Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 7
ki zauna ke kenan kullum zuciyarki cikin Kunci gashi kin rasa sukuni kin rasa walwala duk dai akan abu guda. Haba Asma'u me ke damunki ne? Ya kamata ki saki jiki ki ji dadin duniya al'amuranki kuwa ki fawwalawa Ubangiji ki duba ki ga Asma'u babu abin da ki ka nema ki ka rasa rayuwarki kina da kyau, kina da ilimi kina da kudi mahaifinki ya mutu ya bar miki dukiya, kuma mijinki yana da kudi {7 ashe duk wadannan abubuwa ba zasu if zama abin rasa abu gu rayuwata?" Ta fada ranta. Ya ci gaba da maganarsa "Haba Asma'u ki daure ki rage yawan damuwa mana, ko don gudun kamuwa da ciwo."Ta sunkuyar da kai tana hawaye "Don Allah Alhaji ka yi hakuri ba laifina ne ba, laifin zuciyata ne." Nan take tausauyinta ya kamashi "Shi kenan babu komai Asma'u nima na yarda hakan ne shi ya sa nake tausayawa rayuwarki, tun lokacin da na sa yi min bncike akan al'amuranki nake ta so na samar miki mafite, gajskiya yanzu na yanke shawara gara na '\ daure ma sawwake miki igiyar aurena dake kanki ita ce. kuram mafita ko ba komai dai za ki dan samw sassaucin farin ciki gareki ba." Ni kuwa ya ya za yi na yi farin ciki bayan na nauyin dake kanki." Ta fara shisshikar kuka "Dan Allah yi "Ubm-ubhm ni babu abinda ki-ka yi min bare ki bani ha€uri. Ko da ba kya sona maai baki'nunan'rashin Kauna ba, bare ma ni na tabbata 'babu Kiyayya. tsakaninmu ten da ke dani badoleaka yi miki ba, ai ma san ba'dan matsanancin so da kike wa wannan yaro ba da wuya'zamanmu ya-samr miskila, amma tonda abu ya zo da haka ina ganin rabuwarmu za ta fi dacewa frye-da zamanmu dan ni ba zan iya jure ganinké-cikia Kunci ba, Allah ya gani ina tsananin son ki Asma'u, gashi ke kuma Allah ya jarrabeki da son wani, ni na san in har ba shi ki ka aura ba bana jin za ki iya zaman aure dan duk mijin da za ki aura da wuya ki mallaka masa kanki na fahimci mijin ki ma na farko bai san ki diya mace ba, dan haka nima ba zan bukaci abi da akai wa wani tanadi ba, ban ga dalilin da zan keta miji haddi akan abin da ba ki da ra'ayi ba, shi ya sa na kawo masalahar rabuwa, amma dan na sake ki ba ina nufin mun yanke kowace irin hulda ba, a'a za mu ke zumunci 7an dinga zuwa muna gaisawa, kuma na yi miki alkawarin duk wata matsala ta ki in ta taso ko ta kudi ko ta shawara ki yi gaggawar sanar dani, koda ta waya ne." Ta dan zame daga kan kujera ta durkusa gabansa cikin kuka "Don Allah idan na yi maka wani abu na sabawa ka-yafe min." Ayya Asma'u ni fa ba ki yl min komai ba, iya -zamanmu na makonni biyu kawai dai ni ne bana so na ci gaba da zama dake cikin damuwa, yanzu'ki tashi na *kaiki gidanku gobe kuma zan bada motardaukar kaya biyoki da kayanki. Daga ran ya dau mukullin mota suka tafi. Tun da suka shiga mota ban da kuka babu abin da take sai kuka. Ya yi rarrashin duniya ta Ki yin shiru, ya ce "Haba Asma'u ki yi shiru haka nan mana don ko kadan ban son ganin hawayenki ki dauka wannan rabuwa tamu ita ce ta fi zama alheri dama can Allah ya yi zamanmu ba mai nisa bane, shi ya sa haa ta faru, Allah ne ya Kaddaro sai an daura aure, in ban da haka ni ba mutum ne mai ra'ayin aure-aure ba, haka nan ba budurwar zuciya ke gareni ba, in kin lura iyalina na gida sune tun matana na farko har yau sune muke tare sai rana tsaka Allah ya___19 jarrabeni da sonki har na aurcki, to tunda yanzu kuma Allah ya Kaddaro mana rabuwa ai sai mu runguma mu taru duka mu yi haKuri mu yi addu'a Allah ya sa hakan Shi ne ya fi zams alheri tare damu." Asma'u dai kukanta take bata tanka masa ba, har suka isa gida. Bayan sun gaisa da Goggo Alhaji Yahaya ya zauns nutse ya warware mata abubuwan da suke farowa daga Karshe kuma ya bada shawarar abinda ya dace ya ce "Ina ganin Goggo tunda al'amarin Asma'u ya wma haka kamata ya yi ku tausayawa yarinyar nan ku bar ta ta auri yaron da take so don so masifa ne in bashi ta sura ba bana jin Za ta iya zaman aure." Goggo ta numfasa ta ce "Ai dama na san haka za ta fara amma bamu muka matsa mata ta yi aure ba, ita ce ta ce lallai ta ji ta gani kai za ta aura. Ya dan yi murmushi yayin da ya dubi Asma'un "Mhm na gode, nima na yaba da zabina da ta yi dan ko dana aureta ma ba wani laifi take yi min ba, babu wani abin assha tare da ita kawai dai na saketa ne domin ta sami sassauci daga Kuncin da take ciki." Goggo ta ce "To mu me zamu ce Alhaji tunda ku ma'auratan kun hakura ai sai mu ce Allah ya zabar mana abin da ya fi alheri. Bayan 'yan watanni da rabuwar ta da Alhaji Yahaya abin mamaki sai cewa ta yi da Goggo aure za ta yi ba yadda Goggo ba ta yi da ita akan kar ta sake ta yi wani auren tunda ko ta yi ba zama za ta yi ba amma sai cewa ta yi ita kam sam ta hakura da Aminu ta gaji da damun da maza suke yi mata kullum manema sai zarya 20 suke, mutane na ta tseguminta. Goggo ta ce "To yanzu Ma'u cikin manemanki wa kike ganin za ki aura?" Ta ce "Ni kam Goggo bani da za6i duk wanda ya matsa shi zan aura." Ta ce "To Ma'u tunda kin ji kin gani ni mene ne nawa, kawai sai in ce Allah ya sanya alheri." Ana nan ran nan sai daya daga cikim masu son Asma'u wanda ake cewa Faruk ya hura mata wuta cikin maganar aure, duk da ba wani damuwa ta yi dashi ba, amma mutum ne maj naci, kullum ya zo sai ya sa ta gaba ya yi ta magiya akan ta daure ta aureshi. Ran nan dai suna tare ya zo gurinta kamar yadda ya saba, suna cikin hira ya ce "Ni kam Asma'u ba abin da yake bani mamaki cikin al'amarinki irin yandéa kina kyakkyawar yarinya haka ga Kuruciya ga kudi amma wai aurenki har biyu maza na sakoki, shin dan Allah wawayen ina ne na baya? Abin nan fa yana daure min kai." Ta yi dan murmushi "A to kai ma dai ka fada." Ya ce Shin ban da abin ki Asma'u tunda hkaa tana faruwa dake ai irin mu ya dace ki aura mu masu sonki zuciya daya, gashi muna ta kara-kaina kanki amma har yanzu kin Ki ki ce wanil abu." Ta dada murmushi "Mhm Faruk kenan shin wai me kake so na ce ne?" "Ni kam Asma'u ina son na ji kin ce Faruk ina sonka, zan aureka. Da za ki daure ki amince dani in har na aureki mai rabamu ai sai motar liman." Ga mamakinsa sai ya ji ta ce "Shi kenan Faruk, na amince ka fito." kidime ya dubeta "Da gaske ki ke Asma'u koda wasa?" "Haba Faruk babu zolaya tsakaninmu." Ya sake Kura mata ido, "Shin da gaske kina sona Asma''u za ki iya aurena?" "K Zan iya aurenka. "To ai ba ki amsa min tambayar farko ba." "Ka manta kawai tun da na ce na amince ba sai ka fito daura aure ba." Nan take dadi ya kamashi "Shi kenan Asma'u na gode Allah ya bar Kaunar, amma fa kin min bazata don kuwa mutane da yawa sun tabbatar min wai na rabu da ke ba sure za ki yi ba, wani gaye ne ranki shi ki ke zamen jira sai da aka Kirga min manemanki fiye da mutum goma amma wai duk kin Ki sauraren kowa." Ta dan sha mur "Ka san halin jama''a abin da ya fi haka ma sai su fada" Ya ce "To yanzu yaushe ki ke ganin zan turotyayena?" Ta ce "Kawai ni ba wani abu nake buKata ba, na yafe komai ka yi KoKari ka ryje Sokoto ka gaida tyayena, Farin ciki ya lullubeshi, "Amma ai ina ganin daga nan sai su baka ranar daurin aure. aurena da ke aurene na burgewa, dole ne yi biki na burgewa, wanda duniya za ta san an yi, don haka bana buKatar ki dauke min komai tunda na sameki kin gama min komai, dan kuwa zan yi aure na kece-raini dan Kalla na kaxa manema sama da goma Jallai wannan aure namu 7ai bar tarihi ko ya ki ka ce?" Ta dan kauda kai gefe "Mhm haka ne amma nj duk wannan bidi'ar bata dameni ba roKona dai dan Allah in mun yi aure yi min riKon mutunci." "Haba Asma'u kar ki ji komai in dai ni ne zan bdki mamaki, amma maganar biki ki yi min hakuri tunda na da kudi dole ne shirya Kayataccen party mu gayyaci 'yan uwa da abokan arziki su zo su tayaniu Asma'u dai shiru ta yi, tana saurarensa duk ya gama surutansa zuciyarta ta ce "Aure in ba na Aminu ba me zan yi da wani party?" Bayan mako daya har Faruk ya gama komai da aurenmu. komai an sa ranar daurin aure, shima kam ya kashewa Asma'u dukiya, gaba daya lefensa babu na banza, Asma'u ta yiwa Kawarta Zaliha waya Zaria ta sanar da ita maganar sabon auren da za ta yi, nan da nan hankalin Zaliha ya tashi, ba shiri washegari ta baro makaranta ta taho Kano ta sami Asma'u gida ta yi ta yi mata fada. "Haba Asma'u me ke damnnki ne, kin sani sarai ko kin yi aure ba zama za ki iya yi ba, to don me ya sa za ki yi ta yi miki lissafin aure, kin sani in ba Aminu za ki aura ba da wuya ki iya zaman aure da wani da namiji, to tunda yake haka ne dan me za ki dinga yaudarar kank1? Asma'u ta numfasa "Ki yi hakuri Zaliha nima dole ce ta sa zan yi auren nan jama'a sun sa min ido kowa surutu yakeakaina Nan take ta katse ta "To ina ruwanki da jama'a muddin kika daka ta surutun mutane ai babu wani abin da za ki yi ki yi musu gwaninta kawai abin dana ke so dakc ki rabu da mutum ki kama Allah amma ina rofonki ki janye maganar auren nan domin kuwa auren bata 23 bata lokacin ki banza, ki jawa kanki surutu, mvtane su suna ne ki daure ki hakura har zuwa lokacin da Aminu Zai dawo." "Kai Zaliha ta ya ya bayan na riga na cc Zan dawo na ce a'a ai wannan ma Karanta ce, gaskiya ba zan fasa ba, ke dai kawai ki tayani addu'a Allah ya zaunar da ni." "Shin in tambaye ki Asma'u wai kina sonsa ne?" Ta dan girgiza kai "A gaskiya bana sonsa kawai dai gayen yana burgeni saboda wasu halaye nasa shi metum ne mai barkwanci koda yaushe cikin raha yake, sam bashi da saurin fushi yana da son nishadi, kana kuma yana da naci akan duk abin da yake so, kar ki so ki ga wulaKancin da na dinga yi masa ina yankwanashi sosal amma bai taba nuna damuwarsa ba, kuma ba ki ga yanda mutane sukai ta kawo suka ba, amma Faruk duk ya toshe kunnensa don haka ko ba komai dai zan daur ema 7auna dashi barkwancinsa zai ke debe min kewa."_ Zaliha ta yi shiru tana saurarenta sannan ta ce "Kar ki damu Zaliha zan datré na yi zaman aure ko don na sami sassauci dagd bakin cikin da soyayyar ta haddasa min, dashi nake kwana dashi nake tashi, haka nan ban san dalili ba sonsa kullum haukata yake dada yi cikin raina, shi ne nake ganin idan aa yi aure Kila tunaninsa zai ragu dzga zuciyata." Zaliha ta ce "Kai ba na jin Kaunar Aminu za ta ragu tare da ke, ni kaina ina mamakin yanda sonsa ya dasu cikin ranki haka, har yana nema ya zame miki illa, gajshi kin auri Yusuf kin kasa zama, kin auri Alhaji "Duk wanan shirme ne, tun da dai bakya sonsa, ba 7aman dadi za ki yi ba ki hakura kawarshi ya fi.' Yahaya kin kasa zama ko kin suri wannan Farok din ma na san ba zaman za ki yi ba." "Ke Zaliha ba fa Kin zama nake ba, koro ni suke, amma Alhaji Yahaya bayan ya sakeni har yanzu muna mutunci, wannan sabuwar wayar ma shi ne ya sayoa min daga London, cewa ya yi tsoro yake karrabon Amisu ya kasheshi, shi ya sa ya sakeni, amma har yanzu be ki ga irin alherin da yake yi min ba." "Haba da Allah ke yanzu nan kin yarda da camfecamfen mutane to ko ban yarda ba si biri ya yi kama da garin, alhali iyayenkun sun mutu?" taba gaya masa aurena ya mutu ba, har sai shi Aminun matuin jirgin sama, wai cewarshi abokin nasa dama Zaliha ta yi dariya "To ai idan rabo bai kash Alhaji Yahaya ba ya kashe Faruk ko?" mutum, yanzu haka akwai rabon da Aminu shi ya sa haka take ta EE a, e™™aa ni abin da ya bani haushi daya ne shin me ya hana Aminu dawowa "Mhm, akwai dalili, kin san Ahmed ya ce ba zai ya kammala karatunsa ya fara atki, ya 7¢ma cikakken buri biyu gareshi duniya yana so ya aurcni kuma yana So ya zamamatufin jirgi don haka ya 31 el{swari im sha Allahu zai taimakawa abokinsa har sai ya cika buransa gaba daya biyun." Zaliha ta yi murmushi "To mu ma sai mu ce Allah ya ida nufi dan ni kam bana so Faruk ya warga7awa Aminu shiri. Na yi mamaki Kwarai yanda aka yi ki ka amince da Faruk alhali Aminu kadai ki ke so rayuwarki. "To Zaliha ya zan yi da raina tunda-na yi subutar 25 baki na ce ya fito ni ma fa abin ya dawo ya dameni kawai mu dauki wannan aure Kaddara bakin alKalami ya riga ya bushe amma ni kaina ban taba tunanin zan auri wani baya ga Aminu ba wallahi duk irin wahalar da Faru{ yake ka kaina bana saurarensa dan ko kallo bai ishe ai ba, kin dai san halina akan jan aji, amma abin ikon Allah kawai rana daya sai na tsinci kaina da cewa ya fito daura mana aure alhali ina da manema sama da mutum goma na Ki sauraren kowa nima abin nan ya ban mamaki." Zaliha ta ce "Kar ki damu kawai mu bar shi matsayin Kaddara, kuma in kin tare ina so ki kwantar da hankalmki ki zauna da mijinki zuciya daya, ki dasawa ranki komai ya faru dake Allah ne ya Kaddaro miki, Ubangiji shi ya halicceki kuma shi ya san yanda 7ai yl da rayuwarki." Asma'u ta share hawayen da ya taru idonta "Shi kenan Zaliha na gode, Allah ya bar Kauna, zan dauki shawararki don haka kullum nake godiya ga Ubangijina da ya hada ni da aminiya ta Kwarai. Ta yi dan murmushi "Ni kuwa Asma'u me zan ce dake duniya irin Kauna da zumuncin da kika nuna min ai ya isa." Suka yi murmushi gaba daya, Zaliha ta ce "Ni kuwa ina Ahmed abokin sahibin naki kina jin labarinsa?" "I to idan na so gaisheshi lokaci-lokaci na kan biya na buga masa waya business center, mu gaisa don bana so ya san lambata, kin san ni lambar wayata sirri ce, babu wanda ya santa daga ke sai mahaifiyata sai 2. kuma wanda ya hada min ita amma duk ran da want ya Zaliha ta yi dariya "Kai ba ki da kyau mutuntiyata, wanda zan kira sai na Boye lamba." "Amma bai dace ki Boyewa Ahmed lambar ki ba domin kuwa Ahmed ya cancanci aboki na Kwarai ga masoyinki Aminu, kin san duk garin nan bashi da aminin da ya fishi." "Na san da haka Zaliha, to amma idan na bawa Ahmed lambar wayata babu abin da zai hana Aminu ya dinga kirana waya, idan kuwa haka ta kasance ba Karamin rudani zan shiga ba, kin sani jin muryar Aminu za ta 1ya hankatani haka sauraren lafazinsa, zai haddasa min rashin kwanciyar hankali, na jima da dafin soyayyar da ya riga ya watsa min cikin rai, ya tafi ya bar ni ganta ranar zan sauya layi." lambar ta ki ma ba kya so gani?" "E, wallahi bana so kowa ya santa don haka duk Zuciya na yi min radadi. Da ace fili take babu abin da zai hana in hukunta zuciyata, amma tun da Boye take ba ganinta Aminu zan hukunta don haka duk wani mataki da zan dauka akan Aminu da Ahmed kar ku ga laifina domin Ahmed yana sane da irin halin da na shiga amma bai yi komai kai ba..." "E to ke ma kin yi magana anan koda yake Aminu bashi da laifi da yawa, tunda har yanzu bai san aurenki ya mutu ba..." "Asma'u ta katse ta "Ko bai sani ba me ya hanashi yin bincike domin jin halin da nake ciki? Idan Ahmed ya Boye masa ai ya dace ya yl yawa ya binciki sauran abokansa." 27. eee Ranar daurin auren Asma'u da Faruk ya kama ranar Lahadi, dimbin jama'a 'ya uwa ds abokan 'Faruk tun da sanyin safiya suka rankaya zuwa Sokoto, motoci da yawa sun yi jerin gwano bimin na Shehu, en daura aure gidan Kanin mahaifin Asma'u unguwar Rinjin Sambo Low Cost. Faruk dai ya shirya gagarumin biki domin ya yi niyyar za yi shagulgula na kece-raini dan ko ya yi alkawari sai naira ta sha kashi wurin bikinsa da Asma'u musamman da yake yana gani shi aurene na fari gurinsa, don kuwa Faruk matashin saurayi ne bai taba aure ba, sai akan Asma'y zai yi auren fari, shi ya sa ya ke ta rawar kai da zirkilli dan ko ba komai dai shi ganinsa ya tsere sa'a tun da ya yi nasarar auren Asma'u kyakkyawar yarinyar da ta girgiza 'yan maza amma abin Kaddara sai abu ya Zo da tsautsayi da yake mu 'yan adam muna tamu Allah yana taSa, hanyar dawowa daga daurin aure motar angwaye ta yi hatsari kuma abin.. mamaki babu wanda ya ji rauni sai ango, su hudu ne cikin motar, amma Faruk shi kadai ne ya ji rauni da yawa don haka suna isowa Kano aka zarce dashi asibiti. Lokacin da aka sanar da Asma'u ba Karamin tashin hankali ta shiga ba, duka gidan haka suka kwana babu sukunt. Washegari tun da safe ta shirya tana niyyar zuwa asibiti dubo Faruk, sai ga sao daga asibiti Faruk ya aiko kawo mata wani abokin Faruk din ne ya zo har gida ya kawo mata bayan sun gaisa ya mika mata (envelope) ta sa hannu ta karba ta yi godiya, sai da ya tafi ta bude wasikar, amma mamaki ne ya kamata ganin ba wani abu bane ciki illa takardar saki, wai cewar Faruk ya saketa saboda gudun kar rabon wani ya kasheshi, dan haka ta yi hakuri tare da yi masa addu'ar Allah ya rage masa sonta zuciyarshi. Kuma sannar. duk abin da ya yi mata ya bar mata kyauta, kar ma ta y. tunanin za ta maido masa da kayan auren da ya yi mata. Asma'u tana gama karanta takardar ta saki kuka, ta tafi da gudu ta fada cinyar Goggo "Wayyo ni Goggo na shiga uku, me na yiwa maza suke Kina, wai shima Faruk ya sakeni. Ta ci gaba da kuka. Goggo ta rungumeta "Haba Ma'una, mene ne abin damuwa dan aurenki an sakeki, tun da ba kanki aka fara saki ba, bare ki zama ta Karshe shin Faruk shi ne au maza? De har za ki damu kanki, ki tuna kin rasa Aminu ma kin haKura bare wani Faruk." Haka dai Goggo ta yi ta rarrashin Asma'u duk da Asma'u ba son Faruk take yi ba amma sakin ya yi mata ciwo. Da daddare sam kasa barci ta yi saboda damuwa, daren ta bugawa Alhaji Yahaya waya tana kuka ta sanar dashi mutuwar aurenta ya ce "To Asma'u tunda taurin kaine dake ya zamu yi dama tun farko abin dana guda kenan ki yi hakuri yin aure yanzu ba naki bane ki zauna ki jira Aminu, yaron da kike so shi kadai ne mijinki..." Ba ta tsaya saurarensa ba, ta katse wayar sannan ta sake bugawa Zaliha ta gaya mata Zaliha ta ce "Ni sam ban ji haushi ba, dan Faruk ya ki ki ai ba Aminu ne ya Ki ki ba, ki tuna fa ba don kina son sa ki ka aureshi ba, hakan ma da ya yi va raba gardama gara da ya sawwake miki tun baiwa Aminu 6bama ba, don Faruk ya sake ki ba wani abin damuwa banc." Cikin kuka ta ce "Amma ai ko ba komai Faruk ya 6atan suna, mutane zasu ke camfani su dinga guduna...' "To mene ne in sun guje ki? Ca nake dai Aminu kadai kike so, kuma na tabbata duk inda yake yana nan vana sonki, ba zai taba gudunki bahar abada "Ke ni fa abin nan ya fara isata garin gaba daya ya yi min zafi Kano ta gundireni, ni kam Sokoto zan koma garin dangin Babana gaskiya ba zan ci gaba da zama mutane suna ta surutai aj kaina ba, Gaskiya Zaliha sai dai ku yi haKuri ni kam hijira zan yi zuwa Sokoto, sai ku taimakeni da addu'a. Zaliha ta yi shiru domin maganar Kawarta ta girgiza ta. Da safe misalin Karfe goma Alhaji Yahaya ya iso. gidansu Asma'u domin ya gaida Goggo, falo ya cimmasy suna ta mujadala tsakanin Asma'u da Goggo; tta Asma''u ta ce ta fasa zuwa Sokoto, Kaduna za ta tafi gurin mahaifiyarta ita kuma Goggo ta ce ta yi hakuri su koma Sokoton gaba daya, domin ita dama saboda Asma'u take zaune Kano dan haka babu yanda za yt daki ya tashi ragaya kuma ta zauna. Nan Alhaji Yahaya ya ya taya Goggo rarrashin Asma'u ya ce. Yanzu abinda za yi ke Asma'u ki yi haKuri zan. biya muku umara ke da Goggo ki je can Saudiyya ki: dan huta saboda kan ki ya dan dau zafi yanzu in ya so bayan kun dawo sai ki zai inda kike son yin karatu tunda dp. kin ce makaranta za ki koma." Goggo ta yi ta yi masa godiya, "To Alhaj: mun Bayan tafiyar Alhaji Yahaya Goggo ta ce "Ni kam Asma'u da za ki yarda sai maida miki aurenku da Alhaji don gaskiya bawan Allahn nan yana_ Kauna,d uk da ya sake ki amma bai daina y! mans" hidimomi ba." "Yo ban da abin ki Goggo yaushe kuma zan sake wani aure, ai ni bani da auren wani namiji har abada, soyayya kuwa dama tuni na rufe babinta, shafin rayuwata, don haka kar ma ki sake ganin wani ya ZO Goggo ta yi murmushi "To ai dama babu wanda ya matsa miki duk mazan nan biyu ke ki ka ce su fito." "Ni ma fa Goggo su6utar baki na yi, amma babu gode, madallah, Allah ya bar kauna." nune gurina ki yi tunanin zan yi aure." wanda nake so cikinsu, gara ma Alhaji Yahaya ina dan Kaunarsa, amma shima ban taba sonsa ba, yanzu ma mutuncinsa ne ya sa nake saurarensa, har muke galsawa ta waya, amma in ban da Kaddara ai Alhaji Yabaya ba sa'an aurena ba ne. Saboda ya haifeni dan manyan 'ya'yansa duk sa'anni na ne, amma dai na yaba da son da ya nuna min ko ba komai gidansa ya karrama ni." Goggo ta tabe baki "Ato tun da ba za ki tya komawa gidan Alhaji ba ai sai ki yi ta zama, na san dai zaman jiran Aminu ki ke yi don shi kadai ne namyin da ki ke Kulaficin ki aura, tunda wahala ba ta ishe ki ba, al sai ki yi ta zaman jiran tsammani, dan wannan yaro dai ba san lokacin dawowarsa ba." Asma'u ta dan Bata rai "Ke daman haka ki ke Sf Goggo da an yi magana sai ki ce Aminvtig:ya hanani aurc, haka kawai za ki dinga daukar bawan Allah, shi da bai san abin da nake ciki ba" Gogeo ta fada da dariyarta "Ja'ira kya ce haka mana tunda ya riga ya ragargaza miki kwanya, kin kasan som wani da duniya sai shi. Haka nan da kyan ki da. Kuruciyarki da gatanki ga dukiya Allah ya mallaka miki arama kin zauna soyayyar yaro guda daya tana wahalar da rayuwarki ina mamakin yanda soyayyar Aminu ta hanaki jin dadin duniya." Bayan sun dawo daga umara Asma'u da Goggo suka yanke shawarar komawa Sokoto inda za ta fara karatun jami'a da yake ta ce jami'ar (Jsman Danfodiyo take so ta yi karatu, don haka Goggo ta kirawo (meeting) duka 'ya'yanta suka zo daga Sokoto ta gaya measu bukatarta. Nan take kowa abin ya yi masa dadi, Alhaji Halliru babban danta ya ce zai saya musu gidan da zasu zauna shi kuma Alhaji Habibu ya ce zai sai musu mota, saboda kai Asma'u makaranta. Goggo ta yi. godiya gami da shi wa 'ya'yanta albarka. Ba dauki wani lokaci mai tsawo ba, Goggo da Asma''n suka yi Kaura daga Kano zuwa Sokoto daga nan kuma ta shiga makaranta ta fada harkar karatu. Shigar Asma''u jami'a ta dan sami sauyin rayuwa, ko ba komai dai damuwarta ta dan ragu da yake makaranta tana

Chapter 2 of 7