Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 6
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels KOWA YA RAIN TSAIWAR WATA 2 Bilkisu S. Ahmad Funtuwa KIYAYEWA Don Allah jama` a a rinka kula da abinda mu ke rubutawa mu na yi ne don mu kubutar da wanda ya shiga matsala ta fannin rayiwar aure, ba lalle sai ka tonawa kan ka asiri ba, idan ka yi anfani da shawarwarinmu sai ka ga Ubangiji ya warware komi. Kada a shagala da barin ibadar da ta hau kan mu a rinka kiyayewa. haka nan banda shiga kewaye da litattafanmu domin akwai sunan Allah a ciki. ni Daga Anti Bilki 1/Jan/2000 Rabin wannan labari da gaske ne, yayin da rabin ya zama gyaran marubuciyar ne, an bayas da shi ne don bada gudummuwa ga jama a don haka kada a tsani kowa a littafin sha anin rayiwa kenan. Idan ka ga wanda ya fito da halin da bai dace ba, ka taya shi addu a Allah ya shiryemu baki daya, amin, Ya shirya kudinsa tsab a kasan jakarsa sannan ya maida rigunansa saman kudi. Azuhur na yi ya shiga cikin gida wajen Goggo Halima sallama, tana rabon abinci ta ji maganar Yusuf, ta dago kai ta dube shi ya tsugunna ya yi mata sallama akan zai koma Zariya, ta juya ta ci gaba da rabon abincinta ta ce, "Allah ya kiyaye hanya". Daga can bakin kofa Hassi ta ce, "Yaya ba ka tsayawa ka ci abinci?" Gwoggo Halima ta daka mata tsawa ta ce, "Me ya shalleki! Cikinki, ko kin fi shi ido ne, ai yana ganin abincin ya ce zai tafi". Yusuf dai ya mike ya yi gaba abin sa. Ba Zariya ya nufa ba wannan lokacin Kano ya mike. A tun zamanin yana dan sakandire suke tare da wani shakikin abokinsa mai suna Amiru, suna son juna shi da Amiru kamar yadda aminai kwarai ke son junansu. To bayan sun gama sakandire fitowar Amiru dan masu hannu da shuni sai ya sami shiga jami'a BUK akan lokaci, shi ko Yusuf da ya kasance dan yaku bayi ne sai da aka yi kwadago sannan aka sami na hidimar makarantan, saboda haka yanzu akwai shekara daya tsakanin karatun Amiru da Yusuf, amma ako yaushe suna kokarin rubutawa juna wasika haka nan Amiru ya sha gayyatar Yusuf zuwa gidansu ya kwana biyu, don haka kowa ya san Yusuf a gidan su Amiru, ita ma Gwoggo Halima da zarar ta ga 'yar sabuwar kwancen shadda ta san Amiru ne ya ba shi, haka nan idan ta ga ya sami wasika da kudi a ciki ta san aiken Amiru ne. Ya isa gidan su Amiru kai tsaye ya zarce sashin da su Amıru su ke. Ya yi sa'a ya same shi, ya ci abinci yayi kat sannan ya yi sallah suka kebe da Amiru yana tambayansa, labarin Fa`iza. Yusuf ya yi murmushi yace, "Wallahi yanzu ma hidiman ta na zo yi anan Kano." Amiru ya yi shiru yace, "Baka dai dauki shawarar da na ba ka ba kenan a wasika ta?" Yusuf yayi murmushi. Amiru yace, "Ni dai murna ta daya da baka batawa yarinyar nan `yar kauyenku rayiwa ba". Yusuf yace, "Wai Hadiza? Na ji ance ma sun mayas da ta hannun kakanninta can wani kauye kusa da Dabai ina jin sun samar mata wani mijin ne a can. Ni abinda ke damuna yanzu shi ne Fa`iza ta shirya kasaitaccen bikin zagayowar ranar haihuwarta to shi ne nake son na dan nuna tawa murnar." Amiru yayi murmushi ya ce, "me ka ke so ka bata? Allah yasa bukatar bata fi karfi na ba. Yusuf yace, "kada ka damu da karfi na zo domin akwai wasu. kudi da a kai man biyan bashi tun zamanin mahaifinmu na da rai ranci kudin to shi ne zan yi anfani da nawa, ga su nan a jaka dubu talatin ne." Amiru ya zaro ido yace, `Yusuf yaushe ka canza halinka ban sani ba? To wallahi bari na baka labari idan kana zaton wa`annan 'yan kudin zai shawo maka kan Fa`iza kana shirmene, domin ina da kanne mata a gidan nan ina kuma kallon hidimar da samari ke masu amma wannan ko kallo bai ishe su ba, saboda duk abinda kake takamar za ka bata akwai dubun su a gidansu. Ban hana ka neman Fa'iza ba illa ina baka shawara idan zata so ka ta so Yusuf amma bana tsammanin kamar 'yar gidan Alhaji Abba na Zariya har kudi za su iya rudar ta.' Wannan maganganu na Amiru kamar ba da Yusur ya ke ba, shi fa ya riga ya yi niyya babu mai hana shi, dole Amiru ya raka shi kasuwa, ya yi sayayya, ya sai ma kansa wasu tsadaddun boyel kala da fari sol da mai ruwan bula yadi biyar biyar zai yi doguwar riga da wando sannan wan takalmi sawu ciki suma masu kyan gaske farare. Gimbiya kuwa ya sai mata leshi mai tsada mai ruwan bula da wata agogo Civic da zoben zinari ya nade su a iril takardar nan ta nade sakon girmamawa. A Kano ya kwana biyu aka kammala masa dınkunan sa. Amiru yace, `Baba zai aike ni Legos wallahi da na halatcı wannan biki na Faiza, ko don in ga wannan Faizar'. Yusuf yayi dariya yace "Na gode Amiru Insha Allah kaine na farko da zan fara aiko ma da hotunan mu na wajen bikin." Yusuf ya yi kokari su je tare da Awal amma Awal din ya ki, yace "Wannan sai manya, ba irin bikinmu ba ne. da dai Wasila 'yar nan Zariya ce dole na je rakiyarta ba yadda zan yi." Yusuf ya cake cikin farin boyel ga takalma wa anda 2 suka dace da su yan zamani ya zuba, ya zuba kyautar da zai ba Fa`iza a wata farar leda ita kanta ledar naira dari ya saye ta, ya hau mashin ya nufi wani studion daukar hoto ya dauki daya daga cikin yaran mai hoto aka tsadance akan dubu daya da dari takwas yace duk motsin da Fa iza ta yi ya dauke ta amma kada ya dauketa da wani namiji idan ba shi ba. A masaukin baki na Alhaji Abba Zariya anan akai wannan biki. Guri kam ya cika ya batse da samari da 'yan mata, na haraban gidan domin a haraban aka yi. Fa'iza da babbar kawarta Shatu suna falo sun gama shiryawa, sai Fa'iza ta je bakin taga ta tsaya ta yane labule ta dubi dan adam din da suka taru albarkacinta ko wanne yaci kwalliya kamar ran sallah. Ta ce `zo nan Shatu ki yi kallo'. Shatu ta isa inda Fa'iza take ta dafa kafadar ta tana kallon jama'a. Shatu tace, Wai ke fa'iza yanzu yaya zaki yi da duk samarinki ne da ki ka hada su anan?' Fa'iza ta yi dariya tace, `Na yi haka ne don kowa ya san matsayinsa, zan nuna masu Isma'il kadai na ke so wanda ya ga zai iya ci gaba da wahala ruwansa'. Shatu ta yi ajiyar zuciya tace Kina hangen Bello ga shi can kamar zai tashi sama don shan kamshi?' Fa'iza ta ce, bar ni da shi yau zai zan matsayinsa.' Yusuf ya harde hannayensa a kirji yana ta dan shawaginsa can Shatu ta hango shi tace, `Fa'iza wancan fa mai farin boyel?' Tace `shi ne Yusuf wanda na ke ba ki labari ina dariya, ni wallahi yaron dariya ya ke ba ni an yi masa baiko saboda ni yasa aka warware.' Shatu ta yi shiru ta tsurawa Yusuf ido, sannan ta nisa, ba tare da ta dauke idonta daga kan Yusuf ba ta ce, "Kin san wani abu kuwa?" Fa'iza tace "kaman me fa?" Shatu tace, "Yusuf din can ba fa karamin namiji ba ne, ina tabbatas maki duk mazan da ke gurin nan babu mai kwarjininsa da zatinsa, ke ki dube shi a hankali in da duk ya gitta sai kin ga kamar yafi kowa girma da kyau, ina so ki lura nan gaba idan yaron nan ya kammala jami'a ya sami aikin da zai huta ina tsoronsa da 'yan mata domin sai yayi 3 da gaske. Allah ya dawo min da Tijjani na lafiya daga Canada sai kin ga kamar su shi 'da Yusufe vet5 Fa'iza ta jima tana kallon Yusuf ko daya bai cikin 'yankayanta, bai bata sha'awa amma maganar Shatu kuab aA san gaskiya ne. rom dub aory wA hab ab syeb uduq Tace, Don Allah Shatu ki dan taimake ni kivinganta sb sY masa jin dadin bikin nan domin na san saboda ni, ya ciwosd irie bashin boyel din can ko kuma ya aro?" Suka kyalkyale da dariya. Fa'iza da Shatu suka keta fili suka fito sai walkiyaw gimbiyar take yi, tafe take tana gaisawa da jama a.Babu.siem wani mai wasa da suka gayyata baya ga D.J ya saka masu wannan wakar zamani ya canza waccan.r sail lee .wsytide A kalla Yusuf sai da ya kutsa yayi hoto da Fa'izalub kamar kala hudu, suma da kyar.delles nat k syillewx isSA Ana ta 'yan kananan ciye-ciye har sai misalin biyar. ollel da minti-arba'in da shidda sannan wanda ake jiranaya iso, nolle tun daga bakin get ya danno arniyar motarsai wadda taab iy razana kowa a wajen.зy вwoк nob en wied iv sM post avheb Fa'iza da kanta ta je ta taryo Isma'il suka jeru zuwain nax inda shiryayyen kek din bikin yake Isma'il ya fará da jawabidsg ic inda yace, "jama'a ina fatan a gafarce ni domin rashin zuwasni na da wuri, ya kamata ace na baro London tun darenrjiya neda saboda amaryata Fa'iza amma hakan bata yiwu ba, saboda a aikin da na bayas na kirar sarkarmu bai kammalu ba sai a yau". Ya fiddo wata batta mai dauke da sharbebiyar sarkanwerla zinari an rubuta Fa'iza Abba da zobe da 'yan kunne da abins et hannu. A kalla kudinsu sun yi kimanin dubu tamanin da hade! biyar bayan hatta ruwan da za'a sha a wajen bikin Isma'il saam ya bada kudin sayen shis wua unide ly uterde Isma'il ya fara yanka kek ya dorawa Fa'iza a bakisein yace "Allah ya rayasmin ke har tsufanki". Akasbushe da dariya itama ta yanka ta sakama Isma'il a baki tace "Gaurede mijina uban ya'yana insha Allah kakan jikokinálam estedder Ko wanne na ci gaba da dibar abinda ransa ke solltowl yana ci, ya yin da wasu samarin da "yan mata ke ta raye-antig rayen su, masu zuciya ko irin su Bello tuni suka ja motarsu ! suka bar filin, amma Yusuf uban an kunata sai ya nemi abtis 4 kujera ya zauna yana ta kallon Fa'iza da Isma'il, can Fa'iza ta lura ta zare daga Isma'il ta nemo Shatu dan ta lura da Yusuf kwarin gwiwa cewa lalle Fa'iza na son sa don đai sun yi karfi da Isma'il ne kawai. Ya saki jikinsa har da zuwa yankar kek yana ci, sannan ya cika filet da abinci, ya kuma cikawa mai hotonsa. Da aka gama liyafa Shatu ta kai shi gida a motar gidansu. Yusuf ya kara sakin jiki lalle idan ya mike zai mállaki Fa'iza. Bt ot ub ene SbU oliol Bayan hutunsu ya kare sun koma makaranta, wannan hutun dai Gwoggo Halima bata gane kan Yusuf da gindinsa ba saboda bai yi kwana bakwai tsantsa ba a Bakori dunguri gum ya tare a Zariya, ba shi Kano ba shi Kaduna gidan abokai kamar wani sakaraisonnslw imse ont amstisM Hotunan da suka dauka a bikin cika shekarar Fa'iza album biyu mai hoto ya kawo shi, ya zari wasu ya aikawa Amiru. Amiru ya dubi Fa'iza da kyau yayi dariya yace, "ina ma a ce kanwarsa ce", ya zuga ayi aure ko babu komi mutun ya ci dariya, domin da gani kasan Fa'iza ba irin matansk i da Yusuf zai murza ba neiie sm amms oe isd ab песеш sd sb A Zariya Yusuf bai iya yini da kwana, bai duba album baw din hotunansu da Fa'iza ba, a wani karshen mako ya yanke sp shawarar kai ma gwoggo Halima hotunan Faiza ta ganius Kamar yadda ya saba sai ya natsa ya kan shiga don ds su tattauna al'amura da gwoggo wannan lokacin ma haka, at sni Ya rausayar da kai ya mikawa gwoggo album biyu ya ce "Gwoggo ga Fa'izar da na ke son na aura sgw S7 61 low SUO imen Gwoggo Halima ta amshi album shafin farko gimbiyar ce ita kadai ba wai ta batun zannuwan da ke jikinta ba, ya firgita Gwoggo a'a zinarin da ta ranbatsa, a hoton kan shi sai walkiya ta ke yi, iyakar ganin mata 'yan gayu a duniya Gwoggo bata taba katarin ganin irin su Fa'iza ba ido da ido sai dai a talabijin su hangesu ana rike baki tare da mamaki amma yau ga ta a dakinta an ce za`a auro mata, to itaeA kanta zai sayar ko sannan a mallaka masa wannan sarauniyar, wannan itace tambayar da Gwoggo Halima ta 5 лimА TENLU yi ma Yusuf amma sai yayi dariya ya ce, "Haba Gwoggo wane irin na sayar da ke?" Ta cigaba ta bude shafin gaba, Yusuf ne tsaye ta bayan Fa`iza tana zaune cikin kujera shi kuma ya dafa gefen kujerar ya rankwafa mata, cike da dariya; sai na kusa, shi da dai Fa`izar ne suna tsaye, sannan sai inda ya ke bata tashi kyautar tana amsa, anan ma sai da ya dan rankwafawa Fa'izar tamkar yana gaban shugabansa. Gwoggo ta aje album din ba tare da ta iya ci gaba da kallo ba, tace, "Maitama menene ka ke bata sinki guda?" Ya dan shafa kai yace "Gwoggo wasu litattafai ne na nade irin wa'anda na rinka kawo ma Dije". A karo na farko Halima gaban ta ya fadi domin jikinta ya bata Yusuf ya fara iya karya abinda ba halinsa ba. Ta kara tambayansa, Maitama ina ka sami wa'annan fararan kayan masu tsada?" Cikin sauri ya amsa mata `Amiru ya dinka mana su har kala biyu ne ma'. Halima ta yi jagwale komi ya jagule mata ita kam Fa'iza bata kwanta mata ba. Tace "Maitama gaskiya dai daya ce, ni ba na ce dole sai ka auri Dije ba, ba shi yiwa a matsawa namiji ya zauna da macen da bai so, amma me zai hana ka zo nan, ka duba wadda ka ke so, inda aka san martabanmu? Wallahi ba baki na ke maka ba amma ban ga haske ba a game da auren wannan yarinyar, sauki sauki ma idan ita ta ganka ta manne maka, to kila ta iya zama da talaucinmu, yanzu kai ina ka ga gidan da za ka aje wannan yarinya?' Yusuf dai bai ce uffan ba Gwoggo takaici ya lullube ta ta wurga mai hotunansa ba tare da ta gama kallon ba. Ya mike ya nufi dakinsa ya bude sabon babin tunani, wai yaya zai shawo kan gwoggo ne dan ta kaunaci Fa'iza? Koda yake ya fara hangen gaskiyar Gwaggo, a ina zai aje Fa'iza idan ance an bashi ita? Wannan yana bukatar ya nemi Amiru su yi shawara, idan ma ta kama yaga mahaifin Amiru ne dole ya gani a ba shi aron gida kafin ya kammala ya sami aiki. An yi sallama a hankali Yusuf kafin ya farfado daga tsarin tunaninsa ya amsa Malan Tukur ne, ya dage labule 6 ya kwabe takalmansa ya shiga dakin Yusuf. Nan da nan Yusuf ya sauka daga kan gado ya zauna bisa tabarma yayin da Malam ya zauna kan kujera. Sun gama gaisawa Malam yace "Yusuf ban taba zaton diya mace zata canza maka tsarin rayiwa ba". Ya dan yi shiru Yusuf ya dago kai a murtuke yace, Malan me kuma na yi?' Yace, `An zo an bani labarin wai ka sayar da gonarku wanda ko mahaifiyarka bata sani ba balle ni'. Yusuf yayi jigum, ta faru ta kare, yau ko an gaya ma Gwoggo? Malan inda duk ya san ya dace ya yi masa nasiha iya kokarinsa, sannan ya fiddo takardar gonar ya mikawa Yusuf, yace bana son ko mahaifiyar ka ka yadda taji ka aikata wannan danya danya. Su Malan Yahaya suka kawo ma Malan tsegumin sayar da gonar. Hankalin Malan ya tashi shine ya je ya iske Alhaji Murtala ya nuna bacin ransa yaya za'ai su yi ciniki daga shi sai Yusuf ai bai yiwuwa. To Alhaji na jin nauyin Malan yace a maido masa kudinsa ga takardun gona sayar da wasu shanunsa ya kawo ma Alhaji kudi. A kaila gonar an tabbatas zata yi dubu casa`in da bakwai. Wannan bata sa jikin Yusuf yayi sanyi ba, sai ma ya ji ya sami amsar tunanin matsalolinsa wato tunda Malan ya tabbatas masa cewa zata yi kusan dubu dari, shikenan da an ce an bashi Fa'iza zai zo ya sayar da gonar da fegunan su ya sayi lafiyayyen gida ya zauna da Fa'iza ai dai ba kashewa yayi ba, ran da ya yi na kan shi ya bar wa kannen shi wannan. Haka dai duniya take, a kwana a tashi yau sun sami kimanin wata tara Yusuf da Fa'iza don tsananin naci da kunata kusan kowa ya san Yusufa gidansu Fa'iza. Yanzu dai ga azumi ya karato a matsayin Yusuf ya ga ya dace ace ya kai kayan azumi gidansu Fa'iza don haka ya je dakin Gwoggo Halima ya kanannade ta da maganganun jan ra'ayin hankalin uwa yace, kudi ya ka so dubu shidda za su biya kudin wata jarabawa idan kuma bai biya ba shikenan sai ya maimaita shekarar; hankalin Halima ya tashi adashin 7 da t shiga ta na son ta kula ta yi ma yara dinkin sallalh dole ta je ta amso ta zo ta mikawa Yusuf. пue srejp Ya shiga super market a Zariya yayi ma Fa'iza saye h saye na kayan kwalan zalla wanda yawanci duk 'yan aikin gida mahaifiyar Fa'iza ta rabar mawa. stS EF en emb s Wannan kenan, sauran kwana biyu sallah ya je ya tsare Halima yace, Gwoggo za rmu fara rubuta firojet din ivsy mura kalla idan ba a kashe kudi ba ki ban dubu goma'. Halima ta yi kwal kwal ta ce, "Kai Maitama ban san karya, erina ce kai ne ka taba gaya min wani yaro dan gidan mai awo sun taba yi da za su fita amma dubu daya da dari ditakwas uwar ta nemo rance. Yusuf ya sha mur yace, "To ai sai a bar karatun tunda na zama dan danfara, ko kuma na Te kira maki Awal abokina daga Zari ya ki ji gaskiyar abun, ku /baiku san kullun abubuwa canzavva suke yi ba, yanzu abin ido srda na biya farko shiga ta jami'a wanda zai shigą wannan Boe shekarar sai an linka ma a sadukuriy ind is tuauy isa uaew abHalima tace,Davsean clan wannan, ni dai yanzu ba ni da hanyar kodubu biyu in ba kudin neman auren s5Hassi ba da suka kawo, su na nan dubu goma cif. Ta mike ta je ta kawo ma Yusuf, ya yi sallama da ita, rannan Kano Evsryaskwana, bai cimma Amiru ba domin da shi cikin 'yan elearakiyar baban shi zuwa ummara, don haka da safe ya nufi nene kasuwa ya sai ma Fa'iza wani boyel les mai kyau da takalma. nanuget e Ya isa kofar gidan su Fa'iza ya aika cewa yana son d inganin ta ta aiko ita gaskiya wahalar azumi bazata iya fitowa nennbasya salke aikawa ta yi hakari ta fito ba zai dauki lokacin ta ba sako kawai zai ba ta ya wuce. inisa nutuZata sake korar 'yan aiken mahaifiyarta ta hana, tace ta tashi ta jeob sf67 uh Y S i Ta fito a yamuse shi kuma sai rawar jiki yake kamar zata ba shi rai da latiya, yaca, "Gimbiyar ya wuni, ya azumi?" Ta dan yo murmushi tace, De godiya. Ya tsokano wancan uezance ya koma kan wancan, bai dei sami fuskar Fe izar ba, aa bisa dukkan aiamu azumin na dukanta, ye kare ye mika enemata jakar leda mai walkiya, ta amsa galala taca "me irdaskenan?" Ya dan yi murmushi ya ce, "Wani zanine na yi 8 maki sha'awarsa, shi ne na ce kin kara a kayan sallah" sai sebtatsuke fuska tace, "A gaskiya Yusuf bana son irin haka ka utausyna zaton ban san usilinka ba ne haka nan kuma ban san evan cewa karatu ka ke ba? To wai ina ka ke samun wa'annan sy uakudaden? wenadel h nabhida tw Lan SAq Yusuf bai taba zaton magana irin wannan daga bakin Fa iza ba don haka sai fargaba ya cika shi ya rika samun sili arudani wajen bata amsa, ya cé, "Akwai dan abinda nult mahaifinmu ya bar mana, to shi ne mu ke dan juyawa ni da so newani aminin Babana, to ta nan na ke samunywa annan sbad nkudadensd sel st e eosy uma Fa'iza ta yi masa kuri da idanu nuna alamun bata stebni gamsu ba, sai taca, "Ina son na tabbas maka Yusuf akwai ensney yan mata da yawa a duniya wa'anda abun duniya ke sawа met vsyso namiji sai dai ni ka yi rashin sa'a ba na cikin irin an iswwa annan, illa kadai idan zan so ka zan so ka domin Allah idan zan ki ka zan ki ka domin Allah. Wallahi a kodayaushe Sodaidan ka yi min hidima na kan sami kaj na da tausaya maka, saboda haka don Allah ka dai na irin wannan wahalar". Nan da nan Yusuf ya gyara tsayiwa yace,Yauwa lem Fa'za ai mutun mai tauşayi alamun imani kenan, haka nan eb ob duk abinda ka ke tausaya mawa akwai kauna a zuci illa wasu matsaloli da suka sha gabanki, Wallahi Fa'iza ki ban ahadin kai na fito neman aurenki da yaddar Allah zaki zama mai alfahari da aurena. Haka nan wa'annan'yan hidimomi ebbav da kika ga ina yi maki ba wai don na nuna gwaninta ta ba, eb sva ko bajinta, a'a wa ne ni? Ina dai yi ne don na nuna maki banah Ceya zan iya kamanta maki abinda ake maku a nan gidanku, ayvidan na aurekie s swos nalew sd exi's sy en sinsw Fa'iza ta yi tsit tamkar maganar Yusuf na shigarta zuwa can tace, "To ka je na ji sai ka ban lokaci zan yi ay tuanazarin al'amurana, domin Baba yace ya ba mu wata shidda y sbayan mun kammala makeranta mu ba shi zabinmu, shi ma an zaj yi na shi nazaring enues en snue ebg nabnsisd Loid Da karma-karma da kutsa kutsa Yusuf ya kammala jami'a, Sa'a daya yayi saboda tsananin basirar da Ubangiji Allah ya bashi da ya sha kunye, 5 to ya cinye jarabawar sa tas yadda ake son dalibin kwarai ya ci. Yana ta samun shiga wajen Fa'iza, don haka ko da ta kammala makaranta bai damu ba sosai domin a koda yaushe ba su zama Nigeria suna tare da mahaifinsu ana zagaya duniya har wata shiddan da Babansu ya dibar masu ya cika. Yusuf ya fella hidimar kasa Kwara State sun zaunar da shi a babban birnin wato llorin. Takardu akai akai ya ke ma Fa'iza, wani lokaci ya kan hana cikinsa abinci ya kulle kudin abincinsa ya je Nitel ya yi ma Fa'iza waya, a kullun dai yana yi mata korafin ko ta sami wasikar/shi? Ta kan се `e ta samu' yace "Shi ne ki ka kasa ba ni amsa don kada na ji sanyi?" To a haka Yusuf ya kammaia hidimar kasa a dadafe. Duk abinda ya ke ganin zai farants ran Fa iza 'yan kanana kanana ya sai mata, da zumudin sa da murnarsa ya fara sauka Zariya. Gidansu Awal ya yi tsinki, yana isa Awal na rufe dakinsa zai fita. Awal yace, "Kai muanen Kwara saukar yaushe?" Yace, "Isowar kenan". Awal ya shiga cikin gidansu ya samo wa Yusuf abinci, sai da ya ci ya koshi ya

Chapter 1 of 6