An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
*INA NAN DAWOWA!!!💀☠️💀*
_PAID BOOK ₦400 ONLY_
```THE REVENGE!```
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
(MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥)
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO!
(43) RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!! INA NAN DAWOWA (44) loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *INA NAN DAWOWA!!!*
PAID BOOK ₦400 ONLY
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU....
Haka kuma munada kayan gyaran jiki kala kala, magungunan mata ma zaku samu garemu masu kyau da Inganci 💯, banan muka tsaya ba domin Kuwa muna da Alaƙa da GHT COMPANY magani kan ko wacce cuta H.I.V, SIKLER, HAWAN JINI, CIWON BAYA, MATSALAN IDA NUWA, da sauransu.... Kayan kitchen kayan sakawama duka zaku samu garemu, kudai kawai ku hanzarto neman mu kan ko wacce matsala zamu tsaya domin baku maganin ta in sha Allah.... Zaku iya tuntuɓarmu a 07064904617,.. mungode!........```
_MAY 2026_
*MAY 12/5/2026... TUESDAY*
BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM
_FREE PAGE 1 TO 5_
..............Wani kyakkyawan matashi ne Zaune Cikin ƙasaitacciyar shigarsa a office na alfarma, yana sanye da baƙin suite saidai ya cire rigar saman iya farar kawai yabari sai baƙin necktie ɗaure a wuyan sa, idan sa sanye cikin farin Glass sosai ya Shagala da aikin da yake yi domin aikin yama sa yawa kuma ya yau ya kamata ya haɗa sauran file ɗin, Dr Anas Sabir Rajeeth ci kakken likita ɓangaren idanuwa, har ƙasashen ƙetare yakan fita yin aikin ido kuma cikin aminci Allah ya samu Nasara, yayi suna sosai da ɗaukaka, Dr Anas Sabir Rajeeth kyakkyawa ne na gaban kwatance wanda kallo ɗaya zaka masa ya shiga ranaka domin Allah yabashi kwarjini gamida farin jini, ƴan mata da dama suna kawo masa tallan kansu, saidai ba ko wace mace yake kula ba domin yanzu ansamu ɗan canji tareda dashi duk da rayuwar sa tason mata daga jinin sa yake saidai yanzu da Sauƙi, domin matar sa idan ta a kansa yake," jin yana buƙatar shiga toilet yasa ka ya aje aikin ya miƙe ya nufe toilet ɗin sa anan na ƙara ƙare masa kallo lalle kyakkyawa ne ajin kwatance zamu iya kira shi da choculate colour sumar kansa baƙa wulik idansa manya Golding eyes bakin sa ƙarami kamar an tsaga masa da reza kyakkyawan saje ya ƙawata fuskarsa, yana da tsawo ba sosai ba dole dai mu kira Dr Anas Sabir Rajeeth kyakkyawa kuma Handsome man, a hankali ya murɗa handle Ƙofar ya shiga toilet ɗin saidai babu addu'ar komai kawai ya shiga,
Bayan ya kammala abinda ya kaishi toilet ɗin ya kunna fonfo yasoma fidda Ruwa ya tara hannayensa ya runtse idan ya watsa Ruwan a fuskarsa, saidai wani ƙarni daya dake fuskarsa yasaka shi saurin buɗe idansa tareda nufar mirror ɗin toilet ɗin ya kalla domin ganin meye yake wannan ƙarnin ,
Abinda Ya gani ne ya sashi tsorata da bugawar zuciya lokaci ɗaya, JINI 🩸
Cikin mamaki ya sake kallon fuskar tareda duba hannayen sa Ƙwarai kuwa jinin ne domin gashi nan a hannayensa, Sake kallon madubin yayi yana taɓa fuskar sa saidai babu wani guri da yaji rauni ko yake masa ciwo amma kuma ga jini,
Du bansa yakai ga fonfo ya sake kunnawa tabbas kuwa hasashen sa gaskiya ne domin a maimakon ruwa su fito jini ne yake fita a fonfom
Ɗan ja baya yayi cikin mamaki da tsoro shin make faruwa taya Ruwa zasu koma jini?
Bai samu ansar tambayar sa ba yaji mirror ya soma motsawa ɗago kanda zaiyi ya soma ganin wata halitta tana bayyana cikin madubin, a hankali harta bayyana, jini yana fita daga bakin ta zuwa idanta gashi duk ya baje mata a fuska, sanye take cikin farar doguwar riga tsayin ta zai iya zama daidai da mutum amma kuma hannayen ta sirara tamkar kara saboda tsawo kuma ba kauri, faratanta kuwa dogaye haɗe da tsini tamkar takobi, tunda yake bai taɓa ganin mummunan halittar da ta razana shi irin wannan ba domin ko horror Film ko evil duk wani abu da zai ɗaga hankalin sa baya ƙaunarsa shiyasa baya kallonsu koda kuwa Nigerian Film ne,
Kallonsa take idanta na zubda jini cike da ƙuna da damuwa,
Cikin tashin hankali yaja baya yana kallonta bakinsa ya soma rawa yana ƙoƙarin nuna ta amma kuma ya kasa furta komai domin tashin hankali da tsoron da ya shiga,
Tsagewa madubin yayi ta fito a gefe ta tsaya jini, jini ya soma ɓata ƙasan gurin ya sauya tamkar ba Shine haɗaɗɗen toilet ɗin sa ba,
Nu nata yayi cikin tashin hankali da tsoro da ƙyar iya furta "kin mutu fa, kin mutu Hisra,"
Batayi magana ba kawai yaga ansoma rubutu a bango da jini, *INA NAN DAWOWA!!!*
daga haka ta ɓace ɓat
Yana gama karanta rubutun ya zabga ihu tareda su lalalewa ya faɗi ƙasa a sume,......
Ka san cewar officer ɗin babba kuma gashi yana a toilet ne hakan yasa duk ihun da yayi babu wanda ya jisa,
Haisaf ya zo office ɗin Sanin waye haisaf da kusan cin sa damai office ɗin yasa kai tsaye ya shiga nocking yayi shuru hakan yasa ya shiga da sallama,
Saidai babu kowa ƙaran ac kawai ke tashi da ƙamshin turaren sa,
Wayar sa dake kan table ɗin tasoma ruri
Duddubawa Haisaf yayi a office ɗin bai ganshi ba kan ɗaya daga cikin kujerun office ɗin ya zauna Waɗanda aka tanada domin baƙi yana faɗin:
"ah wai Dr ina kashiga ne kuma ga wayar taka sai faman kira ake,"
Har kiran ya katse wani ya sake shima ya katse,
"A'ah wai ko lafiya lafiya Dr in ma a toilet kake Zaman me zakayi har yanzu ko dai ya fita ne,"?
MiƘewa yayi ya ɗanyi nocking Ƙofar toilet ɗin yana faɗin
"kana ciki Kuwa Dr,"?
Shuru babu amsa,
Fitowa yayi ya tambaye baba Massinger, yace"wai Kodai Dr ya fita ne,"?
"a'a ranka ya daɗe ina nan ban tashi ba, naga shigar sa tunda yazo bai sake fitowa ba gaskiya inaga aiki ya masa yawa domin ya ɗanyi hutu kwana biyu kasan bikin matar sa akayi data haihu to rashin Zuwan nasa yasa aiki ya masa yawa, yace a barshi zaiyi aikin kada a takura masa, saidai in ko yana toilet amma bai fita ba gaskiya,"
Baba Massinger Sarkin rubutu tambaya ɗaya amsa da yawa, murmushi kawai ya masa ya koma ciki,
Still dai bai fito ba hakan yasa kai tsaye ya murɗa handle Ƙofar toilet ɗin ya shiga saidai me.....................???????????
_BASEERATA ITA CE ARZIKINA 😍_
WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 07031012948
ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 🔥07064904617
*INA NAN DAWOWA!!!💀☠️💀*
_PAID BOOK ₦400 ONLY_
```THE REVENGE!```
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
(MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥)
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO!
(43) RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!! INA NAN DAWOWA (44) loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *INA NAN DAWOWA!!!*
PAID BOOK ₦400 ONLY
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU....
Haka kuma munada kayan gyaran jiki kala kala, magungunan mata ma zaku samu garemu masu kyau da Inganci 💯, banan muka tsaya ba domin Kuwa muna da Alaƙa da GHT COMPANY magani kan ko wacce cuta H.I.V, SIKLER, HAWAN JINI, CIWON BAYA, MATSALAN IDA NUWA, da sauransu.... Kayan kitchen kayan sakawama duka zaku samu garemu, kudai kawai ku hanzarto neman mu kan ko wacce matsala zamu tsaya domin baku maganin ta in sha Allah.... Zaku iya tuntuɓarmu a 07064904617,.. mungode!........```
_MAY 2026_
_FREE PAGE 6 TO 10_
...............Ganinsa yayi ya shaye tsakar ban ɗaki ɗin fomfo kunne yana ta aikin zubda Ruwa shi kaɗai,
Cikin sauri ya koma Ruwan fridge masu sanyi ya ɗauka, ya yayyafa Masa Kusan sau uku kafin ya falka tare da jan dogon numfashi, a firgice ya motsa ido rufe yana ganin ta inda ta bayanan tare da rubutun, wallahi tadawo ta gayamin *TANA NAN DAWOWA!!!*, ya faɗa yana ƙara firgita da nuna bango ka gani ko wallahi tana dawowa ta faɗamun, tadawo wallahi,"
a'ah Dr Anas Sabir Rajeeth ya kira sunan sa cikin kakkausar Muryar sa"ka natsu mana nine da Haisaf babu wani anan, kadawo cikin hayyacinka, Meya faru a toilet fa kake Waye zai dawo? Tana nan dawowa wake nan,"?
Jin waɗannan san ƙama san ƙama tambayoyi ya saka ya buɗe idansa duba gurin ya fara lalle batanan kuma babu wani rubutu anan fomfo ya duba babu jini sai ruwa dake zuba saurin shafa fuska sa yayi da yaji sanyi ya kalla nanma Ruwa ne ba jini ba,
Ajiyan zuciya ya sauke tare da ƙoƙarin tashi,
Taimaka masa haisaf yayi ya miƙe tsaye suka fito tare a jiyan zuciya kawai yake sauke wa,
Nufar fridge Haisaf yayi ya ɗauko masa ruwa masu sanyi ya bayashi tare da zaunar dashi kan kujeran da yake zaune ɗazun ta saukar baƙi, yana miƙa masa ruwan
Babu musu ya karɓa ya kafa bakin sa bai ɗauke ba Saida ya shanye Ruwan tasss kafin ya sake sauke wata ajiyan Zuciya mai ƙarfi,
Ganin natsuwa tazo masa yasa Haisaf kafesa da ido yace"Wai make faruwa ne? Wacece zata dawo,"?
Kamar baijishi sai daga baya kuma yace"manta kawai babu komai, kaina yana mun ciwo ko zaka taimaka kayi driving ɗina zuwa gida,"?
Ɗaya kafaɗa Haisaf yayi tunda ya nuna baya son sani shikenan ai, dama ba komai yake barin ya sani ba musanman idan abun da ya tsula tsiya ne saboda ya san faɗa nasiha wa'azi shine zai masa shi yasa ba komai yake son yasani ba musanman na daga rayuwar sa,
"Muje" kawai Haisaf ya faɗa yana yin gaba
MiƘewa yayi sai lokacin daya ɗauke wayar sa yaga kiran Umaima Kusan 5 missed call
Tsaki yayi a bayyane yace"wannan akwai nacin kira kome zan mata kuma oho,"
Fitowa sukayi suna cikin tafiyar wayar sa tasake ringing Umaima ce, ɗagawa yayi daga can tafara magana "Haba Abban Jana inata kiran ka amma kaƙi ka ɗauka yanzu haka kana can tare da wata tsinanniyar yarinyar ce shiryasa kaƙi ɗaga kiran nawa, bansan sai yaushe zaka gane cewar ka girma ba, wallahi kaji tsoron Allah domin idan kana kan ɗaukar hakkenmu wallahi bazamu yafe maka ba nida ƴata, kuma kazo Hajiya tana son ganin ka, daga haka ta yanke wayar,"
"Oh Allah ka haɗani da jarababbiyar macce mai shegen kishi da zargi, Allah ka kawomin mafita," a ransa yayi maganar amma kuma ta fito filo
Kallonsa kawai Haisaf yayi tare da murmushi, baice masa komai ba,
"ai dakayi magana yafi kaci gaba da wannan munafukin murmushin naka saboda kai bakada tausayi sam baka tausaya mun indai kan Umaima ne,"
"a'a ko ɗaya kawai dai kai ɗinne sai a hankali shiyasa kuma hali barin azaliya idan a kasan mutum da aikata laifi to Kullum dole a yita tunanin yana aikatawa musamman mace domin su mata akwai su da kishi,