mallam kafita daga rayuwata,wlh idan bahaka ba court CE xata rabamu,cikin sauri ta juya xata tafi ,yayi hanxari ya sha gabanta yace wlh duk Inda kikaje sai na biyoki,kuma wlh sai xuciyata ta naimo xuciyar ki,kema sai kinji yadda nakeji,tayi tsaki tace toh muzuba ni dakai INA jiranka ta huce gaba ta barshi anan yana Jan numfashi
[10/15, 7:04 PM] +234 903 657 2265: 👸🏼AUREN KADDARA👸🏼
Na Aysha
Humairah(Humeeynah)
30_31
Taxi ta Tara ta huce gidan jameela,domin ta tambayeta ko tasan waye wannan guy din da ya takura wa rayuwarta,zaune take agaban mudubi duk tafita a hayacinta tayi baki ta rame ta bar baxa goshinta kamar mahaukaciya,jitake kamar ta fashe sbda tsabar bakin ciki,ta kara duban jaridar dake gabanta ta kura wa hoton hibbat ido,chan kuma ta fisgi jaridar ta yayagata tana wani irin ihu tanacewa kai xuciya mai yasa xaki yimin haka?mai yasa xakisani son abinda ki kasan baxan taba samu ba?cikin kuka ta bude fridge dinta ta dauko kwallbar giya ta kafa kai ta kwalkwala sannan ta ajiye kwalbar,take fuskarta ta chanxa idonta ya chanxa launi,cikin yanayi na maye tace wlh Khalid INA sonka so ne na mutuwa,Allah yasani kai ne rayuwa ta amma kuma kana chan kana son wata banxa,ta saki kara ta juya daidai nan suka hada ido da hibbat, cikin tsoron yanayin dataga jameela tadan ja baya,sbda yadda taga idonta ya chanxa gashi tasawa idon kwalli duk ya zazago,ga gashin kanta a tsaitsaiye sai tayi mata kama da horror, cikin karfin halin hibbat tace jameela lafiyan ki kuwa,jameela ta dago jajayen idanuwanta ta kalle ta sai da gaban hibbat ya fadi sbda tsoron kallon da taga tayimata,tace hibbat ke kika sani cikin wannan yanayin da nake ciki,sbda ke hibbat, hibbat ta xarai ido tace ni kuma jameela mai nayi miki?cikin daga murya jameela tace kin sace xuciyar masoyina, kintafi da rayuwar sa da komai nasa haba hibbat mai nayi miki a rayuwa,cikin fushi da xafin nama hibbat tadaga hannu ta tsinkawa jameela mari ji kake tauuu,ta daga murya da karfi tace jameela ki nustu mana,kidawo hankalinki kisan mai kike fada, cikin sanyi jiki jameela ta zauna tana kuka a hankali,hibbat ta ajiye Jakarta ta matsa kusa da ita ta rungumeta tana shafa bayan ta,cikin wani yanayi mai ban tausayi jameela ta cire jikinta daga jikin hibbat ta xauna sosai tana kallon hibbat ta bude baki a hankali tace ,hibbat wani alamari ne mai ban alajabi wlh bada ban na gani da idona ba toh gsky ba yadda xa'ayi na yadda,ta sauke a jiyar xuciya sannan tace shekarata goma Ina cikin bala'in soyayya ,yadda na dauki wannan shekarun shima kuma haka yadauka yana mafarkin wata yarinyar wadda nayi mata lakabi da Aljana,kullum cikin baccin sa sai ya ganta kuma bai taba ganin fuskarta ba sai kwankin baya,haka ya xana fuskarta kuma yace naxo naga masoyiyarsa, cikin ikon Allah sai naganki,hibbat ta zaro ido cikin tashin hankali tace nikuma,jameela tayi murmushin takaici tace kwarai kece,wlh hibbat an halicce kine sbda wannan guy din kuma kinxo garin nan ne sbda shi,nayi iya kokarina nacire masa sonki na dasa nawa amma ina wannan soyayyar daga Allah ne,sai kuma ta fashe da kuka ta CE hibbat so bala'i ne,amma haka xan hakura hibbat na hakura da Khalid go 4r him he's ur destiny,kije kisa maishi bari na rubuta miki address dinsa,hibbat ko mosti bata iya wa sbda abin ya girgixata kawai ido take bin jameela dashi,
Tana koma wa hotel tayi wanka tayi shirin ta cikin wata grean top da black jeans tasa karamin gyale green da dankunne,sanna tasa black hill takalmi da jaka black,ta dauki glass dinta baki ta sa a fuskarta ta kara kallon kanta a madubi sak balarabiya,tayi murmushi tafice daga dakin, direct gidan Khalid ta nufa Dan taganai wa idonta wannan xanan na hotunanta.
Kwankwasa kofar take amma shiru ta tura kofar tajita a bude tana shiga gabanta ya fadi sbda yadda ta ka hotunan ta birgik a ko ina, ta kara shiga ciki sosai ta shafi wani daga cikin hoton tayi murmushi, cikin xuciyar ta tace dama akwai mai irin yimin wanna son a duniya ya salam,cikin sanyi jiki ta bude Jakarta ta dauko wayanta ta yi capturing wasu,sanna ta dauko wata karamar paper tayi short note ta ajiye ta fita
A gajiye yadawo bai xarce ko INA ba sai gurin xanansa yana shiga yayi kissing daya daga cikin hoton sanna yace na dawo ma lov kuma wlh na gaji,sannan yayi murmushi kamar Wanda yake wa mutum magana,har ya juya xai fita sai kuma ya hango wata farar takarda da sauri ya juya ya daukota yabude yaga an rubuta kaxo NAJAXBI hotel room 4 kasa maini,da mamaki yakara dubawa Sosai toh waye wannan? da sauri ya fita sai najaxbi hotel tunda ga kofar get din hotel din gabansa yafara faduwa amma sai yadaure ya karasa ciki,a hankali ya ke kwankwasa kofar dakin,tana kwance tana game a wayarta ta juyo knocking tayi sauri tadan leka window dakin sai taganshi,da sauri ta tashi taje ta bude masa,suka hada ido atake zuciyoyinsu suka buga jikake dammmm,ta Dan kalleshi tace shigo,cikin sanda daya saba yi ya karaso dakin ya tsaya,tayi murmushi taja hannusa tace xauna mana,ya saki baki yana kallonta sannan ya xauna a kusa da ita,tace toh Khalid Kayi nasaran naimo zuciyata,tun jiya da jameela ta fada min komai naji na kamu da tsananin son ka bantaba son wani kamar yadda nakeson ka ba,yadda take magana kawai yake kallo duk tagama rudashi,bai San San da yakama hannunta ya na kissing din ta ba,cikin wani irin yana yi da sukadai suka San shi ,duka suka dago suna kallon juna,ta bude baki a hankali ta CE I love u Khalid
Cikin wani raxananiyar baccin rai ya tashi,sai huciya ya keyi kamar wani bakin kumurci,ya lalubo wayarsa ya dannan yasa akunne yace manager yaya An ganta kuwa?manager yayi gyaran murya yace ana dai kan naima har yanxu,cikin fushi da tashin hankali yace find her,
Ya kaste wayar yayi wurgi daita ta rabe gida biyu, ya xube a kasa wasu zafafun hawaye suka kwararomasa,yace ohhh ni Anwar dama haka so yake,why me?wannan wane irin so ne mai taba kwakwalwa,Allah laifin mai nayi maka kake axbatar dani da soyayyar hibbat, ya dafe kirjinsa sbda yadda yaji yana shirin fitowa daga jikinsa,da karfi ya CE hibbat where are u
[10/15, 7:05 PM] +234 903 657 2265: 👸🏼AUREN KADDARA👸🏼
Na Aysha
Humairah (humeeynah)
32_33
After 2 wks
Cikin farin ciki da jin dadi ya kira ta a waya tana kwance tana yin bacci ,karar wayarta ta tashe ta,cikin yanayi na bacci tace plzzz Kayi hakuri bacci ne ya dauke ni amma yanxu zan fito,Khalid yayi murmushin cikin jin dadi yace ayya toh kinga ni har naxo kofar hotel din,amma xanjira kigama shirya,ta kashe murya tace ohhhh swt hrt ganinan,tayi sauri ta shiga wanka tana mai jin kaunar Khalid a ranta
Tafito cikin wani haddadiyar pink din doguwar riga da hill pink ta nanade dogon goshinta bata daura kantaba tabarshi a haka badan kwali,sak Katerine keif tayi murmushi tace Alhamdullah sannan tafito daga dakin ta nufi get,cikin rawar jiki ya fito yana murmushi yace welcome ma life,ta yi daria tace thanks ma man ma everything,
Wani haddaden park suka nufa direct gurin ice_cream sukaje ya karbomusu ya xaunar da ita akan kujera ya daibo Ice cream din ya bata a baki ,ta sha tana lumshe ido tace Khalid kasan wani Abu?ya girgixa kansa tace ba abin da yafi so dadi,ya kalleta ido cikin ido yace hibbat u are d reason y am alive,tayi sauri takama hannunsa tace Khalid Ashe dama xanso wani haka a rayuwata,tabbas ma life belong 2 u,yayi murmushin jin dadi ya daibo icream din ya karabata abaki,ta karba tana daria
Zaune yake a office yayi tagumi chan kuma ya ja tsaki ya janyo Wayarsa yakira ya sa a kunne yace manager na saka miliyan Dari biyu duk Wanda ya naimo Inda hibbat take xanbashi ,manager ya xaro ido yace what!!haba oga wanna kudin ai yayi yawa,cikin fushi yace manager baka da hankali ne,we are talking about ma life here,ko xan karar da dukiyata duka akan hibbat banyi asara ba,so abaxa a labarai yq kashe wayar,ya ji jikinsa ya dau xafi har karkarwa yake sbda xaxxbi da kyar ya iya fita waje yasa driver ya kai shi asibiti,Cikin kankanin lokaci numfashinsa ya dauke
Tana kwance akan gado tana waya cike da nishadi,daya bangaran kuma Khalid ne ya numfasa yace hibbat yakamata muyi aure sbda na mastu da naganki kin xama tawa,tayi murmushi tace toh Khalid very soon ai,yayi murmushi yace OK ma lov yakamata ace by now ina kusa dake
[10/15, 7:06 PM] +234 903 657 2265: 👸🏼AUREN KADDARA👸🏼
Na Aysha
Humairah (humeeynah)
34_35
Cikin tashin hankali driver ya kaishi asibiti,suna isa direct emergency suka huce agigice nurses suka fito suka dauke shi aka shiga dashi,da sauri drive yakira manager yasanar masa halin da boss ya ke ciki,
Cikin tashin hankali manager ya nufo asibitin ya cikaro da likita ya fito yana zufa,manager ya nufi gun likita da sauri yana tambayarsa shi mai jiki likita ya kalle shi yace biyo ni office,likita ya kalli manager yace ya akayi
Ku ka bari ciwon xuciya ya kama Anwar ,A zabure manager ya mike yace likita ciwon xuciya fa kace yace yes,but Inda muka Saa ciwon bai xama critical ba ,likita ya numfasa yace wacece hibbat, manager ya xaro ido yace ya akayi kasanta,yace ai tunda ya farfado ya ke ki ranta well koma dai wacece ayi kokarin hada su sbda tana da alaka da ciwonsa
Cikin kankanin lokaci wata irin zafafiyar soyayya suke,suna xaune wajen wani ruwa hibbat ta numfasa ta kalli Khalid tace yau xamuyi magana da Yayana akan auren mu kafin kuma nasa ranar komawa gida sai ayi maganar bikinmu ko?Cikin zumudi ya tashi daga gishin giden da yake yace gud ma lov,yanxu am d happiest ma in d world,ta kyalkyale da daria tace ma everlasting Khalid
Bayan kwana biyar aka sallami Anwar ba laifi jikinsa yayi kyua,ya kalli Manager yace har yanxu ba labrin hibbat,manager yayi ajiyar xuciya yace wlh, amma we are still trying,ya ja tsaki yace wanne irin trying yau wata nawa?manager yakara kasa da kansa yace sorry sir,Anwar ya kalle shi a wulakance yace ashirya min tafia xanje chana sbdan nagaji da xaman kasar nan,manager ya xaro ido yace haba oga kabari kadan kara warware wa,Anwar yadaga kai yace no na warware a can kasar,adai shuryamin sbda idan na cigaba da xama anan toh tabbas xan mutu kwanda na nar garin,ya Dan daki table din kusa dashi yace wlh so masifa ne
[10/15, 7:09 PM] +234 903 657 2265: 👸🏼AUREN KADDARA👸🏼
Na Aysha
Humairah (humeeynah)
36_37
Cikin sanyin jiki manager ya kalle shi yace oga ko dai Dan abinda kayiwa yarinyar nan ,yasa Allah ya jarrabeka da soyayyarta,Anwar ya dago jajayen idanuwansa da ya rine sbda tsabar bugun da xuciyarsa take yi ya bude baki xai yi magana tari ya sarkafeshi daga nan sai amai ,gaban manager ya fadi dayaga guda gudan jinin da Anwar ya ke fitar wa daga bakinsa, yace subahanallahi oga jini fa,cikin dauriya ya mike da kyar yace karkadamu manager, kayimin arranging tafia ta, inaso natafi xuwa jibi,nayi nisa da kasar nan wlh son hibbat shi xai xama ajalina,cikin sauri manager ya rufe masa baki yace haba oga so fa kace ?mata ai ba komai bane a gurinka toh mai xai sa kadamu kankanin? duk da halin da Anwar yake bai hana shi dallawa wa manager harara ba ,yace dallah mallam gafara kabani guri ,idan xaka kaini gida toh u better do it fast idan kuma baxa ka kaini ba shi kenan, da sauri manager yace sorry sir ya taimaka wa Anwar ya mike ya kai shi cikin mota
Cikin kwanaki kadaan visa sa ya fito,duk yayi baki ya rame ,da kyar yake iya mosta jikinsa sbda yadda ya galaibaita da rashin lapia,amma yau da xai bar garin saii yadan ji karfi a jikinsa yake jin wani nishadi hade da faduwar gaba
Karfe 7 ya dira a kasar , taxi ya Tara yace driver ya kai shi jindo hotel,driver yace yes Sir, yana isa aka bashi room,ya shiga yayi wanka ya kwanta yafara bacci cikin nustuwa
Tana fitowa daga wanka ta dauki wayarta takira ta sa akunne,daga daya bangaran yace woo ma little sis yanxu na ke tunaninki a raina,hibbat ta langwabe kai cike da shagwaba tamkar agabansa take tace haba yaya fudail tun jiya nake kiranka wayan ka akashe,yace wlh a office namanta ta,cikin sauri tace OK OK, ya fudail ya maganar mu?yayi daria yace OK tadawo warki Nigeria ko?ta turo baki tace kai yayana har kamanta,yayi murmushin jin dadi yace oh hibbat kina son wannan Khalid din da yawa fa,tayi daria tace wlh ya fudail he means a lot 2 me, inason Khalid kamar rai na,ya ja dogon numfashi yace hibbat kin tabbatar yana da hali mai kyua karfa a kwatanta irin wanchan,...tayi sauri ta kaste shi tace Khalid is different da ko wane irin Dan Adam a duniya,yayi daria yace toh fa basa ban ba ma little sis is n lov ,tace kwarai kuwa yayana,yanxu yaushe xaki hada ni dashi a waya mugaisa ,tace ai yanxuma shiryawa xanyi naje gidan sa,
Sai na hadaku a waya ,yace OK INA jira ,ta ajiye wayan tana yan wake waken ta cike da farinciki
Karfe 10 na dare ya tashi da mumunan mafarkin dayake ,cikin tasananin firgita ya tashi yace wayyo hibbat mai isa xaki gujeni,ni Anwar nasan son hibbat ne xai haukatar dani,ya rike kansa sbda yadda yaji yana wani irin sarawa da sauri ya bude trolley dinsa ya dauko maganinsa ya sha ,ko minti biyu baiyi da sha ba ya koma wani nanauyan bacci
Ta gama shirye 2 ta tsaf tafito bakin hotel din tana kiran Khalid a waya amma tana ta ringing bai daukaba,tayi murmushi tace ko a ina ya bar wayar oho,may b ma bacci ya ke ,ta girgixa kan ta cike da tsananin son Khalid,ta bude baki a hankali tace hibbat ta Khalid Allah yabarmu tare,tayi sauri ta tsayar da taxi tace driver, Lawisheri street yace yes ma,ta bude motar ta shiga,
Bacci yake cike da mafarkin masoyiyarsa sai juyi kawai yake sbda dadin mafarkin,sanye take da doguwar Riga baka iya cinya da wani dan karamin gyale akanta sai kuma wata katuwar jaka a hannunta,cikin murmushi ta shigo dakin yadda taga yana juyi akan gado yayi balla'in Tayar mata da tsananin shawa'ar sa da tadade tanayimasa,cikin murmushi ta nufi Inda yake,ta hau kan gadon takia bakinta daidai nasa tayi kissing,ta kwanta a jikinsa sosai tana wani shafa shi,Cikin sumbatu na bacci da yakeyi,ya kankameta yana cewa farinciki na kinxo gurina?ki taimaka min da soyayyar ki ta harabada,ta saka kunne ta daidai bakin sa tace ai na Riga na baka,cikin gigicewa yafarka, suka yi ido biyu,cikin xafin nama ya turaita da karfi cikin daga murya yace jameela dama ba ki da hankali ,wannan wani irin Abu kike haka, wlh kifita daga idona idan bahaka ba sai nayimiki abinda har ki mutu kina tunaninsa,cikin kuka tace haba Khalid Dan kawai nace Ina sonka sai ka tsaineni,so fa nace ba tsana ba,yanxu idan hibbat CE take nunamaka wanna tsananr ya xaka ji,amma ba damuwa dama naxo ne nafada maka ni xan koma gidan iyayena ,kuma baxa ka kara gani na ba har abda,cikin sanyin jiki Khalid ya masto kusa da ita ya riko hannunta yace plzzz kiyi hakuri bawai Ina yimiki haka da hatred ba kinsan ni bana naiman mata toh kuma bana so ki jani muyi abinda xamu sabawa Allah,amma bayan haka wlh ba wani Abu,ta sauke wata sanyayiyar ajiyar xuciya tace toh na gode, dama na xo ne nafadmaka yau xan koma Nigeria, jirgin mu ma yakusa tashi dama naxo ne muyi sallama,ya dago kai ya kalleta sai da taji wani Abu ya daki xuciyarta sbda tsananin son da take masa,yace gud gsky baki taba farantami rai kamar yau ba,go back 2 ur parent kema nasan xaki ji dadin rayuwarki fiye da yadda kikeji anan,ta numfasa tace hakane Khalid nagode da hudubarka,cikin yanayi na tausayi tace plzz na roke ka wani abu,?ya gyada kai yana murmushi yace what ever ask 4r it,tace dama so nake ka rungumeni yau daya kawai,ya dan yi Jim kadan,ta kara kallon sa tace don't 4rget u promise me,yace ok amma a mastayin yayanki ba saurayinkiba ,tayi daria ta CE eh shima yayi daria ya rugumeta,daidai nan hibbat ta turo dakin rige da Leda na take away a hannunta fuskarta dauke da murmushi,
[10/15, 7:10 PM] +234 903 657 2265: 👸🏼AUREN KADDARA👸🏼
Na Aysha
Humairah (humeeynah)
38-39
Tsananin firgici da tashin hankali abinda ta gani ya janyo mata sakin ledar take away din,kara faduwar Leda tasa su juyowa wani irin faduwar gaba ya ji,ya xaro ido tamkar xasufadi kasa cikin yanayi na tashin hankali jikin sa da bakin sa sai rawa su keyi cikin karfin hali yace hib..bat..,kafin ya kara cewa wani Abu tuni tafita daga dakin da gudu tana share kwalla,sbda tsananin tashin hankali bata Ma san sanda da je hotel a kafa ba,da kyar take Jan kafarta tayi karfin hali ta hau sama duk tafita a hayyacinta,ta bude kofar room dinta tashiga ta fada kan gado tasaki wani kuka a hankali Mara sauti tana cewa kai namiji, wai mai isa maxa suke haka ne?ko ni kadai suka tsana ?ko kuma ni baxan samu farin ciki ba kamar yadda ko wace macce take samu a gurin namiji?mai yasa maxa basa yimin aldalci?dama haka maxa suke?ta yaya xan kara yadda da wani da namijin?inalilahi wa inaillaheem rajun, cikin yanayi na ban tausayi ta kwanta a baki gadon ta dafe kanta tasaki wani kukan mai tsuma zuciya,tayi Ku kanta mai isarta sannan ta tashi tashiga bandaki tayi alwala tayi sallah ta danji wani sanyi a ranta,da kyar ta mike sbda yadda kanta ke sarawa jitake kamar xai fashe,ta janyo trolley dinta ta hada kayanta tsaf ta fito daga hotel din
Ya dago jajayan idanuwansa ya kalle ta yace kinga irinta ko?Ashe kaddara CE tasanya ki zuwa,ta dago kai a sanyaye tace Khalid Kayi hakuri plzz yanxu tashi muje muyi mata bayyani,ya dauki rigarsa ya sa suka fita ,suna isa hotel din suka shiga reception suka bada sunan wadda suke naima,maiakaciyar ta dago kai tace am sorry tayi check out daxu,cikin rudewa Khalid yace what???!!,jiyayi duniyar tana juya masa gaba daya,da karfi yasaki wata raxananiyar kara ya xube a gun sumanme
Cikin tashin hankali ta fasa ihu tana naima taimako,mutunan da suke gurin suka kin kimeshi itama ta shiga motar sai asibiti, likitoci kusan biyar ne akansa suna ta kokarin suka sun dawo masa da numfashinsa amma INA abin ya ci tura,jameela kuwa sai faman xagaye takeyi tama rasa yadda xatayi sbda rudewa da tagama yi
Kwance yake yana waya da doctorn sa na chana yace plzz INA so kaxo kadubani tunda naxo INA hotel na gagara fitowa,doct yayi murmushi yace Anwar idan fa bakayi wasa ba ciwon xuciya xai kasheka ,Anwar ya ja dogon numfashi yace doct kadai zo kadubani kawai,doct ya ce Kayi hakuri kai kaxo sbda inaso na kara maka ruwa,yace OK ganinan xuwa,Anwar ya shirya cikin fara ran kaya ya fita,yana xuwa doct ya yi admitting dinshi yana cewa inshallau Anwar xaka warke kawai dai ka kwantar da hankalin ka plzzz,bai tanka masa ba ya kawar da kansa gefe yana tunani Inda hibbat take a yanxu,where is she ?yafada a fili
Tana fita daga hotel ta tari taxi tace driver tanshid hotel, yace yes ma,ta shiga tana mai mamakin wannan drivers din kasar nan basa taba cewa no ma kullum yes ma suke fada,tayi murmushi tace Allah kenan mai mutane da gari ,ta isa hotel din ta biya akabata room tashiga ta xauna abakin gado tayi tagumi ta runste idonta hawaye ya biyo baya sharr, ta kifa kanta a kan gadon tasaki wani irin kuka mai tsuma xuciya ta bude baki a hankali tace Allah ka saka min
Kusan awa biyar sannan ya farfado yana bude idonsa yafara surutai kamar Sabon kamu,yana cewa hibbat ki tsaya mana wlh ba hali na bane ,karki tafi ki barni,yadda suka ga yana fisge fisge yasa su yimasa allura bacci,likita yafito yace wa jameela ta biyo shi office, cikin sanyi jiki ta bi bayanshi har xuwa office dinsa, likita ya kalli jameela yace mai yafaru dashi haka kafin kuxo?sbda wani baban alamari da yafaru dashi,cikin rauni tafara fada masa abinda yafaru...likita yaja dogon numfashi yace yanxu ina hibbat din take ,jammela ta girgixa kai tace wlh muje Inda muke xaton samun ta amma bata nan
After 5 days
Likita ya shigo dakin da Khalid yake a kwance ya kalleshi da kyua yaga duk ya chanxa kamar ba Khalid ba ,sai tausayinsa ya mamaye masa xuciya ,ya kalle shi ya CE Khalid xan taimaka maka na naima maka duk Inda hibbat take,da sauri Khalid ya diro kan gadon yana murmushi yace idan Kayi min haka toh tabbas ko tantama babu kai Dan Aljannah ne,cikin mamaki doct ya kalle shi yace Khalid Kaine kake magana yau,yau fa kwana ka biyar ba ci basha ,kuma baka yin magana?Khalid yayi murmushi yace so kenan
Bayan doct ya karbi details din hibbat sai kuma ya baxa sunan ta a duk wani hotel da ya kwana ya tashi a garin da taimakon jameela ya dunga binciken naiman hibbat, Cikin Saa suka sa maita a tanshid hotel daya daga cikin hotel din da ake ji dasu a kasar,
Kasancewar hotels din basa bada information akan mutum ko room dakinsa yasanya doct kamawa jameela daki a hotel din,yace duk sanda taga hibbat da room din dakinta toh tayi masa magana a waya
Kadaici da damuwa suka da maita ta mike ta bude window dakinta sai ta hango gurin swimming fool a gurin cikin jin dadi,ta fita ta nufi guri,cikin saa jameela na gurin,tana ganinta tayi sauri ta rufe fuskarta da jarida,hibbat tagama xamanta a gurin ta tashi ta nufi dakinta,jameela tabi bayanta taga room din dakin sannan tajuya,ita kuma hibbat tashiga daki ta xauna cike da jimamin abinda Khalid yayi mata ta numfasa tace they all break ma heart
👸🏼AUREN KADDARA👸🏼
Na Aysha
Humairah ( humeeynah)
42_43
Tafiya suke cike da nishadi, da sauri ta dubeshi tace Khalid kasan mai?ya girgixa kai tace plzz ka mai dani hotel anjima sai kaxo ka dauke ni,ya kalleta yace toh sbda mai hibbat Rabin raina,?tayi murmushi tace nayi wanka na shirya tarbar yayanka,yayi daria yace gsky toh shikenan
Ya sauketa ya nufi gidan sa cike da doki ganin yayansa
Yana kwance a falo yana tunani,ya kara juya wa yace kai nifa inaganin son yarinyarnan kamar ya taba min kwakwalwa,ya daki table din gabansa da kafarsa yace wlh INA mutuwar sonki hibbat, Plzzz kixo garaini,kwankwasa kofar dakin da akeyi ne yasa shi mikewa yana guntun tsaki ,ya bude kofan cikin tsananin farinciki Khalid ya saki ihu ya rungumeshi yace bros Anwar, shima Anwar ya rungumeshi ya na kissing dinshi,Cikin so da kauna Anwar ya kalli Khalid yace little bros kaga yanda ka kara kyua da girma kuwa,ga farinka ya fito sosai,Khalid yayi daria yace ai dolene bros sbda nasamu farinciki rayuwata,cikin mamaki Anwar ya dubi Khalid yace kaddai kace min kasami wannnan dream gal din taka,Khalid ya kankame Anwar yace yes yes bros naganta kuma wlh a fili ma tafi kyua yadda kasan India haka take,cikin jin dadi ya kalle shi yace gud Khalid am very happy 4 u,sai kuma ya Dan bata rai,cikin damuwa Khalid ya kalle shi yace bros lpy dai ?Cikin sanyi jiki ya kalleshi yace Khalid sbda mace duk naxama haka,wlh inason ta Khalid ,matar dana aura muka samu misundrstnding da ita,toh tayi fushi ta tafi kuma yanxu na nai maita na rasa wlh har miliyan Dari biyu nasa