Share this page
4 / 4
a gidan jaridu duk Wanda ya ganta amma har yanxu shiru,toh shiyasa nadawo kusa da kai nasamu relief,cikin tsananin mamaki khalid yace Anwar dama Kayi aure baka Sanar dani ba?karkamanta ni fa kanin kane duk duniya ni kadai na rage maka fa,Anwar ya girgixa kansa yace plzz Kayi hakuri auren ne yaxo a BAXATA Suna xaune suna cin abinci ya kalle shi yace Anwar,ka shirya fa yau Rabin raina xata xo gaisheka,tabbas yau xaka ga macen da baka taba ganin irin ta a duniya ba,tafi ko wace mace kyua,zubinta irin na indiawa ,idonta kadai ma abin kallo ne,gashinta har gadon baya,kuma...Anwar ya kaste Khalid cikin daria yace wannan ko dai Aljannah ce?amma duk da wannan kyuan nata matata tafi masoyiyarka kyua Dan ita balarabiya ce,suka yi daria gaba daya Zaune take gaban mudubi tana makeup,ta dauko wata haddiyar doguwar rigarta green wadda taji duwatsu a ciki tasa wani bakin hill tayi masifar kyau tamkar wadda xataje gasar sarauniyar kyua na duniya,ta kara duba kanta a mudubi tayi murmushi ta dauki black bag dinta da wayanta ta fita,ta Ciro wayanta takira Khalid tace swt lov ganinan xuwa, yayi murmushi yace Allah ya kawo ki lpy ma lov ya kashe wayan ya dubi Anwar dake kusa dashi yace bros she's coming, Anwar yace toh mai yahana bakaje ka dauko ta ba,Khalid yace no ai motata tana hannunta da ita xata xo,Anwar yayi murmushi yace so manya An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 4 of 4