tura mata wata leda da ta
ganta da ita ta ce, "Bisket da chacolate
din nan, na Bintu ne da Aliyu shi kuma
túraren naki ne.
32
IZGILI JAMILA MUHAMMED
Sannan ta ɗauki post din ta ta ajiye
"ta a kusa da ita ta bude ta fito da wata
dalleliyar waya mai shegen kyau daga
gani kuma zatai dan karan tsada sabida
haduwarta, Nokia ce gaskiya ta hadu.
Hadiya ta ce, "Gaskiya mutuniyata
wannan wayar ta hadu karshe. Kuma
daga wa?"
Jana tana daga kwance sai ta lumshe
idanta tana shafa dan gashinta, da gaba
daya tattalin arzikinta yake karewa
akansa tai wani wal da idanunta ta ce.
"Daga wa kuwa? In ba daga
Hubbina ba."
Hadiya ta ce, "Gaskiya ya burgeki
da waya, ana ji da wannan Salim din."
Jana ta ce, "Wallahi kuwa ai duk
cikin samarina babu wanda nake so
kamarsa, wallahi Hadiya in har narasa shi
ban san yadda zanyi ba na san sonsa
IZGILI JAMILA MUHAMMED
mahadin rayuwata ne kin ga in bashi ba
babu rayuwa."
Nan da nan Idanu Jana suka kawo
kwalla ta ci gaba "Har tsoro zuciyata take
bani ganin irin son da take masa ina
sansa har ban san yadda zan kwatanta
miki ba, jiya da ya zo tamkar zai yi kuka
yake gaya min babanshi ya zaɓa
mata 'yar abokin babansa wallahi tun
jiyan har yanzu bana cikin nutsuwa
hankalina a tashe yake dan idan narasa
shi komai yana iya faruwa."
."
masa
Sai hawaye ya wanke mata fuska
tamkar an bude famfo.
Hadiya ta ji waii matsanancin
tausayinta ya kamata, ita dai bata san so
ba dan bata taɓa jinsa ba amma zama da
Jana sarkin soyayya yasa ta fara fahintar
so, abu ne mai dadi amma idan an dace
kuma mai mutukar hadari idan anyi
IZGILI JAMILA MUHAMMED
rashin dace ta koma fahintar rabaka da
abin son ka ba karamin tashin hankali
bane.
Ta matsa a hankali ta dafa kafadar
Jana da take ta sharɓar kuka ji take
tamkar ta tayata, ita ma kwallar ta tarar
mata ta dai daure dan kada ta kara
dagawa Janar hankali ta ce.
"Dan Allah Jana ki dinga daukan
lamarin da sauki kuka ko tunani ba zasu
yi miki magani ba ki dage da addu'a a
yanzu ita ce magani in dai Salim mijin ki
ne to fa labudda sai kin aure shi, idan
kuma ba mijinki bane Allah yasa hakan
shi ne mafi alkhairi kin ji dan Allah Jana
ki sassautawa kanki dan kada ki saka
kanki a wata matsala.
Jana ta ce, "Na ji in Allah ya yarda
zan dage da addu'a har mu ga abinda
Allah zai yi."
t
IZGILI JAMILA MUHAMMED
Hadiya ta yi dariya ta cc, “Ko ke fa
my sister tayi dariya.
Ya yi nisa cikin tunaninsa har bai ji
abinda uwar gida sarautar matan take fadi
ba, ta shafa fuskarsa ta ce, “Wai ni Alhaji
me ke damunka kwana biyu, duk ka
canjamin kana yawan zama shiru kana
dogon tunanin har baka jin me ake cewa
dan Allah idan wani abunene yake
damunka ka tai maka ka gayamin dan
wallahi idan baka gaya min ba ni ma
zaka sani a wani hali.”
Alhaji Mansir Kwangila ya sauke
ajiyar zuciya ya ce, "Babu abinda yake
damuna Zalifa kawai dai ina wani ɗan
nazari ne amma karki saka komai a
ranki."
Ta kalle shi kawai sai kuma ta mike
da sauri zata bar falon, ya yi saurin
IZGILI JAMILA MUHAMMED
janyota da karfi ta fado jikinsa please
Zalifa baki yarda da abinda nace ba ko, to
ki kwantarmin da hankalinki ba wani abin
tashin hankali bane amma ba zan gaya
miki shi yanzu ba sai dai na miki
alkawari da zarar na gama bincike zaki ji
komai."
Ta yi sauri sauke ajiyar zuciya ta ce,
"To Allah ya mu ji alheri.'
"
Ya ce "Alherin ma za ku ji”
Ta ce, "Shi muke fatan ji a duk inda
muke"
Ya ce, "To yanzu hankalinki sai ya
kwanta da har za ai min fushi dan kawai
ki sani a uku.”
"
Ta saki wata irin dariya mai kara
mata kyau ta ce, "To Ai ban ji dalilin
sauyawartaka ba a 'yan kwanan kin nan
ka ga kuwa hankalin nawa bai kwanta ba
zai dai kwanta.
37
IZGILI JAMILA MUHAMMED
Ya ce, "Tun da na ce zan gaya miki
to zan gaya miki da zarar lokaci ya yi ta
cc, "Allah ya nuna mana lokacin nan. "
Ya ce, "Amin"
Ta ce, "To ta so mu je dinning dan
abinci ya dade da kammaluwa kai kawai
yake jira."
Ya mika mata hannunsa wai ta
tashe shi ta ce, “Kaima kasan ba zan iya
ba in ba so kake ai haihuwar guzuma ba
ɗa kwance uwa kwance yadda kake
ɗinnan kace in dɗaga ka, kai ma kasan ba
zan iya ba."
Ya tashi yana dariya ya ce,
"Laifinwa bake kike dirkamin abincin da
zan karuba na zata santi kike tun da banji
kina complai din ina sakar miki nauyi ba,
ya karashe maganar yana daga mata gira.
Ta yi dariya tana faɗin Alhaji Kafa
girma."
38
IZGILI
WHY JAMILA MUHAMMED
Ya ce, To bara in gama cin abinci
sai ki yi bayanin girman da na yi."
Suka yi dariya.
****
Yau kimanin sati uku ke nan yana
yin zuwa na musamman domin ya san
shin ita din wacece so yake ya wani abu
game da ita yana so ya san gidansu,
amma shiru kake ji babu ita babu
labarinta jiya akan idansa aka shiga
makarantartasu kuma yana nan aka ta shi
ya dinga baza ido ko zai ganta amma
komai irin hijabinta bai gani ba, gaba
daya kansa ya dau chaji to me yasa bata
zuwa makarantar a yan kwanakin nan ya
rasa wanda zai tanbaya labarinta to yau
din ma haka ya gama zagayanshi daga
farkon titi na koki har karshensa, amma
duka baba dantela dva va shiga
damuwa.
IZGILI JAMILA MUHAMMED
To ko dai alhaji umar zai samu ne
akan maganar gaskiya yana san sanin
wani abu daya danganceta dai-dai nan ya
ji wayarsa tana ringin ya dauka Alhaji
Umar ne ya dauka bayan sun gaisa ya ce,
"Kamar kasan yanzu nake tunanin
kiranka sai kuma ga shi ka ri gani alhaji
Umar mai akwai ya yi dariya ya ce,
"Daman na san zaka neme ni dan ka ji ya
muka yi da manajan ko?"
Alhaji Mansir kwangila ya ce, "Ni
ba dan wannan ba, muhimmiyar maganar
ce dani kana gida ne? Zan zo
99
Alhaji Umar yai dariya ya ce,
"Maganarce ta ruɗaka har ka manta ina
Katsina. "
Alhaji Mansir ya dafa kai gaba daya
ya manta abokinnasa baya nan tun jiya
yana ta dukko ɗakin kara. Ya ce, “Ka ga
IZGILI JAMILA MUHAMMED
naranta gaba daya yanzu dai sai ka dawo
ke nan. "
Alhaji Umar ya ce, "To ka gayamin
mana ko bata waya ba ce maganar 53 .
Alhaji mansir ya ce, "Bata waya
bace sai dai kawai idan Allah ya dawo da
kai lafiya, nan suka shiga maganar
kwangilar da shi Alhaji Umar din yaje
nemar musu a gurin gwammanan Katsi
nan kuma da dukkan alamu zasu samu.
******
Kwance yake cikin bahon wanka
kamshin turarukan wankan suna ratsa shi
yana busa tabarsa cikin gwanancewa sai
da yaji ruwan ya huce sannan ya zubar
dashi ya sake sabo, ya daɗe yana cuɗa
jikinsa tamkar mai shirin canja fata
sannan ya dauko wani dan guntun tawul
ya daura a kugunsa ya dau wani kuma
yana goge kanshi hade da jikinsa.
41
IZGILI JAMILA MUHAMMED
Ya tsaya gaban tangamemen
madubin dake manne jikin bango toilet
din wanda kake ganin tun daga kafafunka
har kanka gefensa kuwa wata 'yar
durowace wadda samanta yake sheke da
turarukan wanka sabulan wanka dana
hannu, dana kai, dana kafa, tamkar
kantin sai dasu, su man baki turarukan
baki gasu nan dai burjik ya rataya ɗan
karamin tawul din gurin da suke jajjere
tamkar akantin sai dasu yake gaban
dirowar ya ɗauko wani mooth freshner ya
kuskure bakinsa sai da yai amfani da
wajen kala biyar kuma kowacce da
kamfaninta da kuma kamaninta.
Daga farshe kuma ya dauko wani
dogon turare ya ware bakinsa ya dinga
fesawa ya direshi ya dauko mansa na ka
shi na dore ya shafa sannan ya ɗauko
man tafin hann shi ma na kamfanin dore
42
IZGILI JAMILA MUHAMMED
dinne ya shafa, ya ɗauko turaren gaɓa
gaɓa duk set din dore dinne dan shi yana
aiki da duk kayan kamfanin tun yana
germany har kyauta kamfanin sukai
masa, saboda aiki da kayansu da yake yi.
Ya dauki kum ya yiwa sumarsa
sannan ya ɗauko kalolin mangashi ya
shafewa ya shafawa wannan kyakkyawar
sumar ta shi irin ta asalin larabawa baka
siɗik da ita mai taushi gami da santsi ya
ɗauki wani turare wanda kuɗin turaren
kawai jarin wani talakanne. Yana fesawa
kan nan da nan ya kara kaɗannaɗewa
tamkar yanda sloon suke cirewa mata
waɗan nan rabubin haka gashin ya
kanannade.
Yana fitowa ya ji enter comm din
gidan tana kara tabbacin yana da bako ya
kalli agogon dake girke a saman durowar
dake gefen lafiyayyan kuma kayataccen
43
IZGILI JAMILA MUHAMMED
bed dinshi wanda ya ji wata irin
lumtsumemiyar katifar leda da kuma
wani datsetstsen bed sheet karfe biyar da
minti ashirin to ko waye yake shirin shiga
rayuwarsa ya dan saki gajeran tsaki gami
da cewa koma waye sai na gama abinda
nake yi ya karasa gurin wata irin wardrop
wadda ba zaka taɓa cewa wardrop bace
saboda tana like a a jikin bango kuma.
kalarta ruwan madara ce sai ta saje da
fentin dakin saboda shi ma ruwan madara
ne, kuma a like take tamkar bangon yana
budeta yai tsaye gaban jerin kayannashi
wanda kowanne dá gurinsa gurin
kananun kaya daban haka suit gasu nan
ararrataye babu kalar da babu ya rike
kugunsa da hanayansa biyu yana bin
kayan da kallo dan ya rasa wanda zai
saka, can dai ya dauko wata fitled din T
shirt fara ce tas ya saka ta kamashi ya
44
L
IZGILI JAMILA MUHAMMED
fito masa kirarsa ta cikakken namiji a
gaban rigar an subutu hand some guy,
rubutun an yi shi da wata kala mai sheke
tamkar ruwan kwai.
Ya sa ka stripes brown ya dɗauko
turaran jiki ya saka ya yi kala biyar ya
dire ya dauko wayoyinsa tare da jaridar
weekly trust ya fito kayatccen falon
nashi har yanzu ma buga kofar bai gaji
ba, bai kuma yi zuciya yatafi ba. Ya ajiye
jaridar tare da wayoyin nashi kan center
table ya nufi farij dinsa ya dauko coke ya
ɓinci ni bakinsa ya daga sai da ya shanye
sannan ya jefar da gwangwani. Sanyi ya
ratsashi ya karasa bakin kofar ya bude
kofar.
Katum Farida Saraki ta baiyana fuskarta
cike da takaicin irin wulakancin da
wannan mutumin yake mata, ta kai minti
hamsin a wurin nan kuma ta san yana jin
45
IZGILI JAMILA MUHAMMED
knoking din da tun dazu take ta ſaman yi
amma saboda dan karan wulakancinsa sai
yanzu sannan zai buɗde mata, duk
takaicinsa da haushinsa ya isheta fadi
take a zuciyarta in dai ya bude sai ta núna
masa damuwarta da ɓacin ranta na irin
wulakancin da yai y mata amma abin
mamakin shi ne yana budewa tana yin ido
budu da shi sai ta ji wani irin farin ciki ya
cika mata zuciya tai tsalle ta dane shi shi
ma riketan ya yi yana kiss din bakinta ai
take tamkar zata sume saboda santsen
harshinsa da wani irin fitinannan kamshi
da yake fita daga bakin mai saka mutum a
wani yanayin.
Sun kai kimanin minti a shirin
atsaye abakin kofar suna ta ya mutsa
junansu suna cakudawa, can da abin ya
girmama sai ya maida kofar ya ya ɗan
danna mata key ya rungumeta ya cika
46.
IZGILI JAMILA MUHAMMED
hannunsa da albarkatun kirjinta su kai
bedroom dinsa.
Inna Lariya ta shigo dakin da kofin
silba a hannunta ta dire shi gami da zama
ta ce, "Hadiya ki tashi ga fura malam ya
shigo miki da ita."
Hadiya da take kodundune akan
yalolowar katifarta tai magana daga
kudundunen da take tace, "Inna na
koshi."
Inna ta ce, "Ai kuwa baki isa ba kin
taɓa jin inda aka warke daga cuta alhalin
ba ashan magani, ba kuma a cin abinci
saboda tsabar gardama da kafiya irin naki
to tunda nadama furar sai kin shata, idan`
ma zaki samawa kanki lafiya ki ta shi to
ki tashi dan wallahi sai kin sha, kin kuma
sha sha mu gani tunda ga shi an sami
kudi an sayo miki."
47
IZGILI JAMILA MUHAMMED
Hadiya ta ture abin rufarta ta tashi
zaune ji take kanta tamkar zai tsage
saboda ciwon da yake yi mata ga kuma
matsanancin zazzabi. Ta dauki furar
tunda ta ji Inna ta rantse ta san dole ne ta
shata ta fara sha tana yamutse fuska duk
santa da kaunarta da furar ji ta yi tamkar
maɗaci take sha tana yin kurɓa ɗaya biyu
ta dire kofin ji take tamkar zata yi amai,
Inna ta saka mata manyan idanuwanta ai
babu ariziki ta dauki kofin dan ta san
ma'anar kallon.
Haka ta dinga daurewa tana sha sai
da ta sha rabi sannan ta kalli Innar dan
taga a wana yanayi take, da taga bata
nuna komai ba sai ta a jiye ta ɓare
magungunan ta bata ta karɓa ta ce, “Dake
wata ce, ai da sai ki bari sai maganin da
furar da kika sha sun fada miki sannan ki
kwanta."
IZGILI JAMILA MUHAMMED
Hadiya ta hadiye maganin nan da
kyar ta dauki mayafinta ta dukunkune a
cikinsa amma bata kwanta ba, dai-dai nan
su ka ji sallama Jana Inna ta dauki kofin
ta fita tana amsa mata sallama.
Jana suka gaisa da Inna, jana tana
tambayar mai jiki Inna ta ce, "Da sauki
tana ciki ki karasa."
meJana ta shiga ɗakin ta zauna ta kalli
Hadiya cikin tausayawa ta ce, "Sannu
Hadiya."
Hadiya ta ce "Yauwa."
Jana ta ce, "Ya jikin naki.?"
Ta ce, "Da sauki.
Jana ta ce, "Iya ta ce, a karayi miki
sannu.'
Hadiya ta ce, "Ina amsawa."
Jana ta ce, "Habib ma yana duba ki
ya ce, ya na miki sannu.'
Ta ce, "Ina amsawa."
49
"
IZGILI JAMILA MUHAMMED
Haka suka dinga yin hirar yan
makaranta Islamiya da boko da yake duk
ajinsu daya tana gaya mata wadanda suka
ce ai mata sannu, saboda basu sami
damar zuwa dubata ba, dan gaskiya
Hadiya tana da farin jinin mutane da
wuya ta zauna a guri ba a so ta ba, ba dan
komai za a so ta, dan kyanta dan can din din ita
kyakkyawa ce ta ajin farko kuma tana da
san mutane tana da mutukar fara'a in dai
ta sanka in bata sanka bane tana da wuyar
lamari.
Alhaji Mansir ya dauki lemon
Edotic din da mai dakinsa Hajiya Zalifa
ta tsiyaya mai ya kurɓa gami da daukan
remote control ya rage sautin
tangamemiyar T. b plasman dake like
jikin bango girmanta ya shahara tamkar
mutanan jiki zasu fito ya kalli gefensa
IZGILI JAMILA MUHAMMED
inda Hajiya Zalifa take dan kishingiɗe
kan tuntum tana cin Tufa suna kuma ‘yar
hira.
Ta zuba kwalliya tamkar mai zuwa
fadar shugaban kasa, daman gata mai
kyau duk mptsin da tai wani fitinan nan
kamshi ne yake tashi, Alhaji Mansir ya ci
gaba da kallanta. Gaskiya yana san
matarsa yana kaunarta ko dan gayunta
sam bata tsufa tamkar yanzu aka kawo
masa ita gidansa shi yasa yai ta ganin
bakin danginsa da suke damunsa da
zancan aure yanzu sun daina, ya riga
yasan Zalifa ta mallake zuciyarsa babu
sauran gurin da zai saka wata ‘ya mace,
ya san ba zai iya hada daki da wata
macen ba dan yadda yake santa yake san
farin cikinta ba zai so damuwarta ba ita
kuma a duk duniya babu abinda ta tsana
sama da kishiya bata santa kwata-kwata
51
IZGILI JAMILA MUHAMMED
.
tana kishi da abinda take so tana bashi
kulawa sosai tamkar wani jariri haka take
tattalinsa tun a farkon auransu har zuwa
yanzu.
Yau kimanin shekara talatin da
takwas ke nàn da yin aurensu amma bata
taɓa ɓata masa rai ba, tana sani ba, sai dai
a ajizanci irin na dan adam, tana sonsa
tana kyautata masa, tana san 'yan
uwansa, tana kyautata musu, tana sansu.
so na gaskiya, Allah mai hikima ne da ya
ce, muddin mutum yai sa'ar mace ta gari
lallai rabin imaninsa ya cika, sai ya
kyautata aiyukansa, dan ya samu rabauta,
ranar gobe kiyama, gaskiya mace ta gari
jin dadin namijin duniya, mace tagari ita
ce, silar wanzar da zaman lafiya gaba
daya ya shagala da kallonta yana fasalto
abubuwan alkhairinta gaskiya duk iya
zamansa da ita bai taɓa ganin wani abun
52
IZGILI JAMILA MUHAMMED
assha kona Allah wadai data taɓa yiwa
wani, wani abun narashin kyautatawa ko
zamanin da 'yan uwansa da mahaifiyarsa
suka saka mata karan tsana.
Can hajiya Zaliya ta kula da
hankalin Alhajin baya kanta dan sai
magana take yi masa amma hankalinsa
yana wani wajen bai ji ta ba ta dago dan
taga mai ya ke yi sai taga ya zuba mata
ido ashe tun dazu ita yake kallo ta mike
zaune daga kishingiɗar da ta yi ta kira
sunansa, yai saurin sauke ajiyar zuciya ya
ce, "Na'am'
"
Ta matso kusa da shi har sunajin
numfashin juna, ta saisaita muryarta tana
wasa da zagayayyen gashin bakinsa ta ce,
"Alhajina wai ni lafiya? Duk fa 'yan
kwanakin nan haka kake kafiya yawan
shiru da tunani.
"
53
IZGILL JAMILA MUHAMMED
Ya sauke ajiyar zuciya ya ce, "Akan
dai zancan nan da mu ka yi dake ne
kwanaki, to wallahi yanzu abin ya dame
ni sosai so nake in zaɓa masa kawai sai
dai ince masa rana kaza dan nagaji da
wannan shashancin banzar da yake yi.
Dai dai nan wayarsa dake gefensa ta
ɗauki ringin yana duba wayar yaga my
son ya ce, “Kin ganshi ma ya danna ok ya
fara maganar sosai da suka dan daɗe
sannan ya mikawa mominsa tana yi masa
fadan yaki zuwa ko ya makale Abuja.
Ya ce, "Aiyuka ne Momi su kai min
yawa amma insha Allahu zan zo karshen
wannan satin.
Ta ce, "Ka dai faɗa ne.
99
Sun dade suna magana sannan ta
kashe wayar ta dubi Alhajin ta ce, "Dan
Allah Alhaji ka sassautawa ranka ka
daina yawan tunanin nan kar wani ciwo
54
IZGILI JAMILA MUHAMMED
ya kamaka kabi komai a hankali dan
Allah.
Ya yi dariya ya ce, "To ranki ya
dade za'a yi yanda kike so gaba daya
suka yi dariya."
NIGHT CLUB
Club din cike yake makil da ‘yan
kosassun Abuja ‘ya'yan manya Club din
yai mutukar tsaruwa tamkar a turai, zaka
yi mamaki ainun da man akwai club
kamar wannan a Nigeria saboda yadda
ake zuba lalata tamkar a garin nasara,
asarar duniya babu abinda ketashi sai
wani tattausan Music mai ratsa kwanya
kowa sai harkokinsa yake
kwanciyar hankali wasu gurin shaye
shayensu su kafi kauri yayinda wasu
gurin rawa suka karkata dai-dai nan
Hisham Mansir kwangila ya baiyana gaba
ɗaya samarin gurin suka ruɗe da ihu
cikin
55
IZGILI JAMILA MUHAMMED
wadanda suke kusa suka dinga
rungumarsa ya yinda wadanda suke nesa
suke yi masa fito suna fadin Hey hand
some.
Cikin takunsa na kasaita gami da
shariya yake ɗaga musu yatsansa biyu bai
saurari ko ina ba sai can wata kujera ta
musamman yana zama Joh mai aiki gurin
ya russuna cikin girmamawa ya ce,
"Yallaai barka da zuwa.'
Cikin kallon nasa na ka'ida ya
kalle shi ya ce, Cikin wata daɗɗan
muryarsa "Guiness masu sanyi zaka
kawo."
"
Cikin sauri ya ce, "An gama oga.
Ya kishingida ya daga daradaran
kyawawan idanunsa yana bin club din da
kallo ya ajiye wayoyinsa akan table ya
fito da kwalin sigarinshi daga aljihun ya
56
IZGILI JAMILA MUHAMMED
mannata abaki ya dauko lighter ya kunna
yana bulbular da hayakin.
Nan take ya haɗa dan karamin
gajimare cikin kwarewa yake fesar da
hayakin tun shigowarsa. Hankalin 'yan
matan gurin ya yo kansa sai shawagi suke
ta gabansa ko da Allah zaisa ya kyasa,
kowacce so take taga ta burgeshi tana so
ta samu shiga a ce yau ya yi mu'amala da
ita koda sau daya ne, dan ta san kudin da
zai shaka mata ba kaɗan bane, wasu
kuwa so suke ya kula su ko bai basu
komai ba, ai abun burgewarsu ne
kyakkyawa na bugawa a media kamarsa
ya kulasu, to su abin alfaharinsu ne
musliki dan wulakancin tabar hannunsa
ta fisu daraja, a gurinsa, dan shi ko da zai
mutu saboda bukatar mace in ba kin
isaba kin kai kin kawo wajen haɗuwa
gami da aji ba, to ko kallanki ba zai yi ba,
57
IZGILL JAMILA MUHAMMED
balle har ya hada jikinsa da na ki dan shi
ko cikin mata ba kowace kwashi kwaraf
yake kulawa ba, sai ya tabbatar kina da
abin kallon sannan zai kalla shi yasa
wasu mazan abokansa suke ce masa ba
kai kake kallonsu ba, kai ake kallo.
Ya lumshi idansa yana jin wani
yanayi mai dadi can idanunsa suka kai
filin, rawar nan idansa ya hasko masa
wata yarinya sai juyi take mai ban
sha’awa ya kura mata ido yana kallanta,
sanye take cikin wite yar bingilar riga
wadda gaba daya cillyoyinia, awaje suke
rigar kuwa bata da hannu gaban rigar anyi
mata gidan bireziya mamanta rabi duk a
waje, suke tana sanye da wasu dogayen,
takalma wanda suka dace dashigart
kanta yasha wata mici micin kalaba
gashin kanti, fara ce, tas, kunnuwanta
sanye da dogayen yari gaba daya ta gama
58
IZGILI JAMILA MUHAMMED
tsuma shi ta yanda take sarrafa hips dinta
tana takawa cikin aji dai-ɗai nan Joh ya
dire masa kwalaban sassanyar agabansa
da ya jerosu akaǹ\ wani dan madaidaicin
faranti, da kuma wasu kananan kofuna na
karau, ya saka opener ya buɗe masa ya
zuba masa gami da dan rusunawa ya ce,
"Oga ga shi nan."
Hisham ya dauko kofin batare da ya
dauke idanuwansa a gurinba ya ci gaba
da tultulawa tumbinsa ruwan barasar yana
wani kasa-kasa da marayun idanuwansa
yana kare mata kallo, tamkar ance mata
juyo sai ta hango mai tsada sunan da
yawancin 'yan matan suke faɗa masa ya
wani dalalo mata waɗannan fitinannun
idanuwannan nasa. Sai ta ji wani irin
matsanancin farin ciki ya kamata ta san
ma'anar kallon cak ta tsaya da juyin da
"
59
IZGILI JAMILA MUHAMMED
take yi kuma ta fito daga filin cikin taku
mai jan hankali ta baro gurin rawar.
Ta kara so gurinsa tana zuwa taja
kujera dake gefensa ta zauna ta ce, cikin
harshen turanci ta ce, “Barka da dare
hand some cikin kallonsa na isgilanci ya
dage gira yana dallareta da wani shi'umin
kallo cikin muryar kasaita ya ce, “Ke ma
haka."
Ta dauki daya kofin ta zuba itama
ta fara kwararawa 'yan hanjinta gaskiya
gaskiya kyakkyawa ce duk da dai baba
bahaushiya bace yare ce, ya ce, "Me
sunanki.?"
Ta danyi dariya ta ce, kudurat ya
ce, "Amma yau kika fara zuwa nan dan
ban sanki ba.'
biyu."
Ta ce, "Wannan shi ne zuwa nan na
Ya ce, "Kina rakiya.?"
IZGILI
OFREADGES
JAMILA MUHAMMED
fara."
Ta ce, "Kabana yi, ai akanka sai na
27
Ya ce, "OK" ya ci gaba da dadɗaar
abarsa sai da ya shanye kwalabe uku ita
kuma kwalaba tasha ya yafito Joh ya taho
da sauri ya dantso kudi ya bashi ya ce,
"Duk wanda yasha ga kudinsa nan idan
kuma da ciko sai mun badu."
99
Joh ya dinga godiya tamkar zai ari
bakin Hisham. Ya juya ga Kudurat da
giyar ta fara bugarwa ya ware hannun
nasa ya ce, "Come on my baby."
Ckin wani irin hali slow ta karasa
tana kicin kicin sabule 'yar guntuwar
rigarta na wasu surutai irin na wadda giya
ta fara aiki, yai saurin rungumeta gami da
rike mata hannu, ya rada mata a kunne ba
anan zaki cire ba sai mun je gida, kin ji
baby ta Infe inse yo kwashe
wayoyinsa yai hanyar barin club din
IZGILI JAMILA MUHAMMED
samari suka dinga cewa Good night
handsome guy, ya kuma daga musu
yatsansa biyu ya shiga rantsatstsiyar
motarsa ya bar club din.
******
Hadiya ce ke kokarin saka safarta
sauri take yi ta shirya kada uwar haiyatar
ta zo ta haiyaceta.
Sanye take da kayan makarantar
‘yammata ta saka kayan sun karɓeta
komai ta saka sai sun karɓeta ta nannade
himilin gashinta cikin wani tabkeken
ribon sai ta yi ɗaurin mai tuntu sai kace
mai acuci maza.
Inna taɗaga labulen hannunta dauke
da dankaramin kofi mai dauke da kunun
tsamiya sai tururuwa yake, yasha lemon
tsami ta mika mata ta ce, "Maza ki kurɓe
Wannan ko aa tsaitsaya nene ke da
arayuwarki baki san cin abinci da wuri
IZGILI JAMILA MUHAMMED
wai ku 'yan boko ko? To ko su ma 'yan -
bokon ma wasu ne masu ka idoji wasu
"
kuwa sak suke."
'
Hadiya ta karɓi kunun tana ta
kukkurɓa. Jana ce, ta kwaɗo sallama
Inna ta amsa ta shigo ita ma sanye take da
kayan makarantar dan hijabin nan ɓigil
iya kugu.
Hadiya ta ce, "To uwar haiyata to ai
kya jira ni in gama karyawa tu kunna.'
"
Jana ta samu gurin zama tana gaida
Inna Inna ta ce, "Ya mutan gidan?"
Jana ta ce, "Lafiya kalau."
Inna ta fita jimawa kaɗan ta dawo
hannunta dauke da wani kofi ta mika
Jana.
Jana ta amsa ta ce, “daman kuwa
wallahi ban karya ba dan yau iya
dumame kawai ta yi bata dama koko ba
saboda jiya ba wanda ya ci tuwan shiyasa
63
IZGILI JAMILA MUHAMMED
yau ta ce, baza ta dama kokon ba duk
wanda baya cin tuwon ya barshi cikinsa.
Jana ta shanye kunun tas gaskiya
Inna Lariya ta iya girki gata da masifar
tsafta 'ya'yanta ma agurinta suka dauko
tsaftar ta dan Hadiya tasha karbar
kyaututtuka ba daya ba ba biyu ba, na
dalibar da tafi kowa ladabi da tsafta.
Hadiya ta fita da kofunan ta ce,
"Wai ni dan Allah Jana mai yasa bakya
jin magana ne.?"
Jana ta dallaro mata wata shegiyar
harara ta ce, "Rashin jin maganar me na
yi? Uwar iya yi.
"
A
Hadiya ta kai kofin can gefen tsakar
gidansu Inda Innar take yin girki ta dawo
- ta sako hijabinta. Shi ma babbane da
kadan ake hango kafarta sannan ta saka
nikaf dinta, suka yiwa Inna Sallama tayi
musu fatan dawowa lafiya suna fitowa
64
IZGILI JAMILA MUHAMMED
Jana ta ce, “Uwar fi'ili fadi ina jinki ki
gayan abin da na yi, na rasa jin maganar
da na yi?'
Ta cikin nikaf dinta take magana ta
ce, "Ta yanda naga kinsha wannan make
up din tamkar mai shirin zuwa party."
Jana ta dallara mata harara ta ce,
"Au! Ke ki na zatan wannan horan da
suke na yiwa mutum bulala da cewar ka
goge kwalliyar da farin hijibinka zai
razana ni ne, har in daina kwalliya to in
ma da kina tunanin haka to ki daina dan
wallahi in dai ba adaina powder a duniya
ba, to har tsofana sai kin ganni da
kwalliya."
Hadiya ta saki dariya ta ce, "NI ban
taɓa ganin sahibul kwalliya ba kamar ki,
ke ciwo indai ba wanda za a kwantar a
tayar ba to bafa zai hanaki yin kwalliya
ba."
65
=
IZGILI JAMILA MUHAMMED
Jana ta ce, "Ita ce cikar mace, ba ki
zauna a kasa banbance fuskar namijin a
kasa gane taki
****
Wayarsa dake ajive kan yar
durowar gefen gadance take a Taman
burari bai sanya akai ya manta bai kashe
ta ba, duk karar ta dame shi can ya dan
dago ya dauka ya katse, ya maida kansa
suka ci gaba da sheɗanar da suke yi, shi
da ‘yammatansa.
Ya yi nisa cikin abinda yake yi na
sheke ayarsu kwatsam ya sake jin kiran
ya shigo cikin magagi irin na wanda ya
fita daga cikin duniyar mu ya suri
wayarsa zai kashe can idanunsa ya hango
masa tamkar daddy na ya gani da sauri ya
ture Farida saraki ya mike ya yo falo
yana amsa wayar.
66
IZGILI JAMILA MUHAMMED
Alhaji Mansir kwangila ya ce; "Ka
bude min kofa gani a bakin kofa."
Cikin matsananciyar kidima ya ce,
"Daddy kana bakin kofa fa kace? Yaushe
ka shigo garin.?"
Ya ce, "Yau ko in ce ma yanzu,
idan kuma kana mamaki ne to ka bude
mana.
"
Ai da sauri Hisham ya cillar da
wayarsa yai bedroom dinsa da gudu
Farida Saraki da Kudurat zaune 'yam
matansa da yake ji dasu dan duk gaba
dayansu ba baya ba, suna iyawa dashi.
Suna kwance akan gado haihuwar
uwarsu da sauri ya daka musu tsawa ya
ce, “Maza ku barmin gidana ga Daddy na
nan ya zo."
Cikin sauri ya zurma