Share this page
4 / 4
PAID BOOK ₦400 ONLY _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰* ................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics``` ```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~ sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU.... Haka kuma munada kayan gyaran jiki kala kala, magungunan mata ma zaku samu garemu masu kyau da Inganci 💯, banan muka tsaya ba domin Kuwa muna da Alaƙa da GHT COMPANY magani kan ko wacce cuta H.I.V, SIKLER, HAWAN JINI, CIWON BAYA, MATSALAN IDA NUWA, da sauransu.... Kayan kitchen kayan sakawama duka zaku samu garemu, kudai kawai ku hanzarto neman mu kan ko wacce matsala zamu tsaya domin baku maganin ta in sha Allah.... Zaku iya tuntuɓarmu a 07064904617,.. mungode!........``` _MAY 2026_ _FREE PAGE 21 TO 30_ _14/5/2026 MAY THURSDAY_ ```LAST FREE PAGE IN SHA ALLAH..... LABARIN BAI ƘARE BA YANZU MA ZAI FARA, KAYI KIYI ƘOƘARIN BIYAN ₦400 KAWAI DOMIN SANIN YAYA ZATA ƘARE....``` ...... Zaune yake yana breakfast ɗin da ta haɗa masa duk da bata fito ba domin Har yanzu haushi yake bata, fitowa tayi ta zauna a palourn tareda kunna TV channel ɗin Farko taga an haska hatsarin tareda photonan su shocky sun mutu, "Innalillahi Wa'inna ilaihin Raju'unmm Dr duba kagani wannan ba waɗannan abokan naka bane,"? Sai yanzu ya ɗago tareda zuba idansa kan TV ɗin Yana ƙoƙarin kai kofin ruwa bakin sa, MiƘewa tsaye yayi cikin tashin hankali daya bayyana ƙarara a fuskar sa kofin ya suɓuce masa ya faɗi ƙasa ya watse cikin tashin hankali ya taka kwalbar ta yanke masa ƙafa amma sam baiji zafin yan kuwar ba baima san ya yanke ɗin, Zuciyar sa sai bugawa take da ƙarfin gaske fat fat fat kamar zata hudo ƙirjin sa ta fito, "Wai Saida kika dawo kika kashe su,"? Juyowa tayi cikin rashin fahimta tace"ta kashe su? Tadawo? Wa kenan? Dr kamun bayani nafa lura Akwai abinda kake ɓoyemun daga mutuwar ɗayan Abokin ka zuwa zubewar cikina har biyu da mutuwar ƴata Jana zuwa mugayen mafalkan danake kaima kanayi kuma yanzu gashi sauran suma ansake kashe su, lalle kuwa kana da masaniya kan koma waye makashin," Ko kallon ta baiyi ba balle tasa ran zai bata ansa ƙafar sa tana zubda jinin ya ɗauke wayar sa da key ɗin motar yayi waje cikin matuƙar razana "Dr magana fa nake amma kasa kai zaka fita kuma acikin wannan situation ɗin zaka fita wai kaga jinin da kake fiddawa? Kasani ko Kaine kan layin wanda za'a hara yanzu kada ka fita cikin wannan situation ɗin Dr," Ganin bai saurareta ba kuma ya fita ɗin ta biyo bayansa cikin damuwa tana kiran sa, Amma tuni harya shiga motar, ya bata wuta an buɗe masa gate "Kada ka buɗe masa, ka rufe bakaga yanayin da yake ciki ba Dr kada ka fita a Hakan," Amma ina tuni yafi ce shi kanshi baisan ina zai dosa ba, gudu ya soma tsalawa kan titin "Kaima kana ra'ayin zuwa inda sukaje ne,"? Ya tsinto Muryar ta kujeran gefen sa, Waigawa yayi ya ganta zaune tana masa murmushi mai cike da ƙuna Hannu tasaka tare da cire birkin motar, aiko motar tasoma kauce wa kan titin Ihu kawai yake ya kasa furta komai kafin sai ihun "Bazaka mutu yanzu ba kana da sauran lokaci domin ina buƙatar wanda zai kula da ɗana," cire sa tayi ta wurga shi A window ya faɗi ƙasa motar sa tadake wani icce take ta kama ta ƙone,... Su shocky kuwa bayan ɗauke gawarsu nan aka fahimce gazy bai mutu ba, asibiti aka wuce dashi Emergency aka shiga dashi da ƙyar aka ceto ransa saidai yaji ciwo sosai harda ƙafarsa ta karye, Shocky kuwa iyayen sa suka ɗauka suka masa sallah cike da nadamar kasa bashi tarbiya maiyau, Shima gazy sauran dangin sa sunzo gareshi, Cikin tashin hankali Umaima ta kira Haisaf tana kuka ta gaya masa, kafin itama ta fito suka fita Neman sa, Wasu dake wucewa a hanya suka taimaka masa suka kaisa asibiti, Ajikinsa aka samu wayar sa nan su Haisaf da Umaima aka kira su aka gaya musu yana asibitin, Duka sunyi jingum a asibitin domin bai farfaɗo ba, Asibiti ɗaya suke da gazy........... A Yanzu buba ya cika shekara biyar yana iya fahimtar komai daga rayuwa, har Aikin da bai cancanci yayi ba yakanyi domin samun ya cigaba da zuwa makaranta, Sosai yake wahala ko kayan kirki baidashi idan kagan shi ka ɗauka yayi shekara 10 musamman irin wahalhalun da yake, Kamar ko yaushe sun samu hutun Sallah a makaranta yanzu yana primary 3 domin ko nursery bai fara ba, Tunda suka iso garin kamar yadda aka saba aka soma nuna shi ana zunɗe, "Wai kai baka jin kunyar yawo a nan Ƙauyen kana shege baka da uba fa," Sosai maganar ta dake zuciyar sa wani irin ciwon mai zafi yaji yazo daga zuciyar sa, "To ai shida sauran dangin nasa abun kunya gaba suka bashi ba baya ba, gashi dai sun rene shege tun yana ƙarami yanzu ya girma babu wanda yasan waye ubansa, to ai ko ita Uwar tasa batasan waye uban nasa ba," Dariya sauran samarin sa'annin sa sukayi suna nuna shi "Aradu anshi kunya ace babu uba uwar ma abin kunya yasa tamutu," Saka kai kawai yayi ya wuce yana jin zafi da zogi a zuciyar sa, Yana shiga ya tarar dasu inna tsakar gida Cikin dauriya da ƙarfin hali yace"Baffa ku gayamin gaskiya ni shege ne banda uba babu wanda yasan babana ita kanta innata batasan waye Ubana ba kuma baƙin Cikin haifana yasaka ta mutu,"? Kallon kallo aka soma tsakanin inna da Baffa da bala dake shigowa domin tare suke ya tsaya gaisawa da wasu ne koda ya iso kuma ya tarar yaran suna zancen buba ya koresu tareda fatan Allah yasa ba gaban buba sukayi ba, saidai shigowar sa da ganinsa ya saka jikinsa yin sanyi domin ya tabbatar yau komai zai bayyana "Inna dan Allah ku gayamin waye ubana,? Shin Meya faru da rayuwa ta? Shin waye ni? Me yasa me mahaifiya ta,"? Kuka inna tafara cike da tashin hankali da tsoron zuwan wannan ranar, Ƙasa da kansa Baffa yayi ya kasa manana illa hawaye dake fita daga fuskar sa, Kallon sa ya maida kan bala yaga shima yayi ƙasa da fuska yana kuka mai sauti kamar inna Murmushi mai ciwo da kuka Buba yayi kafin yace"shurun naka ya bayyana ansa lalle ni shege ne banda banda Uba kuma na rasa uwa saboda baƙin jinin nawa to waima Meye amfanin rayuwata? Me yasa sadda Uwata tamutu ni ban mutu ba? Yaushe mahaifina zai *DAWO!!* yaushe za'a zan samu farin ciki? Yaushe zansan waye ni? Tari ya soma kamasa bakin sa ya soma fidda jini numfashinsa yana sarƙewa, Idansa suka kafe take ya faɗi ƙasa timmm Babu numfashi tareda shi........... ........................ Daidai lokacin kuma dr Anas ya falka cikin ihu tareda furta"nayi nadama a yanzu Hisra na karɓe laifukana dan Allah nima ki kashe ni kamar yadda kika kashe saura nasani *KIN DAWO* nasani kina kusa dani sani na zalunce ki na rusa rayuwar ki nasani *KIN DAWO* Tabbasss Yanzu na yarda kuma ina buƙatar kidawo domin nabiki Nima na mutu, kince *INA NAN DAWOWA!!!* Ina jiranki Hisraaaaa.................... Daidai lokacin shima kuma gazy ya falka tare da faɗin zan faɗi" gaskiya dan Allah kimin rai kada ki kashe ni nasani *KINA NAN DAWOWA!!!* muddin na cigaba da ɓoye gaskiya zan faɗa, wallahi ita ce ta kashe su ta faɗamuna mudin bamu faɗi gaskiya ba *TANA NAN DAWOWA!!!* tace zata dawo wallahi *TADAWO* *INA NAN DAWOWA* Shine kalmar ta mai cike da kashe di garemu, mune Muka cutar da ita hakan yasa *TADAWO* wallahi nasani bazata taɓa ƙyalemu ba domin Kuwa tace *INA NAN DAWOWA!!!*.................. _LAIFIN DAƊI ƘAREWA!_ ```GASHI DAI MUN KORO SAIDAI KASH LOKACI YA MUNA HALIN NASA, SAIDAI FA LABARIN BAI ƘARE DUKA BA YANZU MA ZA'A FARA DOMIN YANZU ZAMU GANO MEYA FARU? ME YASA TAKE DAWOWA? SHIN BUBA ABBAKAR SADEEQ SHIN YA MUTU NE? TO WAIMA WAYE UBAN SA? SHIN DA GASKE SHI Dr Anas Sabir Rajeeth YAYI NADAMA? TO WAI MEYA AIKATA MATA? SHIN DA GASKE GAZY ZAI BAYYANA GASKIYA KUWA? DA GASKE ITA ƊIN FATALWA CE? WAI ME AKA MATA? SHIN MEYE SILAN DAWOWAR TATA? ME AKA MATA BAYAN TA MUTU KUMA ZATA DAWO? DAMA WANDA YA MUTU YANA DAWOWA NE? SHIN MEKE FARUWA????????........... KUN SHIRYA? KIN SHIRYA? KA SHIRYA? MUN SHIRYA? SANIN MEKE FARUWA? MEZAI FARU? HUNMMMMMM 😊 😊 😊 😊 DUKA ZAKU, ZAKI, ZAKA, ZAMU, IYA SANINE KAWAI IDAN KUN BIYO ƘARSHEN WANNAN LITTAFIN NAWA MAI TAKEN INA NAN DAWOWA!!!! KUMA NICE KAWAI MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF WRITER'S HAUSA NOVELS AND DESIGN GRAPHICS, NI KAWAI ZAKU BIYO DOMIN SAMUN CIGABAN WANNAN ƘASAITACCEN LITTAFIN AMMA FA IDAN KUN BIYA ₦400 KACAL....... KA HANZARTA KI HANZARTA MU HANZARTA BIYAN NAMU DOMIN SANIN MAKE FARUWA? MEZAI FARU? A LITTAFIN INA NAN DAWOWA!!!! LITTAFI MAI ƊAUKE DA SOYAYYA, YAUDARA, CIN AMANA, ƘARYA, MUGUN TA, DA KUMA TSANTSAR TAUSAYI DA ZALUNCI IRIN NA MAZA........................... KU KASANCE DANI MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF WRITER'S HAUSA NOVELS AND DESIGN GRAPHICS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 🔥 07064904617..........``` _BASEERATA ITA CE ARZIKINA 😍_ WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 07031012948 ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 🔥 07064904617 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 4 of 4