Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
5 / 6
Na zama kaman wata abar tsoro. Yanda na fuskanci mom ma saboda ta daina ganina bata cika zaman falon ba in kuwa tana falo naji motsi ta na fito, to zaman nata ya k'are kenan. Wannan sabon al'amari dake faruwa sosai yake tayar mun da hankali, saboda wannan hali dana shiga yanzu kuka shine abokin hirata sai dukufa da nayi wajen gayawa Allah damuwa ta da kuma halin dana shiga. Tsananin tashin hankalin da nake ciki da yanda mom ta juyamin baya lokaci d'aya, bai barni nayi tunanin Hamzah bare, bare na damu da irin rabuwar ma da mukayi. Tunda naji jinyar bakina nake kuma na zuciyata dake tattare da wasu kalubale da har nake ji zata iya tsayawa da aiki nan da wani d'an lokaci. 2weeks later! Sati biyu tun tafiyar Hamzah, yau litinin ne muka koma school. Duk da cewa ni mutum ce da bana son makarantar nan don dai ta zamemin dole ne, saboda na tsani tashin safen nan. Tunda nayi sallah asuba nake zaune kan sallaya ina tilawa saboda na samawa zuciyata nutsuwa.for rge paat week abubuwa da yawa sun faru da suka sani kad'aicewa a d'aki ko garden bana iya fita. Na zama kaman wata prisoner a gida in kaga ba fita to yunwa ce ta cini zanje neman abinci kitchen. K'arfe bakwai na gama shiryawa cikin uniform namu, riga da sket da top sai mini hijab dana d'ora fari kan dark blue d'in uniform dake jikina, daga gete bajo nane kaman pin dake dauke da sunana dana kuma makarantar, ElITES. A hankali na fito goye da jakata nayi d'akin mom. Ina kai hannu zan kwankwasa aka buɗe k'ofar Jennifer ta fito sanye da riga da wando na barci. A nan ta kwana ko take kwana? Shine tambayar dake cin raina wani abu mai nauyi yana sakw tokareni a k'irji. Da d'an sauri naja baya ina kallonta don k'irjina na bugawa. Ganinta kad'ai yana jefa zuciyata cikin wani hali bare gangar jikina. Yarinyar gaba d'aya tsoro take bane saboda ita ce musabbabin duk wani abu dake faruwa cikin gidannan. Jingina tayi jikin k'ofar tana harde hannu a k'irji tace "Lafiya?" Muryarta dake a d'an shak'e na gyara nace a hankali "Mom tana nan?" "Eh, barci take yi bata son damu. Menene zatayi miki?" Numfashi na fesar mai zafi na d'aga kai na kalli Jennifer da d'an roko cikin muryata da fuskata nace "Zanyi mata sallama ne zanje school, yau mun koma nasan bata sani ba" Saida ta wani tauje harshen ta tana kallona tun daga sama har k'asa kafin ta d'an d'aga murya ta kwalawa Maryam kira. Ko rufe baki batayi ba saiga Maryam kaman iska ta russuna tana gaisheta. Abunnan yana bani mamaki. "Gani, Hajiya" "Kije kicewa Hamisu, ya kaita makaranta. Ya duba cikin k'ananan motocin nan ya kaita a ciki. Kuma kar ya zauna daya kaita ya dawo" "To, Hajiya" Maryam tace cikin ladabi tana kallona da yimin alamun mu tafi. Nikam mamaki ma ya hanani motsi. Har yaushe Jennifer duk ta kai wannan matsayin da koni da nake zaunw gidan tsawon shekaru ban wannan isar, iko da kuma takama?. "Ko kin fasa zuwa makarantar ne ?" Jennifer ta sakw katsemun tunani nayi saurin juyawa nayi kan stairs wasu hawaye sun cikamin ido. Ina jin Maryam bayana amma saboda yanda nake jin zuciyata ban iya juyawa na kalleta bare na tambaye dalilin da yasa harsu suka juyamin baya ba. Muna fitowa parkin space dake tattare da motoci manya, manya maau tsananin tsada da kyau naja na tsaya ina jan numfashi. Maryam tayi saurin wucewa gaba taba kiran Hamisu. Da saurinsu ya fito daga b'angaren su . "Yauwa Hamisu, Hajiya tace a kaita makaranta cikin k'ananan motocin gidan" Dan jim Hamisu ya yi da d'an mamaki kan fuskarsa shima saboda an jima ba'a shiga wad'annan motociba yasan yanzu tabbas duk wacce aka shiga zata bada matsala, amma saboda gudun b'acin rai ya kad'a kai tare da nufar wata tsohuwar civic dake can rufe ya buɗe. Duk ina tsaye ina kallonsu ina ta k'ok'arin danne hawayen dake k'ok'arin zubomin zuciyata na tsananin zafi da ciwo. Hajiya, Hajiya, Hajiya. Wannan shine abunda keta yimin yawo a kwanyar kai. Har Hamisu ya tashi motar da kyar ina tsaye cikin zurfin tunani. "Aiza" Maryam ta kirani na juyo na kalleta. Kallona take da wani pity kan fuskarta amma kuma bata son furta komai. Idan har tana jin tausayina, me yasa itama ta juyamin baya? "Kuje kar ki makara. Amma abincin ki fa ,baki karya ba kuma zaki tafi makaranta babu lunch" Wani kallo na watsa mata da murmushi mai ciwo kan fuskata na girgiza kai kawai na wuce na buɗe mota na shiga. To kuzan zan iya cewa a makarantar ma duk da na kasance cikin k'awayena, Teemah da Azeeza da kowa ke murnan ganin juna, damuwa da nake ciki ya hanani farin ciki. Haka kusan wunin ranan nayi shi babu walwala. Saboda damuwa ko tunanin abinci banayi bare yunwa ta dameni. Sanda aka tashi kuwa ni ce farkon fitowa nayi inda nake tunanin ganin Hamisu, amma wajen wayam. Guri na samu jikin wata bishiya na zaune na jira shi. Anan su Teemah suka sameni da sukayi min tayi nace suje kawai nasan Hamisu na hanya kasancewar motar daya d'auko ni wata k'ila ta bashi matsala ne kan hanya. Makaranta saida ta watse babu kowa sai malamai da suma d'aya bayan d'aya ina kallo suka dinga ficewa ba tare da sun lura dani ba saboda inda nake ba lallai su ganni. Hamisu shiru-shiru har la'asar babu shi babu alamun sa. Ganin babu sarki sai Ana fito daga makaranta na fara takawa da k'afa ko Allah zaisa na ganshi a hanya. Na d'an jima ina tayifa motoci suna ta tsayawa domin su bani lift amma ko kallo basu ishe ni ba. Wajen minti goma da fara tafiyata naji anyi horn bayana kafin motar k'irar BMW to sha gabana. Ko kafin na kai da kaucewa ba tare dana sake kallon motar ba muryar Jennifer ya ratsa dodon kunnena. "Ke, kina ji ina miki magana?" Da sauri na juya na kalleta ta sanyo kanta waje daga barin zaman wajen driver. Riga da wando ne a jikinta kaman na suit ,rabin botiran duk a balle kana ganin nononta dake sanye cikin jar breziya data d'an hauro sama. Saurin d'auke kai nayi daga kallonta zuciyata na harbawa. Tunani nayi idan na cigaba da tafiya , sai yaushe zanje gida duba da irin tazarar da yake tsakanin gida da makaranta??. Baki da wata mafita Aiza. Numfashi kawai na sauke na juya na nufi motar wata zuciyar na cewa A'a Aiza. Kar ki shiga. To amma me zanyi. Baya na buɗe ba zauna ta wani juyo tana taunan cingam kas-kas tace "Direba ki ka ajiye ne?, wato kin samu nazo d'aukan ki zaki tsaya yimin iko?" Ban amsa ba na buɗe na dawo gaba taja wani tsaki kafin ta tashi motar ta harbata kan titi. Dama ta iya tuki? Minti biyu da fara tafiyar mu babu zato na fara jin wani irin barci mai tsananin k'arfi yaba fisgata. Ban tab'a tsintar kaina a cikin irin wannan yanayin ba shi yasa abun ya bani mamaki. Duk yanda nasu nayi k'ok'arin wajwn ganin na hana idona rufewa kaman dannesu ake dole da kuma mugun k'arfi saida ya rufe ruf. K'arshen abunda naji murmushi Jennifer da taunan cingam nata kas-kas. Daga nan komai ya yimin duhu.. 9:00am Wani irin mahaukacin mari da naji an zubamin da wani irin ruwan sanyi kaman kankara, shi ya yi sanadin farkawata daga barcin da nake. A rud'e na tashi ina salati da kiran sunan Allah ban gama dawowa hayyacina ba aka sake zubamin wani mahaukacin marin da saida naga wuta. "Y'ar iskar yarinya, annamimiya. Dama ance d'an adam butulu. Duk abunda nayi miki da abunda zaki sakamin dashi kenan? Na d'auke ki na rike kaman y'ar dana haifa a cikina. Na baki duk abunda ki ke so a rayuwar nan. Dana guda d'aya da bani da kamarsa shi nake k'ok'arin baki a matsayin miji, amma dubi abunda zaki sakamana dashi? Har cikin gida ki kawo mana maza kina badala dasu?" Wannan kalman nata na k'arshe ya dawo dani daga duniyar rikici dana lula idona da ya yi dish-dishi na fara ware su kan Mom dake tsaye gefeb gadona fuskarta tayi jazur hawaye na gudu kan fuskarta. A rud'e na diro daga gadon bakina na rawa saboda tsananin ruɗewa na kife k'asa tim, kafin nayi k'arfin halin miƙewa tsaye na nufeta "Mom, don Allah kiyi hak'uri. Ban san me..." Tas ta k'ara d'aukeni da mari da saida naji gaba d'aya idona ya rufe ganina ya d'auke na wasu mintuna. Da hargagi tace "Ni zaki mayar y'ar iska?. Wato ga mahaukaciya ko? Har cikin daki nazo na sameki da gardi a kwance kina gayamin baki san abunda ki ka yi ba?.. ooo, wato fitar da ki ka yi bai ishe ki ba shine ki ka kawomin shi har cikin gidana kega tantiriyar y'ar iska? To Allah ya wadaran halinka. Nayi nadama da kuma dana sanin d'aukan ki matsayin y'a. Na kuma godewa Allah da baisa na sake aikata wani mummunan laifin baki Hamzah ba. Na tsaneki Aiza. Na TSANEKI" Wannan kalman nata na k'arshe kaman bindiga tasa ta harbeni a kahon zuci. Bansan sanda nayi wani ihun kuruwa ba nayi kan mom data juya zata fice na rungume ihu . Aikuwa ta wani irin juyowa ta hankadani daga jikinta kafin ta rufeni da wani mahaukacin duka kaman mom bata tab'a sanina ba a rayuwar ta. Dukan da takemin ba shine abunda yakemin zafi ba sai kalamanta da suke tarwatsa min zuciya. Shegiya annamimiya, mai bak'in hali. Guri d'aya na dunkule bayan ta gama jigbata sai nishi take tayi waje tana cigaba da d'uramin zagi. Da kyar na rarrafa nayi toilet ina wani irin kuka kaman zuciyata zata buga lokaci d'aya. Yanda na ganni bakin mudubi ya sakw hargitsamin lissafi. Sket d'ina da farar rigata ne na makaranta ajikina ,amma rigarsa gaba d'aya an balle botiran breziya ta ce kawai a waje data k'are k'irjina. Ba wannan ne abunda ya d'agamun hankali ba sai shatin hokara dana gani saman nonona da wuyana kaman an cijene. Har fatar cikina duk shatin bakine. Gashin kaina kuwa gaba d'aya ya yamutse kaman wata mahaukaciya. Wani irin zama nayi d'abar tsakiyar toilet d'in ina wani irin ihu mai hadi da kuka. "Wayyo Allah ma shiga uku ni Aiza. Ya Allah idan laifi na maka ka ke hukuntanu, na tuba na bika. Ka yafemin na rokeke don darajar mafi soyuwar halitta a wajen ka (S.A.W). Zuciyata bazata iya d'auka ba. Zuciyata ta gaza bazan iya jurewa ba Allah ka d'auki raina na huta.....Wayyo, Allah na shiga uku." Ban damu da ihun da nake koda gidan gaba d'aya zasuji halin da nake ciki. Wannan bak'ar rana ce a gareni da gwanda mutuwa ta . "JENNIFER " Na kira sunanta da k'arfi kafin nayi wani irin tashi nayo waje a guje kaman mahaukaciya. 🤧.... [17/01, 10:35 am] Ashantyluv: 9 Not edited! Kai tsaye k'asa nayo a guje ina kwala kiran sunan Jennifer. Su Shamsiya dake zaune falon sunyi jugum-jugum duk suka mik'e suna kallona da jimami. Aikuwa nayi kansu a zafafe karo na farko a rayuwata yau nayi fad'a. Ina ihu saboda yanda zuciyata ke tafarfasa nace "Ku gayamin menene Jennifer take baku da har ku ke cin amanan mom da Jay? Menene ta baku da yafi wanda mom take baku? Kun cika mutane butulu marasa amana da son zuciya daya rufe muku ido. Tur da halinku. Ashe dama kaunan da kuke nunawa mom ta munafurci ce tunda har a kan idanku ana juya mata tunani kun kasa furta komai? Nayi tur da sanin ku a gidannan. " Shiru babu wanda ya amsa sai kai da suka sunkuyar kaman masu rokon gafara. Baki na cije saboda yanda zuciyata ke wani irin zafi ina wani irin jan numfashi da nake fitarwa da tsananin huci nace "Ina Jennifer?" Shiru babu wanda ya sake amsawa saida na buga mutsu tsawa da ni kaina bansan ta inda ta fito ba sannan Maryam tace "Kiyi hak'uri Aiza, munsan cewa muna da laifi mai girma wajen ki kan abunda ke faruwa, to amma bamu da wani abun cewa ko fad'i saboda muma yanzu mom sai abunda Jennifer tace muyi mata. Idan har muka tsallake abunda Jennifer ta umarta muna fuskantar b'acin rai daga wajen mom. Bamu da baki da zamu nuna ko muyi magana saboda Jennifer itace gidannan yanzu.... sannan dukkanin mu saida tayi mana barazana game da ahlinmu idan har wani ya kuskura ya tsoma baki, shi yasa bamu da zabi daya wuce yin shiru kan abunda ke faruwa. Tunda har ta iya kautarwa da mom tunani babu abunda bazata iya yi mana ba, mu bayin Allah da bamu da mai tsaya mana sai Allah. Kiyi hak'uri idan kina ganin laifin mu. Jennifer tana can b'angaren Sir Hamzah " Ban tsaya taune maganan taba na juya a sukwanne nayi sama. Jin Jennifer na b'angaren Hamzah, ba k'aramin azalzalata yake ba a zuciya. Tunda na tashi gidannan sau d'aya na tab'a taka kafata wajen Hamzah saboda yanda ya saka tunkumi kar wanda ya shiga b'angaren sa sai Mom. Kuma duk hakan ya yi ne saboda ne, amma Jennifer har tayi isar da zata tare b'angaren Jay?. A guje na wuce k'ofar d'akin mom ko waiwaye banyi ba haura saman da gudu k'irjina na wani matsananci harbawa. Banyi zaton cewa hawana saman zai kasance abu mai matuƙar muni a gareni ba saida na ganni tsaye tsakiyar taf keken falon dake kewaye da glass sama da kasa ga ruwa na gudu ciki wasu irin kifaye masu tsananin kyau na shawagi. Abunda na faracin karo dashi ya d'auke mun hankali daga kallon falon na saki wani irin salati mai k'arfi kafafuwana suka hau rawa na zube wajen yaraf. Tana kwance kan wata kujerun da wasu kartin maza biyu a kanta ,tsananin k'azanta duk shun shigeta lokaci d'aya. D'aya yana ta bayanta, d'aya yana ta gabanta. Gaba d'aya basa cikin hayyacin su saida na saki ihu da k'arfi sannan ta juyo da idanuwanta dake a rune ta kalleni. Maimakon farga ko tsoron halin dana risketa ya nuna kan fuskarta sai ta saki wani murmushi tana cije lebe idanta na sake juya bayan idonta tana faman ihun ..yes.. tsananin ruɗewa da tashin hankalin abunda ban taɓa gani ba yasa in nayi k'ok'arin tashi sai yaraf kafata ta sake lanƙwashewa na sake zubewa wajen. Da jan ciki na juya zanyi waje daga falon ina kiran lahaula wala kuwata illa billah da k'arfi. Me Jennifer tayi mom haka a gidan da take mana wannan k'azantar? Shin mom tasan da zaman Jennifer b'angaren Jay? Kuma harda maza? Shin me Jay zaini idan yasan irin k'azantar da akayi masa a b'angaren sa?. Wayyo zuciyata tana gab da tsayawa da ganin wannan tashin hankali. Ina kai kafar stairs naji an janyo kafata an dawo dani na saki ihu da k'arfi da kaiwa wanda ya riƙe ni wani mahaukacin naushi da kafata. Dariya naji tayi bayan ta sake tana k'ok'arin tsugunnawa kusa dani nayi saurin runtse ido don bazan iya ganin wannan k'azanta ba. "Au, bazaki buɗe ido ki kalleni ba? Na d'auka ai kinzo ne don ki sauke haushin ki a kaina" Magana take sam babu wani nadama cikin ranta bare tsoro. "Ko kema zakiyi join ne?" Wannan kalman data furta ban san sanda nayi wani kukan kura nayi kanta ba zan shake samarinta suka riƙeni. Wayyo yanda kasan narkakkiyar dalma suka zubamin a jiki haka naji saboda tsananin kyamatarsu da nake. Wani irin kallon tsana da kyama nake masu gaba d'aya ina k'ok'arin kwace habata da suka rike. A hankali ta miƙe nayi saurin kawar da kai daga kallonta ina jan istigifari .fisabillahi taya masifu baza suyi mana yawa ba. Aikata zina ya zama ado ga al'umma kuma abun k'azantar ma bawai da namiji guda d'aya na har biyu, sai kace munzo daga k'asar turai. "Kin ga wannan?" Da kyar na iya buɗe ido kad'an na kalleta ta zauna kan kureja rike da wata y'ar tsana hannunta kaman irin ta d'inkin nan .jikin ta duk an suka allura ko ina. Sanda ta juyo da fuskar y'ar tsanan ne wani matsananci tashi hankali ya ziyarce ni. Hoton mom ne jikin an sakalesho da allura. Zabura nayi zan kwace ta wani girgiza kai tana cewa "Nah uh! Kinga wannan yanzu kina sake wani motsi dear mommy nake zata bar duniya" Ganin na tsaya ina kallonta da tsananin tashin hankali ta cigaba tana murmushi "Wannan abun da ki ke gani, gangar jikin Mommy naki da kurwarta. Idan ciwon kai nakeso tayi, yanzu zatayi kuma babu wani magani duniya da zai sa ta warke sai ni. " "Me ki ke so? What did you want from us?" Na fad'a muryata na wani irin rawa. K'afad'arta kawai ta d'aga da tab'e baki kafin tace "Babu. Kawai bana son ganin ki cikin farin ciki dake da uwar ki" Shar wasu hawaye na bakin ciki suka wanke min fuska na sake cewa "Why?" "Na gaya miki, babu abunda ku kamin. Kinsan akwai irin wannan mutane da sun tsani ganin farin cikin wasu, so take that as an example. Kawai ina so naga na lalata miki rayuwa saboda hakan kaman wani game ne a gareni dake da matuƙar dadi wajen bugawa. Your misery is my pleasure. Kina gani zan d'auke komai na jindaɗin rayuwar ki and leave you with nothing. Da farko ba kece target nawa ba mom naki ne domin saboda ida muka zo nan ,to amma bayan zuwana gidannan target d'ina ya chanza saboda haka nan kawai naji na tsaneki." "Allah bazai baki nasara ba. Kina mantawa akwai mahalicci daya baki iko ki ke abunda ki ka ga dama. Zan tona miki asiri duniya tasan abunda ki ke aikatawa" Saida tayi dariya sosai sannan tace "ance Allah gafurur rahim ko ba haka ba. Dan haka karki damu da wannan. Maganan zaki tonamin asiri, shege ka fasa domin kina buɗe bakin ki zaki wayi gari da tsintar kanku a titi. Ko kinsan duk wani dukiyar dear Mommy naki yanzu yana hannuna? Takardun ta, gidajenta da dukkanin wasu kamfanonin ta, da sunana yake amfani? Baki sani ba ko? Kije ki gayawa duniya mana. Don Allah kije ki tona asirina wajen Mommy muga abunda zai faru. Zata yarda da abunda ki ka gaya mata ko wanda na gaya mata?" Ya Rabbi ,hasbunallahu wa ni'imar wakil. Anya wannan yarinyar tasan cewa akwai lahira bayan nan? "Ki godewa Allah da yasa ban k'arasa ta ba gaba d'aya. Yanzu idan nayi niya gobe kwananta zai k'are k'asa zata rufeta ruf. Amma ba yanzu ba saboda ina so naci gaba da buga wasan dake domin yana sani nishadi. Ina so sai kinga Jay da ki ke muradi a tafin hannuna ina juyawa kaman waina. Sai zuciyar ki tayi kuka jini da k'arshe saita buga saboda b'acin rai. Kije ki gayawa mom duk abunda nace da halin da ki ka ganni muga abunda zai faru kafin safiya.. jeki" Tana idawa yaranta suka sakeni na tashi a guje nayo kasa don gaba d'aya numfashi na ya d'auke. Saida na dangana da d'akina naja wani irin dogon numfashi da tsananin k'arfi kaman wacce ake zarewa rai. Jikina har wani karkarwa yake saboda tsananin tashin hankali. Wayata dake kan gado na d'auka amma saboda yanda jikina ke tsananin rawa sai fad'uwa take ina sake d'auke. Da kyar na riketa na lalubo number da ban taɓa tunanin zan sake kira ba. JAY. Nasan ko wane irin kirane zanyi masa ba zai d'auke ba ,amma bansan cewa for the first time zuciyata zata gayamun ba daidai ba domin bugu biyu aka d'aga wayar. Wani irin sautin nishinsa daya fito daga wayar gaba d'aya yabi jikina tun daga yatsan kafata zuwa kwanyar kaina. Matse wayar nayi cikin kunnena da lumshe ido wasu hawaye suka biyo kuncina. A hankali na furta "Jay" Kaman bazai amsa ba unexpected naji yace da wata irin husky voice "What's wrong?" Wayyo gaba d'aya na rushe da matsananci kuka saboda bani da ikon gaya masa abunda ke faruwa a gidan tunawa da Kalaman Jennifer dake ta yimin yawo cikin kwanyar kai. Don Allah ka gaggauta ka dawo, gidan nan babu lafiya annoba ta shigo mana gida. Zuciyata ke cewa amma a fili sai kuka da nake kawai. "Stop crying..Aiza" Ya sake kirana da wata irin slow voice da bai tab'a min magana da ita ba. Is like kaman ya damu da kukan da nake masa, amma kuma nasan wannan wani mafarkine kawai da zuciyata keyi. [17/01, 10:35 am] Ashantyluv: 10 Last free page Not edited! Littafin Hamzah is 500. A tura kud'i cikin wannan account number 👇 8140754777 Aisha sani Hassan Opay Shedar biya 08140754777 Nagode! Numfashi na sake saukewa a hankali ina jan nishi tsabar kukan da nayi. Tunda ya yi magana bai sake ba sai fitar numfashin da kawai nake ji yana shiga kunnena dake tsumamim jiki. Ya barni nayi kukana harna gaji without saying anything. Kuma sosai hakan ya bani d'an relief. Wannan nauyin da zuciyata ya yi kaman an d'oramin dutse ya d'an ragu. Dagani harshi mukayi shiru munajin numfashin juna dake fita ta cikin waya. Sama da minti biyu daya tabbatar da nayi shiru na daina kukan sannan yace da wata irin sassanyar murya "Do you feel better?" Kai kawai na iya d'agawa da lumshe saboda yanda muryar tashi ta ratsa dukkanin wani gabban jikina. D'an shiru ya sakeyi kafin yace "Get some rest. Ok? Zamuyi magana gobe sai ki gayamun abunda ke damunki. " Anya kuwa? Hamzah ke min magana haka da kulawa har yana cewa gobe zamuyi magana? Anya wannan ba mafarkin dana saba yinsa bane?. Maganan sa ya katseni daga kokwanto da tunanin da nake "Take care. Goodnight..................Aiza" Kafin nayi wani motsi dif ya kashe wayar. Cirota nayi daga kunne na zuba mata idona kiran sunana da ya yi daga karshe nata yimin amsa kuwwa cikin kwanyar kai. Yanda ya kira sunan nawa sa wata irin murya ne yasa tsigar jikina gaba d'aya tashi na tsinci kaina cikin wani hali da ban taɓa shiga ba. Zufa ta fara karyomin nayi saurin tashi na shige toilet ina jin wani kwarin gwiwa da ban taɓa jiba. A yanzu da nayi magana dashi sai naji na samu wani irin courage na ganin k'arshen wasan Jennifer. Zanyi komai na kwace mom daga hannun ta InshaAllahu. Bata fi k'arfin Allah ba ai. Yanda ya bata dama take abunda take so, InshaAllahu nima zai bani wannan damar na kawo k'arshen ta. Wanka nayi na dauro alwala na fito. Saida na fara yin sallah da ake bina kafin na dora da nafila. Kwana nayi a sujjada ina kaiwa Allah kuka na ya kawomin agaji cikin gaggawa. Ban samu na runtsa ba sai wajen uku na dare barci ya d'auke ni nan kan dadduma. Amma ban dade da fara barcin ba aka fara kiran asuba, da kyar na iya tashi na koma toilet na sake watsa ruwa nazo na sake yin fijir kafin nayi asuba. Ko dana idar sai na d'ora da karatun Qur'ani da azkar saida gari ya yi haske sannan na sake d'an kishingida ina jin zuciyata tayi wani fayau. A shirye nake na kara da dukkanin wani takun Jennifer kuma InshaAllahu nike da nasara a kanta. Ban farka ba sai wajen tara saboda makaranta yanzu kam na ajiye sai na gama da wannan matsalar. Ina tsoron nayi nesa da mom, Jennifer ta sake mata wani mugun abun. Da hajibina na fito k'afata sanye da silifas. K'ofar mom nayi sai kuma na jiyo hayaniyar su falo don haka nayo falon da tsananin kwarin gwiwata. Abunda banyi zato ba ganin Jay zaune kan dinner sanye da bakaken kaya da suka k'ara fito da tsananin kyawun sa. Gashin kansa a jike ya kwanta luf goshinsa sai shining yake. Haka su kansu kayan rigar ta sake wani irin kamashi tsam a k'irjin sa . Ya wani irin masifar k'ara kwarjini da kyau. Wani abu ya soki k'irjina sanda ya d'ago jin motsin sakkowata. Gaba d'aya kasa motsi nayi duniyar gaba d'aya naji ta tsaya min chak ta daina juyawa. Kunsan irin abu nan yanda ka keji idan emotions da relief sukayi hitting naka lokaci d'aya. Ji nayi kaman na rushe da kuka sanda manyan idansa suka had'u da nawa. Jennifer dake zaune kusa dashi tana zuba masa abinci ta d'ago itama ta kalleni a take naji abu ya tokareni a makogaro saboda yanda take zaune gab dashi har k'afad'arta na d'an taba tashi. Abunda ma yafi

Chapter 5 of 6