Share this page
Fara aikin nayi naji kai bazan iyaba gara ya bari idan yasha ruwa sai yayi domin ina azumi irin ta alhamis da litinin. LUBA'S POV Ana tashi a makaranta jikinta har rawa yake me napep dinta yazo. Malamar Quran dinsu ne ta ganta cikin harshen larabci (bazan rubutashi ta larabci ba duba da korafi da wasu sukayi cewa basaji lokacin da nayi cikin KURUCIYAR MINAL sannan ni kuma in rubuta in fassara ina ganin bata lokaci ne. Thanks) tace Mata lubabah ya naga kinajin dadi haka kamar kiyi tsuntsu ki ganki a gida? Kodai anguwa za'aje cikin washe baki nayi subul da baka nace eh wallahi zanje wajen uncle aliyu. Tace halan shi yake koya miki karatu naga satinnan haddarki ba gyara in ma an mamaki da kyar ne? Shiru nayi Dan banasan nayi karya saboda babu kyau amma tunowa da Wanda na shirga a baya yasa nace eh shine. Tace aiko ya kamata naga kwana biyunnan kina cikin walwala AI kamar wacce ke jiran lokacin biki sai zumudi kike. Ko aure za'ayi a gidanku ? Daidai lokacin me napep Dina yazo Dan haka na dale tare da Mata sallama. Riii har gida tun kamin ya tsaya na sauko na shige gida yana fadin yar fillo ba sallama ne toh dai ki gyara gashinki duk ya fito. Shigewa nayi abina ina dago masa hannu. Hijabi kawai na cire na hada yar jakata domin ummi da Ismail suna bacci sannan na shiga nayi wanka. Sabulun da ummi ke tsarki dashi nayi tsarki dashi nima dukda ko bansan anfaninsa ba. Zaku tambayeni ya akayi na san na tsarki ne ? Na sani ne lokacin da ummi ke shiga wanka tare da ni domin kuwa koda daddy yayi magana yace ai na fara girma cewa tayi nice yarta daya daya kan ayi min kani ya barni naci lokaci na. Haka zata cika mana bath da ruwa yama sunan abin ? Yauwa magarya acewar ta AI bashida lahani ma yara nide ban sani ba. Toh bayan an haifi Ismail ne muka dena wanka tare. To kullum na shiga nima sai inyi tsarki da sabulun shiyasa ban manta ba. Ko kunga laifi na? Fitowa nayi na bude dirowar mu ina neman kayan da zanna in kure adaka domin tabbas idan ba a gigin bacci naji ba toh admin kareema tace asa kaya me nuna jiki Wanda zai bayyana Albarkatun jiki. Hehehe bansa sanda nayi shewa nan tare da buga cinya yadda ummi keyi idan an bazo musu lectures me dadi ba. Sannan nace ana yinta tunowa nayi da inada wasu half vest dina guda 5 nayi aiki da uku saura 2 kwasowa nayi sannan na bude wardrobe din ummi anan take boye sabin abubuwan mu ko a cikin akwati aiko na Samo panties Dina har Goma na saka duka a jakata sannan naga irin gajerun wando wato bumshorts guda biyu pink da royal blue na cotton ne suma na diba. amma Biyu? Kai biyu sunyi kadan nida nake shirin dogon zango? (Untichlobanty:๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ) Dauko wandunan jeans Dina guda uku nayi da rigunansu na dauko dari biyar a kudin da nake tarawa tun sallar bara dasu kudin tara na Wanda ban kashe ba ko wanda baki keyi min kyauta. Ban tsaya ko ina ba sai gidan asabe me dinki na nuna Mata samfurin bumshort din nace duk ta yanke min wandon jeans su haka riguna biyunnan ma ta yanke ya zama cibiya a bude sai ta kalmashe. Kasan Jean din da ta yake maimakon a jefar sai ta sake rage masa tsayi ta sama wato wajen guiwa sannan ta Nemo yadi ta mayar min su safa kuma ina bukata ne kamin magariba. Tace wanna dogon jawabi haka... aiko kinci sa'a banida aiki dan haka dubu kawai zaki kawo har kudin yadin. Nikam nace ba, wai yaushe ne bas de (birthday) dinki ? muje muci cake. Tabe baki nayi nace sai nanda wata 3 tukunna saide kuci na Ismail shine saura mai sati biyu ya shekara. Sannan na bata dari biyar din nace in nazo karba zan ciko na fice abina. Ni shiyasa nikejin haushinta ta fiya kwadayi. Nasan zakuce wai a ina na kiyi duk dabarun nan da sanin Abubuwa tare da iyayi. Na farko dai Dama Allah yayi ni da kaifin basira ga kuma zama da ummi gani da son jin kwakwaf kuma ko me ake to ni sai na shanye tsaf tare da mai dogon nazari iya zurfin tunani na. Barma wannan zancen yanzu fa in na kuma dauko dari biyar sauramin 1800. Cab gaskiya kudin dayawa amma dai AI uncle aliyu na ya cancanta. Toshe bakina nayi ina dariyar jin kunya Dana kirashi da nawa kamin na shige gida har lokacin ummi na bacci. Wai nikam ince ma baccin bayan la'asar ba kyau? Umm! bata tsoron barawo ya shigo ne? Daukar wayanta nayi da yake na Dan iya karatu da rubutu kadan kadan amma banda kalmomi masu wahala. Budewa nayi na shiga WhatsApp dinta naga groups dayawa amma ba Wanda yadau hankali na sai wani wai shi KI.. R..RIK..KO KAN..NSA GAMM... aiho na gane wato KI RIKO KANSA GAM aka rubuta. (NOTE: Idan akwai group me wannan sunan to ni ba shi nake nufi ba kawai hada sunan nayi) Shiga nayi naga voice note turum aiko na fara playing ina saurare, can sai in gyara zama da lamari yayi dadi kawai sai na Nemo earphones Dina da earpiece ba. Domin inada irin tablet haka da aka siyamin don karatu amma ana iya yin hoto acikin sa dasu game hakannan. Tura wasu nayi zuwa wayana da wani article da naga an rubuta YAD..DA ZAAA KI...SAKA MAIIIII....GID....DA I..HU nasan idan nace zan karanta toh lallai zan bata lokaci gashi shida har ta kusa daddy ya kusa dawowa toh amma me zaisa babba yayi ihu ? Kai da alamu Wanda tayi rubutunnan batada hankali, Ihu ai sai yara. Komawa nayi na karbo kayana tare da kai Mata Coke daya nace kar ta fadawa ummi na kawo kaya idan ba haka ba zan tona Mata asirin sanda tayi sata kuma akwai videon a wayata. Ahalin fa karya nake ๐Ÿ˜† kawai de nasan yadda take da mugun kwadayinnan toh fa lallai tana sata Dan yawanci haka suke. Komawa nayi na saka atamfofi na guda 3 da lace biyu dama yar karamar akwati ce. Dauko mai na nayi zan saka aciki wani Abu yace bakida wayo zata iya dubawa Dan ta tabbatar kin dau komai kawai kisa a jakar makarantar ki. Sanda na shirya tsaf na tasheta aiko firgit ta tashi. A ah yan matan ummi har an dawo kenan? kinga ina WhatsApp ne bacci ya kwasheni ko la'asar banyi ba. Bari Inyi in daura abinci nace ummi saura minti 15 daddy ya dawo fa magrib ta kusa saura baifi minti 50 ok 55 da biyar ba. Zaro ido tayi aiko ta fada ban daki da gudu. Nace ummi ni na hada kayana zan wuce amma akwatin yayi mini nauyi bazan iya jansa har gidan ba . tace dau wayata ki rubuta habibi zai bude sai ki Dubo sani me napep dinki, yazo ya kaiki akwai dari biyar a kasan pillow kusai alewa kikai musu. Toh kawai nace naja akwatina bayan na kirasa da yake shima Dan anguwan mu ne. A tsakar gida na barshi na shiga kitchen Dan shan ruwa saboda nayi aiki AI ko banyi ba? dabino da Zuma na gani me wasu gari aiko shine kullum ummi ke bawa daddy ina lura dasu sarai Dan zuwa yanzu yaci ace kun sanni tsurku da shiga abinda ba'a sani ba. Diban hadin zuman nayi da dabinon sannan na fice sanadiyyar hon din da me napep Dina kemin janyo jakar nayi zuciyata kamar ta fashe Dan jin dadi dukda sai nayi jiran kwana daya kan na gansa. Murmushi na saki Wanda ya haska fuskata lokacin da na hau napep din.... A raina nace ya aliyu na... ganinan zuwa gareka, zanbar gida kuma ban San ranan dawowa ba har sai ka zama nawa kuma ka jira in girma ka aureni! TIRKASHI! AIKI DANYE! KASADA ABOKIN TSAUTSAYI. TOH FA YANZU DAI GA LUBA KAWAR PARIH CEWAR MAI DAMBU TA BARO GIDA KUMA ITA TACE BATA DAWOWA HARSAI UNCLE ALIYU YA ZAMA NATA KUMA YA AURETA. WANNAN MAGANA ANYA BATAYI GIRMA BA KUWA? WAI MENENE SHAWARKU GA LUBA NE? KARKU MANTA DA COMMENTS VOTES AND SHARE IT SA ODA WASU MA SU KARANTA ABARSU DA JIMAMI. Miss untichlobanty ๐Ÿ’• 9th June, 2020. [6/10, 11:14 AM] Miss Untichlobanty๐Ÿ’•: *๐Ÿ†๐Ÿ†YARINYAR CE TAYI MIN FYADE๐Ÿ†๐Ÿ†* ๐Ÿฅ‡ *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* ๐Ÿฅ‡ ๐ŸŒนby miss untichlobanty ๐ŸŒน Feel free to contact me on : WATTPAD miss_untichlobanty INSTAGRAM miss_untichlobanty TWITTER, miss_untichlobanty TELEGRAM miss_untichlobanty Your little sis loves you and don't forget to follow me! ๐Ÿ€ *CHAPTER 5*๐Ÿ€ GA LUBA GA DAN GAYU....... UNTICHLOBANTY'S POV Napep dinta na tsayawa ta diro sani ya sauko Mata da akwatinta, bude kofar gate din tayi sannan yasa Mata shi ciki tare da yi Mata bye bye. Tsaki tayi tace dama ban shafa man nan ba sai dare wallahi kai duk gumi yake sani yi. Da gudu ta shige tare da haurawa sama wajen su nana tace surprise tsalle suka daka suka rungumeta suna cewa ashe da gaske zakizo AI da muka fadawa mumy tace umminki bata fada Mata ba. Tabe baki nayi nace kila ta manta ne. Kanwar nana tace Allah sarki haka uncle aliyu ma ya mana surprise kawai muka Ganshi yau memakon gobe. Yana dakinsa ma kije ku gaisa. Tace tsaya in fara zuwa wajen aunty ku jirani ga akwati na na kawo muku tsaraba ma. Gaishe da aunty maryam tayi da shike a kitchen ta sameta nan take shaida Mata ai uncle aliyu ke azumi takemai abin shan ruwa. Hira ta soma mata kamin tace kash komai ya hadu saide banida dabino ga lokaci ya kure balle a siyo ita dai bata ce kala ba ta fice abinta ta dauko dabino uku da ledan ziman ta ta fito. saukowa kasa tayi ahankali ta bude dakin nasa ta shiga da shike bata tsammaci zata samesa a gidan ba doguwar Riga ce a jikinta irin ta yarannan gashinta ko mamanta ta daure Mata da ribbon kamar kullum Anbar kitso daya yana lilo. Indai gashi ne toh Allah ya bata saide ba baki bane brown ne kuma bayida cika amma baiyi yala yala ba. A kwance ta gansa yana bacci daga shi sai vest amma yanada wando ya bawa kofar baya. Shiko kwanciya yayi yana Dan jiran lokacin shan ruwa bacci ya kwasheshi. Hawa gadon tayi ta rungumeshi. LUBA'S POV Ina dalewa gadon na rungumeshi tare da yin murmushi wata nitsuwa ce tazo min dukda ko a Dan tsorace nake zama nayi na rike hannunsa , sannan na fara shafa gashin kansa. Juyawa kan bayansa yayi hakan yasa na kalli katon kirjinsa da gashin dake kai bansan sanda nasa hannu nake wasa dashi ba harda ninke kafa. Kwanciya nayi a gefensa ina wasa da gashin ina lasar masa kunne kamar wutan nepa su kawo wuta haka ya bude ido lokaci daya. ALIYU'S POV Ina kwance ina Dan lazimi na bansan sanda bacci ya kwasheni ba cikin baccin naji kamar anshigo dakin an fita har sau uku kuma inajin hayaniyar su nana Dan haka koda aka bude na hudu ban tashi ba. Dukda ko wannan din a hankali aka bude ba girif irin na dazu ba. Ahankali naji anhau gadona nasan bazai wuce smally bace zata tsokaneni amma baccin yamin nawi na kasa hanata. Ji nayi an rungume ni tabbas ba babba bane amma dimin jikin ba na nana bane ko smally kuma dai na taba jin irin dimin kamin kwakwalwata ta nazarta naji an rike mini hannu ana murzawa ahankali. Take tsikar jikina ya soma tashi sai nabar hakan da yanayin sanyin AC ne amma fa a yanzu na fara cewa kaina na tashi. Tattaba min kirji aka soma yi amma tabin bawai haka kawai bane na wani irin salo ne take abuna ya soma daukar chaji ban ankare ba naji ana lasar kunnena Kamar kulya ke min hakan wani narkewa nayi ina amsa sakon cikin ginin baccina dai dai wani Abu ya fito daga jikina aka Kira sallar magrib a take na bude ido tare da yin wuf na rike Dan karamin hannun dake kirjina kuma babu abinda ya fado min sai fuskar LUBA.... UNTICHLOBANTY/AUTHOR'S POV Luba na fita abbanta ya dawo, a kitchen ya tatar da ummi yace uwar yaya na yau lafiya baki gama girki ba ? Tace wallahi daga kishingida fa sai bacci ya daukeki sai yanzu ma nayi la'asar yace subhanallah ina luba take bata dawo da wuri bane bata tasheki ba? Tace ta dawo da shike tanata hada kayanta wai zataje yiwa su nana weekend kaga ni na shafa'a ma ban fada maka ba. Yace Allah sarki ba komai AI ni na shiga daga ciki.... fuskan tausayi nayi tace sorry baby yau bazan iya yi maka wanka ba saboda abincin ka kitchen din ya shigo ya sumbaci goshinta yace yar fillo na yadda kika kwaba fuskarnan har na tuno randa mutumiyar ta mana tabara da taji muna wanka tare ta dinga hade rai tana muzuzurai wai ashe Dan ina kishi da ita yasa nace ku dena wanka tare. Ranan fa da badon sakatan da muka saka ba da babu abinda zai hanata shigowa ayi da ita. Dan dariya ummi tayi tace AI da gaskiyar ta ko ba kishin kake ba? Make Mata mazaunai yayi yace AI tunda ta tafi muma weekend dinnan amarci zamuyi ko ya kikace ? Ya kashe Mata ido daya. Tureshi tayi tace ka fara ko? Nide kaje zanzo yace zaki zo? Tace tunda nace zanzo AI zanzo... Waka ya soma yi yana tafiya "in na shige daki nayi wanka zan jira o o da abinci....idan najiyosu shiru to zan Nemo o o da abinci domin incika dan tumbi na tare da o o " dariya tayi tace ai wannan kawai kahau wakar zube sukayi dariya ya shege daki. (Gaskiya a tafa mini dukda cewa nayi hausa language a makaranta ba abinda na tsana kamar insha'I da rubutun zube dukda ko na iya amma fa kuji wakar Dana rero ko ba komai nafi su lawisa da uwani ๐Ÿ˜†๐Ÿ˜‰) LUBA'S POV Yana bude ido ya riko hannuna caraf bawai rikewa da zaiji min ciwo ba Niko bai ma zo min cewa rashin gaskiya nake kallon gefen fuskarsa nayi ina ganin kaina ina wasa da gemunsa na Mike na zauna ina kallon fuskarsa baki daya yanda ya kure silin (ceiling) da kallo kamar yana tsoron ya kalleni kuma har yanzu bai saki hannun nawa ba. Murmushi nayi masa cikin yar karamar muryata nace uncle sannu da shan ruwa ga dabino na kawo maka amma kwalli uku ne, ai basuyi maka kadan ba ko? Bai motsa ba sai kallona da ido da yayi take ko yayi wuf ya sake dauke idonsa yayinda jikinsa ya fara rawa murmushin dake fuskata ne ta dauke na fara jijjiga shi... bakada lafiya ne uncle ? na taba kanshi tare da wuyansa. ALIYU'S POV A mugun tsorace nake nazari tabbas sai da kiran sallah ta riga fitar wani Abu daga jikina Dan haka azumi na yayi amma wannan yarinyar saura Kiris ta sukurkuta min azumi kai kode mafarki ne? Ji nayi Amon muryarta ya daki kunnena "uncle sannu da shan ruwa ga dabino na kawo maka amma uku ne babu yawa"....a raina nace yar banza ashe da gaske tazo. Yo ni wani ruwa nasha saide kice sannu da sakin ruwa. Kallonta nayi ahankali aiko zuciya ta ta buga dam da sauri na dauke idona Dan kar ma shedan yasa min irin tunanin ranan nan amma na Riga da nayi latti domin kuwa farin Idonta tsar a kaina kuma wallahi dukda sau daya na ganta a kwanaki Hudun nan gani nayi kamar ta kara Haske ni kuma bani da haske sosai fata na golden yellow ne amma ina kaunar mace me haske bawai dole sai fara ba amma zanso in samu mai Dan hasken fata. Jijjiga ni ta fara yi uncle bakada lafiya ne ? Ta taba min fuska da wuya har cikin cikina naji Abu ya tsirga min. Waiyo ni aliyu na shiga uku me ke shirin faruwa dani? wai me nakeji hakane nasan de ba sha'awa bane domin bata balaga ba ma ina zanji sha'awar ta? Kuma dai ba normal so da nakewa yara bane domin inason su nana ma AI. Toh wa ma yace wannan so ne? Ya ilahi na toh me yasa da na kalli idanunta kirjina ke fara bugawa dole ma na nemi budurwa kodan na dauke hankali na daga kanta aure zanyi wallahi. Tashi nayi na jingina da gadon, a tsorace nake kallon ta , in na kalli idonta sai na kalli Dan karamin bakinta. pouty lips dinta na burge ni irin na hafsat idriss yar wasan hausa ne saide wannan Dan karami ne na yara. Murmushi tayi ta rungume ni tana fadin laaa ashe ma lafiyanka kalau bari in baka dabino nasan yanzu aunty zata kawo ma kayan buda baki. Shiru nayi ina kyakkyafta ido nama kasa yin komai wai yarinyan nan batajin electric shock din da nakeji ne ? Toh ina zataji yarinya ce fa me ma ta sani? Kode bil hakki da gaskiya batada wata mummunar niya. Kai ko aljanu ne da ita? Kai aliyu ka fara zaucewa fa kayi mata magana fa kar ta dauka kan da kwalabe. HMM ANA WATA GA WATA... WAI SHIN IN KECE KO KAINE ALIYU YA ZAKUYI KUMA ME ZAKUCE MA LUBA? INANAN CIKIN COMMENTS SECTION INA FIKI FIKI DA IDO DOMIN JIN COMMENTS DINKU KARKU HANI KUNYA. GASKIYA IN BABU COMMENTS DAYAWA TOH ZAN HUTAR DA KAINA IN DENA KO KUNGA LAIFI NA? DAN ALLAH WANDA SUKE GANIN INA AMSA COMMENTS A GROUP BAN AMSA NASU BA, BAN GANI BANE SHIYASA BAWAI DAN NA RIKESU DA KOMAI BA. GODIYA NAKE Miss untichlobanty ๐Ÿ’• 10th June, 2020. 2 - Sister naji ana sayar wa mutane littafi toh idan sayar miki da wannan akayi ki karbi kudinki cutar ki akayi kinji? don Allah karki yarda a cuceki. [6/10, 6:42 PM] My Samsung: *๐Ÿ†๐Ÿ†YARINYAR CE TAYI MIN FYADE๐Ÿ†๐Ÿ†* ๐Ÿฅ‡ *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* ๐Ÿฅ‡ ๐ŸŒนby miss untichlobanty ๐ŸŒน Feel free to contact me on : WATTPAD miss_untichlobanty INSTAGRAM miss_untichlobanty TWITTER, miss_untichlobanty TELEGRAM miss_untichlobanty Your little sis loves you and don't forget to follow me! ๐Ÿ€ *CHAPTER 6*๐Ÿ€ MASOYANA DA LITTAFI NA DAKE WHATSAPP, FACEBOOK HARMA DA WATTPAD DA WANDA NA SANI DA WANDA BAN SANI BA DA WANDA SAKONSA KE ISO MIN DA WANDA BAYA ISOMIN WANNAN SHAFIN NAKU NE. ALLAH YABAR MU TARE ALLAH YABAR KAUNA. IYA WUYA ANA TARE WALLAHI.๐Ÿฅฐ ALIYU'S POV Saina bude baki sai na rufe ba tare da wata kalma ta fita ba. Dan roba ta janyo da dabino uku a hannunta barewa tayi sinki sinki sannan ta dangwali abinda ke cikin roban. Cikin innocent murmushin ta tace uncle bude bakinka. Nikam tsira Mata idanu nayi ina cike da mugun mamaki na wannan yarinya kai wallahi da akwai kura. Ganin na tsaya bata Mata lokaci yasa ta hau cinyata ta sakale kafarta a kuguna tare da kamo bakinta ta tura mini take na sake bata jiki na Wanda nake tunanin har bedsheets zai nuna shati haka ta tura min daya bayan dayan na cinye duka domin abin da dadi wasu hadine nide Abu biyu na gane daga zuma sai garin aya sai kamshin man kwakwa da naji. Murmushi na Mata na saukar da ita a cinyana na shafa kanta nace na gode luba yayi dadi jeki wajen su nana kinji zan shirya in fito. Toh tace min yadda tace toh din kamar wani waka haka amon sa ya dinga maimatawa a kunnena har ta fita. Wani mugun ajiyan zuciya na sauke na fada bandaki tare da tsarkake jikina gaba daya jikina ya baci. Guri na samu na zauna wai yanzu ace da hankali na yarinya karama tasa najasa ta kamani har sau biyu. Kuma ma bata taba abin ba? Toh wannan AI yafi ranan farko dagamin hankali. Ina cikin garari nikam. Haka na gama nazari na karshe na kare dai na fito ba shafa mai sannan na fice. LUBA'S POV Koda na fito dakin su nana na shige inajin dadi. Tarar wa nayi zasu shiga sallah nana tace mama small kin Kira uncle aliyu Akan yaci abinci da mommy tace kiyi kuwa? Dafe baki tayi au! na manta Dan Allah luba kirashi nayi alwala kuma Benin nan a hanya ta sauka kullum sai nayi tusa saboda tsallen da nake. Kamin ta karashe na Mike na fice da gudu ina zuwa zan shiga yana fitowa mukayi karo tsayina baki daya iya cibiyarsa ne . Faduwa nayi dam a kasa yayi saurin dagani. Kamar shi ya fadi har yana rike numfashi turo baki nayi ina hade fuska kamin na fara matso kwalla. Daukata yayi Cidak ya daurani akan kujera ya ce ina ke miki ciwo in duba miki? Shiru nayi yayinda ya zuba min ido yana sauraran ansa na. Ahankali ido na a kasa ba nuna bumbum Dina domin takansu na fadi. Shiru yayi baice komai ba can sai ya Mike yaje ya soma cin abincinsa. Saukowa nayi daga kujerar ina dingisa kafata na haye sama ina tunanin ko laifi nayiwa uncle Dina yasa ya hade rai kaman bai taba dariya ba kuma ko kallona baiyi ba har nabar falon. Sallah nayi abina kamin muma muka sauko a guje muna fadin rige rigen saukowa da shike na Dan ji ciwo dazu kawai sai nayi missing step a take nayi kasa tare da sakin wani mugun kara..... ALIYU'S POV Ina fitowannan nayi karo da wani Abu wanda ya dangwale min abata. Kar kuce na fiya maganar banza amma wallahi sanda ya amsa. Dim ta fadi a kasa aiko sanda na rike numfashi na Dan ganin ta mugun wani Abu ya tsarga min a jiki har ya bani tsoro kai billahil azim shedan baka isa ba. Dauke idona nayi zan wuce amma me ? Munafukin idona sanda ya kalleta aiko naga ta tabare fuska kamin ta fashe da kuka. Nima ji nayi kamar na fashe da kuka saboda matsalar Dana shiga ciki a yanzu. Sunkutan ta nayi dukda yadda shedan ke ruramin wuta amma yanzu ba lokacin wannan bane. Ajiye ta nayi akan kujera nace ina yake miki ciwo? Shiru tayi kamin can kamar me ciwon baki ta nuna min inda ko tunanin yadda kamanin wajen yake banason nayi balle na kalla. Gaskiyan lamari na lura cewa shedan ne ya samu mafaka da gauran ci na yake nema yasani aikin da ban kaunar me yinsa balle ni nayi. Dan haka lafiya ta daya kawai duk sanda yarinyar nan ke waje toh kar in doshi wajen idan ta kama dole sai mun hadu ne toh sai inyi kamar bata wajen. Hakan yasa na tashi na zauna wajen abinci na tare da soma ci dukda ko inaso kosau daya ne in kara kallonta amma babu yadda za'ayi na bari shedan yasa na lalata yar mutane. Domin ko da diyata ce ai bazanso ayi Mata ba.. (wannanfa daya daga cikin sirrinakuma principle Dina ne kuma ku rikeshi zai anfani ku a rayuwa. Duk abin da bazakiso ayi maka ba toh ko tunanin yiwa wani kar kayi.) Shiru falon yayi kamin naji ta fara haurawa sama kallonta nayi amma ita ta bani baya AI toh wannan ne karo na farko Dana kalleta banji komai a raina ba hakan yasa nayi hamdala harda sakan murmushi ina tunanin magana ta kare an wuce wurin abinda ban sani ba shine yanzu aka bude babin ma. Bayan na kammala nan na shige daki na daura alwala domin tafiya sallar isha'I Dan wallahi in nace muku alwala ta nanan toh nayi karya. Amma fa dukda haka bawai zama zanyi in rashe ba budurwa zan nema ga kuma aikin plaza da zamu fara zan zama busy Dan haka hankali na baki daya zaibbar kanta. Bayan na dawo yaya ya kirani falo muke tattaunawa akan Wanda zamu nema suyi mana aikin da sauransu muka jiyo hayaniya kacacau, kaya kaya gini har amsa takunsu yake dum dum dum... maganar mu muka cigaba dayi musamman ni dan yadda nasha alwashi, bazan kara kallonta ba. Aunty maryam dake shirya dining table ke fadin gidannan mun karu dayawa fa dinning table din mu na mutane 4 ko ya za'ayi? Kara mukaji an kwalla me mugun firgitarwa ba shiri na yarda biron dake hannuna bansan ya akayi ba sai gani nayi na sankameta cikin tashin hankali ina fadin luba ? luba ina ke miki ciwo? Ajiye ta nayi akan dogon kujera tare da fara latsa Mata kafa aiko ta kwalla kara kallon aunty maryam nayi a mugun tsorace nace kamar tayi targade a kafarta. Itako hawaye ya kasa zuba a idonta tsabar azaba fadi take hannuna , waiyo ummi hannuna uncle ka taimaka min hannuna. Nace daga hannun mu gani. Tace bazan iya ba ji nake kamar baya jikina waiyo Allah na๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ. Aunty maryam tace akwai me gyaran targade a unguwan nan. Nan nan ne gidansu jummala abban nana kuje. Daukarta aliyu zaiyi sai ya tuna alkawarin da yayi ma kansa hakan yasa ya bari yayan sa ya dauketa suka nufi gidan su jummala cikin mugun sauri. Suna isa aka duba inda kakar su jummalan tace AI karaya ce a hannun kuma na dama ne Allah yaso ita bahaguwa ce. Kafar kuwa gurde ce ma amma idan ba'a kula ba kashin zai iya gaucewa baki daya godiya mukayi Mata. Ya ABBA zai dauketa kawai mukaji bakinta cau cau kamar daga sama. Uncle ABBA kai ka daukoni sanda zamuzo kaga yanzu tunda za'a koma sai uncle aliyu ya daukeni idan ba haka ba toh menene anfanin zuwansa? Dariya ya ABBA yayi yace kuma kinyi gaskiya aliyu dauke ta mu tafi ko. Ji nayi kamar na Kirba Mata naushi Dan batasan yanayin Dana shiga ba tun bayan fitowan mu mara ta ta soma mini ciwo kai gaskiya da akwai matsala dole akwai wani Abu daya janyo min

Chapter 2 of 15