Share this page
daga gidan danma kar ya hadu da Mama ko yayarsa su daki banza su kwace kudin A hankali RAUDA ta karasa bayi ta yi wanka da brush ta fito ta daura alwallah ta shige ciki dan gabatar da sallar da aka sakata yin lati dan dole, inda yar gidan Mama ta bita da kallo a lokacin da ta shige daure da zani daurin kirji cinyoyinta du a fili da cen wajen wuyanta da hannayenta dai da kuma gashin kanta Baki ta tabe kasa kasa ta ce" Du kyanki sai na auri mijin da ya fi ki in ji Mama, aikin banza kyan banza!" Bayan ta gama sallah carbinta ke hannunta tana ta istigfari, a hankali a hankali ta fashe da kuka tana hade bayanta da jikin bangon dakinsu mai dauke da dati, dan a gidan idan Akoy wajen ajiye kowani tarkace dakinsu ne, duk yadda ta kai da gyaran dakin a banza ne tunda datin cikinsa ya ishe shi A hankali take kukanta mai gunji da ratsa zuciya Shin ina zata saka ranta ne? Ina ake so ta kai kanta ne? Dan ta hadu da maraici shine ta yi laifi? Me ta yi da zafi? Tana bakin kokarinta dan gannin ta faranta ran Mama, ama ba zata taba cin arzikin mutuntawa ba bale arzikin a dauketa tamkar y'a? Me Mama take tunani ? Dama ita bata sakawa ranta zata yi aure ba a duniya saboda ba zata taba yin aure ta haihu ta mutu ta bar abinda ta haifa ya ga irin izinar da take gani na rayuwa ba, haka kuma bata taɓa sakawa ranta zata yi arziki ba, sai dai nacin da Mama ke mata na yau da kullum kan natawa cewar a duniya babu matsiyaci irinta dangin tsiya dan iyayenta da yan uwanta sun rasu a halin talauci wanda Allah ne ya halicce su haka Shikenan sai ya zama abin zagi? Idan ta samu zama irin wannan takan ji kamar zuciyyarta zata tsaya Ita a zuciyarta babu gurin farin ciki Babu gurin tunanin samun jin kai a duniya Mutun biyu ke sakata cenza tunani lokuta da dama BARA'ATU da ABDUL HAKIM, ita Bara'atu ta riga ta san lagonta har tana sakata daria da murna, shi kuwa Abdul Hakim yana da uwa da uba a duniya da dangi ama irin rayuwar da yake fuskanta mahaifinsa ya ki bada shi wa dangin mamansa ya sa ta dauka itace duniyarsa, itace uwarsa, ubansa danginsa Da sauri ta shiga share hawaye tana cire hijabinta ganninsa ya shigo da salama hannunsa dauke da bakar ledar da ya siyo kayan karin nasu sai farin ciki yake yi ya nemi waje ya zauna yana fadin" aunty harda kifin babale mai ayaba yau na siyo mana" A dole ta kakalo murmushi tana gyara zama ta ce"iyeah bari na wasa hakorana Sarkin cin dadi ya samo mana kayan dadi" Shima farin ciki ne ya mamaye zuciyarsa ya bude yana mika mata nata, da nasa sannan ya bata cenjinta Murmushi ta yi ta rike cenjin a hannunta tana tunanin yau ko da isheta zuwa wannan gagarumar restaurant din mai sunna ABUSA? dan tana so ta yi sabon kamu ko ta samu masu nauyi, ama kuma ba zata yarda ta tsaya daga nan ba sai ta samu baki ko uku ne yau din dan ta dan samu kudin ta ba Mama ko a bar mata Abdul ya kwana cikin nutsuwar zuciya ba zagi bare hantara Sunna gama cin abincin ta haɗa ledojin ta raka shi bakin bayi ta tsaya ya shiga wankan Yana fitowa ta bashi brush dinsa ya wanke bakinsa sannan ta raka shi daki ta kuma tsaya ya saka kayansa na islamiyya domin yannayin kwakwaluwarsa kin daukansa suka yi a boko , dan yannayin na Abdul Hakim sama sama ne Cikin nutsuwa suke Tahowa daga dakinsu zuwa falo tana rike da hannunsa yana magana kasa kasa Murmushi ta yi kasa kasa ta ce" Asalamu alaikum jama'a....mun zo maku da nagartacen ingantaccen maganin Ulcer, magani ne na Hausa jikake wanda Dubai suka gwada suka ji dadinsa, nagartatun tsatatatun itaciyoyin da suka bamu sasake masu anfani ne ake anfani da su, a nan jamhuriyar Nijar a garin Damagaran a farashi mai rahusa dubu biyu yan naija , yan nijer kuwa 1500francs mai bukata ga numbar +227 96897192 , HAJIA RAHAMA 🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶 *AZAL!* 🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶 *SAJIDA NIJAR* *PAID BOOK* _Bismillahir rahamanir-rahim._ *8* *wannan littafin na kudi ne 300 Naira account details 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi Gt Bank ka turo shaidar biyan ta wannan layin +22793811618, yan nigar kuwa zaku turo katin airtel ko sahelcom ta 500 francs ta wannan layin sai a saka ku 93811618 sai kun zo my lovely reader 😍😍😍😍😍* *TALLAH, TALLAH, TALKAH* _*TOH TO TO!*_ 🗣_*YEKUWA JAMA’AR NIGER 🇳🇪 DA KEWAYE KU MARMATSO KUJI👂🏼NESA TAZO KUSA SAI HAMDALLAH🙌🏻*_ _Muna matukar farin cikin sanar daku cewa wanan shaharraren kamfanin nan na kasar waje *{CHAINA🇨🇳}* wanda yayi suna duniya tasan dashi fagen hada ingatattu kuma tsaftattun maganguna wato kamfanin *GHT* 💃🏻 yanzu haka yazo kwacokam a *Niger* sunce muma kar abarmu abaya, ina kuke Mataye?_ Wanda suka ansa sunansu cikakkun Mata isassu yan kwalisa shalelen oga? Daku nake _Amarya_Uwar gida_ _Zawarawa_kai harma da yan Mata kuma kar a baku labari👂🏼_ _Muna siyarda ingatattu kuma shararru magungunan mu kamar haka👇🏼_ INA MASU FAMA DA MATSALOLI KAMAR HAKA👇🏼 🦠*INFECTION*, *🦠 RASHIN HAIHUWA*, *🦠RAGE TUMBI DA KIBA*,🦠 *CIWON HAKORI*, *🦠MAGANIN GYARAN NONO DA MAZAUNAI* *🦠 CUTAR CANCER*,*🦠 RASHIN KUZARI GA MAZA KO KARANCIN RUWAN MANIYI*,*🦠ULCER*,*🦠DIABÈTE*,🦠 *FIBROID*,*🦠ASMATIC**🦠SKINCARE TRAITEMENT DE LA PEAU* _KURAGEN FUSKA KO DASU AKA HAIFEKI DA IZIN UBANGIJI MATSALARKI TAZO KARSHE🥳 TAREDA *{GHT}*_ _SIRRIN GYARAN JIKI SAIDA KAMFANIN *{GHT}* KARKU SAKE KUBARI ABAKU LABARI, HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKE SANIN NA KWARAI👍🏻_ 💁🏽‍♀️MUNA SIYAR DA TURARE KOWANE IRI NA JIKI DANA DAKI AMARYA DA UWAR GIDA *KAMSHI SHINE MARTABAR Y’A MACE🙌🏻* 💁🏽‍♀️MUNA GYARAN AMARE DA UWAR GIDA DILKA DA SAURANSU, ABUN SAI WANDA YAGANI… _MASU NEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBI *HAJIYA FATIMA* WAKILIYAR *{GHT}* A WANAN LAMBAR KAMAR HAKA👇🏼_ *ADRESSE 94536935 94.53.69.35* *Muna nan a unguwar Lazaret NIAMEY/NIGER* KARKU BARI A BAKU LABARI🥳 Litattafan marubuciyar Duk karyar kada Yar mahaukaciya Bak'a ce Bani da zabi Daga tafia daukar soja Neman na kaina Kutkale Mage Bani da zabi Idan ka raina inda kake Umughuluk itifal Duk nisan jifa Wata kokowar Ni zan ladabi Dakika biyar Da ciwo a zuciyata Aure yakin mata Alkalamin Kadarata Dutse Daga tafiya daukar soja Makauniyace ND now *AZAL* Murmushi ta yiwa maganar da ya yi, kasa kasa ta ce" Ba Abul bane bawa, Abdul ne, kuma kai bawan Allah ne ba na mutun ba boyboy" Dan rabewa ya yi jikinta a lokacin da zasu fice sakamakon gannin Mama ta dosa falon Itama dakatawa ta yi har maman ta shige sannan suka fita kusan sunna sauke ajiyar zuciya a tare A Nutse suke tafiyar, tana rike da hannun Abdul har suka karaso kusan masalaci daidai inuwar su malam da su Liman Kamar yadda ta saba gaishe su a mutunce ta duka ta gaishe su sannan suka yi gaba Sun dan yi gaba kadan Muryar babansu ta saka su dakatawa suka juyo kusan a tare Da dan mamaki saman fuskarta ganninsa sanye da farar jalabiya kuma yannayinsa na nunin wanka ya yi harda kanshin turare ta ce" Baba?" Shima murmushi ya yi yana kawar da mamakinta, dan sarai ya karanci mamaki ne ya kamata ganninsa a Anguwa a irin wannan lokacin , a da idan suka yi fada da Mamansu ya koma gidan giya Kennan sai ya yi niya dan kansa ya huce zai dawo gidan Da kula yace" Ina zaku je?" Dan murmushi ta yi tana jin kamar kwallah na neman cika mata ido ta ce" Makaranta zan raka shi, daga nan na kai shi wajen inna ya masu kwana biyu in bai tada rigimar sai an kawo shi wajena ba" Murmushi baban ya yi cike da jin tausayinsu dan ya san saboda sun yi rikicin ne zata matsa shi nesa da ita kar Mamansu ta dake shi, yana laluba aljihunsa ya ce" Bari na ga ko na alewa na baka ɗan gidan auntynsa" A aljihunsa babu wani abun kirki ko kwondala babu dan bai yarda ya zauna da kudin da ya yi niyar yi mata siyayar kayan makarantarta a gudun kar matarsa ta sace kudin , Da yar kunya ya dubeta zai yi magana ta yi gagawar fadin" Baba munada cenji a nan fa, zan bashi ko Abdul din baba?" Abdul ya gyada kai yana bangalar darkyar da ta wuce misali yana kallon baban nasa, shi dai ya san babansa ne ama ba wata shakuwa a tsakaninsu sai ta shinfidar fuska, to yaushema baban ya zauna bale har ya wani shaku da shi? Umar sai ya ji wani iri a zuciyarsa, yarinyar nan ba aikin fari take yi ba ba baki ba, ama kuma a wajenta ake amsar kudi, ya Allah ka sa Rauda bata wasa da mutuncinta duk rintsi Kasa cewa komai ya yi sai jadada mata da ya yi yana wajen su liman , hakan ya saka mata farin ciki sosai a zuciyyarta suka tafi ita da kanninta a kafa har makaranta A lokacin da ya shiga ya zauna suka gaisa da malam yana ta faman yi mata annuri ta dawo karkashin shuka ta zauna dan sai an tayar da su ta kai shi wajen inna ta koma gida, ta zauna ta shiga contact dinta a hankali tana dubawa da son ganin wanda ya dace ta sakawa Hi, wanda yake nacin son ganninta kuma ta san idan ya zo baya tafiya bai yi mata ALKHAIRI ba A gaskiya ta irga mutane da yawan gaske, har sai da ta saki murmushi mai ciwo tana kallon cikin makarantar su Abdul a ranta ta ayana' Sai kace mai zaman kanta? Wannan ko mai sana'ar amsa a hannun maza ta biya masu bukatu ai sai haka, babu kalar wanda bani da shi Ni RAUDA ' , Sai kuma ta sauke ajiyar zuciya ta kore tunanin dan bata so ta dagawa kanta hankali a tunanin da ba zai fisheta ba Mutun biyu ta iya tabowa saboda ba zata tabo sama da haka ba ta haɗa su a kofar gidan su a yi abinda aka taba yi, ta haɗa samari aka shiga fada Mama ta rufe mata gida a ranar sai gidan makota ta kwana Mama tace ba zata saka a zo a kwasheta a kaita police station ba! Cikin ikon Allah biyun nan da ta zaba suka amsa gayatarta cikin dabara, domin babu wanda ta nuna da sanninta ta tabo shi, cikin yannayin kisar da ta koya dole dan ta kubutar da ranta ta iya yarda da son ganninta da suke yi da kyar, bayan ta shardanta masu tsakanin magariba zuwa isha'i da kuma bayan isha'i zuwa karfe takwas , dan daga nan ne zata je restaurant ta samu koda awa daya ne ta dawo gida , tunda Abdul baya nan bata da damuwar ta bar wani a gida bale ta dawo a gagauce, idan kuwa kwana zata yi a cen da wahala a gane bata kwana gida ba bale ya damu wani Sai da aka sake su daga makarantar ta raka shi gidan inna, a hanya suka sayi yan fruits suka jewa innar da shi Sosai inna take masa oyoyo tana dan goge masa yawun da yake dan zubarwa kadan ta rungume shi tana ta shiga RAUDA albarka tana fadin" Yau ya tuno Ni? Oh mijin Allah ya sa ka yarda koda kwana biyu ne ka min kar ka dora min rikicin aunty aunty" RAUDA na kallonsa ta ce" Zai zauna Inna in sha Allah, ko Abdul din baba?" Kai ya gyada ya shige dakan inna yana gigibo kayan wasansa da RAUDA ke kawowa ajiya nan in dai tana so ya mora, kaya masu yawan gaske dan da yawa ya wuce shekarun wasa da su ama ita idan ta gani sai ta kwaso ta kawo masa ta jibge, shi yasa a kulun inna dake matsayin kakarsa ta wajen uwa ke girmama Rauda da Binta da addu'a, ko mahaifiyarsa dake wata kasar tana aure a kulun idan ta samu halin yiwa Rauda alkhairi takan yi mata haka kuma tana Binta da addu'ar fatan alkhairi, dan ta mata komai da take kulawa da gudan jinninta Da dabara RAUDA ta tafi , gudun kar ya ganta ya ce sai ya bita Tana fitowa ta tari dan sahu ta masa kwatancen saloon din da take gyaran kai, wajen maman aisha Tana zuwa ta tarda mutun biyu ne gabanta dan haka ta zauna ta shiga chatting tana gannin kiran Atu ta ki dagawa dan ta yi alkawarin sai ta yi sati biyu cir zata je gidanta ta mata fatan ALKHAIRI sannan zuwan ya zama sai da dalili domin ba zata taba ajiye kafa gidan aminiyar Tata ba, dan gudun abinda ke iya je ya dawo Ana gamawa wace ke gabanta aka kama gashinta, A lokacin da ake caje gashin kanta sosai na sha mamaki, ashe dunkulewar nan da ta masa ta dunkule ainahin yawansa da kyansa da tsayinsa Wanke mata shi aka yi aka sakata cikin na'ura mai busarwa mai dumi sannan aka shiga gyara mata faratunnanta na hannayenta da na kafarta aka saka kafar cikin abin wankewa aka shiga wanke mata ita, dama bata da wani dati ama a haka aka wanke mata ita tassss har tana daukan santsi a takalmin da ta saka Hannayenta kuwa cikin wata na'ura mai dumi aka saka su suka dauki dan lokaci aka ciro mata aka sake gyara faratunnan sannan aka shiga warware gashin ana tambayarta abinda take so a mata da gashin Da dan murmushi ta ce" Maman A'isha kar ki masa komai daure min" Maman aisha ta yi yar dariya ta ce" Dama na sani, shin yaushe zaki fara kitso ne da gyaran gashi a yi masa kaloli? Ni da inada ko rabin gashinki ne da an shiga uku Murmushin dai ta yi ta bude bayan wayarta ta ciro kudinta ta bata ta mata Salama ta nufi gida a lokacin har yama ta yi sosai ana daf da kiraye kirayen magariba Bata tsaya bata lokaci ba wanka ta shige Tana fitowa ta daura alwallah ta shige dakinta ta kunna fitila da fanka ta rufe dakin Sallah ta gabatar ta saka wata doguwar riga ta zumbula hijab ta fesa turare sosai ta dan murza lips a bakinta ta dauki wayarta ta amsa kiran da kusan na biyar Kennan ana mata shi ta sanar masa cewar gatanan zuwa ta mike ta fita Bata wani jima a wajensa ba suka yi Salama ya zo mata da abinda suka yi magana ta waya dan ta sanar masa ne ba shi ta so kira ba sakonta take ta neman yadda za'a bata kafin ta kai kudin ɗinkin , cikin dabara dai ta yadda ba zai ce ta roke shi ba ta amso kudade ta dawo cikin gida tana ta tuna a lokacin da ya zo bata kudin sosai ya so shafar hannunta itace ta kiya saima da ta masa alkawarin zata neme shi yanzu bata so babanta ya dawo ya ganta a kofa ne ya yarda ya tafi da ta tabatar duk masifa sai ya yi wani abin ko shafata ko yace zai rungumeta koma sama da haka, dan abin yanzu ai kowa ya sani bani in baka ne soyayar in dai kwadayi ka saka a gaba Na biyunma sai da suka so samun matsala da shi, dan shi a kulun dama sai ya zo mata da maganar aure, shi aurenta yake son yi, da kyar ta salame shi ta dawo gida ta ajiye kudin nan ta shiga kimtsawa Cikin nutsuwa ta saka atampa riga da sket masu ruwan fari da ja da dan sirkin baki kadan, ta ciro takalminta mai dan tsayi kadan ta ajiye da jakarsa bakake sai dan yalolon mayafi baki mai shara shara sosai ta turare shi sannan ta sake kunce gashinta a hankali ta caje shi ta daure da dan ribom siriri baki sidik ta dauki jambakinta mai ruwan lebenta ta shafa ta ɗora masa man lebe kadan ta dauki wayarta baba ta saka a yar jakar nan da kudaden nan kaf ciki, ta sake yiwa kanta wankan turare sannan ta dauki wayarta karama ta yiwa mai adaidaitan dake kaita Anguwa da dare flashing ta fito a Nutse ta nufo falon tana jin Mama na yiwa y'arta fadan wai ko nata da saurayi ko mene? A hankali ta ce"Mama na tafi" Da sauri Maman ta kalleta, sai kuma ta dan tabe baki kadan ta ce" Sai kin dawo, kin dai san tarin bashin dake kanki, ki tabbatar da fitar ta maki anfani in ba haka ba WALAHI ina nan ina jiranki!" Dan murmushi ta yi ta fice ba tare da tace komai ba, Maman kuwa ta ja tsaki ta ce" yar gidan matsiyata sai dan banzan kyau uwa ita ke karra kera kanta kulun a daki, ki je ko nemo min dan kudin nan baki na zai zamo na banza ba ina ji ina gani!" Y'arta dake gefe ta tabe baki ta ce" Mama wai me yasa ita RAUDA kowama sonta yake yi ama Ni kina ta bani maganin farin jinni babu mai so na ko dai ba zan yi aure bane ni?" Bakin uwar ta bige mata tana fadin" Ke dilla tashi daga nan dan ubanki ki yi wanka, tun jiya nake bin kanki ki yi wanka ki wanke wandon nan na jikinki wari yake yi daga kin zo kan mutun ama kina min kunnen kashi, ke idanma an nemo na sai kin gyara ba zai kama ki? Ban san wannan tsinaniyar daudar a inda kika samota ba, gashi ki dan yi kama da Umaru baki yi ba kin kwaso kankanki baki bar komai na babanmu ba ke mace sai dati da tsami, ki yi wanka ki zo ki yi kwaliya ki dan zaga baya gidan su kawarki ki dawo ko a dace da wani rantsatsen ya dauke min na maki gadon yar gata" Tana tura baki ta cika buta daya da sabulu ta yi bayin kasa kasa tana fadin" WALAHI na zan yi wanka ba, shekaran jiya fa na yi, wani abinma ai barnar ruwa ne, wandona kuwa bashi da dati ko kadan abinda ba fitsarin kwonce nake yi ba bale ace na masa fitsari, wanke jikina zan na shafa turaren RAUDA da kayan kwaliyarta na ari kayanta na je na zo kafin ta dawo, ba dole a ki so na ba kin haifoni da muni!"........... 🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶 *AZAL!* 🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶 *SAJIDA NIJAR* *PAID BOOK* _Bismillahir rahamanir-rahim._ *9* *wannan littafin na kudi ne 300 Naira account details 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi Gt Bank ka turo shaidar biyan ta wannan layin +22793811618, yan nigar kuwa zaku turo katin airtel ko sahelcom ta 500 francs ta wannan layin sai a saka ku 93811618 sai kun zo my lovely reader 😍😍😍😍😍* *TALLAH, TALLAH, TALKAH* _*TOH TO TO!*_ 🗣_*YEKUWA JAMA’AR NIGER 🇳🇪 DA KEWAYE KU MARMATSO KUJI👂🏼NESA TAZO KUSA SAI HAMDALLAH🙌🏻*_ _Muna matukar farin cikin sanar daku cewa wanan shaharraren kamfanin nan na kasar waje *{CHAINA🇨🇳}* wanda yayi suna duniya tasan dashi fagen hada ingatattu kuma tsaftattun maganguna wato kamfanin *GHT* 💃🏻 yanzu haka yazo kwacokam a *Niger* sunce muma kar abarmu abaya, ina kuke Mataye?_ Wanda suka ansa sunansu cikakkun Mata isassu yan kwalisa shalelen oga? Daku nake _Amarya_Uwar gida_ _Zawarawa_kai harma da yan Mata kuma kar a baku labari👂🏼_ _Muna siyarda ingatattu kuma shararru magungunan mu kamar haka👇🏼_ INA MASU FAMA DA MATSALOLI KAMAR HAKA👇🏼 🦠*INFECTION*, *🦠 RASHIN HAIHUWA*, *🦠RAGE TUMBI DA KIBA*,🦠 *CIWON HAKORI*, *🦠MAGANIN GYARAN NONO DA MAZAUNAI* *🦠 CUTAR CANCER*,*🦠 RASHIN KUZARI GA MAZA KO KARANCIN RUWAN MANIYI*,*🦠ULCER*,*🦠DIABÈTE*,🦠 *FIBROID*,*🦠ASMATIC**🦠SKINCARE TRAITEMENT DE LA PEAU* _KURAGEN FUSKA KO DASU AKA HAIFEKI DA IZIN UBANGIJI MATSALARKI TAZO KARSHE🥳 TAREDA *{GHT}*_ _SIRRIN GYARAN JIKI SAIDA KAMFANIN *{GHT}* KARKU SAKE KUBARI ABAKU LABARI, HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKE SANIN NA KWARAI👍🏻_ 💁🏽‍♀️MUNA SIYAR DA TURARE KOWANE IRI NA JIKI DANA DAKI AMARYA DA UWAR GIDA *KAMSHI SHINE MARTABAR Y’A MACE🙌🏻* 💁🏽‍♀️MUNA GYARAN AMARE DA UWAR GIDA DILKA DA SAURANSU, ABUN SAI WANDA YAGANI… _MASU NEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBI *HAJIYA FATIMA* WAKILIYAR *{GHT}* A WANAN LAMBAR KAMAR HAKA👇🏼_ *ADRESSE 94536935 94.53.69.35* *Muna nan a unguwar Lazaret NIAMEY/NIGER* Litattafan marubuciyar Duk karyar kada Yar mahaukaciya Bak'a ce Bani da zabi Daga tafia daukar soja Neman na kaina Kutkale Mage Bani da zabi Idan ka raina inda kake Umughuluk itifal Duk nisan jifa Wata kokowar Ni zan ladabi Dakika biyar Da ciwo a zuciyata Aure yakin mata Alkalamin Kadarata Dutse Daga tafiya daukar soja Makauniyace ND now *AZAL* Daga nesa da watsetsiyar restaurant din ta saka ya ajiyeta sannan ta shaida masa duk rintsi kar ya yi nisa zata tabo shi A Nutse take jefa kafarta cikin takun salon tafiyarta mai tsarin gaske da ɗaukan hankali ta nufi hanyar shiga ta asalin Babar hanyar tana mamakin yau wajen babu tarin tarkacen yan mata da samari da cikar abubuwan hawa kala kala Mai tsaron kofar ne ya dakatar da ita yana fadin" Yau Akoy baki a ciki ba'a shiga ko tare kike da ita ISHAK?" A ranta ta ayyana ' Ku ga sakarci, ai yau ko wa ya siye wajen nan tunda na fito sai na shiga' A bayyane kuwa sai ta yi dan murmushi tana dubansa ido cikin ido ta ce" Tare muke mana, bai ce maka zan bane?" Gaba daya yannayin Rauda ya saka shi gaza yi mata gardama, irin sansanyan kanshin da take fitarwa da yannayin shigarta kuwa ya tabbatar masa tabas ita din kalar tafiyar manyan dake cikin wajen nan ce, dan haka ya kauce mata ba tare da ya ja ta wata maganar ba ya bata damar shiga ko tikitin shigar bata cira ba dan yau ai ba zancen ka ciri tikiti restaurant baki daya yau babu mai cin abincinsa sai wa'inda ke ciki sun tafi, dan yan oder kadai aka amshi odarsu, suma an fada masu sai fa daga bakin karfe goma sha daya zasu fara zuwa amsar abincinsu, duka kaf ma'aikatan wajen yau sun dukufa ne dan biyan buƙatar BIYA MARADI da bakonsa. Bata ji Dar ko daya ba a zuciyarta har sai da ta shiga filin da ake cin abincin idannuwanta suka sauka saman manyan kujerun dake ajiye da asalin VIP da mutanen dake zaune, gashi su dinma hanyar shigowar suke kallo, hankalinsu a nan wajen yake sunna fira ne kadan kadan , inda muryoyi biyu suka fi tashi ta ISHAK sai ta bakon Yusuf wanda ya masa ja gabar kawo masa wasu motoci tun daga Chaina a jirgi, motocin ne da yawan gaske kuma manyan motoci ba kannanu shi yasa abokinsa wanda suke harkar motar tare kampanin kerata ya ga dole shi zai kawo motocin ya biyo su a baban jirgin da ya sauka yau din a kasar ta Nijar, to tunda ya zo bai ci abinci ba, yace babu irin abincinsu shine Yusuf din ya kawo shi nan ya ci su wuce, domin daga nan cen park dinsa zasu wuce sai kuma ya sayi tiket komawa dan ba zama ya zo yi ba shima Bata san me yasa ba, bata taɓa tsintar tsigar jikinta da mikewa ko alamun jin tsoron shiga cikin duban mazama ba wai kwaya ukun cen da dake zaune ba sai yau, a hankali ta lumshe idannuwanta sakamakon jin Muryar wannan matar mai dauke da tufafin wajen tana fadin" Bismillah ki karaso" A hankali ta dan hadiye yawu gannin kusan su Dukansu dake kallon wani abin da wannan mai kama da kwai dan haske wanda du jan dan Chainar nan baya ɗaukan hankali kamar nasa yannayin fatar , yana sanye da wandon da za'a iya kira 3/4 damatsunnan kaffafuwansa a wani irin cike ga gashi kwonce jikinsu luflufluf , sai riga mai ruwan baki sidik karamar riga domin ta lafe a jikinsa ta bayyanar da yannayin jikinsa irin na mai abdo, harda wata sarka a wuyansa wace tashin farko ta ayanawa ranta cewa Christa ne suka dago jin an ce da mace ta karaso, ISHAK yana

Chapter 6 of 12