Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 5
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels FURUCI 2 AINAB LAWAN BRIGADE dan lawan ku azn hazqure Copyright Zainab Lawan Birged HakKin Mallaka (m) Zainab Lawan Birged SHEKARAR BUGU: 2005 SADAUKARWA yayyema ania baki. ya an -masoy.ana masu-Kaunata TUKWIC Iyalaina mijina uben 'ye'yana da kuma 'ya'yana dayansu. awLewan KYAUTARWA AbideNyEE Denzaki ~~ Asiye.Lawen Barista. Zahre Yaron"Vielen ii po FURUCI "Yan sandan suka tsaya lokaci guda kuma ai Kai!! Kai!! Mene ne haka?" Alhaji Gambo ya cikin tsawa kuma da mamaki fuskarsa suka juyo da kallonsu ga Alhaji Gambon. Mene ne na tsayawa ofisa!" Alhaji Masa'ud-shima ce da 'yansandan da tawa "Ku tafi da shi mana. Cikin bin umarnin Alhaji Masa'ud sai suka'kuma juyawa da Aminu suka nufi motarsu da shi. Yana turjewa haka suka cusa shi mota. Mahaifinsa na magana amma'basu-sauraréshi ba, sai lokacin-da motarsu ta soma motsawa ne, dayadaga cikin 'yansandan-ya-ce-dashi. "Yanzu babu halin yi ma-wani.jawabi,' Ydan*kuma kana bufater hakan'to ka same mu ofis." Alhaji: Gambo'ya bi motar da kallo har'ta Kule, sannan yajuya cikin shige gida. &ee bakin fofar shiga falo suka yi -karo da--matarsa Sa'adatu kallo-daya ta yi masa ta tabbatar'akwai"abin-dake antsaba'ya Kia faion. vos, taka?" Ta bi shits menene'kefaruwa? fushi kama ye suka ya Ya bata amsa. Ta isa gareshi da sauri ta zauna kusa da shi. "Alhaji, su wa ya sa suka kama shi?" ""Yansanda mana...." "Na shiga uku!" Ta kuma dafe Kirji "To me ya yi masa?" Ya jingina bayansa da jikin kujerar. "Wai 'yarsa ya sace." Ta yi tsaki "Ni na dauka ma wani babban laifi ya yi. Yanzu akan wannan 'yar tasa zai sa kama mana da? Wallahi ya yi kadan....idan ban da ma Kaddara kuma yaron zamani basa jin magana ina Aminu ina wannan yarinyar 'yar marasa mutunci..." "A to, ke ma dai kya fada....Babu yadda ban yi ba da yaron nan ya rabu da ita amma da yake ba mai jin magana bane kin gani." Ya yi shira "Wallahi da ni ba ma zan bi sahunsu ba, -« amma da ya ke da Masa'udu ne zan bi sahunsu don in nuna Masa ya yi kadan ya ja da ni." "Kwarai kuwa, wane Masa'udu ya ja damu sai mun nuna masa ya yi kadan. Tashi maza don Allah bi bayansu kar ma ya 8a cewa mun kasa yin komai." Alhaji Gambo ya mike da sauri "Dauko mm mukiullin motar nan yana kan sif, yi sauri!" gama sauraron jawabansu. Ta mike da sauri ta shige cikin dakin. Jim kadan ta fito da mukullin rike hannunta. "Alhaji idan ka je kar ka kuskura ka saurara masa idan ba haka ba zai ga cewa kai sa'ansa ne. Dole sai ka nuna masa ba Sani-ba-sabo." Ta mi€a masa mukullin. Bai ce da ita komai ba ya juya ya fice da sauri. eke Sifeto Yakubu ya cira kai ya dubi Alhazan biyu bayan ya "Ku saurara. Ya ce, ganin suna neman yin zage-zage tsakaninsu "Kai ALhaji Masa'ud." Sifeto Yakubu ya nuna shi da hannu "Ka tabbatar 'yar ka ba ta gida?" "Wanne irin na tabbatar...." Ya fada da fushi "Da bantabbatar ba zan kawo abin gabanku ne. yallabai kawai abin da nake so da ku, ku ba shi umarni ya je ya fito min da ya ta duk inda take... "Kai saurara! Alhaji Gambo ya katse shi, rai Bace "Nafi Karfin ace dana yana sauraron 'yarka idan ban da Kaddara..." "E, dole ka ce Kaddara mana, tunda an sace min 'ya." "Ku saurara.SifetoYakubu ya katse su. "Yanzu kai Alhaji saboda Allah ina wannan yarinyar take?"Alhaji Gambo ya gyara tsayuwa "Na rantse da Allah bansan mda take ba... "Karya kake!" Alhaji Masa'ud ya katseshi. "Dakata Alhaji!" Shima sifeton ya katseshi. Sannan mayar da kallonsa ga Alhaji Gambo. "Alhaji tunda na fuskangi abin naku akwai matsala kuma gaskiya ta ki bayyana ni zan mika ku kotu kawai, idan kun J. can gaskiya ta bayyana. "Ya ya ka gani kai Alhaji?" Sifeto ya juya ga Alhaji Gambo. "Kawai! Haka ya fi." Cewar Alhaji Masa'ud "Don ni gaskiya ba zan laminta ba." Ya nisa "A je kotun yallaBai, don ni ina da yakininAminu ba zai dauki yar wannan matsiyatan ya Boye ba." "Mun fi Karfin tsiya wallahi, tsiya na gindinku!" Alhaji Masa'ud ya mayar da martani. eee Zaune suke jigum kamar masu yin zaman makoki. Akalla sun kai kusan mintina goma sha biyar haka tun sanda Alhaji Gambo ya baro police station din ba wanda ya ce da dan uwansa uffan sai daj sa'i-sa'i sukan nisa bisa abin da ya damesu. Matar Sa'ade ta.cire hanmnu tdaga tagumin-da ta yi ta dubi matgidan nata. "Alhaji, to yanzu mene ne abin yi?" "Dangane da me fa?" Ya bukata bayan ya-dubeta. Danganeda wannan Jamarm mana, ka:ga dai na tabbatar dan nan bai-san inda yarinyarnantakeba, kyumayanzu.an kai shi.an kull vbanzefin.....yanzubabu yadda Za ¥1 ya fito?" Athan:Gembo-ya misa "E ai batun ya fito da zai yiwu da tuni anyi.donnanemi hakan. Matsalar.daaka samu ita ce-sun Tikeshime madadin waccantsimamniyar yarinyar. Tab!" Ta gyada MI "Yanzu suma so kenan su ada "wutstyar mesa da Kasa,wane-su!" kai Haba! -kuButa." "A, to dama ai sama sun 'sani. yanzu Kokari na daya da-zan yi shine, na-samu gogaggen lanyan-da zai kare shi, ya tt"Ka-ga daace lsoyanka yana Kasar nan ya tsaya tratsa tsakaninsu.Can Amina ta nisa. AlhajiGamboya kaiwarekuwa,amma yanzu din ma-ba zacetasa wanda teape-dm bedonna tuno wan dauyadangidanwani-abokina-zanjene-sameshi. "Shi-kenan ma...don Atlan SE ka hanzarta don ko sa bana so mutanen nan.SugegaZawarNW... Ya mike "Bari ma-ki-gani in-jemmnemeshi. Itama tamike Yauwa, hanzarta Alhaji." Ta bi shi baya har Kofar fita wajen.gidan. Ki-kwantardahankalinki Hadigza, Asama'u kamar ma ta fito ne.... king tsammaninzanamince Alhaji Masa'ud ne ke CS Ban rarrashin matarsa cikin taushin murya. Tun da ya dawo shima daga police station ya sanar dy "To yanzu Alhaji ina kake tunanin za sameta tunda hay yanzu ba wani laban, kuma" Haba Hajiya." Ya katseta "Ba dai na sa an kama yaron ba, to a} dole ta fito tunda yana hannu. Ni idan kina kukan nan dada tayar min da hankalikike yi da wanne zan ji?" Ya dafe matarsa cewar har zuwa lokacin ba ga 'yar tasu ba ta rikicg take ta faman kuka kamar ranta zai fita, shi ne shi kuma yake ty bata hakuri kansa.Sun jima haka. Ita tana kuka shi kuma kansa dafe, haka Yusif ya yi sallama ya shigo falon. Da sauri suka wayence kamar ba su ba. "Yusif kaine gidan namu?" Hadiza ta 'ce: tant murmushin Karfin hali. Ya durKusa cikin ladabi. "Ina kwana?" "Tashi-tashi Yusif hau kan kujera. Alhaji Masa''ud ya umarceshi. Yusif ya hau kan kyjera ya zauna. "Ina kwana?" Ya maimaita gaisuwarsa. "Lafiya kalau! Suka amsa tare. "Ya baban naka!qe Cewar Hadiza "Lafiya sumul. Ya kuma amsawa. "Baba na ami labarin wai ba ga Asma'u ba?" Yusif ya To madallah. Suka kuma fada tare. bukata ladafce. Wallahi Yusif." Alhaji ya msa masa "Ashe ka sami} labari?""yanzu ne na shiga gida momitake sanar da ni,...da yake ba gidan na kwana ba." Alhaji ya yi murmushi "Ai yau ne ma da gafen nan abir. ya faru..." "Kaj kuwa ina ka kwana?" Hadiza ta bukata. "Wallahi mun kwana Royal Tropicana ne wajen bikin cikar shekarun wani abokina." Ta yi murmushi "An dai tashi lafiya ko?" "A'a Kalau." Jin sun yi shiru sai Yusif ya ce "To, Baba yanzu ya ya ake ciki?" Ya ce da ladabi kuma cikin damuwa. "Kar ka damu Yusif ai an gama tunda inda muke tunanin tana nan an yi maganin abin. Ka ga yanzu dan iskan yaron da take nacin so yana hannun 'yansanda, kuma suna nan suné tuhumarsa. halin yanzu ma sun ce kotu za su tura mu... Yusif ya yi ajiyar zuciya cikin jin dadi. Koda yake ita ma Asama'un ba wani son zo gani yake mata ba kawai don mahaifinsa ya dage ne akan al'amarin, shi kuma yana dan shayin uban, shi ya sa yake dan nuna yana so, ya san ko ba komai dai idan ya bi umarnin Baban nasa zai kara sakar masa naira ya yi ta bushashar barikinsa. Ya nisa "To yanzu Baba yaushe ne za je kotun." Alhaji Masa'ud ya kada kai. Kamar yadda sajen Yakubu ya sanar da mu ina ga ranar Litinin zamu shiga, ka ga jibi kenan." "To Baba an samu lauyan ne?" Ya girgiza kai "Ka ga ni ko wannan tunanin ma ban y=ba. "Ai kuwa dole ne sai an samu lauya, tunda case di==amammmbabba.ne..." Yusif ya ce tausashe. "Gaskiya ne wannan. To yanzu ina...." "Akwai wani yayan abokina da muka yi karatu dashi Yusif ya sosa kai cikin kunya. waje,ana ce masa Dauda babban lauya ne shima Kwararre zan je na sameshi." Yusif ya katse shi. "Da kyau Yusif\ sai ka hanzarta ka ji?" "To Baba." Ya yunkura ya mike "Bari ma na je na binciko shi yanzu." Ya ce yana daga tsayen. "A sauka lativa....Allah ya taimaka." Hadiza ta raka shi da addu'a Saar da yake RoKarin ficewa daga falon. inda zata dosa ba. sai ma da ta isa tasha ne, ta yi tunanin me zai hana ta bi kakarta Hajiya Yalwa can garin Sokoto, in ya so ta kai kukanta, me yiwa ta goya mata baya. Tun watannin baya ne, Hajiya Yalwa wacce aka fi sani da Goggo, ta tafi garin Sokoto zaman jinyar Kanwarta, Kauyen Shaaee. Hajiya Yalwa kakarta ce, wacce ta haifi ubanta, tana da saukin kai Kwarai, sam ita bata dauki duniya da zafi ba, don tun farko ma fada take wa dan nata, akan ya janye gabar dake tsakaninsa da makwabcin nashi tunda 'ya'ya sun hade kansu, su daure-su yi musu aure, amma fur ya sa Kafa ya shure maganar mahaifiyar tasa, don ganin ba garin take ba, to yanzu tunda haka ta faruai dole ta je gareta. Ita kadai ce take ganin za ta yi wani abu akai, tunanin hakan te ya sa ta gaggauta shiga cikin tashar, dan gani take da ta shiga garin Sokoto, matsalartatarigatakau. "Yan kamasho ne suka fara taryenta "Ya 'yanmata ina zuwa ne?* Ta dada sa6a jakarta kafada "Ina neman motar Sokoto ne." Ta ce dasu, yayin da daya daga cikin 'yan kamashon, ya yi mata nuni da inda motoci masu zuwa, Sokoton suke yin layi. Da saurinta ta isa garesu, cikin sa'akuwa ta iske motarta kusan cika mutum biyu ake nema ciko, ita aniyarta zata iya biyan kudin daya kiujerar, domin Allah-allah take motar ta daga, su bar tashar, kai su ma bar garin gaba daya, gani take idan motar ta yi jinkirin tashi kamar za biyo sawunta daga gida cirota daga cikin motar maida ita gida, daura mata aure da Yusuf. Inda Allah ya taimaketa, zamanta ke da wuya sai ga wani Tun fitarta, daga gida bata yanke takamaiman shawarar 10 dattiyon fasinja, ya shiga ya zama cikon karshe. 13a tare da bata lokaci ba, motar ta daga, ta fice daga cikin tashar, nan take ta yi wata wawiyar ajtyar muciya, gami da hamdala da godiya ga Ubangijinta, 'ai dai ko yanzu aka o1yo Mi na riga na sha.' ta ce zuciyarta. Tunda motarsu ta hau babban titi take ta faman sharara gudu, Asma'u kuwa babu abin da take illa tunani da sake-saken zuci, ta saka wannan ta kwance wancan, yini guda ana tafiya motar har suka iso garin Sokoto. Bayan saukar fasinjoji daga motar, sai direban motar ya tsaida Asma'u ya dai nuna da gaske sonta yake, har ya mem kwandastan nashi ya maida mata kudin motarta. Ganin direban ~, zai Bata mata lokaci da surutai gashi ita bakuwa ce, ba sanimn takamaiman inda zata ta yi ba, ta dai san sunan dan kauyen, dan haka ta jawa direban birki, ta yi masa kwatancen karya, _jakan in ya tashi nemanta, ga inda zai sameta, suka rabu haka ta matsa gaba, ta tambayi inda zata sami mota, mai zuwa garin. Wani tsoho ya ce mata "'Yanmata ai mota bata zuwa wannan Kauyen da kika fada, daga sati sai sati, wato ranar kasuwa kenan, amma in kina so bari nuna miki mota mai wucewa ta hanyar garin sai ta saukeki kwanar dauyen." Nam take ta amince; aka nuna mata wata Kwarababbiyar akori-kura wacce aka yi-wa lodi, tana niyyar dagawa dan tsohon nan ya je gurin direban, ya nemi alfarma rage mata hanya, haka Asma'u ta hau bayan akori-kura, ta yi dare-dare ana zazzare ido, suka nausa. gaskiya motar akwalace, ga xuma rashin kyan hanya, kwararab-kwararab, nan da nan 4sma'u duk ta gaji da zaman motar, har ta Kosa kawota

Chapter 1 of 5