciki iya ke tambayan waye tace habu be Allah ya dawo dashi lafiya tasowa
iya tayi tana fadin da daren nan kuke tafe haka Bukar sannunku da hanya .
Karasa fitowa mama dubu tayi tana fadin a,a kaya haka ka zo dasu haka Habu kuma
duk bamuji shigowanka ba sannu da zuwa ta duka ta fara tayashi kwasan kayan zuwa
cikin falonsu iya din.
Saida aka gama kwasan kayan kaf mama ta nufi wajen dan karamin fridge tana
daukowa dan nata ruwan leda karba yayi yana fadin bari naje nayi wanka mama indawo.
Ya fada tare da juyawa bai tsaya sauraren iya dake fadin ka zauna kaci abinci
kafin kaje wanka mutum sai kace agwagwa da son wanka dai juyowa yayi ya dubeta ba
tare daya tsaya magana ba ya fice.
Yana jin yadda Saiba ta kure kida a gefen part dinta zakice wani sha,anin buki
ake a wajanta alkawari yayiwa kansa zai kawar da ido daga duk wani abinda matan
yayan nasa zasuyi a gidan.
Don haka bai tsaya kulata ba ya bude part dinsu dashi da kaninsu dake boarding
school anan suke da dakunoninsu don sunbar can cikin gidan nasu yanzu tun bayan da
yayan nasu yai aure.
Yafito dogon rigan jallabiyansa ya zura a jikinsa ya shimfida sallayan sa ya
tada sallah saida ya idarne ya kula da gyaran dakin da akayi wanda yasan ba aikin
kowa bane sai mama Allah sarki mama ya fada yana lumshe ido.
Can yaji sautin buga kofa hakan yasa ya saurara da kyau ba karya kunnuwansa ke
masa ba don ko nan din ake duka hakan yasa ya mike yana duban wayansa dake
hannunsa.
Karfe goma saura na dare a lokacin don haka ya nufi get din kai tsaye daga ciki
yake tambayan waye .
Aka bashi amsa da Jafar bude min get hakan yasa ya leka yana mamakin yadda akayi
yayan nasa yayi tafiyan dare haka tun daga lagos.
Saida ya tabbatar daya shiga da motan ya mayar da kofan ya rufo ya saka kwado
dan basu da maigadi a lokacin karasawa yayi wajen motan yayan nasa yana mashi sannu
da zuwa.
Motar ya bude ya fito yana amsawa kafin ya daga kai ya kalli part din nasa da
kida ke faman tashi yana fadin wanan kuma me suka samu haka yau ?
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[5/19, 21:37] Buhainat: Open this link to join my WhatsApp Group:
https://chat.whatsapp.com/CDBG34xpZRZ5dZR86m1f
MURFIN JALLO DAN UWAN TAFIYA,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,
6️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN
2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257
NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A
WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA
YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels