Share this page
3 / 9
kallone sewanda yagani *********** Abangaren ilham kuwa har yanzu bawani sauyi dangane da lalurarta batamasan wainar daake toyawa akantaba Inna ladi tsohuwar arziki itace tashiga gyara ilham tunda taji labarin aure zaamata duk da tana tausayinta agame da lalurarta haka taci gaba da durawa ilham magani na gyara mace dan ita gani take wata kila wani yakusanci ilham kafin zuwanta abuja. Ilham ko takara wani fresh tayi kiba yayinda hips dinta suka fito masu kyan tsari cikinta ashafe yake maana bata da tumbi ilham mace ce har mace sede lalurarta ita zata hana ganin hakan momy ce zaune ita da dady suna tattaunawa gameda bikin tace alhaji har yanzu baka fadamana ranar kai lefennanba gashi yau saura kwana uku biki nifa banganewa wannan auranba kaki kabudemin komai insanshi meke faruwane.murmushi dady yayi sannan yace sweet heart matukar baa daura aurannanba ankawo amarya ba bazaki gane komaiba dan haka kisa ranki a inuwa. Lefe shi kuma abangaranta zaku ajiye intazo tayi amfani dashi kallon mamaki momy take binshi dashi zatayi magana yadakatar da ita tahanyar fadin enough hajiya rai abace yatashi yabata guri baki asake. Anwar yakosa yaga Princess dinshi dan yanzu har mafarkinta yakeyi. ahalin yanzu tunda dady ya sa ranar auranshi yadena shaawar kowacce mace bayan Princess itace burin ranshi yanzu duk da haka amma yana ganin yanzu tayi kankanta da daukar lalurarsa duk da yalura tanada girman jiki but zebi komai ahankali shiko romance da ita yakeyi yawadatar Shiyasa gaba daya yagaza sukuni yakosa ashafa fatiha gidansu yafara cika da danginsu kama daga na uwa harna uba sabida bikin Anwar duk inda yabi andunga ango ango kaga na ilham ay in ana masa wannan kirarin har kyautar kudi yakeyi Wanda shi kanshi besan yawansuba har security na gidan yimasa sukeyi dan su Samu nasu rabon media kuwa bainda labarin auren Anwar bekaiba in tv ka kunna labarin ake in radio ne itama haka social media kuwa baa magana dan hotunansu daaka hada ake ta yadawa koina kowa yagansu yasan sundace dajuna yan mata masu son Anwar kamar zasuyi hauka dan bakinciki dan sunyi imani me mace kamar ilham baze kara kallon wata y'a maceba dasunan soyayya itako nafeesat yar gidan gomnan kano ganin hoton seda tayanke jiki tafadi agigice akayi asibiti taita Dakyar akasamu tafarfado kuji wahala darai shida besan tanayiba amma shine harda suma 🙄 *RANA BATAKARYA*............. Love you all maman yusuf [3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨ _written by Zahra Muhammad mahmud_ *page 32* *RANAR ASABAR* ayaune dubban jamaa suka shaida daurin auran Anwar tare da amaryarsa ilham shetima bukar daurin auran dayasamu halattar shugabannin wasu kasashen, gwamnoni, sanotoci, yan majalisu, yankasuwa damanya manya atajirai dasauran talakawa masoya mulkin dady amatsayin shugabansu. Andaura aure abisa sadaki naira dubu dari biyar inda aka bada dukiyar aure 50 millions à babban masallaci na kasa wato central mosque dake abuja taro yayi taro kota ina security ne dan tabbatar da tsaro Ango baki yaki rufuwa se gaisawa yake da jamaa ana mishi fatan alkhairi Daga gurin daurin aure walima suka wuce wacce megirma shugaban kasa yahada anci ansha anyi danasha maroka ranar kakarsu tayanke saka Abangaren matama momy kanta har zafi yadauka sabida taro matan gwamnoni da sanatoci abikin baa magana se tambayar momi suke wai yar gidan waye Anwar ya aura sede tace musu childhood friend na dady dahaka take kashemusu baki Wanda dayawansu haushi sukeji dan be auri yayansuba Itama momy walima kawai tayi indatace sabida amarya Bata kusane dazaayi event kalakala suko sukace bakomai ayi da suna in amarya tahaihu Bangaren amarya ilham ko inna ladi takira masu gyara amare dayimusu make off anyimata tsayawa fadinkyan datayi surmené domin bame cewa itace gashi anmata Jan lalle Wanda yakara haskata intakaicemuku inna ladi kwalin tissue taajiye akusa da ita dazaran miyau yataho zebata kwalliyar tagogemata kwalliya akama ilham sosai dan harda gwaggwaro aka nadamata yayin da gashinta aka zubo mata dashi ta kafarda ta hannun dama hotuna masu kwalliyar suka mata awayar da dady yaba inna ladi akan in anshiryata adauketa hoto zeturo a anshi wayar karkuso kuga hotunan domin iya kyau tayi kyau sukansu masu kwalliyar basuyi zaton itace sirikar mister président ba duk da sunga hotunan a social media amma basu kawo ita bace har suka gama suka fice bayan fitarsu bajimawa dady ya ayko abashi wayar inna ladi tamikawa dan sakon yajuya. koda aka kaiwa dady wayar beyi mamakin kyan datayiba dukda kyannata nayau namusammanne danyasan itadin mekyauce Da har zekira Anwar yaga kawai gwanda yatura masa ta WhatsApp hakanko yayi shigar hotunan badadewa Anwar yabude ihu yasa acikin abokansa yana my Princess my Princess dakyar naseer yanatsar dashi tahanyar anshe wayar ahannunsa ba naseer ba har sauran abokansa Sun girgiza daganin ilham dayawansu sunjinjina ma Anwar shiko yayi wa hotunan Kiss yafi akirga baa Bata lokaciba gurin yadasu à media haka taro yaci gaba da wakana har zuwa dare kowa yawatse se dangi nakusa Sebayan isha dady yasamu kansa yashigo gida momy ce tarufa masa baya bayan yazauna nane yasha ruwan data kawo mishi sannan tace alhaji yabatun zuwa daukar amarya ne naga har yanzu shiru gefen fuskarta yashafa yana murmushi sannan yace senanda sati biyu zaa kawota kallonshi kawai takeyi dan ita yanzu bata yarda da dadynba tasan dole akwai abinda yake boyemata amma yazatayi intayi wari zatajine afili kuwa cewa tayi Allah yanuna mana ameen yabata amsa Anwar sanda labarin amarya se bayan sati biyu zata tare yasameshi jiyayi kamar zeyi hauka dan bakin cikin amma bayadda zeyi da dady shi yagode ma Allah ma da hukuncin dadyn yazomasa da sauki 😜 Abangaran dady kuwa yayi hakanne dan zuwa lokacin duk yanbiki Sun tafi sabida yayi imani Inde aka kawo ilham akan idonsu to labari mutumin dake china ma seyaji kamar agabansa akayi kunji dattijon arziki. love you all😘maman yusuf [3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨ _written by Zahra Muhammad mahmud_ *salam sis kuyi hakuri da mistake din danayi narashin fadin Wanda yayiwa ilham waliyyi aranar daurin auranta.wani amintaccen malamin dadyne ya tsaya amatsayin waliyyin amarya.i hope that my apology is accepted*🙏 *page 33* Anwar ne kwance akan hadadden gadonsa yana baccinsa mecike da kwanciyar hankali.abaccinnasane yayi mafarki da ilham gurguwa dayakewa dariya wai gasunan awani lambu me kyau yayi matashin kai da cinyarta yana fadamata kalaman kauna yayinda itakuma take wasa da gashin kansa tana murmushi miyau nazuba abakinta zuwa fuskarsa amma bedamuba sema kokarin hada bakinshi danata yakeyi azuwan zema Kiss bakinsu nagab da haduwane yafarka abaccin agigice zufa tawanke mishi jiki rawa jikinshi yafara kamar meshin sanyi yayinda cikinshi yafara juyawa kafin wani dan lokaci zuciyarshi tafara tashi dagudu yashiga toilet yafara kwara amai kamar ze amayar da kayan cikinshi ko aman yatsaya hannunsa yake kara sawa abaki wani yataho domin gani yake kamar da gaske ne abin yafaru tube kayan jikinshi yafada shower dirzar jikinshi yake kamar ze sauya fata yana gama wankan yafara brushing din bakinsa seda yaga yana kokarin jima kanshi ciwo sannan yadena. Tun abayin zazzabi yarufeshi me zafin gaske kuma har yanzu zuciyarshi tashi take dakyar yafito daga bayin akan kafet yakwanta domin gadon kyamarshi yake ga zazzabi yanaji amma ko bargo yaki dauka yarufa kuma baze iya dauko waniba dakyar yamika hannu yadauko rumote din ac yakashe ahaka yakwanta agurin yana rawar sanyi yayinda idonshi ke zubar da hawayen bakincikin mafarkin dayayi yayi danasanin ganin gurguwarnan afili da zuciyarsa haka har wani wahalallen bacci yayi nasarar awon gaba dashi Koda gari waye lokacin yin breakfast yayi kowa yahallara amma banda Anwar ganin shuru befitoba dady yace ihsan taduboshi ko lafiya Dakinshi tanufa kai tsaye sabida ko kofa baa kullewa agidan sabida security din gidamma sunwadatar turawa tayi tashiga gami da sallama amma baya falo danhaka dakunan baccinshi guda hudu tafara dubawa daya bayan daya se ana hudun tasameshi kwance akasa idonshi yajuye ba baki se fari kawai ga wani kumfa da ya fito abakinsa ihu takwala Wanda yajawo hankalin su dady da security din dake kofar dakin dagudu duka suka shigo dakin abin dasuka gani bakaramin daga musu hankali yayi ba momy kuka kawai takeyi yayinda ihsan ketayata suna jijjigashi suna Kiran sunanshi Dady ne kawai me karfin halin Kiran family doctor din gidan baayi minti gomaba yakaraso dasauri yasa aka dauki Anwar akamaidashi kan gado gwajegwaje yafara inda yagano suma yayi allura yayi masa sannan yadaura masa drip suka koma gefe suna jiran farkowarsa domin doctor yabada tabbacin ze farka akowanne lokaci dukansu tambayar junansu suke meyasameshi Bayanjiya lafiya suka rabu dashi abinda basu saniba shine bayan mafarkinshi nafarko yadawo kasa yakwanta wani mafarkin yayi Wanda yafi nafarko domin nabiyunne suke excanging na miyau shida ita yayin da gefe guda kuma yana making love da ita har yanamata kuka dan dadin dayakeji. Tofa koda yafarka yaso shiga bayi amma yanayin zazzafan zazzabin daya rufeshi yahanashi samun damar hakan shine dalilin sumannashi suna nan zaune har azahar sannan yafarka koda farkawarsa da amai yatashi Wanda yashiga kwarashi bakadanba hankalinsune yakara tashi koda yagama aman bayi yanufa yafara brush hmmm intakaicemuku Anwar harda wankan tsarki🙈 bayan yafitone dady yakamashi ze zaunar dashi akan gadon dasauri yakwace jikinshi yayi hanyar kofar fita daga dakin dasauri ska biyoshi dady yarikeshi dan har lokacin jiri yake gani wani dakin suka kaishi sannan yahau gado yadan huta sannan yahiga toilet yadauro alwala yarama sallar asuba sannan yayi azahar kafin ya idar har ankawomishi abinci dakyar yaci abincin sannan yasha magani tambayarsa doctor yahiga yi akan meye sanadin ciwonnasa ay kafin yabada amsa hawaye sunruga fitowa cikin muryar kuka yafara bayani be boye komaiba dan shi gani yake gwanda yafada anemomishi magani gaba daya dakin shuru yayi momyce tafara magana cike da faraa afuskarta tace haba my son yanzu dankayi mafarki da ita shine abin damuwa dan Allah kakwantar da hankalinka mafarki ba gaske bane shiko dady murmushi yayi sannan yace lalle akwai sauran amai agaba kenan kamarya alhaji momy ta tambaya murmushi yayi sannan yadafa Anwar yace son ay tunda kayi mata dariya yanzu kafara amai ihsanma dariya tayi sannan tace haba bross karka bada maza mana kaida kake da ilham ahannu mene ne nadaga hankali dan kayi mafarkin gurguwa. Murmushi yayi dan ta sosomishi inda yake mishi kaikayi sannan yace hmmm wlh bazaku ganebane amma wallahi yadda natsani gurguwarnan ko mutuwata bantsaneta hakaba kai wallahi ji nake zan iya kasheta dasauri dady yakalleshi sannan yakatseshi da cewa kadena furta haka bakyau kaide kawai kaita addua ammafa dariyar dakamata kasani ko aljanace shiyasa tazo ramawa yanzu. Yafirgita Dajin zancan dady ware ido kawai yashigayi momy ce tace insha allahu ma ba aljanabace kwantar da hankalinka my son angon ilham ay tuni Yeshiga bude baki amma can kasan zuciyarsa zancan dady ne yake tsaye aransa tofa love you all 😘maman yusuf [3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨ _written by Zahra Muhammad mahmud_ *page 33-34* Tundaga wannan rana yazamana kullum Anwar seyayi mafarkin ilham gurguwa gaba daya yanzu yagama gasgata batun dady nacewa itadin aljanace yanzu gaba daya atsorace yake kuma yayi danasanin yimata dariyar Agafe daya kuma Allah Allah yake amaryarsa tatare sabida yau saura kwana biyu tarewar kallo daya zaka masa kafahimci bakaramin so yakewa amaryarsaba ko yaushe idonshi nakan hotonta Momy tun abin nabata mamaki harya daina takoma zubawa sarautar Allah ido Dady ne zaune agidan su ilham inda yaje domin shaidamusu gobe da daddare ze ayko motar dazata dauki ilham kuma yashaidawa iya ta shirya bayan sati biyu ze ayko adaukota dan taci gaba da kulawa da ilham gadiya iya tadunga yimasa gami da mamakin tayadda yake tafida rayuwarsa kamar ba shugaban kasaba *yau take sallah* Amma agurin Anwar domin kuwa yaune zukekiyar amaryarsa zata tare😜 Murnarsa takasa boyuwa dan har yakosa dare yayi akawo masa amaryarsa Dady ne yakara zaunar dashi yajaddada masa cewa duk ranar da yasake yasaki ilham bashi bashi yanemi wasu iyayen itade momy nata ido Ihsan ma takosa taga auntyn tata Domin itama tasamu abokiyar hira fatanta kawai Allah yasa auntyn me son mutanece *8:00 Pm* Motace baka hadi da bakin glass Kirar kamfanin Toyota mesuna venza dauke da amarya ilham ita da inna ladi wacce tayo mata rakiya Kai tsaye bangaran amarya tanufa dayake part din amaryar akwai gâté danhaka su momy suna tsaye abakin gate din domin tarbar amarya ga mamakinsu se suka ga motar Bata tsaya abakin gate dinba dan tuni me kula da gate din yabudewa motar kofar ciki motar tashige kuma akwai tafiya daga gate din zuwa kofar falo kafin su momy su karaso tuni inna ladi tashige da amarya dakinta Koda sumomy suka iso sunyi mamakin ganin hakan ace kun kawo amarya baku jira anmuku iso ba kawai ace har kun shige daki jike bakwari suma suka shiga daga ciki ga mamakinsu basa falo kansune yakara kullewa. Dakunan dake falon suka fara dubawa guda uku duk basa ciki. Dan haka suka haura sama nanma basa falon sama. Dakunan suka fara bi ananne suka samesu adaya daga cikin dakuna ilham na kan gado azaune anlullubeta da wata lafaya fara tadukar da kanta Yayin da inna ladi ke gefenta azaune Karasowa sukayi dagacikin dakin fuskarsu dauke da faraa kowa yasamu guri yazauna bayan gaishe gaishe Wanda har zuwa lokacin ilham nacikin lillibi momyce cikin muryar wasa tace to ita diyar tawa bazata bude fuskarta bane inna ladi dariya tayi sannan tace ranki yadade ay yartaki kunya gareta ihsan ce tace cikin faraa kyaleta momy Inde aunty ilhamce semun gaji daganinta dariya kawai duka sukayi abinci momy tasa aka kawo musu yayin data yi adduar Allah yabada zaman lafiya. part dinta suka wuce ita da ihsan da excode dinta cike da mamakin wannan wacce irin amaryace dady ya Aurawa Anwar shikuwa ango yanacan gidan su naseer dashi da abokansa yanata damunsu akan shifa sutaso sukaishi koyatafi shikadai. Tsiya suka shiga yimasa sannan suka tashi gaba daya domun Rakashi . tun bayan fitar su momy inna ladi wanka tayiwa ilham tunda dama ita take mata tasauya mata kaya masu kyau sannan tabata abinci taci tagyara gurin dataci abinci turare takara bin gidan dashi seda ta tabbatar da komai yayi normal sannan takoma gun ilham wacce har zuwa lokacin kallon gidan kawai takeyi tana dariya alamar yayi kyau tissue me Ubanyawa inna ladi tamikamata ta ansa da hannunta me lafiya sannan inna ta mata nuni da bakinta alamar ta goge miyau din bakinta bamusu tagoge dan tsawon sati biyu inna tadauka tana koyamata goge miyau in ya zubo murmushi tayimata sannan taci gaba da zama da ita har zuwa lokacin data fara jiyo hayaniyar angwaye zasu shigo. mikewa inna ladi tayi tayima ilham nuni da bari taje gida zata dawo gobe kafada ilham tamake alamar bata yardaba gami da kokari sakkowa daga gadon rarrashinta tayi sannan tasamu tayarda kara jawo mata gyalenta tayi tarufe mata fuska amma sharasharane don haka ilham na iya ganun komai tacikin gyalen inna ladi fita tayi tana kara yimata nuni da ta dunga goge miyau kai ta gyada mata sannan inna tafita fitowarta falo yayi daidai da karasowar su Anwar gaisheta sukayi sannan tamusu fatan alkhairi tanuna musu dakin da ilham take sannan tafice inda direba yake jiranta dan yamaida ita gida su Anwar shiga sukayi dakin da sallamarsu yayinda bakin ango yaki rufuwa ita de ilham kallonsu takeyi tacikin lillibinta dan ita batasan maanar shigowar tasuba tsokanarta suka shigayi inda daga karshe suka bukaci da cewa lalle dole ne abude musu fuskar amarya su gani bamusu Anwar yabude musu fuskarta yayinda tadago farar idanuwanta ta haskesu dashi Anwar suman zaune yayi danshi betaba tunanin kyannata yakai hakaba suma abokansa Sun gigita dan gaskiyar kyanna ilham dan asaline addua suka musu gamida fatan samun zuria tagari sannan suka Mike dan tafiya anwarne yamike yarakosu yanamusu mitar wallahi sundade su kuma suna mishi mitar amaryarsa tayi musu rowar muryarta yace kunyace tamata yawa shiyasa taki magana amma zuwa safiya zanyi kokarin rage mata kunyar dariya sukayi gabadaya ahaka har suka karaso gate inda motocinsu suke shiga sukayi suka tafi sannan shikuma yajuya yakoma cikin gida kulle ko ina yayi sannan yahaura sama tun bayan fitarsa raka abokansa ilham tamike tasauka akan gadon lillibinta taajiye da tissue din hannunta dan ita jitakeyi duk ta takura kankice me ayko gabadaya miyauyagama Bata fuskarta ta rigarta. Daidai lokacin Anwar yayi sallama yashigo dakin kofa yafara kullewa sannan yajuyo ga amaryarsa wacce yakosa Allah yanunamasa ita. yana arba da ilham wani rikitaccen kara yasaki yajuya da gudu yana neman hanyar fita [3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨ _written by Zahra Muhammad mahmu_ *This page is dedicated to student of 2011 candy at GGASS tudun wadan dankadai kano state.love you all yan sauyi.wallahi ba 'ya !!!!!* 😃 *page 37-38* Daukarta yayi yanufi dakin ihsan da ita rai abace dashigar shi dakin yasaketa tim akasa afirgice tafarka ihu zatayi yasa kafa yatake bakin sannan yayimata nuni da hannu alamar tayi kuka seya yankata. Dif tayi sabida har ga Allah yanzu tsoronshi yafara kamata juyawa yayi yafita rai abace ko su dady bema sallamaba yasa kai yafice daga falon yanufi part dinsu Dady ne yakira wayar head of security na gidan akan sukwantar da hankalinsu bawata matsala kawai de Anwar din yafirgitane dan haka Anwar duk inda yawuce seyaji security nace mishi Allah yakara tsarewa oga har ya Isa part dinsu basu denaba Dady dakinshi yawuce yayinda momy taraka ihsan dakinta dan ta lura har yanzu atsorace take shiga dakin sukayi mamakine yabayyana afuskarsu ganin ilham kwance akasa tana kuka ko baa fada musuba aykin Anwar ne tana ganinsu tafara kokarin kaimusu karar Anwar sede basa gane metake fadin dan harshenta akarye yake. Ga miyau daya shiga ambaliya tanayi tana kuka hawayene suka zuboma momy na tsantsar tausayin ilham Jin son ilham din take kamar ita tahaifeta karasawa tayi tarungumo ilham din jikinta tana rarrashinta itako ilham se mita takeyi Wanda ke nuni da abin yamata ciwo dakyar momy tashawo kanta tayi shiru Ihsance takaraso kusa dasu itama tana kuka dan harga Allah tsoron Allah ne yakara kamata ganin ilham ga kyau amma Allah seya zare lafiya. Rungumeta itama tayi tana kuka momyce yahiga Bata baki sannan tatsagaita kukan daga ilham sukayi sannan suka kwantar da ita akan gado tissue ihsan tadauka tagoge mata miyaun bakinta m'ont sallama tamusu tafice yayinda ita kuma ihsan tahaye gadon takwanta gefen ilham cike da tausayinta taja bargo tarufesu bayan ta kashe wuta Shiko Anwar koda shigarshi be haura samaba wani dakin yashiga afalon wanka yayi sannan yacanja kaya bayan yagama Wanka da turare yabi lafiyar gado zuciyarshi cike da kisma irin azabar daze ganawa ilham danshi soyake tamutu yahuta yayin da wani gefen nazuciyarshi kebashi tabbacin aduniya kaf babu mugun mutum kamar dady kuma yayi imani beda makiyi kamarsa danshi ko makiyinsa be masa fatan auran ilham shi se yanzunema yake Jin haushin kansa daya kasa ganeta tun farko ayda wlh tunkan tatare ze ayka akasheta hakade yay ta sambatunshi shikadai har bacci yakwasheshi ko abaccin seda yayi mafarkin yana making love da ita kuma dadin dayakeji amafarkin betaba jinshi ajikin wata macen barikin daya nemaba ga mamakinsa duk sanda zeyi mafarkinta inya farka jiyake kamar da gaske abin yafaru dan zega harda releasing yakeyi Wanda dole seyayi wanka.. Tofa momy koda shigar ta daki azaune ta tadda dady abakin gado karasawa tayi tazauna agefenshi tana zama dady yakamota yadora kanta acinyarshi yasoma magana am sorry my beautiful spouse nasan ranki yabaci gameda irin sirikar dana zaba mana kiyi hakuri da fari nayi niyar bata ran anwarne tahanyar aura masa ita abisa laifin daya min but daga baya tausayin yarinyarne yakamani dan inaganin akwai wani abu me muhimmanci tattare da ita dan Allah kitayani samun wannan ladan momy ce takatseshi da cewa Alhaji ka kwantar da hankalinka wallahi nima zuwa yanzu nafara Jin abinda kakeji gameda ilham tausayinta da kaunarta ya mamaye zuciyata insha Allahu zanyima ilham gatan da duk uwa takewa yarta sede alhaji kadaukota batare da ka bincika iyayentaba watakila sunacan suna nemanta murmushi yayi sannan yace bayan nadaukota natura abincikomin iyayenta akano amma kowa aka tambaya sede suce ay tafi shekara biyu tana yawo atiti baasan daga ina takeba sannan nayi laakari da sunanta inda nafahimci sunan babanta sunane na mutanan meduguri canma nasa abincika amma wlh bawani bayani sede muyi ta addua Allah yakawo Wanda yasanta tunda lokacin bikinsu ay anyada aduniya hakane inji momy Allah yabamu ikon riketa amana ameen inji dady love you all😘 maman yusuf [3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨ _written by Zahra Muhammad mahmud_ *Sugura Abdullahi,this page is dedicated to you thanks for the support and care am really happy for that* *page 35-36* Ihu yake iya karfinsa yana neman hanyar fita amma dayake arude yake gaba daya hanyar tabace masa. Durkusawa yayi a inda yake yafara bata hakuri don Allah kiyafemin kiyi hakuri kifita arayuwata wallahi bazan sake yimiki dariya ba Ihu itama ilham din tasaki ganin shima yanayi batare da fara Bata lokaciba ta zundumo da gudu cikin gudunta na guragu tayo gurinsa ayshima dagudu yadumfari kofa wacce Allah yabashi saar budewa gudu yake yana waigo itama ilham zuwa yanzu tagama firgita dan haka itama gudun take iya karfinta tana binshi dan ita azatonta abinda yabashi tsoron yana binsu abayane shiyasa takara bada kaimi gurin gudun Anwar Wanda yake gudu baya kallon gabansa har yazo step besaniba dan haka faduwa yayi yafara mirginowa daga saman. Ilham koda taga haka itama faduwar tayi tasoma gungurawa kamar yadda taga yanayi dan ita azatonta duk salone natserewa abinda yabiyosu Atare suka gama mirginowar kafin Anwar yamike har ilham tafado jikinshi ihu yasaka sannan yatureta itama ihun tasaka abinda yakara firgitashi dagudu yabude kofar waje yana gudun itama batayi kasa aguiwaba tamaramasa baya Jin ihunsune yasa gabadaya security din gidan yin shiri dan Sun dauka hari aka kaima Anwar harbi suka farayi Jin karar harbinne yatashi hankalin duk wani mahaluKi dake gidan itako ilham kara gigicewa tayi takara gudunta Wanda Anwar yake ganin inba aljanaba baabinda zesa ta iya gudu haka Part din sudady yayi niyar zuwa amma seda yadade yana zagaye a compound din gidan ilham natayashi sannan yasamu yaje kofar falon nurking yashigayi kamar zefasa kofar dan yakosa abude yashige kafin ilham takaraso Su dady dasuke tsaye cirko cirko a tsakiyar falon hankali atashe dan suma Jin harbin yasa suka dauka hari aka kawo musu duk da Sun San abune mewiya hakan tafaru. Jin muryar Anwar yana ihu gamida nurking kofa yakara daga hankalinsu ba kamar momy ma Dady ne yayi shahadar bude masa dagudu yashige bayan dady yaboye yana fadin wlh dady zancanka yazama gaskiya aljana nayiwa dariya gatanan tasacemin ilham taajiyemin kanta Zancanshine yamakale asakamakon shigowar ilham dakin da gudu itama bayan dadyn tanufa ay Anwar naganin hakan yasaki dady yawutsila bayan kujera Yana rokon dady akan yabata hakuri tagafarceshi. Momy da ihsan ganin ilham bakaramin firgitasu yayiba dan haka rungume juna sukayi suna karanta ayatul kursiyu Ga mamakinsu suka ga dady yakama hannun ilham yanufi kujera da ita. Kujerar daya nufa abayanta Anwar yaboye dan haka be watawata ba yawuntsila inda su momy suke shima yashiga jerin masu addua dady rarrashin ilham yashigayi har yasamu tanatsu se ajiyar zuciya takeyi kan kace me bacci yadauketa ainda take. Waigawa yayi gurin yanshirin ko ta kwana wato su momy dariyace takufce masa ganin yadda Anwar gabadaya zufa tagama wanke masa jiki kiransu yayi dasu karaso da kyar momy tafara zuwa sannan ihsan shiko Anwar neman hanyar shigewa daki yake bashida niyyar zuwa. Tsawa dady yadakamishi sannan yatsaya. Magana dady yafara da cewa wlh kun bani mamaki wai ace harda ke yanuna momy kina gudun halittar Allah to kema kikayi inaga yaranki dan haka kubude kunne dakyau kujini musamman kai Anwar wannan ba aljanabace hasalima itace ilham matar dana auramaka ta aure akidime duka sukace what !!!!! yaci gaba kuma nayi hakanne badan komaiba sedan farincikinka dariyar dakamata shi yabani tabbacin taburgekane daganan yakwashe komai yafadaumusu sannan yakara wlh kuma kasake kasaki ilham ko bayan raina banyafemakaba. no no no dady wannan cutarwace taya zaka hadani aure da abinda natsana fiye da mutuwata sabida kawatsar da tarbiyar damukamaka tahanyar bin matan banza.kokadauka kaci bulus ne bazan dau mataki akaiba to wlh kayi kadan dole kazauna da ilham amatsayin mata. Koda hakan na nufin bakin cikina ne ? Anwar yatambaya koda hakan na nufin mutuwarkane dady yabasa ansa. zuwa lokacin jikin momy yagama mutuwa tayi imani dama zaa rina tun da taga salon auren tasan karshe baze haifar da da me idoba hakuri tafara ba dady wanda zuwa lokacin fushinshi yafara bayyana afuskarsa gudun kar yawa Anwar baki yasa tafara tausarsa. ihsan momy tayiwa

Chapter 3 of 9