take, wanda tun da ta zo gidan ko murmushinta bai taba gani ba, sai ranar ne ya san tana da wata kyakkyawar wushirya tsakiyar
jerin fararen hakoranta ganin walwalar matar tashi yasa ya kidime ji yake
kamar ya roki Zaliha akan ta haKura da tafiya ta
zauna ta kwana. domin ganin walwalar Gimbiyar
tasa yana
{ara masa nishadi cikin ransa. Karfe biyar na yamma Zaliha ta yi sallama da su tare da alKawarin duk weekend in dai ta zo gida zata dinga ziyartarsu. Yusuf da kansa ya kaita har gida. Tun bikin Asma''u Sunusi
ya nuna yana
son Zaliha saboda nutsuwarta da kamewa, amma bai Karfafa zancen ba jin an ce 'yar masu kudi ce, ubanta
attajirine, yaran gidansu 'ya'yan hutu ne, tunda ya yi biris bai
sake komawa ta kan zancen ba rashin sanine kam ya sa mutane
suke zargin
haka amma dabi'un 'yayan gidansu Zaliha da
48
halayensu sun sha bamban da sauran 'ya'yan masu hah domin
yaran
sun sami kyakkyawar tarbiyya daga wurin iyayensu ko
kadan basu sami saken da zasu sangarce ba, kullum cikin
kwa6ba sukc, mata daga cikin 'ya'yan gidan
basu da wam
'yancin
da zasu kula samari ko saurayine ya gansu yana
so Sai dai ya jc ga mahaifinsu ya gabatar da kansa, in ya
so idan an bashi izini sai ya dinga zuwa zance, kuma dokar gidan sai
yarinya
ta gama makarantar sakandire sannan take fara zance
da samari, saboda dukkan ahalin gidansu 'yan boko ne, sun bawa ilimi muhimmanci rayuwarsu. Washegari da safe Asma'u ta gama 'yan soye-soyenta
ta
jera bisa dinning table ta shiga wanka ta gama
ta yi kwalliyarta,
ta fito cikin wani polish less kalar ruwan ganye dinkin bubane
ruwan tea mara madara ta fara breakfast daidai lokacin da
shima ya shigo falon sanye yake da baKar kot riga da wando
tare da farar shirt daga ciki ya tsuke wuyansa da (necktail) ya
dora bakin glass idonsa takalmin Kafarsa ma baki ne ya shigo
yana taku cikin Kasaita da burga ya isa ga dinning table din
shima ya ja kujera ya zauna yana fuskantar amaryar tasa, ya
dan fadada murmushinsa da niyyar
tsokana "Ina nawa breakfast din? Ko kina nufin zan fita office ban karya ba?" Kanzil bata ce masa ba ga mamakinsa sai ya ga
ta dau
kofi ta janyo flas ta hada masa tea ta tura masa plate din
soyayyen Kwan dake gabanta. Ita kuma ta ci gaba da shan
shayinta, ruwan bunu ya zauna tsab ya kammala breakfast dinsa, sannan ya mike ya dau mukullin motarsa, ya dubeta "To
ya ya ni zan fita ofis ko da wani abu da kike so?" Ta dan tabe baki yayin da ta dubeshi suka hada ido
sannan ta ce "Ba na buKatar komai." Tayi maganar ne hankali cikin sassanyar murya da ba dan ya tattara hankalinsa ga
ya yi bala''in amsar jikinta ta fesa wannan mayataccen
turaren
nata ta fito falo ta ja kujera ta zauna ta bude flas ta tsiyayi
49
sauraren abin da zata fadi ba babu yanda
za yi ya ji abin da tg ec, nan take ya yi ajiyar zuciya, ya sakar mata murmushin jin
dadin maganar tata, dan yau shi ne karo na farko da magana ta
taba shiga tsakaninsa da matar tasa. duk aba wata doguwar ama ta bashi ba, ya ji dadi zucivarsa ta yi sanyi, baya ga wannan yau din ma ya yi magana ta kai goma amma ba ta dubj
inda vake ba, bare ta tanka masa, tun daga amsar da ta bashi ta
tarko haka dai ya gaji ya fice. Tun da ya isa ofis ya kasa tabuka
komai duk kuwa da ayyukan da suke gabansa, ga tulin takardu
da tayil-fayi] da zai sa hannu amma tunanin amaryarsa Asma'y
va hana mish) sakat, sai tuna abin da ya faru safiyar ranar na yin breakfast tare da matar tasa yake sansanyar muryarta mai
tashi dawo mai take cikin Kwakwalwa, ji yake kamar ya zama
tsunisu ya je ya iskota gida ko zai yi dace ta sake tamka masa, shima wani zubin har mamakin kansa yake wai yarinyar da ya
tsana yake jin haushin auren da babansa ya yi mishi shine yau Allah ya jarraba ya kamu da son yarinyar,gashi har tana daga masa kai tana yanga. Amma sai faman bibbin kanta yake yana neman ya sami shiga, sam ta Ki kula bare ta ji tausayinsa, mapanar ma ta Zame masa mai tsada muddin yana cikin gidan
ba za ta yi magana ba, bare ya ji muryarta..Nan ya tuna
gayen mai yake yiwa yarinyar nan nc har take sonsa, haka? Gashi ni duk da wayewar
tawa da haduwa ta bana burge
yarinyar gani hadadden gaye na Karshe dan kwalisa, wanda mata da yawa suke son harka dani amma Asma'u ban isheta
kallo ba, kash ina ma na san abinda gayen nan yake wa wannan
yarinya ai kuma in ninka mata. haka dai daddafe ya zauna ofis har lokacin atshi ya
fupanin komawa gida ba, sai ya zarcegidansu abokinsa Sunusi
soyayya da sakin jikin da ta yi da wani saurayi kafin ya-aureta nan da nan kishi ya bijiro masa wai shin wannan dan -iskan
yi ya fito ya shiga motarsa (Leaus Jeep) ya tuka sam bai yi
domin shi kadai ne abokin da yake dan saurararsa su yi hirar Asma'u. Saboda tun farko ya riga ya kusheta gaban abokansa dan haka yanzu duk inda ya je yana sambatun amaryarsa dariya 7a5u yl masa. Ya sami Sunusi suka fara shafta. "Ya mutumina wai shin me ke faruwa ne kuma?" "Mhim kai dai bari soyayyar yarinyar nan fa nema take
ta haukatani, domin abin ya ta'azzara sonta ya ratsa cikin
kwanyata, abu sai ka ce shiri duk yanzu ji nake na tsani
'yan matana, saboda Asma'u. Ni fana rasa Sittin yarinyar nan ka ga
eiwon zuciya ya kamu dashi saboda ya rasata to gashi ni din da na sameta ban tsira ba, nima ciwon yana yi min barazana, yanzu mene ne abin yi? Don kai kadai ne mai ban shawara akan Asma'u." Sunusi ya dan doki kafadarsa "Haba mutumina ba komai
Zai hana ka yanke hulda da matan banza? Kuma giyar da kake warin taba da giya." dan yi jim sannan ya girgiza kai "Sam ba zai yiwu ba, Va ya zan daina mu'amala da mata alhali ina hutawa,
-kuwa idan na-sha ta,.ta kan sani nishadi da Jina garau, tabar ma
tana taimakona yayin.da Asma'u ta hada min zafi ko ta Ki yarda dani. na kan -zuge kwali guda dare daya sannan na sami Sassauci da rayuwar Gacin rai don haka ban ga dalilin da zan
ba."
wancan gayen haka ya dinga sonta daga Karshe na ji an ce har
matar nan taka ba sonta kake da gaske ba, kana sha'awarta ne,
damu idan ka yi hakuri komai zai daidaita abin da nake
so da kai tunda ka matsu da matarka kana son kusantarta to me
sha ka:daina domin Zaliha ta taba gaya min Asma'u bata son
Ya ma yarinyata Sara, ina jin dadi tare da ita giva musar
daina yin abubuwan da.suke jefani cikin nishadi da walwala
take Sunusi ya ata rai "To ai ka ji
irin tsiyar taka, ana so sakaahanyar kirki kana baudewa, na lura har yanzu
kwadayinta kake amma ba soyayyar gaskiya
kake ba. So kake
ka kashe €ishirwarka da ita dan shi so daya
ne tak, da son
gaske ne zaka iya hakura da komai ka daina komai dan ka mallaki zucivarta, domin wani abu ya
kan sa wani abu. Haka
kuma wani abu ya kan hana wani abu. Ya kamata ka bij
shawarata ko baka daina duk ba to ka dan rage abubuwan da kake ta hakan ne za ka shawo kan matarka." Sunusi ya Zauna
ya Hata lokaci yana yiwa Yusuf nasiha, sabanin. abokinsa Bashirda vake dada ingiza shi harkar banza, bashi ya isa gida ba sai dare. Kafin ya koma tuni Asma'u ta gama
komai ta kukkule
sashenta ta gudu daki ta kwanta. Yana shiga
falonsa ya zarce
vana cizon yatsa, don wannan dare ya
ciwa kansa buri ya so
ritsa Asma'u yi ta ta Kare, dan dole ma sai ya biya buKatarsa,
to amma funda ta riga ta rufe Kofa bashi da abin yi sai dai Washe gari ya gama shirinsa tsaf zai taf ofis, amma bai
ga
alamun Asma'u za ta hada masa breakfast kamar jiya ba, Karewa ma tun safiyar ko kicin bata shiga ba, bare ya sa rai
7ata girka wani abu. Dan haka bai jira ta ba ya zube mata kudi
gabanta ya fice abinsa, da yake ranar Juma'a ne daga ofis ya wuce masallaci, bayan an sauko ya gayyaci wa g:canshi. Sun iske Asma'u cikin kwalliyar Juma'a,
sat
cikin wan koren boyel, lallausa an zubawa gaban rigar wani
ranisatisan dinki Kayataccen falonta suka yada zango, bayan
ta anrsa callamarsu Sunusi ya fara janta da barkwanci.
"Amarya, amarya ba kya laifi koda kin kashe dan masu
ye take
gida."Ta dan saki fara'a "Malam Sunusi kenan manyan dufiya, ashe ininmy irinme suna ganinka," dan saki mi rmushi "Me 2ai haga pani kuwa yau kin
ganni takanas na girkin amarya,
"Ayya gashi ka yi rashin sa'a ban dafa komai gidan ba." "Yo ai ni ba bakon zafi bane sai na zauna na yi jira
shiga kicin dafo mana dan ni da oga ba mu ci komai ba,
yunwa muke ji," Ta dan saki murmushi, yayin
da ta mike ta nufi kicin. Nan da nan ta dora musu macaroni dafa-duka ta zuba wadataccen kifi ciki irin busasshen kifin nan mai tsoka, ta
yayyanka albasa da attaruhu da maggi ta barbada kayan
kamshi (thyme curry onga) girki yana
tafasowa ko ina ya cika
da Kamshi, cikin 'yan mintuna Kalilan ta kammala komai, ta
jera musu dinning table duk kaiwa da kawowar da take yi
tsakanin kicin da falo shi-dai Yusuf idonsa Kyam kanta, ban
da aikin kallo ba abin da yake bin ta dashi, ta kai musu ruwa
gami da lemo da tambulan suka yi mata sannu da aiki. Ta amsa bayan sun gama cin abinci Sunusi ya tsiri janta da hirar Zaliha. Yufu ma jefi-jefi ya kan dan sa baki dama abin da yake so
kenan, ya ga Sunusi ya kawo masa ziyara yana matuKar farin
ciki da hakan, domin ko ba komai dai ya san Asma'u tana girmamashi, saboda ganin mutuncinsa da take, ba kamar abokinsu Bashir da ta tsana ba, duk sanda ya jajibo Bashir gidan sai ta yi ta tsaki tana yi musu kallon banza ranar Sunusi bai bar gidan ba sai yamma likis. Tun daga lokacin Asma'u
bata ske'bawa Yusuf abinci ba, duk iya wayo da dabarar da zai yi sai ta share shi, ran nan dai ya dawo daga yawon banzansa
ya biya ya yowa Asma'u 'yan saye-saye, ya dawo gida sa'a don kuwa ya yi katari bata riga ta kulle sashenta ba, kai tsaye
ya tura kai har cikin dakin barcinta, yanayin yanda ya isketa ya
Sa ya ji Zuciyarsa ta afu da sha'awar matarsa. Kwance take ta yi
lub kamar mai barci, sanye take cikin wata masifaffiyar rigar barci, mai shara-shara kanta babu dankwali gashinta mai tsawo ya kwanto har kafadarta, daddadan Kamshin turaren ta ya hadu da sanyin (a.c.) ya bada
wani nvimiaccen Kamshi ya dade yana kallon surarjikinta, duk
yatona harci take sai da ya Karc mata kallo sannan ya matsa dafda gadon da take kwance ya dan kira sunanta "Asma'u."Ga mamakinsa sai ya ji
ta amsa "Na'am." Ba tare da ta dago-kai.ta
dubeshi ba, jin sassanyar muryarta
cc ya
sa ya-kidime. "Ba ki yi barci-ba?" "E ban ba."
"Ina abincina. Tambayar
ta bata mamaki in -banda
neman magana to.da bashi abinci ta saba yi ko.kum dashi:take
yin girki. Jin bata bashi amsa ba, sai ya maimaita.tambayar'ta
daure ta ce. "Babu. "Kma nufin.ba ki yi da.ni ba? Ko kuma bakti;girka.
'komai ba?" "Ban yi ba." "To ke me kika ci?"
"Babu. komai." YamiXo mata ledar da-ya shigo da ita "To -wannan
tashi ki ci."
"Bana ci na koshi."
"*Haba-Asma'u haka.za ki kwanada yunwa?DonAllah:ki yi hakuri di-dinga cin abinci. "Me ya-shafeka da yunwata cikinka ne.konawa?"
"Ina nufin Kar ki yi tama iyayena su ce na 'bar
yunwa.Jayi banza da shi ta jatsaki shi ba haka yaso-ba, yaiti 61a Diye masa s11.yi ta Zance domin bai gajiya.dajin-muryarta
-gapin ta Ki lailashi sai ya-matsa-dab da ita yana.lallamintaita
tashi, ta.ci ko da gasasshen nama ne sannan ta:kwanta
da.
ite-dai-uffan bata Kara cewa ba, cikin hikima,ya.kai hannu.ga. ya fara shafa yana dada. marairacewa. yana nuna
kara shigewa jikinta, ya majseta sosaj ya shiga-kissing dinta
damuwe-darashin cin abincinta ganin bata:hanashi iba, 'sai'ya
54
yana rada mata wasu maganganu kunne, ya yi mata kyakkyawar runguma, ya ratsa hannayenshi sosai cikin
rigarta yayin da ya gama zuge zif din rigar can cikin zafin
nama ta tureshi, ta yi zumbur ta tashi. "Dakata Yusuf kana fa neman ka hada kanka da wahala domin sam ba zaka sami abin da kake nema tare da ni ba." Nan fa ya shiga magiya da marairaicewa idon nan nasa
ya kada ya yi jawur da Kyar yake iya budesu ya matsu iya matsuwa, kwata-kwata ba hayyacinsa yake ba, ta ce "Ka yi hakuri ka fitar min daga daki zai fi kyau, ka koma ga 'yan matanka na titi domin ni ba mazinaciya ba ce, idan kana zaton
zan kwana da Zan giya ka yi babban kuskure. "Kina so in daina shan giyane?" "A'a ka sha abar ka ina ruwana me ya shafeni da giyarka,
in ka sha duniya za ka sha lahira ne?" "To shi kenan na yarda zan daina muddin za ki yarda dani mallaka min kanki,
in dai za ki dinga biya min
buKatata, neman matan banza ma na daina." Tace "Haba me zai sa ka daina harka da mata tunda suna da abin baka kawai-ka ci gaba da jin dadin rayuwarka har sai
lokacin da ka samo tukwicin neman mata hanyar kamuwa da
cutar Kanjamau, sannan yakamata ka daina." "Asma'u kina ko da hankali? Ina matsayin mijinki kike min fatan kamuwa da wannan muguwar cutar?" "Au ka san ta ne? Har kake kiranta mugun ciwo? Ai ni nayi zaton kai da karuwan naka baku yarda akwai cutar doron Kasa ba, don shi Ubangiji ya kan kare bawansa wanda ya nemi kariya kai kuwa baka nemi kariya ba, tunda kake harkar banza...." "Don Allah Asma'u ki ji tausayina ina fa sonki sosai,
idan kika matsa min da nuna Kiyayya Kaunar ki za ta yi min illa
ki daure ki rangwanta min."
55
oYTa dan girgiza kai "Karya ne baka sona idan ka manta in
tuna maka. babanka va cuceka ya aurama Karamar yarinya pata
kidahuma mara wadataccen ilimi, sai dan karatun sakandire da
ta yi Kamar kai din nan da ka yi rayuwa Kasar da ta ci gaba ai kafi Karfin mn wannan auren Bata Karasa maganar ba da
saun va janyota jikinsa ya sa hannu ya rufe mata baki, ta kufce
daga hannunsa da gudu ta shiga bayi ta rufe Kofa, jikinsa na kyarma va bita ya dinga bugun Kofar bandakin. "Ji mana Asma'u dan Allah ki saurareni babu abin da zan
yi auk.
domin ba zan kwana da dan giya ba dana kwanta da mazinaci we dauk cutar gwamma na kwana cikin toilet."
"Haba Asma'u na ce miki na daina ki yi hakuri ki bude wala mapana zan gaya miki." "Af ai fa sai kayi ta yi, wahalace bata isheka ba." Haka
suka kwana suna rigima har garin Allah ya waye.sai-da Yusuf ya fitasannan Asma''uta bude toilet ta fito da yake ranar Lahadi ce Sebu aiki, Yusuf ya kwanta dakinsa ya yi ramakon barci da baa samu ya yi daren jiya ba, sai misalin sha biyun rana ya
Tashi ya yi wanka, maimakon ya tafi yawonsa kawat sal_ya
kama sashen.Asma'u ya yi zamansa falonta duk dai da abin
tstyar da ta yi masa daren jiya hakan bai bashi haushi ba, yan7un ma Kokari yake ya shawo kanta. Koda 'yar hirace ta Zanasu ¥i amma ina ita kailoma bai isheta ba, harkar gabanta
kawai take ta kai ta kawo daga falo zuwa dakinta zuwa kicin
ganin bashi da niyyar
fita dole ta daure ta dora girkin rana dashi harta yi ta kammala ta kai mishi nashi kan dinning table
ta shige wanka ta fito cikin kwalliyarta, atamfa ta saka 'Super English Wax.' wani matsattsen dinki ta kashe dauri ta fito, ya dimauce sai bin ta yake da kallo, kamar kure ya ga nama, dan
tsokana sai ya cite cokalinsa ya sa cikin plate din da take cin
"Yusuf ka daina wahalar da kanka kana bata bakinka
56
lallami ya shiga rantse-rantse akan ya daina duk halayensa, wadanda take Kyamarsa saboda su. ranar babu irin
alKawarurrukan da bai yi mata ba, abin ka da mace nan da nan
sal 7UClyarta ta dan fara rauni, duk dai da bata nuna gabansa ba, amma tausayinsa ya fara kamata don gabanta
ana ta addabarsa da bugo waya idan ya duba ya ga mace ce sai ya y1
ta zage-Zage hatta yarinyarsa Sera ranar ya ci mutuncinta,
tsiya-tsiya ya yi mata waya,
ita kanta Asma'u ta yi mamaki, domin an sha bata labarin irin yanda Yusuf yake ji da wannan
yarinyar tasa tafi sauran karuwansa matsayi. Washe gari Yusuf yana tashi daga aiki bai nufi gida ba, wajen Bashir abokinsa ya zarce, bai yi niyyar dadewa ba, amma Bashir ya tilasta masa sai-ya rakashi wajen yarinyarsa
Jamila, ya ce "Ka ga fa kar mu je mu yo dare dan yanzu na daina harkar banza, so nake in shawo kan Gimbiyata, zafin da
take hada min ya isheni haka. Bashir ya. harareshi "Kai wallahi banza ne saboda wannan gajar yarinyar kake neman ka yanke hulda da 'yan matanka dubi fa kyau irin na Sera ka kuma dubi haduwa da wayewa irin ta Jummai, amma saboda wannan kidahymar matar taka kake nema ka hana kanka jin dadi hala idan ka watsar dasu zata baka abin da suke baka?" "Haka nake zato don na ga yarinyar nutsattsiya ce, abubuwan nan da muke aikatawa waje bata so." "Oh kai kuma biye mata zaka yi sai abinda take so za yi? Kai banza ne, nema kake ka maida kanka wawa saboda mace, ai baka sani ba su mata dangin zuma ne sai an cisu da wuta, idan har Kana son ka biya bukatarka tare da yarinyar nan kawai ka sha giya ka yi tatul ka koma gida ka bude mata
dai na Cin abincin ba, ita kuma bata hanashi ya ci ga, haka har
abinci, wai shi dole nata Zai ci. Ta yi banza dashi ita dai bata
suka gama. Gani ya sami dama nan fa ya sata gaba ya dinga
wuta ka zuba rashin mutunci, ka yi mata ruwan bala'i sai ta gama tsorata sannan ka nemi hadin kanta, nan da nan 7a ku daidaitaYusuf ya dan yi murmushin jin dadi "Ka ga kuwa haka nc fa tunda ne auri yarinyar nan ban taba gwada mata rashin
Bashir ya dan yi dariyar Reta, "Ato abin da ya dace
kenan. da kawai ka zauna kamar wani soko yarinya Karama
tana garaka Son ran@ tana azabtar da kai har wani kallon
rskancoi take wa mutune ran nan na so na-mareta, Tan.da na je
gadanka tana ji
ina tamabayar inda ka fita ta yi banza da ni, ka
sanm bani da kyau ni ba irin Sunusi bane, da zan-zauna in bata
lokaci ina tayaka lallaminta, yanzu-yanzu sai in gyara mata»
matune: ba. gara yanzun nuna mata zafin kai ko za yi nsar.
v7ama Ya mutumin banza ka doki matar tawa?" "Mc zai hana tunda kai ka kasa maganinta, kana jin dani aka aurawa yarinyar ai kilarta zan yi da kullum sai ta ci na jaki
tundz yardama ne da ita ba zan saurara mata ba, kuma ko ta Karfin isya sai na biya buKatata, don ni ba zan iya haKurin ka ba kai kenan kullum ka kas: mata lafiyayyen abinci ta dafa ta ci
ta Koshi, ta ji dadin yi ma wulaKanci kuma kana zaune-kana