duniyar nan to shine karya, I despise it with passion, dan haka ko me zakiyi mun in future kar ki yarda kimun karya ko kuma boye boye domin ina son mu gina rayuwa me cike da farin ciki da kuma yarda da juna” tuna abun da ya fada matan ya sanya ta rintse idanun ta da karfin gaske tana jin danasani da kuma takaicin boye masa gaskiyar da tai. Tana cikin wannan halin kawai se ga omair nan saukowa daga stairs cikin shigar fita ayki, idan sa akansu ya fara sauka particularly her, fuskar sa ba annuri ko kadan kamar na yauma ya fi na koda yaushe, kafin tai wani move se ga mami tare da nazli dake ta murmushi tun kan ta hadu da ya hakeem din da da take matukar yin missing a koda yaushe. Har yanxu Hakeem that was utterly shocked be daina bin ta da kallon da ta kasa fasaara shi ba, tabbas ta san ta bata masa she could sense that, hawaye ne ya shiga bin cheeks din ta da tuni sukai jawur, not minding su mami da nazli da suka tsaya suna kallon ta da mugun mamaki banda omair da ya dauke kai kamar be san da zaman ta agun ba……
“IS THIS HOW OUR LOVE STORY ENDS? WILL HE WALK AWAY YA FASA AURENA SABODA BOYE MASA GASKIYAR DA NAI? NO WAY I CAN’T LOOSE HIM, BAZAN BARI NA RASA MUTUM DAYA DA YASO NI FOR WHO I AM BA…….”
END OF FREE PAGE………
Payment amount: 500 naira..
💳 Payment details:
Account Number: 9137717568
Name: Maimunatu Idris Abdullahi
Bank: OPay
📩 Bayan payment, ku turo receipt zuwa:
09137717568
Nagode sosai da support ɗinku 🥺🤍
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels