Dan shima be gane kanta ba ... Lamar ya ya dauke musu ya shida matar sa?
Yace AI toh aunty dama ita mace ba me dauwama gidan iyaye bane ko luba? Daga kai tayi
aunty maryam tace toh AI kaje ka Sami iyayenta ku warware ko ? Shide toh yace Dan yanda
take maganar ko ta dauka har yanzu luba batasan da auren bane.
Suna shiga mota luba tace uncle ka lura da yadda aunty maryam ke magana kuwa kamar
batasan munada aure ba? Yace nima na lura amma ina tunanin kila bata San kin yadda kin
amshi auren ba shine take bi a hankali kar ki sake tada kashin baya... ya fadi hakan yana Jan
hancinta. Dariya tayi yace yanzu de in mun sake dawowa sai mu fada Mata kin gane komai ko
ta dena pretending. Lakace masa hanci tayi taja kumatunsa tace an gama mijina. Dariya yayi
yace awwn! Ba sabun ba a karo na farko kin kirani mijinki.
Shigowa gidan sukayi hannunsu sakale da na juna Dan su sun ma manta da ladidi bata sani ba
dariya suke luba na kokuwa sai ta dauki alewa a aljihunsa yayinda yake hanata. Cakulkuli ya
Mata ya fita da gudu suka hau kewaye parlourn tana cewa Allah kazo ka bani AI ni ka siya ma
waiyo tana haki tsayawa tayi ta kama cikinta da kirjinta tace kai jiri nake ji.... uncle hajijiya make
ji tana shirin faduwa ya cafe ta yace jiri kuma tace eh ga zafi zafi cikina yake min daura hannu
yayi a wajen da ta nuna yace ke kode nayi ajiya ne? Yana bude rigarta.
Ladidi dake jakar abinci Wanda tayi mutuwar zaune tun shigowansu Dan ganin yadda suka yi
kyau ga abinda suke ta wani hayyaiyako tare da narka ashar da kunne be taba ji ba. Tace karya
kake aliyu Kutmar....... ka na rantse da Allah sai na kashe ki. Ta kaima luba wata shaka. Da
sauri ya tare yana fadin ke bakida hankali ne zaki taba min Mata? Tace Mata? Lallai bansan
fitsarar taka takai haka ba Dan tsabar ka rena min hankali kana zina da yarinya ka wani ce
matar ka ? Inda matarka ce AI akan idona za'a kawata a bata dakinta ni kuma inci....ta Dan
bazan zauna da kishiya ba.
Yace aiko saide ki mutu amma Mata de tawa ce ko anki anso bai lura ba ya juya yana
tambayar luba ko bataji ciwo ba ladidi ta jefi cikinta da flower vase. Take tayi kasa jini na bun
kafarta. Wani numfashi ya rike kamin ya saka. Ya shako ladidi sai ya dunkule hannu zai
nausheta sai yaji kai AI wannan hukuncin ma baiyi ba ganin yana bata lokaci yasa ya dagata ta
wuya ya jefata ta doke da gini kawai sai ya dauki luba kamar mahaukaci yana tare JININ da
hannunsa yana fadin baby na karka barmu Dan Allah yau da muka fara tunanin kana nan kuma
sai ka tafi? Haba little one ya zakayi kabar mummy luba? Kai haka akeyi daga jin domin cikin
mummy ko kallon fuskar mommy da daddy baka kalla ba sai ka tafi. Granny fa ko wasa bata ma
ba haka ya Dinga surutai har ya iso aka karbi luba ranga ranga lokacin har ta dena numfashi
AYI MANAGE DA WANNAN MASOYANA SANNAN AYI MIN WANKA DA RUWAN COMMENTS
AYI SHARING SANNAN AYI VOTING!
TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO
Miss untichlobanty π
4th July,2020.
[7/5, 1:02 PM] My Samsung: *ππYARINYAR CE TAYI MIN FYADEππ*
π₯ *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* π₯
πΉby miss untichlobanty πΉ
Feel free to contact me on :
WATTPAD miss_untichlobanty
INSTAGRAM miss_untichlobanty
TWITTER, miss_untichlobanty
TELEGRAM miss_untichlobanty
WHATSAPP: 08146448881
Your little sis loves you and don't forget to follow me!
WANNAN SHAFIN NA DUKA FANS DINA NE INAJIN DADI ALLAH YA BARMU TARE.
*CHAPTER 29 IS LOADING......*
π *QUESTIONS AND ANSWERS*π
*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....*
*Not edited*
WANNAN SHAFIN TAMBAYA CE ZAMUYI TA GA MUTANEN DA KE CIKIN LITTAFIN
YARINYAR CE TAYI MIN FYADE WATO:
LUBA
ALIYU
LADIDI
SAMIR
AUNTY MARYAM
UMMI
TAMBAYACE NI DA KU ZAMU MUSU KUMA SU BAMU ANSWER WATO DAI ZAMUJI
RA'AYOYINSU NE. FATAN ZAI NISHADANTAR DAKU... WADDA SUKA KARANTA LITTAFINA
NA WATO (KURUCIYAR MINAL) NASAN SUN FAHIMCI MEKE SHIRIN FARUWA. YANZU DAI
MU TATTARA RUNDUNAR MU MUJE DOMIN YIN TAMBAYOYIN. WANI HANZARI BA GUDU
BA DUK ABINDA KE CIKIN BAKAN GIZO TOH WANNAN BA MAGANAR SU BACE AIKIN DA
SUKA AIKATA NE.
*LUBA*
1. ME ZAKI IYA CEWA GAME DA ZAMANKI DA ALIYU?
Ans: me ko zance? AI kuma kun gani kuma kun sani yana min dadi kamar nayi kuka dukda
cewa da fari nayi taurin kai amma AI kunsan mu Mata da jan aji.. koma de menene na bada kai
bori ya hau.. ko kunada matsala da hakan? (hambuda dambu a baki)
2. TOH GA WATA TIRKA TIRKA TA DANNO KAI LADIDI TA JEFI CIKIN KI WANDA AKE
ZATON AKWAI SHIGAR DA.
Ans: (goge kwalla tare da ajiye kwanon dambun) wallahi Allah in ciki ne dani ta barar mini saina
shuka Mata rashin mutunci... azzaluma kawai AI mijin ba naki ke daya bane.
Ladidi : ke fitsararriyar nan dani kike?zan bige miki baki fa.
Luba:(kallon bakida wayo) kina tabani sai nayi miki bugun shinkafar year shafi'u
Untichlobanty: Luba kada kuyi fada mana mu fa tambaya ce ta kawo. ...
Aliyu:(ya daga min hannu tare da tsarewa)
Ladidi:(kwafa)
Luba:(tabe baki)
Fans: hmmm anayi munajin dadi..
3. SHIN KINA GANIN ZAKI CIGABA DA ZAMA DA LADIDI.
Luba: untichlobanty kisan abin yi Dan wallahi bani zama da ita ehe.
Untichlobanty: (daga gira daya) idan kuma naki sai ayi yaya?
Luba: haba yar kawalliye ta AI nasan bazaki min haka ba ko?
Untichlobanty: kanki akeji.
Luba:(hade rai) toh me na yarfa ni?
Fans: haba untichlobanty ya da cin fuska
Untichlobanty: a kara magana yasin sai in kashe luban in aurawa aliyu nanaπ
Luba: don Allah kuyi shiru ni ban shirya gamo da mala'ika ba.(kunkuni)
Untichlobanty: najiki wallahi.
*ALIYU*
1. ME ZAKA IYA CEWA GAME DA ZAMANKU DA LUBA
Ans: (cikin huci) ku wato abinda ke gabanku kenan sanin zama na da luba bayan kun karanta?
Bayan Dana rai a hannun Allah? Toh zama da ita wasai tana min duk abinda nakeso.
Me tambaya: a ah aliyos ya haka? Daga tambaya ka wani hayaiyako ni? Toh Allah ya bada
hakuri.
Aliyu: da fari de luba ce kadai zata kirani da aliyos sannan kuma hakuri AI dole nayishi tunda
untichlobanty ta hadani da wata irin kaddara
Untichlobanty : kai aliyos ya kake haka ne bayan kasan da badan fans dinnan ba da kaida
luban babu inda zaku.
Maidambu: yauwa ta wajena fada masa de.
Aliyu: fans ayi min afuwa da daukan zafi baki daya bana haiyaci na ne wallahi inason Dana na
gama tuzuranci nayi aure sai mutuwa suke kuma Dan ma sai na rasa. Ace sure an fara da
mutuwa haihuwa da bari? (Zubar hawaye)
Luba:(shafa bayansa) kati hakuri na sani abin da ciwo, untichlobanty Dan Allah ayi wa mijina
sassauci mana.
Umaima L abba: ah ah gaskiya mu babu wani sassauci AI in aka dena cakwakiya labarin zai
kare kenan.
Maman jawad: kai sister Adai daga masa kafa.
Sis sumayya: gaskiya nide ina tare da umaima.
Sis mammy: nina haka Dan dama ni aliyu haushi yake bani.
Hauwa baba: aliyun namu ne yake baki haushi?
Mrs mai iyali: yanzu de abinda za'ayi muje wajen adda ramla mai_dambu ta raba fadan nan.
Aka waiga ko ina babu alamun adda ramla....
Sarah : toh muje wajen aunty asmeenat mana.
AsmeenatZeeyan: (ta tsime a kujera) kai ni banason shiririta ku barni typing din bakin dare
nake.
SURAYYAHMS: la aunty mu gani ko yau ya za'a kaya?
Asmeenat: ki jira in nayi posting zaki ganiπ
Untichlobanty: kaina ciwo yake ko zamu iya ci gaba?
Fans: sosai ma kuwa.
2. YANZU WANI HUKUNCI ZAKA YIWA LADIDI INDAI DAGASKE NE TASA JININKA YABI
KORORO?
Aliyu:(dariyar mugunta) ai in na fada babu kanta kenan (hararar ladidi)
Ladidi: (murkuda baki) aikin banza yo me akayi da kwarto mazinaci wallahi sai ka sakeni.
AishaIsmail625: ni wai me muke jira ne bamu jibgi jaka ba?
aysherahmaddanlami: yo AI bata lokaci da asarar karfi ne dukanta... yo me akayi da najasa
irinta Wanda ko yan wuta baza su so yin makwabtaka da mai irin halinta ba? Mtsww
*LADIDI*
1. TOH KE AI BA'A MA SAN WATA TAMBAYA TA ARZIKI DA ZA'AYI MIKI BA.
LADIDI: kan bala'I! Wato na lura kaf littafin babu Wanda aka Rena kamar ni sai kace ni na tsara
labarin.
Untichlobanty: (kallon bakida wayo) au dani kike ko? Laifi nane da ban kasheki kamar sauran
ba yo na kashe matar arziki irin nafeesa ma sai banza ke?
Ladidi:(mikewa tare jijjiga ) toh wallahi kamin ki kasheni ni zan kashe ki yo ni da nake da....
kodan de hmm
Untichlobanty;(murmushi) ai ni inada alkalami ko?
imanahmad__100: wallahi kuwa sister ki kwankwashi kanta alkalaminki
Ladidi: wallahi kuma ba fans kuke ba ko fanka ce ku kara minti 1 cikin gidannan saina shuka
muku....
Sis mammy: (dauketa da mari)
Aysha noor: uhm yayi daidai aunty na.
Azieta.com : (ta dannata kasa)yayinda mmn kaza da kaza duka suka nufi kitchen me tabarya
ne, me ludayi me bulugari akayo kanta da gudu. Nan aka soma jibgarta.
AYYUSH: kunga mu barta kada mu kasheta kunga hukuncin da aliyu yaso yi Mata bazamu gani
ba...
Faltex: kuma fa hakane.
Meenal namecy: kuma fa hakane besty... ke ladidi tafi ki kawo wa mutane ruwa.
Ladidi: Allah ya isa.
Faeexation: zanbige miki baki.....
*SAMIR*
1. ALHAJI SAMIE KAI KUMA SAI MUKA JIKA SHIRU TUN FARKON LABARI.
1. Ayya ai ba laifina bane untichlobanty za'a tambaya ko? Ni dai Abu daya ne har yanzu ban
gane ba.... shekarata 35 fa amma ko rike hannun mace ban taba tabawa ba.
Fans:π³π§
Samir: eh kun jini daidai har yanzu bata min aure ba faπ
HadizaAbdou: Ayya wallahi har ka bamu tausayi untichlobanty a duba masa Dan Allah
Untichlobanty: wani hanin ga Allah baiwa ne.
maman-hanna: eh kuma kam gsky kike fadi.
*UMMI*
1.TOH UMMI MUN DADE BAMU HADU BA. KO AKWAI ABINDA ZAKI IYA FADAWA MATA
MASU HALINKI NA DA?
Ummi: wannan haka yake an Dade ba'a gamu ba kam... gaskiya a yanda na lura yanzu Mata
baki daya musamman da ake wannan yanayi na lockdown, yawancin Mata sunfi maida
hankalinsu ga yadda zasu kula da mai gida fiye da tarbiyyar yayan su. Wasu sai kaji suna ayi
ayi ma a bude makaranta sun gaji da zaman yaran a gida. Toh kema kin gaji da yarki da danki
balle wani? Kuma abin takaicin ma yanzu yan FYADE da luwadu da madigo sunanan ta ko ina
kamar iska. Aide itace babu inda za'aje a fadin duniya ba'a sameshi ba.
Untichlobanty: dadin abin ma ba malamai za'a tambaya akan tarbiyyar yara ba uwa za'a
tuhuma.
Ummi: toh de wasu kuma shaf Mandela suke da ba komai za'ayi a gaban yaran ba sai suyita yin
abubuwa da basu dace ba toh nide har yau ina nadamar abinda sakaci na ya janyo min dukda
cewa Allah ya dubeni ya saisaita rayuwar luba bata baci ba wallahi ki sani ba dole kema sai
hakan ya faru da taki ba Dan haka ki kula ki kara da addu'a ba shirmen duniya ba. In kika gama
samun abinda kike neman kika kwanta bacci kika tashi kika ganki a kasan kasa fa? Mutuwa fa
bata yin alert bare ta baki notice... ana bada notice a gidan haya ne saboda kina biyan kudi
amma Allah nawa kike biyansa da kike zaune a duniyar sa?ππ
Untichlobanty: wasu zasuce ai suna yi masa bauta suna iya kokarin su wajen ganin basu Saba
masa ba toh amma kinsan cewa sallar ki bazata biya numfashin da kika sha ba...yanzu in Allah
yace ko wani numfashi daya da raka'a daya zaki biyasa toh kwana nawa zakiyi a duniya?
Tayaya zaki biyasa rai da ya baki, yayi ki a mutum, yayi ki me hankali... cikin addinai sama da
dubu 200 yayiki musulma... ta yaya zaku biyashi ruwan da mukasha, ruwan saman da tsirai
sula fito kai nace ta yaya zaku biya shi kanshi tsoran da kuke shukawa?
Ba wayonka bane zaisa in kunyi shuka ta fito, ko ta fito ma sai taki albarka... nawa ne suka
shuka bata tsiro ba. Ku har kuma ganin kun wani sha wahala a shukar toh abar batun aiki da inji
ma ko da hannu kayi aikinka kawai ka tone ka bule da kasa ne kaje ka rashe a gindin bishiya.
Toh wai karfin da ya bakan ma da yace sai ka biya fa? Daya Baku arzikin gona nawa kuka
biyashi? Ya Baku Mata wasu har suka mutu basusan mace toh ku gode Allah ma kunada
sha'awa wasu al'auran ma babu... a haka ne wasu yan iska saboda rashin godiya Allah suke
lalata yaran mutane. Wata ga farin jinin amma da an aureta za'a sakota ta dinga kwabo kenan
kamar tamaula saga hannun dogo zuwa hannun gajere.
Wallahi ko Allah ya halicce ka maraya, abincin da zakayi ma bakada shi kafi Wanda daga cikin
uwarsa ma babu rai ya fito tunda kai ka shaki iska. Ko musulunci da Allah ya bamu dan yana
son mu ne yana kaunar mu. Da yayi niya sai ya halicce mu ya barmu kamar dabbobi kuma mu
mutu ya kamamu ya Kona kuma hakan ma yayi mana rahama ne. Rahamar Allah ne yasa ya
haramtawa kansa wasu abubuwan.
Ya haramta ma kansa zalinci amma mu da shi ya haccemu dubi yadda muke zaluntar yan uwan
mu bayan ya haramta mana muma amma shi ko ranar alkiyama rashin zalincinsa ne zaisa zai
nuna maka laifukanka tas sannan ya tambaye ka ko ba kai bane ya baka dama ka kare kanka.
Yo Allah na tuba yanzu ko nan nan gwamnati jihanku kukeson gani ai sai kun cika form. Amma
a lamarin Allah babu wannan tausayinsa ne fa yasa zai bamu aljanna bayan rashin mutuncin da
kuke shukawa a duniya.
Sau nawa kukeyin laifi kuce astaghfirul lah kuma ya yafe kenan ko zancenta ba'ayi ba? Bayan
kun gama sheke AYA kuma sai ya Baku aljanna.
Da sai ya bari kun taho niki niki da ladan ku sai ya tare ku yace duk rahama da yama sai ka
biyashi. Kun isa? Wane mutum inji mutuwa.
Dan nace miki je ki nemi kudi ga yadda zakiyi ba yana nufin ni zanci riba bane ke zakici riba ni
ko bazai karenina da komai ba kuma bazai rageni ba tunda inada komai toh haka Allah yake
duk aikin addinin nan da kuke kanku kukeyi ma Dan haka in kunyi Rowan kunki yin sadaka
kunyi wa kanku ruwa kun cuci kanku babu ruwan Allah..
Toh ku saurara kuji.... nasan kuna mamaki... wasu na nazari yanzu toh duk rahama nan da
Allah yayi mana shi baya bukatan wani Abu daga garemu ne ? Tunda ko addini da mukeyi
kanmu mukeyi wa... ki nutsu kiji me zaki bawa Allah haka kaima Dan uwa saurari abinda
mahaliccinka ke bukata...KU KADAITA SHI SHI KADAI.
Idan kukayi masa wannan shikenan kun fanshi kanku toh amma kadaita Allahn a baki? Ah ah a
ZUCIYA NE..amma kuma idan har kayi imani dashi toh ko ba'a ce ba zaka bi umarninsa. Anan
ne wasu suka Sami matsala.. zasu sabawa Allah iya son ransu da anyi magana suce tsoran
Allah a zuciya take suna kafa hujja da hadisin da manzon Allah SAW yace "attakuwa ha huna"
yana ishara zuwa zuciyar sa. Tabbas riya(yin ibada badan Allah ) rubutune akan ruwa bashida
wani anfani a wajen Allah toh amma dole kabi umarnin Allah babu gudu ba ja da baya.
Idan ko akace Allah yace kuyi kaza ko kubar kaza ko manzonsa ya fa da amma kuka Saba
bakuyi kunsan a maganance me kuke cewa?
ALLAH NI NA YARDA AKWAI KA AMMA BAZANYI KAZA BA KO BAZAN BAR KAZA BA.
MANZON ALLAH NAYI IMANI DAKAI INA SONKA AMMA BAZAN YI KAZA BA KO BAZAN
BAR KAZA BA.
KAI KU SAURARA WALLAHI A AJIYE BATUN BAUTA GEFE IDAN TSAKANI DA ALLAH
KUNASON MUTUM IN YACE KUYI KAZA KO DAN FARIN CIKINSA ZAKUYI... MATA NAWA
NE ZA'ACE MANZON ALLAH YACE ... SUCE MIJINA YACE.. MIJINKI MIJIN BANZA HAR
ZAKI HADASA DA ANNANBI? WAI MAZAN MA SAI KAJI SUNA MAMA TA TACE... EH MUNJI
MAMARKA TANADA DARAJA KUMA DOLE ATI MATA BIYAIYA TOH AMMA WA YACE AYI
MATA BIYAIYAR?
Oh Allah ne ko? Toh wai ku ban gane baπ€ ince da hakkin mijin da hakkin matar Dana iyayen
da koma wayen Allah ne da manzon sa suka ce ku bayar toh wai toshewar kwakwalwa ta Dan
Adam ne kesa kubi Wanda suma Allahn zasubi.
Yanzu idan shugaban kasa yace yi kaza kana fitowa sai jikanshi toh abar batun jika ma sai
dansa yace karkayi bazakuyi ba ko? Toh imagine matsayin Allah da mutum kunsan Allah kuwa
da girman zatin sa? π₯Ίππ’
Fans: πππ untichlobanty ya isa haka Dan Allah kuka kike samu (yeeeeyeeeππππ)
Untichlobanty:π€§π
Ummi:πππ€§wallahi wannan magana taki tasa na kara jin sabuwar nadama a zuciyata Dan
Allah Mata kada kuyi kuskuren da nayi dukda na tuba bansan da wani idon zan kalli Allah
baππ’
Fans: ummi kiyi hakuri π
*AUNTY MARYAM*
1. Toh aunty maryam mu fa bamu gane inda kika dosa ba har yau munji shiru bakiyi wa luba
bayani ba kuma munga sai canja zance kuke.
Ans: toh AI nima ban gane me kuke cewa ba wani bayani ne akeso nayi wa luba ko na samun
admission wai?
SHIRU BABU WANDA YAYI MAGANA... JIJJIGANI AKA FARA YI GANIN NA KWANTA.
UNTICHLOBANTY KI RUBUTA MANA... INA GANIN BIBBIYU KAMIN NA RUFE IDO NACE
KAI ABAR NI DAN ALLAH MAGANIN MURA NASHA BACCI NAKE JI. DAGA NAN NA ARCE
TARE DA FARA NINSHARI KAMAR RAGON LAYYAR DA DUSA TA MAKALEWAπππ
FAN: ππ Wallahi untichlobanty bakida dama yanzu kin gama sa mutane kuka kuma zaki
samu dariya sai kace tababbu.
NIDE SOSHE SOSHE NA FARA TAS TAS KAKEJI INA KASHE SAURO..
FANS:πππ
ALIYU: babyn aliyos ki fesa maganin sauro kinsan untichlobanty dinmu ajebo ce yanzu sai
jikinta yayi ja saboda ciwon sauro.
Mmn ilham: kuma bamason malaria ta kamata
Nana: kaikai bakisan immune dinta ba ko? Banda mura kamin kiga malaria ta riketa sai an irga
yawan shinkafa buhu 10ππ
Mama: aini bansan dalili ba untichlobanty tana burgeni.
Untichlobanty:(cikin gigin bacci ) very soon zan Baku update
Fans:ππ cikin bacci ma mafarkin yin update take.
Y2k: wannan ai maiyar bacci ce
Untichlobanty: dadin abin bana yawun bacci.
Fans:ππ»ββοΈππ
Y2k: kut dama ba bacci kike ba? Ku kamota.
Untichlobanty: kafa me naci ban baki ba?
Saknerh: ku barta Dan Allah kar ta kasa mana update gobe
KAI BAN TABA YIN RUBUTU ME YAWAN WANNAN BA. FATAN AN
NISHADANTU,FADAKARTU DA KUMA ILMANTUWA.
FATA NA GARI MASOYA NA A TSIMAYI CHAPTER 29 GOBE DA IZININ ALLAH!
TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO
Miss untichlobanty π
5th July,2020.
7 -
[7/6, 12:18 PM] My Samsung: *ππYARINYAR CE TAYI MIN FYADEππ*
π₯ *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* π₯
πΉby miss untichlobanty πΉ
Feel free to contact me on :
WATTPAD miss_untichlobanty
INSTAGRAM miss_untichlobanty
TWITTER, miss_untichlobanty
TELEGRAM miss_untichlobanty
WHATSAPP: 08146448881
Your little sis loves you and don't forget to follow me!
WANNAN SHAFIN NA DUKA FANS DINA NE INAJIN DADI ALLAH YA BARMU TARE.
π *CHAPTER 29*π
*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....*
*Not edited*
Haka aliyu ya dinga zirya zirya yana safa da marwa yama rasa me zaiyi su aunty maryam ne
suka shigo asibitin rai a bace yana shirin gaishesu likita ta fito Dan Haka ya juya yace doctor ya
jikin nata? Murmushi tayi kamin tayi magana yace wallahi mahaukaciyar kishiyarta ce ta jefi
cikin nata.
Itadai dr murmushi take masa ya kasa gane Mata tace malam Ali saide ayi hakuri amma ta rasa
abin cikinta sannan munyi Mata daurin mahaifi. Don Allah idan zai yuwu muna bukatar ka
kaurace Mata na wata 2 zuwa uku zaro ido yayi jin maganar nata amma kamin yace wani Abu
aunty maryam ta juyo dashi ta daukewa da Mari. Ummi be tasa mai ta dayan gefen daddy da
uncle ABBA suka kai masa wani zafafan Mari masu kyau a tare sanda ya fadi kasa.
Ganin idon likita yasa suka ja shi suka fita waje tana mamakin dalilin nasu na yin haka tunda ba
shi ya batar da cikin ba. Murmushi kawai tayi ta tabe baki ta shige office dinta.
Su aliyu ko suna fita aunty maryam tace kaide aliyu kayi asara a da can baya kazafi nayi maka
amma yanzu fa saboda tsabar kai Dan iska ne daga kai maka yarinya tayi hutu kamin ta Sami
admission sai ka tumurmushe ta? Magana zaiyi uncle ABBA ya naushi bakinsa take jini ya balle
mai shiko fadi yake da fari na dauka shiririta ce irin ta ladidi amma wallahi ka bani kunya zina?
Zina fa? Wallahi ka cuci mahaifin mu domin su ba mazinata bane.
Cikin kuka aliyu yace me kuke magana akai ne? Ku fa kuka aura min ita aunty maryam ke da
hajjo kuka kaita har gida na a sirri yanzu kuma kuke wannan zance? Wallahi tunda nake ban
taba yin zina ba kuma bazanyi ba.
Daddy ne yace dallah yi mana shiru Dan iska wallahi ka cuceki kaci amana muna ganin ka iya
sallah ashe ko alwala babu. Girgiza kai tayi tace wallahi billahil azeem ku kuka aura min luba
lokacin akan naira 30k sanda take 10yrs a babban parlour. Wai me kuke nufi ne ? Me take
faruwa ne toh? Aunty maryam ne tace shege Dan iska da ni uwarka ce da na daga maka n*n*
mara mutunci, ya za'ayi mu aurar da yar mu a sirri? Kuma ma tana shekara 10 kai bakada
hankali ko? Toh ina ma shaidar ka? Yace ita fa da kanta ta dage ni zata aura lokacin da tayi
shek......
Shakar wuyarsa ummi tayi tana fadin ka cuceni waiyo ni na sake kuskure a karo na biyu Dana
yadda dakai duba da baka cutar min da yata a karo na farko ba(a lura fa duk yadda aka gaskata
mutum kar a yadda dashi 100% Dan shaidan yana nan)
Dakyar aka kwaro shi daga hannunta shiko ido yayi ja ga rashin da ga tashin hankali da azaba.
Wayarsa ya raruma yace kungani gayanan dukda wayar da ce mukayi hotunan nan a ciki wallet
dinsa ya zaro ya nuna musu Wanda wanke yar karama kunsan hotan da.
Dariya uncle ABBA yayi yace amma aliyu ka maidamu tatsitsai... idan ba rainin hankali ba ya
zaka nuna mana hotan ranan haihuwarta kace mana hotan aurenku ne ? Yace AI ranan aka
daura toh ga na ranan da aka kawo kin ita. Kwalla masa Mari ummi tayi tace Dan......
ka,wannan ranan da ta gama makaranta ne da hanuna na shiryata. Wallahi saina dauki yata
kuma hikima ce zata rabamu Allah ya kaimu ta warke jikinta ya warware yadda zata iya jigilan
kotu zaka gani.
Kuka take kamar mace me yasa kaddara take masa haka ne me yasa za'a rabashi da matar
shi? Rabin ransa?
Zaman dabas aliyu yayi Dan dabara ta kare masa ya fara salati yana goge kwalla dungure
masa kai aunty maryam sukayi tace ko da wasa kada ka kara zuwa inda yarinyar nan take
sannan mu hadu a kotu .... ummi ce ta supale Zara fadi daddy ya rikota da sauri ciki akayi da ita
wai ashe hawan junta ne ya tashi aliyu ko fadi yake ya Allah idan dai bazamu rayu tare ba toh
kasa na mutum itama ta mutu.
Duk wannan tirka tirka da hauma hauma da tashin hankali da aka shiga da kuma sabani da aka
samu ya samo asali ne daga sanda ladidi taje wajen bokanta ga yadda lamarin ya kasance:
Suna isa zama sukayi sukace boka munzo ne domin ka duba.... yace ke dakata tun kamin
kizo na duba... babu wata karayar arziki da zai samu saima ALKHAIRI.... washe baki tayi tace a
toh zama daram kenan. Yace ke yar bil Adam ban gama ba... koda nace miki zaiyi tafiya karya
yake yana tare da yarinyar nan ne.
Dafe kirji tayi tace ban gane ba! Yace tabbas yarinyar nan dake gidanku matarsa ce ! tace
k*tma! Matarsa?! Eh lalle za'ayi ta saina masa hauka na shuka ma aliyu rashin mutunci har
mace irina zai ci amana da wannan abar? Yarinya siririya kamar mayu sun kamata?
Innayo ne tace ke zauna musan me za'ayi. Boka nikam ka kara mana bayani ya akayi hakan ta
faru? sanar dasu yayi cewa auren sirri akayi. Shiru innayo tayi, ladidi ko fadi take a kasheta
kawai boka a kashe min ita. Innayo tace baza'a kasheta ba AI in kika kasheta baki Mora ba kin
mata me sauki...
Ke ya dace ki kasheta da hannunki amma ba yanzu ba sai mun fara koyawa Dan renin hankalin
mijinki hankali tukunna. Boka so nake a shafe auren nasu baki daya kowa da suka daura auren
a sirri a shafe ta a kwakwalwar su. Har ladidi da kai kanka boka so nake ku manta kai nima na
manta.
Boka yace ku dai zaku manta amma ni bazan Mata ba innayo tace hakan ma yayi karatun littafi
yamin Rana.
Ladidi tace ke innayo nifa an bani labarin wani littafi KURUCIYAR MINAL itama haka ayush
tasa aka shafe suka manta juna har kusan shekaru nawa amma fa daga karshe sanda suka
sake haduwa gara a kasheta kawai kowa ya huta innayo tace wallahi ko kinyi asara.
kinsan dai ayush din karamin kwakwalwa gareta shiyasa ta bari suka kuma haduwa ai su
banaso aliyun ya manta auren, lubabatu ko kinji dai an boye Mata kenan dama can bata sani
ba.
Toh in yan uwan nasa sun mance kinga zina kawai yake yi da ita. Kinga zasu ci mana....... sa
sannan sai mu kashe yar iskan yarinyar amma idan shima ya mance toh AI an gama case
kawai wani aure za'a Mata babu wata matsala kinga bamu basu kwakwa ba kenan. Ladidi tace
toh abin yayi amma boka kamin wannan. Ya batun kara jarumtar nan nifa banji wani sauyi
ajikinta ba kuma dai nasan aikinka ba karya.
Kaga inada jarabebben miji kuma alhazawa na har 3 biyu suma ba wasa ga mijin nawa ma kara
himma yake kullum. Wani suki burutsu yayi kamin ya kalleta yace wani tangarda aka samu
lokacin da na aiki aljanin ya sauya halittar sha'awanki toh na mijinki ya sauya kuma a halin
yanzu ni nayi fada dashi sannan irin wannan
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 11 Chapter of 15