Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 4
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels =m we as FURUCI S: aboda hawayen da Aminu ya zubar abanta ko magana ba ta yiwa Goggo ba ta wuce dakinta, ta fada gado tana kuka. Goggo ta bi ta da kallo. Salim ya yiwa su Aminu jagora har ciki, suka gaida Goggo. Anan Goggo ta fahimci abin da ya faru da Asma'u, ta yi su Aminu kyakkyawar tarba cikin murna da doki, suka gaisa ta nuna farin ciki da dawowarshi suka zauna suka yi doguwar hria sun tattauna al'amura da dama akan abin da ya shafi Asma'u, suka rabu da Goggo da Zummar zasu tafi masaukinsu su kwana, amma washe gari kafin su tafi zasu zo su yt mata sallama, sannan su wuce. gidanta ba, amma suka ki. Aminu ya ce "Goggo tunda yanzu Asma'u ba ta muradina, gara yl dan nesa-nesa da ita. Goggo ta ce "Ko daya ba haka bane, ku dai ku dan saurara kafin ta huce. Gaskiya,Ma'u ta sha wahala kanka, ni da nake tare da ita ni na san irin Kuncin da sonka ya jefa yarinyar nan." Sai da Goggo ta babbawa Aminu baki sannan Salim ya daukesu ya kai su hotel din da suka sauka. Ba yanda Goggo ba ta yi dasu akan su kwana, Ranar Aminu ya kwana cike da bacin ran da irin abin da Amsa'u ta yi musu. Washe gari kuwa da wuri Salim ya je daukarsu suna isa gidan suka tadda Asma'u ba ta nan, Goggo ta shaida musu Rinjin Sambo Lowcost, ta tafi gidan babanta. Nan da nan su Salim suka bi ta amma abin mamaki ba ta je can ba da yake shi Salim ya san gidajen 'yan uwanta sai ya ja su Aminu suka yi ta nemanta amma basu sameta ba. Aminu va Kule, Ahmed ya ce "Lallai sai su 'zg sallama." Aminu ya ce shi kam babu abin da zai hana Sokoto. To da yake Ahmed aikinsa ya baro ya da suka isa gida mahaifiyar shi ta karanci damuwar da take fuskarshi, ta ce "Abbana yaya ne? Ko dai ba ku yi nasara ba?" Yace"A to, Mama gamu dai." Ta sake tambayarsa cike da damuwa "Ba ka Yi Min waya ka ce ka sami ganin yarinyar ba?" "To Mama dana ganta ma ba ta bani hadin kai ba." Haushi ya kamata "Kai ni fa Abba wannan abu ya isa haka, wai shin 'yar gwal ce yarinyar qe Su ylWa Asma'u a!Kura su Sake kwana domin Shi tafiya gida sai dai shi ya zauna garin na rako-Aminu dole ta sa suka tafi Kano ranar. Tun nan ne? Soyayyar 'ya guda daya tana ta wahalsheka. Abbana ina tsoron kada Kaunar yarinyar nan ta haukata ka, haka kawai mace guda daya ta hana min da jin dadin duniya. Abba ina tausaya maka da irin Kuncin da ka shiga dalilin Asma'u, in ban da ina tsoro kar rabo ya kashe ni da na roki Allah ya cire maka son wannan varinya, wannan abu ya isa haka nan." Ya dan yi murmushi "Mama ho, ke da na ke so ki dan gyara al'amarin kuma kawai sai ki yi fushi in ban da abin ki Mama in ban so Asma'u ba wa zan so. yarinyar da ta Ki mazan duniya saboda ni." Ta ce "To in haka ne ai sai ta aureka. "Ke dai ki kwantar da hankalinki Mama in sha Allahu zamu daidaita, aure kamar an yi an gama. Ba dai na zo Kasar ba, amma don Allah Mama kar ki dinga jin haushin Asma'u wallahi ba ta wahalar miki da da ba." Mama ta yi dariya "Tun da son ta ya rufe maka ido ai ba za ka ga wahalar ba, in dai ba ta so in tsaneta to wallahi ta tausayawa rayuwar dana." Shima ya yi dariya "Shi kenan Mama zan gaya mata." Daga nan suka saki hirar Asma'u suka shiga wata hirar. Ta ce "Wai shin yaushe zamu tattauna ye 15 maganar gadonka? Don tun da ka zo ba ka sami zama ba, bare yi maka bayani ka san dai mahaifinka ya mutu ya bar dukiya da yawa, yana da kyau ka san kadarorin da ka mallaka." Ya ce "Mama bari tukun sai na sami nutsuwa, duk zan duba takardun kudadenmu na banki ma bana so fara taba su tunda na zo da isassun kudade, ni dai Mama yanzu abin da yake gabana auren Asma'u kuma sannan ina so ki yi min bincike mu ji ko mene ne dalilin Kiyayyar da ke tsakanin mahaifina da Baban Asma'u? Dan tarihi ya nuna da can abokaine." Mama ta yi murmushi "Kwarai kuwa dan ni "Alhaji Haladu abokin Babanka duk ya gayan -komai wai da abokaine suna zaman mutunci, shi ne matar da babanka ya aura ta fari zama ya Ki dadi yana sakinta sai shi kuma ya aureta, to gidan na sama ba ta zauna ba auren bai je ko ina ba ya lalace, dama can an ce 'yar cc, bo.y "al zaman aure ta zo yi ba, duk yaudararsu ta dinga y1 dan ta rabasu da abin hannunsu, daga Karshe ta tatikesu ta gudu, ta bar su da gaba, hakan ya sa Suka ci gaba da Kiyayya da gaba tsakaninsu har sat da ta kai Alhaji .Masa'ud ya yi sanadin da Babanka ya rasa kwangilolin da yake samu hannun gwamnati, nan fa Albaji naka va dave da tsananta adawa ya yi kutu-kutu sai da ya yj sanadin da Alhaji Masa'u ya rasa kujerarsa ta aiki, kuma lokacin babban Kusa ne na gwamnati kuma daga baya aikin da ya samu bai kama Kafar wancan ba, wadannan abubuwa duk su suka hadu suka rura wutar rikici tsakanin gidajen biyu har aka auroni, haka na taddasu suna gaba, gashi har na haifeka ka girma basu daina nunawa juna Kiyayya ba, ni dai Babanka har ya mutu bai taba gaya min musabbabin gabarsu da Baban yarinyar nan ba, sai bayan ya rasu amininsa ya warware mun bakin zaren." Sai da ta gama bawa danta labarin abin da ta sani, ya dan jinjina kai cike da mamaki amma sam bai wani damn ba, "Allah ya kyauta." ya ce "Tun da su sun shude suna Kiyayya mu kuma zamu kafu soyayya, shi kenan kin ga mun wanke musu gabar da suka yi doron Kasa, ai ni wannan labari ya yi min dadi ko ba komai ina da abin fadawa Asma'u, kuma na san dole ta saurare Ta yi dariya "Kai yanzu dan sokonci sai ka sami yarinyar mutane ka ba ta labarin abin ubanta ya yi?" "To Mama ai ba wani abu bane, tunda komai ya riga ya wuce amma yarinyar tana da tsattsauran 10 -_,ra'ayi wai yanzu matsalar ta saboda wani alKawari da ta yi gaban Babana kafin ya mutu, cewa har abada ba za ta aureni ba..." "Oh yanzu alKawarin kenan take son cikawa, shi ya sa ta hargitsa min kai?" "A haba da Allah ta ma isa ai ba zai yiwu ta cika alKawarin ba, sai dai ta yi azumin kaffara. rT Ta ce "To idan ta ji haushin abin da Babanka ya yi mata kai ma me ye ubanta bai yi maka ba?" "Mama aj komai ya wuce kar ma tsaya tashina."" Daga nan ya mike "Bari dai in je 1D yi wanka, in dan kwanta in huta."" Yana fita daga falon Mama ya fiddo waya aljihu ya lalubi lambar Asma'u, ya latsa yana jin ta fara ringin murna ta kamashi amma kuma jim kadan sai ya ji i.ta katse layin haka ya yi ta ty da ta daukasai ta katse, daga bisani da ta gaji da naci sai ta rufe wayar gaba daya cikin jin haushi ya ja tsaki yana shiga dakinsa ya cilla wayarshi kan gado, sannan ya kwabe kayan jikinsa, ya shiga wanka, shi kansa bai san awoyin da ya diba cikin kwamin Wwankan ba, in ban da 7a7zafan tunanin yarinya guda daya babu abin da yake cikin ruwan wankan. Sai da ya dawo hayyacinshi ya tuna da maganar Mama kada fa da gaske yarinyar nan ta haukata ni, ya fada ransa. Cikin kwanaki hudu Aminu ya ci gaba da harkokinsa gaba daya ya saki ransa, ya Boye damuwar dake zuciyarsa dan kar mahaifiyarshi ta gane ta tsani Asma'u, amma abin mamaki daga bava Maman ce ta fara matsa masa wai lallai sai va koma Sokoto ya dada rarrashin Asma'u. Ya ce "Ki bar ta kawai Mama ba zan je garin ba sai an dauki tsawon lokaci ai so ba Karya ba ne, sai ta j1 jiki." Asma'u dai tunda su Aminu suka baro Sokoto ta kasa samun sukuni ta zama sai ka ce wata mara !afiya koma: take cikin tunanin Aminu take gashi abin da ta yi masa duk yadawo y2 dameta, to ita in ta ce Aminu za ta aura ya ya za ta yi da alkawanin da ta riga ta dauka baya, nm gaban Marigay) Alhaji Gambo ta ce 'na bar dan ka har abada ko sonsa zai kasheni ba zan taba aurenshi ba.' To gashi kuma yanzu daga dawowarshi tana nema ta shiga wani hali kuma wami abin haushi ga Salim ya yi fushi da ita bare ma ta dan nemi shawararshi da za koma da ta ma ko sallama baj yi da ita ba, waya ma in ta kirashi ba ya dauka dan haka abubuwa suka taru duk suka cabe mata Ran nan dai da daddare ta daure ta kira Salim waya har ya amsa ar ji yana shirin ajiyewa, ta ce "Haba Salim ba fa ma haka da kai wai shin ba ka Ya dakatar da ita "Ji nan Malama ai ko tausayina ne? Yanzu da wanne zan ji da damuwar da nake ciki ko kuma da fushin da ake dani..." wacce irin damuwa ki ke ciki ma ke ki ka jefa kanki."Ta yi 'yar dariya "To shi kenan na ji amma don Allah ina son ganinka cikin satin nan." "Na zo na yi miki me? Ko salan sai kin ga idona tukunna ki ji dadin wulakanta duk wanda ki ga dama to baro ki ji ba zan zo ba...." "Don Allah Salim ka daure akwai maganar da zamu yi ne, kar fa ka manta akwai albishir da -nake dauke da shi, kuma har yanzu ban sanar da kai ba, in kuma bayanina ne ba ka so to na nke abina."Ya dan yi murmushi "Kya dai ji da shi." "Tye me ka ce?" "Am cewa na yi ki sauran zuwana gan? nan bisa hanya shi kenan ko? Amma ki tabbatar kin amsa wayar Aminu kafin na iso." "Shi kenan na ji." Ta katse wayar ta koma gado ta kwanta, ta fara juye-juye kamar yanda ta saba, domin ba barci take samun yi ba, sai ta kwashe kusan rabin daren tana tunanin masoyinta, abin dai har ya zame mata jiki, har yanzu dai 13 wayarta na hannunta, tana jujjuyawa ta kai ganinta ga agogo Karfe sha biyu da mintuna tara na dare. Amma kawai sai zuciyarta ta afu da son jim muryar Aminu, ta matsu iya matsuwa ta yi magana dashi, dan haka ta danna lambobin da take zaton sune nasa. Sai da ta tabbatar sun shiga sannan ta kara akunnenta, ta nutsu sosai ta fara sauraro. Aminu dake kwance kan lafiyayyen gadonsa amma abin haushi barci sam ya {i zuwa, karatun wata magazine yake amma kwata-kwata baya fahimtar labarin da yake dubawa, da ya gaji ya yi cilli da ita gefe, ya shiga tunanin Asma'u. Can wayarshi ta yi Kara, sai da ya kai kallonshi ga... agogo sannan ya mif€a hannu ya dauki wayar a. cikin tsaki, duba daya ya yi ya gane ko Jamhar wace ce, hanzarce ya kai kunnensa. "Hello ya aka yi?" Muryarsa ta ratsa dodon kunnenta, amma sai ta fsinci kanta da kasa yin magana duk da ita ta kirashi. Ya dan saurara ko za ta ce wani abu amma sai yaji ta yi shira. "Haba Asma'u ki daure ki dan yi min magana mana ko na ji dadi, na san dai abin da yake damuna kema shi ne ya addabi zuciyarki, har ya hana miki barci. Shin Asma'u ke ba kya tausayinmu ne?" 14 "Mhm ina yi mana: Ta fada hankali, kamar tana rada cikin muryarta mai taushi. Ya ce "To tunda kina tausayinmu ya dace ki yi wani abu." "To Aminu me kake so in yi?" Ya yi dan murmushi saboda jin dadin muryarta "Yanzu dai komai lafrya?" Ta dan yi shiru. "Are you okey?" "Yes every thing is fine?" "An ya kuwa haka ne?" juya min baya da ki ka yi?" Eh to tun da kana da baki haka za ka ce amma ni kewarka na shekaru nawa na yi? Ko ce Kuncin da na tsinci kaina na shekaru nawa ne? Bakin cikin rashinka na shekaru nawa ne? BaKin cikin rashinka na shekaru nawa na yi?" Ya yi shiru yana sauraronta, irin kalaman da take furtawa sun yi masa dadi ransa duk da dai dama can bai taba shakkun Kaunar da take yi masa ba, yace "Ai ko ba ki fada ba na san dole ne ki shiga matsaloli ina can ma tunanin halin da ki ke ciki ya fi damuna..." "Ni ban yarda ba, kana tunanin nawa ka je ka "Haka ne mana.' "Asma''u kin san ko halin da na shiga saboda 15 yi zamanka Turai har shekaru hudu?" "Ai lokacin ban san ba ki da aure ba, ni da wa tafi na bar ki gidan miji, sam ban kawo mutuwar aurenki kusa-kusa ba, kuma duk laifin Ahmed ne don shi ya Boye min, amma daga baya da ya gaya min ko mako daya ban Kara ba na hado inawa-inawa na taho. To Asma''y yanzu dai ga ruwan wanke Kunci ya zo sai ki saka hannuwanki ki tara ki wanke duk wani bakin cikin rayuwa, ki sake sanya hannu ki tara ki sha, ki yi maganin duk wani tsohon ciwo ko miki dake naniCe da zuciyarki. wai ruwa zai wanke ciwo? To in kuma ciwon ya riga ya zama gyambo fa?" Ya dan rage murya "Zan ba ki amsa amma ba yanzu ba, sai nan gaba, yanzu kawai mene ne "Mhm Aminu kenan, ta ya ya kake tunanin bayani?" "Bayani na me fa: Ta yi tambayar sanyayc. 'Amma dai Asma'u kin sani dan ke na ZO nufemu samun inda mutu ba babu za ayinzo Nijeriya to tunda Allah ya samun wannan damar me hana mu yi amfani da ita mu watsar da komai mu cika burinmu na auren juna domin mu sami nutsuwa, mu inganta 16 od rayuwarmu." Ta dan yi shiru. Ya ce "Ya ya ne Asma'u ban ji kin ce komai ba?" "Ina ganin Aminu be yanzu ya dace mu yi wannan maganar ba, har yanzu lokacin maganar aurenmu bai yi ba, na fi so sai ka yi auren fari sai ka aure ni matsayin matarka ta biyu..." -"Saboda me?" hanzarce ya buKata. Ta dan nisa sannan ta ce "Saboda kar mu dinga samun matsala gurin 'yan uwanka, ka gan aurena uku kai kuwa ko auren far: ba ka yi ba..." Ya katse ta "Ji nan Asma'u bana son shirme al: ni ke nake so ba wai wani abu ba, na riga na yi wa kaina alKawarin ke ce matata ta farko, to don me ya Sa zan tsaya Bata lokacin shinshinar Kamshi wata mace. Bayan zuciyata mace daya take muradi duniya. Don Allah ki watsar da duk wannan tunanin dan babu wata matsala da zamu sake fuskanta gurin 'yan uwana ko danginki, matsalolin dai da muka samu baya sune dal kurum kuma an riga an yi sun wuce, duk wannan wahalhalu da bakin ciki da muka sha baya yanzu ya 7ama tarihi, yanzu ne zamu fara rayuwa mai dadi, mu gina kanmu soyayya. Dama can mun riga mun dasu Kaunarjuna, ga kuma canje- Wr. ST canje da muka samu, mun vi sa'ar samun nasarori, Bbangaron da dama. Kin ga na farko mun yi kudi, mun yi ilimi, mun fuskanci rayuwa sosai, ke kin zama docforga mi matukin jirgin sama, kin ga f2 abubuwa sun yi dadi, hikiciya matar matuKi..." Ta dan saki 'yar dariya da ta ratsa kunnuwanshi "Oh ni na ma yi mantuwa." "Me ka manta? Ta buKata. "Shin sabon shafi zamu bude ko kuma tun wancan ta da zamu dora kai?" "Me fa?" "Ita soyayyar mana. "Kai ka fiye rigima har wata kake nema Gora ma baya ga ta da daka samu in aka dora wata ai Sai patan ya yi maka yawa?" "To ke kin tabbata soyayyar da ki ke yi min da tana nan?" "Tana nan mana ina za ta?" "A'a na Sani ko kin dan rarrage kin samma mazan da kika aura. "Eh, to kusan haka din ne amma dai taka tana nan har gobe mazana na baya sabuwar "Ko ba ka ji ba? Dukkansu mun yi soyayya soSai musamman ma Yusuf, ai ka san yaron ya soyayya muka yi dasu.' 18 Ya Kule, ya ki magana. hadu da yawa." "To na ji Allah huci zuciyarki." Ta yi shiru sannan ta ce "Sai yaushe za ka zo?" "Oh kina son gani na ne?" "Mhm kafi kowa sani ai?" Ya yi dan murmushi "Ki bari sai Ahmed ya Sami Sarari Sai mu zo tare." Ta dan marerece "Shi kenan na gode tunda bani da matsayin da zan ganka san da na matsu da son ganinka, mu kwana lafiya." Ta katse layin. ya janyo wata 'wardrope' ya dauko katin waya cikin hanzari ya shigar da lambobin, sai da ya tabbatar ya loda 'credit'mai yawa sannan ya dawo ya kwanta gado, ya lalubi layin Asma'u gami da fadin "Wallahi ba ki isa ba. Yau hira zamu yi Ama abin haushi ya buga, ya buga layin rufe, Asma'u dai tuni ta kashe wayarta ta kwanta. Ya 'bude wayarta da ni za ta fara magana. Bayan kwanaki hudu Asma'u ta ji Salim shiru, sai ta kasa hakuri ta sake nemanshi waya sy "Hello! Hello!!" Ya ji shiru, da sauri ya mike sosai, tun da ki ka hanani barci, ke ma ko ba zan bar ki ki yi ba, sai dai mu kwana muna magana.' dan ciji yatsa 'Ama yarinyar nan ta yi min tsiya, bari in hakura sai da asuba na yi 'ry' in dai ta duk ta marere ce kamar za ta yi kuka "Haba Salimme kake ne ba ka zo ba? Alhali na matsu da ganinka? Amma har yanzu shiru ba wani bayanj ko so kake sat na biyoka?" Ya yi dan murmushi "A haba da Allah ke kva fara?" "Me zai hana tunda ina son ganinka da gaggawa?" Ya ce "Asma'u please [am sorry stop crying in kin yi hakuri zan zo ne." Ta ce "To yaushe?" "Ku dai Kara hakuri, shin mene ne matsalar?" "Salim ina fa cikin damuwa har -yanzu Aminu ya {i zuwa na ganshi sai dai ya yi ta damuna da kira waya, ban san dalilin da baya son zuwa gurina ba?" "Kawai dai yana tsoron wulakancinki ne." _. "Ba haka bane ni ba fi ganin ko har yanzu 'yan uwanshi ba sa sona." "Ta ya aka yi ki ke tunanin 'yan uwanshi zasu hanashi, ai suma suna tsoron rm utuwa cikin'yan uwan nashi waye zai yarda ya sa baki mapanarku ya tafi barzahu." v: Ta dan fadada murmushinta "Haba da Allah kai ma camfamu za ka yi?" Shima ya yi ya "Camfi ko gaskiya." sv Ta ce "Ni fa ina tsoron ka da danginsa su ce dan me bai yi auren farko ba zai auri wacce ta yi aure uku?" "Kat ba na jin zasu ce haka, bare ma duk wanda ya ga auren naki ai ya san bogi ne ba wai aure ne sabihi, wanda ya amsa sunan aure ba." "A'aha saboda me ka ce haka? Ai kuwa aure duka sunanshi aure, tunda an shafa fatiha, shaidu sun shaida." Cikin raha ya ce "Shi kenan na ji tafi ahaka, wani bayani dai sai bakin Amunu........" "Me ka ce?" "O'o cewa na yi ki gaida Aminu." "To yanzu yaushe zan ganka?" "Ke yaushe ki ke buKatar ganina?" hanzarce ta ce "Yau yau din nan..." "A haba da Allah, ko Aminu ne mai kamfanin jirage ai kya yi min afuwa." Ta saki 'yar dartya "Ai dai ko bai mallaki jirgi ba yaiyatuki." "O'o me ya yi zafi, al nima na san ya mallaki abin da kowa ya kasa mallaka, gaskiya kam mutumin naki dan baiwa ne, tunda ya yiwa 'yan maza fintinkau, kai ku ga yaro da nasibi." Ta sake sakin dariya "Mhm me kenan?" Ta jefa masa tambayar. "Wai ina nufin zuciyar Asma'u." Cikin dartya ta ce "Wallahi Salim ba ka da dama, wannan abu haka sai ka ce wani marofi, dan Allah bana son shirme yaushe za ka zo?" "To shi kenan ganj nan akan hanya cikin satin nan, amma me ki ka tanadar 11 n?" "Oh, kana son kaji ne?" "Kwarai kuwa." "To ina son ka yi gageawar isowa domin na tanadar ma Kauna ta zumunci da yarda da aminci da abota da so da Kauna da kulawa irin ta aminan da suka yarjewa junansu." Salim ya ji dadi har cikin ranshi gami da sakin 'yar dariya A'aha, ashe dai ni din dan gata ne duk ni aka tanadarwa wannan gatan? Shi kenan na gode Allah ya bar Kauna da aminci sai na iso." Ya rufe layin. Makon da ya gabata Asma'u ta yi shi cikin jin dadi da nishadi sabanin makonnin baya Salim dai ya zo daga jihar Delta, kamar yadda ya yi mata alKawari. Yana isowa garin, wanka da sauya kaya kurum ya tsaya yl gida, sannan ya nufo gdainsu Asma'u kai tsaye ya shigo ciki bai iske Goggo ba sai Asma'u ya yi sa'ar samu kicin ya yi sallama ¢ikin muryarshi mai taushi da saurinta ta fito taryarshi "A'aha mutanen Delta, saukar yaushe?" Ta fada tana dariya. Aina dauka ke ma Bayeraben za ki ce min, yadda Goggo ta sa min dan ita zatonta Kasar Yarabawa nake." "Kai gaskiya Salim ka kyauta da ka zo daidai lokacin da nake buKatar ganinka." Ya dan sakar mata murmushi "In dai damuwar ta ki duk ta rashin ganin Aminu ce to ki sha kuruminki yana nan kan hanya don mun y! waya dashi yace gobe zai biyo jirgi, don haka da .gafe zan je airportna daukoshi. Ta rie baki "Ya aka yi ya yarda zai zo?" "Ai na gaya masa ne kina nan kin kusa haukacewa, idan bai yi gaggawar zuwa ba, muna nan zamu faso Kano kwanan nan." Ta doka masa harara "Haba Malam shi kenan ka gama dani, yanzu yana can yana fasa kai ina hauka dominsa, ni kawai barin gidan ma zan yi kafin ya iso, ka san yanda za ka yi da shi." Ta koma kicin wurin girkinta. Ya bita da gudu ya sha gabanta. "Wai yau ina ma Goggo tana nan, da ta ganmy rana. To bari ki ji Aminu bai ce zai zo Sokoto ba, dan ni ko maganar ki ma bai yi min ba." razane ta dafe Kirj gami

Chapter 1 of 4