Share this page
3 / 4
da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰* ................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics``` ```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~ sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU.... Haka kuma munada kayan gyaran jiki kala kala, magungunan mata ma zaku samu garemu masu kyau da Inganci 💯, banan muka tsaya ba domin Kuwa muna da Alaƙa da GHT COMPANY magani kan ko wacce cuta H.I.V, SIKLER, HAWAN JINI, CIWON BAYA, MATSALAN IDA NUWA, da sauransu.... Kayan kitchen kayan sakawama duka zaku samu garemu, kudai kawai ku hanzarto neman mu kan ko wacce matsala zamu tsaya domin baku maganin ta in sha Allah.... Zaku iya tuntuɓarmu a 07064904617,.. mungode!........``` _MAY 2026_ _FREE PAGE 16 TO 17_ ................"kashe ni zakayi ko rusa rayuwa ta zakayi, eyee,"? "Au haka ma zakace,"? "Haba dan Allah wai me haka? Kubarmu muji da balai'i ɗaya mana ina zamu saka kanmu dana masifar kuma ga naku, muyi abinda zai fidda mu musamu solution yafi wannan hargagin da zakuyi," Gazy ya faɗa cikin nuna damuwar samun su suna rigimar Sake sa Dr yayi ya koma ya zauna yana dafe kansa lalle suna Cikin masifa kuma shine babban wanda ya janyo ta amma bazai taɓa yarda asirin sa ya tonu ba domin bai shirya jin kunyar mutane musamman Hajiya data yadda da shi hundred percent, Kuma yaya zaiyi da Umaima da already cikin zarginsa take ga kishi tana samun Labarin baya ai da damuwa "Yanzu Meya mafitar mu,"? Cikin sanyi ya ɗago tare da haɗa hannaye biyu cikin sigar roƙo da lallashi ya kallesu duka yace"dan Allah ku cibaba da ɓoye wannan Sirrin idan ya fita zanji kunya wasu kuma zasu gujeni, mu nemi wata mafitar amma banda tona asirin dan Allah," "Ai ba asirin ka kawai bane kai kaɗai laifi ne duka munyi muna dashi sai fatan samun gafarar Allah kawai," Haka dai suka cigaba da tattaunawa, daga ƙarshe Gazy ya bada shawarar su samu wani malamin da ke aiki da aljanu kawai domin ya basu mafaka, da wannan shawaran suka hau, "Malam nifa ina zargin da iska a cikin lamarin mu na yawan rasa cikina zuwa ƴata, ga yawan mafalkai shima yanayi har tsoratani ake a gidan, kuma daga randa zan tsorata koshi to fa sai wani abu ya faru, sati ɗaya kawai nasamu kwanciyar hankali a gidan Kullum cikin mugun mafalkai da gane gane nake da ciki kawai yake zube wa yanzu gashi har ƴata narasa," ta ƙarasa maganar tana zubda hawaye "Kiyi haƙuri komai zai zo da Sauƙi in sha Allah, yanzu ka wannan maganin ki fara amfani dasu kuma ki tabbatar kin daina wasa da ibada Kullum kiyi Alwala idan zaki kwanta, in sha Allah za'a samu waraka indai jinnu ne," Godiya ta masa kafin ta koma gida, zaune ta sameshi palourn yana danna laptop ɗin sa ga alama wani abu yake bincike, da Sallama ta shigo Batare da ya ɗago ba ya amsa "Daga ina kike,"? Ɗan tura baki tayi"uzuri ya fidda ni," ta faɗa tana cigaba da tafiya "Yaushe kika koma mulkin kanki, da har zaki saka ƙafa ki fita batareda nasani ba balle kuma izini na, da ace banda key ɗin ɗin gidan nima zama zanyi a maigadi har randa kika dawo kenan," Sake tura baki tayi, "amma ai kasan da uzuri baizo ba da babu inda zanni babu buƙatar kasani ne shiyasa," "Umaima wai yaushe kika zama mara Kunya,"? "Daga randa ka iya bibiyar matan waje Nima nasoma koyan yaya zanbi mazan waje ɗin," Cikin tsananin fusata ya miƙe Kafin ya nufota ta zura aguje ta faɗa ɗaki ta rufe, bakin Ƙofar ya iso yana bugawa amma taƙi buɗewa "ai da kin tsaya wallahi da saina ɓalki a gidan nan ta yarda bazaki sake samun bakin rashin kunya ba," "ai wallahi baka isa ba kana mun zan rama na rantse duk waye silan jefani tashin hankali bakai ba wama yasani ko bala'in da abokan ka suke fuskanta mugun halin ku ne yake binku kai kuma gashi naka yana neman kasara tawa rayuwa, wallahi lokaci kawai nabaka da zaran ya zama abinda nake zargi ya tabbata to Wallahi saika sake ni domin bazan iya ci-gaba da zama da fasiƙi ba," Dukan ƙofar yayi da ƙarfi Amma cikin sauri ta murza key tabarshi ciki, duk da taji tsoron yanayin da fushin sa amma tadake, Tun daga ranar tasoma amfani da magungunan malam da yawaita karatun alƙur'ani kuma Alhamdulillah ita kam ta soma samun Sauƙi, Ɓangaren Dr kuwa ya fita sha'aninta fushi yake da ita duk da yana azabtuwa domin a kwanakin nan yana fama da sha'awa amma saboda tsabar girman kansa ya kasa bata haƙuri duk da yasan shine mai laifin kuma yasani saboda shi suka rasa jininsu amma yaya zasuyi zai iya kiran hakan ƙaddara kuma ciwo shima yana jin zafin sosai na rasa yaran nasa, Kwance yake yana faman juyi maransa sai wani irin ciwon take, lemun tsami ya samu ya sha sosai da ƙyar yasamu relieve baccin wahala ya ɗauke sa, can cikin baccin sa ya soma jin iska mai ƙarfi tana kaɗawa, ya soma jin sautin murya mai zafi zafi laushi laushi a kansa ana magana, kansa yayi masa nauyi sosai cikin ƙarfin hali ya buɗe idansa sukayi tozali da nata, cikin tsananin tsoro ya miƙe zaune yana ja baya, "Wai dan Allah yaushe zaki rabu da rayuwa ta na huta ne, na baki haƙuri ai kuma kin rabani da farin ciki na kin ɗauke mun soyayya ta da yara na, har sai yaushe zan samu salama," yafaɗa da ƙarfi yana kuka Murmushi haɗe da kuka tasaki lokaci ɗaya"ba zaka huta ba har'abada domin nima ba acikin hutu nake ba, ruhina ya kasa samun salama ka lalata rayuwa ta nima ka rabani da ɗana kasa yana fuskantar wahala da tsangwama kasa mutane sun nisancemu sun ƙyamace mu akan abinda bamu da laifi, zaka samu salama nima zan samu idan har ka bayyana gaskiya," "a'a a'a Hisra da kunya da nauyi zan rasa komai idan na bayyana gaskiya dan Allah ki fita rayuwarmu ki barmu cikin salama," "Baka isa ba dole ka karɓe hukunci, dole na dawo domin samama kaina adalci kasani *INA NAN DAWOWA!!!*".... "To kidawo mana nace kidawo ki ɗauke raina idan har hakan zai baki farin ciki" "Uhunm a'a inaaa bazaka samu wannan salamar baaaa! dole dawowa ta tazame maka barazana tashin hankali fargaba nadama, ni ba muguwa bace amma gashi silanka kasa na sauya dole zan ci-gaba da bin rayu kanku domin ɗaukar fansa ta, wannan karon idan nasake dawowa bakayi abinda na umarce ka ba na bayyana gaskiya ba to Lalle zaku mutu! Kasani *INA NAN DAWOWA!!!*".......................... _BASEERATA ITA CE ARZIKINA 😍_ WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 07031012948 ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 🔥 07064904617 *INA NAN DAWOWA!!!💀☠️💀* _PAID BOOK ₦400 ONLY_ ```THE REVENGE!``` _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ (MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥) ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO! (43) RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!! INA NAN DAWOWA (44) loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *INA NAN DAWOWA!!!* PAID BOOK ₦400 ONLY _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰* ................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics``` ```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~ sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU.... Haka kuma munada kayan gyaran jiki kala kala, magungunan mata ma zaku samu garemu masu kyau da Inganci 💯, banan muka tsaya ba domin Kuwa muna da Alaƙa da GHT COMPANY magani kan ko wacce cuta H.I.V, SIKLER, HAWAN JINI, CIWON BAYA, MATSALAN IDA NUWA, da sauransu.... Kayan kitchen kayan sakawama duka zaku samu garemu, kudai kawai ku hanzarto neman mu kan ko wacce matsala zamu tsaya domin baku maganin ta in sha Allah.... Zaku iya tuntuɓarmu a 07064904617,.. mungode!........``` _MAY 2026_ _14/5/2026 THURSDAY MAY_ _FREE PAGE 18 TO 20_ ```SECOND TO THE LAST FREE PAGE IN SHA ALLAH.... IDAN KINA KANA BUƘATAR ₦400 KAWAI ZAKA BIYA DOMIN MALLAKAR COMPLETE ƊIN LABARI KASAN YAYA ZATA KASANCE... GA WANDA YA SHIRYA KU NEME NI A 07064904617..........``` ............WAI WAYE ADON TAFIYA:~ WAYE Dr Anas Sabir Rajeeth? Ɗa ɗaya tilo ga Alhaji Sabir Rajeeth ɗan siya mai jida nera ya taka matakan siyasa da dama mutum ne da bai cika damuwa da meke faruwa a gidansa ba shidai kawai kuɗi ne gaban sa da aikin sa, ba cikin iyalansa kaɗai ba duk wanda zaizo masa da matsalan kuɗi lalle zai share masa matsalan sa ɗaya rashin zama da saka ido kan iyalansa, Macce ɗaya gareshi wato Hajiya binta, Hajiya mace ce mai haƙuri da kawaici ga addini da tsoron Allah, Shekara 3 da auren su tasamu ciki, har anfara gulma adanginsa da ƙananan maganganu kan bata haihuwa shidai ban kula kowa ba domin yana son matar sa kwatsam ciki ya bayyana, anyi murna sosai a dangi kuma anyi shagali bayan ta haife namiji, tunda yazo Duniya yake samun lici da kulawa sau tari Hajiya takanyi faɗa kan yanayin sangarta da yake samu ga Alhaji da danginsa amma ina saboda shine kawai gabansa dole saita zuba ido domin duk randa zata zo masa da maganar zasuyi faɗa ne, koda ya shekara 5 babu Abinda bayada na more Rayuwa kuɗi kuwa shima yana kyautar su, lokacin ne kuma Hajiya ta sake samun cikin ta haife yara biyu mace da namiji, bayan wasu lokuta mahaifin Umaima shine ƙanen mahaifin baban Anas bayan hatsari da iyayenta sukayi Abba ya ɗauko ta zuwa gidansa a lokacin Anas yana da shekara 10 kuma nan ya tada rigimar lalle sai yaje waje karatu, Hajiya taso tana amma firr Abba yaƙi bata dama dole ta zuba musu ido, shida kansa ya zaɓe ƙasar da yake son zuwa take aka yanka masa viser ya wuce, tunda yaje ya haɗu da abokan banza a hankali rashin jinsa ya soma haɓaka Haisaf shine babban abokin sa ganin halin Haisaf ba irin nasa bane ya cika takura da rashin hutu hakan yasa baicika bashi mahimmanci ba amma yana ƙaunar Haisaf sosai domin yana ƙaunar sa shima, Saidai duk rashin jinsa yana tsoron fushin Hajiya hakan yasa duk wani iskancin da zaiyi bazai bari koda Haisaf ya sani ba balle kuma Hajiya, lokuta da dama idan sukayi waya takan ƙara tunatar da dashi kan abinda yaje yi kuma yaji tsoron Allah, hakan yasa duk iskancin sa yana karatu sosai amma sam baya shan giya yakan kula mata sosai yake da son mata domin shi kansa baisan iya adadin ƴanmatansa ba gashi yana da kyau da kuɗi hakan ya ƙara bashi damar yin abinda yaga dama tareda cigaba da yaudaran mata da kalmar so, saidai ba ko wace mace yake tara ba, kuma ko alama bai taɓa kusantar zina ba shi dai barsa da soyayyar waje kawai, Tunda yaje baidawo ba haka Abba bai waiwayeshi ba kodan saka masa ido ya gano meya ke ai katawa babu Ruwan sa amma kuɗi koda baiyi magana ba Abba zai tura masa hakan ya ƙara bashi damar sheƙe ayarsa, bayan cika shekara 20 ɗin anan kuma ya kammala digree ɗinsa ana shirye shiryen turasu bautar ƙasa NYSC anan suka haɗu da gazy da shocky da Billy tanan kuma ƙarin shafin iskancin ya buɗe domin kuwa gogaggun ƴan Iska ne ƴan bariki da idonsu ya buɗe da iskanci sama da Anas yawo fara Abotarsu Anan shafin Farko na ƙara gurɓacewar Anas yafara, Bily gazy shocky Abokaina dama can su 3 samun Anas yazama na 4 bily shocky sun zama tataccin ƴan'iska kuma ƴaƴan masu kuɗi iyayensu ƴan siyasa ne gazy yana da sauki a ciki ko kaɗan bashida ƙarfi kalan nasu amma kuma akace zama da mutanen banza a hankali sukan maidaka mutumin banza hakan ya kasance domin shima suka ɗauke shi zuwa club clubs a hankali ya iya shaye shaye amma sam bai neman mata wannan shine banbancin su, gazy yana da taurin kan duk abinda yace a'a to babu wanda saisa yayi hakan yasa suka kasa samun nasaran koya masa Neman mata, kuma yakan an karar da Anas kan banda ai kata zina Kuma cikin ikon Allah Anas yana kaucewa hakan, Samuwar su cikin rayuwar saya ya watsar da Haisaf gaba ɗaya in kagansu tare to ya sauka Abuja ne ya kan are rigar Kamala yasa kamar bashi ba anan sukanyi zumuncin sosai Hajiya na farinciki da Hakan, a lokacin Umaima tana kan karatun ta shaƙuwa tasoma shiga tsakaninsu har soyayya ta haɗasu jiran kammala karatun ta kawai yake domin ɗaura Aurensu, kafin nan shima ya kammala bautar ƙasar da ya fara Haisaf kuma ƙanwar Anas suka soma soyayya da ita wato sabira, Yola a Ƙauyen jumeta anan aka turasu bautar ƙasa ɗin... Anan kuma labarin zai fara................ BARI MUDA WO GABA...... ........Labarin wani boka suka samu mai aiki da Aljanu hakan yasa sukayi waya da Anas suka gaya masa kan zasuje domin neman mafitar su, Shocky shine yake driving inda gazy yake danna wayarsa, cikin daji suka soma shiga sosai yake gudu da motar domin yamma tana neman yi musu a hanya, wani iska tasoma kaɗawa a hankali wani hayaƙi ya soma shiga motar ta cikin madubin motar bily ya ɗaga kansa Kwatsam ya hangota cikin madubin tana daga bayan motar Zaune kamar Kullum idanta yana zubda hawayen jini ba'a ganin fuskar ta saboda gashi ya rufe fuskar ta, "kin mutu fa Hisra yaya akayi kika dawo bayan kin mutu," Cikin tsananin tsoro yayi maganar yana ƙoƙarin tsaida motar amma taƙi tsayawa Jiyawa gazy yayi ya ganta tuni Hantar cikin sa ta kaɗa "Innalillahi Wa'inna ilaihin Raju'unmm, da gaske kin dawo kenan Hisra,? dan Allah ki muna rai mun tuba wallahi na gaya musu ayi abinda kike so a bayyana gaskiya amma duk suka hanani dan Allah kimin rai kada ki kashe mu dan Allah," "Lokaci ya ƙure, domin *NADAWO* ga wanda yake raye kawai zai fahimce *INA NAN DAWOWA!!!*" Motar ta kwace a hannun sa tuni sukayi cikin dajin ita kuwa ta ɓace ɓat, Ihu shocky yake yana ƙoƙarin tsaida motar amma ina birkin cirewa yayi duka take suka dake wani icce kan shocky ya Bugu da sitarin motar take kansa ya watse, gazy yana ganin hakan ya saki ihu cikin fitar hayyaci, kafin shima a ka buga shi da gefen Glass ɗin ya fita waje Ƙafarsa tabugu da icce ƙarasss kakejin ƙafar sa taba da wani sautin kafin komai nasa ya tsaya cak........................ _BASEERATA ITA CE ARZIKINA 😍_ WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 07031012948 ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 🔥 07064904617. *INA NAN DAWOWA!!!💀☠️💀* _PAID BOOK ₦400 ONLY_ ```THE REVENGE!``` _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ (MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥) ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO! (43) RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!! INA NAN DAWOWA (44) loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *INA NAN DAWOWA!!!*

Chapter 3 of 4