Share this page
2 / 4
kai ma i zuwa yanzu Dr ya kamata ka zubda makamanka kasan kafara girma, kaji tsoron Allah kadaina amfani da kyawon ka zuwa kuɗin ka kana yaudaran yaran mutane domin duk abinda kayi za'ayi maka watarana bazaka fahimce yaya sauran iyayensu suke jiba sai randa akama ƴarka abinda kayi watarana," Heee "malam dakata bakin ka ya bika babu Wani abu da zai samu jana in sha Allah, kaga muje ka sauke ni gidan Hajiya, kuma aka gaya maka abinda nake ai kawata baya har yanzu shine nake yi ba," "a'a bawai ina maka mugun fata bane kawai ina maka nasiha ne , amma ai nima jana ai ƴata ce bazanso wani abu mara kyau ya sameta, ai danafi kowa farin ciki idan ka sauya gaba ɗaya," Bakin gate ɗin ya tsaya "yana ga kuma ka tsaya bazaka shiga kagaida Hajiya bane,"? "Kadai miƙa mun gaisuwa na yanzu ina sauri ne dama nazo office ɗin kane saboda mugaisa ganin kwana biyu shuru tunda kai baka neman mutane duk da nasan mune baka nema amma irin su jamus shocky bely duk kuna da kusanci," "to kai ɗin ne ka faye jaraba kamar wata mace wallahi akwai ka da mita ai Sajida tana fama dakai wallahi, to yanzu dai Nagode sai mun sake haɗuwa in sha Allah," Fita motar Haisaf yayi kawai yana girgiza kansa tareda bashi key ɗin motar ya wuce abinsa, Gidan ya shiga babu kowa palourn illa mai aikin dake ai kinta, Ɗakin Hajiya ya nufa bayan tagaidashi can ya samesu itada Umaima suna taɓa hira Sau ɗaya Umaima ta kallesa tace "saunu da zuwa" ta ɗauke kanta domin wani haushi yake bata musamman ganin bai ɗaga kiranta ba saitake ganin kamar yana tare da wata ne, "Ki shirya da mungama magana da Hajiya sai muwuce," "Amma basai na ƙara sati ɗaya ba kuma........," "a'a Umaima jeki shirya kawai ku tafi Allah yayi Albarka, zaman hakama yayi ai," Ɗan tura baki tayi badon taso ba dole ta miƙe ta fice Gaida Hajiya yayi ta amsa, cikin kulawa tace"dama nace akira kane saboda na ƙara maka nasiha kan rayuwa kuma kaga kaine Babba dole halinka zasuyi koyi gashi ka fara tara zuri'a duk da banida shakka kan tarbiyyar ka amma hakan bazaisa nake jan kunne ka da kaji tsoron Allah ba, kuma kazama adali ga matarka da ƴarka, kafin kowa sanin mahimmancin Umaima da matsayin ta garemu so kaine mutum mafi cancanta da share hawayenta," "In sha Allah Hajiya za'a kula" "Masha Allah to Allah yayi albarka kuje," Tagama shiryawa tafito ita kanta Saida Hajiya ta mata faɗa da nasiha kafin suka nufe gida........................... Yola, Ƙauyen jumeta, Wani kyakkyawan matashin Yaro nagani sanya cikin kayan fulani yana ta wasarsa shi kaɗai, duka bazai wuce shekara biyu ba, amma dai kyakkyawa ne sosai, wata yarinya ƙarama da bazata wuce shekara ɗaya ba tazo inda yake suka soma wasan tare, "Ke! Mairo bana hanaki wasa da wannan shegen yaron bane? Nagaya miki shege ne baida uba ba'asan waye ubansa ba gashi da baƙin jini bayan haifar sa Uwar sa ta mutu, babu wanda yake zuwa inda yake Shine ke saboda kinada kunnen ƙashi ba kyaji koda anyi magana zaki saje jiki kizo kina wasa dashi ko,? Maza zo kibar nan idan kika koma zuwa inda yake Karya miki ƙafa zanyi kowa ya huta ma," cikin fulatanci take maganar, fisgo hannunta tayi tana zare mata ido Shi Kuwa ido kawai ya zuba mata yana kallonta duk da sam bai fahimce maye take nufi a cikin kalamanta komai bai gane ba, amma sai dai ya lura kowa gudunsa yake a garin babu mai barin kowa yazo inda yake, "Daina kallona da shegun idanka kamar na mayu, to wama yasani ko daga dangin Mayun kafito, maza yi gida ɓace mun anan," ta faɗa tana zuba masa ran ƙwashi akai, Zafin da yaji ya sakashi sakin kuka ya nufe gida yana kuka, Daga cikin bukkar inna tajiyo kukansa, inda sabo ya kamata ace tasaba amma har yanzu ta kasa sabawa da irin muguntar da akema Buba duk ya fita sai ankoro shi zuwa gida kuma da kuka, Bama iya shi kaɗai ba ko baffa bayajin daɗin fita a rugar kamar sune suka ɗaurawa kansu wannan ƙaddara, Fitowa tayi yana zuwa idan take yana kuka sosai idansa har sunyi ja da fuskar sa Saboda yana da haske sosai Cikin ma babu kula tunda yana ƙauye, Janyosa tayi Zuwa jikinta tana lallashi, cikin kukan yace"inna wai maye shege yake nufi? Meyasa ba'a sona? Inna ina tawa mama,"? Kasa bashi ansa inna tayi saboda kukan da ya kwace mata mai sauti, Fitowa daga banɗakin Baffa yayi yace" to kin fara ba Kullum kamar ƙaramar yarinya kisaka yaro gaba kina kuka keda ya kamata ki ƙarfafa masa guiwa amma Kullum saidai ki kashe hakan ai zaisa ya ɗauka eh lalle yana da wani aibun ne da suke jifansa da shi, kaga buba zonan," Zuwa yayi inda yake hawayensa ya share masa"kayi haƙuri kaji haƙuri siffa ce ta mutanen kirki kuma masu haƙuri basu faɗuwa kayita haƙuri komai zai wuce watarana zakaji daɗi in sha Allah, rabu dasu ganin kafisu kyawone da ƙoƙari shiyasa suke cemaka shege, amma baya nufin wani mugun Abu kai ba shege bane bagani kana dani kuma Kanada inna bayan ita ma Kanada Uwa da Uba kaima kamar kowa, kawai ka rabu dasu kaima kadaina zuwa inda suke, bari na siyo maka rake zaka sha ko,"? Cikin murna yace"Eh " "Yawwa daina kukan to bari zan siya maka," Bayan bukkarsu ya koma yana cigaba da wasansa cikin murna, "Bazan taɓa yafewa wanda yasa mu wannan tashin hankalin ba, Yanzu haka zamu cigaba da rayuwa cikin ƙunci to idan muna cigaba da ɓoye masa gaskiya Zuwa gaba daya soma fahimtar me kalmar shege take nufi dole mu tabbatar masa da gaskiya ina tsoron zuwan wannan ranar," inna ta ƙarasa maganar cikin kuka sosai "To ya zamu yi tunda haka ƙaddara tazo amma ina kyautata zaton dole watarana mahaifinsa zai dawo in sha Allah *YANA NAN DAWOWA!!!* komai zai wuce, zanyi magana da Bature dake shiga birni inaga zamu Saida duk wata kaddarar mu mukoma can kodan sama masa farin ciki," "A'a Baffa babu inda zaku nidai danake Zuwa birnin kuma Alhamdulillahi ina samun ci-gaba to zanje dashi har muga yadda Allah zaiyi". A Cikin watannin huɗu Bala yasamu damar Zuwa da shi a birni har yasa shi makaranta can, saidai lokutan hutu yakan dawo, muddin kuwa zaizo to lalle sai yasamu tsangwama daga mutanen ruggar, hakadai Rayuwar Abbakar Saddeeq buba taciga da tafiya cikin baƙin cikin da rashin sukuni wahala gamida talauci................................ _BASEERATA ITA CE ARZIKINA 😍_ WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 07031012948 ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 🔥 07064904617 *INA NAN DAWOWA!!!💀☠️💀* _PAID BOOK ₦400 ONLY_ ```THE REVENGE!``` _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ (MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥) ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO! (43) RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!! INA NAN DAWOWA (44) loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *INA NAN DAWOWA!!!* PAID BOOK ₦400 ONLY _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰* ................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics``` ```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~ sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU.... Haka kuma munada kayan gyaran jiki kala kala, magungunan mata ma zaku samu garemu masu kyau da Inganci 💯, banan muka tsaya ba domin Kuwa muna da Alaƙa da GHT COMPANY magani kan ko wacce cuta H.I.V, SIKLER, HAWAN JINI, CIWON BAYA, MATSALAN IDA NUWA, da sauransu.... Kayan kitchen kayan sakawama duka zaku samu garemu, kudai kawai ku hanzarto neman mu kan ko wacce matsala zamu tsaya domin baku maganin ta in sha Allah.... Zaku iya tuntuɓarmu a 07064904617,.. mungode!........``` _MAY 2026_ _FREE PAGE 11 TO 15_ ...................."ka ɗauka ba zan dawo ba? Zanda wo lalle *INA NAN DAWOWA*" cikin tsanani firgici ya falka daga baccin yana faɗin "Kin mutu fa" kuma daidai lokacin jana ta tsala wani ihu, wanda ya ƙara jefa shi cikin tsoro da firgici ita kanta Umaima a firgice ta farka domin ta razana da ihun yarin yar ganashi kuma cikin sauri dukansu suka nufe nata gadon saidai tsittt sukaji kamar ma ba itace tayi kukan ba, domin baccin ta kawai take hankali kwance, a jiyar zuciya ya sauke gamida sharce gumin da ya zubo masa, "Abba Abban Jana kamar fa ba ita ce tayi kukan ba,"? Saboda ya kwantar ma ta da hankali ya ƙirƙire murmushi, "ita ce mana idan ba ita ba ai Bama da wani jaririn a gidan tayu ma falki tayi," "Amma kuma kai da kayi ihu tare da faɗin kin mutu, wa kenan,"? "Oh dear umman Jana Sarkin tambaya dama kin koma karatun jarida mafalki kawai nayi kuma ga wannan ihun da tayi ya ƙara razana ni, kinga kwanta da ita, bari na shiga toilet," "Abban Jana kana wasa da addu'a a kwanakin nan na lura dakai ka cika yawan mafalkai da suratai marasa kan gado kadage da addu'a da sadaka kuma ka gyara rayuwar ka gyaran gaske kadaina bin mata," tana ƙarasa maganar ta miƙe ta ɗauke jana suka kwanta Da ido kawai ya rakata kafin kuma ya shiga toilet, ajiyar zuciya ya sake saukewa gaba madubin toilet ɗin ya tsaya "Baka son ƴarka ta mutu ko,"? Yaji wata murya mai karkarwa da laushi ta faɗa Cikin firgici ya waiga bayan sa babu kowa "Me yasa kamun ƙarya? Me yasa ka yaudare ni? Me yasa ka rabani da ɗana ka rabani da rayuwata da farin cikina!!!,"? Ta faɗa cikin tsawa tana bayyana daga gefen sa kamar kullum jini ne ke fita da idanta da bakinta saidai wannan karon harda wuta a cikin idanta Waigawa yayi ya ganta gefen sa cikin tashin hankali ya matsala baya yana sakin ihu, "Dan Allah kiyi haƙuri na tuba," "Tuban ka kaɗai ba zai wadatar ba domin baka gyara kuskuren ka ba, ka cutar damu dole saika ɗanɗana zafin rabuwa da masoyi, domin kuwa *INA NAN DAWOWA!!!* ," sake ɓacewa tayi bai gama dawowa a hayyacinsa ba yaji yo ihun Umaima a palourn cikin tashin hankali yanufe can aguje koda yaje ya ganta tana jijjiga jana amma ina bata numfashi bakin ta yana fidda jini, Ɗaga idan da zaiyi ya hange iya fuskarta kawai jikin bango tana masa murmushi mai ciwo da kuka idanta na zubda hawayen jini, a gefenta kuma a ka sake rubuta masa *INA NAN DAWOWA* Ƙaramin ihu ya saki tareda dafe kansa yana wani irin sara masa kafin kuma ya faɗi ƙasa ya suma, "Innalillahi Wa'inna ilaihin Raju'unmm na shiga Uku Dear meke damun ka jana Dr dan Allah ku tashi kada kumun haka na shiga uku babu kowa da zai taimakeni," tafaɗa tana girgiza jana tana komawa gurin dr shima tana girgiza shi saidai duka babu wanda ya motsa, gashi dare ne, zaune kawai tayi tana kuka tarasa abunyi,....... "Ku bayyana gaskiya mana nasamu Adalci koda ruhina zai samu salama ku ceci ɗana daga gararin duniya, ku ɗin azzalumai ne bazan taɓa barin kuba, domin *INA NAN DAWOWA!!!*," ta faɗa tana ƙoƙarin soka masa tsinin ya tsan hannunta, Firgigit ya falka gumi duk ya wanke sa zare ido yake yana taɓa wuyan sa babu komai cikinsa ya Shafa nanma lafiya ƙlau babu wani jini ɗakin yabi da kallo ko ina babu komai A fili ya furta "taya zaki dawo bayan kin mutu,? Kai wannan ƙarya ne da shairin mafalki bazaki taɓa dawowa ba"!!! Kofar ɗakin ta buɗe kanta windows suka buɗe iska tasoma kaɗawa mai ƙarfi duhu ya mamaye ɗakin wayar sa ya lalaba cikin tsananin tsoro da tashin hankali ya kunna amma wayar ta ɗauke duka, Bayyana tayi daga cikin madubin harta fito waje, Duk da duhu ne amma kuma yana iya hangota, Daga kan gadon ya soma ja baya yana ihu tareda bata haƙuri "Dan Allah kada ki kashe ni, kiyi haƙuri ki yafe mun," Batayi magana ba illa idanta dake zubda hawayen jini hannun ta tasaka ta ɗauko shi Saidaga ta buga kansa a gini kafin kuma ta sake shi ya faɗo yana faɗuwa ƙasa ta saka tsinin ya tsarta ta ɓula masa ciki, Wani gigitaccen ihu azaba yasa ki kafin ransa yafice daga jikinsa, Kuka sosai tayi kafin kuma ta rubuta *INA NAN DAWOWA!!!* da jininsa tayi rubutun kafin ta ɓace ɓat......... Saida gari ya waye kafin Umaima tasamu damar kiran Hajiya da Haisaf, Haisaf Shine kusa ya riga Hajiya Zuwa suna ƙoƙarin Zuwa a asibiti Hajiya ta iso ita da ƙanen sa suka ɗunguma duka zuwa asibiti, aka shiga dasu, Saidai shi bai mutu ba kawai ya suma ne saboda tsoro, yarinyar kuma wato jana ta riga ta mutu, Sosai sukayi kuka da baƙin cikin rashin ta domin yanzu ita ce yarinya ta Uku da ya rasa sauran tun suna ciki suke mutuwa yanzu kuma wannan ansamu tazo duniya kuma saidai kash tatafi, Shi kansa da ya faska ya samu labarin mutuwar jana yayi kuka da baƙin ciki, Haka suka koma gidan Hajiya har akayi Uku nan ne suka samu labarin mutuwar bely, hankalinsa ya ƙara tashi musamman jin ance makashin da ya kashe shi ya rubuta *INA NAN DAWOWA*, Duk binciken ƴansanda sun kasa gano komai haka dole suka bada gawar akayi masa sallah zuwa ma kwancinsa na gaskiya, Bayan sati ɗaya da faruwan lamarin Umaima ta koma ɗakinta , har office ɗin sa shocky yazo Cikin tashin hankali ya faɗo bako Sallama, Anyi Sa'a Babu kowa shine kaɗai ya zuba uban tagumi yana tunani, jin shigowar tasa bata hankali ba yasaka ya ɗago da sauri yana zuba masa ido, "Wai ka fahimce wake wannan kisan kuwa,"? Ɗan ɗaure fuska yayi "kamar ya nasan wanda yake kisa," "Kana so kace ka manta bayane ne shekaru 5 yanzu da suka wuce" "Shekaru 5 akayi me? Wai kai ka haukace ne ko me,"? "Eh zaka iya kirana mahaukacin amma kuma kasani makashiyar ba kowa bace face Hisra," "Hisra kuma? Lalle mutuwar bely ta zauta ka taya wanda ya mutu sama da Shekara 3 yanzu kace tadawo, ka taɓa ganin an mutu an dawo ne,"? "Idan ma ba'ayi to lalle ita kam fatalwar ta ko ruhin ta yadawo domin samamata adalci akanmu, duba kagani babu wanda ake kashewa face mu, na farko ƴarka duk da inada tabbacin ita ce ta hana matarka haihuwa tun farko daga baya kuma ta kashe jana bayan ita ta kashe bely yanzu ina da tabbacin mune kan layi domin bazata taɓa barin mu ba," "Kaga dakata mun kada kazo mun da Hauka ko rainin hankali anan wanda ya mutu bazai dawo ba, taya tun lokacin bata ɗauke mataki ba sai yanzu idan Hakane meyasa ni bana Ganinta ko ni bata kashe ni ɗin ba ai nine nayi mata laifin ba kuba," "Hahhha ai tajima da kasheka Anas tunda ta hana ka haihuwa koda ka haihu sai su mutu, kuma inada tabbacin kasan da Hakan koda kai bata zuwa maka to lalle tana zuwa gidanka tunda har kashe Ƴarka da sauran cikin matarka da yayi zubewa a bawa, Dr Anas Sabir Rajeeth ko kaso ko kar kaso gaskiya ɗaya ce lalle ruhin Hisra fatalwar ta *TADAWO!!!* kuma dole na bayyana gaskiya," Shaƙe wuyan rigarsa dr yayi cikin tsananin ɓacin rai duk da yasan gaskiya yake gaya masa amma bai shirya tunuwar Asirin sa Yanzu ba koda kuwa zai mutu ne bazai so sirrin ya bayyana ba, "Ina gargaɗin ka shocky da Babbar murya kan ka fita wannan issues ɗin idan ka sake ka furta sunana to Wallahi sainayi maganin ka zan manta kai abokina ne!!!!!!!,"......................... _BASEERATA ITA CE ARZIKINA 😍_ WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 0703101294 ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 🔥 07064904617 *INA NAN DAWOWA!!!💀☠️💀* _PAID BOOK ₦400 ONLY_ ```THE REVENGE!``` _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ (MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥) ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO! (43) RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!! INA NAN DAWOWA (44) loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *INA NAN DAWOWA!!!* PAID BOOK ₦400 ONLY _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika

Chapter 2 of 4