junansu sosai....
Kallo d'aya Ayya ta musu ta ta'be baki a ranta tace. "Fitsararru.... "
Karisowa sukayi suna manne da juna nan suka gaida mommy da Ayya.
Mommyce kawai ta amsa amma Ayya hararansu tayi, hakan yasa Aryan yin murmushi dan yasan rigiman tsohuwan,
Yaja Mansu suka nufi dinning, ciyar da juna sukayi yana ba Mansu tana bashi, har taunawa takeyi ta bashi sam su sunma manta da wasu su mommy love kawai suke sha suna dariya, danji suke kaman su cinye juna.
Yayinda su kuma su mommy suke mamakin rashin kunyan Mansu dan basu d'auka haka takeba sedai abinda basu saniba shine akan mijinta ba abinda bazata iyaba....
Seda suka gama sannan suka tuna dasu mommy.
Cikin kunya Aryan ya miqe, ganin irin kallon da Ayya ke binsu dashi yasa da sauri ya dubi Mansu. "Jewel zo muje mu siya miki cold stone ice cream..... "
Da sauri ta tashi dan dama bataso ya tafi ya barta.
Dariya kawai sukeyi a motan, Aryan ne yace. "Kadanma suka gani ai muddin sukace bazasu bani keba se kin haihu tofa zasuga abu.... "
Dariya tayi. "Dan Allah twinkle nika matsa subakani na qosa mu koma gidanmu please....ni banaso na qara nisa dakai. "
Janyota yayi jikinshi sosai. "Karki damu zamu koma gidanmu muci gaba daga inda muka tsaya kinji ko...."?
Da sauri ta d'aga kai.......
Daidai lokacin yayi parking a Shawarma and icecream, dubanta yayi. "My drama queen let go...."
Ba musu ta bud'e motan suka nufi ciki.
Har sun gama siyan abinda ya kaisu sun juya sukaji ance.
. "MANSURAT...."
Chak Aryan ya tsaya, juyawa Mansu tayi baki ta washe da sauri. "Laaaaa....Aman..."
Aman Umar wanda ya ta'ba ragewa Mansu hanya ya qariso cikin farin ciki shida kyakykyawan matanshi ya miqawa Dikko hannu wanda ya qulu ganin washe bakin da Mansu kewa Aman,
Dubanta yayi ganin ciki a jikinta. "Mansu kinyi aurene..."?
Murmushi tayi tareda rungumo hannayen Aryan. "Eh nayi aure ga mijina nan ma Aryan Sameer Simran, kaima kayi aurene.."?
Murmushi yayi. "Eh....Fanan ga MANSURAT wacce nake baki labari. "
Dariya Mansu tayi. "Ikon Allah yanzu har labarina kake bata, had'uwan rana d'aya.. "
Murmushi yayi. "Mansurat kenan a gurin kine yake kwana d'aya ni a guna kaman munyi shekaru ne tare domin lokaci guda na kamu da sanki wanda nasha wuya kanya fita, kusan koda yaushe senabi hanyan gidanku ko Allah ze had'ani dake kaman yanda kikace inmun sake had'uwa zaki bani numbanki amma bamu ta'ba had'uwa ba gashi dai at end nayi aure kuma na auri wacce nakeso itama take sona, kema kinyi aure..to..ina miki fatan alkhairy da fatan farin ciki me daurewa a gidan aurenki kuma Allah saukeki lafiya..."
Tana murmushi ta amsa da "Amin. "
Dikko duk ya qulu iya quluwa.
Miqawa Aryan hannu Aman yayi. "Congratulation once again DrAryan matched.... "
Wani mugun kallo Aryan yama Aman.
Seda Mansu sukai exchanging numba da Fanan sannan suka rabu.
Masifa Aryan yafara mata tunda suka shiga mota.
. "Munafuki ke kuma kin tsaya se murmushi kike mishi, he knows me well munyi school tare, nasan beji dadin ganin nine mijinkiba koma meye nafi qarfinshi idiot fool....mtswwwww...."
Yaja tsaki, itadai tayi shiru batace komai ba a haka suka qarisa gida se fushi yakeyi yana masif, dan bayasan yaga wani d'a namiji ya ra'bu Mansunshi komin qanqantanshi.
Bangaren Aman kam zuciyanshi duk ya baci ganin cewa Aryan shine mijin Mansu wacce yake tsananin so, amma ba yanda ya iya dole hakuri zeyi domin kam yasan Dikko ya kere mishi nesa ba kusaba, hakanan ze rungumi cousin dinshi Fanan da aka liqa mishi tunda tana sanshi sosai kuma shima yafara santa, yanzuma honeymoon zasu tafi Egypt nextweek...
Tsarabobi na gani na fad'a Aryan ya kawowa Mansu da Babynta,
Kusan akwatuna biyar nata, goma na baby ga sauran kayan jewelries, gold, da sauransu daya kawo mata.
Mommy sam ta hana sukoma gidansu tace harse mansu ta haihu tayi arba'in.
Hakan yasa sukeyin abinda sukeso a gabansu basajin kunyan komai, dan suna zaune Aryan ze kira Mansu ta tashi ta shige d'akinshi bazasu fitoba seda safe abun har mamaki yake basu,
Ita mommy tsoronta kada suje su zubar da cikin garin shegen jarabarsu.....
****
Ranan wata Friday Mansu ta tashi da matsananciyar naquda wanda akayi asibitin mijinta da ita.
DrDikko shi kadai ya tsaya a kanta har Allah ya sauketa lafiya, wanda tasha wahala iya wahala.
Nan ta santalo d'anta namiji me bala'in kama da mahaifinshi.....
Ba wanda beyi murna da samun yaron nanba especially ma Aryan, dan haka yaita kyautan motoci saboda murna.
Kwanan Mansu hudu aka sallameta, aka maidata gidansu mommy itada d'anta....
Ranan suna yaro yaci sunan mahaifin Mansu wato muhammad, amma za'a dinga kiranshi da AMLEED.
Angle ma ta halarci sunan Amleed da ita da kyakykyawan 'yarta Weedat, Lubna ma tazo wacce take dauke da qaramin ciki wanda itama Lailan Farhan nada ciki haka Nadiya.
(Kunsan yanzu abun ba wuya kaman jira ake da an shiga da an d'auka ๐คช)
Ba'a bar jama'ar _MANSURAT Fans group_ a bayaba domin sun halarci sunan Amleed an baza naira an kwashi kaji da sebinnias...
Dan can na hango su *Nana Ruqayyat da Hafsat Jeah* ana saka Swpeses , 5aliva drinks dasu snacks da kaji a jaka abunku da babu a house ๐
.
Har colleagues din Mansu en department dinsu da yawa sun halarci sunan dan har teachers d'inta na Queen Amina school sunzo su Aunty Ayna'u.
Dan gaskiya sunan Amleed ya qayatar ko maqiya albarka.....
Mimi queen โ๏ธ.
2022-10-26, 2:53 p.m. - ~Mimi~๐ฅฐ๐: *MANSURAT*
_Daga Alฦalamin_๐๏ธ
Haleema Isah (Mimi Queen)
Marubuciyar:
Rayuwa Sai dakee.
Labarina.
Barrister Shulaifat.
Son Zuciya.
Nisful hayat.
And now on _MANSURAT_
*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION๐๐๏ธ M.W.A*
_ฦungiya ษaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ฦungiyar a koda yaushe shi ne ta faษakar, ilmantar tare nishaษantar da makarantanta._
https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa
_____________________________________
Wannan book din Sadaukar wane gareki My real Fans Ummin Yahzeed (Mansurat), wanda sanadinki aka samo sunan wannan book din wato.. _MANSURAT_
Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance.
Book din MANSURAT gaba d'ayanshi nakine se wanda kikaga dama ze karanta ๐.
Bismillahir rahmanir raheem.
59&60.
Ba irin rashin kunyan dasu mommy basu gani a wajen Dikko saboda sun hanashi matarshi, hakan yasa da suka gaji suka zauna sukayi meeting zasu bashi ita kawai su qarata can duk da ko arba'in bata cikeba.
Suna zaune a falo, kan Mansu na kafad'an Aryan, ga Amleed nan a cinyan Dikko yayi bacci, suna kallon Indian series na Ashiqaana....
Mommy ce ta sauko itada Ayya dubansu mommy tayi cikin kulawa. "Baby gurl d'ita maza tashi kije ki had'o kayanki kizo kibi mijinki ku koma gidanku...."
Da sauri Dikko cikin farin ciki yace. "Dagaske mommy..."?
Wani kallo tayi mishi. "Na ta'ba maka wasane..."
Da sauri Mansu ta tashi ta shige d'aki cikin murna tafara harhad'a kaya.
Tana cikin jera kayan Amleed a Trolley Ayya ta shigo,
Wani kallo tawa Mansu. "Yanzu dama ashe ke sakarya ce saboda bakida hankali bakisan ciwan kanki ba ko arba'in baki yiba daga ance kibi miji kin tashi cikin farin ciki ko, kinzo kin fara had'a kaya kina murna zaki koma kici gaba da bud'e mishi qafa ko....to wallahi kiyiwa kanki fad'a Mansu namiji ba d'an goyo bane indai baso kike nanda wata tara mu kuma shan sunaba danshi namiji beda kunya ba ruwanshi ciki ze qara dirka miki ya barki da laulayi da naquda ki zauna ke ze cuta...."
A zuciyanta Mansu cewa tayi. "Eh din ba ruwanki inma ya sakemin ai miji nane bana wataba kuma ai cikin halak ne bana shegeba....dan haka ba ruwanki...."
Amma a zahiri banza tayiwa Ayya taci gaba da had'a kayanta,
Sakin baki tayi tana kallon Mansu. "Ohhh ni yar nan wannan Ja'irin ya 'batamin ke...."
Murmushi tayi tace. "Ayya ba wani ya 'batani tsananin san da nake mishi ne yasa kuke ganin kaman na 'baci....kuma shima sona ne yasa kuke ganin kaman shi Ja'iri ne amma mu ba ruwanmu..."
Baki Ayya ta riqe. "Oh...ni Zinatu...kaji yar banzan yarinya kaman banan yake cewa ya tsane kiba yana dukanki, ina hanawa amma yau wai shikike karewa oh qarshen duniya...."
Duban Ayya tayi. "Wannan kuma duk ya wuce yanzu mun riga da mun shinfid'a sabuwar rayuwa...."
Aryan ne ya shigo. "Wifeyy kin gama..."?
Da sauri tace. "Eh husbyy..."
Mik'a mata Amleed yayi yaja trolley din duka biyun suka fice.
Nasiha mommy ta qara masu ta bata wasu magunguna kuma tace taci gaba dayin wankan towel din, dukkansu baki washe suka fice.
Baki Ayya ta riqe. "Ohni....Maryam MANSURAT ta zama se a hankali akan Dikko godiya ya tabbata ga ubangiji daya had'a mana kansu dama mu burinmu kenan...."
Murmushi mommy tayi. "Inajin wani irin masifaffan dad'i na ganinsu a haka ina godewa Allah inafatan Allah yasa su kasance a haka har qarshen rayuwarsu..."
Itama Ayya cikin jin dadi ta amsa da. "Amin...."
Mommy ne tace. "Allah ya temaki Mansu kada ta sake haihuwa nanda 9month domin a irin yanda naga kansu na rawa da wuya idan hakan baze faruba...."
Dariya kawai dukkansu sukayi.
Tunda suka shiga mota yake mata maitan ya qosa suje ta bashi honey pot yasha honey domin tunda ta haihu be shaba.
Hararanshi tayi. "Am Fear....inajin tsoron in qara samun ciki nan kusa kaga Amleed beyi kwariba kuma shekaran jiya jinin ya d'auke...."
Janyota yayi jikinshi. "Haba My Jewel insha Allah hakan baze faruba u know am a doctor..."
Cikin shagwaba ta kashe ido. "Nope....ban yardaba wayau zakamin. "
Cikin lallashi yace. "Pleaseee haba my mighty aunty, My BWBW (best wife best woman) . "
Murmushi tayi. "Yaron kirkina tunda harka yarda am ur aunty badamuwa za'a temakama...."
Kiss ya manna mata a kumatu. "En...yee...ko kefa my chubby baby..."
Qara gyarawa Amleed kwanciya yayi akan cinyanshi yana fadin. "Yaushe zaki resuming school kinsan an koma lectures yayi nisa...."
. "Uhmmm...ina cika kwana arba'in zan koma..."
. "Amleed fa....dole sedai a samo miki nany wacce zata dinga kula miki dashi in kika shiga lecture.."
'Bata rai tayi.. "Banaso asamo min budurwa nafisan wacce ta kwana biyu...."
. "Cos..."?
Ya tambaya.
. "Saboda banaso a kwacemin Yaron kirkina...."
Light peak ta sakin mishi a goshi. "Banasan a rabani dakai d'annan, zakayi Albarka sosai Allah maka albarka yaran nan. "
Murmushi yayi kawai domin yayi alqawari middin sukaje gida se yasa Mansu kuka tana kiranshi baba yau....
Sajenshi ta shafa. "Twinkle gobe fa munada manyan guest..."
. "from where.. "
. "First class ladies din Mimi queen ne zasuzo ganin Amleed d'azu Aysher (book din Nisful hayat) da Jabeera (book din Son Zuciya) suke fad'amin..... "
(Taurarin littattafaina....lolz).
Da sauri cikin murna yace. "Kice tabbas munada manya manyan baqi to Allah ubangiji ya kawosu lafiya..."
Ta amsa da ".Amin. "
A haka suka qarisa gida.
Shiya d'auki Amleed suka nufi cikin flat din.
Komai a gyare yake ko ina qamshi yakeyi.
D'aki yaje ya kwantar da Amleed ya kulle qofar falo din ya saki labulaye, ya janyo Mansu yayi sama da riganta ya cire ya cire nonform bra d'inta, ya zare sneaker din dake qafarfa shima ya cire komai a jikinshi ya zare channel scandal dinshi ya cire socks din.....
Idanta na lumshe mijinta kad'ai take buqata badly....
Bayajin ze iya tsayawa romancing d'inta domin yanda yakeji kaman in ba ganinshi yayi cikin HQ dintaba mutuwa zeyi....
Kwantar da ita yayi kan kujera ya bud'e qafafunta....
Cikin muryanshi da bata fita sosai yace. "You want it slow and easy....or fast and crazy...."
Da sauri bakin Mansu har rawa yakeyi cikin melodious calm babyish voice d'inta tace. "Fast and crazyyy....Husbyyy
Screw me to your content my guardian angel....all maza are fake u are the original one my miji my strong man....the best screwer....best kisser....the best fucker....please fuck my brain out my Jaannn....I want you badly BM......"
_Tammat bissalam_
๐๐๐
Alhamdulillah anan na kawo karshen book din MANSURAT Allah ubangiji ya bamu ikon amfani da alkhairy dake cikin wannan book shairin dake ciki kuma Allah bamu ikon watsi dasu. ๐คฒ
Am gonna miss My Vip.....U guys know your self basena kira sunaba, but u guys owns my heart, make me feel proudly....make my head big.
Tnx for believing me and standing by my side, my matured gang my sabi womens....
Allah barmin ku my zuma rocks....inasanku sosai fiyeda yanda kuke sona....
****
Kafin in rufe book din ga wani d'an takaitaccen tunatarwa da zanyiwa al'umman musulmai gaba d'aya.
AYYUKAN DA UBANGIJI YA TSINEWA MASU AIKATASU.
1. MACEN DA TA KAURACEWA SHIMFIDAR MIJINTA: Kauracewa Shinfidar Miji ba Tare da Wani Kar6a66en Uzuri a Shar'ance ba Yana Daga Cikin Manyan Zunuban da Saboda Girmansu Har Ubangiji Ya La'anci Matar da take Aikata Haka. Hadisi Ingantacce Ya Tabbata Manzon Allah (๏ทบ) Yana Cewa:
ุนู ุฃุจู ูุฑูุฑุฉ ุฑุถู ุงููู ุนูู ูุงู: ูุงู ุฑุณูู ุงููู ุตูู ุงููู ุนููู ูุขูู ูุณูู
-: โุฅุฐุง ุฏุนุง ุงูุฑุฌู ุงู
ุฑุฃุชู ุฅูู ูุฑุงุดู ูุฃุจุช ูุจุงุช ุบุถุจุงู ุนูููุงุ ูุนูุชูุง ุงูู
ูุงุฆูุฉ ุญุชู ุชุตุจุญโ
{ู
ุณูู
: ูกูคูฃูฆ}
An Kar6o Daga Abi-Hurairah (ra) Yace: Manzon Allah (๏ทบ) Yace: โIdan Miji Ya Kira Matarsa Zuwa ga Shinfidarsa Taqi Zuwa, Zata Kwana Ana Fushi da Ita; Mala'iku Zasu Dinga tsine Mata Har Gari ya Wayeโ.
{Muslim: 1436}
2. WANDA YA CANZA IYAKAR FILI: Ubangiji Ya tsinewa Dukkan Mutumin da Ya Canza Iyakar dake tsakanin Fuloti, Ko Gonarsa Don Ya Kara Fadada Tasa Gonar. Lallai Aikata Hakan Ba Karamin Laifi bane a Wurin Ubangiji, Shiyasa ya tsinewa Mai Aikata Hakan. Manzon Allah (๏ทบ) Yana Cewa a Cikin Ingantaccen Hadisi:
ุนู ุนูู ุจู ุฃุจู ุทุงูุจ ุฑุถู ุงููู ุนูู ุนู ุงููุจู ุตูู ุงููู ุนููู ูุณูู
ูุงู: โููุนููู ุงูููู ู
ููู ููุนููู ููุงููุฏูููุ ููููุนููู ุงูููู ู
ููู ุฐูุจูุญู ููุบูููุฑู ุงููููุ ููููุนููู ุงูููู ู
ููู ุบููููุฑู ู
ูููุงุฑู ุงููุฃูุฑูุถูโ
{ู
ุณูู
: ูกูฉูงูจ}
An Kar6o Daga Aliyu bn Abi-Dalib (ra), Daga Annabi (๏ทบ) Yace: โAllah Ya Tsinewa Wanda Ya Zagi Mahaifinsa, Kuma Ya Tsinewa Wanda Yayi Yanka Don Wanin Allah, Kuma Ya Tsinewa Wanda Ya Canza Alamar Kasaโ.
{Muslim: 1978}
3. GINA MASALLATAI A MAKABARTU: Haramun Ne Gina Masallatai Ko Yin Sallah a Cikin Makabartu, Haramci Mai tsanani. Mayar da Makabartu Ko Kaburbura Wurin Yin Sallah Shine Abinda Manzon Allah (๏ทบ) Yayi ta tsoratarwa Akansa a Karshen Rayuwarsa. Manzon Allah (๏ทบ) Yana Cewa a Cikin Ingantaccen Hadisi:
ุนู ุนุงุฆุดุฉ ุฑุถู ุงููู ุนููุง ุฃู ุฑุณูู ุงููู ุตูู ุงููู ุนููู ูุขูู ูุณูู
ูุงู: โูุนู ุงููู ููู
ูุง ุงุชุฎุฐูุง ูุจูุฑ ุฃูุจูุงุฆูู
ู
ุณุงุฌุฏโ
{ุงููุณุงุฆู: ูฉูฅ/ูค}
An Kar6o Daga Aisha (ra), Lallai Annabi (๏ทบ) Yana Cewa: โAllah Ya Tsinewa Mutanen da Suke Riqan Kaburburan Annabawansu Masallataiโ.
{Nisรฃ'i: 4/95}
Har Wayau Manzon Allah (๏ทบ) Ya Sake Cewa a Cikin Wani Hadisin:
ูุนู ุฃุจู ูุฑูุฑุฉ ุฑุถู ุงููู ุนูู ุนู ุงููุจู ุตูู ุงููู ุนููู ูุขูู ูุณูู
ูุงู-: โุงูููู
! ูุง ุชุฌุนู ูุจุฑู ูุซููุงุ ูุนู ุงููู ููู
ูุง ุงุชุฎุฐูุง ูุจูุฑ ุฃูุจูุงุฆูู
ู
ุณุงุฌุฏโ
{ุฃุญู
ุฏ: ูขูคูฆ/ูข}
An Kar6o Daga Abi-Hurairah (ra), Daga Annabi (๏ทบ) Yace: โYa Allah Kada Ka Sanya Qabarina Ya Zamo Gunki. Allah Ya tsinewa Mutanen da Suka Riqi Kaburburan Annabawansu Masallataiโ.
{Ahmad: 2/246}
A Cikin Wani Hadisin Kuma Cewa Yayi:
ุนู ุนุงุฆุดุฉ ุฑุถู ุงููู ุนููุง ูุงูุช: ูุงู ุฑุณูู ุงููู ุตูู ุงููู ุนููู ูุขูู ูุณูู
ูู ู
ุฑุถู ุงูุฐู ูู
ููู
ู
ูู: โูุนู ุงููู ุงููููุฏ ูุงููุตุงุฑูุ ุงุชุฎุฐูุง ูุจูุฑ ุฃูุจูุงุฆูู
ู
ุณุงุฌุฏโ
{ุงูุจุฎุงุฑู: ูกูฃูขูค}
An Kar6o Daga Aisha (ra) Tace: Manzon Allah (๏ทบ) Yace a Cikin Rashin Lafiyar da ya Rasu: โAllah Ya Tsinewa Yahudawa da Nasรฃra; Sun Riqi Kaburburan Annabawansu Masallataiโ.
{Bukhari: 1324}
4. QIN ฦORA MAKAHO A HANYA: Kautar da Makaho Akan Ingantacciyar Hanyar da Zai Wuce Yana Daga Cikin Manyan Zunuban da Ubangiji Ya tsinewa Mai Aikatasu. Wajibi Ne Ga Dukkan Musulmi Idan Yaga Makaho Ya 6ata Hanya Ya Dawo dashi. Ko Idan Yaga Zai tsallaka Hanya Mai Haษari Wajibi Ne Ya Kama Hannunsa ya tsallakar dashi Matukar Yanason Ya Ku6uta daga La'antar Ubangiji. Hadisi Ya Tabbata Manzon Allah (๏ทบ) Yana Cewa:
ุนู ุงุจู ุนุจุงุณ ุฑุถู ุงููู ุนูู: ุฃู ุฑุณูู ุงููู ุตูู ุงููู ุนููู ูุณูู
ูุงู: โูุนู ุงููู ู
ู ูู
ู ุงูุฃุนู
ู ุนู ุงูุณุจููุ ูุนู ุงููู ู
ู ุนู
ู ุนู
ู ููู
ููุทโ
{ุฃุญู
ุฏ: ูกูงูงูฉ}
An Kar6o Daga Ibn Abbas (ra), Lallai Manzon Allah (๏ทบ) Yace: โAllah Ya Tsinewa Wanda Ya Kautar da Makaho Daga Kan Hanya (6oyewa Makaho Hanya), Allah Ya Tsinewa Wanda Ya Aikata Aikin Mutanen Ludโ.
{Ahmad: 1779
5. ZAGIN MAHAIFA:
ุนู ุนูู ุจู ุฃุจู ุทุงูุจ ุฑุถู ุงููู ุนูู ุนู ุงููุจู ุตูู ุงููู ุนููู ูุณูู
ูุงู: โููุนููู ุงูููู ู
ููู ููุนููู ููุงููุฏููู ุ ููููุนููู ุงูููู ู
ููู ุฐูุจูุญู ููุบูููุฑู ุงูููู ุ ููููุนููู ุงูููู ู
ููู ุขููู ู
ูุญูุฏูุซูุง ุ ููููุนููู ุงูููู ู
ููู ุบููููุฑู ู
ูููุงุฑู ุงููุฃูุฑูุถูโ
{ู
ุณูู
: ูกูฉูงูจ}
An Kar6o Daga Aliyu bn Abi-Dalib (ra), Daga Annabi (๏ทบ) Yace: โAllah Ya Tsinewa Wanda Ya Zagi Iyayensa. Allah Ya Tsinewa Wanda Yayi Yanka Don Wanin Allah. Kuma Allah Ya Tsinewa Wanda Ya Taimakawa Ma6arnaci. Sannan Allah Ya Tsinewa Wanda Ya Sauya Alamar Kasa (Floti, Gona)โ.
{Muslim: 1978}
Kila Wani Yayi Mamakin Ya Za'ayi Mutum Ya Zagi Mahaifansa, ba Lallai Sai Mutum Ya Buษe Baki Yace Dubesu Ya Qunduma Masu Zagi ba, Hadisin da Zaizo Zaiyi Bayanin Wata Hanya da Akebi ta Zagin Iyaye ba Tare da an Farga ba.
A Wani Hadisin Kuma da Abdullahi bn Amru Ya Ruwaito, Manzon Allah (๏ทบ) Cewa Yayi:
ุนููู ุนูุจูุฏู ุงูููููู ุจููู ุนูู
ูุฑูู ุฑุถู ุงููู ุนูู ููุงูู: ููุงูู ุฑูุณูููู ุงูููููู ุตูู ุงููู ุนููู ูุณูู
: โุฅูููู ู
ููู ุฃูููุจูุฑู ุงููููุจูุงุฆูุฑู ุฃููู ููููุนููู ุงูุฑููุฌููู ููุงููุฏูููููโ. ููููู ููุง ุฑูุณูููู ุงูููููู ูููููููู ููููุนููู ุงูุฑููุฌููู ููุงููุฏููููู ููุงูู: โููุณูุจูู ุงูุฑููุฌููู ุฃูุจูุง ุงูุฑููุฌูููุ ููููุณูุจูู ุฃูุจูุงููุ ููููุณูุจูู ุฃูู
ููููโ
{ุฑูุงู ุงูุจุฎุงุฑู}
An Kar6o Daga Abdullahi bn Amru (ra) Yace: Manzon Allah (๏ทบ) Yace: โLallai Yana Daga Cikin Mafi Girman Zunubi Mutum Ya Zagi Mahaifansaโ. Sai Akace: Yaya Za'ayi Mutum Ya Zagi Mahaifansa? Sai Yace: โMutum Ya Zagi Mahaifin Wani, Shi Kuma Wani Shima Sai Ya Rama Ya Zagi Mahaifin Wanda Ya Zagi Mahaifinsaโ.
{Bukhari Ya Ruwaitoshi}
6. ZAGIN SAHABBAN ANNABI (๏ทบ): Haka Kuma Yana Daga Cikin Nau'in Mutanen da Ubangiji Ya Tsine Masu Mai Zagin Sahabban Annabi (๏ทบ).
Hadisi Ya Tabbata Manzon Allah (๏ทบ) Yana Cewa:
ุนู ุงุจู ุนุจุงุณ ุฑุถู ุงููู ุนูู ูุงู: ูุงู ุฑุณูู ุงููู ุตูู ุงููู ุนููู ูุขูู ูุณูู
: โู
ู ุณุจ ุฃุตุญุงุจูุ ูุนููู ูุนูุฉ ุงููู ูุงูู
ูุงุฆูุฉ ูุงููุงุณ ุฃุฌู
ุนููโ
{ุงูุทุจุฑุงูู: ูก/ูกูคูง/ูฃ}
An Kar6o Daga Ibn Abbas (ra) Yace: Manzon Allah (๏ทบ) Yace: โDuk Wanda Ya Zagi Sahabbai Na, La'anar Allah, da ta Mala'iku da ta Mutane Gaba ฦaya Ya Tabbata Akansaโ.
Har Wayau Manzon Allah (๏ทบ) Yana Cewa:_
ุนููู ุฃูุจูู ุณูุนููุฏู ุงูุฎุฏุฑู ููุงูู: ููุงูู ุฑูุณูููู ุงููู ู ุตูููู ุงููู ุนููู ูุณูููู
: โูุงู ุชูุณูุจูููุง ุฃูุตูุญูุงุจููุ ููุฅูููู ุฃูุญูุฏูููู
ู ูููู ุฃููููููู ู
ูุซููู ุฃูุญูุฏู ุฐูููุจูุง ู
ูุง ุฃูุฏูุฑููู ู
ูุฏูู ุฃูุญูุฏูููู
ู ูููุงู ููุตููููููโ
{ุงูุจุฎุงุฑู: ูฃูฃูฉูง ูู
ุณูู
: ูคูฆูกูก}
An Kar6o Daga Abi-Sa'idil Khudry (ra) Yace: Manzon Allah (๏ทบ) Yace: โKada Ku Zagi Sahabbaina, Domin da 'Dayanku Zai Ciyar da Kwatankwacin Dutsen Uhud Na Zinari, Bazai Riski Mudun ฦayansu ba Ko Rabinshiโ.
{Bukhari: 3397, Muslim: 4611}
7. MAI BAYAR DA CIN HANCI DA ME KARฦA: Mai Bayar da Cin Hanci Yana Mai Jin Daษi ba Tare da Tilastashi Akayi ba da Wanda Ya Karษa Cin Hancin Suna Dรฃgรฃ Cikin Jinsin Mutanen da Ubangiji Ya Tsine Masu.
Manzon Allah (๏ทบ) Yana Cewa a Cikin Ingantaccen Hadisinsa:
ุนู ุนุจุฏ ุงููู ุจู ุนู
ุฑู ุฑุถู ุงููู ุนููู
ุง ูุงู: โูุนู ุฑุณูู ุงููู ุตูู ุงููู ุนููู ูุขูู ูุณูู
ุงูุฑุงุดู ูุงูู
ุฑุชุดูโ
{ุงูุชุฑู
ุฐู: ูกูฃูฃูง}
An Kar6o Daga Abdullahi bn Amru (ra) Yace: โManzon Allah (๏ทบ) Ya Tsinewa Mai Bayar da Rashawa da Wanda Ya Kar6etaโ
{Tirmizi: 1337}.
Allah ubangiji ya bamu ikon Amfana dashi.
Amin.
Halima Isah Idris ce (Mimi), Matar Abdul.
Se kun jini a sabon book dina insha Allah.
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 14 Chapter of 14