Share this page
9 / 9
fita ita da Ibtihal. ******** Ahmad kam Kai tsaye gida ya nufa, yayiwa Sadeeq waya su hadu gida, cikin kankanin lokaci suka isa gida, rungume yaron yayi Imaan da Arif suka bisa baya da ido Arif yake bin gidan yace "Uncle pls take us home, Aunty nacan tana kuka, kuma Ammi zata neme mu ". "ae baku da gidan da yafi nan, so u better come inside Boy,i will take u later ". tun daga parlo Umma tace "ina ka samu yara? "ganin tsantsar kamarsa da yaron dake binsa baya, sai kuma wanda ya kwantar a chair yasa gabanta mugun faduwa dan gani takeyi kamar Ahmad ne aka maido mata yana jariri ta kuma cewa "da kai nake malam ". Granny ta fito da sauri tace "la ba shakka da gani wadannan sune jikoki na wallahi ,yaran Janna ne " Hararan kasan ido Umma tabi kaka dashi, da sauri Dr Sadeeq ya shigo da gaggawa ya soma duba yaran cikin ikon Allah ya karbi numfashi gwaje gwaje yaci gaba dayi masa bayan ya gama duba results yace "My God, duka case dinku iri daya he is Asthmatic fa ga ciwan zuciya " Zaro ido Ahmad yayi yace "subuhanallah, Allah mai juya Al'amari yacce yaso" Kallon Umma yayi yace "ga yara na nan, ko wannan kadai ya isa ki gane jini nane su " Sadeeq ya kama Arif yace "Boy what's ur name " "am Faruq (Arif), and my twin is Ahmad (Anif). "Umma na karbo yara na, kuma bazan mayar dasu ba, lokaci yayi da zasu zauna gidan Ubansu suma "yana fadin haka ya janye yaran ya wuce dakin sa. ******** A gate suka hadu da motar su Ammi Sun iso da yake babu nisa tsaka ninsu da gudu Jannat ta rungume Ammi tana kuka kamar zata sike tace "Ammi ya rabani dasu Allah zai iya barin garin dasu, nikam bazan bar masa ba ". "shine kikewa kuka haka?, babu abunda zai sami yaranki, kiyi shiru kada ki tadawa Momy hankali kinji, zamu karbar maki yaran ki "gyada kai tayi tana sharar hawaye kafin suka shiga cikin gidan a parlo suka samesu harda Hanan dake zaman jiransu. Tun kafin su iso Sawam ya kira Daddy ya fada masa me yake faruwa. Sosai Hanan taji tausayin Jannat ganin lokaci daya har rama tayi saboda tashin hankali tace "dan Allah kiyi hakuri, wallahi Yaya na yana sonki yana kuma son yaran sa kullun kune a mafarkinsa dukda besan me kika haifa ba, nasan bazai taba cutar dasu ba ,nice shaidar haka saboda ke yasa yake har yanzu beyi aure ba yana zaman jiranki, a ta dalilinki yasa na fasa auransa ,dalilin fasa auran kuwa shine tun lokacin da kuka rabu ya kasa kwanciyar hankali kullun cikin ciwo yake da akace ya aure ni mamadinki a lokacin sai ciwansa ya kara tsanan ta, abokinsa ya sadaukar da komai nasa don ceto rayuwar sa yaje ya samu Granny yace ta dubi girman Allah ta yarda ranar auran mu da Ahmad a daura dashi saboda tabbas idan aka aurawa Ahmad ni rayuwarsa zata kara tabarbarewa kuma zamu iya rasa shi, ita kaka tace su bari zata fara yin shawara dani lokacin data Kira ni na karbi auran Sadeeq ne bawai don bana son Ahmad ba a'a nayi ne don ceton rayuwar sa, saboda tsananin son da nake masa yasa na sadaukar da komai nawa dan nema masa farin cikin sa a ko ina, nayi kuka hankali na ya tashi amman na daure na karbi auran Sadeeq wanda yanzu muke da y'a daya, na tabbata har gobe yana sonki kuma dan Allah ki yarda da auren yaya na ku rike yaranku, acan yaranki zafi samun y'anci " [7/1, 1:38 PM] Maryam Maji Dad'i: "Kira mun shi, ya zai raba uwa da yaran ta banda sakarci "Daddy ya fada. Mikewa Umma tayi ta shiga dakin Ahmad ganinsa rike da yaran yasa ta jefa masa mugun kallo tace "inka ga dama ana jiran ka parlo "ta juya tabar dakin parlon ta dawo inda ta samu Granny a wurin bataji dadin ganin ta ba dan tasan dole ta tayar da wani rigiman, Ahmad ya fito kanshi kasa ya duba gaban Daddy in a cool voice yace "gani Daddy " "waikai meke damunka?, za zaka dauke mata yara?,bayan kasan dole sai an nemi sulhu, Inna ta yanke hukunci kaje ka dauko yaran Yanzu zamuje gidan"Daddy ya fada. Bata rai Umma tayi daukar ta fada zasuyi masa sai taji wani sabon zancen tace "yo muje kuma mu dauko me?, ni dai dana bazai auri mawakiya ba gaskiya " "Allah dai ya tsine halinki Hadiza to ina ruwanki?, wallahi y'ay'a na bazasuyi zaman agolanci ba in bakyaso ta shigo ke saiki fita, ke yau harda sadaki zamu fita, ni dai ba ruwa na, mata sai bakin hali, ku tashi muje ni "yaran Ahmad ya dauko suka shiga mota shike driving daya hada ido da Umma ta mirrow saita maka masa harara har Suka isa gidan, iso sukasa akayi masu, har babban parlon Alhaji Abdullahi aka shiga dasu, sosai Suka samu karbuwa kafin ya fito tare da su Inna ya fito turus suka tsaya suna kallan kallo, Inna tace "na shiga Ukku ni maryama Binta dama kina da rai "sai ta fara matsar kwallah, Granny ta matsa kusa da ita tace "maryama muna gari daya bamu haduba tsawon shekaru wayyo ni, ashe ina da rabon kara ganin y'ar uwa ta " Sake da baki duk mutan parlon ke kallonsu. Tsaki Inna taja tace "Allah dai ya tsinewa y'an sa ido, to binta dai kawar wasa tace zumunci na kusa balle a rabamu, mutum sai yaci kansa wallahi ". "ke rabu dasu, aeni na dawo daga rakiyar su wallahi, kilama da gangan suka ki hadamu, saboda munahincin su ni dai ba ruwa na kuma gashi dai mun hadu ae " Hannu Abba yaba Daddy yace "barka da zuwa Alhaji Aliyu, ashe abunma dukna gida ne " "barka kadai Alhaji Abdullahi "ashe Daddy da Abba abokai ne sosai aeki ne ya raba su. Zama sukayi kafin ya aeka aka kira Jannat, hijab ne har kasa jikin ta daka kalli fuskarta zaka san Tasha kuka harta gaji, yaran ta na ganinta suka ruga zuwa gare ta, rungume su tayi itama tana sakin murmushi kafin Suka karaso ta zauna, sai kallon ta Ahmad yake yi, suna hada ido ta murguda masa baki. "ni dai ba wani dogon surutu bani so yara na suyi agolanci, Maryama nazo karbar auran wancan yarinyar ne ga jika na Amadu gashi nan " "to duka ae naki ne, bar gantalallah a daura kawai ku tafi kafin ta sake daukar magana " Turo baki Jannat tayi tana hararen Inna. Kallonsu Sulaiman yayi cike da takaici yace" but Faruq wants marry Jannat since ". "ka dai zagi uwarka gata nan "Granny ta fada. D'an taboshi Faruq yayi yace "what's that pls, ka barsu inaga hakan shine masalaha kuma indai shine harga Allah na hakura zuciya daya kuma na tabbatar Jannat na sonsa sosai, fushi kawai take dashi dan haka ita ta amince, sake da baki Jannat ta bishi da kallo be yarda Sun hada ido ba. "Au bintu na gane me suke nufi yanzu, yaro Ummaru dan girman Allah kayi hakuri ka barwa jikana Ahmadu shine rufin asirin yaran baki daya " "Inna babu komai na bar masa zuciya daya " Albarka suka dinga saka masa. Nan aka tsaida ranar aure, nanma Sawam yaga Ibtihal yace yana so ba ja ta amince aka saka tare, Ibtisam tasha mamaki da taga asalin Jannat sosai ta bata hakuri ta yafe mata, itama ta yafe mata,wanda ke santa ma ya fito,gidan Daddynsu daya na abuja Suka zauna basu koma adamawa ba. **************** "Haba Janna yanzu duk rokon da binki yakeyi bazaki yafe masa ba, yayi nadama dan Allah ki yafe masa "Mubaraka ta fada tana goge hawayen idonta "sai dai na yafe dan darajar ki, badan shi ba, na yafe masa duniya wa lahira "ta kare maganar tana duban Ashman daya kure ta da ido duk yayi kalar tausayi. Sosai ya mata godiya kafin suka wuce gida, a kuma satin ne Goggo ta tasu sunyi jimami sosai da taya Madinat bakin ciki,sosai aka shirya gaggarumin biki na gani na fada, ranar Friday dubban alumma suka shaida daurin auran yaran Ukku akan sadaki dubu dari ko waccensu, da yamma ko wacce amarya ta tare gidan ta, anan kuma Faruq ya hadu da Jamila kanwar mijin Asma'u da sukaxo biki yarinya natsatsiya da kirki aka sha biki suma. Wayan dake hannun ta ta Saki ta kwala ihu da gudu Ahmad ya fito yana tambayar lafiya "Madina" kawai take fada Wayar ya dauka ya kara a kunne yaji Allah yayiwa Madina rasuwa sosai mutuwar ta taba mutane musamman Jannat da tafi kowa shiga tashin hankali ta kama Lamrat ta rike tace bazata bawa kowa ba tun a sadakar Ukku ta dauke ta, ta zame mata uwa ta zame mata uba. Some year's later Sosai suke rayuwar farin ciki da kwanciyar hankali komai sai son barka, hankalin su kwance ta ko wanne bangare komai daidai yake tafiya sai dai mi masu fatan alhairi. (Alhmdll, zakuga karshen a gurguje phone dina yake bani matsala shine na takaita rubutun, kafin na canza wata inaso na karasa maku, na gode sosai da soyayyar da kuka nunawa book dina, Allah ya yafe mana kurakuran dake ciki ya bamu ikon amfana da darasin dake ciki, sai kun jini a wani jikon kuma,taku har kullun majidadi saduwar alhairi) Allah ya gafarwa iyayenmu yayi mana kyakyawar karshe Majidadi✍🏻 Stylish star ✨ An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 9 of 9