ya wani abu ne?" "E maganar Abba nake so mu yi. Ni fa har yanzu ina nan
akan bakana in dai kana neman kwanciyar hankali, gidan nan
to ka dawo da Abba inba hakaba, wallahi ka daina ganin farin
"Wai ke Hajiya me ke damunki ne? Yaron nan fa ba korarshi aka yi ba, shi ya ga dama ya bar gidna nan, ba sai rabu rashi ya je ya Karaba. Ai kowa ya bar gida, gida ya bar shi..." Ta e"Au haka ma zaka ce? To amma dai ka san bakin
cikine ya fidda shi daga gida, da tun farko ka hakura ka so abin
da yake so ai ba zai bar gida ba tunda shi dai yarinyar nan Asma'u yake so, kai kuma ka kafe akan ba zai aureta ba "Af wai kina nufin saboda in farantawa danki rai sai na
je na tsugunna gidan makiyina,
ina neman auren 'yarsa?"
Cikina gidan nan"
Ta ce "To mene ne dan ka tsugunna ai durKusawa wada
ba gajiyawa
bane, ko kanka aka fara bare Kare." Ya daka mata harara "Ke dai ko wallahi ba ki da hankahi, wato dan ganin dan naki ya fito daga hannun 'yan sanda shi ne har kika sam bakin yi min magana?" "To in kai ka fito dashi ba sai ka sa mayar dashi ba. Na
ga
ba kai ka fito dashi ba, abokinsa ne dan gidan kwamishinan
'yan
sanda, ya matsa sai da ubansa ya sa baki sannan aka
sakeshi." "Amma ko ba ni na fito dashi ba, ai na yi kai kawo na
kashe kudi."
"Mhm ai ko kudin naka bai yi amfani ba, tunda ba su baka belin dan naka ba." "Ai wallahi da an bari an kai ga shiga kotu, ke ma kanki dole ne ki yaba min, da Kwararren lauyan nan na yi niyyar dauka Barista Muhammad Lawan, saboda shahararsa, kin ga duk tsiya sai na kadasu. "Ai ko hakan ka yi ba za ka burge ba, in har so kake ka
"Au ko dai ke ma Alhaji Masa'ud din ya asircek1 yanda burgemu, ka bar shi ya je ya auri Asma'u."
ya asirce danki, shi yasa kike sambatun aje
auri 'yarsa. To in
haka ne ke ki je ki nemar masa auren gidan makiyana mana."
"Ai dan dai mace bata zuwa neman aure, iyaye maza aka
sani da wakiltar 'ya'yansu gurin neman aure, amma da ace ana
karbar maganar mace, da tuni na shigewa Abbab gaba, na bawa
Alhaji Gambo ya yi 'yar dariyar yake, wacce bata kai
zuci ba, "To ban da abin ki Hajiya, ai ko mata ba sa zuwa
neman aure, sai ki daure fara daga kanki.
ubanta hakuri ya bashi auren Asma'u."
maganar zancen wasa, don haka bari ka ji
in gaya maka, in dal
_kana son zamana gdian nan, sai ka je ka dawo min da dana,
"Dakata Alhaji na ga alama nema kake ka maida18
Be
dan ba zan zauna ina ji ina gani dan nawa kwaya daya, dana mallaka ya shiga duniya ba, koma ina yake
ka sani, ya vama dole ka jc ka yi bikonsa, ya dawo gida Tunda bacin ran da ka
tuSa masa ne, ya sa ya guje mu." "Ai ni ba inda.zan je, ki rabu da dan iskan yaron nan, ya
gama Tushin.da yajin nasa, kina nan zai dawo gidan nar, kuma
Sal Yarinyaridana.gadama-zan.aura masa."
ba, dan shi miji ana sakeshi, amma da fa ina mai'tabbatar:maka:muddin dana'bai dawo gida ba, nima ba zan
zauna.da kai ba,-zan-yi tafiyata in bar maka gidanka."
fusace vya.ce da ita "To in kin tafi sat me? An gaya miki Sai:da-ke.zan iyarayuwa? Ko kuma ke ce autar mata. To
bisimillah-shega:ka:fasa, ai ga hanyar nan ba daureki na yi ba,
in -kintafi-ma, wani auren zan'yi:tunda matan ba Karewa suka
"Nanda man:itama.ta kufulo "Anyo kai ka ce daman wulakanci:ka yi niyyaryi-mana,ni da Abba shi yasa
ka fake da
sgabarka da-gidan -Alhaji 'Masa'ud, kake ta binbinkiya kana so
'Kascimana:mutunci, tunda yake abin naka-haka ne nt kuma zan
"Karyarki Ml-shaKarya Sa'ade in dai ina da rai, ba zan
'na.cHkina'ya-auri 'yarsa'basai-dai bayan raina, ke kama bayan
Tan da 'yan:uwan da zasu jajirce su hana auren, don haka -kima daina bata bakinki banza, babu yadda za yi
sya.auri Asma'u, don ko mutuwa zai yi akan yarinyar Nan-$aidai"ya.mutu." Fakaici no ya sata maida masa martani "Yo ka damu
ashine? Ai ba ka damu da rayuwarshi ba, sunan ka harfeshi ne
kurum, amma.ai-basonshi kake yi ba, dan da kana son shi ai dole.ne.kaso abin da yake
so."
"Fo wallahi bari ka ji Alhaji ba zan yarda
ka y: min
goyawasyaran'baya."
hada-zuri'adaMasd!ud ba,ni -ban ga lalacewar da zata sa dana
19,
"BE ko ma dar me ve ki ce, sal dai ki ee aure dai na hana ba 7aavi ha
"Kema daina cika baki, don furucinka ba bakin komai vake ba, in har Allah va vi matarsa ce, sai ka ga
an vi."
"To Msimillah mana ai ga fill ga mai doki, in uban
varinvar 7a) ba da ba sai mu gani ba, ai shima Alhaji Masa'ud din furucinsa na banza ne, bashi da ikon komai sai abin da Ubangin va Kaddara, kuma kar ka ji da wai,
in dai aka ga
varinvar nan, 'yan uwa na zasu nemawa Abba aurenta." "Af abin da kuke shiryawa kenan, ai ban san cin Mautuncin naki ya kai haka ba, mutum da ransa sannan wasu su
zo su vi masa shisshigi akan auren dansa, koda yake ke baki da
laifi, ni na san zugoki aka yi ki ci min mutunci, shi yasa 'yan uwanki suka dameni da maganar auren Aminu, to wallahi ki gavawa Alhaji yayank ya fita daga idona,
in ba haka ba zan hedaku daga ke har dangin naki na ci muku mutunci." "Ai ka nga ka makaro, kafin sannan zan ba ka mamaki dan kuwa da kaina zan je gdian Alhaji masa'ud na basu haKuri, na yi musu kuma.jajen batan yarsu." "Karya kike Sa'adatu wallahi ba ki isa ba, in:kuwa har kika sake ki ka taka gidan maKiyina, to kuwa ja bakin auarenki- dan ba zan sake zama dake ba, sai na yi miki saki daidai har guda uku." "Bismillahi shege ka fasa mu zuba ni da ke." *ee Asmia'u yanzu ta saki jikinta, har ta saba da zaman Kauye
irin cimarsu ce dai bata iya ci sosai, ire-iren abincin Kauyawa babu abin da Asma'u ta iya ci sai fura da nono, ko kuma kwadon ganye, dan ma wani kawunta ya kan shiga cikin garin
Sokoto da maraice, ya sayo mata gasasshiyar kaza, ko kuma
lemon kwali, zaman Kauyen yana yi mata dadi, tunda ko-ba
komai hankalinta ya fara kwanciya,
in ka dauke tunanin
20
Aminu, babu abin da ke damunta, gashi dai yana yawan neman
la Waya, to amma magana bata samuwa, da ta dauka sai ta katsc, tun kafin ta ji muryarsa saboda matsalar rashin sabis. Ranar Lahadi Asma'u ta biyo Goggo garin Sokoto, suka
kawo Dudu asibiti, suna zaune suna ta jiran ganin babban
likita, Asma'u ta fita cikin harabar asibitin ta sayo katin waya,
ta saka nan take ta fara tunanin wanda ya
kamata ta buga wa Kano, domin ta ji lafiyar gida, asirce. Ta kuma ji halin da Aminunta yake ciki. Sanin kanta ne, duk inda yake yana
cikin
tashin hankali, saboda Batanta, gashi ma sai yawan mafarkinsa
take, nan da nan ta yanke shawarar bugawa Zaliha Kawarta, cikin sa'a kuwa bugu daya ya sadata da ita, suka"dade suna
zantawa, Asmauu ta girgiza ainun daa jin irin alin zulumin da gida yake ciki, musamman kulle Aminu da babanta ya sa aka
yi, ba da hakKinsa ba, tunda suka dawe kauyen Asma'u take
kuka bacin rai, ya taru ya cunkushe'mata zuciya, dare na yi bakin ciki da fargaba da ZU gida su suka hanata barci, ta
kwana tana wannan uban nata wanne irin mutum ai shi bashi da tausayi ne? Haka kawai ka kulle
ka ce ya sace 'yar ka." Maigadi ya yi sallama falon, ya shiga. Ahmed dake
zaune bisa kafet ya baje jarida yana karatu, ya nutsu sosai akan
shafin da jaridar
ta buga labarin batan Asma'u, sai da maigadin
ya yi magana kusan sau uku, Ahmed ya san an shigo
falon, da sauri ya daga kai, "Af Baba maigadi kai ne? Sam ban
ji shigowarka ba." "Yo kana ta karatu maigida yaushe za ka ji maganata." "Ai wato wannan labarin da nake karantawa ya shafe mune sosai, shi yasa ka ga duk na tattara hankalina, ai ka san Aminu abokina wanda ya dawo gidan nan da zama ko?" "E na sanshi."
"To wannan hoton da kakc gani jarida hoton yarinyarsa
ce wacce yake so va aura, yanzu ta gudu ta bar gidansu, an nementa an rasa, to shi ne iyayenta suke ta bada cigiyar kafofin vada labarai yadda akai ta Bata nake karantawa, labarin
Karya suka buga ba gaya musu ainihin abin da ya faru ba." Baba maigadi ya ce "Oh, daman ita ce yarinyar da kuke
fita nema kKullum?" "Kwarai ita ce, ai-ni na dauka Kanwace gurin abokin
naka da na ga mutane suna zuwa yi masa jajc." "Ko daya ba Kanwarsa ba ce budurwarsa ce, shi take so
iyayenta kuma auren dole zasu yi mata, shi ne dalilin gudunta." Baba matgadi ya girgiza kai "Assha! Amma abin bai yi dadi ba, Aliah ya kyquta, Allah ya bayyana inda take.
"Amin, amin Baba." Sannan mai gadi ya ce "Au maigida kun yi bakuwa fa
bakin gate. Cikin mmaki ya ce"Bakuwa kuma wacce ri?' wata yarmya ce bud nemanku, ta dai:raba
krnin bryu wai ko kai ko kuma abokinka.
"To, to shi kenan shigo da ita."
Jim kadan suka shigo falon tare da maigadi, Ahmed yawashe baki yayin da ya gane ko wacece baKuwar tasu. A'a su
7aliha manyan duniya, ashe irinmu irinmunaganinku."" Ta dan fadada murmushinta "Mhm Ahmed kenan, wato. ni han ce ka yi wuyar gani ba, Sai kaine kake da bakin yi.min
ba'a?""To ai garni na yi ke ko gidanku aka je ba kya ganuwa. "Haka aj ka ce." "To shi kenan mu barta hakan, in ce dai duk kuna nan
lafiya?""Ya ya madam din taka ko har yanzu bata tare ba?"
-Ya yi dan murmushi "Gaskiya kam Madam bata tare ba
22
14
Buya.".
ai da sauran lokaci, itama karatu take, kamar ke." "Ai ni tun da na jl an ce ka tare sabon gidanka. duk na dauka aure ka yi." Ya dan Birgiza kai yana dariya "Sam ban yi aure ba, har yanzu dai ina nan gwaurona da kika snani.' Ta yi dariya "Ashe bana yara zasu more da kidan gwauro, ka
san yaran wannan unguwar duk shekara sai sun yi kidan
gwauro,"
"Haba-haba su sa fara kada min." Sai da suka gama barkwancinsu sannan ta ce. "Ahmed ina abokin naka dan gudun hijira? Wurinsa fa na zo."
"Oh kina nufin Aminu? Har wani suna kenan kika saka masa. To-yana bedroom barci yake yi, bari taso miki shi." Ya
tashi ya shiga dakin da Aminun yake kwance, ya dan bubbuga Kafafuwansa, ya farka razane. "Haba Malam da allah ka Kyaleni, kai fa tsiyarka kenan
kawaiiina cikin barcina mai dadi ka kama ka tasheni, ka san ma wal ko. da-wa nake tare'a cikin mafarki?" Ahmed ya yi dariya "Ko ma da wa kake ka cikata ka taso
_ka-yi bakuwa."
-Aminu ya tshi da hanzari, ya yi miXa gami da salati, yana duban .abokin .nasa, "Wai shin wacece baKuwar tawa?" Ahmed yafito ya baroshi yana maida maballin riga, "Koma wacece in ka fito zaka ganta." Ya ce dashi. Jim kadan shima ya biyoshi, ya isketa falo tana shan lemo, ya hangame baki
"Lalalah su Zaliha ne yau gidan namu?"
Itama ta yi murmushi "Kana mamakin ganina ne?"
"Gaskiya'kam dole na yi mamaki, ya ya ma akai kika san
ina nan?" "A gurin mutane na ji asan ai zancen duniya baya
23
Ya zagaya ya zauna kujerar da take fuskantarta, "To
lallat maraba sannunki da zuwa." Ta yi dariya "Duk dai ni kadai." Sannan suka paisa sosai, Zaliha ta ce "Oh Aminu ashe kuma wannan abu haka ya faru?" Ya ce "Eh, wallahi." Ta ce "To Allah ya kyauta, Allah ya kiyaye gaba." "Amin amin." "Wai shin ya ya aka yi ka fito tun ba ga Asma'un ba."
'yan sandan nan, don da da farko ma hana bada belina suka Yl, to da yake Nasir dan gidan kwamishinan 'yan sanda abokina
Ai Zaliha Allah ne kurum ya kubutar dani, daga hannun
ne, kin san tare muka yi karatu shi yasa ya yi ta fadi tashi, har Sai da ya ga babanshi ya sa baki." Ta ce "Wallahi ba ka ga yanda na ji haushin guduwar nan na Asma'u ba." Ya ce "Kin san halin Asma'u har yau Kuruciya ke damumta, in ban da haka har yaushe mutum zai gudu ya bar gidien iyayenshi, ai kin ga gashi yanzu ta jefamu cikin tashin hankali, kullum sai mun fita nemanta, duk mun zagaye gidajen
'yan uwanta, duk wani guri da muke zaton ko can ta tafi, mun
je ba mu sameta ba, jiya iwar haka ma muna garin Zari'a, an yi mana kwatance wani cousin din ta, da yake. zaune Zari'a
amma sam bata je can ba, wallahi Zaliha kar ki tona irin tashin hankalin da nake ciki, yanzu domin sam bana iya barci, abinci ma ya Kauracewa bakina, yawan tunanin Asma'u da ko wane hali take shi ya fi damuna. Lokuta da dama
idan na zauma ina tunaninta, na kan yi gudun kar fa Asma'u ta
je ta fada mugun hannu. Na kan shiga rudani da tashin hankali, yayin da na tuna cewa bayan fitarta gida komai ya kan iya
faruwa aita." Nan take Zaliha ta dakatar da Aminu, ganin yana nema ya birkice akan 6batan Asma', "Dakata Malam daman albishir
24
nake dauke dashi...." "Albishir wane iri?" "Takanas na nemi inda kake, domin na zo na yi maka
jajc, na tayaka jimami, akan abin da ya faru, snanan kuma na yi ma albishir din cewa ni na san wurin da Asma's take..." Zumbur ya mike kamar wanda aka tsikara, ya dawo
gaban Zaliha, ya tsugunna. Ahmed ma dake can gefe, ya rufe
jaridar ya matso da sauri wurinsu, gaba daya suka tattara hankalinsu ga sauraren Zaliha. "Asma'u Sokoto ta gudu wurin
taimaka ki kwatanta min garin da take." Ahmed ma ya Sa baks.
kakanninta, tana nan dan Kauye Da sauri Aminu azzaro ido Don Allah Zaliha ki
"Ki daure ki gaya mana, gobe zamu je har garin mu taho
da ita."
s4%
Tun da suka iso Kano gardama ta kaure suna cikin mota, Asma;u ta ce ita fa ba gidansu za ta koma ba, Aminu shi kuma
ya ce babu tantama gidan iyayenta-zai maidata tunda ya nga ya daukowa Goggo alKawarin shi zai maidata hannun iyayenta, ya
zama lazim ya cika wannan alkawari. Ahmed ne ya raba wannan taKaddamar, ya ce "Ku dakata yanzu abin da zamu yi kawai mu zarce da Asma'u gidanmu sai bayan ta dan huta sai mu Zauna mu tattauna idan dare ya yi koda gidan Anti Maryam
ne sai mu kaita ta kwana,
idan Allah ya kaimu gobe sai mu
dauketa mu kaita gida mu bawa iyayenta hakuri, ita kuma ta nem) gafararsu, ka ga alabashi daga baya sai mu Bullo da maganar aure." Asma'u ta dan girgiza kai "Ahmed kenan, wato lallai baka san halin iyayenaa ba, ai nan duniya bana jin akwai wani abin da zaj sa mahaifina ya yarje min auren Aminu, domin
babana mutum ne mai ra'ayin riKau. Ba dai kun je har Kauye
kun taho da ni ba, to shi kenan na amince zan koma gida amma
25
ina so ku sam homawata pidanmu yana nufin mun rabu kenay na rasa Aminu shi ma kuma ya rasani, don muddin kuka kain
gida ina tabbatar muku babu abin da zat hana tyayena dau, min aure da Yusuf." Amunu ya gyara zama ya fuskanto Asma'u sosat "Ina ¢¢ Ki gane abu guda Asma'v, shi fa hakuri abune mai kyay Tayuwa, wani hakuri abu ne mai kyau rayuwa wani haKurip
ve kan tadda rabo, kome za yi miki gida ni na amince kj koma. domin komawar taki zata fi kyau fiye da gujewarki, kin
ser fa ke 'ya mace ce, babu abin da wannan guje-gujen 74; sanyo miki ban da illah, saboda da namiji duk abinda ya yi kusan ado ne, amma 'ya mace fa?" Nan Asma'u ta hade rai, yayin da idanta-ya far gagaro da hawaye, "E, komai ma ka ce ba mamaki, ai dole-ka ce haka, tunda ba kai za yiwa auren dole ba." "Ko kadan kar ki yi tunanin haka, saboda ni.na san duk wani tashin hankali, da za ki shiga ba zai yi-rabi-rabin-nawa.ba, haka nan idan baki aure ni ba, za ki
iya yin auren dolen, to nifa? Kin ga ko na dolen ma ba zan iya yl ba, idan.na-rasaki
rashi ne na har abada, don ina zaton ba zan rya.aure ba,.to-wa ma 7an aura? Domin zuciya abu daya take muradi, idan: kuwa
rasa, ba za samu madadinsa ba. Don haka ina shawartarki «: vs hakuri, ki koma gida, ki zauna mu kuma zamu gwada
lamu gwanintar, Za mu tunkari gidanku, za mu je ga mahaifinki kai tsaye, mu bashi hakuri, mu jaddada masa bukatarmu, ko za
Har yanzu kukan take yi, ganin haka sai hankalin Aminu: ya tashi, domin idan ya yi wasa shima za tasa shi kukan, ban da' wanda ya yi baya, don haka sai ya yi dabara, ya shiga share mata hawaye, yana ta lallashi da kalamai masu kwantar da hankali, shi ya fada, Ahmad ya fada, duk dai KoKarinsu na shawo kanta, ita dai uffan bata ce ba musu ba, hawaye kawal
mu yi nasara. Don ba san inda sa'a take ba,'
take kwarararwa, ya dan sassauta murya. "Haba Asma'u don Allah ki yl shiru haka nan, ki daina kuka, ba na son ganin hawayenki, ine son ki karBi nasiha ta, Mmatsayina na masoyinki, mai son ci gabanki, ke mai sona ce ko da ba ki gudu, kin bar gidan iyayenki ba, na san kina sonia so mara misaltuwa, son da ya zarta tunanin-duk wani dan Adam, ni kaina bani da abinda zan miki in biyaki, ba ni da wata kalma da
zan furta wacce zan iya godiya gareki, don kin riga kin gama
'min'komai.a rayuwata, koda nan gaba ba na jin akwai wata 'ya mace-.da Zata-soni -kamar yadda kika soni, bana tananin zan
sake haduwa.damai Kaunata, tamkar yadda kike Kaunaceni, ina
son:ki-san-shi so makaho ne, shi yasa tun farko idonmu ya rufe, ba mu farga -da matsananciyar Kiyayyar da kea tsaknin
iyayenmu ba, ba mu lura da gabar da suke ba, bamu kula da
tsanar-da-sukewa junansu ba. Sam idanunmu sun ruga sun rufe,
:da-Kauna-shi yasa ba mu gano gagarumin Kalubaten da yake
gabanmu-ba, 'har-saida lokaci-ya-Kure mana, amma duk da haka ki-yi-hakuri,in sha Allahu za mu yi nasara, don ina ji jikina
ne mijinki,:koda:bayanzu ba, na san za mu yi aure.
.-Kai-tsaye-suka.zarce da ita gidan Ahmad, ta yi wanka, ta yi-sallah, sannan suka zauna falo, suna dada tattaunawa, Ahmad ya dan:fita-bakin titi, ya siyo musu gasassshen nama da nonankwali, saboda 'matsawar da Aminu ya yi mata ta dan
'daure:tq. cissama-sama, don ita sam ba abincin ne agabanta ba,
'koda ta'yi niyar cima, baya ciyuwa, don haka ko yunwa bata
:damunta,'yanzu ma don-dai Aminu ya matsa mata ne, ya sata
gaba 'sai faman nuna damuwar sa yake, akan irin muguwar Tamar da'tayi, ya San rashin cin abincin nata, yana daya daga
cikin.-abubuwan.da suka ramar da ita. Buk da tana farin cikin kasancewarta tare da Aminu Wannan lokaci, to amma wani bangare na zuciyarta, yana ta Zullumin abin da za ta je ta tarar gidansu, ta ci gaba da taunar
namanta hankali, wanda ya ke tuli guda takarda, ya Ki
raguwa tamkar ba ci take yi ba, gash) Aminu ya takura mata da
sai ta cr. Ta sake sa hannu ta dan yago tsoka ta kai bakinta, "Aminu'" Ta ki sunansa cikin sanyin murya, ya daga kai ya dubeia, yayin da idan nan nashi ya kada ya yi jawur, saboda
tsaber tunani.
"Mene ne ina jin ki."
"Wain shin don Allah Aminu me yasa ba za ka yarda mu
gudu mu bar garin ba? Ka ga fa in muka gudu shi kenan, mun
Bai yi.mamakin jin furucin na ta ba domin ya: san
ce ke damunta, ya yi mata wani kyakkyawan kallo, cikin murmushi "Ke fa Asma'u har yanzu yarinta ke dam,
sam ba kya tunanin irin illolin da gudun zai haifar mana nan
gabe, wai shin idan na daukeki muka gudu wani gari basa matsa yin ma'aurata ba me kenan muka yi? Ai da mu-gudu
iyaye su yi Allah wadarai da mu gwamma mu zauna ayi duk
rigimar da za yi, muna nan ai gudun ba shi ne cikar mu
ba, daura aurenmu mu kasance tare, shi ne ribar soyayyarmu, gadv bashi da wani fa'ida garemu, yanzu ke ba gashi
'kin
gudun ba, amma ba ki tsira ba, mun bi ki har garin mun dawo
dake
amma ko yanzu na ga dama zan sake guduwa inda babu wani mahaluki da zai gano inda nake bare ma dawo dani." "Ai ina mai tabbatar miki-ni Aminu, duk inda kika shiga
fadin dumyar nan sai na nemoki komai rintsi, komai wahala, koda hakan zai zama sanadiyyar
rasa. rayuwata, bazan iya barin ki ki shiga duniya ba, ke ma Kuruciyace ta sa kike wannan shirmen, sai ka ce wasan yara don haka nake dokanta da san na mallakeki idan mun yi aure mia dake zan yi tamkar
aure da tsere, babu yadda mahaifina zai yi ya daura inin Yusuf"
Ta yi dan murmushi "Ka ce dai na yarda na biyoku
mu
y1 snirme. yi ta nishadinmu.cikin daki."
wata baby)\ina:saki gaba ina zolaya, kina ta
Ta-sakar. masa-shegen murmushin nan nata mai kashe
ZUCLYAy
hat yanzusuna naninda suke suna hira, ya dub? Aminy, "In dai bakuwar namtamu.bea gidan nan za ta kwana ba ya kamata ku
Yadandubetaggg
gwagwarei' Yo:
-ganimnaryiba:ku dz niyyar rabuwa, ka san ko
Abmed-yashigo falon, ya iskesu yadda ya tafi ya bar su,
yana murnmshi "Haba dai ta kwana gidan
da'nanaminu'ya-duba agogo Karfe goma da rabi, "Kai kaicban-san okaci ya:tefi haka ba, ka san in ina tare da ba ma ji bare gani, zancen da
yacdamenrusne-kawai'agabanmu." "To ka, ga ta, sai ta yi Zamanta
komat
Miiowana:skunsazancensoyayya Aminu ya dan kanne ido, yana« Asma'u-kinajin:mutemin ko? Lokacin da kika bata fa har:tayant:kukayake;-amma'yanzu dan ya ganmu tare shi ne
zabyimanatsiyas:
kenan?Baza:mu-zake-ganinjuna ba;rabuwa ta har abada.
kankarewata ba dai mutum dan Adatn:baysakdai bukancin Ubangiji, dan yanzu ni kaina na fara
tsoronkyisdin«dai-aka yi sa'a har soyayyar
taku ba ta ci rai ba, mun'yi'babban: arziki!"
"Kai dan Allah Ahmed yanzu ko
tausayinmuibarkaji?:Ka:
-sani koma daga goben mun rabu
Yas dariyax'#Bana.jin za ku iya rabuwa ta din din din, saidatitaswucingadisidon:kocaryi nasarar rabaku yanzu to
komat dadewa:ban-fidda ran-wata rana wnai zai nemi wani ba,
Asma's ta ce "Ni har ma ka zugani,
in dai babana bal
amince na aun Aminu ba, ni kadai na san abin da zan yi.
"Me za ki yi?" Ya tambayeta. "Soyavyar zan baiwa raina ta fara cinyewa." "Me kike nufi?" "Mhm. poison zan sha na tafi kowa ya huta." Da saun Aminu ya sa hannu ya rufe mata baki "Ke ba ki. da hankaline? Kike irin wannan furucin? Kina zaton in kin tafi, ni Zama zan yi? Me zan zauna na yi? Kawai nima bin ki zan yi, mu vi aurenmu can." Ahmed ya KyalKyale da dariya
"Ni fa wannan diramar
taku ta isheni. Asma'unka ta fiye ban dariya, "Mutumina wannan fa ba abin dariya bane, kawal ka bar ni da ita zan yi maganinta. Ya sha mur sosai "Kar ka yi zaton maganar wasa ake yi: Ahmed yarinyar nan bata da hankali, wawiyace, za fa ta iya
aiwatar da abin da ta furta. Ya dada hade rai, "To wallahi bari ki ji
in gaya miki in har da gaske kika kuskura kika yi yunkurin
aikata abin da kika furta ni kuma ina tabbatar mik zan bar garin nan, yanda ba zaki sake jin duriyata ba,-bare har ki ganni da idonki." Haushi ya kama Asma'u "Ka ga dakata Malam. Ta.fada cikin tsiwa "Kar fa ka nemi ka takura min ka rabu dani in
ai watar da abinda nake so."
fusace ya mike tsaye "Wai shin baki da hankaline? Ko
ba ki da tunanine? Ana gaya miki ba kya'ganewa, kada fa ki manta duk mutumin da ya kashe kansa. da: gangan, ya yi mutuw'ar kafirci.
Jikinta ya yi sanyi amma sai ta marerece: cikin
snagwaba, "Idan ma bani da hankali dadin abin sonka ne ya
'aukatani... "Ke kuma Kaunarki ta zautashi ko?" In ji Ahmed suka yi
>)dariya gaba dayansu fadan da Aminu yake shirin yi mata dole
ya hakura ya dauki makullin mota ya nko hannayenta "To Maman soyayya mu je in kai ki gidan Anti Maryam, ki kwana
in kin je kya yo wani kos din gurinta." Akan hanyarsu ta
zuwa gidan Anti Maryam, Aminu ya yi ta rarrashin Asma'u
akan ta yi haKuri ta daure ta rungumi duk wata kaddara daza ta afka musu nan gaba, ba komai ne ya sashi rarrashinta ba illa
tsoron taurin kanta, domin ya riga ya yarjewa
kansa Asma'u na
tsananin sonsa, kuma za ta iya komai dominsa, don haka yake
gudun kar ta je ta aiwatar da abin da ba shi kenan ba, shima nan take zuciya ta fara raya masa anya kuwa in ya rasa Asma'u
Zai 1ya Ci gaba da rayuwa, to ya ya zai yi ya iya hakura ya bar wa wani alhali ita da take mace ta kasa hakura. Kai shashasha
in fa ka maidata gidan iyayenta sun Kwaceta kenan har yaushe
kana tare da wannan tsaleliyar yarinya dan tsabar wawanci zaka