Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 7
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels FURUC ZAINAB LAWAN BRIGADE (Uwarildan lawan Muiazu Kazaure) FURUCI un da Asma'u ta shige daki ta kulle kanta bata sake fitowa ba shiru-shiru har dare bayan mutane sun gama watscwa, wadanda suka zo sadakar arba'in Hajiya Hadiza da kanta ta hau bene ta tura Kofa ta shiga dakin Asma''u ta isketa kwance gado tana ta kuka ta matsa dab da ita ta dafata "Asma'u" Ta kira sunan 'yar ta. "Na'am Mama." Ta amsa. "Shin mc yake damunki ne tun safe ki ka Kauracewa jama'a kin kulle kanki daki ba ci ba sha, sai kuka ki ke." Cikin shisshikar kuka ta ce "Babu komai." "Haba Asma'u babu komai ba kya zauna 'Kinaa kuka?" "Mama na ce ba komai." "To shi kenan bar shi ba komai din Kila kina da wacce ta fi, shi ya za ba za ki tya gaya mion damuwar ki ba." daidai lokacin Goggo ta dawo daga gidan mutuwa ta -cimmasu dakin Asma'u. "Goggo kin dawo?" Hajiya Hadiza ta ce da ita. "Eh ta mai gari na dawo." "In cc har an yi jana'izar magarn -'?" "Eh tuni aka iso da gawar sai aka kai shi aka dawo sannan na taho gida." Hajiya Hadiza ta ce "Oh shi kenan duk sun ta fi sun bar mu Allah ya ji kan Alhaji Gambo." na na da na rana daya tare suka fito KYAUTARWA Asiya Garba A.D. (Talba) Khadija Garba A.D. (Talba) GAREKU Masoyana masu faunar littattafaina, sallama garcku har bani da wata kalmar da zan furta sai dai na biku da godiya bisa addu'a Allah ya bar zumunci, Kaunata gareku ba za ta gushe ba, har abada dan bani mantawa da masoyana duk inda suke Allah ne ya hadamu muke, faunar juna ina yiwa makaranta littattafaina faten alkhairi na pode da calling dina da sakonnin da suke tur min ta cikin waya, Allah ya bar Kuma na neman afuwar makaranta saboda tsawaita littafin furuci da na yi har ya kai zuwa kashi na hudu amma ina fatan masu karatu ba zasu damu ba, tun Kauna. kasuwa, kuma duk mai neman littattafan dana rubuta yanzu zat iya samun su kasuwa, amma ban da guda biyu da yake dadaddu ne sosail, wato Maza Basu Da Tabbas da kuma Sai Iri Ya Kare Suma din ina nan ina KoKarin maimatasu. Gyarawa da bugawa na'ura mai Kwakwalwa: ANKA GRAPHICS FAGGE. 0802818266 FURUCI3 un da Asma'u ta shige daki ta kulle kanta bata sake fitowa ba shiru-shiru har dare bayan mutane sun gama watscwa, wadanda suka'zo sadakar arba'in Hajiya Hadiza da kanta ta hau bene ta tura Kofa ta shiga dakin Asma'u ta isketa kwance gado tana ta kuka ta matsa dab da ita ta dafata "Asma'u" Ta kira sunan 'yar ta. "Na'am Mama." Ta amsa. "Shin me yake damunki ne tun safe ki ka Kauracewa jama'a kin kulle kanki daki ba ci ba sha, sai kuka ki ke." Crkin shisshikar kuka ta ce "Babu komai." "Haba Asma'u babu komai ba kya zauna kina Te kuka"™ "Mama na ce ba komai." "To shi kenan bar shia bakomai din Kilakinada 8, wacce ta fini, shi ya za ba za ki iya gaya mion damuwar* ki ba." daidai lokacin Goggo ta dawo daga gidan mutuwa ta cimmasu dakin Asma'u. "Goggo kin dawo?" Hajiya Hadiza ta ce da ita. "Eh ta mai gari na dawo." "In ce har an yi jana'izar magari )" "Eh tun aka iso da gawar sai aka kai shi aka dawo sannan na taho gida." Hajiya Hadiza ta ce "Ob shi kenan duk sun ta fi sun bar mu Allah ya ji Kan Alhaji Gambo." "Amin, amin." ais BY BINS 167 oti. Ma'u ta yaron nan Amifd ab sai da ita kukan mutuwa." Bi In mai kasheni sai kwanana ya Kare." Goggo ta ce "A. to ke mene ne naki imma mutuwar ce mutanen da suka furta furuci su rabon zai bi ya karkashe dan daga ni har ke bamu hana Ma'u ta auri Amu ba ko yanzu Aminu ya dawo muddin yana son Ma'a zamu bashi aurenta, mu bama jayayya da ikon Allah, Ubangiji kadiai ya san irin rabon dake bibiyar yaran nan kuma wall ahi duk-mahalukin da ya dauki abin da tsauri ya mace banza, yi:babu shi." Hajiya Hadiza ta ce "To.mu:dai:sai:mu'ce-Allah ya kyauta. ta share hawayenta idionta ya yi Kur duk ya kunkubura Asma'tdai tana. jin su bata tanka musu ba, ta tashi saboda kuka. Ta toilet ta dauro alwala ta bar su Goggo suna tattaunawa akan mutuwar AlhajiGambota ge ta yi sallah, ta dade akan sallaya tana addu'o'inta. Washe gari da yammaci Asma'u na kwance =. da baKo bakin gate. Mamaki-ya kamata "Bako kuma, dakin ta Uba mai gadi ya shigo ya sanar da ita wai'tana wane iri? Shin waye zai Zo nemanta daidai::wannan Jokacin. Ganin ta tsay''a wasi-wasi sai Uba mai gadi ya tsaya yana siffanta mata kamannin baXon nata ita kam bata fahimci waye ba, ta dai ce masa-ga ta nan zuwa ta dauki mayafinta ta yi lullu6i ta shiga dakin mahaifiyarta domin ta sanar da ita "Mama ana sallama dani waje, amma ban san ko waye bakon ba?" Hajiya Hadiza ta dan dubetacikin sakin fuska "Ina fata dai ba zawarawa ne suka fara zuwa, tun kafin ki gama tdda ba..." "Kai Mama bana jin haka, zan dai je in ga ko wayc.""To dawo lafiya." Ta fice daga dakin, yayin da babarta ta bi ta da kallo. Tana zuwa bakin gate ta hango bakon nata zaune akan motarsa ta fadada fara'arta da ta fahimci ko wanene bakon nata, ta dan Karasa gurinsa, "Ahmed kenan, ashe rai kan ga rai." Shima ya fadada murmushinsa "Malama Asma'u kuma in ce sai mai ido da kwalli." Ta yi murmushi "Bismillah, mu shiga daga ciki ka San unguwar tamu yau cike take da jama'a 'yan zaman makoki." Ya ce "Kwarai kin yi gaskiya, bai kamata mu tsaya nan ba." Ta juya zuwa ciki shi kuma yana biye da ita baya har suka isa ga sitting room ta bude musu suka shiga cikin girmamawa ta risina ta gayar dashi ita kam duk -mutum da yake da alaka da Aminu bin jimami da damuwa bayyane fuskarshi Asma'u ya hakurinmu? Ya ya kuma muka ji da wannan rashi?" Ta dan sunkuyar da kai yayin da idonta ya yi rau- rau kamar za ta yi kuka, amma dai ta daure ta hadiye Suka dan yi shiru na mintuna, can ta kawar da 14 shirun yayin da ta watsa masa idanu "Shin kuwa Aminu ya san mutuwar mahaifinsa?" Ahmed ya girgiza kai "A gaskiya har yanzu bai ji ba, ni ne nan na hana sanar dashi." "Me ya sa?" Ta buKata hanzarce. wallahi kin yi wuyar gani, ganinki sai an cike form, ko girmamawa ne gurinta. Ahmed ya dan dubeta cikin "Hakuri sai ma'aiki, mun gode Allah." "Saboda yanzu suna wata jarrabawa nc idan ya ji wannan mutuwa zai girgiza sosai ya kasa samun nutsuwar zana jarrabawar kin san mutuwar iyaye akwai ciwo sosai, don haka ko za sanar dashi ba yanzu ba." Asma'u ta gyada kai cike da gamsuwa "Wai ina marigayin ya yi hatsari dan na ji an ce marigayin ya mutu ac sakamakon hatsarin mota da ya ritsa dashi?" Ahmed ya ce "Wato Alhaji ya je wani (meeting) ne Abuja akan hanyarsu ta dawowa hatsarin ya faru kuma abin mamaki su uku ne cikin motar ku targade babuw anda ya samu sai shi kadai ya rasa ransa.' Asma'uu ta yi shiru tana jimanta al'amarin. ya katse mata tunani "Koda yake an ce kafin ya cika ya yi wasiyya gurin abokinsa, ya yi umarmin Aminu ya aureki ya ce ya yi mishi iznin ya auri duk yarinyar da yake so, don haka ina fata idan kin yi idda za ki yi zaman iran har lokacin da Allah zai dawo dashi gidan nan. Take ta girgiza kai "Gaskiya bana jin hakan. zai yiwu don ni tuni na rufe babin soyayya rubutacciyar rayuwar da zan yi nan gaba, babu wata soyayya. Kuma Aminu ba shi ne gabana ba.' Ahmed ya dubeta cike da mamaki "Kina nufin ki ce kin daina son Aminu? "Ba zai yiwu in ce wai bana son shi ba, domin. idan na faci haka kai ma ka san Karya nake yi amma ina so ka gane shi so wani abu ae daban dake Kunshe. cikin zuciya, ta kuwa zuciya Boye take ba ganinta ake yi ba, don da fili take tabbas da sai na hukuntata tun da duk wani Kunci da zan shiga rayuwata ita ce sila, "Tabbas da na so Aminu kuma har yanzu ina son 8. Aminu haka nan har gobe, ba zan fasa son Aminu ba, amma hakan ba wai yana nufin lallai sai na auri Aminu ba, domin ni tuni na daina kwadaitawa kaina aurenshi na riga na hakura dashi." Ahmed ya dubeta yayin da yake jin zancenta kamar tatsuniya "Anya Asma'u kina jin akwai ranar da za ki iya hakura da abokina?" "Kwarai ko yanzu ma na hakura zan fita daga -harkarsa kuma sannu, ranar za ta zo domin zan yi oKari in samawa kaina lafiya in sha Allahu na yi niyyar nan gaba zan yi aure fisabilillah, kuma zan zauna da mijina lafiya da zuciya daya." Yace "Shin ba kya gudun kar rabon da ke tsakanin ki da Aminu ya kashe duk mijin da kika aura." Ta yi murmushi "Haba Ahmed ban sanka da camfi ba ko kaima ka yarda da surutan mutane, wai rabo ne ya kashe iyayenmu." A'a ba zai yiwu na ce haka ba, domin ita mutuwa sal kwana ya Kare, ama fa dole ne jama'a su dinga kakabin abin, ni ina ga yin aurenki ba shi ne mafita ba, da ki yi aure 11 zalunci mijinki gwamma ki hakura ki koma karatu... "Zalunci kamar ya ya?" Ta yi tambayar hanzarce. "I to zalunci mana,." Ya ce da ita "Tunda duk wanda za ki aura za ki aureshi ne ba don kina son shi ba, sai dai kawai dan ace miki matar aure, kin ga kuwa duk auren da aka yi shi ba so, ba Kauna tabbas komai yana iya faruwa cikin zaman, musamman ma rashin kyautatawa da rashin biyayya da danne hakkokin mii. Idan kuwa haka ta faru ai an yi zalunci." Ta yi shiru tana nazarin maganganun Ahmcd ya ci gaba da cewa "Ni kam ina ganin ki yi hakuri da batun wani aure, ki jira Aminu ya gama karatu shi zai fi dan nan tabbata in har ba Aminu kika aura ba babu wani da namiji duniva da za ki aura hankalinki ya kwanta dan in ba ki manta ba ai kin ta6a auren an gani kuma zaman ya Ki yiwuwa ko ba haka ba?" Ta sunkuyar da kanta tana dariya "Ai wancan wani abu me da ya wuce amma tabbas yanzu zan yi aure sai dai kw yi hakuri dan ba zan zauna mutane su dinga tsegumi Sina cewa aurena da Aminu ne ya kashe fyayeamu ba, don haka na yi alkawarin muddin na sami miji Zam yi aure, kuma ko wanne irin mutum ne ya ce yané sona shi zan aura babu suwana da wata soyayya ko tsoho ac ya fito sai na aureshi, zan yi aure ne na rufin asim ba ma so da Kauna ba, in dai za yi min rikon mutanci shi kenan." Ahmed ya yi dariya yayin da ya mike tsaye "To yi dai mu gani, ai in da ba Kasa nan ake gardamar kokawa. Ni zan tafi, amma ina so ki daure ki tani lambar wayarki. Ta girgiza kai tana murmushi "Ai ni bani da waya, tum lokacin da aka yi min aure aka Kwace wayar hannima "To tunda haka ne me zai hana in hada miki wata?" "Uhm uhm kawat ka barshi domin na riga na hanawa kaina nike waya zan dai iya roKar taka lambar saboda in na so gaisheka sai na je commercial in biya kudi in buga maka." 10. Ya sake yin dariya "Tun da kin ce haka shi kenan ai ba damuwa." Sai da ta taka masa har gindin motarsa ya ce "In ce ni don jiya can ta yini, yau ma tana can da ita ake karbar gaisuwa." Ya ce "Da kyau amma fa halayen Goggo suna burgeni, ita komai nata simple bata dauki duniya da zafi ba." Har ya shiga mota yana shirin tayarwa ta ce "Af Ahmed baka bani lambar wayar taka ba?" "Ni ina ganin lambata da ta Aminu duk basu da wani amfani gareki, tun da aure kike shirin yi." "A'aha, tun da dai na roKa ka bani mana." dai kin je kin yi gaisuwa." Ta ce "A'a ni ban je jba, ma Goggo ta wakilce Nan take ya zaro biro ya rubuta, ya mika mata sannan suka yi sallama ya tafi. BAYAN WATA SHIDA ajiya Hadiza mahaifiyar Asma'u ta yi aure bayan ta gama takaba wani dan uwanta ta aura Kaduna, dama can ya taba nneman aurenta amma mahaifin Asma'u ya kasashi, shi ne yanzu ya sake dawowa karo na biyu da yake Allah ya yi matarsa ce ya aurcta.Dan haka gida ya rage daga Asma'u sai Goggo sai mai aikinsu itama dai Asma'un ran nan Allah ya kawo mata miji har gida tana zaune wani hamshakin attajiri, mamallakin kamfanoni da motoci da gidaje sunansa Alhaji Yahaya, koda yake ma iya cewa sugar-daddy ne domin ya dan manyanta yana da mata biyu da 'ya'ya goma ya ga Asma'u nc gurin bikin wata Kawarta koda ya nem! ganawa da ita bate fexte ba, amma da yake kyawunta ya da ya-diyota har gida, cikin sa'a kuwa ya sami ganinta ta fito sete tattauna abin mamaki ba tare da wata matsala ba sai céwa ta yi ta amince ya fito daura aure amma ba ta buKatar komai Mamaki ya kamashi ya ce "Amma Asma'u na yi koda za ki aureni kya dan yi jinkiri har sai mun fahimci juna tukunna, kin ga ta haka ne za ki sami damar bincike kaina domin ki san ko ni wane ne." Ta dan girgiza.kai "Ni kam Alhaji in dai har da gaske kana sona kawai ka fito ba sai an tsaya bata lokaci ba.* Ya zuba mata ido. kawai yana mamakin halin sal sadaki mata wata tambayar. Ta ce "Wannan batun ma bai taso ba." Ya ce "ina so ki sani ina da mata har da ''ya'ya da yawa kuma manyan ya'yana ma zasu yi sa'anninki." Ta ce Wannan duk babu komai." Alhaji Yahaya ya cika da farin ciki saboda ya kamu da sonta sosai gashi kuma cikin sa'a bai sha wata wahala ba, yasinyar ta amince dashi dan haka yana tafiya bayan kwanaki biyu ya shiryo kayan aure.sha tara Goggo ta ce "Ni kam Ma'u ina jimamin auren nan 12 yarimya "Kin tabbata. da' gaske za ki iya sac! "Kwarai zan iya. Ta.gasgata haka. "Kina ganin ban yi mik tsufa ba?" Ya sake jefa ta.arz aka kawo gidansu Asma'u. naki kin riga kin sani yaron nan shi kadai kike so zuciyarki, amma shi ne za ki amincewa auren wani daban."Asma'u ta ce "To Goggo ya zan yi tunda na riga na kar6i maganarsa ke dai kawai ki tayani addu'a Allah ya cire min son Aminu raina, domin in sami zaman lafiya."Goggo ta ce "A'a ban san Kaddarar da ke tsakaninku ba, sai dai in yi addu'a Allah ya yi miki za6i mafi alheri." Yauwa Goggona haka nake sonki. "Ke Ma'u ni fa auren nan da za ki yi yana ban tsoro..." gaye an aura miki shi kin Ki zama bare wannan tsohon." "Kai Goggo Alhajin nan fa ba tsoho bane, za dai ki ya Ce masa dattijo..." "Mhm to na ji Allah dai ya zaunar dake." "Saboda me Goggo?" "Yo Ma'u gani na yi Yusuf ma da yake yaro dan "Yauwa Goggona na gode, Allah ya bar mini ke kakata ta kaina." Ba tare da bata lokaci ba aka je Sokoto aka dauro auren Asma'u da Alhaji Yahaya. Ba dauki wani lokaci ba aka tare, sai dai duk wasu shagulgula na bikin tarewa Asma'u ta soke don ko party-party da abokai suka shirshiryawa Alhaji Yahaya, Asma'u ba ta yarda ta halarci koda daya daga ciki ba, sai yasu-yasu abokan Bayan Asma'u ta tare gidan angonta sai labari ya sha bamban don duk wani doki da rawar kai da Alhaji ango suka yi abinsu. 13 Yahaya vake akan amayarsa sai da jikinshi ya yi sanyi donr anar da aka kawota kwana ta yi tana kuka, shi kansa mai gidan bai san dalilin kukan nata ba, tun daga lokacin ta shiga cikin Kunci, ta Ki sakinr anta bare ta saki jika da mijinta, hatta abokan zama basu taba ganin watwalarta ba, kullum darare take sai dai ta kulle kanta daki yi ta kuka. Kowa ya ganta ya san cikin damuwa take, shi kansa maigidan ya fara shiga cikin damuwa, gashi yana sonta sosal duk ya tattara bankalinsa kanta, kullum cikin rarrashi da tambayar abin da ke damunta yake, amma abin mamaki sai ta ce baba komai. Duk iya Kokarin da ya san zal iya ya yi domin ya ga ya farantawa amaryar sa fai amma abu ya ca tura, ita dai kulium cikin yanayi daya take ba sauyi, gashi dai ya daukakata cikin gidan duk iyalinsa mutuntata suke kuma ya fifitata sosai, burinsa dai kawat ya ga farin cikinta amma sam ta Ki sakin jiki dashi. Koda yake ba wani abu take yi na rashin mutunci ko tstwa ba shi kansa ya san tana girmamashi, muddin ya shigo sashenta zz ta zube Kasa ta gayar dashi cikin ladabi, nutsuwarta tana burgeshi komai nata mutunce, matsalar dai tunda aka kawota gidan bata taba bashi dama ko 'yar hira su dinga yi ba, domin kullum turbune take bata da sukuni. Mai gidan bai sami fuskar da zai éya kusantar amaryar tashi ba, har yanzu ko hanyar dakinsa bata sani ba, duk kuwa tsananin doki da zumudin da yake saboda ya auri Karamar yarinyar amma sai pashi murna tana nema ta koma ciki, shi ba ma cashin zuwanta gareshi ne ya fi damunshi ba, a'a illa ya ga ta saki giki tana walwala tana harkokinta cikin 14 a" iyalinsa abin da yake so kenan ya gani daga gareta, amma hakan bai samu ba, to itama dai Asma'u nata bangaren ba haka ta so ba laifin dai na zuciyarta ne domin ta yi ta yi ta tursasa kanta dan ta ga ta kyautatawa mai gidan nata musamman ma saboda ganin irin yanda yake sonta sosai gashi duk wani abin farantawa ya yi mata amma ita ta kasa faranta masa, ita kanta abin yana damunta ta yi iya yinta domin ta ga ta kasa Zuwa bare ta iya hada makwanci dashi, da can tana tunanin in dai ta yi aure ko warnne miji ta aura za ta yi Kokarin kyautata masa musamman shimfida amma tana. yin auren sai gashi ta kasa bada kanta, ita kanta «danne hakKin da taek yana damunta, dan dai kawai babu *-yanda ta iya. Ita kam ta yarda son Aminu ya zame mata masifa, bata jin za ta iya hada makwanci bare jikinta da wani da haka ita kam ba ta ga aibin Alhaji Yahaya ba, tunda tana Kaunarsa, har cikin ranta, kuma tana ganin kimarsa, domin dattijo ne na kirki gashi mutum ne mai yawan alheri ga son kyautatawa iyali kuma ba auri-saki bane, amma duk da haka ta tsinci kanta matsanancin Kunci ta kasa kwantar da hankali ta yi zaman jin dadi da mijinta saboda tunanin tsohon saurayinta sam ta kasa son mijinta, kwata-kwata bata taba sha'awar kusantarsa ba, koda yake tun farko bata aureshi ne dan tana sonsa ba, ama dai ta yi zaton zja ta iya zama dashi tun da shi yana sonta, musamman ma in ta yi la'akari da irin dimbin kyautatawar da yake yi mata gashi ya 6arnatar da kai kanta gareshi amma abin ya ci tura, dakinsa ma ta ba mutum daya tak duniya ba, dan in ban da iN dukiyarsa kanta, dan kuwa ban da akwatuna biyar da ya yi mata na aurc, hatta kayan daki ccwa ya yi ta barwa su Goggo gaba dayan nata ya je kamfani ya sayo mata sabbin furnitures. Baya ga setin gwala-gwalai da ya Kara mata akan nata na da duk ire-ire wadannan abubuwa su suka hadu suka tsumawa Asma'u zuciya har take jin tausayin mijin nat. Shi dai Alhaji Yahaya farkon aurensu ya yi zaton ko mim alkunyar nan ce ta mata shi ya sa bata zuwa dakinsa, dan haka sam shima bai damu ba, sai ya Kyaleta musamman da ya lura yarinyar tana da kunya sosal to amma da tafiya ta fara nisa sai ya fahimci wasu min halaye tare da yarinyar wanda har suka sashi ya fara zargi anya kuwa amaryar tasa tana da lafiya? Da abin ya fara damunsa sai ya fara bincike.a asirce akan Asma'u, nan da nan kuwa aka samo mai tarthinta da labarinta gaba daya ba Karamin girgiza ya yi ba lokacin da ya ji wasu al'amura na rayuwar yarinyar ran nan dai ya yi kiran Asma'u dakinshi wanda ranar nc ta cika makwanni biyu gidan nasa, tana kwance dakinta Kararrawa ta yi Kara hakan alama ce ta maigida yana kira ta tashi da sauri cikin faduwar gaba jikinta har rawa yake yi saboda wannan shi ne karo na farko da maigidan ya yi kiranta benensa, don tun zuwanta gidan bai taba cewa ta zo dakinsa ba, iyakacinta dashi kullum da safe kafin ya fita ya kan shigo ya ga lafiyarta har ya bata lokaci yana rarrashinta. Nan take cikin gaggawa ta sauya kaya sannan ta feshe jikinta da turare sai da ta cika tambulan da lemo fb mai sanyi tukunna ta nufi dakin mai gidan nata amma lokacin ita kadai ta san irin radadin da take ji ranta, ta dan runtse ido sanyaye "Wayyo Astasakar mini zuciya ko na samu in farantawa mijina. Wayyo Aminu ka daure ka yi sassauci ga zuciyata kada sonka ya yiwa rayuwata illa." Ta goge hawayen da ya digo cikin nutsuwa ta tura kai gami da sallama dakin mijin nata, ta dan rusuna ta gayar dashi ladabce cikin muryarta mai tashi bayan ta mika masa lemon, ta koma gefe ta zauna ya karbi lemon ya sha sannan ya ajiye kofin da yake ya san halinta, muddin bashi ne ya fara magana ba to kuwa ko za ta shekara zaune ba za ta ce uffan ba, sai dai su yi ta zaman kurame don haka ya kawar da shirun ya dubeta cikin fara'a. "Amarya! Amarya!! Amarya!! Ba kya laifi koda kin kashe dan masu gida." Ta dan yi murmushi yayin da ta kawar da kanta gefe ita dai ba ta ce komai ba, ya ce "Aft Ashe dai kina murmushi aini na yi zaton ba ki iya ba don ni dai tunda ki ka zc gidan nan, ban taba ganm hakoranki ba." Ta yi shiru ya ce "Shin .Asma'u ba za ki daure ki wa kanki sassauci ba haka ki ke so

Chapter 1 of 7