Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 5
yi sake ta subuce maka, me zai hana ka yi amfani da wannan damar da ta rage gareku ka sayar da motarka ka karbe 'yan kudadenka na banki ka dauketa ku gudu ka ga shi kenan kun sha.. Bayan ya kai Asma'u gidan Anti Maryam, yayar ahmed, inda zata kwana yana komawa gida ya sanar da abokin nashi shawarar da ya yanke da yake Ahmed tsayayyen abokine na Kwarai zumbur ya mike fusace "Haba Aminu, haba Aminu me zai sa ka yankewa zuciyarka wannan danyen hukuncin wai shin ina hankalinka da tunaninka ya tafi ne? So hauka ne? Saboda kawai soyayyar 'ya mace shi ne za ka haukata kanka. Ya dan yi taku biyu zuwa uku daga inda yake ya dafa kafadarsa ya dan sassauta murya "Haba abokina in hankali ya Bata ai hankaline yake nemoshi ka daure ka zama jarumin kanka ina so ka nutsu ka yi tunani ka yi amfani da iliminka d@-_smmnbasirarka da shekarunka ka tuna kai fa namijine kafi yarinya nan hankali kawai dan tana haukan son ka shi ne zaka biy $f mata ku taru ku haukacc, to wai shin ma ka gudu da ita ku tafi ina? Kada ta ka manta idan kuka kasance tare shaidan shi ne cikon na ukunku, soyayya zata iya shagalar da kai har ta kai ka ga nemar wani abu gareta wanda na san da wuya ta lya hanaka shin idan haka ta kasance tsakaninku ba zaku afka ga sabon mahaliccinku ba. Ina son ke ga ne wani abu guda Aminu gudu da varinyar nan bashi da wani alfanu illolin da suke tattare da gudun naku ya fi fa'idar yawa kai fa da kanka kake mata nasiha amma gashi ka dawo kaima sai an yi maka, haba abokina me ke damunka ne? Wai shin wane irin mahaukacin so kake yi wa Asma''u? In ka yi hakuri komai fa na duniya mai wucewa ne, kuma komai ya yi zafi maganinsa Allah." eee Washe gari da safe Karfe tara, bakin gate din gidansu Asma'u ta yi musu uba mai gadi da hanzarinsa ya je ga babanta ya yi msn iso, jikinsa har rawa yake yi saboda rudanin da ya shiga na ganin Asma;u kai tsaye cikin gidan suka shiga gaba- dayansu, har falon shakatawar mahaifin nata, suka zube Kasa suka gayar dashi, ya amsa musu sama-samia, shi dai dubansu kawai yake, cike da mamaki. Aminu ne ya fara magana. "Baba ga Asma'u mun dawo da ita gida, dama ba yawo ta tafi ba, Sokoto ta gudu, wurin kakaninta, mun je mun taho da ita ga ta nan yi mata afuwa, yafe mata Kuruciya Ce ta sa ta gudu, ba wani abu ba. Don Allah yi hakuri." Ahmed ya sa baki "Bayan haka don Allah baba daure duba buXatarmu, bawa Aminu auren Asma''u, tana sonshi, shi _ya fi cancanta bawa aurenta, fusace ya tashi tsaye ya fara magana cikin tsawa "Kail Kail! Mutanen banza, ku dakata ban son zancen wofi, wai kai Aminu wane irin shegen yaro ne? Mai kafirin naci? Wai kai baka da zuciya ne?" Aminu dake sunkuye ya dan girgiza kai cike da rashin 32, 'damuwa da zagin da ake da abin da yi masa "Baba ai mutum baya 7uciya yake 80, bana jin akwai ranar da zan yt fushi da kai dan haka:komai zaka yl-min Zan jure albarkacin Asma'u." na:ji Aishi-Kishin 'kun hada iri da-mayu,-ka san mayen mutum akwai shi.da shegen naci. To ni 'yata kurwarta da daci, mun fi Nan take ya kuma hasala komai ka y! ba mamaki, dan Karfinku, idan .kuma mahaukacin uban naka ne ya turoka ka nem .auren 'yata-dan ku gaje dukiya to ka koma ka gayawa Matsiyacin -uban naka 'yata ta fi Karfinka, dan kuwa mwa ba 'sa'an -kwando bane, so kuke ku aureta, in na mutu ku cinye 'mata dukiya, -kun -ga 'yar 'mai kudi ko? To Karyarku ta sha 'arya, .a:koma.a-savya-shawara." /Aminu «ya dada -marairaicewa "Don, Allah baba ka yi shakuri, ka'bani'auren Asma'u wallahi bani da wata manufa -kanta, 'komai.zaka -yi-min-na yarda,-muddin za ka hakura, ka samince-da-aurena-da-Asma'u:" "Ad bari-kaji in.gaya.maka-ba zan taba baka Asma' ba, -'muddin:ina-raye-bazaka.aureta'ba, sai:dai idan na mutu, kao ko :bayan:rainama-ba-zaka.aureta-ba,sai dai irin irinmu sun Kare, donba ta auri dan gidan makiyina ba, idan.muka-hdka.aurenta-ai-nbanka-dadi zai ji, kai bari ka ji in ban «da -kana son 'yata, da tuni na salwantar da Tayuwarka,.dan:bat zan iya-batar da kai agairn nan." Ahmed dake tsugune ya-yi fushi sosai domin Alhaji 'Masa'ud:ya-kaishi iya woya, miKewa ya yi cikin Karfin hali ya dafa kafadar Aminu "Abokina ka yi hakuri, haka nan ya 'Kamata ka dangana, lokaci -ya yi da ya dace ka hakura da Asma'u." Ya -juya.ga Alhaji Masa'ud "To baba ka yi haKuri i@afarce mu,.ga 'yar-ka nan daga yau mun hakura, mun bar ta, hakura da Asma'u ba, ko babanta kasheni zai yi, sia dai ya 'ka jiKata ka sha." Aminuu cikin kuka ya rife abokinsa "Ahmed ba zan iya tanadi bindiga." Asma'u da ke zauna tana kuka sai ta dada fashewa "Wayyo Baba kai min rai, in ban auri Aminu ba mutuwa zan yi, wallahi shi kadai nake so. duniya in baka bani shi ba za kashe kaina." Nan take takaici ya debeshi ya sa Kafa ya doketa "Gobe- gobe zan daura miki aure da Yufu, kuma muddin kika ki zama ban yafe mik ba, idan kika gudu sai na tsine miki albarka." Ahmed ya dubeshi fusace "Kana nan kana shirme ka mutu banza. kuma yi auren. "E na ji ku fice ku bar min gida, kuma Allah ya isa Boye min 'ya da kuka yi, kuke lalata da ita." Ahmed ya finciko Aminu yayin da Aminu yake hawaye'yana. tafe yana rangaji, har suka isa ga motarsu, suka shiga suka tafi, tunda suka isa gida babu abin da Ahmed yake ban da rarrashin Amunu da bashi baki. Bayan kwana biyu da daurin auren Asma'u ana cikin fugumtsumin biki ta faki idon jama'a ta sace jiki,ta tafitashiga tasi sai gidan Ahmed, abokin Aminu, ta yi sa'a kuwa yana gida sam bai yi mamakin ganinta ba, domin kuwa ya san al'amarin nasu duk ya zarce hankalin mai hankali, tausayinta ne ya. kamashi, ganin yadda take nema ta zautu, saboda son abokinsa, bayan sun gaisa, ya shiga tsokanarta, "Amarya kin sha Kamshi ina kika baro angon naki?" "Haba Ahmed ni ba wannan ne gabana ba, zuwa na yi. rakani asihitin da aka kwatar da Aminu, in-kuma ba zaka CICIII va, to ka yi min kwatancen asibitin." Ya dan yi dariyar yake "Haba da Allah ke waye ya gaya iki kwantar da shi aka yi?" "Ka ga Ahmed na san komai, kar ka tsaya Boye min wani ranar daurin aurena tunda ya fadi cewa aka yi asibiti kuka dashi." ywapware." Ya daka masa harara "To ba sai ajania na vauna ba." Bashir ya doki kafadarsa "Manta da shi mutunina shi wannan yawa yake wato har wani ma iyali yake kirawo ma kenan, fatama yake amaryar ta haihu da wuri." "To mene ne idan ta haihu da wuri? Ai Karuwa ce haihuwa ita ce tukwicin aure." In ji Sunusi. Yusuf ya dakatar dakatar dashi "To ka ga malam ya isheka haka ka daina janyo min iyalin da baki dan ni ba zan yarda yarinyar nan ta haihu ba sai nan da shekaru goma masu mwa ban da ma an yi min auren dole ai da sai in ce ni ko uwar matar da zan aura ma har yanzu ba haifeta ba." mana, haka kawai babana ya tashi ya hadani aure da wata Karamar yarinya du du du da karatunta ma sakandire ya tsaya, har wani 6aBatu yake ka fa kyautatawa yarinyar nan ka ga kanwarka ce kuma ban yarda ka sake kwana waje ba sai gidanka, in kuma har ka Ketare maganata to ban yafe maka ba. Ku ji fa wannan aiki ban da rigima irin ta Daddy me ye na tilasta min sai na kwana gida, tunda dai ya yi min auren nan na haKura na karba ba shi kenan ba, sai ya sakar min mara ya bar ni in wataya." Bashir ya ce "Ai wallahi ka yi ma KoKari da ka yarda aka yi auren nan in da ni ne ai rgima za yi dan ba zan yarda 4aura min yarinya 'yar sakandire ba dan ilimin sakandiren ai bai wayewar iya daurin zani da sa jan baki ba, in ba haka ba har eacce tutiya mutum zai yi akan ya ajiye wayayylyar mace giansa,"Yusuf ya ce "Ai nima na so na yi tawaye na Ki yarda shegen nan ne duk ya bi ya dameni da wa'azi da nasihohi har Suka sheKe da dariya gaba daya Yusuf ya sake cewa "Wallahi wadannan tsoffin iyayen namu yawa kawai suke 39 da zuga ni war vannya kyakkyawacc. Ya nuna Sunusi yana dariya.Bashir vace "Kyan me? Kyan dinta na banza tunda bata sonka har vanzu wani gaye nea zuciyarta gashi 'nan wajen sati uku da bk har vanzu ta €i baka hadin kai sai garaka take in nj ne kai ba zan ma saurareta ba, dan ko kalo bata isheni ba." Yusuf ya ce "Ai nima da farko na niyyar'yin hakan.to vannvarce ta iya kwalliya wallahi, ado ya zauna mata.a Eki, karuwarjikine da ita duk kayan da ta sa kyau yake yi-mata.dan baka ba gan iya danne kwadayina ba, dole:ne-na auna-mata taza fii." Sunusi -ya sa baki "Ba ka da laifi dan ka .kasa danne Sha awarka dan ko banza dai Daddy ya yi ma za6in-mace kyekkyawe dan ko yarinyar ta hadu, haduwa-mata'Karshe-gata wavayya dam ko ya'yan banza da kake mu'amala dasu ban ga "Ka ga Malam ci fuskar ya isa hake mRna harwani icransu kake 'yayan banza, to ita da take yar isryar take-bani bana jin tunda aka kawota gidan;kallon.arziki ya tafe hadamu,yayanbanzan da kake. fada sune masu:hicen wWacce ta kam Kafar matarka ba.' Snunusi ya ce "In ban da Batan basira 'ma har muturnkemarka wanda ya ajiye mace gida-kamar amaryarka has ya tafi bariki, yana barkar banza kamata yayi.tunda-ka yi aure sai ka hakura ka.tattara ka yi watsi da matan banzan.da kake mu'amaja dasu wanda aka aikata baya kuma.a'tuba.a "Habamutumin-so-kake na yi saki reshe kama. 'ganye, ita wannan yarinyar hata bani hadin kai ba kuma dan guraren da nake zuwa ima hutawa kana nufin in:daina?" "Kash! Ane baka-kana -.1n-karba ai-sauke girman-kai.za ka-yi ka lallami amaryar taka. +i-su.mata sai da lallami, kai.ta 40 rarrashinta da wayo da dabara da koma) da sanmu in Kadi haku": 7a ka shawo kanta ai ita Kiyayyar macc ba inda take /uwa Yusuf ya ce "Kai manta wannan yarinyar far faayin rikau garcta don kuwa ta vi nisa da son wannan gayen babu kaur.ar kowa cikin ranta sai shi na sami labarin har gudu ya nem y@ yi da ita kafin daura mana aure." Bashir ya ce "Ko? Ka ce duk ya riga ya gama tstyar suara kurum aka dauko aka kawo maka." Sunusi ya katseshi "Kai fa mutumin banza ne mene ne wani saura aka kawo masa, kana so ka zugashi zargi ya darsu quciyarsa ba ka ji an ce duk Kazantar da ido bai gani ba tsafta ce. "To shi kenan na ji shawararka za bi ta sannu amma ina mai tabbatar maka idan har yarinyar-nan ta ki bani hadin kat nima ba zan rangwanta mata ba za ta ci na jaki dan kilarta zan yisosai." "Haba-haba kana hauka ka doki 'yar mutane? Yanzu wa yake. yayin auren duka? Da ne;'aka yi wannan jahilcin dat dukanta za-ka dinga yi gara tun wun ka sawwakewa yarinyar mutane dan kar ka dinga cutar da ita." "Amma ai in ni ban cutar da ita ba ita ta cutar dani, tunda zan kai mata abinci ta girka ta ci ta Koshi, ta sha nau'in lemon da ranta ke so ta haye gadonta ta kwanta ni ko oho. Akwai cutarwar da ta fi wannan mace ta hana miji hakkinsa? Da kake cewa kuma wai gara na sawwake mata baka tunaninDaddy zat iya tsine min akan wannan banzar yarinyar." "Zan, ma kashedi ka daina kiran tyalinka banza, matar Ybariki ita ce banza saboda ta banzatar da kanta amma mata Weida sunanta iyali." Bashir ya cewa Yusuf "Ka fa kwabeshi da kira ma iyalin nan in ba haka ba sunan zai-zauna bakinshi, 7a) hanaka sakat da zancen iyali iyali." Suka kwashe da dariya. Asma''u tana zaune makaken falonta yayin da ta ci kuka la gayi idon nan nata va kunkumbura wanda har sun riga sun saba da ywan huka dare da rana tun tsawon makonni ukun da aka kawow aidan, kuda yake yawan kukan nata bai hanata ¢{ gaba da harkokinta na yau da kullum ba, ta kan vi wankanta ta yi Kwalliya ta da yake mace ce ma'abociyar ado bata iya zama ba tare da kwalliya ba, ta kan shiga kicin ta girka abincin dq vata C8 Cikinta, batun maigida kuwa kusan ma acc bata san da sa ba, tunda babu wani abin da zai kaita sashen da yake duk tya Kwanakin da ta yi babu wani abin arzifi da ya taba hadasu kowa harkar gabansa yake, shi nc ma da da farko ya so ya Shiga harkarta, to amma saboda tsare gida da hade rai irinna Asma'u sam bai ga fuskar ma da zai shisshige mata ba, bare har ya sami damar da zai iya nuna mata.soyayyarsa ko kuma Kiyayyarsa don duk irin maganar da zai yi mata bata tanka masa, koda zancen arziki ne konatsiya ba za ta tsinka masa ba, ahadin kan.da yake nema bare ta. yarda ya biya buKatarsa to. yaushe ma zai risketa shi da yake'raba dare a-gurin yawo itata. kuwa magaribar fari take shigewa daki ta-garkame Kofa, ya yanda zai yi yarinyarta Saurareshi, ya yi kame-kamen ya doa haka sam ya ma rasa ta. inda zai Bullo mata har ya sami yi takale-takalen ya so ta-kulashi koda fada-ne su yi-alabashi in ya so daga baya sa shirva su daidaita kansu-amma ta Ki. Wani dokaci idan haushi ya isheshi sai. ya Kudiri-aniyar ci mata mufunci amma da zarar ya shigo gidan kwarjinin yarinyar take yi masa duk sai ya dabarbarce ya kasa katabus, ga wata shegiyar kwalliya da take mara adadi, wanka da sauya kaya ba wuya bane gurinta, kullum tsab tsab take sai ta ci kwalliya ta kashe daun im ka dauke yawan kukan da take babu mai cewa auren ki aka yi mata. Asma'u kyakkyawa ce ta fitar hankali, doguwace fara maj dan jiki, fuskar nan tatakan dauke hankalin duk wani mai kajlonta idan ta yi dariyad matunta kan lotsa tana da dimple gashin nan nata ma'abocin tsawo ya kan zubo har gadon baya, manyan fararcn idanunta sun fi Kayatar da duk wani wanda ta kallata, koda yaushe idanuwanta kashe suke takan lumshesu tamkar mai jin barci, fatar jikinta luwai-luwai ga sul6i dashi, gaskiya abu ne mawuyaci lafiyayyan namiji ya dora ido akanta bai kwadaitu da sha'awarta ba, shi kansa Yusuf din tun yana banzatata yana kusheta cikin abokansa, gashi yanzu shi kansa sonta yake duk wani Kiyayya ta gaushe komai nata purgeshi yake yi, har ta kai bashi da magana sai ta ta, soyayyar Asma'u ta dimautashi, zama tamkar wani zautacce abokai har shegantaka suke yi masa, saboda sambatun da yake yi, sai yan7u yake gasgata maganar abokinsa Sunusi da ya ce masa 'uk cikar 'yan matansa babu wacce ta kama Kafar Asma', hakika gaskiya ne dan ko Sera karuwarsa da ake zuzuta kyanta 'yanzu da ya kamu da sonta komai 6aro-6aro yake ganinsa, don 'fosasshen irjinta har gizo yake yi masa, da zarar ya rufe ido 'sai ya dinga ganin siffar Kirjinta tashi daya Kautnar matar tasht \ya mamaye mishi zuciya wanda bai taba jin haka ba, game da duk wata mace, don ko matan da yake harka dasu domin dan abin da suke bashi yasa yake sonsu ita kuwa gashi babu abin da lakebashi amma. ya tsananta da sonta ya kwadaitu da son kasancewa tare da ita ya matsu iya matsuwa da son kusantarta. Duk wata hikima da wayo da iya yaudara da dabara da kalami mai dadi ya gwada amma duk sun tashi banza tunda ar yanzu ya kasa shawo kan amaryar tasa suna nan dai zama fnasu har yau bai canja ba, fasalin doya da manja suke. Gimbiya 4uwa koa jikinta bata san yana yi ba, dan 6ata lokacinsa ita Pnanin Kuncin da take ciki ma da gibin da ta rasa rayuwarta kawai ya isheta, suna nan haka har makonni suka shude Watanni suka biyo baya wata ranar Asabar Asma'u ta yi Asma'u ta yaga mata, shima wotar Kiyayyace ta rufe masa ido un farko, har ya kasa gan diri da kyan sigar amaryar tasa, 43 baKkuwa ta yi matuKar mura da zuwan baKuwar tata, domin ba wata bace baKuwar ila Zaliha, shakikiyar Kawarta, aminiyarta wacce bata da tamkarta. Zaliha ba ta yi aure ba har yau karaty take tana jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria tun bayan biki bata samu ta teKo Kawar tata ba, sai fa yau da Allah ya jehota ta. samcta tsab tsab cikin kwalliya gidanta gwanin sha'awa ko ina, gyara cin muma da tarbi Kawar tata suka rungume_juna; suka zube kujera suna murnar ganin juna. Fara ya kama Zaliha duk zatonta ko Kawartata'ta kwantar da hankali ta haKura ne, shi yasa har ta kai yanzu,: gidan Yusuf. "Amarya-amarya kin sha Kamshi, ina angonnaki: ina fata kuna nan kuna shan amarci." Suka kwashe da dariya gaba daya "Oh, su Zaliha,yanzu- an manta dani tun bayan biki siru ba zuwa ba sako. ab! "Yar uwa ba haka bane, dama ce ban samn:ba, kin san yanzu karatun aamu, ya fara daukar zafi; kwanan:nan.ma mnka gama jarrabawa kuma wallahi; duk.abin da: nake. hankalma aa kanki. Ya ya. dai zaman.naku?.Ina'fata komai-.:: lafiya? In ce kun daidaita kanku. Asma'u ta dan cije baki yayin da idonta:ya.yi raurautalara matse kwalla, "A gaskiya Zaliha.a dalilin wannan.aure na. shiga Kang baXin ciki, na shiga Kuncin rayu ciki.mun nga mun yi adabo, sanin kanki Aminu wanibangare nena rayuwata, tun da ko na rasa Aminu tamkar na rasa-rabin Gangare ne na rayuwata, zaman gidan nan da nake-yi stamkara- akan Kaya nake, bani da abin gani in ji dadi bani.-da: ya gaya min baki da baki muddin na bar gidan nan bai.yafe min ba, duniya da lahira, ni kuma dan biyayya da cika umarninsa,' na yiwa kaina alKawarin zama gidan Yusuf duk rintsi duk wahala, koda zai yanki naman jikina koma da zai sakani tunawa in yi mora bani da abin ji in yi farin ciki, na-hak and: 7auna kurum saboda bin umarni iyaye dan mahaifina ya nga 44 turm1 ya kirba, ina nan zan ci gaba da zarna ba inda zani ko Kofar gida ba zan Icka ba, har sai ya gaji dan kansa ya sawwake min." Zaliha ta nisa "Bana jin akwai ranar da Yusuf zai sawwake miki." Asma'u ta ce "Kada fa ki manta shima dole aka yi masa ba wai sona yake yi ba, farkon tarewata ya nuna min baya sona dan ba irin wulaKancin da bai yi min ba, amma duk na hakura, na jure dan har gaban mahaifiyarsa ina zaune ya dinga tsaki yana fadar maganganu wai shi kawai Daddy din nan ya kama ya cuceshi ya hadashi da Karamar yarinya wacce ko gama wayewa bata yi ba, bare ta san mene ne duniya, samnana an takurashi an ce sai ya dinga kwana agida shi gaskiya ya kamata barshi ya wataya, kin ga sam bana kula da abin da yake yi tunda iyayensa suna da mutunci albasa ce bata yi halin ruwa ba, yanzu haka duk sati mahaifinsa zai yi fakin da motarsa Kofar gidan nan ya shigo har ciki ya gaisheni ya ga lafiyata haka mahaifiyarsa kullum tana hanya Kaunata ita duniya ba wacce basu nunan ba tunda dama su suke sona koda yake shima yanzu na ga hankalina ya dawo kaina, har wani rawar kai yake yi min amma ba zan iya saurararsa ba, tunda mayaudari ne." Zaliha ta dan numfasa "A gaskiya Asma'u an ce gaskiya daya ce daga Kinta sai bata, matakin da kika dauka akan Yusuf bai dace ba, ya kamata ki yi sassauci dan ko banza dai kin ga mijin ki ne, kuma yana da hakki kanki, ya dace ku kaua duk Wwata tsana da Kiyayya waje daya ku hadu ku daidaita ku yi Sulhu tsakaninku." "Sam ba zai yiwu ba, babu batun wani sulhu tsakanina da Yusuf dan ban ga dalilin da zan yi sulhu da mutumin da bana Kauna ba, bana jin zan bashi hadin kai har mu yi wata rayuwar jin dadi ba zan iya amincewa dashi ba, bare har na 45 hada jiki da dan giva ina nan zaunc zan ci gaba da kare darajata da mutancina har lokacin da zan koma ga Aminu." Zaliha ta hangame baki cike da mamakin Kawar tata Yanzu ke hay vau Aminu ne zuciyarki baki dangana ba? Kina nufin nan gaba za ki iya auren Aminu?" "Tabbas komai daren dadewa ban fidda ran zama matar Aminu ba, koda kuwa na yi tsufan da zan fara kasa gyada da goro bakin hanya na san Aminu zai kar61 soyayyata kuma zai ci gaba da sena ba zai tya yasar dani ba, soyayyata tana nan: cikin ransa, wuya ko dadi ruwa da iska mutum ko aljan babu mai ive kankareta har duniya ta nade." wanna tsattsauran ra'ayin naki, ki tuna fa ke Musulma.ce-duk kuwa Musulmi na Kwarai ya yarda da Kaddara mai kyauda mare kyau, ki wma ba ke loka halicci kanki ba, bare ki tsarawa kanki mm rayuwar da kike so ni da ace ni ce ke totabbas zan iya Genpana sa bannu biyu in rungumi Kaddararda ta-afka min za twa kar6ar wannan aure matsayin Kaddara, wacce bata wuce kan kowa ba, kuma na kwantar da hankalina:na jidadin gaskiya ya dace ki yi sassauci al'amuranki ki janye zaman aurena... Asma'u ta 'katse ta "Amma ai kin san. daiina son Aminu, 50 Kuma mai tsanani? "Eh, &warai ni kuwa na san kina son Aminu funda:komai faru, amma ina so ki an shi so ba samu.bane,.sau tan' ka kan so abu rayuwarka, Ubangiji ya hanaka, ya Allah baiwa ba ne. Dan haka 'yar uwa ina shawartarki -ki yi hakuri ki daure ki saki ranki ki sawa kanki dangana ki watsar hankalinki ki zauna da mijinki lafiya hankali za ku fahimei juna idan shakuwa ta shiga tsakaninku-duk Kiyayar da kike musanya ma da wani mafi alherinsa 6aki ji an ce wani-hani ga da duk wata damuwa da tunane-tunane ki kwantar da mana.za ki ji ta ragu." abin har ya zame min jiki, kuma tunanin nasa ne yake dagan hankali ki tuna halin Kuncin da Aminu ya shiga akaina ki ga Wahalhalun da ya sha hannun 'yan sanda, saboda 6batana ki kuma dubi halin dana baroshi ranar daurin aurena, liman yana shafa fatiha Aminu ya sulale Kasa, ya fadt sumamme tsakiyar bainar jama'a ni kuma na fito da gudu na keto cikin mutane 'yan daurin aure zan je gareshi amma jama'a suka Turi Keni shi kuma aka kwasheshi zuwa asibiti tun daga lokacin shi Kenan rabuwar mu har yanzu ban san halin da yake ba." -Shirye-shiryen komawa karatu, koda yake shima fa kwanciyar da-ya. yi asibiti-an ce ya dan samu matsala.. Likitoci sun tabbatar masa yakamu-da ciwon zuciya...." Asma'u ta yl wala wawtyar ajiyar Zuciya gami da dafe kai. Zaliha ta ci gaba da magana "Ni fa soyayyar nan taku har haka? Abu-ya Ki-ci ya Ki cinyewa, kullum kamartura ku ake in dai ba so -kuke.soyayyar nan taku ta ci rai ba, abin ya isa haka ki duba:ki ga a.dalilin soyayyar nan taku aka saki mahaifiyar Aminu, ke kuma saboda soyayyar mahaifinki ya kamu da .¢1won hawan jini amma wai dan bala'i har yanzu_kune son juna .kun jigata kanku kun jigata kowa, ku ba ku kwantar da hankalinku ba, kuma ba ku bar wani nalw cikin kwanciyar -hankali ba, haka kawai mu damuke masoyanku duk kun bi kun jefa mu cikin damuwa, ni tunda na koma makaranta bayan bikinki ba wani karatun kirki da na yi, saboda tunanin irin damuwar da kike ciki an yi miki aure ma ba huta ba, wannan shegiyar soyayyar taku sai dai du'a'i." Asma'u ta yi dan murmushi tana duban Zaliha "Allah Aminu Asma'u la y) Jugum tana sauraron aminiyarta Ai ba ki Sa nN) ba yar wa babu yadda za yi daina tunanin Zaliha ta dan yi murmushi Kwantar ahankalink) shi dai Aminu tuni ya warke ya samu sauki, har ma yana nan ana tsoro take -bani, Wannan wacce trin masifaffiyar soyayya ce Sarki 'yar uwa ke har yanzu baki san konjai game da so ba, kuma ba ki san sharrin soyayya ba, shi yasa kike ganin aibinmu, amma da zarar kin fada tarkon yayin da ke ma Allah ya jarrabeki da soyayya za ki ganc Kurenki na ganin laifinmu ni da Aminu." "Ke rufa min asiri ki rabani da wahala kin dai riga kin san hali na bana soyayya da kowa, shi yasa nake zaune lafiya karatuna Kawai na sa gaba tsakanina da samari sai dai gaisuwar mutumci. Don ko aure na tashi yi rufin asiri kawai zan nema ba zan tsaya duba soyayya ba dan bata da muhimmanci gurina, kuma da kuka yi soyayyar bata amfane ku da Komai ba face bakin ciki da wahala." Ranar dai yini guda Zaliha ta gidan Asma'u tana yi mata nasiha gami da jan hankali har Yusuf ya dawo gida ya iske ta ya yi matuKar farin ciki da Ziyarar da ta kawo musu domin dai ya san ita ce Kawar da Asma'u ta ke ji da ita ko banza dai ranar ya ga farin cikin amaryar tasa kowa. ya dubeta ya san tana cikin nishadi, ya taddasu suna hira shafta, ta yi dadi har KyalKyala dariya

Chapter 3 of 5