dawo
nutsuwarta ta hankadeshi da karfin da takeda shi.
Kamo hannunta yayi ta janye yace da alamu kina bukatan Karu take ta yabar fuska har idonta
ya ciko da kwalla yace wallahi in ka kara yi mutuwa zanyi Allah. Ni ko yatsata ma ka taba taba
suma zanyi. Dariya yayi yace kinga su aunty maryam sunyi tafiya da na kaiki kinji da kunnenki.
Luba ki yarda dani tunda har banyi zina dake da yarinyar ki ba bazanyi da girmanki ba.
Kedin halali ta ce gona ta ce kinji juya kai tayi tace zaka soma min zakin baki ko? Wato sai
sanda zan tashi ne su aunty maryam din zasuyi tafiya ko me bayan sarai nasan ko kowa zaifi
amana ta ummi bazata taba bari Amin auren dole ba. Kuma AI dan kani na yana nan ko subul
da baka da yayi ya fada min.
Waya aliyu ya dauko cikin sa'a aunty maryam ta daga wayar ya soma magana da ita yana
hadawa luba shayi yana bata da fari kin karba tayi sanda ya daura hannu akan abinsa yadan
daga Mata Riga ta gani da kyau da sauri ta fara sha har yana kona Mata baki.
Hura mata yake yana wayar sa har kwata yayi saura kamin ya miko Mata wayar karba tayi
shikam ya kewaye ta bayanta yana kokarin bude Mata zip rike hannunsa tayi ya fara lashe
kunnenta tana nonnokewa da turesa amma kara rikota yake. A waya kuwa aunty maryam tace
lubabatu jikin sanyin murya tace na'am tana lumshe ido saboda kirjinta da aliyu ya kafawa baki
haka kawai ta kasa tureshi sai ta jingina Bango.
Aunty maryam tace lubabatu nasan kinada tambayoyi dayawa amma karki damu idan muka
dawo za'a zauna kuma zakiji komai kuma zan ciwa aliyu mutunci na abinda ya miki kinji kiyi
hakuri. Yanzu daga garin su ladidi zamuje mu Dubo dangin no da ummin ki an Dade ba'ayi
ziyara ba tunda an fito gara a karasa kawai.
Ki mika ma Dan banzan nan waya tukunna wato amanar da na basa zaici ko? Sai anjima kinji
tohm tace tana mamakin yadda aunty maryam tayi sanyi da batun cin amanar da take fadin
aliyu yayi wato ta tabbata zina yayi da ita?
Itako aunty maryam ta fada Mata haka ne Dan ta kwantar Mata da hankali irin yadda za'ace zan
fada kan wane Wayne zamuyi fada tunda yayi miki kaza da kaza... amanar da take nufi kuwa AI
lokacin da suka bashi luba sunce yabi da ita a sannu amma ya Saba hakan. Sallama tayi ma
aliyu bayan taja masa kunne tace in ya kara toh zata kwace yarta.
Duk abinnan anyi ne a yamman ranan da ladidi taje wajen boka da daren kenan..
Da daddare lubcy tana bacci taji ana lalubar ta bude ido tayi taga uncle aliyu na Mata murmushi
a shagwabe ta ture sa tace ni uncle ka barni banaso bacci nakeji. A kunne ya rada Mata ba
aunty maryam ta sanar dake ba? Tace wh a dunkule ta min magana ni ban gane inda ta dosa
ba Dan ta raba kafa bata karyata ka ba kuma bata gaskata ka ba.
Yace toh kenan akwai yuwuwar gaskiya nake fada ko? Ya sumbaci wuyar ta. Zama tayi tace
amma akwai yuwuwar ba gaskiya kake fadi ba kila tana cikin mutane yasa bata yi reacting ba.
Murmushi ya sakar Mata yana lalube ta yace nide yanzu a bani kadan kinji mu luba? Noke
kafada tayi tace Allah a ah zafi ne da abun banaso.
Yace please Dan kadan tace ah ah gaskiya har yanzu fa ma kawai JININ kwanciya yayi a
kirjinta yace tabbas na tafka babban laifi ma luba na. Ayafe min ita dai dauke kai tayi Dan tama
rasa wani zuciya zata bi.
WAIYAYO HAR HANNUNA YA GAJI, GASKIYA KO A SUBURBUDO COMMENT KO NAYI LUF
ABINA.
TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO
Miss untichlobanty π
30th June,2020.
*in kina comment ban taba miki kyautan page ba kiyi comments me yawa in na gani zan saki a
list*
[7/1, 8:26 PM] My Samsung: *ππYARINYAR CE TAYI MIN FYADEππ*
π₯ *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* π₯
πΉby miss untichlobanty πΉ
Feel free to contact me on :
WATTPAD miss_untichlobanty
INSTAGRAM miss_untichlobanty
TWITTER, miss_untichlobanty
TELEGRAM miss_untichlobanty
WHATSAPP: 08146448881
Your little sis loves you and don't forget to follow me!
*MASU MIN SHARING KUNGIYA DA BA KUNGIYA, BA MAZA DA MATA, MATASA DA
DATTIJAI INA GODIYA ALLAH YA SAKA DA ALAKHAIRI.*
π *CHAPTER 26*π
*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....*
*Not edited*
Wata zuciyar ne tace Mata kul fa luba kar yayi miki zakin baki ki hau ki zauna ture kansa tayi
tace zansha shahi yace ba yanzu kika sha ba? Tace toh ko sai na biya za'a kara min tana
murkude baki. Murmushi yayi Dan yasan bakin nata bai mutu ba.
Bayan tasha ne ta kwanta ta juya masa baya shessheka yaji da sauri yace subhanallah lubcy
na ya da kuka kuma ina ke miki ciwo? Ba Kira miki likita? Me ya sameki ? Riko hannunta tayi ta
warce tare da hankade shi.
Wallahi aliyu wannan duk laifinka ne kai ka janyo min na rasa mutunci na Wanda ban ma San
matsayina ba har yanzu ni luba na shiga uku wai ita duniyar nan yanzu babu abinda kowa ke
tunani ne sai wannan?
Ko ina ka leka shi ake kowa ya kara rike zip din wandonsa maza da Mata ko hira ake cikin
maza, Mata, matan aure yanmata...duka yawanci nashi ne. Wai menene matsalar ne ? Baza'a
iya yin wani Abu na rayuwa face an sako sa bane? Ina ma dadi tukunna? Banda uwar wahala
me ake kwasa cikinsa?
Kuka take sosai aliyu yana shafa bayanta tana bige hannunsa. Ganin ya takura Mata yasa ya
fice a dakin. Likita ya samu yace zasu iya tafiya? Yace masa ya bari ko zuwa gobe dinkin ya
sake kwari dan ya fara warkewa saboda ba dayawa aka Mata ba.
Washe gari suka dawo haka aliyu yace gaba da kula da ita kuma bai hara kokarin yi Mata wani
Abu ba saide idan abin ya motsa yazo yadan ........ yayi gaba abinsa a kwana a tashi yanzu kam
luba ta sake masa sosai. Inyazo zatayi masa korafi har ta gaji ta barsa amma da taga zai wuce
gona da iri zata saka masa kuka.
Yau tana tsaye a kitchen tana hada breakfast yazo a sanda ya rungumeta yana fadin good
morning beautiful young lady ! Murmushi tayi ba tare da ta amsa ba taci gaba da abinda take
yace me ake hada mana ne tace abincinka ne.
Dan hade gira yayi a dubara yake zura hannunsa cikin riganta yace toh ke me zakici. Jin
hannunsa cikin riganta yasa ta daga masa tsawa aliyu!
Zaro ido yayi yace da gaske ni? Aiko kinyi zabe me kyau gani da ashar samu ga kosarwa a
gad.... saurin toshe masa baki tayi tace dama bakada kunya? Ba haka nake nufi ba fa ? Cire
hannunta yayi daga bakinsa yace okay ba surutu kike so ba kenan kawai a fara? Dafe kai tayi
tace I am done with you... kafi karfina daukar kayan abincin tayi ta jera. Ta zuba musu.... Zara
zauna yace ah ah tace a ah kamar ya?
Yace ba'a kujera zaki zauna ba tace toh a kasa kakeson na zauna? Girgiza kai yayi ya nuna
Mata cinyarsa. Make kafada tayi tace pls my lubcy... wani kallo ta watsa mai tace bazaka daina
ce min lubcy ba ko? Toh sannun aliyos zaro ido yayi yace aliyos kuma? Suna sai kace na Dan
caca?ππ Dariya ta kyalkyale shi kuma ya wani hade rai kamar da gaske.
Zama tayi a kujeran ya sankamo ta ya daura a cinyarsa turo baki tayi tace nifa uncle na kasa
sabawa da irin wannan musamman yadda naji du aunty maryam shiru yace ai tama ce sun
kusa dawowa. Kin sakin fuskar tayi ya soma Mata cakulkuli tun tana cinyewa har ta soma
'kya'kyatawa tana buga kirjinsa waiyo waiyo Dan allah uncle ka bari zan fitsari.... Dan Allah
zanje nayi fitsari.
Dariya yayi yace na siya.... girgiza kai tayi tace Allah ban siyar ba waiyo... daina cakulkulin yayi
ya daura hannunsa a cibiyarta ya wasa dashi yayinda yake tsotsan kunnenta yace Dan Allah
muje in fada miki wani Abu a daki tace banason ji... have haba my lubcy zan baki alewa da
biscuit fa. Make kafada tayi wani Abu ya fada Mata Wanda yasa tayi saurin mikewa ta fada daki
Dan maganar tasa saura kadan ta saki fitsari.
Biyota yayi ya datse kofa Wanda yasa ban Sami daman shiga ba... sa asuba bayan sunyi sallah
nan ma aliyu ya sake kwasa gara.... wasa wasa fa su duk sallah yadda ko wani musulmi ke
alwala haka wanka ta zamo musu luba tun tana hakuri har abin ya soma fin karfinta Dan yanzu
gashi lafiya take amma kowani lokaci barkwano takeji.
Idan ya fita aiki da taji dawowarsa Zara buya da ya gane shine ya faketa ya fita aiki... wajen
la'asar ya dawo ya faka motarsa a waje tayi dai dai da cinya tana kallo gabanta duk kayan ciye
ciye ne? Shafa kumatunta kamin ya maida hannunsa Kan cinyarta ya tsuguna tasan me zaiyi
Dan haka ta fashe da kuka Allah ya gani batason abinda suke Dan har yanzu bata amince ita
matarsa bane amma da ya taba ta take bada kai dukda ko tana azabtuwa in ya riko ta.
Ture kafadarsa tayi Dan allah uncle aliyu ka bari banaso Dan Allah kaji? Kayi hakuri Dan allah
na hadaka da girman iyayen ka wallahi kana cutar dani ta ko ina kasa ina yiwa kaina kallon
kazama, la'ananniyar Allah Wanda ta zubda mutuncin musulunci ta wulakanta iyayen ta taci
amanar Allah.
Janyota yayi taga sun nufi daki ta fara kafewa tana fadin waiyo ummi zai kashe miki lubabatun
ki zai kaini lahira waiyo daddy za'a kashe maka maman ka. Waiyo Allah na.
Daukar ta yayi cak sai gaban madubi ya direta ya daura kansa kafadarta yace wace wannan?
Tace nice mana yace wannan fa Dan harden fuska tayi tace ha'a Kaine mana yace da haka
muke? Kallonsu tayi da kyau.. tabbas cikin sati biyun nan sunyi bulbul dash sunyi kyau da
haske sun murje Lamar Wanda sukaje kasar waje.
Tace a ah tune Dan kwalinta yayi ya dauko cumb da man gashi ya soma take Mata yana cewa
kema kin sani luba ni mutumin arziki ne nasan deep down a ranki kin yarda dani a mijin ki kuma
kinason zama dani kuma kinajin dadin abinda nake miki dukda cewa kina shan wahala na sani.
Girgiza kai tayi tana yanke farce yayinda yake kitse Mata Kan gida biyu tace ina Dan jin dadi
amma uncle da ka....... shikenan nake dena jin komai sai azaba.
Pecking kumatunta yayi yace toh nayi miki alkawari daga yau bazan sake ..... har sai na tabbata
kin gansu kamin na soma nawa. Kuma zan nema miki magani dazai kara miki karfi kinji tace toh
uncle amma dukda haka ka dinga tausaya min kasan ni yarinya ce jikin nawa har yanzu bai
girma baki daya ba ya dangwali hancinta yace ji bakin kamar ni yarinya ce.
Yar banza duk yadda kike cikani kunne sai kin fara jin ba haza ne tukun kike kuka ai zaki wani
ce ni yarinya ce. Saukarta yayi daga cinyar sa ya bude hannunsa ta fada kirjinsa yace ni yarinya
ta tafi min manyan ma itace daidai dani. Kifa kanta tayi a kirjinsa saboda jin kunya yace yanzu
zan iya samun Dan kadan? Da sauri ta girgiza kai a ah gaskiya uncle na dazu ma bai warke ba.
Kunne sa ya kama da hannu daya dayan kuma yan kwakwasonta ya matsar da fuskarsa kusa
da nata yace yau kece mijin nice matar... zaro ido tayπ³ cabdi ni bazan iya ba. Peck ya Mata a
baki yace zaki iya... tace toh yanzu dai uncle muje mu karanta labarin hikiman nan da muke yi
ko ? Yace ah ah nide kanwarki tanason ki bata abinci.
Tace zan bada anjima yace kinyi alkawari? Daga kai tayi dukda ko tasan ba iya wa zatayi ba
amma dai ko me zatace indai zatayi escape shikenan. Ganin bayida niyar sakinta sai ya Dan
latsa yasa tayi masa cakulkuli ta falla a guje ya biyota yana fadin ke yi ahankali kar muje nayi
ajiya kisa yabi kwarkwaro.
TOH A SAMBADO MIN COMMENTS, VOTES, AYI FOLLOWING DINA SANNAN AYI
SHARING.
ALLAH YA BARMU TARE MASOYA NA! NI TAKUCE KUMA NAWA NE!
KARAMARSU BABBARSU WATO
Miss untichlobanty π
1st July, 2020.
[7/2, 9:40 PM] My Samsung: *ππYARINYAR CE TAYI MIN FYADEππ*
π₯ *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* π₯
πΉby miss untichlobanty πΉ
Feel free to contact me on :
WATTPAD miss_untichlobanty
INSTAGRAM miss_untichlobanty
TWITTER, miss_untichlobanty
TELEGRAM miss_untichlobanty
WHATSAPP: 08146448881
Your little sis loves you and don't forget to follow me!
*mrs. Mai iyali da faeexation wannan page din naku ne Allah yabar kauna*
π *CHAPTER 27*π
*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....*
*Not edited*
Da sauri ta hade rai tana shirin yin kuka ya janyota jikinsa yace lubcy me kuma akayi? Tace
nide gsky banaso.... yace bakyason me? Tace banason nayi ciki yanzu gashi har yanzu wani
bari na zuciyata bata aminta muna da aure ba.
Ajiyan zuciya yayi yace luba in tambayeki..... shiru tayi yace kintaba ji ko gani nayi ko samun
labari ni mazinaci ne? Girgiza kai tayi yace wallahi luba tsoron Allah da naji ban lalata ki ba
yasa ya bani ke ta halali na dama manzon Allah ya fada cewa duk abi da Allah yayi bawa zai
samu toh zai samu saide rashin hakuri yasa ya Samu ta haram.
Ki yarda dani ni mijinki ne ko da kuwa duniya zata tashi luba tun kina 10yrs aka daura mana
aure rananda kikace kina kan bakanki. Tunda aka yi min kazafi ban sake hada jikina da naki ba
sai ranan Har mukayi selfie na sumbaci kumatun ki Kin tuna ko ? Har aka siya miki tukun kayan
sawa da na wasa akace birthday gift ne? Da ana saya miki kaya me yawan wannan ne? Kiyi
nazari mana gizo na saka a wajen.
Rungumeshi tayi tana kukaπ₯Ίπ na yarda dakai uncle Ali kaidin miji na ne ba shakku. Shafa
kanta yayi suka zauna yace yauwa matar arziki janyo wayar sa yayi suka soma kallon hotunan
da sukayi lokacin da aka daura auren sunata dariyar kamannin luba sanda take kwaila.
Can tace kai gaskiya uncle aliyos nayi farin ciki da Allah ya bani kyautar ka amatsayin miji
kanada kasa kuren ka a matsayin ka na Dan Adam amma Allah ya gani Kaine gwarzo na saide
Abu daya ke hadani dakai bakamin da saukin in ka rikoni.
Dariya ya fashe dashi harda faduwa yace kai luba bakida dama ki fito kanki tsaye ki fada min
dama can abinda ke ranki kenan saboda lokaci yayi toh nima ban manta ba zo muje.
Gudu tasa tana wallahi Allah ni ba da wata niya na fada ba na shiga uku ya haiyu ya kaiyum ka
cece ni.... baki shi ke yanka wuya. Har ta bayan gidan suka fita yace toh shikenan tsaya
gudunnan ya isa yanzu de tsaya na miki hoto. Style ta fara masa ya harba mata hoto......
Ashe wayo yake Mata sauran flash yake kunnawa yana kashewa bata ankare ba ya daga ta
sama yayi cikin gida. Da ita
Da yamma lis su aunty maryam suka dawo gida luba ta soma kwalawa Kira tace au kaini da
shirme ashe tana gidan kawunta Ali. Driver nr ya wuce da ladidi yayinda aunty maryam ke
nazarin nemawa yaran nata admission kamin su samu mijin aure.
Luba da aliyos suna gasar magana me hikima wadda kullum sukeyi... kowa zai wasa
kwakwalwa ne ya kawo magana me hikima Wanda nashi yafi hikima shi yaci.
NOTE:SHAWARACE NAKESO NA BAWA MASOYA NA TA WANNAN SIGA DAN HAKA A
DAUKA KUMA A RIKE.
Luba tace JIRGIN RUWA BAYA NITSEWA SANADIN TEKUN DAKE TABASA, A AH YANA
NITSEWA NE YAYINDA RUWA YA SHIGA CIKINSA DAN HAKA KAIMA KADA KA BARI
MAGANAN MUTANE TA SHIGA ZUCIYAR KA BALLE SUSA KA NITSE KA DAWO KASA
DASU.
Jinjina kai aliyu yayi yace wow lubata ashe de Kan yana ja toh ga nawa ki saurara KADA KI
SAYAR DA MUTUNCINKI DOMIN KI SIYO SUNA DA KUMA DAUKAKA. Shiru dukkansu sukayi
tace aliyos Dina yau ka cinye ni danko dayawan mata sun fada wannan musamman yan Mata
mutuncin su a bola sude indai za'a sansu a duniya toh shikenan sai su tattare kayansu daga
gaban annabi. Suyi watsi da dokokin Allah sai daga baya lokacin da duniya kolin koli dasu tayi
musu tofin Allah tsine su dawo suna kaicona kaicona. Inda za'ayi magana sai suce lokacin su
ne abarsu suci duniya da tsinke daga baya zasu tuba sai kace sunyi signing kwagila da Allah
cewa bazai dau ransu suna zunubin ba.
Yace haka yake Allah ya mana tsari da shaidan amma ke kikayi winning bani ba domin yanzu
mahassada ta ko ina nema suke su danne ka da sunga kayi motsi zasu kawo ma farmaki balle
ka Mike ai sai buzunka. In suka dinga jefanka da batanci da izgili saide ka bari Allah yayi muku
hisabi. Wani fa makocinka ne amma ko gani yayi ka wanke tsohuwar riganka tayi fess fiye da
baya. Toh sai ya cije yatsa ina ga in yaga kayi sabon dinki ko an wuce da kaza gidanka.
Inkai talaka ne yace Allah yasa taki dahuwa ko Allah yasa a Koreka gurin aiki ko kasuwa ta baci
ma shide yadda bazaiyi dadi ba kaima karkaji inma me kudi ne kai ya dinga yadawa kudin
haram ne, sata ce, ludin kwaya ce haka de za'ayita yi har sai randa ka bakunci kasa shiyasa
dole ne mu toshe kunne mu rufe ido indai munsan ba sabawa Allah muke ba toh kar mu fasa
abinda muka fara.
Tace toh yanzu a takaice de kowa yaci Dan haka dama ka'ida Wanda ya fadi shi zaiyi girki kuma
ya sumbaci Wanda yayi nasara toh tunda dukanmu munyi nasara sai muje muyi girki tare
sannan ka sumbace ni nima in maka.
Cikin kwaikwayon muryanta yace "ka sumbace ni nima in maka." Sai anjima in anyi magana
tace bataso da wani idonta a wajen.
Girki sukayi sunata hirar su yana tsokanarta tana aliyos bana so yace nikam inajin dadin sunan
nan ko wa ya bani shi tace wata fan dinmu ce sister Aisha Ahmad Dan lami. Yace aiko ta kyauta
da gudun mawa Allah ya kara mana masoya nida luba ta. Tace ameen lokacin ta gama jera
abincin Dan yau tsakiyar parlour zasuci ladidi ta rantabo sallama.
(ππππ yanzu haka nasan o o da o o ji ake kamar a ciji yatsa Dan bakin ciki ladidi ta bata
show..... su uhm uhm harda cewa yar iska ba?.... toh nide kar a hada dani nayi nanπΆπ»ββοΈπΆπ»ββοΈπΆπ»ββοΈ)
Wani Abu ne ya bokare musu zuciya dukansu biyu tana bin aliyu da kallo tace mijin kace min
kayi tafiya murmushi yayi yace sosai ma AI kusan kullum a hanya muke daga can zuwa can
dazu da yamma ma na sauko bakiji gajiya ba amma tafiya tayi dadi abin mema ya samu.
Murmushi tayi dukda hankalinta be gama kwanciya ba Dan ta tsorata da yadda luba ta murje ta
murmure da shike da siririya ce sosai amma yanzu ta dawo yar daidai da ita. Ga tayi haske
sosai harda kumatu. Ladidi tace oh ke kuma irin wannan kiba fatan baki cinye abincin gidan ba
ita de luba shiru tayi jiki a sanyaye ta zuba abincin ta Mike zata shiga kitchen ladidi tace da da
kika kawo plate daya tare dashi zakuci? Saita bude baki zatayi magana sai ya koma Dan kuka
dake shirin kwace Mata.
Cikin halin ko in kula aliyu yace a ah ni daya zanci a plate din ladidi tace toh AI cokali biyu nake
gani yace kin manta mutuniyar taki batamin kadan ne ai da ta zubamin nawa sai ta cinye guntun
a flask din ba tare da ta juye ba yanzu ma kila ke zata samo ma kwano ko luba? Daga kai tayi...
Ladidi tac e na dauka dazu ka dawo kuma har kunada tsafin cin abinci yace nikam kina zargin
wani Abu ne? Tace ba ko daya.
Fashewa da kuka luba tayi ladidi tace subhanallah me aka miki yarnan? fatan de ba fasa zama
kikayi a gidannan zaki koma gida ba? Aliyu ne yace yo kinsata a gaba da tuhuma ga yunwa na
kwakularta saboda aikin da tayi dazu kice bazatayi kuka ba? Wani dam ! Ladidi taji ta zauna ba
tare da ta shirya ba tace aiki kuma? Yace bakiga gidan naki tas ba?
Mikewa luba tayi ta shige daki gaskiya an gama da ita yanzu fa kenan bazata kara zama a
cinyarsa suci abinci ba? Kuma bazasu sake nunawa juna kauna a baiyane ba? Ba shiga uku
na!
AYI MANAGE DA WANNAN. INA GODIYA DA KAUNARKU GARENI ALLAH YA BARMU TARE
MASOYA NA ACI GABA DA WATSO COMMENTS DA SHARING TARE DA VOTING. NI KUMA
ZAN CIGABA DA BAKU UPDATE.
TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO
Miss untichlobanty π
2nd July,2020
[7/4, 3:47 PM] My Samsung: *ππYARINYAR CE TAYI MIN FYADEππ*
π₯ *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* π₯
πΉby miss untichlobanty πΉ
Feel free to contact me on :
WATTPAD miss_untichlobanty
INSTAGRAM miss_untichlobanty
TWITTER, miss_untichlobanty
TELEGRAM miss_untichlobanty
WHATSAPP: 08146448881
Your little sis loves you and don't forget to follow me!
WANNAN SHAFIN NA DUKA FANS DINA NE INAJIN DADI ALLAH YA BARMU TARE.
π *CHAPTER 28*π
*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....*
*Not edited*
Sanda tasha kuka ta godewa Allah anan bacci ya dauketa... abincin da bata ci ba kenan.
Ladidi ko baza ciki tayi ta kwashi girki ko ajikin ta. Riko hannunta aliyu yayi tace a ah Dan Allah
haba daga dawowa ta ko dakina ban shiga ba fa. Yace ikon Allah yanzu kuma mutum bai isa ya
rike matarsa ba sai yana bukatar ta.
Yana kaiwa nan ya Mike ya tafi dakinsa dama ko ladidi bata taba zuwa turakarsa saide in yana
bukatarta yazo wajenta Dan haka tayi nat da abincin ta shige daki.
Ya Saba kwana da luba dukun kune a jikinsa kawai sai ya kasa bacci dukda cewa ba bukatarta
yake ba. Lokaci ya duba yaga lokacin kwanciya ma baiyi ba. Parlour dinshi ya koma ya kunna
TV in yana son wani Abu yace luba dauko.... sai ya tuna bata nan ajiyan zuciya ya sauke ya
janyo wayarsa tahau danna Mata kira.
Itako sanyi ne ya tashe ta ta laluma bataji uncle dinta ba bude ido tayi lokacin ne ta tuna kawai
ta sake fashewa da kuka wato matarsa ta dawo har ya mance da ita. Kiranshi ne ya shigo
wayarta ta dauka cikin shessheka tace hello yace lubcy kizo ki tayani hira kadaici na damu na.
Tace kaida matarka ta dawo shine zakace kadaici na damunka? Yace subhanallah luba kuka
kikayi? Ki jirani ina zuwa..... sa haka ya kashe ya sauko yana budewa ya riko fuskarta....
Baby na me ya sameki ? Menene na kuka kuma? Tureshi tayi tace ni ka tafi kar matanka ta
ganmu yace toh se me? Bayan kece uwar gida na. Daukarta yayi suka wuce dakinshi tana
matsar kwalla ba'ajin komai sai numfashin su tace uncle aliyos yace na'am.... tace zuciya ta zafi
take min. Murmushi yayi Mata daidai lokacin suka rufe kofa yace kishi kikeyi luba amma karki
damu zaki Saba kuma ni naki ne kinji?
Kai ta gyada masa ya ajiye ta akan kujera kayan ciye ciye ya ibo musu Dan zuwa yanzu ta fara
koya masa saboda duk inda suke toh tana da abin motsa baki toh once in a while sai yana Dan
dauka ayita rigima de a haka har shima ya koyi ciye ciye.
TV ya kunna musu suka hau kallo abin su suna hira tana kwance a jikinsa... race amma uncle
Ali idan aunty ladidi tazo fa? Yace tsoro kike ji ne? Kefa matata ce so ko tazo ma me zata iya yi
banda hakuri kuma karki damu bata kawo kanta nan Dan sai jaruma irinki ke shiga ba tare da
tashin hankali ba domin nan masarautar mayunwacin zaki ne.
Hade gira tayi tace ban gane ba dama kana da zaki a boye anan ne? Kuma me yasa baka
bashi abinci? Na.... Yates ya daura Mata a baki yace zaki gane yanzu daga nan ya hade
bakinsu ya hau saurara ta aiko taje Ghana kuma ta fahimta Dan be Mata da sauki ba tun tana
bada hafin kai har abin ya fara bata kashi. Ganin tana neman suma yasa ya barta.
Washe gari da sassafe tana dafa abin Kari ta tuno da su aunty maryam gashi ko ya hanya bata
musu ba kawai sai ta kirata Dan dama ta haddace numbarta.
Bugu uku ta dauka tace hello washe baki luba tayi tace la aunty na ina kwana ya hanya? Tace
ah ah ashe luba ce lafiya kalau ya gidan kawun naki....tace lafiya Alhamdulillah.
Aunty maryam tace kin canja layi ne? Ina tsohuwar wayanki? Tace uncle ne ya canja mani ita
saboda wannan abun.... kunde Sami kaka lafiya ko? Aunty maryam tace kalau suke sunata
tambayar ki ma mukace mun barki jiran gida.
Luba a ranta tace au kila suma basusan da zancen auren ba. Aunty maryam tace shine kikaje
kika rashe ko kiran mu bakyayi ko? Toh yaushe zaki dawo gida ? Luba aranta tace na dawo
kuma? Kila tana nufin ziyara ko me ? Ko kuma nazo ayi min gyara take nufi? Kawai sai tace sai
na sanar da uncle tukunna. Aunty maryam tace toh muna nan muna jiranki naji nace an kisa a
fara sakin admission list ma.
Nan dai suka kashe wayar luba bata kawo komai a ranta ba. A kwana a tashi har su aunty
maryam sunyi wata biyu da dawowa sau biyu luba taje gidan amma sai take zama CONFUSE
da wasu Abu da aunty maryam din ke fada yau ma aliyu yazo daukarta aunty maryam ke fadin
wai kai aliyu bamu gane maka ba fa.... kana nufin ka dauke mana ya ko me? Kallon aunty
maryam din yayi
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 10 Chapter of 15