20_21
Cikin gigicewa da tsananin rudewa da tashin hakalin maganar da jameela tafadamasa,ya sa shi yin hauka na Dan lokacin idanuwansa suka kada sukayi jawur kamar garwashi,ya dafe kansa da yaji yana irin wani mahaukacin sarawa,ya buga kansa a bango ya saki wata raxananiyar kara,ya koma kan gado,chan kuma ya mike da sauri kamar wandda aka minstina ya janyo hoton hibbat da jameela ta kawo mishi,ya shafa hoton yadaidaita xaman sa akan gadon sannan ya bude baki a hankali idonsa na xubar da kwalla yace karya takeyi ko?nasan ba Wanda xaki aure ba yan ni ko?ni ne rayuwar ki ko?na Dade da soyayyarki acikin birin raina,da son ki xan mutu,kar ki damu nasan ke ma kina jirana ko?tun da natashi arayuwata nake mafarkinki,duk Inda kike xan naimoki, sai kin xama zahirina ya na magana yana kallonta kamar wadda yake gani a zahiri,ita kuma sai murmushi takeyi a hoton kamar tasan abinda yake fadamata,ya kankame hoton a kirjinsa kamar wani xai kwace yayi ruf da ciki ya kwanta yana mai da numfashi a hankali take baccin mai hade da mafarke mafarken masoyiyarsa ya kwasheshi
Cikin kankanin lokaci ya chanxa kamar ba shi ba,ya daina shan giya,ya daina naiman mata,yaxama so cool nd gentle,yanxu ko a masallaci shine a sahun gaba,kwankwasa kofar office dinta da akeyine ya dawo da ita daga zancen xucin da takeyi,tayi sauri ta gyara gyalenta sannan ta CE yes come in,sanye yake cikin wata hadaddiyar shadda blue fuskar nan sai kyalli take abinka da farin namiji,sai zuba kamshi yake mai kwantar da hankali,tayi saurin kau da kanta sbda wani Abu da takeji yana mata yawo a cikin xuciyar ta gamai da shi,ya shiga da sallama ya naimi guri ya xauna,yadan yi murmushi Wanda ya fito masa da asalin kyuan sa,yace hibbat ya aiki?hope ba wata mastala,tayi saurin daidaita kanta sanna tace no everything is going perfectly, ya gyada kansa alamar gamsuwa,ya Dan kalleta yayi gyaran murya yace dama naxo ne nayi miki sallama gobe xanje ummarah,xanje na roki Allah ya yafemin kurakuraina,inaso naxama born again child,fresh nd clean,hibbat tagama tsinkewa da lamarin Anwar, cikin sanyin jiki tace Allah sarki nayi maka murna gsky,INA yimaka fatan Alkhari,kwana nawa zakayi,A hankali ya CE 2 wks,ta kalleshi sosai yakara wani irin kyua,tace OK Allah ya dawo dakai lpy ,yace Amn
After 2wks
Alh mustapha ne axaune cikin garden din gidansa,ya kalli Anwar yace gsky ni baxan iya yiwa hibbat auren dole ba,idan ita din tana sonka fine,Anwar yakara tausasa murya cikin ladabi yace baba wlh inasonta kuma wlh nasan xakayi alfahari dani a mastayin sirrikinka,baba mutuwa xanyi idan baka bani auren hibbat ba,Alh mustapha ya kalleshi da sauri yace toh naji karkadamu i will discuss dis issue wiz her,xan kira ka xuwa gobe,yayi godia ya mike ya fita
Gaskiya dady baxai yuba kawai sai ka amince masa,nifa gsky baxan aure shiba,mom kina faji ,tajuya tana kallon mum,mum tayi murmushi ta tashi xuwan Inda hibbat take,ta dafa ta tace come on ma dear babanki yaga tsantsan soyyarki a idon Anwar,nikuma naga tsantsan soyyayar da kikewa Anwar a idanuwanki,cikin hanxari hibbat ta daga kai tana kallon mum,mum ta gyda kanta tace yes u lov him,cikin jin kunya hibbat ta rufe idonta ta shige jikin mamanta,tace mum kinsan halin maxa fa,ni bana son yaudara,mum tayi daria takalli dad tace toh kaji fa,yayi murmushi yace karkidamu hibbat Anwar is different
Cikin kankanin lokaci a ka fara shirye2 biki,dady ya yabawa Anwar umarni da ya turo magabatansa,cikin hawaye Anwar yace baba Allah yayi wa iyayena da kannena rasuwa sakamakon hatsarin mota,kowa na gidan ya tausaya wa Anwar Dan haka dady shi ya tsaya masa a mastayin Uba ,kanin sa kuma ya tsaya wa hibbat a mastayin wakili, Ansha shagalin biki naira tayi kuka ,a kadauki hibbat amarya gidan ta da ke g.r.a kano Wanda ya tsaru kuma ya gaji da haduwa.
Bayan kowa ya watse,hibbat na kan gado a xaune tana yan sake2 ta ,Anwar ya shigo rike da wata katuwar Leda,ya bude yana murmushi ya kalli hibbat yace ma one plzz taso muci abinci,ba musu ta sako da kan gadon,ya bude wata haddadiyar kaxa wadda taji kayan hadi ,sannan ya dauko fam fresh milk ya tsiyaya a cup, ya mika mata tasha yana bata kaxar abaki har ta koshi,shima yaci ya koshi, sannan ya dauko sleeping dress Yar karama yabata ta saka,ba musu taje ta chanxa,tana fitowa ya hadiyi wani mugun yawu,sbda tsabar kyua da tayi,da sauri ya masto kusa da ita yana wani shinshina ta duk ya rude,ya jata xuwa kan gado,ya kwantar yana shafata yana kissing dinta, tayi saurin dakatar dashi tace Anwar karkamanta am a virgin kayi min a hankali,yayi wani shuumin murmushi yace don't worry ma lov ,2 day u will knw how much I lov u just give me chance, tayi murmushi tal kai bakinta kunnasa tace I lov u 2,nan take suka Lula duniyar masoya Dan cin amarci,nima nace a ci amarci lpy
Cikin nauyin jiki ta tashi da kyar take mosta kafarta,kana ganinta kasan ta gurxu Daren jiya ,idonta duk ya fada,a hankali take bude idonta da yayi mata nauyi,caraf idonta yakai gun da aka kafa hotonsu ita da shi amma ga mamakinta sai taga ancire nasun sai nashi shi kadai,ta taka da kyar ta nufi bandaki tayi wanka tafito tasa wasu kayan,amma shiru bata ji Anwar ba,sai tafito falon tana bude kofar dakin taji hayaniyarsu shi da abokanansa,tayi murmushi ta daga kanta taga mai suke kallo haka yake basu nishadi,abinda tagani ne yasata dafe kai da kirjinta sbda wani irin mahaukacin bugu dasukeyi lokaci daya,video din Daren jiya ne wato first night dinta,suke kallo da yadda take ihu sbda xafi shikuma da yadda yake mata ta karfi,suna gani suna daria,ta kwalla kara tazube a gun sbda mastanaicin takaici.
👸🏼AUREN kADDARA👸🏼
Na Aysha
Humairah (humeeynah)
22_23
Cikin xafin nama ya je idan take a zube,ya dago ta sanna ya ja hannunta xuwa daki,suna isa dakin ya dadage ya kifa mata mari har sau uku,wata irin kara ta saki hade da fistari na azabar Marin dayayimata,cikin sanyi jiki tace Anwar mai nayi maka haka kakemin irin wannan mumunan hukunci karkamanta yau kwana na daya a gidanka fa,ya kece da wata mahaukaciyar daria ya janyo stool din dressing mirrow ya xauna ya harde yana kallonta, cikin daure fuska da yanayin mugunta ya Daka mata tsawa ke!!!bana ya fiya,kuma bana barin Wanda ya taba ni wlh kowaye shi sai na takashi,kin manta abinda kika yimin agurin party toh wannan shine sakamakon ki,da sauri hibbat ta dago idonta cike da hawaye fuskar duk tayi ja,tace haba Anwar I have olready ask 4r ur 4givness,cikin daga murya yace 4rgvnss,kinje duka gurin mutanan da ki kaci mutuncina a gabansu kince kin bani hakuri,ya gyara xaman sa yace toh bari nafadamiki wani Abu, chanxawar danayi har kike tunanin na xama na Allah toh yaudarace,kuma ummarah Dana cemiki naje duk karyane,ticket din jirgin Dana baki nace na kasashen wajene toh kifarka daga mafarkin xuwa sbda karyane,sannan sonki danace inayi duk karyane,bana kaunarki ko da darana daya so nake kawai na cimma burina akan ki wato sex,yau naga karyan virgin,kuma dama nace miki sai nayi breaking record dinki ,ko auren ki Dana yi toh na karyane,Dan haka ki dauki wannan kodaddiyar fuskar taki kiyi waje,da sauri hibbat ta masto kusa da shi ta durkusa tana kuka tace haba Anwar karkayimin haka mana kai fa mijina ne wlh Ina sonka,jikina ya na da mutukar mahimmanci a gurina baikamata kanuna musu sirrin mu ba wlh haramunne,plzzz kar ka Kore ni daga gidanka,INA kakeso naje plzz Anwar,cikin fushi ya turaita yace wlh yau sai kinbar gidan nan tunda ba na ubanki banai,ke da bakin kikace ban isa naje kusa da virgin ba,sai gashi yau naje kusa da ita har nafasa ta yana fada yana wani irin murmushi na mugunta,hibbat ta tsananta kukanta ,tace plzz Anwar kai kafara sani na aduniya kabari na rayuwa dakai...ya dakatar da ita yace ohh xaki iya rayuwa da maxinaci Dan iska ko?ta girgixa kanta tace plzz 4rgv me bai jira komai ba ya figi hannunta yayi waje daita,ya cillo mata takardar ta ya banko kofar yana huci,
Tana tafe tana nadamar wannan kaddararen aure na kwana daya,ta huce ATM ta ciri kudi taje takama wani hotel,tana shiga room din tafada kan gado tasaki wani kuka kamar ranta xai fita,sai da tayi mai isarta sannan ta tashi tashiga bandaki tayi wanka ta dauro alwala, bayan tayi sallah tasamu nustuwa,sannan ta janyo Jakarta ta dauko wayanta takira ta sa akunne,daga daya bangaran akace hello my little sis amarya,tayi murmushi takaici sannan tace plzz yaya fudail inaso naganka ne ina BVB hotel,da sauri ya mike tsaye yace sis lpy kuwa?mai kikeyi a hotel?ta CE bros kaidai kaxo kawai yace ganinan xuwa ,jikinsa har rawa yake sbda tsabar rudewa
Door bell din ne ya dawo da ita daga xafafan tunanin da take, ta yi sauri ta bude tana ganinsa ta rungumeshi tasaki wani kuka mai tsuma xuciya,cikin dauriya ya dagota yace sis what happen?hibbat ta share hawanyenta tabashi labrin duk abinda ya faru tundaga haduwarsu da Anwar,ya fudail ya sauke ajiyar xuciya cikin baccin rai yace Ashe Anwar bashi da mutunci,Dan iska ne wlh he most pay 4r everything, yanxu tashi mutafi gida,tayi saurin rike shi tace ya fudail chana xani,cikin sauri yace what?ta gyada kanta tana murmushi tace yes chan xani ,xanje nayi masters dina a chan kafadawa dady Cewar ni da mijina mutafi chana,kar kafadamusu wannan mumunan labarin sabda kasan mum na da ciwon xuciya,komai xai iya faruwa da ita,ya Dan yi shiru nawani lokaci yace to hibbat wakika sani a chan ,tace INA da kawa, aminiya jameela nasan xata karbe ni hannu bi biyu,ta kuma sani farinciki,plzz yaya karike min wannan sirrin sbda iyayen mu,ya shafa kanta yace nasan xaki kula da kanki,so ina yimiki fatan alkhari, yanxu ni xanyimiki komai nagamai da tafianki kuma duk sati xanturo miki da kudi,tayi murmushi Wanda yasa xuciyar yayanata kwanciya tace na gode bros ya CE no hakkina ne na kula da ke
Cikin kwana biyar aka gama mata komai ta daga. Zuwa kasar chana
Komai mai bai mishi dadi ji yake kamar mutuwa xaiyi sbda tsananin kaunar masoyiyarsa,zunbur ya tashi ya sa rigarsa ya dau Dan mukullin mota ya nufi gidan jameela, kwance take tana tunanin Khalid da irin wulakantata da yake akan hibbat sai taji duk ta tsani ta,tayi juyi tayi tsaki tace oh Khalid come 2me,,,,bata karasa ba taji an bude kofar dakin cike da mamaki take kallon mai shigowa xuciyarta har wani buga wa takeyi jitake kamar kar ta mosta daga Inda take
[10/15, 6:19 PM] +234 903 657 2265: 👸🏼AUREN KADDARA👸🏼
Na Aysha
Humairah (humeeynah)
24_25
Ido takara zarowa bakinta har rawa yake,ta karasa kusa dashi ta shafa fuskarsa tace Khalid yau Kaine a gidana,ta rugumaishi tanawani shashafashi,da sauri ta dago kai tace masa Khalid inason ka, na San yanxu kaxo kabiya min bukatata,toh nikuma xan cika maka naka alkwarin,tafara kissing dinsa tana kokarin cire masa Riga,cikin sanyin jiki ya zamai jikinsa daga nata ya rike hannunta yajata xuwa kan gado ya xauna abakin gadon itakuma ya xaunar da ita akasa suna kallon juna,sanna yace jameela nasan yadda kike ji aranki gamai dani amma inaso ki ganai wani Abu kinga yadda kike ji aranki toh wlh ni kuma nafikijin abinda kike ji gamai da masayiyata,ya sauko da ga bakin gadon shima yaxauna a kusa da ita yakama hannunta yace jameela inasonta ,shekarata goma ina mafarkin ta,jameela ki ganai mana,kuma sai akayi saa kinsanta,idan kina Sona toh kiso farinciki namana,jameela da tasaki baki tana kallonsa cike da takaici tace Khalid baxan iya ba,ni shakara nawa nayi ina dawainiya danaka son,amma baka taba tausayaminba,kayiwa Allah kabar xancenta in fact ma tayi aure,plzz kaxo muyi rayuwarmu ni dakai muyi aure,tana kai wa nan ta rugumaishi sosai a jikinta,cikin fushi ya ture ta ta fada kan gadon kanta ya bugu da karfen gadon,ya nunata da danyasta yace baki da hankali jameela taya ya xan aureki bayan kina xaman kanki ne,wlh ko bani da masoyiya ni baxan aure ki, ke da kike naima muyi lalata dake kinga wayasan mutum dubu nawa kika bawa kanki,duk da jinin da Ke fita daga koshinta sai da ta mike a fusace tana kallon sa,ya daga murya yace daga yau baxan kara damunki da kifadamin Inda take ba,ni xan naimota da kaina ya ja tsaki ya fice daga gidan xuciyar sa nayi masa kuna,jinin dake xuba daga goshinta bai damaita ba akan maganganun da Khalid yafada mata,Ba tasan lokacin da ta saki wani kuka ba tana dukan katifar kan gadon ta
Karfe shidda na yamma ta sauka a kasar ta dauko wata yar karama jaka ta duba address din gida,tayi sauri ta tari taxi tace burama street ta shiga ta nunamasa adress din gidan da xata,driver ya karba yace yes ma,dab da magariba ta isa gidan ta mika wa drive kudin tashiga tana murna yau xata ga Babar aminyarta
Kallon kanta take a madubi tana kara juyawa,toh wai ni mai na rasa ne?,da mai hibbat tafini?farar fata kawai xata nunamin amma ai nima fata ta mai kyua ce ,ta dubi goshinta dake nanade da audiga,ta numfasa tace I hate u hibbat,
Karar Bell door dinta ne
Ya katse mata maganar datakeyi,cikin takaici ta nufi kofar tana mita,gabanta ne yayi wani irin mumunan faduwa ta dafe kirjita,jikinta na rawa tace hibbat mustapha, cikin murmushi da jin dadi hibbat ta rugumeta tana cewa surprise, cikin Inda Inda tace hibbat yaushe..ki..kaxo kasarnan?kuma..ya..akayi ki kikasan...gidana..,cikin murmushi hibbat tace kin manta INA da address dinki,wlh nayi missing dinki jameela ,jameela da Jikin ta yayi sanyi ta kalli hibbat cike da tsana tace ikon Allah toh shigo ciki ,hibbat taja trolley dinta tana tambayar jameela mai yasa maita a goshi, ta tabe baki tace xamaiwa nayi a kitchen,ta huce gaba tana harararta
Yana fito wa daga gidan Jameela ya samu wani guri achan gefe ya xauna yan tunane tunane,jikinsa har ya dauki xafi ya taba jikinsa yaji wani irin xaxabi,ya mike da kyar sbda wani jiri da yakeji ya nufi gurin motarsa ya duba aljahunnsa ya na naiman key din motar,amma sai yaji wayam babu ,ya kara komawa Inda yaxauna ko ya barshi anan,amma yayi duba bai ganshiba,yayi sauri ya dafe kansa yace oh ma GOD Ashe nabarshi akan gadon jameeela ,cikin yana yin da bai so ya koma gidan ba ya tsuke baki ya nufi hanyar gidan jameela
Zaune suke suna cin abinci amma ita jameela kwata kwata hankalinta baya gun hibbat,ita kadai kawai take surutunta,hibbat tadan kalle ta tace kawata maxa basu da kirki kinji abinda wannan mijin nawa Anwar yayi min,nayi AUREN kADDARA na kwana daya,jameela ta numfasa tace Allah ya kyauta,amma ni gsky xamanki a gidan.....bata karasa maganar ba bell door dinta yayi kara ta kalli hibbat tace bari naga waye a kofa
[10/15, 7:00 PM] +234 903 657 2265: 👸🏼AUREN KADDARA👸🏼
Na Aysha
Humairah (humeeynah)
26_27
Tana budewa tacikaro da Khalid,ya na tsaye ya hade rai kamar wani bakin mijici,gabanta ya fadi,ita axatonta ma shigowa zaiyi,cikin dauriya tace Khalid yaya dai?yakara hade fuska yace I left ma car key..bata ma bari ya karasa ba ta rufe kofa ta juya da sauri taje daki ta dauko masa,ta bude kofan ta mika masa jiki na rawa,da sauri ta maida kofa ta rufe,shi abin ma mamaki yake bashi yadda take acting kamar wata Mara gsky,ya ja tsaki yanufi gun motar sa,yana shiga wani mugu ciwon kai yaji Yakama shi,kawai sai ya kifa kansa a sitiyarin motar yana maida numfashi a hankali yasa hannu daya ya rike kan
Takoma ta zauna tana ajiyar xuciya,hibbat ta kalle ta tace jameela yaya dai,naganki haka?tayi saurin girgixa kanta tace bakomai ,amma hibbat gsky xaman ki a gidan nan baxaiyuba ,da sauri hibbat ta ajiye cup din hannunta tana kallonta cike da mamaki tace banganai ba jameela? cikin karfin halin jameela tace kiyi hakuri hibbat I promise u xan Samar miki wani gurin kixauna amma ba nan ba,idonanu hibbat sukayi raurau da kwalla tace jameela ni xaki kora a gidanki,baxa ki tausayamin ba akan irin dalilini dayasa naxo kasar nan,kuma na zabi na zauna dake,kuma nabaki labarin irin korar kare da Anwar yayi min kema irinsa xakiyimin jameela?cikin masifa jameela tace wai hibbat yakikeso nayi ne?nafada miki akwai dalili dayasa nace miki xaman ki a gidan nan baxai yuba,ciki fushi hibbat tashiga daki ta dauko trolley dinta da hand bag dinta ta fito ko Inda jameela ta ke bata kalla ba,tayi waje abinta xuciyar ta nayi mata wani irin kuna ko gabanta bata gani sbda bacin rai,tana fita jameela ta saki a jiyar xuciya tace sorry friend I do what I suppose 2 do.
Da kyar yake iya daga kansa,ya yi karfin halin Tayar da motar amma kuma gabansa dishi2 ya ke gani,gani yayi tafito da ga gidan jameela gabansa ya fadi,ya kara bude idanunsa sosai still dishi2 ya ke gani baya ganinta sosai,ya bude baki a hankali ya ce she look lyk ma dream gal,da sauri yafito ya nufi gidan jameela duk da bashi da karfi a jikinsa ,amma sai da ya dadage da dunga dukan kofar gida ,cikin sauri ta bude ga mamakinta taga Khalid,da kyar ya bude baki yace itace waccan ko,gaban jameela ya fadi bakin ta na rawa tace no..no.. Ba ita bace,bai jira komai ba ya makureta a bango,sbda tsabar wahala idanunta duk sun firfito,ya Daka mata tsawa Wanda ya tilastamata sakin wani gigitacen fistari,yace itace ko ba ita bace? idan kika boye min sai na kashe ki wlh,da kyar ta bude baki tace itace,yayi saurin bude idonsa sosai,ga mamakinsa sai yaji ciwon kai ya tafi,yaji yana gani radau bakamar daxuba dishi2,da sauri ya saketa,ta fadi kasa sumamiya sbda shakar bata wasa bace,da gudu yafito kofar gida,sai ya hangota tashiga taxi,ya kwa bi taxi din a guje,yaga baxai iya kamotaba,sai yayi sauri ya juya xai tafi gurin motarsa,amma sai yaga gwanda ya hau motar haya sbda ya danyi nisa da gun motarsa,ya tari taxi yace plzz driver follow dat taxi,driver yace yes sir.
Tana mota tana share hawayenta,tana mamakin irin abinda jameela tayi mata,after all she's her best friend, wani katafaran hotel ta tsaya,ta sallami driver ta nufi cikin reception,a daidai bakin hotel din shima ya shiga,ya na xuwa reception din yafara sanda a hankali kamar Wanda ya shigo sata,ita kuman tana tsaye tana biyan kudin room,ya masto kusa da ita,gaba kidaya jikin sa sai rawa yakeyi,jiyake kansa yayi masa nauyi,ya bude baki a hankali yace sannun ki, cikin sauri ta dago kai tadan kalleshi ta kawar da kai tace yauwa,ya kara karfin hali yace kin ganaini?ta kalleshi a wulakance tace kamar ya na ganai ka,nasan ka ne?har da xan ganai ka?cikin sauri da rawar jiki yace ai muna haduwa,bata kalleshi ba tace a INA kenan?yace a mafarki,ta kalleshi shekeke tace mallam kana da hankali kuwa,ko daga gidan mahaukata kafito?cikin dauriya yace wlh..,ta dakatar dashi da hannu tace wlh idan ka karayimin magana sai nakira maka police ,a haka kuke yaudarar mata tana kaiwa daidai nan matar ta miko mata key din dakinta,taja trolley dinta tayi sama,
Cikin sauri ya kalli maaikaciyar yace mata kabani daki kusa da nata plzzz,nawa ne kudin?ta fada masa yaxaro kudin yabata,ita kuma tabashi key din room din ,tace masa she's in room 12 u are in room 13,da sauri ya nufi sama har yana tuntube,ita kuma matar sai daria takeyimasa
[10/15, 7:03 PM] +234 903 657 2265: 👸🏼AUREN KADDARA👸🏼
Na Aysha
Humairah (humeeynah)
28_29
Daidai kofar dakin nata ya tsaya yana kallon kofar dakin gaban sa sai faduwa yake yamarasa ta yaya xaifara,ita kuwa tana shiga direct bandaki ta nufa tayi alwala tana fitowa ta bude fridge din dakin taka wayam ba ruwa,ta dauki wayar da tagani akan table takara a kunne taji tana engage, ta ja tsaki ta sa mayafi ta nufi hanyar fita sbda kishin ruwan da take ji baxa ta iya jurewaba,tana bude kofar ta Ganshi a tsaya a bakin kofar,da gudu ta koma ta sa key jikinta sai rawa yake tace wannan wani irin mutum ne ko kuma aljani ne?Khalid ya masta kusa da window dakinta ya sa bakinsa daidai wajan tagar dakin ta,yace plzz ki tsaya ki saurareni danallah,na dade ina mafarkin wannan ranar plzz kibani minti biyar acikin lokacinki ,cikin daga murya da tsiwa tace mallam wai danallah mai nayi makane kake takuramin anyya ma kai mutum ne?wlh xan kira maka police, cikin sauri yace baxa ki iya ba sbda dalili guda uku, ta yi sauri tace na daya,yace sbda destiny brings us 2gthr,na biyu kuma kinxo garin nan ne sbda ni kadai, na uku kuma shine ni baxan taba cutar da ke ba harabada asali ma ni mai kare ki ne daga duk wani abun cutarwa,hibbat taja tsaki ta bude kofan cikin dakiya tace shigo,cikin sanda yake shigowa ji yake kamar mafarkin da ya sabayi yakeyi,ya karasa shigowa dakin cike da fargaba,hibbat ta tuske fuska ta harde hannunta tace uhmmm INA jinka,Faisal da yasaki baki yana kallonta a tsorace yace uhmm,ta kara Jan Dan guntun tsaki tace ina jinka mai xaka fada min,yayi taku daya biyu sai kuma yayi sauri ya koma bakin kofa sai kuma yakara mastawa kusa da ita sosai har suna jiyo numfashi juna,ya kai hannu ya shafa fuskarta,sai kuma yayi sauri ya dauke hannu yace wlh ke ce everything is u fuskar,tsahon,gashin,farin fatar,bakin, idon,da hanci komai ma,wlh ke CE,mamaki da tsoro da ya cika hibbat sai tayi sauri tace masa kaga ni yanxu dama fita xanyi ,xanje na siya abinci da ruwa,da sauri yace bari na je na siya miki,tayi murmushi tace kana ganin badamuwa,ya CE no ai komai kikeso a fadin duniyar nan xan kawo miki,tace OK inajira,da saurin ya bude kofar dakin yafita sai kuma ya dawo aguje yayi ajiyar xuciya yace ohhh u are still there karfa ki bace kamar a mafarki,hibbat tayi murmushi tace no dis is reality
Cikin minti goma har ya dawo a guje ya shigo hotel din ya haura sama,yana xuwa ya kwankwasa room din,amma abin takaici bata dakin,da sauri ya zube kasa yanacewa yaxakiyi min haka? Xuciya ta bugawa xatayi,ya ina tunanin mafarkina ya xama gsky Ashe har yanxu mafarkina bai kare ba,wasu xafafun hawayene suka kwararo masa,cikin sanyi jiki ya mike tsaye yanufi reception ya kalli matar dake gurin yace kinga wata farar yarinya mai kama da balarabiya ta huce yanxu, matar ta girgixa kai tace no Sir, ya dafe kansa ya fita yana aduaa,direct gidan TV da jaridu ya nufa,ya dauko hoton da ya zana nata, yace duk Wanda ya ganta ako Ina ne toh ayi masa waya kuma duk Wanda yaganta yasa miliyan hamsi xai bashi,nan da nan gida radio da tv da jarida suka fara wastawa a labarai
Yana fita ta dauki Jakarta tace wannan mahaukacin baxai barni na xauna anan ba,ta fita a hotel din tanufi wani hotel din Wanda yafi wannan tsaro da kyau,ta fito daga wanka tana taje gashin kanta,kawai sai taga zanan hoton ta acikin TV wai ana naimanta,Ba tasan lokacin da tasaki matajin ba,cikin tsoro takara kara volume din tv ,taji ana fadan Khalid ya rasa masoyiyarsa wadda ya kwashe shekaru yana mafarkinta kuma sun hadu amma yanxu ta bata,cikin sauri ta buga waya reception tace a kawo mata jaridar yau,ana kawo mata tadauki num da akace akira takira wayan bugu daya tayi aka dau wayan,tace inaso mu hadu kafadamin Inda xamu hadu,ya zunbur ya tashi yace mu hadu a baban ruwa tace OK ganinan taja tsaki ta yarda wayarta,shikuma ya mike cikin murna da jin dadi yace welcome back ma one
Ma dreams will come ture
Awansa biyu a gurin bata xoba,chan ya hangota cikin shiga ta Riga da Wanda red,yayi murmushi yace d lady n red,ta karaso gurin cikin daure fuska tace mainene dalilin da ka baxa ni a gari a na naimana?yace sbda kece rayuwata, na dade da ke acikin rayuwata,kullum sai mun hadu dake acikin mafarki,ta yi murmushin takaici tace toh ni ya bantaba mafarkinka ba?,kuma how comes bana jin irin abinda kake ji,ta daga murya tace