Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
5 / 5
dan me ya sa kika yi abin da za sakoki?" "Kai dai ka ke ganin haka, amma ba ni da laifi, na ma daure tunda na zauna da mutumin, da ban so har tsawon watanni shida ai ina ga ay) Kokam..." "Oh ku fa mata tsiyarku kenan, in dai kuka Ki abu da wuya abin ya yi Karko." "Eh haka zaka ce mana, na lura nc ma kake ka dora min laifi, ni fa ba zuwa na yi ka tavani jajen mutuwar aure ba. Ka Ki gaya min inda Aminu yake, ni shi-nazo nema." Abmed ya dan sunkuyar da kai yana fargabar abin da za ta yi. in bar ta san Aminu baya nan, can dai ya daure ya daga kai ya dubeta cike da damuwa "Gaskiya Asma'u sai dai ki yi hafun. halin yanzu dai Aminu baya garin nan kwaa-kwata ma ya riga va bar Kasar, ya tafi karatu Kasar Rasha, kuma bana jin zai ive dawowa gida Najeriya da wuri dan ya shaida min ko ya gama karatu zai yi zamansa acan daman in ba ki manta ba ai tip fom ya sha gaya miki muddin ya rasaki karatu zai.koma, ya. yi masters degree dinsa. Rufe bakinsa ke da wuya Asma'u ta "Wayye ni Allah shi kenan na rasa Aminu rayuwata ta Ahmed ya girgiza kai "Kar ki yi tunanin haka, in -dai. san nem inda kike kar ki fidda Tan nan gaba .za ki Anion dap Allahkadai ya-san matsanancin rabon da yake bibiyarku, shi yasa haka take faruwa daku. Yau ma. kamar kullum sei da Abmed ya Gata lokaci yana-rarrashinta, meta nactha, har sai da ta yi shirv, ta share hawayenta, ta yi sallama dashi, tatafi jiki.a sanyaye, ta kama hanyar gidansu. Gabe dayansu.a falo ta samesu, suna breakfast, ta yi. sallama rude sukaamsa saboda jin muryar 'yar tasu, bazata, domin tunda aka yi mata aure, bata taba ziyartar su ba, sai fa ko suka yi ta sassafe, tare suka juyo, hannunta rike da jakar kayanta, oan da nan gabansa ya fadi. "Ke lafiya na ganki haka?" Ya ajiye kofin shayin dake "Me ya faru?" Alhaji Masa'ud ya buKata, shtru ta yi s=sssetana durkushe gabansu, babu abin da take banda hawaye. rushe da koka. rupuie. sai yanzu na tabbatar ba zan auri Aminu ba' yarns raye dadewa 791 dawo-garin nan, kuma-na. yl 62 shin me ya faru? Ko ba da ke ake ba?" Suka dubi juna cikin mamaki, sannan suka mayar da duban ga 'yar tasu "Karya kike Asma'u, na san Yusuf ba zai ce ya sakeki ba." In ji Alhaji Masa'ud. "Wallahi Baba ba Karya nake yi ba, shi ne da kansa ya koroni, sannan ya ce ya sakeni." Mahaifiyar ta ce "In dai haka ne, gaskiya bai kyauta ba." Alhaji Masa'ud ya harareta "Ki ka sa mugun abin da ta yi masa da za ki ce haka?" Hadiza ta fusata, "Ai koma me ta yi masa sam bai kamata ya dauki wannan matakin ba, kana fa ji dan tsabar rashin.mutunci tsakar dare ya ce ta fice masa daga gida. Ka ga ya nuna mana shi ba sonta yake yi ba, dole aka yi masa. Koda yake ai ba mamaki tunda dan giya ne." glya ne?" ban da ma ta Ki tafiya, da ba san abin da zai sameta hanya Ke dakata ki ji." Ya katseta cikin tsawa "Na ga alama ke kika daurewa yarinyar nan gindi, sai neman zugata kike yi, to wallahi ba ki ki ji in gaya miki kin yi kadan da ga ke har ita, ba ku isa ba." Ya juya ga 'yar tasa, "Ke kama Asma'u bari ki ji kar ma ki yi murna don in dai ina raye aurenki da Yusuf ba zai taba mutuwa ba, dan wannan auren naku sai ya zama tamkar auren danKo, yanda na dage aka yi shi yanzu ma haka zan dage sai bari ki tozarta ni garin nanu ba, makiyana su ji kin fito su Sami damar yi min dariya. Duk jama'a sun zuba ido, akan' Hajiya Hadiza cikin tsawa ta maimaita tambayar "Wa "Yusuf ne ya sakeni...." Ta fada bakinta na rawa. Nan take ya Kufula""Uban waye ya gaya miki Yusuf dan Yo, gashi kuwa ya nuna, ya-sako min 'yar tsakar dare, ba.... kin koma dakinki, duk yanda zan yi sai na maida auren nan naku, zan nemeshi in bashi hakuri ya maidake. Domin ba zan 63 aurenki, shi kenan kuma sai su ji har an sakoki, to wallali ba zan yarda ba, dole ma sai kin koma, haka kawai kina nema k; yama shaidaniyar yarinya, kina so ki tsinkani, ki watsan Kasa ido Nan da nan Hadiza ta mike zumbur, "Sam Alhaji ba zai yiwu ba, sai ka ce neman kai muke da 'yar haka kawai an koromana ita sannan ka ce sai ta koma, kai ko haushin sakin na ta ma baka ji ba, ai wannan ya zama rashin zuciya." "An yi rashin zuciyar, kuma dole sai Asma'u ta komagidan Yusuf, in ma ke kika zugata ta kaso auren, ta zo ku zauanto ni ba zan lamunta ba, domin na san muddin shegen yaronnan ya ji aurenta ya mutu dawowa zai yi garin nan, ya zo su kuma komawa 'yar gidan jiya, ko so kike mun samu da Kyar mun rabu da alakafai ya kuma dawowa, su dinke." Ta harareshi "To ko yanzu Aminu ya dawo yana sonta, mene ne? Ba sai bashi ba tunda wanda ake so ya Ki ta. Shi Aminun da ka raina ai shi ne masoyin Kwarai, tunda wanda yake sonka, har abada baya dawowa ya ce ya daina." "To kin ga dakata, ya isa haka kar ki min zancen banza, wannan yaro dai na riga na rufe maganarsa, cikin gidan nan kar ma ku sake ambatar sunansa. Ta yi dariya Yaron da baya nan ya tafi uwa duniya, kwata-kwatama baya cikin Kasar nan, don mun ambaci sunansa mene ne?" "Yo ai wannan shegen yaron da bai tafi ba ma sai na y! masa tsuntsuwa in ba haka ba annoba zai zame min, don na san ba zai bar ta ta yi zaman aure ba, nacin tsiya gareshi kin san ubansa maye ne." Da ta gaji shiru ta yi ta rabu da shi ya gama fadansa, ta dubi 'yar tata, "Maza tashi ki tafi dakinki, na da ki shasshare ki yi zamanki, kin zo kenan, gobe war haka mun kwaso kayanki, tunda ya riga ya sakeki, aure anyi an gama." 64 Alhaji Masa'ud yana fita bai zame ko ina ba sai gidan dan uwanshi, baban Yusuf ya kwashe abin da ya faru ya gaya masa. Ran Baban Yusuf ya Baci, ya yi matukar bakin ciki, ya yl ta Zage-zage, da Allah wadai da halin Yusuf, nan Alhaji Masa'ud ya shaida masa buatarsa ta san maida auren, tun kafin kowa ya ji. Baban Yusuf kansa bai goyi bayan hakan ba, ya ce "Gaskiya Alhaji ya kamata hakura haka nan, tunda yaron nan ya sa iya shege gabansa, rabu dashi ya Karata, ba Zal yiwu yi ta tursasa yarinya ana cutar da ita ba, wancan karon an takurata ba don tana so ba, ta hakura ta zauna, shi kenan yanzu ma sai matsa mata ta koma alhali dan iskan yaron ba sanin mutumci ya yi ba. Da a'can waje muka nemo masa aure ya sako musu 'ya ai da ya gama kunyatamu, Allah ma ya SO tuwona maina muka yi, daman tun farko na nemar masa auren Asma'u ne dan ya shiryu, ya daina halayensa, amma tunda ba shiriyar yake so ba, iskanci ya sa gaba sai ya yl ta yi, duniya ce ta ishi kowa." Nan Alhaji Masa'ud ya kafe da rarrashin baban Yusuf akan shi dai buKatarsa Asma'u ta koma dakinta, shi kuma baban Yusuf ya gardame akan ba za yi wanann zaluncin da shi ba.Kwanan Alhaji Masa'ud bakwai yana farautar Yusuf, amma Sam ganinsa ya yi masa wuya, duk wasu gurare da ya San yana zama ba inda bai je nemansa ba, amma bai sameshi ba, har cambarsu da mashayar giyarsu, sai da aka kwatantawa Alhaji Masa'ud duk ya je bai ganshi ba, idan ya nemeshi waya, da ya ji sirikinsa ne sai ya kashe wayar, abin duniya fa ya taru ya ishi Alhaji Masa'ud, ga matarsa ta isheshi da masifa, da ya shigo gida sai ta dira bala'i akan 'yarta ba zata koma ba, ita kuma Asma'u tunda ta ji batun kome, ta ki ci ta ki sha, kullum kuka, shi amma duk ba matsalarsu ce ta fi damuns aba, illa gudun kar maKiyinsa.ya ji an sako masa diya, an bar shi da 65 Karamar bazawara. ya yi masa dariya, ya goranta masa dan haka ya Kudurce ransa, duk yanda zai yi sai ya y! domin ganin va shawo kan Yusuf, ya maida Asma'u dakinta. Can ya yi tunani dole ne, ya je wurin Goggo mahaifiyarsa ya bata bakuri, va nemi gafararta akan sabanin, da ya shiga tsakaninsu, sannan va g@va mata abin da ya faru, kuma ya janyota cikin maganar, ta 70 ta sa baki maida auren Asma'u. Kuma.:ta Washe gari asubanci ya yi ya kama hanyar Sokoto, bavan ya tsa garinya saGoggo gaba ya marerece yana neman gafararta, abinka da da da mahaifi,nan take Goggo ce-shi kenan, Komai ya wuce, Allah ya yafe mu duka, suka: zav aghi daya Sokoto, ya tattago Goggo suka taho-Kano tare, bayan sun shafe kwanaki na ta neman Yusuf ba-a-sameshi ba, ran wendat Alhaji Masa'ud ya dauki Goggoa mota suka tafi-gidan Yusuf, cikin sa'a kuwa suka sameshi, sai-dai-ba-su ji dadin yanda suka tarar da karuwarsa gidan ba, nan Alhaji'Masa'ud ya fadashi da fada, ya yiwa yarinyar tashi kaca-kaca, yavyi mata korar kare, sia da ya gama bambamin fadanshi,sannan daga bisani ya gangaro da rarrashin Yusuf akan-ya haXura-ya komardaAsma'u dakinta. &a mamakinsa, budar bakin Yusuf-sai cewa yayi "Mhm haha kenan, to wai shin me Asma'u ta mantane: gidanadahar xake eo ta dawo mi in dai aurene na yi;kenan,:dama can bani ce ina sonta ba, dar kuka matsa mn kuka "hada wannan aure, yan7u bana yi, dunda na saketa'ba sai ku hakura ba, ke ana yi wa namiji dole ne? Na ce bana sonta! Bana sonta! Ba sai Kyaleni ba, na riga na saketa, ku tafi can dai bawa wannan gayen da take so, .don in bashi ta-aura ba, bana jin Asma'u zata iya zaman aure, duk wanda ya aureta ya daukarwa kansa Kajaga, ni.dai ne yarda Kwallon mangoro na Tarrasar masa Asma'un da mahaifiyarta damahaifiyarsa suka yanke shawarar yandaza a-yi.Kwanansa da Kuda, Sai ku saurara huta min." Alhaji Masa'ud cikin fushi ya ce "Kai dakata Yusuf, ashe kai dan iskan yaro ne daman baka da mutumci ban sani ba, ina matasayin ubanka kake gaya min irin wadannan maganganu, saboda na Zo gidan ka shi ne zaka yi min wulaKanci, ka watsa min Kasa ido, har ka dubeni ido da ido ka ce min ba ka son 'yata, don tsabar rashin kunya da rashin mutumci, ko kai mahaukacine?" Yusuf ya mike ya dan yi taku biyu zuwa uku, daga inda yake, yayin da ya juya musu baya, "Yo ai ni abin da'yar takata yi min ya fi haka, amma kuma na hakura in dai'a kuma aure Kila nan gaba sai ka sami mai marinka. -"Lallai Yusuf na yarda kai rikakKen dan iska ne, ban da ma Kaddara me Asma'u za ta ci fasiKin yaro mashayin giya. "At baba koma Kaddarar ce mashayin gida ya rufa maka asin, tunda ya zauna da 'yarka, har tsawon watanni shida ba tare da ya santa 'ya mace ba, ai ya yi KoKari, dan haka ina mai baka shawara ka hakura ka aurar da 'yarka ga wanda take so, dan shi kadai zata iya bawa kanta. Nan da nan jikin Alhaji Masa'ud ya yi sanyi, don yanzu ya gano bakin zaren amma duk da haka maganganun Yusuf sun tafarfasa masa zuciya, ban da huci babu abin da yake, domin ya yi fushi ya hasala iya hasala, ganin abin zai kwabe ya sa Goggo ta shiga tsakani, ta ja Alhaji Masa'ud kafin su fita ya waiwayo ya dubi Yusuf, "Yanda ka ki Asma'u insha Allahu sai ka dawo kana son 'yata Asma'u, kuma ina so ka sani wannan yaro Aminu da ka ce in koma na aura mata shi, sai dai bakinka ya sari danyen kashi, domin kuwa ba zata taba aurensa ba, har abada, in dai da raina sai dai idan mutuwa na yi." "Ka daina furta irin wannan furucin, dan kuwajahilcine. su saurareshi ba suka fice daga gidan, tun akan hanyarsu ta komawa gida Alhaji Masa'ud ya kejin Kirinsa yana 67 SS FS es zafi, idonsa vana yi masa nauyi, saboda tsananin 6acin rat, da kyar vake taka mota, Goggo kuwa babu abin da take wa dan nata ban da rarrash da bashi baki, dan gudun kada ciwonsa ya tashi. suna isa gida ya ji kansa yana juyawa, idonsa yana novufewa, matarshi ta tareshi da sauri. "Lativa Alhaji me ya faru?" Bai tya magana ba, hannu kawai ya daga mata, ya fara taka matattakalar benen, yana niyyar hawa sama, nan take ya vanke nk va fadi. firgice suka iso gareshi, suna kururuwa, suka ciccibeshi zuwa dakinshi, suka kewayeshi su duka ukun, Kowacce kuka take. Asma'u faduwa take tana tashi "Wayyo Allah na shiga uku, baba ka yafe min, in dai ni ce na hakura gen koma gidan Yusuf, ko za kasheni ba zan fito ba, wallahi komsai wehala zan jure, don Allah baba kar ka mutuka bar ni, na tuba. baba ka daure ka tashi." Goggo cikin Bawa ta dakatar da Asma'u "Ba ki da hankaline? Dubi halin da mahaifinki yake ciki ba kururuwa ya dace yi masa ba, addu'a ya kamaci mu-yi masa. Nan da nan cikin Kananin lokaci jiki ya rikice,.aka yiwa aime-aunensa, ya tabbatar musu jinin Alhaji ya hau -sosai, bavan ya gama dubashi ya yi masa allurai, ya bashi maginguna, haka dai aka kwana iyalai suna cikin firgici, saboda jikin mai gidan, ya sananta, bai ma san wanda.yake kansa a, amma duk da haka sai da Allah ya budi bakinsa, ya rike hannun Goggo, cikin sarkewar murya ya ce "Goggo idan na musty Acma'y ta aun Aminu, na yafe mata ta.auri duk wanda likitansa waya cikin gaggawa Doctor Hallirv ya iso, ya yi 'ya take 90." amsa kiran Jbangijinsa, shi kenan ya tafi kenan tafiyar da babu dawowa. lyalan wannan gida sun wayi gari cikin mummunan Kaico! Allah sarki asubahin wayewar gari kuwa Alhaji Masa'ud ya ce ga garinku. Rai ya yi halinsa, Alhaji Masa'ud ya 68 tashi hankali, haka suka sha kukansu, suka gaji gida ya cika da jama'a, 'yan uwa da abokan arziki, da jama'arsu na Sokoto, duk suka zazzo aka taru, aka tayasu jimami, bayan an share makoki an yi sadakar bakwai, Goggo ta sa Asma'u gaba takanas suka vali gdian Alhaji Gambo ta ce "To Alhaji zuwa na yi yi sulhu mu dai ba jahilai bane, ba za mu yi jayayya da hukuncin Allah ba, Wannan abu da ya faru ya isa ya zamar mana ishara, ga duk mai hankali ka ga dai Alhaji nawa ta Altah ta kasance kansa, dan haka ina so mutuwar nan tashi ta. zame mana wa'az1, dukkanmu mu taru mu yi hakuri, mu amince da auren wadannan yara, domin ba mu san abinda ke Boye ba, ko wani tabone tsakaninsu kar yawaita furta furuci na masifu su-dinga faruwa. Ya-dubesu a-yatsine "Dakata Ilya wai shin me kuka Zo yi gidana? Ni: fa-ban gane-abin da kuke nufi ba? Ya ya za yi hakaKawai ki zo ki cikani da surutun da ba zai amfaneni ba, hin:dan nawa-da kike magana kansa, ma kika ganshi ne? -B afa-ya Kasar nan, na turashi karatu waje, to dan me ya sa za voadameni, tunda ya barmuku yar taku ba shi kenan ba. Ni fa 'bana son harka daku, shi yasa ma da danki ya mutu ko gaisuwa ban je ba, tunda dai ya riga ya tafi, ko na je ba dawewa zai yi ba, da za ki zo ki daméni da zancen mutuwar danki, ina ruwana- da mutuwarsa, ai bani na kasheshi ba; kwanansa ne ya Rare."Goggo mamaki duk ya isheta, saboda jin sambatun 'Alhaji.Gambo, ita da kanta ta fara tunanin anya kuwa kansa @aya?: Ta ce "Alhaji na so ace ka yi nadama ka tattara ka zubar 'da'kornai, tunda abokin adawar taka ya riga ya mutu, mu ba zamu yi gaba da kai ba, ka yi hakuri ka yiwa kanka fada, ka 'ainince- da auren yaran nan, mu mun yarda zamu baku auren -Astna'u-komai dadewa; idan ya dawo sai daura musu aure." Nan da nan ya dubeta galala "Da wa? Da bazawara? 69 Allah va sawwake ba dar dang Aminu ba, ku tafi can ku nemi wani haka kawa: varon da ko auren fari bai yi ba, kawai sia na tashi na aura masa bazawara, da kudina da komai yanzu Aminu va ci gaba, ya fi Karfin auren wannan 'yar taku, dan kuwa ruwa ba sa'an kwando bane, in baku manta ba, da can ma tana budurwa ban bari ya aureta ba, sai yanzu da ta zama bazawara, sam abinda ba zai yiwu bane, idan Aminu ya gama kKaratu va dawoyan mata biyu zan aura masa, sabbi fil, dan baka gara ma ku hakura, ku bawa wani, in ban da ma kafirin nacin da Kwakwa irin naku tunda mun ce ba ma sonta, ba ma Sonta, a} sai ku haKura, ku saurara mana." Asma'u da take tsugunne gabansa tana kuka, ta mike zambur cikin 6aein rai, ta riko hannun kakarta, "Goggo tashi mu tafi gashi nan kin ga kin kawo mu 'gun da Zaa wulakantamu. {ta ma Goggon hawayen baKin ciki take sharewa, ta rungume jikartata, "Haba Ma'una, kar ki damu, nima dole'ce ta kawoni gidan nan, saboda gudun kar soyayyar dansa ta illata min ke." ce, kuma na cika 'ya." Ta share hawayenta, cikin dakiyar Zuciya da taurin rai, yayin da ta nuna sbi da yatsa"Ji nan Alhaji Gampo daga yau ni Asma'u ban son danka Aminu, bana kaunar sa, ba zan sake kulashi ba, bani ba danka har abada, na bar shi kenan, koda kuwa hakan zai iya zama ajalina, na zabi mutuwata akan na sake soyayya da danka.". "Mhm da dai ya fi, in kika yi haka kin kyauta, nima na huta da wannan azababben nacin naku, in ba ki manta ba, tun kina budurwa, kika nacewa dana, yanzu ma kin kaso aure kina bazawara Za ki zo ki sake liKewa sai ka ce mayya..," Asma'y bata jira Alhaji Gambo ya gama bakaken Maganganunsa ba, tajanye kakarta.Goggo suka fice masa daga "Shi kenan Goggo ni kuma zan nuna masa ni 'yar halak qf g1da. Gidan da ta yi alKawari ta Kudurce ranta ba ita ba sake shigarsa, ba kuma hulda da duk wani ahali na gidan, har abada har duniya ta nade. Kwanci tashi ba wuya wurin Allah yau ne Alhaji Masa'ud ya kke cika kwanaki arba'in cif kabari yayin da gidansa ya cika da jama'a, 'yan uwa da masoya, duk sun taru domin yi masa addu'a da sadake-sadaken arba'in, daidai lokacin ne kuma ihu da kuwwa da koke-koke ya taso daga gidan maKwabcinsu, sakamakon mummunan labarin da ya zo Tim!musuda dumi-duminsa. Firkashi mai karatu biyoni bashi zuwa littafi na Karshe Taku kullum Zainabu Abu Lawann Birget. 08029460293 LITTATTAFAN MARUBICIYAR -MAZABASUDATABBAS SAIRIYAKARE MUDDININARAYE KISHIN ADON MATA. FURUCI ook KARIMATU ao o- e. Kadan daga cikin littafin TA CUCENT! Shekaru biyu muka cur muka kwashe muna soyayya amma cikin waya (cellular) Bayan mun gama aminta da juna sai ta nemi na kai mata ziyara karo na farko, karon (KURKUKU) ake kuma shirin harbeni jibi. Daga Muhammad Lawan Barista daga cikin Iittafin SALO arin dai namiji ne to ba ku da bambanct, duk daya ku maimaita Zuci, Wannan yana nuna masa ne Zahra ta shiga taskun nariji kenan ko ma tana Ga mamakinsa sai ya ji ya Kara shiga matsananciyar damuwa ga halin da take ciki,. ya ji ina ma ya san halin da take ciki, shi kam zai taimaka mataDamuwar sai ta Kara hargitsa lamuran, lafiyarsa, numfashinsa ya Kara sarsarKewa, gumi ya keto masa ta ko ina. daidai wannan lokacin da Zahra ta dan yi nisa da tafiyarta ta juyo, tadubeshi. Daga Kabiru Yusuf Anka Fagge ly da shi ne ya yi Sanadiyar zuwana wannan mugun gidan An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 5 of 5