Share this page
nata turaren midnight oud mai sanyin qamshi tabi ta saukar da suman kanta ya zubo mata tun dagakan kafadarta har gadon bayanta. Nannauyar ajiyar zuciyane ya kufce mata cikin dauriyar data saba ta miƙe tsaye zata nemi nitie ta saka kafin taje ta nemo sex toys dinta su rage mata zafi,batare da kulawa ba ta miƙe tsaye jin towel dinta ya subuce zai fadi kasa tay sauri zata caɓeshi sai ji tay hannun mutum ya rigata daukawa. Tana daga ido taga mijinta ne prince femi haka kawai taji zuciyarta yay sanyi da tunanin he will atleast make love to her tonite ko irin gwadawar nan ma yay suga ko manhood din nasa ta soma warkewa. Miƙewa tsaye tsirarar tay ta kyaleshi da taul din a rike a hannunsa tanamai kallonsa asalon jan hanklinsa dan dai tasan duk wani lfyayye namiji in yaganta haka bazai iya daurewa ba. Yana daukar towel din ya miƙe tsaye dashi,wani takaitaccen kallo ya mata sann yabi ya dora mata towel din ajikinta. Haushi ne yabi ya cikata ta rikoshi a susuce tace "Femiiii...femi Cmon are u still mad at me?...u wont even touch me sai kace kashi na zuba ajikina..Well i have sent my brother away for ur sake. Juyowa yay ya riko hannayenta jin muryanta ya fara sauyawa izuwa na rauni da kuka, salon yaudara yafara shafa gefen fuskarta da sigar lallami yana cewa shushhh baby am not mad at you..Xatay magana yabi ya hade bakinsu waje guda yay kissing dinta sau daya ya zare bakinshi sann yace ina kikaje kika jima tun dazu nazo nan ina nemanki..cikin bude ido da lumshewa tace i was with halisa..ta rakani naje na duba nile a hotel..bakinta yake kalla kamar zai hadiyeta yabi ya susutar da fuskansa "baby kinje wajen nile shine baki fadamin ba, look that is what i want to talk to u about. Tace what again femi menene kuma?ko cewa zakayi na koresa a lagos din.. Ya dada jawota jikinshi yana dariya a sigar lallami yace hakuri xan baki akan abunda ya faru jiya my baby..i knw ure mad at my decison and am sorry okay..baby..? Salon dayay maganaan sosai ya kashe mata jiki, Dada lafewa ajikinshi tay Tanamai turo baki "i still dont understand why u dont want us to have visitors wai meyasa ne? ,.. doguwar sumanta ya hau wasa dashi yana cewa is Bcos i want to protect you and am very jelous of my love. A mamaknce Tace har yan uwan mu na jinin ma kana kishi dasu? Ya gyada mata kai yace eh mana baby..sai batace komi ba..saukar kiss dinshi taji akan saman goshinta yanamai cewa "i am proud of you baby inason mace me biyayya da jin maganan mijinta ..and u knw what..dago kanta tay tana kallonsa yaja karan hancinta slightly snn yace"sakamakon abunda kikamin yasaka nakeson na gaya miki cewa i will take full responsibility of nile's stay in lagos. His hotel, his security, his wardrobe, his food and also zan na aika masa kudade kowani wata dan yana samun na kashewa. Banason yay fushi dani yaga kamar banason ya zauna da yar uwansa, while i knw in my heart dat i love u soo much vicky...i love evrything about u baby. Wani irin dadi vicky taji aranta ta kwace ajikinshi ahankli tana murna sosai ta rungumesa suka faɗa kan gadonta atare. Nan Tafara kissing dinshi passionately yana dan maida mata martani wani irin azaban dadi tasoma ji ajikinta hartaci nasarar ciremai rigar nitynsa tana mai masa wasa da nipples dinshi tana tsotsewa ahankli sede ko uhm da uhm bayayi dan yafijin dadin namiji ya taɓasa akan mace, har vicky ta cire nonowarta dakanta ta sakamai abakinshi ya kama ya tsotsa kadan harta soma jin dadi jim kadan sai taji ya tureta akanshi ya miƙe tsaye. Kamar zatay kuka ta zuba masa kwayar idanunta dake ci bal bal da ruwan tsananin sha'awar daya taso mata muryanta na rawa sosai tace femi, baby wats wrong why did u push me like dat.. Take ya sauya fuskarsa Ya rike kansa can ya dago yana kallonta cikin zare mata ido yace stop it vicky.. you know i dont have the strenght and the erection to fuck you.. Batasan sanda ta rarrafo harta baki bakin gadon tana kallonsa ba... Femiii i i know but you can romance me femi.. U can finger me or do somthing to relieve me am going crazy i want you.. Wani irin jan mumfashinsa sama yay irin maganan na konashi din nan har muryansa na rawa yace u want me to fuck u?..tun bata amsashi ba a mugun tsawace "so what about me vicky? U knw what... ure so selfish. Dama Hakanan kuke ku mata kanku kawai kukasani, ke yanzu bakiyi tunanin nima inason ayi realiving dina ba sai naki jarabar kawai kikasani.. Innayi romancing dinki nikuma ya zanyi da kaina ko ce miki akayi ni ba namiji bane bazanji feelings ajikina in ina tabaki ba?..masifa ya haura mata dashi duk sai taji zuciyarta ya cunkushe. Wani irin kuka ta fashe masa dashi batare da tasani ba. Surutu da korafe korafe ya soma mata a salon gas lighting da shifting situations izuwa kanta yana nuna mata kamr irin cewa tafiye son kanta dayawa din nan. He just make her look desperate and impatient with his words,yanuna mata irin ai a matse take da sex din har bata damu da wahalar da shi yake sha danashi rayuwar ba. Ce mata yake wai shima irin dauriya da wahalar datakeyi shi yakeyi.. but he make it looks worst sabida yana hadawa da kalmomi mafi rauni tare da cusa mata aranta cewa yanajin fargaba da tsananin tsoron rasata da kishin jin cewa hala zata gaji da hakurin zama dashi ahaka ta nemi biyan bukatar wani namijin a waje. Banda kuka babu abunda vicky takeyi agabansa ganin ta jawo towel dinta tana kkrin rufe jikinta ayanayin karayar zuciya da saka tausayi yasashi ya sassauto da acting din nasa ya zauna kusa da ita..nan da nan ya fara kakalo mata hawayen munafurci atake yana hawayen yana cewa Vicky am soo sorry i yelled at you.. dan Allah kiyi hakuri dani kidena kuka..ur tears its breaking my heart... Cikin shessheka tare da jin tausayinshi aranta tace am sorry for being selfish femi..i promise i wont ask you again Allah ya baka lafiya Sosai ta bashi tausayi aransa yabi ya rungumota jikinshi yahau rarrashinta Har sanda ya rudeta tay shiru ya tayata ta saka kayan baccinta kafin nan ya fita... Bayan ficewarsa Wani sabuwar kukan ta fashe dashi tanajuyi akan gadonta tanajin kamar amaida hannun agogo baya izuwa lkcin da bata ma aureshi ba dan kuwa wann yanayin bakaramin nauyi yake mata aranta ba.. Juye juye kawai takey a dakin tanata tunanin makomar rayuwarta altho femi yace mata an bashi wani sabon magani yanasha duk da haka sai taji Kasa iya runtsawa sam. Wajajen karfe daya na dare bayan ta amsa wani strange Email tadatagani a private email box dinta ta fice daga main room dinta tajeta dayan dakin ta fito da sex toys dinta tayi using dinsu suka dan rage mata zafi snn ta iyayin bacci. Fannin shema'u ma kusan sai dare ta koma gidanta tana Allah Allah goben nan yay domin ta cire hadiza acikin wann damuwar datake ciki koba komi akwai tausayi dan hadiza kamar yar uwarta ce kamar yadda suke daukar kansu dukkan grp dinsu subiyar din nan da amana. #SURAYYAHMS 08060712446 PLEASE AND PLEASE AYI SHARING DINSA... [1/24, 9:13 AM] Lady Surayyahms.: _*CHEATERS CLUB...*_ _(Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_ #ROMANCE #FICTION #ADULTHOOD #SEXADDICTS #WOMENPOWER BY _SURAYYAHMS_ _08060712446_ ⏯️2️⃣1️⃣ Wajajen 11 na dare saura shema'u marafa ta dawo gidanta dake herbert marculay way lokacin mijinta engr mahmud harya gaji da jiranta ya fara bacci, tana turo kofar dakin ta hangoshi akan gadon can a matse ya rufe jikinshi da lallausar bargo tundaga sama har kasa alaman baccin daukarsa kawai tay badon yaso ba, ajiye jakarta kawai tay akan tabl snn tabi tacire takalminta a sulale cikin sanɗa tawuce bathrum din sharp sharp ta kimtsa kanta, snn ta dawo ta kwanta ajikinshi ta hau juje juye dan hnklinta da tunaninta sam ba'a waje guda yake ba tuna irin kalar tarwatsa taron mata dazasuyi gobe da ita da hadiza wajen tuntsirar da lamarin auren ramatu ex minister da Alhaj kyari acikin ruwan sanyi wanda hakan yasakata ta shiga saukar da murmushin mugunta dan tasani sarai aikin wann Alfa din bana wasa bane yanaci sosai. Ta jima tana sake sake aranta dan tasan sai ta shiga rayuwar hadiza ta temaketa sosai kafin nan ta iya samun cikakken Amincewa tare da bban matsayi awajenta harta more dukiyar nata itama. sai can data gaji da lissafi snn ta matso jikin mijinta ta mannu dashi sosai,lumshe idanunta tayi tana sauke ajiyan zuciya mai sanyi sanin cewa yakamata yau din ta bashi kulawarta ta musammn amma tuna cewa yana gajiyar da ita a duk sanda sukayi wata mu'amalar aure yasata jin bazata iya ba dan batason wani abunda zai kawo mata tsaiko a shirinsu na korar kishiya ita da kawarta hadiza maitama dan ta wann hanyar ne kawai zata samu wani matsayi na musammn a zuciyar hadiza. Ahnkli ta dora kanta akan kirjinshi tabita dora hannunta jikinshi ta mamayeshi bada jimawa ba bacci mai nauyi ya dauketa, tun daga yanayin rungumar datayi masa acikin baccin zakasan cewa tana cikin kwanciyar hankli anata auren tare da kuma kwanciyar hanklin samun irin rayuwar datakeso din daga wajen mijin nata. Washe gari da kyar ya tasheta dan suyi sallah amma kuma juyi kawai take bata farkan ba har ya dauro alwala ya wuce kasa izuwa masallaci domin gabatar da nashi sallahn asubahin, dan Al'adace agareshi a kowani asubahi in ya fice sallah daga nan yake zama yay karatun qur'ani snn yay morning azhkar dinsa har sai gari ya fara haske snn yake dawowa cikin gida, idan kuma bada wuri zai je aiki ba daga nan masallaci gidan motsa jiki yake wucewa, already ya riga ya saba duk sanda ya dawo cikin gidansa walau daga masjid ko daga gidan motsa jiki,kode ya tarar da shemau ta fice aiki ko tana shirin yin hakan sam bata fiye kulawa dashi ba as usual a koyaushe dai mai aikinsu hafsat ce take tarbansa. Daga cikin masallacin ana kammala sallahn subhi engr na idar da Shafe adduoinsa yasa hannu ya dauki wayarsa ya hau rubutawa shemau sako dan daga nan wajen motsa jikin zai nufa. Kwana biyu sam basa fiye spending time sosai ba aransa yana mugun son samun nitsuwa da ita koda bamai yawa ba. karar bedside alarm ne ya tada shema'un daga Barci, agogon tajawo a kasale ta duba time taga har karfe shida dede mika hannu tay tanamai tattaba dayan gefenta wani uban sanyi taji aranta dataji har yanxu mijinta bai shigo ba dan asama sama cikin gigin bacci tajishi lkcin dayake tadata. Agurguje ta miƙe ta shiga bathrum ta watso wanka tare da alwala tazo tay sallahn 5 secnds raka'a biyu agaggauce, nan ta koma jikin madubbi ta fara tsantsarawa kanta wani irin mayyar kwalliya wanda ya dauketa kusan minti talatin wanda tun kafin ta kammalashi ma bakaramin kyau tayi ba. After 10 minutes da gama kwalliyar tabi ta kammala shirinta tsaf ta juyo zata dauki wayarta anan taga sakon daya turo mata awaya na cewa yana matsatsin bukatarta ma'ana yana bukatar yau ta dan bashi lkcinta..Wani irin lumshe ido tay snn ta budeshi ahankli dan ita din ma aranta tanajin matsatsin bukatartasa amma kuma bazata iya fasa zuwa mission dinta na tada gurmi ba dan tasan tabbas hadiza na cikin damuwa yau din nn sosai. Saka hannu tay akan sakon ta danna delete dan karma yazo tacemai tagani, sauri take Tana shirin dauke kanta sai ta kalla key din sabuwar motar mijintan daya siyoshi a satin nan babbar DBX jeep me numfashi, hannu ta saka ta daukeshi jikinta harna bari tsabar murna ta jefa a jakarta tanata ayyana lissafi da nazari acikin ranta na irin lauyanci da narkewar da zatayi wa mijinta intaje ta dawo. ƙarfe bakwai saura kwata shemaun ta fito tana taƙunta a hnkli all fashioned up acikin kayan data saka,taci uban kwalliyarta da launin jan janbaki tabi tasaka wata hadaɗɗiyar leshi baki mai stone work hannunta riƙe da drop bag na kamfanin fendi, sai bi da kafafunta gently takeyi cikin catwalk kamar bazata taka kasa ba, hadadden takalman fendi din ne akafafunta dogaye suna kyalli,inta aje daya agaba sann tabishi da daya ahankli, dan bakaramin tsini talkamin yake dashi ba,a nitse cikin wata kalar daurin fuska ta iso ta kofar kitchen mamaki taji da bataji motsin hafsat anan ba. Tunanin tashin hanklin da yarinyar take ciki jiya bai sakata tay wani nazari ba Dakin mai aikinsu din ta nifa direct tana jajjan tsaki wanda already zazzabi mai nauyi ya rufeta tun jiya da dare. Dan tunda safe data kira kauyensu taji muryan mamanta a wani irin yanayi mai tada hankli saikuma bata kara samunsu awayar ba sabida babu wani netwk me kyau a kauyen nasu. Tsananin damuwa da fargaba data cusa a ranta game da rashin lafiyar mahaifyartan yasata kasa samun cikakken bacci daga ta rufe idanunta zata hau mafarke mafarke munana masu matukar tsoratarwa. Tun Asubahin farko data farka tay sallah kuka kawai takeyi tabi ta dukunkune kanta waje guda babu abunda takeji aranta face matukar son taje gida taga jikin mahaifiyarta da bataso ta rasu ta barta itakadai a duniya bacin bata da kowa sai ita. Duk tsoron hafsat shine kar mamanta tamutu basuga juna ba wanda hakan ne ya galabaitata hade da zazzzabin data kwana dashi yasaka yau bata samu karfin tashi ta fito kitchen akan lkci ba.. Shemau na bude kofar dakin ta kalleta ahakan datake cikin mayuyacin yanayi dan ko iya dagowa kai ta kalle waya shigo din bata yi ba, tsaki mai sauti shemau taja tanamai kada kanta irin taji haushi anrainata din nan tasaba tana shigowa dakin hafsat take zabura ta rusuna mata kasa kamar baiwarta, ganin yau batay mata hakan ba ya bata haushi juyowa tay fuuuu aranta tana cewa lallai yarinyar nan tama samu waje..wato har karfe bakwai tana kwance akan gado uwa wata sarauniya tana sharban bacci ko? Toh ba a gida na ba kuwa.. Kitchen ta nufa neman ruwan zafi dan ta watsa mata da bata samu ba ta bude fridge ta dauko ruwan ice blocks masu sanyi sosai ta zubasu a bucket rubber ta zo dashi... Hafsat na kwance a dukunkune batare a da ta hankara ba taji an watso mata ruwan kankanrar akanta daga sama har kasa kankarar suka fafaffadi mata ajiki, wani irin gigitaccen nishin daya taho a wahale data saki mai tsananin kangararwa har zaka dauka ko ta shide ne. gigitaccen tsawar da shemau ta daka mata sanda hanjin cikinta suka hau rawa ahujajan ta dago kanta a rikice. "Ki tashi Dan ubanki. Nan gidan ubankine da zaki kwanta har karfe bakwai baki fito kin daurawa mutane abun karyawa ba..wani ubankin kikeyi akan gado A mugun tsorace hafsat ta tashi ta rusuna kasa yanayin tsorara ta zube a gabanta jikinta na wani irin rawa rawa kamr kazar da aka tsamo daga ruwan randa, kusan a rude tabi ta kame jikinta sosai jin sanyin kankaran na ratsa mata gangan jikinta bana wasa ba. Magana take son yi amma zazzabin sosai yaci karfinta tana budar baki hawayene suka dinga saukowa daga idanuwanta kamar ruwa Acikin dauriyar da batasan daga ina ya tason mata ba tace Hajiya Dan darajar iyayenki ki dan bani kudin aikina naje na duba umma na a kauye wallhi batada lafiya sosai. Babu imani ko tausayi shemau ta watsa mata mari saida ta kifar da ita. "In baki kudi kin bani ajiyarsu ce? Ko nice na daurawa uwar taki ciwon datake fama dashi .ai ciwon kenan bazai wuci na talauci da kwadayin abun duniya ba. Wato na baki kudina a baqas kije ki kaimata kuyi danashar ku dashi nikuma kibarno da aikina a gidana ko? Wallh tallahi inkinga na baki kudi to lokcin biyan albashinki yay ne amma haka kurum bazan fadawa yaudararen karyan ciwon da uwarki takeyi dan ta cimin kudina ba. Toh Bazan bayarba inyaso In ban bada kudin ba ta mutu.. Sosai hafsat ta fashe da kuka mai mugun rauni kanta na kallon kasa hawayenta na zubowa sosai. "Mtwsss kefa jaka ce...toh wa ubanwa kike zubda ruwan hawaye anan,.. mtchewww, nace Bacci aka kawoki kiyi a gidan nan ko aiki?... Kafin hafsat tay magana harta dungureta da karfi "matsiyaciya kawai ba sabon ba anzo birni anji laushin katifa an kime hakarkari ana baccin lalaci to wallh ba agida na ba. Zaki tashi kihau aiki ko sai naci ubanki. A daddafe hafsat ta miƙe dan Tsabar jirin dake tafe da ita har duhu duhu kawai take gani ga wani irin zafi da jikinta yay sosai. Bata hankara ba ji tay an cakumota an turata waje ke da Allah kiyi abu da jikinki Mijina yanzu zai dawo daga wajen motsa jikinsa dan haka ki tabbata kin hadamai ruwan wankansa yanzu, kiyimai breakfast snn kin gyara mai dakinsa. Bakinta da muryanta duka na bari tace toh hajiya. Batare da bata lkci ba shemau ta fice tabarta awajen. Tun fitarta hafsat take kuka ahankli harta kama aikin bata dena zubar hawaye ba. hadaddiyar motar mijin nata bude shige ciki ta hakimce a gidan baya, yau driver ne zai kaita direct gidan hadizar ta nufa zasuje su fara shirin abubuwan da Alfa ya basu akan lkci. wani tafkaken spec ta maka akan fuskartan tana tajan tsaki ita kadai dan tunda ta shiga motar babu abinda takeyi sai gudun kirar mijinta awaya. duk iya cijewarshi a kwana biyun nan danya nuna mata baya tsoron ta amma abun yana neman yaci tura cos right now data fito zata tafin ma harji take kmr she is not soo scared nd worried akan yadda zaiyi reacting afterall shine yake sonta sosai ba itace take kaunarsa har can can ba. ****** Bangaren vicky kuwa tun asubahin farko data farka daga bacci take gaban computer dinta tana aikin danne danne dan bata fiyeson cusawa ranta damuwar aurenta data kwana dashi a zuciyarta ba. Maganganun da mijin nata ya gaggaya mata jiyan ya tsaya mata aranta duk tabi ta rasa menene mafita guda daya, zuciyarta yana cikin yanayin karyewa da damuwa najin cewa ita da samun wata kulawa awajensa har sai ya samu cikakkken sauki.. Ynxu babban damuwarta shine when, how soon, dan koda bata fada a fili ba itakanta tasani sarai cewa zuciyarta ya soma gajiya da rashin samun kulawa tare da biyar bukata daga wajen mijinta femi. Ta dauki tsawon lokci tana aiki a website dinta na kasuwanci at same time tana exchanging email da kamfanin da suke kawo mata kayan kwalliya daga America duba da yawan masu neman products din datake kawowar yanxun sun ragu sabida rashin nitsuwar datake dan fama dashi kwana biyu. Wajajen karfe shida da rabi na safiya bayanta kammala duba shafinta kenan irin sakon dataga ni jiyan ya sake shigowa mata. Bude email din tay ta karanta sakon ganin an rubuta _"Hi mysterious soul, your enigmatic vibes have sparked my curiosity. So, Shall we exchange secrets and create a story only we know?"_ Batare da ta amsa sakon ba tabi kan information din ta dudduba amma bata fahimce komi game da sender din ba duk dama aranta tasan namiji ne, itade babban abunda ya bata mamaki shine yadda akayi wann sender din ya samu private email dinta wanda bakowa ne yake dashi ba sai mutane masu muhimmanci sosai. Tunani kala kala sun bijiro mata aranta ganin zata iya Bata lkcinta akai yasaka ta basar ta miƙe tsaye tareda wucewa wajen wanka domin ta wuce makaranta.. Yau tun sassafe Dr khalid yake sauraron sako daga wajen Dr Asim game da halisa mansa amma sai shiru baiga komi ba,Yau tun dayazo office din yake zafafa bincike akan lamarin rayuwarta Gabaki daya saiya kasa zaman waje guda,izuwa yanzu ya bincika har yasan da cewa halisa macece mai zaman kanta kuma ta tara kudi sosai tay suna, snn yasan da cewa matsalar daya faru tsakaninta da wanda zai aureta ne ya jefata acikin wann halin, he wants to get to know her better ta inda zai more game dinsa akanta sosai tunda kowa yasan mata suna fama da rauni sosai ayayin da suke tafiyar da rayuwarsu sukadai batare da wani nasu ba A kwakwalrsa kallon A lonely mysterious lady with Unknwn past and dark stories yake mata Dan haka da yuwar akwai qamshin nasara bisa plans dinsa daya tsara wajen shigewa cikin rayuwarta da kutse. Babu wani tantama ko shakku yasan bazai daukesa doguwar lokci wajen samun kan haliisa a tafin hannunsa ba. Koda ya duba irin makudan kudi da sunan datayi sosai lamarinta ya tsaya mai a rai..dan aranshi yasan he can use her to get her money ta hanyar aurenta a sirrance da zimman bata kulawar data rasashi a rayuwa, toh inhar ya auretan yagama lasar zumanta yasan babu abunda zaiyi da ita sede ya billo ta hanyar black mailing inta tunda tay suna sosai,.. Yasan hala kafin lkcin ta fada cikin soyayyarshi bazata iya karawa dashi ba, so iyakaci ne akarshe ace zata ta kashe kanta da kanta shknan case dinta is closed kenan har abada, and since bai samu wani information akan familynta ko yan uwanta ba kenan inta mutu shine zai gaji arzikinta batare da wani ya sakamai ido ba. Wayannn plans din ya dinga hadawa aransa minti kadan zai bude computer yahau duba messages ko ya kira sectary ya tambaya ko Dr Asim ya shigo. Duk wata nitsuwarsa ya tafi izuwa kan case din halisan, ga wata ubar shaarwata dayakeji aransa dan da siffar halisar ya kwana a idanuwanshi jiya ko iya runtsawa mai kyau baiyi ba. Daga Abuja kuwa Dr asim dagangan yakisam ya waiwayota lagos bare ya kulashi dan already ya riga da ya fahimce inda ya dosa duk dama basai plan din nasa na yaudara babba bane yake shiryawa akanta. Yadai san ganin halisar ne yasaka Gabaki daya dr khalid yabi ya rude harya hakura da aikinsu na Abuja.. Yau koda suka hadu da Dr khaleel zancen halisar kawai yake masa in sun zauna hira,aransa so yake lallai ya cusama khaleel son aiki akanta aganinsa she needs him more than khalid,. Khaleel kuwa bakaramin tsanar jin sunanta yay aransa ba daurewa kawai yake dan yana girmama dr Asim din sosai. Tunda ya soma bashi labarinta Baice masa komi ba dan har mamaki yake wai doc Asim da iliminsa na sanin yanayin hali da tunanin dan adam amma wai har yana iya danganta halisa da mace mai sanyin nitsuwa da hankali. irin kallon da khaleel yakema dr Asim din shine na irin wanda Baisan asalin halin halisan bane shiyasa haryake yabonta haka . Tare suke zuwa wajen aikin da suka budeshi a babban asibitin Abuja duk ransa a dagule take taciki dan Bisaga dukkan Alamu ya lura cewa kusan dolene Dr Asim ya dawo dashi lagos in few days time domin ya duba lamarin yarinyar nan daya mugun tsana. ************** Tunda shemau ta bar gidanta, jikin hafsat ya tsananta da zafin zazzabi sosai dan tsabar tsoron muguntar shemaun datakeji bata iya samun damar cire jikakken rigarta data jikamatashi da ruwan kankanra ba. Aikin gidan kawai ta fada kai tanayi hawayenta na zubowa tana tunowa da jikin mahaifyarta jikinta banda rawa kar kar kar babu abunda yakeyi.. Gashi dokace kowacce rana sai tabi kowanni falo acikin falukansu manya guda ukun nan ta share tay mopping ta sakamai turaren qamshi. Hakama duk dakuna sha biyu dake gidan zata wanke toilets dinsu evryday koyay datti ko baiyi ba, snn ta mopping floor both ciki da waje tayi Abinci tabita kimtsa kitchen din. In mijin shemau ya dawo daga aiki shima haka zatamai komi kamar dan karamin yaro. Ayar shekarunta dabai wuce sha biyar zuwa sha shida ba bakaramin galabaita tay a hannun uwargijiyarta shema'u izuwa ynzu ba,.. Koda shike an sha gaya musu cewa masu aiki basa jimawa agidan suke guduwa. Akwai kudi kam amma akwai bauta. Da kyar da wahala tay ma engr breakfst ta zuba masa a mazubi takai dinning table ta aje snn ta kammala tsaftace falokan duka uku wansa kamin ta kammala wani irin numfashi take ja mai tafe da azaban zafin zazzabi da tsoro, jin kamar numfashin nata na neman yankewa yasata hakura da aiyukan sauran dakunan ta yanke hukuncin kawai zata gyarawa mijin shemau iya room dinsa kafin ya dawo daga motsa jiki. A daddafe ta isa dakin batare da tasan inda cikakken hankalinta yake ba.. Hannunta na ɓari ta yaye bargon kan gadon ta hau gyarawa tana sauke nishi da kyar dan gabaki daya gabobin jikinta yay

Chapter 23 of 44