dan cudanya da jama'a. Duk dai da ba wasu cikakkun Kawaye ke gareta ba, amma suna mutunci da dalibai da yawa sai dai ba ta
fiye gaisawa da maza ba duk mu'amalar ta ta kan yi da
32
dalibai mata tana Kauracewa maza sosai, tana yawan
taka-tsantsan da samarin makarantarsu, babu wanda zai
ce ya taba ganin Asma'u ta tsaya da wani dalibi namiji
suna zance, amma duk kamewarta da tsare gida hakan
bai hana samari shiga harkarta ba. Ba ta dade da fara karatu ba duk ta yi fice dalibai
suka santa, saboda Kyamarta da maza har labarinta ake badawa wai yarinya mai kadawa 'yan maza ganye, duk
inda ta wuce sai an yi tseguminta dan duk wani haduwar
-saurayi ko Kwalisarsa Karya yake ya ce ya
taba tsayawa
da Asma'u duk rubibinta da maza ke yi bata taba
sauraren kowa ba bare ta yi tunanin yin soyayya
saboda
tsare gida da kamewa babu saurayin da ya
isa ya
tunkareta da zancen banza, sai dai in ta wuce su ce
yarinya mui yanga, su zatonsu yanga da jan aji ne ya yl mata yawa, saboda ita kyakkyawa
ce amma zuciyar Asma'u ba haka abin yake ba, ita kawai so take ta nuna
ta san ciwon kanta, kuma tun da tana ganin
ta riga ta
rufe babin soyayya ba ta ga amfanin ta tsaya bata
lokacin sauraren wani da namiji matsawar dai ba muharraminta bane. Tun da ta shiga jami'a ba ta tsaya wasa ba gaba daya hankalinta yana kan karatu tana (100 level) anan ta
ke yin sciences din ta. yanzu ba ta da buri im ta ganta
ta zama cikakkiyar likita (doctor)
lokacin da ta shiga
(200 level) jami'ar sannan suka fara karatun likita
kashi na farko wato (pre-clinicals) ka fara koyar da su
irin su (physiology)
ilimin yanda jiki yake aiki
(antromy) yanda 6angare-6bangare na jiki yake da kuma
(histology) yanda wayoyin halitta suke cell
33
(biochemistry) yanda sinadaran jiki yake. Nan fa Asma'u ta maida hankalinta gaba daya ta dukuta ka'in da na'in. Suna dab da fara jarrabawa wata
rana, Suna zaune tare da 'yan group-discussion
suna bitar karatu da yake bata hada shirgi da dalibai maza, group
dim nasu gaba daya mata zalla ne su su hudu, Asma'u ce
take yi musu Karin bayani. Sun yi tsit suna saurarenta, daidai lokacin wani matashin dalibi ya iso garesu, ya yi musu sallama suka amsa gaba daya, ban da Sadiya. Tattausar muryar saurayin tana dokar kunnen Asma'u ta
ji wani irin dam, zuciyarta
ta yi hanzarin kawar da
idonta ba tare da ta sake kallonsa ba, Kamshin turarensa
yana bugar hancinta sai ta tuna da Aminu lokacin da
suke tare turarensa kenan, kullum ba ya rabo da rin
wannan daddadan Kamshin. Saurayin nan ya tambayi Maryam Shin dan Allah Malama ko Rakiya Haruna ta zo school yau?" Maryam ta ce "Wacce daga ciki ka san su biyu
ne?" Ya ce "Ina oufin Rakiya Haruna Sokoto, domin na
sha ganinku tare.
"Ok, ashe Rakiya Kawata kake nufi, tana da lakca
bar yanzu basu fito ba tukunna. Ya ce "Shi kenan na gode ko?" Sannan ya juya, ya
tafi. Asma'u ta dan bishi da kallo sannan ta kawar da
kai gefe. Sadiya ta dan ja tsaki Asma'u ta dubeta Amma Sadiya bai kamata kina 'yar Musulma ba yi sallama ki Ki amsawa ba." Sadiya ta dan tabe baki "Da Allah rabu dashi kin
34
Bilis mae)
sani nc? Ni bana son na ga namiji mai yanga da daga
kai." Aisha ta ce "Lallai dole ya yi yanga dan ko gayen
ya hadu da yawa, da ganinsa ka ga dan Kwalisa, haduwa
kun ga wani irin taku da yake na Kasaita." Sadiya ta yi dan murmushi "Wannan fa shi ne Salim Muhammad Usman, yaron da bai da budurwa dan
da baya soyayya kirarinsa kenan school din nan. Ya
fiye jan aji da yawa, gashi mugun dan wulakanci kar ku
so ku ga yanda mata suke rububinsa amma ya yi ta
yankwanasu, dalibai mata da yawa suna sonsa amma ba wacce yake saurare. Har gida mata ke bin sa yana
korarsu. Aisha ta ce "Kash! Amma wannan abin haushi da
yawa yake ko me ya sa wasu matan suke da kafirin naci haka kawai su yi ta zubda mana dajara, saboda sun ga
saurayi kyakkyawa, ni kam abin nan yana bani haushi.
'Shi kuwa wannan saurayi da me yake takama?' Sadiya ta ce "Ina ganin dai saboda ya ga Babanshi kwamishina ne ko? Na ji an ce ubansa ne kwamishiran
lafiya na jihar nan. Ina zaton yangar
tasa kenan Aisha ta
sake jefa.wata tambayar "To mene ne alaKarsa da Rakiya Haruna?" Maryam ta ce "Ok ina zaton abokin wanta ne dan
na taba gani ya tafi bata sako ta kaiwa yayanta." Sadiya ta ce "Saurayi kyakkyawa dashi amma ya
bata kansa da zafin kai." Maryam ta ce "Shin wannan (courses) yake
karanta ne?" Sadiya ta ce "Courses dinmu da ya shima doctor
0435
dul
yake karanta amma (300 level) ya kc Asma'u dai shiru ta yi tana sauraren bayan su, amma ba ta sa musu baki ba. Haka nan bata san dalili ba, sai ta ji matashin saurayin
ya burgeta "Ba wai sonsa take ba domin ba ya ga Aminu
har yanzu ba haifi namijin da ta ji
tana so ba, amma dai yau ganin da ta yiwa Salim da labarin da Sadiya ta basu keawai sai ta tsinci kanta tana Kaunarsa, saboda
yana dibar kamanni da Aminunta gashi muryarsa tana da dadin sauraro kuma ko ba komai turaren da ya yi amfani dashi ya ja hankalinta, gashi kuma kusan
ra'ayinsu daya yanda bata soyayya shima an ce ba ya
Sovavva, gaskiya kam wannan yaro ya burgeta sosai, amma da yake ba za ta iya tsayawa bata lokacin
tunaninsa ba, kawai sai ta yi sauri ta kawar da abin daga
ranta. Hirarsa ma gaba daya sai ta katsewa su Sadiya ta ci gaba da bayanin da take musu akan wata lakca da malaminsu ya yi sai da ta gama nata bayanin sannan Maryam ta fara ita ma gwargwadon tata fahimtar. Bayan kamar mako biyu ran nan an tashi daga
lakca Asma'u ta yi jiran direbanta amma shiru bai zo ya dauketa ba sai ta yi zaton Kila yana can yana neman mai ganin 7ai bata mata lokaci sai ta yanke shawarar ta tafi.
ta shiga motar haya, don haka ta kama hanya ta tafi bakin tsi, tun kafin ta fita daga harabar jamu'ar
ta ji ana
ta yi mata hon da mota daga bayanta amma ko juyawa
bata yi ba, bare ta ga mai son magana da ita, da yake dai akasari ta saba da irin wannan nacin na maza don haka
ko ta kula har ta isa bakin titi tana tsaye tana jiran mota har ya fara gajiya kowacce ta taho sai ta ga cike take da alama mota wuya take da yake ana fama da matsalar
36
man fetur. Asma'u dai ta fara tsaki saboda kaguwa da ta yl ta tafi gida lokaci-lokaci ta kan daga hannunta ta duba
jefi dalibai masu mota in sun zo wucewa sukap fan
tsaya su nemi su dauketa wasu kuma sukan2ierdago mata hannu amma ta dinga sharesu. Haka ta ci gaba da tsayuwa duk ta gaji ga zafin
rana ya dameta, can dai wata tsadaddiyar mota ta taho
da gudu ta wuce har ta gotata sai ta yi ribos ta dawo, bayan ta tsaya daidai inda take tsaye mai motar ya dan
rage glass ya leKo da kansa.
"Malama Asma'u barka da rana. Ba ta yi niyyar kallon motar ba, ta so ta share shi,
to amma sai tad inga tunanin kamar ta san mai muryar dan haka ta daga kai da niyyar
ta dubeshi nan take
Zuciyarta ta bada dam ba wani bane illa yaron nan
Salim, sai da ta dan yi masa kallon mamaki sannan ta
kawar da kanta gefe. "Ranki ya dade gaisuwata nake miKowa." Ya fada
yana murmushi. Haka nan ta tsinci kanta da maida masa murmushi. Ya dada fadada murmushin nasa "In ba za ki damu ba in dan rage miki hanya mana." dan saki fuska "Mhm Malam na gode, amma ka
yi haKuri ba wai gaggawa nake yi ba."
"Haba Malama kar mu tsaya jayayya mana kawai ki daure ki shigo na kaiki gida, da ganin wannan
kyakkyawar
fuskar taki ban yi zaton ta saba shan rana ba."
kyakkyawan agogon dake daure jikin hannun nata jefiAsma'u ta so ta tsaya gardama to amma da ta tuna
an
ce ba ya soyayya sai ta yarda
ta shiga motar. Tana
shiga daddadan turarensa ya hadu da sanyin a.c. wani Kayataccen Kamshi ya bugi hancinta, sai da ta lumshe
ido sabods dadin ni'imtaccen Kamshi sai da suka dan yi shiru na wani lokaci, can dai ya
kawar da shirun da jeho mata tambaya "Malama wacce unguwa
zan kai ki ne?" Sai da ta dan ja aji sannan ta amsa yangance
"Gwrwa Lowcost." Ya ce "Dama can gidanku yake?" "E." Ta ce dashi. "Ok amma in ban yi kuskure ba na sha jin ana kiranki Asma'u Masa'ud Abdallah Kano. "Eh haka ne, sunana kenan." Yace"A'aha ba wai sunan naki ne ban sani ba ina
son sanin garin da ki ke né? Ai ni na dade da sanin
sunanki, kusan tun kina (100 evel) na sanki. Ta dan fadada fara'arta "To Kano dai ita ce mahaifata can na girma, amma kuma Sokcio nan ne
tushenmu." Ya gyada kai cike da gamsuwa
sannan ya dan
dubeta "To Malama Asma'u idan ba za ki damu ba, ni kam zan zo mu daura abota, domin lokuta da dama kina
burgeni saboda kamun kanki dan in ba wanda ya san ki ba babu mai cewa ba ki da aure wani abin sha'awa gashi sam ba kya kula samari barkatai, gaskiya na yaba da halayenki kuma abin burgewa za iya kiranki gifted
dalibai da dama suna Karuwa dake ke kam ai sai ki godewa Afiah Malama Asma'u gaki da kyau ga
ilimi ga
gaye, ga ki
'yar hutu, kin san ba duka dan Adam ya ke
samun irin wannan baiwar ba."
Ta (an yi murmushi saboda yaba mata da ya yi. Ya dan zuba mata idanu ganin ta Ki tamka masa sai ya
ci gaba "To Malama Asma'u na nemi mu ulla aminci amma ba ki ce komai ba? gaskiya ni bana soyayya
dan haka ba zan yi miki Karyar cewa ina sonki ba, amma dai na dade ina Kaunarki har cikin raina." Anan ta daga kai ta dubeshi suka hada ido gami da yiwa juna murmushi "Na gode." Ta ce dashi. Ya fadada murmushinsa "Kar ki yi zaton soyayyar ce ban iya ba, a'a kawai dai ban taba son wata diya mace ba sai yarinya daya rayuwata, har gobe
kuma ita nake
so gashi har ta yi aure amma kullum tana nan zuciyata
ban daina sonta ba, za ki yi mamaki Kwarai in har na ce
zan baki labarin soyayyar da na yi haka kawai Allah ya
jarrabeni da son wata Bafillatanar yarinya diyar wani Baffana, can garin Yola, Baban yarinya dan uwan
-mahaifiyata ne, irin filanin nan ne na ruga can Kauye
suke da zama kuma yarinyace Karama kyakkyawar gaske, amma bata iya komai ba, sai fillanci, koda yake
tana dan jin Hausa kadan-kadan. Na gaya miki fa bakauyiya ce sosai, don ko karatun boko bata ta6a yi ba, suna dai yin na allo rugarsu. "Ina nan ina ta son yarinyar nantun ba ta san so ba har ta yi wayo ta gane ina sonta, kullum ni kenan cikin
zirga-zirga Kauyensu. Lokacin da na fara bin dangin
Babata ina gaya musu Mina nake so sai suka dinga daukar abin da wasa, kowa sai dariya yake yi min babu wanda ya dauki abin da muhimmanci wai su zatonsu
tsokanar yarinyar nake yi, musamman ma Kakanninmu, sun dauka shegantaka nake yi musu. Ita kuwa yarinya
ky
tuhi na riga na tsuma mata zuciya da soyayya, Kaunata
ta darsu cikin ranta, na riga na koyar da ita yanda Za ta
soni, Kuma sannan na hana kowa shiga zuciyarta, "dalitina ta koyi magana Hausa da yake
ina yawan
zvawa fauyensu da kaina, na dinga koya mata karatu. Soyayya mai farfi ta kullu tsakanina da Mina, na so ta
"kamar raina'ita ma koma tanaa sona sai dai yarinta da
takedamunta. Ahaka Ynukai ta soyayyarmu, ya zamana Cdk> Sati1diyu sai Na ziyarci Kauyen su Mina idan na je
"biyu 'make -yi lokacin ina karatu 'Higher
"Madina, "na 'yi Karatun Diploma can,
'da tiagattiaKaratuzan dawo'gida Najeriya na
YyiWaMilaSiyayya'Sosai,
'duk kusan tsarabar da na yo
"tata te, Wanabinbafin ciki ina isowa gida dana
baro "Van'inata"yan boko'a bimi na zo Kauye irin wannanTogatasu'incé'7an hemi aure. ya sa Sam Bai dattki'abin da gaske ba, kuma
#4, "Mina bisa* ta Filani. To ni dai tun daga wWahnari lokacin ban sake kwanciyar hankali rayuwata
Na et et bisa iasami nasarar cin jarrabawa na
tabarin min an yi mata moguntashiko
hutawa ban tsaya girke'a gida Baffana na yimasa uke; babu abinda ya iya yi
"mm
ban''da-ban
aktr datatarrashi, wai shi bai yi séyayyar
tr tagaske ce ba, duk ya dauka ina yi ®ne Aa inban da shirme ta ya ya zaa
ba sani ranardawdwata ba, 'ya'yansu na
tafi-can uwa duniya karatu
dawuri akan Sirtafda su donhaka ya yi gageawar aurar
40
ba, Kaunar Mina kuwa sai ma abin da ya dadu, kullum
da ita nake kwana da ita nake tashi zuciyata, har yau
babu wataya da nake so tamkar Mina, gashi kuma
abin bakin ciki tunda aka yi mata aure ba ta sami 13 ba, tana can garin da aka kaita tana jinya, iyayenta
sun
rasa kan ciwon sai faman jajibe-jajibe suke yi mata, sun
ce mayu suka kamata, sun dawo sun ce iskoki tana nan, har yau babu wanda ya fahimci yanayin cutar tata.
"Ni-kadai na san abin da ya ke damun Mina, kuma
in sha Allah za ta warke,
ina nan ina jira,
in rabon
'ya'yana ya kashe mijinta za ta dawo gareni. amana ma
sai da abin ya dawo yana damunta saboda sakacin da
suka yi na rashin nemar min auren yarinyar, har tyayenta
suka riga suka yi mata miji. Wannan shi ne labarin
soyayyar da na yi baya." Ya dan juya ya dubi Asma'u yayin da ya Kura mata
ido ko za ta ce wani abu, amma kawai sai ta gyada
kai
gami da dan murmushi sam bai karanto wani mamaki Kwayar
idonta ba, ya ce "Ni kam ban yarda da ke ba, dan duk yadda aka yi
ina zaton kin taba ym soyayya
kuma kin san Kuncinta..."
"Me ya sa ka ce haka?"
"Saboda ban ga kin nuna wani alamar mamaki baa
labarin da na baki." Ya fada yana 'yar dariya. Ta zuba mishi ido, har ta rasa amsar da za ta bashi.
'So dai masifa ne' ta fada ranta, jikinta ya yi
lakwas domin yanzu tausayin Salim ya dan darsu zuciyarta
koda yake ai duk jirgi daya ne ya dauko su. daidai lokacin suka shigo cikin unguwarsu, ta
kwatanta masa gidan suna isa bakin gate ya yi hon mai
df.
gadinsu guje ya taso yabude Kofa, yayin
da ya rusuna yana yi musu sannu da zuwa, Salim ya nemi wajc ya yj fakin, Asma'u ta bude-th fita, ta dan IcKa da kanta tana dubansa.
"Na gode fa. sauka lafiya." Ta ce dashi. Daga nan ta juya, ta shiga cikin gida. Salim yana daga cikin motarshi ya zuba mata
idanu, sai da ya ga shigarta gida sannan ya
tada motarsa ya tafi, yana sake-safen zuci. 'A gaskiya yarinyar nan
tana da kyau sosai, kuma gashi ta mugun burgeshi, sam
yanda ake bashi labarinta bai yi zaton tana da sauKin kai haka ba, in dai ta yarda da abotar da ya nema Zai ja ta
jiki yanda tafiyarsu za ta yi nisa, sai dai tambayar da yake yiwa kansa shin mene ne musabbabin Kinta da
samari? An ya ba wani yaudara aka taba yi mata ba, wanda ya haddasa mata tsanar namiji ranta, koma dai mene ne in tafiyarsu ta yi nisa zai ji. Asma'u tana shiga gida falo ta iske Goggo ta dan
zube kujera gajiye, tamkar wacce ta yi aiki "Wash! duk na gaji." Ta fada tana kallon Gogge. Goggo ta dan fadada fara'arta "Ji ki da Allah sai ka
ce ke ki ka tuko motar.
"Mhm Goggo ba fa Idi ne ya dauko ni ba, kin san
ana wahalar mai yana can ya sa motar layi." Goggo ta ce "Gaskiya ki ka gaji, ashe motar haya ki ka taho."
"Oh,oh motar hayar ma wuya take yi kawai dai wani dan makarantarmu na samu ya ragen hanya, amma
fa na dade rana ina jiran mota." Goggo cikin mamaki ta ce "Ke da ki ke da gudun
te.
mutane ina ke ina shiga motar wani?" Asma'u ta yi murmushi "Ni kaina na yi mamakin
yenda ak ayi na yarda yaron ya daukoni.
jikina ko na ji dan sanyi."
Te dan mike "Bari dai bayi in dan
Goggo dai ta bi ta dg kallo be tare da ta sake cewa
Washe gari da dan
duddubse bai ga Asma'u be ya so tambayar Kawayenta
to
amma saboda jan aji
irin nasa kawai sai ya share. Kwana
da kwanaki yana zuwa makaranta amma ba sa haduwa,
ya damu Kwarai da ya ganta
koda gaisuwar mutunci su
dinga yi. Ran nan dai ya yanke shawarar zai Ziyarceta
gidansu, ya ji ko lafiya don haka sai da ya bari weekend
ya zagayo ya tafi gidansu domin su dan gaida, yana
isa
gidan da maj gadinsu ya fara ganawa da yake mai gadin
ya taba ganinsu tare da Asma'u shi ya sa ya daukeshi da
daraja, ya gayar dashi cikin girmamawa
sannan ya yi masa jagora har ciki, ya bude masa sitting room ya
shiga, ya zauna sannan ya je ya shaidawa Asma'u tana
da bako. Bai tsaya ya jira abin da za ta ce ba ya juya, ya
tafi. Asma'u ta tsaya cike da mamaki, domin ita dai ba
ta taba bawa wani namiji damar ya zo gurinta ba, ta san
dai
'yan uwanta maza na cikin gari
in sun zo kai tsaye
suke shigowa har falon Goggo dan haka ba ta jin bakon
nata yana da nasaba da 'yan uwansu, Allah dai ya sa ba
irin samarin nan bane masu biyota har gida, dan inda
abin da ta tsana bai wuce namiji ya ganta, ya ce yana
sonta ba.
Da yake daman shirye take cikin kwalliya riga ce doguwa jikinta irin 'yar Saudiyyar nan mai Kananan duwatsu dan haka kawai gyalen rigar
ta dauko ta rufe
kanta dashi ta nufi falon shaKatawar domin ganawa da bakon nata. Ta yaye labulen gami da sallama, murmushinta ya fadada yayin da ta gane baKon nata
'Adiah dai ya sa yaron nan ba sonta yake ba.' ta fada
ranta shima dubanta ya yi tare da jifanta da wani
lellausan murmushi, sai da gabanta ya
fadi domin womcsaushin_nashi ya tuna mata da yanayin murmushin ma irin Aminn ne ta
"Malam Salim. barka da zuwa. Ta ce dashi. Har
yanzu dai fuskarta cike take da fara'a. "Ina fata dai ba ki yi mamakin ganina gidan nan. ba?" Fa dan girgiza kai "Sam ban yi mamaki ba. Ta ya. ya van yi mamaki don mutum ya kaiwa abokiyarsa
zyara?" Ya fadada murmushinsa "Da kyau malama Asma'u
na ji dad da ki ka nuna farin ciki da zuwana, dama na dan Gullo mu gaisa ne, saboda na ga alama ganinki yana wuya
school." Ta ce "Ba haka bane, yawanci
ina fitowa daga
lakca na kan iske direbana ya zo dan haka bana tsayawa
Gaga
jiram komai kawai sai Ya yi dariya "Haba Asma'u yar gaisuwar dai ta ai ya kamata dinga tsayawa, saboda irinmuTa dan yi shiru gami da zuba mishi ido sannan ta
ce "Af na manta ko dan ruwa ban kawo maka ba." Ta mike da sauri ta shiga ciki gida. Jim kadan ta dawo
hannunta dauke da Karamin tire, 'yan abubuwan motsa baki ne ciki. Dambun nama, cake, cincin, kana ta dire
lemonfivealive da kofi gabansa, ta zauna suka ci gaba da hira, wacce duk yawancin hirar akan abin da ya shafi karatunsu ne. Ya Jima sosai suna tattaunawa. Asma'u dai hirar ta yi mata dadi, musamman da yake bai sako wata maganar soyayya ba, hakan ya sa ta saki jikinta
suka sha hirarsu. Gaskiya kam Salim ya burgeta da yawa, nan da nan ta fahimci irin mutanen nan ne 'yan don't care, ita
kanta rabon da ta yi doguwar hira da namiji haka tun
zamanin soyayyarta da Aminu. Bayan dogon lokacin da suka dauka suna hira sai daga bisani ya yi sallama da ita, zai tafi ta ce "Ya
kamata ka dan shiga cikin gida ku gaisa da Kakata.
ya dan watsa mata idanuwa "Kari dai ace masu
gidan ba sa nan?" Ta girgiza kai "A'a ai daman mu biyu ne gidan, daga ni sai Kakata, sai kuma mai aikinmu. Ya dan dauke ido daga kallonta yana mamakin
yanda babban gida irin wannan amma su biyu ne kacal. Asma'u ta yi masa bayani taKaice "Ai hannun Kakata
nake, mahaifina ya riga ya mutu, mahaifiyata kuma tana
aure Kaduna." Ya gyada kai alamar ya gamsu da bayanin da ta yi, "Allah ya ji Kanshi." ya ce da ita. Ta jashi ciki, har gurin goggo suka gaisa. Cikin
fara'a Goggo ta ce "Ma'una yau wanne irin baKo muka
45
yi ne wanda zuwanshi ya haddasa miki nishadi?" Asma'a ta dan fada da dariyarta "Goggo kenan, to wannan dai sunanshi Salim, dan makarantarmu ne
amma yam gaba da mua karatu, kuma shi nc wanda na baki labani ya rage min hanya kwanaki." Cikin sakin fuska da fara'a Goggo ta ce "Allah
sarki, Sannu yaro, mun fa gode, Allah ya bar zumunci." Salim ya sa hannu aljihu ya debo kudi ya yiwa Goggo kyauta mai tsoka. "To Goggo gashi kya say! goro
kam saa mu 'yan boko ba mu fiye cin goro ba, shi ya sa
Goggo ta ce "Kai Salim kuma haka zamu yi da kai wannan irin hidima." Ya dan sosa kai yana murmushi "Kai Goggo don Allah kar6i ina ma abin yake har da za ki ambaci hidima." Ta sa hannu biyu ta kar6a tana ta godiya, daga nan
suka yi sallama Asma'u ta kai masa har gindin motarsa ya dan dubcta "Ni zan tafi sai yaushe
kenan?" Ya tsira raata idanu yana jiran amsa. Ta dan nisa
sannan ta kalleshi "To ai ina ganin zamu ke haduwa makaranta ko?" Ya dan gyada kai "In har kin yarda ko?" "Shi kenan na ji sai mun hadu school." Ya shiga motarsa ya tada yana murmushi, itama ta maida masa murmushin yayin da ta daga masa hannu,
tana tsaye har motarsa ta fita daga harabar gidan. Sai da
ta ga ya Kule sannan fa juya ta shige, haka nan yau daya.
ji
ta yi tana Kaunar Salim, zuwan nashi ya tuna mata wasu abubuwa da dama game da masoyinta Aminu, ta
bam yi miki tsarabar sa ba."
46
°F
dade tana nazarin wasu al'amura tsakaninta da Salim. Nan take ta amince da zuciya daya za ta iya Kulla abota da Salim matsawar dai dangantakar
tasu za ta tsaya fya
Kawancen da ya nema. Tun daga lokacin duk sanda suka hadu makaranta suna mutunci sosai, lokuta da dama ma idan
direbanta ya kaita makaranta ta kan ce ba sai ya dawo
daukarta ba, za ta biyo Salim. Mutuncinsu da Salim ya
sa mutane da yawa suna zaton soyayya ce, daliban
jami'arsu suna yawan tsegumin zancen musamman
yanda
ake yawan ganin yana daukarta motarsa, kuma
yawancin 'weekend' ya
kan kai mata ziyara gidansu. Cikin Kankanin lokaci dai sabo da shakuwa mai Karfi ta shiga tsakaninsu yanzu dai Salim ya saba sosai da Goggo ko gidan ya je bai sami Asma'u ba ya kan yi
zamansa su yi hira da Goggo,
itama dai Asma'un kusan
duk gidansu Salim babu wanda bai santa ba, ya sha janta
gidansu ta gaida Momi da Daddy, tun zuwan farko da ya
gabatar da ita matsayin abokiyarshi, kowa gidan
sai
ya dauketa da daraja, Kannensa gaba daya Anti suke ce mata.Ganin farko da Momi ta yi mata duk ta yi zaton
budurwarsa ce yake son Boye musu, to amma da tafiya
ta yi nisa ita da kanta ta yarda lallai aminci ne
tsakaninsu, sai dai kuma yanda yarinyar
ta shigar mata
rai ta so ace dan nata ya jirkita Kawancenshi da Asma'u
sun juye soyayya amma sai ta lura sam yaran babu
ra'ayin haka zuciyarsu, tabbas tana so yau ace Salim
ya kawo matar da yake so ya aura, saboda dai ta san
shirme ne ya Ce wai sai ya jira Mina ta fito daga gidan
47
eee map Daddy ya sha yi masa dariya akan wannan shirmen pasa. Deddy ya aiki Salim Lagos bai dawo ba sai ranar Lahedi, don haka yana hutawa gidan su Asma'u ya nufa ma sameta ba, ya dai bawa Goggo tsarabar Lagos ta que maia, wani lesi ya siyo mata dan ubansu da da kayan shafe-shafe da turaruka ita kuma Gaggo turmin atamfa ya kawo mata, ta yi godiya sosai wre de yi masa addu'a. Tace"Gashi yau ba ka yi sa'ar samun mutuniyarka ba, tam jiya te Runjin Sambo Lowcost, gidan Babanta kume bana jin ze ta dawo yau, sai dai ka bi ta cea." Ya oc "A'a ba ma sai na. bi ta ba, abin da gobe
school, amma zan yi mata waya, in sanar de dawowaite. Goggo.tayi dan murmushi ita kam dangatakar-nan
tasu. tana bata. mamaki amma ko yaushe ta binciki Asma'u, sai ta. ce wai ba soyayya ne tsakaninsu ba, ne kawai, ba za ta manta ba, tun farko-farkon
heduwarsu ta fara yi mata fada ta ce da ita "Yanzu Ma'u
baka kawai muna, 7amanmy lafiya anan Sokoto shi ne hoki daddara ba, za.ki kuma kwaso saurayi sai kun fara
soyayya.azo anarikici tin na baya da aka yi."
Gogge ta ce "Ina nufin shi wannan yaron dan
gidam kwamishine na ga yana.dama-dama dake." Asma's ta kece da dariya "Goggo shin waye ya
fada miki soyayya ce tsakanina da Salima? Ai