Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 6
ta. ♡♡♡♡ Kai ta d'aga daga jikin glass d'in dake d'auke da wata farar hoda data shaka da hanci. Komawa tayi baya ta kwanta tana jan majina da idanuwanta dake a rufe kafin ta buɗe su, bayan ta jingina kanta jikinta kujerar. Gaba d'aya idanta ya wani irin juyewa ya yi jazur kaman garwashin wuta. Sosai d'akin ke juyawa da ita saboda abunda ta shaka mai kawar da tunanin mutum, amma ita wannan wani ni'ima a gareta da take jin kanta kaman a kan gajimare. Murmushi ne ya kubce mata sanda taji sunanta ya ratso daga jikin wayarta dake kan tebir d'in data sashi handsfree. Daga cikin wayar aka sake cewa "Ya komai yake tafiya a nan? Akwai nasara?" Saida tayi d'an jim idanta na kallan sillin kafin tace da shakakkiyar murya ta irin wanda suke cikin maye tace "No, that stu....stupid girl tana b'ata mana plan" "Wacece?" "Wannan yarinyar mana..." .... Gaba d'aya sukayi shiru kafin a sake cewa daga cikin wayar "So, wannan y'ar kwaron ce ki ka kasa gamawa da ita? Ko kin manta wad'annan mutane ba sune first target namu ba, how many muka ga bayansu kuma har yanzu an kasa gane wanda suke aikata wannan mummunan abu?" Wani irin miƙewa tayi daga jingina da tayi ta yunƙura ta fisgi wata kwalba dake kan tebir ta kafa kai saida taga k'arshen ta sannan ta sauke kwalbar tana hak'i tace "Yes, kina da gaskiya . I have a plan a kanta .she will regret standing in our way.. zan fara wasa da ita na d'an lokaci yanda zataji ta tsani mazan gidan gaba daya da kanta zata saka k'afarta ta bar gida. Her dear Mommy zata tsaneta da sai tayi nadamar d'aukan ta matsayin 'ya" Ta k'arasa tana wani irin dariya daga wayan shima ana amsawa. Tsawon lokacin data d'auka gidan babu wanda yasan nufi da kudurin da take tattare dashi. "Ke fa? Akwai nasara daga nan wajen ki?" Tayi maganan bayan ta d'auko wayar ta kara cikin kunne. "Yes, yanzu haka ma ina kan abunda muke. Zuwa gobe sai yanda ki ka yi. Just kar kiyi wani kuskure kiyi komai kaman yanda na gaya miki. Zuwa gobe, everything will change" "Good" Tace kafin ta kashe wayar tayi jifa da ita kan kujera. Simin dake jikinta ta yunƙura ta cire ya rage daga ita sai pant. Hannu ta saka bayan fillo na kujerar saiga wani d'an abu kaman vibrator ta fito dashi. Cikin wandon ta tura bayan ta kunna ta saita shi kan clitt nata. A take ta saki wani irin nishi idanta ya juya bayan kanta. Gaba d'aya hannun ta na kan breast nata tana wasa dashi ka kai kan bak'in tana tsotsa. Kafin wani lokaci ta fice hayyacinta tana kiran sunan Hamzah sai ihu take cikin d'akin ita kad'ai. Sanda zata kawo har wani jijjiga jikinta ya yi tana ihun kiran Hamzah kafin ta koma yaraf ta kwanta tana maida numfashi. Bayan ta gama samun nutsuwar ta ta miƙe da cire wandon tayi toilet dashi. Wata laya ta fito da ita da wani d'an kulli dake d'auke da pad wanda ke dauke da jini na period, abun babu kyen gani. gaban madubi ta sake tsayawa ta fara yanke gashin kanta silli biyu dana gabanta ta zuba kan pant d'in da pad, kafin ta durkusa kansu tayi fitsari kaman yanda akace tayi. Bayan ta gama ta hau zagaye pant d'in tana wasu maganganu da kiran sunan wanda take da kudurin kansa wajen sau uku, sannan ta kyesta ashana ta jefa kai. A take wani iska ya kad'a banɗakin hayakin ya cikashi sai kayi mamaki, kace gobarace ganga-ganga. Lokaci d'aya kuma ya hade waje d'aya kaman ball sai kuma wush ya b'ace ta cikin bango. Wani irin murmushi tayi ta fito daga band'akin tana cewa "Kin kusa zama puppet...." Sai ta barke da dariya kaman mahaukaciya. ♡♡♡♡ Washegari da kwarin gwiwa ta na tashi don tas nake ji na warke sumul. Zakuce I'm pety saboda na kwana da tunanin wannan d'an kiss da can wani b'angaren na zuciyata ke kara bani hope. Wanka nayi gurguje na gyara kyana. Pant nawa d'aya d'an baci na wanke su na shanya kafin na fito na shirya cikin irin mai maman gown ,sai na d'ura yar ash blouse riga data sauke wajen kuguna na yafa mayafi. I don't know why I'm feeling so refreshed kaman wata sabuwar halitta. Oh righ! JAY KISS ME! TAKE THAT. tha farin cikina na sauko kwasa zuciyata nata hoping Allah yasa yana falon na gashi ko na samu sa'ida, amma hope nawa was crush don ko kurarsa babu sai mom da Jennifer dake zaune, Jennifer nayi mata tausar k'afa. Wani abu naji ya tsayamin ganin yanda suke ta dariya da alama hirar da suke tana musu dad'i. Me Jennifer keyi? Wanna aikina ne ba nata ba. Kai na girgiza na nufi mom da d'an shagwaba na zauna gefenta kafin nace "Mom ina kwana?" Kunsan me? The worst moment in my life is ranan da iyayena suka mutu da kuma ranan da nayiwa Jay confession na soyayyata ya kirani, fool. Sai yanzu da Mommy ta d'ago fuskarta babu yabo babu fallasa ta amsamin da "Lafiya " Lafiya?,lafiya? Ido na zuba mata ina jira naji tace ya jikin naki saboda yanda jiya kusan batayi barci ba tana ta sunturi zuwa dubani? Ko har yanzu tana fushi ne kan abunda nayi. But yanayin ta da action nata is like kaman ta tsani zamana wajen ne gaba d'aya. Zuciyata na bugawa da k'arfi nace "Mom don Allah kiyi hak'uri idan na b'ata miki rai kan abunda ya faru...." "Ya isa" Ta katseni muryarta da d'an kaushi. "Bana son jin komai. Kije ki karya ga abinci ki can" Ta k'arasa muryarta babu wasa har zuwa lokacin kuma idanta na kan Tv. Meya samu mom? Gefen fuskarta na zubawa ido ina son tantance shin, menene yake faruwa ne? Muryar da Jennifer ta gyara yasa na d'auke kai daga mom na kalleta. Muna had'a ido tayimun wani irin murmushi dana kasa fassarawa. "Kar ki damu. Mom bata jindaɗi ne yau bata san damuwa. Kije kici abinci ina fatan dai kinsha maganin ki ko?" Ban iya amsawa ba sai ido dana zuba mata har zuwa lokacin da murmushi kan fuskarta. "Allah ya yi miki albarka Jennifer. Shi yasa ki ke birgine. Akwai ki da damuwa wani. Bari naje na d'an kwanta ko zan samu na d'anji dama-dama na wannan ciwon kai dana tashi dashi" Saurin kai hannu nayi zan taimaka mata ta miƙe Jennifer ta rigani riketa. Ina kallo ta kama mom sukayi sama na kasa motsi daga inda nake zaune kaman wacce aka dasa. Meke shirin faruwane? Mom is sick, yes shine dalilin da yasa she look so cold towards me. Gaba d'aya sai naji abincin ma ya fice mun daga rai na miƙe nayo waje. Daga su Maryam hasue Mansura babu wanda na gani ko duk basa nan ne? Garden na nufa saboda yanda zuciyata tayi wani irin nauyi kaman an doramin k'aton dutse. Ina saka kai naji kaman na juya ganin Ilya ciki yana k'ok'arin fitowa. Da sauri na d'an koma baya da d'an hade fuska na matsa na bashi waje ya wuce, maimakon ya wuce sai ya tsaya gabana ya zubamin ido "Wuce mana" Nace a takaice saboda bana son ya sake samin wata damuwar. D'an murmushi ya yi yace "Har yanzu dai haushina ki ke ji? To kiui hak'uri. Ya k'arfin jikin naki" Ban kalleshi ba na amsa da "alhamdulillah " yana ta tsaye shi bai wuce ba bai barni na wuce ba. D'an tsaki nayi zan juya na koma gida sai me. Ji nayi kawai an hankadani gaba d'aya na tafi kan Ilya ya ware hannu dan tareni saboda yanda na tafi da k'arfi dagani harshi muka zube k'asa warwar ina kan cikinsa. Duk da irin shock dana shiga ko kafin nayi wani yunƙuri na tashi daga jikin Ilya wannan murya dana kwana ina mafarkin gani da sake jin ta,ta ratsa dodon kunnena da wani irin kaushi. "Now, what is this?" JAY. zuciyata ta kira da k'arfi kafin na tashi a guje daga jikin Ilya kaman wuta. [17/01, 10:35 am] Ashantyluv: ❼ WhatsApp group! https://chat.whatsapp.com/DaatWeTyf3M59ZwHORMsIi Jikina na rawa na juya na kalli Jay, wayyo saida naji ina ma ban juya ba. Ina ma dai ace wani miracle zai faru na da zai sani bacewa daga nan. The anger dake cikin kwayar idansa abu ne mai matuƙar ban tsoro da rikitarwa. Bakina na rawa na fara "Hamzah, ba abunda ka ke tunanin.....wayyo" Na fura da d'an k'arfin saboda yanda ya wani nufoni kaman wani predator bansan ja nake da baya ba saida naji na had'u da wata y'ar bishiya dake harabar wajen. Yanda ya tsaya gabana yasa nake ji huci na tsananin b'acin ran dake tattare dashi. "Ilya, kayi masa bayani" Nayi saurin juya kaina inda Ilya yake amma yace d'aukeni inda ki ka ajiye. "Kina neman saurayin naki ne ku cigaba daga inda ku ka tsaya..?" Yanda ya yi maganan da wani irin venom, saida tsigar jikina tashi hanjin cikina suka yamutsa naji kaman zanyi amai. Da k'arfi nake girgiza masa amma saboda tsananin ruɗewa na kasa furta abunda ke raina. Wani irin sake matsowa ya yi wanda hakan yasa sosai kusancin mu ya . Tabbas idan wani ya sake motsi cikin mu, to lallai sai mun shafi juna. Hannu d'aya ya kai wajen saman kaina ya dafe bishiyar kafin ya rankwafo da kansa wajen nawa nayi saurin kawar da kaina gefe da kai hannu na dafe k'irjinsa da nake ji kaman zai shiga cikin nawa. Kawai ji nayi ya wani irin buge hannuna daga k'irjina kaman na watsa masa kashi yace "Don't touch me.. kinsan me? Na kasa gane miki? Gaba d'aya rayuwar ki kina ta yiwa Mom karya kina sona ,zaki aureni, amma kuma a b'oye kina da samari da ku ke yanda ki ka ga dama. So now what? Yanzuma zakice ba saurayin ki bane? Abunda na gani ba haka yake ba abun? Ga mahaukaci ko?wancan ranan kina tare da wasu samari ,a gida kuma kina bibiyar Gardener son, can kuma kin dage sai kin aureni.. so which one ne gaskiyar? Stop playing stupid games because you disgust me. Bazan tab'a auren a whore(karuwa)......" Tasssssss...... Ni kaina bansan ya akayi ba sai da na sauke hannu ina numfashi sannan na fuskanci abunda na aikata. Wannan kalman Karuwa,Karuwa ita ce ta harzukani har bansan sanda na iya fidda hannu na wanka masa mari ba. Yau ni ne na mari Hamzah?? The one and only JAY??? . Are you out of your mind? Zuciyata ta sake tunatar dani girman laifin dana aikata. Tunda na mareshin na kasa kallonsa sai kafafarsa dake boye cikin farin takalmi mai yatsa dana zubawa ido k'irjina na harbawa da mugun k'arfi, nayi imanin shi kansa yana jin yanda zuciyata ke bugawa. Wani irin huci naji ya fesar saman kaina mai zafi kaman irin an zubawa wuta fetir d'in nan ta fidda hayaki. Kawai naji hannun sa ya habata ya riƙe kafin ya wani irin dago kaina da mugun k'arfi na kalleshi, sai kuma ya matse habar tawa da k'arfi saida naji kaman zanyi fitsari. Da sauri na kai hannu kan nashi ina k'ok'arin kwace fuskata da ya yiwa wannan mugun rik'ona. "Kana jimin ciwo.." Nace maganata bata fita da kyau. Saida ya wani irin fidda wata k'ara daga bakin sa yace da jajayen idansa "How dare you to slap me?? Abunda na fad'a karya nayi miki? Ko zaki musanta duk wad'annan ba samarin ki bane? Ko kinsan jiya kina asibiti sunzo neman ki? And you dare to slap me? Wannan ne abunda yasa ki ka dage kina so ki aureni ko?to have sex with me, bawai don kina so na ba ko? Shi yasa ki ka kasa jurewa ki ke bin wasu a b'oye suna miki abunda ki ke so ko? Ok, zan baki abunda ki ke ina fatan hakan kuma zaisa ki fita daga rayuwata gaba d'aya, ki gayawa mom gaskiyar bazan tab'a auren ki ba....." Yau a karo na farkon na tsawon rayuwata da Hamzah ya yi magana mai tsananin tsayin da babu komai a cikinta sai cin mutunci da bai tab'a yimin ba. Still ina kici-kicin kwace fuskata daga hannun sa ,hawaye masu tsananin zafi suka biyo kuncina. Kawai ya sake wani irin matse bakina lebena ya motse da yin tsini gaba kafin kawai naji ya fisgesu da wani irin mugun k'arfi cikin bakinsa yana tsotsa. Wannan ba wai sumbata yake ba, no more like a punishment. Wani irin tsotsan su yake da zafi zafi kaman ciresu hak'oransa na gatsa su not enough tha zai sani jin ciwo, amma dole nasan idan basuyi jaba zasu kumbura. Ile, kuwa bakina ya fara wnai irin zugi ina ji kaman jinin jikina yake zukewa. Sosai nake dukan k'irjinsa hawayen idona suna k'ara gudu. Ji nake kaman zuciyata zata buga saboda yanda take bugawa da k'arfi gashi ya toshe duk wata hanya da iskar numfashi zata shiga bare ta fita. Sosai idona sukayi jaa da sake buɗewa irin na wanda ake shake d'in nan saboda rashin numfashi. Gaba d'aya gurin ya fara juyawa dani jikina ya fara saki duk wani k'arfina ya fara karewa. Loo na saki hannuna da nake dukansa so wick babu k'arfi. Wajen ya faramin duhu komai na fara ganinsa Dishi-dishi. A yanzu kam sam bana jin lips nawa saboda tsananin azaba ji nake kaman ya cisgesu. For the last time na kwalli kwayar idansa domin na nuna masa irin karya min zuciya da ya yi. Banyi tunanin zanga thesame heartbreak da hurt cikin kwayar idansa ba kaman nawa. Wasu hawaye suka sake biyo kuncina sanda muka zubawa juna ido na d'an sakanni, kaman wuta ya wani fisge bakinsa daga nawa sakata hakan kuma saida bakina gefe ya fashe ,aikuwa sai jini. Yana sakina naja wani irin nishi mai had'e da kuka kafin na tafi luu kasan wajen na durkushe ina rusa kuka kaman ,yaune ranan da mahaifana suka mutu. Yana tsaye wajen kaman gunki bai motsa ba sai yawu daya fotar gefen k'afarsa kafin ya sake bani wani long last look ya juya ya yi tafiyar sa ya barni a waje duk taku d'aya idan ya yi zuciyata na sake dagargajewa. Nayi kuka nayi kuka kaina zai fita. Sosai nake jin yanda bakina ke zugi da rad'ad'i leben har ya fara tashi alamun kumburi. Bansan tsawon lokacin dana d'auka wajen ba bana gane komai saida Maryam tazo nema. Yanayin data ganni sosai ya d'agata mata hankali ta kamani muka koma gida. Jikina gaba d'aya babu wani k'arfi harta zaunan dani falo haka bana iya fuskarta abunda ke faruwa. Abu d'aya zuciyata ke gayamin. Hamzah kaci nasara! "Menene ya sameta haka a baki duk ya kumbure ga jini duk ya bushe a bakin? Kuma ina ki ka tafi tun safe?" Jennifer dake sakkowa taja hankalina na d'aga kai na kalleta sanye cikin riga da wando da sukayi masifar kamata. Kai na d'auke daga kallonta na zubawa kafet din d'akin ido. Allah kad'ai yasan irin rad'ad'i da zuciyata take. Kalaman Jay nata yimin yawo a kunne. Karuwa, Karuwa. Bayan kira fool duk bai isheshi ba sai ya had'a da kirana karuwa?? Tun safe? Wai tun safe nake zaune waje d'aya har tsawon lokuta tsabar shock na abunda ya faru? Lallai idan har zan iya spacing out haka na tsawon wannan lotukba tare dana san abunda yake faruwa ba, Jay ba k'aramin karyamin zuciya ya yi ba. "Wato, yawon dai ki ke so ki fara ko Aiza?" Yanzu muryar mom ne dake magana cikin fad'a ya katse mun tunanin. Da sauri na d'aga kai na kalli mom dake sakkowa falon. Yawo? Yawo fa mom? Duk gidan nan ina zanje daya wuce garden? Kuma taya ne zan iya musu bayanin abunda ya faru tsakanin da Jay da zasu gane. Baki na dake tsananin ciwo na motsa zanyi magana amma tsananin azaba yasa na maida bakin na rufe. "Kaf gidan nan an duba ance baki nan, Jennifer da kanta taje garden ta dawo bakya nan. Daga ina ki ke?" Yau mom kemin magana cikin b'acin rai haka? Maryam na kalla da kanta ke sunkuye ina so tayi magana ta gayawa mom yanzu ma a can garden d'in ta ganni, amma duk kallon duniya taki ma d'aga kai ta kalleni bare ta gayawa mom inda ta ganni. Wai meke faruwa a gidannan ne? Hawaye suka sake taruwa cikin idona gashi ciwon da bakina yake ya hanani furta ko kalma d'aya. Mom ta cigaba da fad'a " to wallahi kar ki kuskura ki debo wasu dabi'u na yawace-yawacen banza. Da farko na d'auko sabani ne amma yanzu na lura abun naki gaba yake sake yi. Idan har ki ka cigaba da haka zan d'auki mummunan mataki a kan ki. Jiya an gayamin samarin da aka ganki dasu sunzo har gida neman ki, don tsabar rashin kunya zukazo har gida bayan kinsan cewa akwai alkwarin wani a kan ki. To na gayamiki tur da wannan hali. Bazan d'auki dana na bawa mace da bata son mutuncin kanta ba, na gaya miki" Wayyo Allah na. Idan mafarkine nake ya rabba kasa na gaggauta tashi. Innalillahi wa innalillahi raji'un. Allahummah ajirni fi musibati wa'aklifni khairan min ha. Ya hayyu ya kayyumu. Na shiga uku ni Aiza, wannan wace irin masifa ce take neman tunkaro ni haka gadangadan. Bansan sanda na rarrafa wajen Mom ba ina gunsheken kuka. Wannan kalaman nata kaman mashi take sokamin a k'irjin. Duk duniya bani da kowa sai ita, idan har wasu suka kirani da sunayen banza bazan damu ba, amma mom da kanta duk da bata furta ba tana zargin ina shashanti a waje? Mom? Ni yaushe nake fitar ma ko daga makaranta babu inda nakw zuwa sai gida direct. Ko kafin na k'arasa inda take na kai ga rike kafarta tuni ta juya ta koma sama. Tsakiyar wajen na durkushe in jin duk wani damuwa da tashin hankalin duniya a kaina kad'ai suke sauka. "Jeki hadamun fruits da yar shawarma Maryam " Maganan Jennifer ya sani sake d'agowa da sauri na kalleta zaune kan kujera ta hakimce k'afa d'aya kan d'aya. Maryam na sake kallo data wuce da sauri bayan ta russuna kaman zaka kifa k'asa. Jennifer!! Na kira sunan a raina. Tunda tazo gidan nan abubuwa suka fara tabarbarewa. Da alama taji idona a kanta ta d'ago daga danne danne da take a wayar ta kalleni. Muna had'a ido tayi mun wani irin murmushi da saida naji gaba d'aya tsigar jikina ta tashi. Wannan murmushin nata yana tattare da wasu abubuwa da bani da mai amsamin su. Da sauri na d'auke kai daga kallonta na rarrafa k'afar bene kafin na kama da kyar na tashi na haye sama. D'akin mom na nufa amma k'ofar a rufe kuma duk irin magiya da rokonta da nake bata buɗe haka na gaji da tsayuwa na koma d'akina jiki a sanyaye. Ina kai hannu jikin kofata na jiyo takun k'afarsa na sakkowa daga benen dake samanmu wanda shi kad'ai ne a wancan saman, babu kuma wanda yake hawa sai mom. Har saida naji saukan sa kan last step dake can k'arshen corridor namu sannan na juyo a hankali na kalleshi. Yana tsaye da wata bak'ar riga da bak'ar jacket doguwa data zo har gwiwar k'afarsa da kuma bakin jeans. Hula ce a kansa da bakin glass daya rufe kwayar idansa. Trolley ce gefensa da wata bayansa goye. Tafiya zaiyi? To what do you think? Zuciyata ta tambaya da bani amsa a tare. Da sauri na buɗe kofata na shige d'aki da sauri na bankota. Komawa nayi jikin k'ofar na jingina kafin na zame kasa na had'a kai da gwiwa. Sosai nayi kuka kaman raina zai fita kafin na rarrafa na shige toilet. Saida na tsorata yanda naga bakina ya sumtume waje d'aya. Harta harshena ya yi jazur harda d'an jaja-jaja kaman an yankashi. Wannan ko vampire ne abunda zai aikata kenan. Tunda ta shiga d'akin ya zubawa k'ofar ido da idan nasa dake boye cikin glass bakaza iya sanin wane hali yake ciki ba. D'an numfashi kawai ya fesar ya nufi k'ofar mom ya d'an buga da kiran sunan ta. Bata jima ba ta buɗe sanye da hijabi da carbi hannun ta don an fara Kiraye-kirayen sallah magriba. Da d'an mamaki ta koma d'akin tana kallonsa ganin sa janye da trolley. "Son, ina zama kuma haka?" Ta tambaya ta kasa ajiye mamakin ta. Saida ya fesar da numfashi yace "Zan koma US" "Saboda me? Naga hutu naka bai kare ba" "Na gaji da zama a nan ne" Kawai yace yana k'ok'arin juyawa ya fice tayi saurin cewa "Ko zaka koma ne saboda Aiza? Nasan abunda ta tsiria akwai ciwo, tana neman lalata tarbiya da mukayi mata. Na daina tursasaka a kan dole sai ka aureta, idan akwai yarinyar da ka ke so ,zanfi kowa farin ciki aura maka ita. Allah yasa ka samu yarinya kaman Jennifer, ga kyau, ga hankali, ibada da addini. " Chak ya tsaya bakin k'ofar cike da mamakin jin kalaman mahaifiyar tasa. Jennifer? Irin Jennifer? Yau mom ne take cewa ta daina damunsa a kan auren Aiza? Why can't she understand..... a hankali ya juyo ya kalli mom d'in dake tsaye bayansa, something has change tattare da ita, amma menene? Kai kawai ya jinjina bai sake cewa komai ba ya fito daga d'akin mom biye dashi taba jera masa addu'a. For the last time ya kalli k'ofar Aiza kafin ya wuce. Suna sakkowa k'asa Jennifer dake zaune tayi saurin tasowa ta taresu. Da ladabi ta kai hannu zata kama jakar dake hannun sa ya juya ya wata mata wani kallo amma da yake idansa na b'oye cikin glass bata gani ba. "Bata mana ta taimaka maka, wajen mota" Mom ta sake magana tana kallon Jennifer da wani murmushi na yabo kan fuskarta. Tunanin fisge akwatin data rike ya yi, amma kuma baisan dalilin daya sakashi sakar mata ya yi gaba Jennifer ta biyo shi kaman zata shige bayansa. Har bakin motar da zata kaishi airport kirar Audi ta rakashi da driver ke tsaye yaba jiransa. Ita da kanta tasa akwatin cikin boot shi kam tuni ya buɗe ya shige bayan motar. Da wani irin yanda ta zagayo ta buɗe mator da d'an saka jikinta ta zauna gefe. Shi mamaki ne yasa ya kasa cewa komai ya zuba mata ido sai kwarkwasa take irin na kwararron yan bariki tayi magana taba sake turo kirji fa kyefta ido. "Sai yaushe zaka dawo ya Hamzah?" Who are you to me da zaki tambayeni yaushe zan dawo? Are you stupid? Wannan shine abunda zuciyar sa ke furtawa amma kuma bakinsa ba abunda ya furta ba kenan. "Very soon" Yace a takaice. What? Shi kansa amsar daya bata ta bashi mamaki. Wani murmushi ta saki mai kayatarwa tana cewa "Allah ya dawo da kai lafiya ya Hamzah. Ka bani number ka mu dinga gaisawa idan ka sauka" You bitch, get out from my car. Ke wacece da zan baki number wayata? Still abunda zuciyarsa take ambata kenan har ila yau kuma bakinsa ya sake furta wani kalman daban. "Ok" Now what the actual fuck? Menene yake faruwa ne?. Aikuwa ta wani zabura tana dariya kaman an bata Aljannan ta bashi wayarta , jikin kaman ba nashi ba ya k'arba da saka number yana matsanancin mamakin kansa. Har ta fice daga motar yana cikin shock na abunda ya faru har suka fice daga harabar gidan gaba d'aya. [17/01, 10:35 am] Ashantyluv: ❽ Yau kwana biyu kenan sa tafiyar Jay. Gaba d'aya tunda abun ya faru nake tsananin taka tsantsan saboda kar na sake yin abunda zai b'atawa mom rai, duk da cewa ganina da ita ko maganan mu bai cewa gaisuwa. Gaisuwar da zata amsa min kaman an sata dole. Gashi duk inda zan ganta, to tana tare da Jennifer, d'akin ta ko kuma falo. Ko fita mom zatayi da Jennifer suke fita. Yanzu idan suna falo na fito duk annashuwa da annuri dake kan fuskarsa mom to zai d'auke. Idan magana nayi mata da kyar take amsawa ba tare da ta kalleni ba. Gidan gaba d'aya ya koma hannun Jennifer. Girki saida iznin ta, fita saida iznin ta, kai ko cin abinci saida iznin ta. Daga su Maryam, shamsiya da sauran masu aikin gidan da da duk muka saba muke hira da raha, yanzu da sun ganni zakaga da sauri sun chanza hanya, ko Ilya tun wancan ranan ban sake sashi a idona ba. Rayuwar gaba d'aya tayimun zafi babu inda raina ke hutawa a gidan.

Chapter 4 of 6