Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
6 / 7
ni kuma na ga Asma'u bikin Zaliha Kawarta, kuma bayan nan kusan duk wata muna gaisawa waya, illar abin dai kawai da yake bata so san lambar da take amfani da ita. Na yi na yi ta bani lambarta ta hana."Aminu ya share hawayen da ya gangaro fuskarsa "Ni fa ina mamakin yanda aka yi yarinyar bata taba nemana waya ko kuma ta nemi labarina ba, shi yasa nake tunanin ko dai da gaske ta mutu." Ahmed ya grigiza kai "Ni na san Asma'u tana nan da ranta in har muka tsananta nema in sha Allahu za mu sameta." Ya juya ya dubi mutumin da ya yi musu rakiya zuwa wannan Kauye "Dan Allah bawan Allah ko za ka iya kwatanta mana wani wanda kake zaton yana da nasaba da wannann tsohon?" wt Mutumin nan ya nisa yayin da ya dan yi tunani "E to akwai wani mutum dana sani dattijon kirki amma ina zaton dan uwan mijin marigayiya Dudu ne kuma in dai ya san yarinyar da kuke nema zai baku labarinta." Aminu ya ce "A ina mutumin yake?" Ya ce "Anan Kauyenmu yake." Ahmed ya yi dariya "To Allah ya sa mu dace." Daga nan suka dau hanya, suna isa aka yi musu iso gurin mutumin suka gaisa mutunce suka warware masa abin da ke tafe dasu. Bayan dattijon ya gama jin bavaninsu, nutse bai tsaya basu wata matsala ba nan da nan ya gano yarinyar da suke nufi, kuma take ya shaida musu abin da ya sani akan Asma'u ya ce shi kam ya dade bai ga yarinyar da idonsa ba, amma dai ya san da dadewa an ce ta Ki zaman aure har ta koma karatu, amma dai yana aton can dangin uwarta take zaunc, don haka can ya dace su je su nemeta. Ahmed ya ji dadin wannan bayani da dattijo ya yi musu amma shi Aminu bai yarda ba, gani yake in ba sa'a ba Asma'u ta kubce masa kenan. Suka yi sallama da wannan mutum har Ahmed ayi masa ihisani, sannan suka sallami dan rakiyarsu, shima suka yi masa alheri da yamma ta yi sai suka koma cikin garin Sokoto suka kama dakin da zasu kwana wani hotel kafin washe gar su wuce Kano. Da daddare bayan sun yi sallah sun ci abinci duk yanda Ahmed ya so ya rinjayi Aminu ya janye hankalinshi da hira abin ya ci tura dan ko damuwa ce cunkushe zuciyarshi in ban da tunanin Asma'u ba komai tare dashi, Ahmed ya dade yana surutu amma 82 shi Aminu bai ma san abin da yake faci be. Daga kan da Ahmed sai yi sei ye ga ashe Amine sam hankalinsa ba gurinshi yake ba, tan tum tsuguane yake yana zub da hawaye. Da sauri ya daga ida yake zaune ya isa gareshi "Haba mutwmina shim ane be damunka ne na gaya maka ka yi kar ka Gums se mu ga Asma'u yarinyar nen tame nom krema nda take kai kadai ne ranta bana im ta taba som wani mehabeki ranta in ba kai ba, ina tabbater make Asme't shign Kunci dalilin sonka daa hake duk weta wahela és zamu sha wurin nemanta ba komai bane." Ahmed ya zauna ya Seta lokacit gufin abokinsa, hakan ya tuna masa éa wani lokect Ga ye shude can baya. Asma'u ce take faman kuka akan ta ase Amine sie kuma Ahmed ya yi ta III yaaa jim tausayinte. Washe gari da sassafe suka kama hanyet Kamo, suna isa gida hankalin mahaifiyarAmine ye tashi, gania yanda dan nata ya shiga damewa tun dp ya dawe acma yake ya zama wani sususu, akan mace, kwate-kwate ye Ki daidaita hankalinsa guri guda tuada ya ion Najeriye bata ga wata walwala tare da fan nata be, sha dai basha da magana ban da shin a-wanne gari Asma'e take guden kar dan nata ya zautu shi ya sa itama tawneka wagon neman Asma'u, domin ta tabbater ia be yertayer aka gani ba da wuya danta ye sami Da kanta ta tashi ta je guria wate mate Hageye Magajiya da yake ta san Kawar wwar Asmalp oc te roKeta akan ta yi musu kwatancea iada emahaifiyer Asma'u take garin Kaduna. Nan dai matar yt mata 83 bayani tiryan-tiryan ta basu sunan mijin Hajiya Hadiza da sunan unguwar suke da zama. Tun da ta koma gida ta sanar da dan nata bai yi wata-wata ba sai ya shirya musu zuwa Kaduna. Sun isa Kaduna shi da abokinsa Ahmed suka sshiga garin cikin farin ciki kuma basu sha wata wahala ba suka bi kwatancen kamar yanda aka gaya musu, kuma sun yi sa'ar gano gidan sai dai kash, abin haushi mutanen gidan basa nan gaba daya gidan babu kowa sai masu gadi, koda suka matsa da tambaya sai aka shaida_. musu gaba daya iyalan giidan sun tafi umara da maigdian da matan gidan daya'yan gidan. Haka nan-su Aminu suka juyo gwiwa sanyaye Zukatansu cike da damuwa, amma dai sun yi alKawarin 'yan umarar sun dawo zasu sake komawa Kaduna su gani.ko za dace, amma abin mamaki Aminu duk sai ya Kosa ya ga ba zai jure tsimayin sai 'yan umara sun dawo ba, daa-haka ya takura Alimed wai ala dole sai sun je. dan uwan Baban Asma' sun tambayi garin da gidan.ba, kar ka fa manta mutunin da kake sfnagana akai: shi ne.fa.mahaifin Yusuf mijin Asma'u na .. farko kuma ta-riga 'ta Ki dansa saboda kai." :Aminu:ya-dubi:Ahmed cike da damuwa "To ya ya zamu yi tun da su.kadai muka sani suna da nasaba da Baban.Asma'u.Ai ko dukanmu zasu yi in dai zasu gaya Asma's take. Shi kuma. Ahmed-ya ce "Gaskiya ba zai-yiwu mu mana garin da:Asma'u take shi kenan." Ahmed-ya dan girgiza kai kawai "Share ka manta da wadannas 'mutancn, in dai haka ne ai gara mu shirya tafiya Zaria, ka manta akwai wani (cousin) dinta da yake zaunc Zariya wanda muka taba zuwa wurinsa neman Asma'u lokacin da ta gudu." "Ok na gane, yawwa to sai mu daga tafiyar zuwa 'weekend' na san dai da wuya ace bamu sami wani labari da ya danganci Asma'u gurinshi ba." Nan take Aminu ya yi murna da wnanan tunani na Ahmed. Weekend yana zagayowa ba su yi Kasa gwiwa ba suka nufi Zaria kuma Allah ya taimakesu suka isa sa'a domin sun sami mutumin da suka je nema. Malam Umar Faruk wani (lecturer) ne jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya, kuma dan uwane gurin Asma'u mahaifin kyakkyawar tarba da yake ya ganesu, bayan sun nutsu sun dan huta suka yi masa bayani nutse. Abin da yake tafe dasu kuma suka gaya masa wahalar da suka sha wurin nemanta. Nan take ya tabbatar musu Asma'u tana nan da ranta bata mutu 'ba, kuma tana cikin Koshin lafiya, koda yake ya ce ba gurinsu take ba tana can Sokoto wurin dangin ubanta. Ya Kara da cewa "Kuma rashin sani ne ya sa har ku ka je Sokoto kuka dawo ba tare da kun sami ganinta ba, amma yarinyar tana nan cikin garin Sokoto tana karatu jami'ar Usman Danfodio, ko da yake ta kan zo mana hutu lokaci-lokaci amma nima ban san takKamaiman unguwannin da suke zaune cikin garin Sokoto ba. Amma ku yi haKuri zan yi muku bincike akwai wani yaro abokin karatunta zan yi masa waya na Jt komai, domin lokuta da dama ta kan kirani waya da Yayan Hajiya Hadiza ne. Ca mumarsa ya kar6i su Aminu, ya yi musu 85 wannan lambar." Ahmed yana jin wannan bayani da sauri ya ce "To yallabai ko za ka taimaka mana ka bamu lambar mu yi (try) dinta ko zamu yi sa'a mu sameta waya." Malam Faruk ya ce "To ai matsalar ba wai lambarta ba ce, lambar wayar wani yaro ce da suke tare. Nan da nan zuciyar Aminu ta yi dam, domin ya razana da jin wai Asma'u tana tare da wani 'Why? Wannan wane gaye ne?' ya fada ransa, sannan ya dubeshi Yallabai daure taimaka mana da lambar domin mu sadu da abokin nata." Nan take Malamin ya fiddo wayar shi ya basu lambar suka kwafa, basu baro Zaria ba sai da suka yi sallah suka ci abinci, sannan suka yi sallama da Malam Umar Faruk tare da dimbin godiya suka nufo gida cike da farin ciki. Suna isowa ya zayyanawa mahaifiyarsa labarin da suka samu game da Asma'u ita kanta ta ji {- dadin jin wannan labari dan wannan shi ne karo na farko da ta ga walwala tare da danta tun dawowarsa daga Turai makonni biyu da suka wuce bai taba samun nutsuwa irin ta yau ba, dan ji yake tamkar ma ya yi arba da Asma'u dan duk wani kokwanto da yake na shin dai Asma''u ta mutu? To yanzu ya kau daga zuciyarshi, tunaninsa kawai wannc hanyoyi zai bi domin ya sami ganawa da yarinyar. 12 lokacin ya sami ganawa da sauran 'yan uwansa har ya Itama mahaifiyarsa yanzu hankalinta ya dan kwanta tun da ta ga dan nata ya dawo hayyacinsa sai raraba tsarabar da ya lodo daga can. Bayan hankali ya tt 86 kwanta suka yi shirin tafiya Sokoto, karo na biyu suna isa garin Sokoto Giginya Hotel suka zarce suka kama daki suka biya kudin kwana biyu suka yi masauki hotel din, bayan sun dan huta suka lalubi lambar wayar gayen da aka ce shi ne abokin karatun Asma'u. Cikin Jin an amsa sai Aminu ya ja wata wawiyar ajiyar zuciya, abin ya bawa Salim mamaki amma dai ya yl shiru tukunna ya ci gaba da kasa kunne domin bai fahimci mai maganar ba. Bayan ya yi sallama sun gaisa ya jefa masa saa bugu daya ana biyu ya dauka ya ce \, tambaya "Shin dan Allah dan uwa muna tambayane akan wata yarinya Asma'u wanda muke zaton kana da -glaKa da ita, shi ne muke so ka taimaka mana ka sanar damu inda take ko kuma kai inda kake dan an tabbatar mana in dai muka ganka kamar mun ga Asmau....." Salim ya katseshi Dakata Malam ina ga ya dace ka bani sani kafin aje ga batun Asma'u zai fi kyau ku fara gabatar min da kanku idan na fabimci ko ku su waye Sal mu yi magana." Sai da Aminu ya bashi hakuri sannan ya ce "To gaskiya mu dai baki ne, mun taho daga Kano takanas o4 domin neman yarinyar yanzu dai mun shigo garin i, Sokoto mun yi masauki Giginya Hotel, ama da Allah in ba za ka damu ba muna so ka sanar damu alakarka da Asma'u?" ni an Salim dai tambayar ta fara gundirarsa domin har yanzu basu gabatar da kansu ba, amma koma su waye y3 bari dai ya ja musu birki. Ya dan yi gyaran murya ya "Mhm abokina ai ba wata alaKa tsakaninmu da Asma'u 87 Sai ta aure ina nutin Asma'u matata cc...." "Ya salam!" Ya ji an fada gigice cikin Raraji daga can daya Oangaren, da sauri aka katsc layin nan take Aminu ya dafe kai ji ya yi yana barazanar rabewa gida bivu, zuciyarshi ta yi masa Kunci, ya dubi Ahmed cikin muryar kuka "Shi kenan Ahmed na rasa Asma'u mu mukc shirmenmuashee tana da miji." Ahmed ya katseshi cike da rashin gamsuwa "Haba da Allah saurara kai ka fiye karaya sai ka ce mace." hanzarce ya fiddo tashi wayar ya sake kiran Salim, bayan ya dauka ya ce "Ji nan abokina da Allah ka ce kai ne miin Asma'u ko?" "Yes haka na fada." "To mu ma yayun Asma'u ne muka zo gaidata daga Kano." "Mhm to ko zan iya jin sunayenku?" ""Kwarai me zai hana, ni dai sunana Ahmed abokina kuma Aminu Gambo shi ne dan uwanta, wanda yake karatu Kasar Rasha in dai ka sanar da ita za ta gane."Salim ya saki 'yar dartyar farin ciki saboda yanzu dai ya fahimci ko su su.waye "To shaidawa Malam Aminu ni Salim Muhammad Usman ina y1 masa barka da sauka, kafin na iso amma sai ku dan saurareni zuwa gobe, dan yanzu ina jihar Delta ne. Albishir daya da zan yi muku ni ba mijin Asma'u bane amma ni ne babban amininta kuma ni ne wanda zan muku jagora na sadaku da Asma'u." Cikin murmushi Ahmed ya ce "To mun fa gode amma bari in baka mutumin ya ji daga bakinka ha san 88 an cc waka bakin mai ita ta fi dadi, dan tun farko ka riga ka haukatashi har yanzu kidime yake tun da ka furta masa cewa Asma'u na da miji." Cikin dariya Salim ya ce "A haba da Allah kar ya zama faggo mana ban ishi mu sake ganawa." Ahmed ya dan doki kafadar Aminu sannan ya mika masa kan wayar. Sun dade suna tattaunawa cikin farin ciki da gamsuwa tamkar sun dade da sanin juna, bayan sun ajiye wayar Salim kamar ya bugawa Asma'u __ amma kuma sai ya fasa saboda ya tuna halin mutuniyar tasa, tana iya gudu ta 6uya in har ta san Aminu ya zo Sokoto yana nemanta domin ta sha gaya masa ita duk masifar son da takewa Aminu da wuya ta iya aurensa saboda alkawarin da ta dauka gaban Babanshi tun sanda yana da rai ta ce har abada ba za ta auri danshi ba. To tunawa da haka ya sa Salim ya Ki sanar da Asma'u dawowar Aminu daga Rasha da kuma zuwanshi Sokoto, so-yake kurum ya shammaceta, sai dai ta gansu Can haka washegari da sassafe ya yiwo asubanci wajen tahowa Sokoto, yana shigowa garin Sokoto kai tsaye hatel din dasu Aminu suka sauka ya nufa da yake sun gaya masa lambar dakin. Karo na farko kenan da suka yi musabiha suka ga juna ido da ido kowa zuciyarsa cike da muma da farin ciki. Shi Salim farin ciki yake akan Asma'u za ta sami waraka na tsohon mikin dake zuciyarta, shi kuma Aminu yana muma ne yanda Salim ya riki Asma'u suka kwashe dogon lokaci suna abota, ba tare da ya yaudareta da soyayya ba. Abin fa ya burgeshi nan take ya sawa zuciyarshi Salim ba tare 89 aminin Asma'u bane ita kadai har da shi gaba daya farin cikin Aminu Kin boyuwa ya yi har sia da ya sanar da Salim abin da yake zuciyarshi. Nan Salim ya debesu mota suka tafi. Ganin irin yanda Aminu ya matsu da son ganin Asma'u, Salim ya ce "Yan uwa dole fa ku dan tsahirta min dan ko gari zan shiga da ku sai mu je gida na huta na dan yi wanka, sannan na Karasa da ku gurin mutuniyar. Ahmed ya ce "Amma dai kana so ka jawa mutumin naku rai." ~~ Salim ya ce "Ina laifi ma da za ku ga Asma'u bati, shin ku ba ku san ganinta wuya ne dashi ba, ai sai an cike form muke bari ganta. In kuna neman yarinya maj kadawa 'yan maza ganye to Asma'u kenan." Gaba daya suka yi dariya. Suna isa gidansu Salim falonshi ya sauki bakinsa, sannan ya shiga ciki ya sanar da Mommy zuwan su Aminu, ta y1 murna sosai da yake ta san labarin Asma'u gaba daya, Mommy ta cewa Salim "Ai ni da na ganka kwatsam da na yi zaton ko Asma'u ce ta guntsama wani tsegumi shi ya sa ka baro da ita ka zo." Ya ce "A'a n1 ko ganin Asma'u ban yi ba, ina can Delta wadannan bakin suka kirani waya sun zo, suna neman inda Asma'u take shi ya sa na taho da gaggawa." Ya sake kallon babarshi "Mommy kenan wani abu ya faru har ake jira sai na Zo yi min tseguminsa?" Ta yi dan murmushi "Oh, oh babu wai abu in dai ni ce ba ka ji mutuwar sarki bakina ba." Shima ya yi murmushi 'Shi kenan ko mene ne in ma ba ki fada min ba ai Daddy zai gaya min." 90 Ya koma dakinsa ya yi wanka, ya shirya sannan ya fito falo wurin su Aminu, suka zauna suna hira, yayin da ma'aikatan gida sukai ta hidimar shiryo musu abinci. gidan su Salim suka yi (launching) hira ta yi hira tsakanin Ahmed da Salim amma shi Aminu ba hirarsu ce ta dameshi ba illa tunanin Asma'u, shi kam ya matsu iya matsuwa kurum ya dora ido akan Asma'u yake so. Can dai Ahmed ya lura ya ce da Salim "Mutumin ka fa ba duniyar hirarmu yake ba, ya kamata mu kauce kar mu shiga zalunci." Nan Salim ya mike ya dauki mukullin motar shi sai da ya yi musu jagora har cikin gida suka gaida Mommy sannan suka fito, suka shiga mota suka nufi Gwiwa Lowcost. Suna shiga harabar gidan Salim ya zarce dasu dakin baki ya ajiye su sannan ya Karasa ciki. Mai aikinsu ya fara iskewa tsakar gida, suka gaisa kai tsaye ya nufi falon Goggo ya tarar da ita kadai ta ce "A'a dan Yarabawa saukar yaushe?" Ya yi dariya "Goggo kenan wato ni ne ma na zama dan Yarabawa, yanzu dai ina Asma'u dan nemanta nake da gaggawa." Ta ce "A to Ma'u dai barci take ka san halin barcin ta, in ta hau yi ba tashinta. Salim ya ce "Ina ai yau dole ta tashi, saboda tare nake da wasu baki masu muhimmanci kawai Goggo ki shiga ki tasota so nake ta gaisa da baKina. Ai ba ita kadai ba kema yaw na yi miki bakon bazawari sai ki yi kwalliyar hoda da jan baki, zai shigo ku gaisa." Goggo ta dan fadada dariyarta "Ai bakin ka kne 10 jamshakr daaddag "sons iy sy senpleb emod BY baromdAsgnatizita lasota daga barci. Asma'u ta da salad svitindh ta AlAsshipaskinlsotatlio Aue ve" Obed kek ob ship ka' babu woiséi shpkawann padkeaAnina laliai ab shactimacastacisd sy cd oley esc week ood Shima ya fadada murmushinsaTodaNEVdatsai Aankorsnnbasum plusb sy okie er eine eks shisg SasKashsg ti daunsch kujerar da take fuskatitarshi M@hsoh 2ba)owataxtdrastiundacka eda daidailakacittda nake buKatar ganinka dan ko bakin.nati'ylawaé "dauke sac! sabéeralbsthir.'tsdsiand ag! Wa watssinata idanns?Wanrein 7a! ki yi BME oiSenloksoinidamsgatengoD ByiisD} 0407 arnvanedokaticeza llgactatpaWadorsY Misa "Me yiwa sai nan da watanni uku 3< sai ta ja rai shi ya sa ya'bi)raburiés! itascyay yiskamar Bai wav Daglakamay abit! yanas'ranshi." Why? Warman -waedeicrimumaganaate: ailad soa' fad atia shoyéwa. Kvfava)Asina ometaki fadaniin iWeidaa dagwkadywdabiiAsmaue'Shikenankawdt abdr «pdivaidaBa@ina stingitsb uch fo: Mw Sai yaushe?" 097 Ta dan zaro ido "Baki kuma wadannce irin baki?" "Ycs baki nake tare dasu shi ne na ga ya dace na kawo su ku gaisa, saboda na san za ki yi farin cikin ganinsu." Ta sake watsa masa idanu alamun tambaya bayyane fuskarta. Ya ce "Ki yi sauri jiranki suke." Ta tashi ta shiga daki, mayafi kawai ta dauko ta yane kanta da yake dama doguwar riga ce jikinta mai hade da alkyabba dark green duk jikinta duwatsu sai turare da ta feshe jikinta da shi suka jera, tare suka nufi falon baKin. Cikin nutsuwa ta yaye labule gami da sallama. Ta ja da baya, ta yi turus yayin da ta murza idanuwanta -duka biyun tana zaton idanun ne suke neman yi mata gizo. Tsarki ya tabbata ga Ubangijin da ya halicci kyakkyawar suraa irin taAminu.' Ta fada ranta yayin da ta dan lumshe ido ta sake budewa, 'A'aha abin dai da ta gani farko shi idanuwan suka sake hango mata Aminu ne zaune cikin falon ya nutse kujera, Kafarshi -daya kan daya yana girgizawa yayin da ya zuba mata idanu tamkar yau ya taba dora idanunshi kanta. razane ta dafe kirji saboda matsanancin bugawar da ta ji zuciyarta na yi gaba daya ji ta yi numfashinta na neman daukewa, sai da Kyar ta yi KoKarin fizgoshi gaba daya gwiwoyinta sun mata sanyi Kafafuwanta ji ta yi kamar basu iya daukarta ba, da ba dan Salim ya yi KoKarin tallafota ba babu abin da zai hanata zubewa Kasa. Yana jaye da hannunta har cikin falon Aminu ya taso da sauri ya iso garcta ya dan durkusa gabanta yayin da ya Kura mata idanu. 93 vou" (Asma'u ki tuna ni, kar ki manta ni, masoyin kine"Asma'u daga kai ki dubeni, ni ne Aminu duk da na tafi amma bayan shckaru gashi na sake dawowa Ta dan kauda kai tana hawaye, ba tarc da ta Kulashi ba, ya sake matsawa dab da ita yayin da suka shaki Kamshin turaren juna, hankici ya ciro yana Share mata hawaye. Ya dan rage murya Please Asma'u remember me and don'tforget me, am always your lover and need ni koda yaushe, ina son ki.) Ta dan daga Kwayar idonta ta dubeshi, amma sai ta sake sunkuyar da kai maganar da take KoKarin yi, furucin ya gagara furtuwa. Falon ya yi tsit maganganun Aminu kurum suke saurare, ya yi iya KoKarinsa na son ya ji ta ce wani abu amma ta ki furta komai, baya ga hawayen da take Ahmed ya sa baki "Idan kin manta bari na 'tuna Aminu tsugunne vake gaban Asma'u shima ta sashi hawayc, saboda ha zat iva jure ganin kukanta ba, Asma'u kin sant ina sonki musvarsa tausashc shekaru masu yawa, /uciyata ta dasu Kaunarki ashe yau tun da Allah ya hada fuskokinmu ba za ki yi maraba dani matsayin miji ba? Ashe ba za ki yi na'am dazubarwa. Salim ya taso daga kujerar da yake zaune ya zo gabanta "Haba Asma'u ki yi waiwaye izuwa baya ki dubi matsayin wannan bawan Allah da ki ka ki kowa saboda shi ki nuna masa matsayinsa zahiri." miki rayuwar abokina ta gigita saboda ke kuma'a yanzu kuma Kaunarki ce ta dawo dashi Najeriya.' Ta dan zaro ido "Baki kuma wadannc irin baki?" "Yes baki nake tare dasu shi ne na ga ya dace na kawo su ku gaisa, saboda na san za ki yi farin cikin ganinsu." Ta sake watsa masa idanu alamun tambaya bayyane fuskarta. Ya ce "Ki yi sauri jiranki suke." Ta tashi ta shiga daki, mayafi kawai ta dauko ta yane kanta da yake dama doguwar riga ce jikinta mai hade da alkyabba dark green duk jikinta duwatsu sai turare da ta feshe jikinta da shi suka jera, tare suka nufi falon bakin. Cikin nutsuwa ta yaye labule gami da sallama. Ta ja da baya, ta yi turus yayin da ta murza idanuwanta duka biyun tana zaton idanun ne suke neman yi mata gizo. Tsarki ya tabbata ga Ubangijin da ya halicci kyakkyawar sura irin ta Aminu.' Ta fada ranta yayin da ta dan lumshe ido ta sake budewa, 'A'aha abin dai da ta gani farko shi idanuwan suka sake hango mata Aminu ne zaune cikin falon ya nutse kujera, Kafarshi daya kan daya yana girgizawa yayin da ya zuba mata idanu tamkar yau ya taba dora idanunshi kanta. razane ta dafe Kirji saboda matsanancin bugawar da ta ji zuciyarta na yi gaba daya ji ta yi numfashinta na neman daukewa, sai da Kyar ta yi KoKarin fizgoshi gaba daya gwiwoyinta sun mata sanyi Kafafuwanta ji ta yi kamar basu iya daukarta ba, da ba dan Salim ya yi KoKarin tallafota ba babu abin da zai hanata zubewa Kasa. Yana jaye da hannunta har cikin talon Aminu ya taso da sauri-ya iso garcta ya dan durkusa gabanta yayin da ya Kura mata idanu. 93 "Asma'u daga kai ki dubeni, ni ne Aminu duk da na tafi amma bayan shckaru gashi na sake dawowa gareki." Ta dan kauda kai tana hawaye, ba tare da ta kulasbi ba, ya sake matsawa dab da ita yayin da suka shaki Kamshin turaren juna, hankici ya ciro yana share mata hawaye. Ya dan rage murya "Please Asma'u remember me and don'tforget me, am always your lover and need you" (Asma'u ki tuna ni, kar ki manta ni, masoyin kine ni koda yaushe, ina son ki.) Ta dan daga Kwayar idonta ta dubeshi, amma sai ta sake sunkuyar da kai maganar da take KoKarin yi, furucin ya gagara furtuwa. Falon ya yi tsit maganganun Aminu kurum suke saurare, ya yi iya KoKarinsa na son ya ji ta ce wani abu amma ta ki furta komai, baya ga hawayen da take zubarwa. Salim ya taso daga kujerar da yake zaune ya zo gabanta "Haba Asma'u ki yi waiwaye izuwa baya ki dubi matsayin wannan bawan Allah da ki ka ki kowa saboda shi ki nuna masa matsayinsa zahiri." Ahmed ya sa baki "Idan kin manta bari na tuna miki rayuwar abokina ta gigita saboda kc kuma yanzu kuma Kaunarki ce ta dawo dashi Najeriya." Aminu tsugunne vake gaban Asma'u shima ta sashi hawayc, saboda ba 7ai iva jurc ganin kukanta ba, muryarsa tausashe Asma'u kin sani ina sonki shekaru masu yawa, zuciyata ta dasu Kaunarki ashe yau tun da Allah ya hada fuskokinmu ba za ki yi maraba dani matsayin miji ba? Ashe ba za ki yi na'am da 94 soyayyata ba? Ashe ba za ki furta kalma mai sany1 garcni ba? Wacce za ta wankc duk wani miki da ya zama gyambo zuciyata ba? Picase Asma'u yi magana, ki taimakeni ki ce wani abu ko zuciyata ta yi sanyi daga radadin da take." Ya dan matso hawayc. Ta ce "Love is real no doubt and nobody is againt it" (so gaskiya ne, babu jayayya babu wanda zai ce babu shi) Cikin kuka take furta kalaman "Ka yi hakuri Aminu ba zan iya aurenka ba, batun aure babu shi tsakaninmu, ina fata Allah ya baka wacce ta fini..." "Saboda me?" hanzarce ya buKata. Ta yi shiru bata bashi amsa ba. Salim fusace ya nunata da yatsa "Ji nan Malamal kina hauka ne? Kin ko ~san abin da ki ke fada, wato dukazabtuwar da zuciyark1 ta yi bai isa haka ba? To ina so ki gane wani abu guda laifin wani baya shafar wani in har da adalci baki da wani dalili da za ki tuhimi Aminu..." Ahmed ya mike tsaye ya dan yi taku biyu zuwa ~uku, daga inda yake tsaye "Haba Asma'u shin me ke ~damunki ne, kun fa sha wahala rayuwarku, zuciyoyinku sun azabtu da yawa yanzu ya dace ace komai ya zo Karshe, dan abin ya isa! Ya isa!! Ya isa haka nan!!!" Asma'u ta mike tsam ta fice daga falon ba tare da ta kalli inda Aminu yake ba, saoda yanda ta ji zuciyarta (4 fara raunana. Mu hadu kashi na 4,

Chapter 6 of 7