itace tarage kawai dansuma yan kawo amarya tuni sun watse
anwar ne yashigo gidan shikadai Dan wannan Karon yahana kowa rakoshi Kai tsaye sama yahaura dakin ilham yashiga inda yatarar da ita Tana karatun Qurani
rufewa tayi tagaisheshi gaba daya tausayintane yakamashi tabbas Yasanbekyautaba dubansa yakai gurin da su twins keta sharar baccinsu hankali kwance shafa kansu yayi sannan ya ajiye mata ledar naman kaza agabanta yace tasameshi afalo yanason mgn dasu fita yayi daga dakin inda Kai tsaye dakin amarya yanufa
ilham ko kuka tasa na bakinciki dan ta Tuna abinda anwar yarubuta aranar daaka kawota gidanshi ita ko kazar bata samuba share hawayenta tayi Tamike tadan shafa hoda sannan tasauka kasa inda anwar yace tasameshi koda taje bakowa danhaka tazauna zaman jiransu dayake tatafi da wayarta kawai seta hau whatsapp inda taga yan group din zahra muhd Hausa novels dasu rash kardam da meemee bee se bata shawarwari sukeyi akan yadda zata zauna da kishiyarta itako se Godiva take musu
shiko anwar tunda yayi sallama yashiga dakin amarya yataradda ita akwance Tana kuka
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Zahra Muhammad mahmud
*Page 75-76*
Karasawa anwar yayi bakin gadon dasaurinsa dagota yayi ayko kamar dama jiratake tawani Kara narkewa ajikinshi Tana kukan rarrashinta yashigayi da kalamai masu taushi
Cikin dabara nafeesat tarunga mutsu mutsu har Allah yasa hannun anwar yasauka akan kirjinta duk cikin rarrashi
Faruwar hakanne yasa anwar yafara sakin layi yashiga romance dinta son ranshi babu inda hannunsa betababa ajikinta
Zuwa yanzu tsoro yafara Kama nafeesat Dan haka cikin dabara tace haba my life yunwa nakeji kuma bamuyi sallar nafilaba
Dakyar yaiya sakinta Dan gaba daya yaga kwadaituwa
Sakko da ita yayi daga gadon Dan se wani shagwabemishi takeyi shiko dama anwar arayuwarsa yanason mace me shagwaba shiyasa yashiga riritata
Abaki yadunga bata naman kaza da fresh milk harta koshi sannan shima yaci yana gamawa yarikemata hannu suka shiga toilet sukayo brush suka dauro alwala
Sallah sukayi rakaa biyu dan nuna godiyarsu ga Allah
Anwar ne yarage kayan jikinshi yarage dagashi se singlet da gajeren wando
Sannan yace itama tarage kayan jikinta ba kunya ba komai ta zage agabanshi daga ita se pant da bra tanufi wardrobe zata dauko sleeping 👗 dasauri anwar yaruko yana fadin no need baby kinfi kyau a haka yafadi yana kwantar da ita akan gado shima yakwanta yakashe musu wuta yajamusu bargo
Bakaramar wuya nafeesat tasha ahannun anwarba danshi din namijin mazane gashi kuma dama andade ba a haduba
Kuma shine yafara saninta besaurara mataba seda aka fara kiraye kirayen sallar asuba
Wanka yayi sannan itama yazo yadauketa yayo mata se kuka take masa idanuwanta sun kumbura hakuri yaketa bata gami da samata albarka
*hmm jamaa ina ilham ne*
tanan zaune tun sakkowarta tanajiran fitowarsu amma jikake shuru
Datagaji ne da jira tamike tahaura sama dakinta tashiga tafada gado tarushe da kuka
Wannan wulakancin dame yay kama shifa yace tasameshi afalo amma shine yawulakantata bakomai akwai Allah
Wannan dare de ilham yadda taga rana haka taga dare har gari yawaye
Anwar agida yay sallah shida babynsa kamar yadda yaradamata gado suka koma suka fara ramuwar baccin dabasuyi jiyabayana rungume da ita ahaka har bacci yadaukesu
Basu tashiba se shabiyu nasafe tuni ilham tayi abincin break fast tazo tajere musu a dining table dake falon kasa sannan takoma dakinta inda tazauna sukaci nasu ita dasu twins
Wanka suka shiga anwar da nafeesa suna fitowa doguwar rigar shaddarshi yasaka sannan yanufi dakinshi domin ya shirya
Fitowarshi falo ne yasa yatuna da abinda yafaru jiya nacewa ilham tasameshi afalo kuma yayi imani tazodin Dan yasan bazata ki zuwaba idonsane yasauka akan kulolin abincindata shiryamusu tausayintane yakamashi haka yanufi dakinshi kamar Wanda kwai yafashewa aciki
Kayansa yasauya inda yahade acikin wata ash din shadda takalmi da hula da agogo suma ash colour inda yafeshe jikinsa da Turare
turo kofar dakin akayi gamida sallama daauri yakai dubansa gurin danyaga waye ilham ce durkusawa tayi daga bakin kofar tace abban twins dafatan kun tashi Lfy yakwanan amarya
kunyace tarufe anwar dakyar yaiya cewa Lfy yakwanan yarana Lfy tabashi amsa kanta akasa mikewa tayi zata fita dasauri yaje yarungumota ta baya yarada mata akunne am sorry my soul mate wlh jiya mantawa nayi kiyimin afuwa
it's ok tabashi amsa tana kokarin kwace jikinta kara matseta yayi yace kuma guduna kikeyine yau jirani muje naga aftocina mana yafadi yanasa takalmi suka fito daga dakin Kai tsaye dakinta suka nufa su twins din nazaune afalo sunata wasansu dakayan wasansu sunyimasa kyau suna ganinsa suka rugo da gudu suka rungumeshi suna daddy daddy
dagasu sama yayi yanamusu wasa
sannan yajuya gurin ilham yace mungode fa sosai da breakfast
murmushi kawai tayi masa tawuce kitchen Dan Dora abincin rana binta yayi da kallo cike da tausayawa
su twins yaja zuwa kasa dakin nafeesa wacce Tana zaune anci uban gayu Tana ganin takure adaka kallonta yayi yatuno ilham daya gani yanzu haka kawai yaga kwalliyar ilham tafi masa kyau
murmushi yayimata yana fadin wow my baby you look so muuuah
fari tayi da idanuwa ita adole angonta yakodata karasa shigowa yayi se taga su twins nabinshi abaya sauya fuska tayi wato gurin ilham yaje yadade shine Dan kissa irin tata harda hadoshi da Yarako to duk seta ci ubansu daya bayan daya
kuje kugaida auntynku inji anwar yafadawa su twins makale kafada sukayi sannan sukace auntynmu ihsan da ameerane kawai banda wannan suka ruga jikinshi suka makalkaleshi
ran nafeesat inyayi dubu yabaci Amman seta share tayi kamar bata jisuba
murmushi anwar yayi yacewa su twins wannanma aunty ce hada baki sukayi sukace no!!!! Daddy rugawa sukayi waje da gudu suka Yi gurin mamansu tundaga kofar falonta suka fara kuka dasauri ilham tabaro kitchen ta tarbesu
kudawaye take tambayarsu sultan ne yace mom daddy ne yace mana wai wacanma auntyce yanuna kasa kuma mu aunty ihsan da aunty ameera ne Kawai auntynmu
murmushi tayi tajawosu jikinta tarungume tace itama daga yau antynkuce kunjiko Kai suka daga Mata sannan suka wuce ciki
.
tun bayan fitarsu twins anwar yamatsa jikin amarya rungumota yayi yana shinshinata yace baby na ya jikin naki narkewa takarayi sannan tace dasauki mikar da ita yayi suka nufi dining inda abinci yake jiransu tambayarsa tayi waya kawo musu yace ilham tabe baki tayi sannan anwar yayi saving dinsu suka ci
bayan sunkammala break fast ne yace tazo suje part din ilham tagaisheta fafur nafeesat taki yarda wai ita sede ilham tazo tagaisheta ay itace bakuwa
ran anwar yabaci to amma yadanne kunsan ance amarya bata laifi kota kashe danmasu gida
maman yusuf
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
*Nagode masoyana dakuka taimakamin da addua har on top yadawo gida Lfy thanks am really appreciate*
*page 79-80*
Dagudu nafeesat ta isa dakinta kuka take kamar ranta zefita
Jin kukantane yasa house girl dinta mesuna suhaila fitowa daga toilet dinta inda take wanke mata undies 😜
Gurinta takarasa tace ranki yadade Lfy kike kuka haka ko baki da Lfy ne inkira miki yallabai
Dagowa nafeesat tayi azafafe tawanketa da Mari sannan tace ubanki zaki kiramin ba yallabai dalla ficemin daga daki harkin Kai matsayin tambayata make damuna kedaga yauma karki sake shigowa part dina banason aykinnaki
Suhailat fitowa tayi Tana kuka Dan harga Allah Marin yashigeta ta maru part din masu aykin gidan tanufa tana share ido Wanda yay ja kamar gauta😜
Fitar suhaila keda wuya nafeesat tajawo wayarta takira mahaifiyarta
Tana dagawa tasamata kuka
Dakyar mamanta tashawo kanta tasanar da ita abinda yafaru ko kunya batajiba tafadamata
Dariya uwar tayi sannan tace wlh nadauka wani abune yasaki wannan kukan kamar ance miki namutu
Haba nafee wlh kinbadani kamar ba nonona kikashaba toki kwantar da hankalinki inde anwarne namiki alkawari kozanyi yawo tsirara sekin juyashi kamar waina atanda
Wannan baabin damuwa bane dama gobe zantafi India kuma bokan dazan sa yamiki aykin acan yake so no need to be worry
Tsalle nafeesat tashigayi tanayiwa mamanta godiya sosai mamanta ta kwantar mata da hankali akan tazubamusu ido Kawai haka uwar taita yimata alkawarurruka har sukayi sallama
Anwar dakyar yakyale ilham shima badan yakoshiba sedan ganin ita tagaji
Toilet yashiga yahada musu ruwan wanka sannan yadawo yadauketa bedireta ko ina ba se acikin ruwan daya tara shima yashiga gurin shigane idonsa yasauka kan mirror din dake bayin mamakine yakamashi ganin hawaye afuskarsa
tunani yashigayi har yatuno dalilin faruwarsu dariya yayi yakarasa shigewa cikin ruwan
Wankane akayi naso da kauna dan ko agurin wankan se jagwalgwalata yake son ranshi dakyar yadaure sukayi wankan tsarki yadauro tawul itama yanadota Kamar jaririya kan kujera yaajiyeta sannan yacanja bed sheets sabida nakan gadon yalalace da abun dadi kamar sunyi fitsari 🙈
shafa Mata mai Yayi sannan yadaukomata kayan dazata sa acikin nafadar kishiyanta
shine yashiryata hatta pant da bra shine yasamata kwalliyan dayamata kuwa koni seda nayi mamaki tayi kyau sosai sannan shima yashirya kusan kayansu iri dayane colour din
Neman kwanciya ilham takeyi anwar yadagota dasauri yace yahaka soulmate kike kokarin kwanciya
shagwabe masa tayi harda dan sautin kukanta irjn na shagwabarnan tace bacci nakeji wlh duk ka gajiyar dani
lakace mata hanci yayi sannan yakamo lips dinta da nashi lips din yahada fuskarsu guri daya hancinsu nagogan juna araina nace da abunne
rungumeta yayi sannan yaradamata akunne my honey you are so sweet and romantic, you mean everything to me, i cant do without you my heart,my life is meaningless without you thanks you for everything I love you you with all my heart. yayi kissing dinta a goshi
ilham kukan dadi ne yakwace mata tabbas wannan rana bazata manta da ida ba kwacewa tayi ahannunsa ta durkusa tayi sujudul shukur ga ubangijin daya shirya tsakaninta da mijinta
dagota yayi bayan tadago daga sujadar
Kara rungume juna sukayi suna musayar kalaman kauna ga junansu
mayafi yadaukomata da jaka da takalmi wainda zasu dace da kayan jikinta sannan yaja hannunta yana fadin muje narakaki shopping din dannaga alamar zumata tasa kinmanta da fitar dakikace zakiyi yafadi yana kashe mata ido daya da dagamata gira😘
kunyace takama ilham cikin shagwaba tace eh de naji din ay gwanda ni bakuka nayiba wanifa harda ihu
dagudu anwar yabita itamako taruga tayo kasa biyota yayi dayake ilham gudu take Tana dariya sannan sannan Tana waige batayi auneba Kawai taji taci Karo da mutum anwar shima da idonsa yaruga yarufe dason kama ilham karasowa yayi shima yabige ilham din suka hadu suka yarda nafeesat akasa suka fada kanta 😃
sam shi anwar beji alamar akan mutum sukeba se cakulkuli yakewa ilham tana dariya Dan itama tamance dacewa sunyi Karo da nafeesat
shiko anwar fadi yake nikike cewa nayi kuka ko to aykece kika sani Kukan kinsa nashiga duniyar dako amafarki bansan akwaitaba
kukan nafeesa ne yadawo dasu duniyar dasuka shiga dasauri suka dagata anwar yadauketa yadorata akan kujera se sannu suke mata sunata kame kame
itako nafeesa danneta dasukayine yasa bakinta buguwa da tiles yakumbura yayi suntum naso muyi selfie nida ita amma tausayintane yakamani sabida Lura danayi daga anwar har ilham insuka Kalli bakinta dariya suke shirin yi
ilham ce tasamo ruwan zafi da towel taba anwar yagasa mata bakin😃se kuka takeyi araina nace alhakin suhaila ne yakamata
bayan anwar yakaita daki ne yadawo sukayi ficewarsu shida honey dinshi
dariyar dasuka kumshe basu samu sunyibane agaban nafeesa sabida ganin yadda bakinta yayi suka shigayi a mota anwar harda rike ciki ilham kunnenshi tarike bayan tadena dariyar juyowa yayi yana kallonta ido tazaro mishi sannan tace
Baka tuba dayiwa mutane dariyabako
wata dariyarce takubce masa yayinda yatuno ranar daya fara ganin ilham akano
kallonshi takeyi baki asake Wanda kobaa fada mataba ita yatuno yakewa dariya juyamishi baya tayi ta turo bakinta gaba rungumota yayi yana fadin sorry me honey
murmushi tayi suka rungume juna
nide nace Kai anwar wannan love haka ko kunyar driver basayi
sunyi shopping sosai sannan suka koma gida
ba laifi bakin nafeesat ya sabe sede dasaura kadan sannu sukayimata sannan suka haura samansu
nafeesat jitayi kamar takashesu wato soyayyar yanzu har akanta tazama gadonsu kenan wasu hawayene suka shiga zubo mata dama tun fitarsu takira mamanta tafada mata hkr tabata sannan tace tajira sakonta
maman yusuf
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
*Dedicated to maman irfan,jameela Abbas,maryam taheer hajara Abdullahi, nafi Muhammad,khadeeja musa dauda, nusaibaty A turaki,bilkisu s Ahmad thanks for the care and support am really appreciate*
*page 77-78*
Yau satin nafeesa guda agidan anwar kuma yaudinne girkinta yafita kuma tsawon kwanaki bakwai dinnan ilham ce kemusu girki kullum nafeesa ko godiya bata taba yimataba bare tagaisheta
Yau ilham taamshi girki dawuri ta tashi tashirya su twins aka wuce dasu gidan daddyn anwar dayake ba school islamiyya kuma agidan ake koyamusu wani malami daddy yanemo sabida su
Ko ina ilham seda tagyara sabida duk kudi damatsayinsu bata yarda yan ayki suyimata aykiba sabanin nafeesart ko undies dinta inta cire masu yimata ayki take ba su wanke mata komai sede me ayki tayi mata
Anwar ne yayi sallama yashigo dakin ilham wance ke kwance tagaji Tana hutawa ganinshine yasata Mike gaisheshi tayi ya amsa bayabo ba fallasa sannan yace mata girki daga yanzu kowa ita zata dunga dafa nata akwai masu ayki an Karo in kinaso sudunga miki gasunan sede ni banacin abincin me ayki kingane ay Kai tadagamasa sannan yadora banason rigima agidana kuma itama nafadamata sabida haka seki kiyaye insha Allahu zankiyaye tabashi amsa mikewa yayi ze fita
Ilhamce tatsaidashi tahanyar yin mgn tace Don Allah inason zuwa shopping anjima sekin dawo yabata amsa sannan yace kafin kitafi kisameni adakina to tace sannan tamike tabi bayansa har zuwa dakinnasa
akwatunane tagani dayawa a tsakar falon can gefen kujera tazauna shima zama yayi sannan yace
kiyi hkr Don Allah wannan kayan fadar kishiyane bansamu nabakiba se yau abubuwane sukasha kaina danhaka gasunan kaduna abunda beyimikiba se a canja yafadi yana kallonta
murmushi tayi tace sunma Yi tun baki duba ba shuru tayi Tana wasa da zoben hannunta yaci gaba kode fushi kikeyi danine har yanzu
ayko dacan ba fushi nake dakaiba bare yanzu da nake....... sekuma tayi shuru kikeme shikuma yatambaya shuru tayi Tana murmushi answer me yasake fadi yana dago habarta runtse idonta tayi ssbida wani mayen kallo yake binta dashi
Kinsakin habarta yayi yace dole seta karasa mgnrta
bata da mafita datawuce tace nake sonka
Sakin fuskarta yayi yana murmushi sannan yace ilham Kenan yaushe kika fara koyon karya bansaniba
zatayi mgn yakatseta dacewa tatashi ta bubbude akwatunan tagani
mikewa tayi cike dajin kunyarsa tafara budesu guda ashirinne ba abinda babu aciki sabida dakanshi yaje Dubai yasiyomata tunkafin bikinshi yayinda na nafeesa kuwa mommy ce tahadoshi
murna ilham takeyi sosai yayinda take ta duba kayan akwatunan hartazo kan na English wears tafara dubawa dasauri tamaida zata Rufe Dan ganin irin kayan kunyace takamata
anwar ne yadakatar da ita dacewa aa yakike rufewa baki gama ganiba
nagama gani Allah ya amfana
ameen yaamsa gamida sake bude akwatin yaciro kayan duka yaajiye
sannan yafara mikamata daya daga ciki yace tagwada mishi yaga yazatayi ajikinta
kusan faduwa ilham tayi datayi arba da rigar da anwar yakeso tagwada dasauri yatallafota kamar arnav da khushi
Dan Allah abban twins kayi hkr bazan iya saka wannan rigarba kuma ma Allah tayimin kadan
ko kicire najikinki kisa wannan dakanki koni da kaina naciremiki nasakamiki
yabata amsa
daukar rigar tayi tayi hanyar bedroom dinshi dasauri yarukota yace agabana Zaki saka
tace to Don Allah karufe idonka dariya tabashi amma se yace to zan rufe yayi kamar yarufe din nanko yana kallonta hartagama cire kayan jikinta Wanda pant da bra kawai tabari dasauri tasa rigar dayabatan
wooohoho jamaa ay anwar mantawa yayi dawani batun rufe ido da karfi yafisgota tafado jikinshi kissing dinta yashiga Yi kota koina tun suna tsaye har tsayuwar takusan gagara daukarta yayi cak zuwa bedroom dinshi kan gadonsa yadorata yaci gaba da hargitsata
tun ilham nadan basarwarnan habawa can itama tafara Kai Kai Kai kauce
wayyo garin dadi nanesa anwar tunda yasamu yashiga ilham wacce tafima nafeesat matsewa datake amarya niima kuwa da banbanci nesa bakusa kwatan kwacin fari da baki
ihu anwar yake iya karfinsa niko nace mafarki de yatabbata
ihun anwar ne yatada nafeesa daga bacci tun Tana jiyoshi kasa kasa cande taji abun nayine Dan haka arude tahaura sama inda dakinshi yake nurking takeyi amma ina shuru bawanda yaamsa kuma kukan anwar se karuwa yakeyi tura kofar falon tayi tashiga
bakowa afalon sede akwatuna hartabi hanyar bedroom din tajiyoshi cikin sautin kukanshi yana fadin ilham nabaki gidana dake guri kaza nabaki motoci guda goma sewanda kikeso irinde kyaututtuka Manya nabada mamaki su yadungayiwa ilham hankalin nafeesat ne yatashi jiyo muryar ilham nacewa ngd my happiness Amman ni kabarsu kyauta daya nakeso kamin dasauri yace mekikeso my soul mate zuciyarka tabashi amsa aykamar jira yake amsa yake bata Dede dazeyi release kamar Wanda ze suma yace nabaki zuciyata da rayuwata ilham duka nikaina ma nakine
dagudu nafeesat tajuya tabar dakin Tana matsanancin kuka ita harga Allah bata dauka suna tare bane
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
*salam fans kuyi hakuri da rashin jina dakukayi jiya kunsan shaanin rayuwa jiya ayki nayi kuma nagaji shiyasa*
*Page 81-82*
Tunda anwar da ilham suka shirya rayuwarsu take musu dadi kullum cikin farantawa junansu rai suke kowa bayason bacun ran kowa
Bangaren zaman takewar aure kuwa anwar baya ragawa ilham ko kadan danshi kullum jinta yakeyi takara zaki
Ko girkin nafeesane seya saci jiki yatafi gurin ilham yaje yay tamata magiya akan tabashi itako sede ta rarraheshi akan yayi hkr haka bakyau yadaure se ranar girkinta duk da hakan seya romance dinta yake hakura
Duk halin dayake ciki nafeesat tasani Dan duk lokacin daze saci jikin akan idonta yake fita Tana kallonshi kuma abin namata ciwo mamanta tafadamawa hkr tabata tace sakonta nanan isowa sati mezuwa godiya tamata sosai
Kuma zuwa yanzu tuni anmaida anwar mukaminsa na minister of petroleum na kasa Wanda yawancin yan nigeria sunyi farinciki da hakan Dan anwar adalin shugabane
Tun da yashirya da ilham yadena neman mata sabida yana ganin ilham kimarta da darajarta agurinshi yawuce yahadata da wata shiyasa ko nafeesa dakyar yake kusantarta.
Yaune sakon nafeesat ya iso daga India ta hannun wata aminiyar mamanta
Tayi mata bayanin yadda zatayi amfani dakomai sannan tawuce
Acikin sakonnata akwai wani kasko aciki ta cike da layoyi da allurai da goro alluran an tsirasu ajikin wata jaba
Inda akace kaskon anasone taboyeshi cikin ciyayi inda tasan bazaa ganiba
Danhaka Kai tsaye nafeesat tanufi garden din gidan tanemi guri datasan bame zuwa gurin taboye kaskon Wanda faruwar hakan yayi dede da anwar da ilham suna daki suna raya sunna
Warin jaba anwar yafaraji ajikin ilham Wanda da kamshi takeyi tun yana daurewa yana so yayi releasing amma ina jiyayi yana shirin.mutuwa dole yadaga ilham yabar dakin dan yanajin ko minti daya yakara ze iya halaka
Mamakine yakama ilham gami da takaici sabida anwar yariga daya gogar da ita ta fannin making love yasa tazama itama me karfin shaawa togashi yatafi batare daya jira tasamu biyan bukataba
Tashi tayi tayi wanka tashirya acikin wasu kaya masu kyau sannan tanufi dakin anwar Dan taji meke faruwa Dan tasan bahalinsabane hakan
Sallama tayi akofar dakin sannan ta tura tashiga yayidede da lokacin da anwar yake tsaye yana daura agogo a hannunsa dasauri yajuyo sakamakon wani arnen wari daya shaka toshe hanci yayi sannan yadungamata nuni da hannu alamun tafita adakin
jiki asanyaye ilham tabaro dakin
Dakinta takoma inda tashiga shinshina jikinta taji meye yake wari ajikinta dayasa har anwar yake toshe hanci yana korarta bataji komaiba shiyasa tadauki hakan amatsayin wulakanci
nafeesat kuwa daya kullin maganin tadauko inda akace tayi turarenshi a falonta zuwa dakin baccinta
shima hakan tayi batare da bata lokaciba
wani turare ne shikuma akace tafesawa anwar ajikinshi se wani maganin daakace tayi matsi dashi inzasu kwanta kuma tayi iyakar kokarinta wajen ganin anwar yakwanta da ita so shida arana daya inde tayi hakan to ko uwarsa tace ya yanka seya yanka
sakkowa anwar yayi zefita yana zuwa falon yaji wani dadi da natsuwa Tana shigarsa haka kawai yatsinci kanshi dason shiga dakin nafeesat
azaune yasameta agaban mudubi Tana kwalliya gani yayi tamasa kyau sosai karasawa yayi gurinta yarungumota yana fadin wow my baby kinyi kyau sosai fari tayi da idonta sannan tace ngd my love har zaka fitane
eh wlh gashima nayi latti Bari natafi Sena dawo
turarennan tadauko tace to nima ga turare zan fesamaka sabida inkaji kamshinsa katuno Dani
murmushi yayi mata sannan yasa hannu ya amshi turaren yafesa ajikinsa itama yafesa mata yace nima kitunoni inkinji kamshinsa yanagama fadin hakan yafice yana mata bye bye
hankalin nafeesat inyayi dubu yatashi sabida turaren cewa akayi shikadai zata fesawa kuma dakanta zata fesa shi turaren amfaninsa duk Wanda aka fesawa ze dena shawara da kowa se Wanda yafesamasa kuma duk shawarar dayabashi kobata dakyau dole da ita zeyi ayki
zuface tadunga karyomata waya tadauko da niyar sanarwa da mahaifiyarta amma seta tsinci kanta da kiran anwar jin muryarsa yadagane yasa tadawo cikin hankalinta I miss you kawai tace mishi tayi hanging wayar
shiko yana office dariya yayi yace my nafeesat kenan
*Bayan wata biyar*
zuwa yanzu Sam anwar baya son ganin ilham sabida warin datakemasa Amman bawai Dan besontaba Dan yana kiranta awaya yabata hkr sannan yafadamata abinda yakeji game da ita Yakumabukaci tadunga addua shima yanayi itade sede tai ta kuka
su ihsan da ameera dasuka kawo mata ziyara seda tafadamusu halin datake ciki herhkrsuka bata sannan sukace tadage da addua suma zasu dunga tayata
mommyn Adnan ma addua tace tadungayi Dan wannan aykin asirine
bangaren nafeesat kuwa duniya sabuwa sabida anwar yadauketa sunzaga kasashe dabamdabam
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
*page 83-84*
Sede abu dayane yakemata ciwo shine rashin mallakar anwar Dan ranar datayi matsi da maganin dakyar anwar yakusanceta so biyu Dan gabadaya bata da test tayi iya yinta akan yakarasa sauran amma yaki yace mata yagaji gashi yanzu Sam batason shawara da mamanta Dan koda takirata tatambayeta yakomai yana tafiya dedeko cemata tayi eh kawai Dan ita yanzu tafison shawara da anwar 😳
Ilham tayi baki tarame kullum cikin addua take badare barana suma su twins suna tayata sabida rabonta da ganin anwar andade sede waya gashi kullum shaawarshi damunta takeyi sabida yamata mugun sabo
Kowa tayata addua yakeyi harda aminiyarta sugura sabida itama tafadamata
Yau ana suna agidan su aminiyarta sugura wato gidan mahaifinta Dan Haka tanemi izinin zuwa agurin anwar yaamince mata inda yace taturo sudeis yaanshi sako
Turashi tayi falon Kasatunda yanzu anwar yakoma part din nafeesat dazama
Dawowa yayi hannunshi rike da kudi a Leda koda tabude dubu dari biyarne mamaki takeyi to wannan namenene dan itade tanada kudi Dan ko wata baayiba da daddyn anwar yabata sadakinta da dukiyar auranta sama da milyan hamsin
Karar wayartane takatseta anwar ne ke Kira dagawa tayi taji yace dubu Dari hudu kiba mahaifin aminiyarmu saura kiba mejego
Godiya tayi sosai
Sun isa gidan suna ita damasu takemata Vaya dukda ramar datayi da duhu hakan behanata yin kyauba sabida ilham dawisuce sarkin ado
Sugura dataganta mamaki tayi Dan bata zaci zata zoba
Gabatarwa da yan uwanta ita tashigayi kowa se nan nan yake da ita musamman su twins iyayen farin jini
Iso Sugura tayiwa ilham zuwa gurin mahaifinta bayan sungaisa tadauko sakon anwar tabashi dakyar yaamsa sabida shi mutumne Wanda abin duniya bedameshi malamine sosai mahaddacin alqurani kuma shi gwanine gurin gane sihiri ajikin mutum yana kallon mutum inhar akwai jifa ajikinka ta Allah yabashi baiwar daze iya ganewa
Kallon ilham yayi sannan yace diyata meyasa kike sakaci da addua
Kallonshi ilham tayi galala cikin rashin fahimta
Shima yaci gaba
Akwai jifa atattare dake Wanda akayi domin rabaki da mijinki Amman dayarda Allah komai yazo karshe
Qurani yasa sugura tamikomasa da tawada da alkalami yabude quranin yafara rubutu ajikin Allo seda yacika allon da r u but u sannan yasa ruwan zamzam yawanke
Yadauko ganyen magarya dayake ajike yatsiyaya ruwan acikin ruwan rubutun yadure awata yar kwalba yamikamata yace tasha ta shafa harda yaranta tsawon kwana uku insha Allahu komai ze dedeta duk abinda akamata zekoma kan Wanda yamata
godiya sosai tamishi aminiyarta natayashi shikuma yakara jamata kunne akan tayawaita karatun Qurani da sadaka da nafilfilu nacikin dare Allah naamsar addua
Ilham harda kukanta dan godiya koba komai takara samun wani ilimin dan ita da bata damu datayi sadakaba Amman yanzu insha Allahu zata dungayi
Hakade taron suna yawatse ilham sukayo gida
Suna zuwa gida tayi amfani da rubutun daaka bata Tasha tabasu twins tashafemusu jiki
karatun Quran tafara badare ba rana
yau asabar ba makaranta danhaka su twins suka dauko ball dinsu suka nufi garden inda suke bugawa suda daddynsu
wasan yamusu dadi yaudin anwarne yabugo kwallon da karfi seta shige cikin ciyayi inda su twins bazasu iya daukowaba Dan haka shi yanufi gurin😳domin yadauko
hankalin nafeesat ne yatashi ganin anwar yanufi gurin ajiyarta sabida tunda suka fara ball din Tana tsaye a window tana kallonsu dasauri tajuya tafito da gudu Dan Hana anwar karasawa gurin Amman ina tamakara Dan tana isowa shikuma yadauko kaskon Wanda yayi mamakin ganin abinda ke ciki ganin hakane yasa nafeesat kwalla Kara tana kamayar dashi anwar karka fito dashi
ihuntane yafirgita anwar agigice yasaki kaskon dake hannunshi yafadi kasa yafashe
fashewar kaskon yayidede da tashin ilham daga bacci jitayi duk wata damuwa ta rabu da ita