Share this page
10 / 10
wasu abubuwa ne da jimawa da suka tsaya masa a rai ya kasa fitar da su, tun bata haifi Abrar ba take gidan nan da sunan zawarci bayan rasuwar mijin ta, mahaifiyar ta tsakani da Allah take zaune da ita. Amma a wannan lokacin ta ba wa mahaifiyar shi wahala, wahala dai irin wacce wasu ƙannen mijin suke ba wa matan yayun su, ƙiri-ƙiri har matsala ta dinga ƙirƙirowa tsakanin Anna da mahaifin shi, ya sha ganin Anna tana kuka a dalilin ta, makirci dai kala kala. Shi kuma dama bata taɓa nuna ƙaunar sa ba, ko shakka baya yi akan mahaukaciyar soyayyar da Aba yake masa ne, ba ta ƙaunar shi a yadda dai ya tashi ya gani, babu wani abu da take masa da yake nuna ita ƙanwar mahaifin sa ce wacce take zaune gidan su, tun yana yaro bai saba ganin fara'ar ta ba, shiyasa da ya mallaki hankalin sa gaisuwa dai tana haɗa su, amma babu mai shiga sabgar wani shi ko ita, kuma hakan ya fi yi masa daɗi. *Da* wani mugun takaici ta zubawa Abrar ido, ita kuwa bata san tana yi ba har sai da ya ɓacewa ganinta ta juyo ta ga irin yanayin da mahaifiyarta ke kallonta, ɗan kauce dubanta ta yi ta shiga haurawa, ita ma ta mata shiru har sai da suka shiga ɗaki ta dubeta fuska a haɗe ta ce" Kina kallo ni da nake uwa a wajensa ya gaisheni tamkar gaisuwar saƙo da saƙo, amma ke kika duƙa dan ki gaisar da shi, ina fatan ba wani shirme kike kitsawa kanki a kansa ba, domin ki ji ni da kyau Abrar sai dai idan bayan raina, kin fahimta?" Abrar ta yi shiru ƙirjinta na dokawa har mahaifiyarta ta finciki wayarta ta kuma ficewa, ita kuma ta ƙarasa ta zauna a hankali bakin gado tana jin kanta na neman tarwatsewa dan tashin hankali. An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 10 of 10