Share this page
ya mugun bata tsoro a zuciyarta bana kadan ba.. She told her, tace Sister vicky mijinki yana bukatar serious deliverance frm the evil of what he used to do... Kafin kiga wani haske arayuwar aurenki You must bring him here to the church befor god to confesss his sins and accept jesus christ as his lord and savior. Amsata kawai vcky tay ta mata godiya kafin nan ta dawo gidanta agajiye sosai. She cudnt do anything duk dama taga tarin business calls daga kamfanin kayan kwalliyarta, bacci kawai tay bata bude sakonnin ba sabida ta gaji sosai bana wasa ba. Washe gari sunday ta farka da zimman zataje shirya ta koma church but then she rember she have to call femi ta tambayeshi koda zai amince ya bita suje church din tare a musu deliverance din lkci guda. She just really wants her marriage to work.. mace a matsayin jaruma Allah ya haliceta ba'a matsayin kaskantacca ba. A shirye vicky take tay komi akan aurenta, she will fight for her marrige, build it, struggle for it, secrifice for it and protect it with her life. Da wann motivation din ta diro daga kan gadonta ta fada wanka jim kadan ta fito ta shafa mai snn tadauki wayarta ta fara dannawa femi kira koda zai saurareta game da maganar sister mary na chruch dinsu As usual she called like 5 time yana kallo bai dauka kiran ba. Makale yake jikin masoyinsa chief okoro..suna shiri akan shagalin solo birthday party da suke son suzo suyi anan lagos asabon gidansa suka kadai. Chief okoro ya gama kwantar da hanklnsa ya zuba komi nashi akan wann ranar dakema ya lura da cewa femi ya gudo wajensa ne sabida sun samu matsala da victoria Dama kuma ya tsaneta dan kishinta yakeji bana wasa ba. Dadi yakeji aransa najin cewa ranar birthday din nasa shine ranar zagowar 3yrs anniversary na auren femi da vicky wanda kowa yasani suna celebrting dinsa ne in a grand way kowani shekara. Kkri yake yaga cewa wann karon ya dada farraka su dan tabarsa da masoyinsa... Haka harta gaji da kiransa bai daga ba. She decided to send him email hala ya duba akan lokaaci..tana bude computerta taga sakonni kala kala..she cudnt do anything anymore tafara bibiyar sakonnin. Wani difff taji numfashi ta ya dauke musmmn dataga cewa manya manyan shares inda take hari har guda biyu have been bought by a major competitor. Which put her company in a crashing state. Jikinta take ya hau rawa tabar kan computer da sauri tadauki wayarta ta fara bibiyar miscals din jiya da bata dauka ba wanda yawancinsu wanda suke da hannun jari a kamfaninta ne Koda tafara kiransu daya bayan daya Wasu sun ki su dauka wasu kuma koda suka dauka ce nata sukeyi tay wani abu akan kamfaninta ko su cire hannun jarinsu su koma dayan kamfanin dan kowa riba kawai yake nema yanxu. Har kamar zatay kuka ta sauke wayar a kunnenta zucyarta na bugawa da sauri sauri cikin rasa meke mata dadi, Sai can tanemei sectarynta awaya suka tattauna tagaya mata duk abunda ake ciki, zuciyar vicky sosai ya karye hawaye suka soma fita mata batare da ta shirya masa ba.. Nan ne sectaryarta take sanar da ita cewa they have just one last chance da zai dawo dasu a saman frontliners. Wani sabon multi billonaire investor ne daga singapore ya faso, acewrta yana da babban cosmetic brand a can singapore din, and he want to invest in a nigerian cosmetic company shiyasa kowani kamfani da investors suka birkice kowa yanaso yaga shine na daya dan azabesa. Labarin sosai yay lifting din spirit din Vicky acikin matsuwa tace meye sunansa,.biography and all, pls secrtary i want his information as soon as possble snn inason gobe ki kiramin meeting din gaggawa da investors dina..no matter what, we must not loose this singapore guy sabida shine last hope dinmu inba haka ba komi zai lalace saidai mu canza wata sana'ar kuma. A ladabce sectaryn tace yes ma. Give me 20 minuts zan nemo mana information dinsa and i will email it to u right now. Daga haka suka katse wayar gabaki daya sai taji hankinta baya jikinta Church din datake tunanin zataje din ma sai taji kamar bazata samu lkcinsa yau ba musmn ma da femi ya shareta bai dauke wayatta ba. Hanklinta sosai ya koma kan wann sabon investor din dan tasan shine kawai zai iya warware mata daya daga manya manyan matsalolinta na rayuwa ayanxu. casual Dressing kawai tay snn ta zauna abakin gadonta tana jiran shigowar sakon sectrynta. Bayan kamar mintina ashirin da biyar saiga sakon ya shigo in form of pdf, nan da nan ta bude tahau karantawa dan dukkan wani information da suke bukata akan investor din yana ciki. Acewar sectaryn saida ta biya clients 500k kafin aka bata comn profile dinsa. Su kansu sunsan ba karamin mutum ake magana akaiba. Acikin nitsuwa vicky tafara karantawam His name is El-mario yoshida. Snn Sunan kamfaninsa"santa-maria" Cosmetics in singapore. Sabone amma na front liners ne masu ido da kwalli, they are going to be supplyn make up material ma royalties da entatainment artist da fashion worlds. Babban harka ne ba karya and she just cant wait to be part of it. Ajikin information din tagani cewa ba'a taba ganin asalin shi el mario din ba. All his business activities are being handle by his workers. Ita duk wann bai dameta ba Ayanzu hanyar da zatabi ta shigar dakanta wajenshi shiyafi komi muhimmanci and she have to act quick and fast kafin competitors dinta su kara kayar da ita. Hakan yasaka yau bata tabuka komi ba ta wuni tana neman mafita... She called all the nessary mutanen datake ganin zasu taimaka mata da private email dinsa amma bata samu ba Sai can da daddare da hadixa maitama ta bude sakonta tagani sann tace mata ta kwantar da hanklinta zuwa gobe zata bincika tadawo mata da gamsashen amsa. **** Ata dayan bangaren Tun wajajen karfe 10 na safe da su shema'u da meenal sukaje spa da shoping basu dawo ba sai can da yamma.. Ahakanma agidan meenal din shemau ta zauna suka sha hira wanda ya dangance abubuwan da sukeyi dansu hana kansu haihuwa.... Shema'u already tana shan wasu kwayoyi na hana daukar ciki agidan mahmud dan bazata haihu da wanda bai da arziki irinna mijin hadiza ba.. meenal kuwa dama tunma batay aure ba tasaba ana bata wasu nauin maganganun contraseptive na hana yin period da haihuwa gabaki daya. Wayann contraceptives datake sha din are advanced and mostly used by chronic feminist masujin cewa tun da namiji baiya haihuwa kuma baiya jinin al'ada itama bai kamata ta dauki wann nauyin makanta ita kadai ba. Bata taba gayawa kowa ba sai yau din datake gayawa shema'u and they spend their time motivating each oda dan su kasance ahaka har sai sunga damar haihuwa. ****** Banana island 11:30 pm Kwankwasa kofar dakinsa ake yi tun ana yi a hankali har aka soma yi da dan karfi. shower dake zuba akansa ya kashe snn ya janyo soft white tawul ya hau goge suman kansa da jikinsa a dan gaggauce. A gurguje ya nannade kansa da wata sexy bathrobe ya dore igiyan bisa kunkuminshi yana jiyo muryar yayansa henry a kofar dakin nasa yana ambaton sunansa a tausashe,Baiyi magana a bayin ba har sanda ya fito da cool sexy voice nashi yana cewa "Coming"sannan ya bude mai kofar.. Suna hade ido ya dan dauke kai akansa, wucewa henry yay ya zauna abakin gado yahau kallon kaninsa kayden dake faman mutsuka la mer rejunavting hand serum yana mutsukwa yatsun hannunsa dan uban qamshin plant extract dinsa duk ya cika musu hanshi with all the afalfa, sun flower and barley extract wanda yake taimakwa kwarai da gaske wa fatar hannu againts tear wear and any foam of wahalhalun da akeyi da hannu. No wonder babu wani tabo ko alamun da zai nuna cewa yana amfani da hannunsan sosai bcos of how he take care of his skin very well, bakaramin pamparing kanshi yakeyi ba sosai yake tattala duk wani abunda ya shafi kyau da lpyar fatar jikinshi kamar wani baby dan wata biyu haka yake bi dashi. All his body products are strictly from la mer cosmetics wanda basa bleaching skin saidai su gyara masa shi kamar yadda ake cewa no beauty products is ever complet witout la mer, mini facial device dinsa dake kamar remote ya dauka ya danna a fuskar sa duk dama ba wrinkls din zaka gani ba,kawai dai sabo dayi yasa dole yake kunnawa. Bayan nn wardrobe dinsa yabude bai tsaya dubawa ba ya jawo iya abunda hannun sa yakai kai ya mayar ya rufe ya shiga closet, Agurguje yay sauri ya kammala saka kayansa sann ya fito cikin wani dark blue pyjamas dayasaka ta dan dameshi ya fefesa dfrent brand na turare designers da suke qamshi ajikinsa sunkai kala hudu,.. dagowa yy suka hade ido da babban yayansa henry wanda ya sauke yar karaman ajiyar zuciyar datazo mai a bazata.. "yace "Thougt ur'e asleep already, ba kacemin gobe monday xaka fara zuwa schl ba??? Kayden bai amsa shi saida ya dau wani file din dake aje a kan table ya rike a hannu yana shirin budeta a nitse yace i cant sleep yet, wasu aiyuka ne suka tsareni tun jiya ban huta ba sai yanzun nan dakaga na fito daga wanka nake so in karasa su. Ya karashe maganan hanklinsa nakan file din da already ya budeta. Henry Yadan yi shiru,can yace "Kayden..u knw am ur brother right???. ..juyowa yay ya kallesa baice komi ba Henry yace i think Is too early for u ka farahada makaranta da kasuwanci, is not daka biyewa daddy kana rudar kanka akan haka bro u need education no matter what. hade da takune fuska alaman baida lokaci isashe na amsa wann maganar can kasar wuyarsa yace gosh brother henry amma ai mungama wann maganan tun dazu ko. tunda dai dad ya riga ya bani kamfanin nan dats cool for me saika kyaleni hakanan. henry ya kawar da idanunsa gefe kamar badashi yay ba.. rau da idanun kayden yy yace "pls i really need to catch a meeting with my managers kasan fa sabuwar kamfanine. Henry yace hmm nawa oo..okay wai meyasa ma baka nemeni na baka shawara akai ba, and why did u choose that naming "santa maria? why,..hmm yaran zamani kuna bani mamaki sha, but anyws acikin dukkan business na duniyan nan kaikuma ka rasa wanda zaka iya budeshi a can singapore saina kayan cosmetics? Wani Hade rai kayden yay atake yace toh me aciki? Ince dai kudi nake nema kuma kasan xan samu.. lokcin da Dad yake bina akan nayi business nace bazanyi ba ina kaine kaketa min ihu akai kanacemin wawa, ynxu kuma nace inaso dad yabani and u are here discouraging me...u just dont get it bro.. .i cant miss dis meeting. I need my space!! Henry ya miqe tsaye Cikin yanayi shan qamshi aransa ya gama kilewa yanata kunkini,... Gobe dai ka tabbata zakaje schl dan ance kowa yay resuming kaine kawai bakaje ba. I will see how zakay coping da business da schl a lkci daya. Ko a tunaninki yana da sauki ne??? tsaki kasar wuya kayden yaja yana mai niyyar share sa kawai, sai kuma yace dont you think ur boyfrend also need ur attention right now? Cikin tsaresa yace hey hey hey stop it karka dagomin wata magana wani boyfriend? Kayden ya tabe baki irin hmm A dunkule yace mashi ..prince femi or whateva. Henry baice komi ba ya cigaba da kallonsa sai can yace toh kaji dashi dan nidai ban san da wann magann ba femi is not even in town... Kayden yace i knw. Amma aikuna waya Excuse me young man kafa sakamin ido..meya kawo wann maganan Kayden yace ohh ashe saka ido ba dadi....So yaushe zai dawo.. Henry yace kana da wata magana dashi ne? Yace nop ni meye shalleni dashi??..ranar dai agabanka yacemin matarsa tana aikin a deprtment din danake Henry ya fashe da dariya see wayo.. Ohhh zaka makale ma vicky dantana taimaka maka schl din ko? Kayden ya hade rai Yace and There is more to life dan All this stuff da kafiye damuwa akai ni banaa bukatar temakon kowa yy maganan idanun sa nakan file din yana hararsa.. Yace to naji..koma miyene nasan kafin next week friday femi zai dawo cos its his weding anniversary week. Kayden yay kamar baiji ba. daga nan bai kara cemasa uffan ba ya kama hanyar sa ya fice.,bayansa yabi da kallo cikin dakikar da baifi a kayyade ba ya fahimce komi" Wata shuumar murmushi ne ta kufce masa a bakinsa Dan kuwa gani yake his days of waiting for vicky is actually over.. Dan aransa ya gama sawa cewa Ranar anniversaryn nan will surely be d begining of their love story. 08060712446 CHAT ONLY.....*CHEATERS CLUB* BY SURAYYAHMS FINALE CONTINUATION. Ranar sunday da sassafe tun engr bai farka a barci ba shema'u ta saka wasu damammun sport wears dasuka tantame mata dirin jiki suka fito da dirintan tsaf kayan badai kyauba dake na kamfanin balmain ne. Gabaki dayansa peach colour ne da sneakers dinsa pure white nan da nan ta zame ta fita tabi meenal gym wanda bata iso da wuri dan saida taje victoria island ta taso halisa na karfi da yaji dansu zo gym din duka atare. They spend almost 4 hrs suna diffrnt excise kmrsu squats, sit ups, hip up Da sauransu. tun karfe 9 sai wajajen karfe 12 na rana kafin suka kokkoma gida. Lkcin mahmud harya nemeta agidan ya gaji karshenta waje kawai ya nema ya zauna shiru yana kai ruwa bakin sa sai caraf suka hade ido da ita shikansa saida kirjinsa ya buga dayaga yadda surar jikinta ya bayyana gabaki daya daga tay motsi kusan komi na boobs dinta da malamalan duwaiwakan ta sai sun girgiza Akan chair tagansa yana zaune batace mai komi ba ta harde rai bata ko masa sallama ba... Wani irin kallon bacin rai ya watso mata daga kasan cup din kamar wanda yake shan ruwan madaci haka yake lailaya ruwan daga bisani ya daure fuskansa ya ajiye cup din zai tashi a fusace.. Mahmud magana nake son yi dakai!!! Ta fada da dan dagon murya tanamai karasowa ciki Fuskarsa a dore Ya juyo yace ohhhh Har Kin gama yawon naki ynxu kinyi lokcina ko. Wani karamn huci ta sake tace zaka saurare ni ne ko yaya?.. Sai ya ja ya dake jin ransa na tafarfasa ga tsananin kishi dayake neman hatsalashi taciki Zata budi baki cikin katseta da fushi yace i cant belive u left this house lookinh like this shema'u kina da hankli kuwa???. U know i wil not ok with this bazan dauki irin wann dan iskar shigar ba. And Let this be the first and last time da zanga kin futa ahaka duk sanda kika kara fita agidan nan babu mayafi wallah sai ranki yay mummunan baci. Tsabar bacin rai Muryanshi da Jikinshi Harna ɓari ya karashe mata maganan cikin daka mata tsawa. Idanuwanta bushe ta kallesa tana wani huci Mahmud tsawa fa kake dakamin....im ur wife not ur slave..bazaka min magana acikin tsawa ba and so what inna fita ahaka meye damuwarka dani.. cikin wata iriyar fizga tace mtsww halinku kenan dama mazan hausawa. Baku tashi nuna ikonku akan mace sai a fannin kishi ko in zaku cuceta. Inhar kana so na meyasa bazaka bani irin dukkan rayuwar danakeso ba. Hadiza tana can tana zagaya duniya tare da mijinta and u are here shouting at me Kamar kaine ka haifeni to hell with u mahmud. Bazan takura kaina sabida wani banzan aurenka ba Bata gama rufe bakinta sai tassss taji saukar mari akan fuskarta. Ransa a matukar bace yace baki da godiyar Allah shema'u..for once kin taɓa gode ma Allah arayuwaki kuwa, akanme zakina comparing dina da mijin kawar hadiza bayan kinsan babu abunda kika nema awajena daban miki ba... Azafafe ta taso zatay magana cikin katseta yace i have had enough of you shemau ya isheki hakanan Ina ragar mikine sabida ina sonki amma daga zarar raini zai shigo cikin lamarinki i cannot tolerate it anymore. Ki mugun gyara kalamanki.. Yana gama gaya mata hakan yabarta atsaye awajen ya haura sama dakinsa a mugun fusace Tun daga nan yake jin ihu da zage zagen datakeyi tana cewa wai yaci amanarta. zuciyarsa kamar zata fashe da baqin ciki haka ya dingaji ya dau lokci sosai kafin da kyar fushin nasa yay subsiding kadan. Tunda hakan ya faru bai sake saukowa kasa ba. Ita ma bata nemesa ba. Acikin tsananin Bacin rai ya wuni, he cudnt shake it off dan babu abunda yake raunata namiji kamar ayi masa gori akan wani dan uwansa namijin musmmn ma ace inyana iya bakin kkrinsa,gabaki daya kasa samun nitsuwa aikin presentations dinsa dake gabansa da zai tura gobe yakeyi sede kwata kwata baimasan meyake rubutawa aciki ba. Itakam shemau batama san yanayi ba baccinta ta warba kamar ba gobe. Washe gari ran Monday da sassafe shemau ta fito daga wanka kirjinta daure da dan karamin towel daya na hannunta tana daddanawa ajikinta tana shashare fuskarta, tana kammala hakan ta cilla towel din yy gefe tayi zamnta agaban dressing mirror Tana ta kallon kanta ta na zuba wasu irin kayatattun mayun murmushi,da alaman wani irin ji da kanta yau takeyi wani sabon salon rigima takeyi ita kadanta tana yaba kyaun da Allah ya bata wanda aganinta duk wanda ya sameta ya kure sa'ar samun hadaddiyar mata.. Fair hands dinta ta sakala ta bude dan karamin drawar gaban mirrorn wanda ta rikeshi da fingers dinta sama sama kamar wacce take kyamar handle din, yana buduwa ta hau fiddo wasu mahaukatan kayan gyaran fata dana kwalliya gasunan dai birjik. Kusan minti ashirin ta dauka a wajen shafa mai kawai,saboda tsilla tsilla take bin jikinta starting frm body moisturizers, face toners,face hand and feet cream,oil and face enhancers. Tayi masifar kyau kuwa babu laifi,after like 30 min ta mike ta bude wadrob ta dau kayanta data shirya already cewa shi zata saka,black steve meden dinner gown mai uban shape an watsa masa zubin kwalliya da wasu mahaukatan fararen duwatsu ajiki dan kadan ata gaba, kwalban turarenta na samun sa'a da wani alfah ya bata na shafawa jiki ta jawo, tsaki ta saki ganin yadda ya rage dan kadan Aciki,ajiyar zuciya mai qarfi tasauke tana jujjuya kwalban turaren a hannunta,Thinking of yadda zaya kasance mata in har yau manyan bakinsu basu iso abuja ba kamar yadda suka shirya ba,dan kadan ta shafa turaren a gefen wuya da armpit tana kafa kafa dashi dan karya kare mata tana kammala shafawa ta maida shi inda ta ciro takalminta na larboutin dats sooo high tahau kai ta zare wani katoton jaka sannan tayi waje.. Kamar wacce tasan mahmud zai fito nemanta tay sauri sauri ta shiga hadadden jeep dinta tabar gidan fitarta keda wuyakuwa sai gashi nan ya fito nementa har waje. Mai gadi ne ya sanar dashi cewa yanxun nan ta fita. Da sauri ya koma dakinsa ya dau wayarsa ya soma kiran layinta tuni ta kashe abunta dan tasan zainemeta kuma ba mode din kulashi takeji yau ba. Daga office dinma bata wani jira ba tabi tawagar tafiya suka wuce airpot suka dauki hanyar Abuja. Abakin gado mahmud ya zauna sakaka looking so depressed musammn ma daya kira office din nata kace dashi ta wuce Abuja, karshe hakura yay ya fada bathtum yay wanka. Bacin rai yasaka jiya baici abincin rana da na dare ba gayau din ba kwata kwata yaji baya sha'awar cin komi. Tun da ya fito daga wanka jikinshi yay weak yasoma jin gajiya gajiya alaman baida quzari sam sam. Sai kananan ciwon kan da bai daukesa abakin komi ba.. Gabaki daya sai yanajin kamr komi ma ya fice mai aransa duk dama Bai wani kula hakan ba. Nan yajeshi gaban madubinsa ya hau shafe jikinsa da mai yagama gyara suman kansa ya tattala ko inansa sosai ya fetsa turare tabi mishi ko ina snn yabude wadrobe ya dauko bakaken suit da farar yar ciki ya suturta kansa dashi yay fess fess. Jakar laptop dinsa ya dauka ya rataya ya sauko kasa tsabar kansa ta dau zafi ko cofee din yau bai tsaya yasha ba, bai tsaya Ko ina ba sai office nasu a inda zai presenting din last proposals din nasa. Wajajen karfe 9 zaiyi presenting amma tun 8 ya iso office din yana zaune shiru babu abunda ke yawo a kwakwalsa face kalaman shemau da dukkan wani baqin halin data ayyana masa a wann satin na raini da rashin nuna godiya . Ata dayan fannin kuwa yau kusan wani babban ranane awajen dukkan ma'aikatan halisa mansa ayayinda kowa yake da masaniyar cewa yau zata dawo bakin aikinta since after her marriage melt down. Ma'aikatan mansa companies kusan kowa ya ci wanka ya saka best suit dinsa da dresses dinsu kaf sunyi kyau ACikin ma'aikatan nata wasu har sun siya mata welcoming flowers na murnan dawowarta, wasu kuma sun siyo babban frame na get well soon dake ba'a bar kowa yaje kusa da ita ayayin da take cikin halin rashin lafyarta ba. Yawancinsu ma tun ranar aurenta basu sake ganinta ba saiyau da suketa harsashe. 8:oo am dot on monday. Ahankali uztaz yake murza stiring motar suna driving so calmly acikin Wata munafikar mota kirar Roll royce sweeptail ya shigo harabar babban kamfanin mansa dake ta layin Gidajen gwamnatin dake cikin garin..," HRM ne a rubuce in bold and italic writing style agaban deck din gaban motarta black in colour dayasha wanki yana kyalli. Uztaz dake sanye cikin designer cooperate suit dinsa baki daya yasaba sakawa ya fito ya bude mata kofar motan da sauri kuma yabar wajen tunma kafin ta dago idonta da kyau ta kalle sa.. A lokacin kusan Kowa dake harabar wajen still yayi ana jiran fitowarta Dan kawai asha kallon kwalliyarta data sabayi mai aji da daukar hankli. Rabonta da zuwa offishintan tun ranar da zach yazo ya dauketa dakansa ya kaita wa yan uwan mahaifyarsa lkcin ana saura sati biyu ayi aurensu daya tarwatse. Tsabar bugawar da zucyar halisa yake saida tay kusan 5 mints tana dedeta nitsuwarta acikin motar kafin nan ta aje kafafunta ta a kasa, Akan wata 7 inches na devils wear prada higheel shoes kwas kwas ta sauko ta shiga jera takunta daddaya uztaz na biye da ita da sauran tarkacen ta,her expensive bag her phones,Looking dashing as usual tana jujjuya body structun ta mai mugun dauke hankali ... Sassanyar kwalliya tay ma fuskarta bamai yawa ba kuma ba kadan sosai ba, her favorite pony tail style da zach yake mutuwar so ajikinta inya gani yau shitayi akanta aka tattara sumankanta duka sama kamar cuku aka dauresu da clip iya jelarsu ne ya zubo mata har kafada ta gaban goshinta kuma aka kawatashi da gel sosai. Wani irin shining lips dinta yakeyi. Looking dashing acikin champaign gold skirt da riganta mai tsantsi dark red colour kuma silky smooth wanda ya fidda classy, porchy and boauntiful body structun ta mai dauke hankali. Tun isowarta Masu aikin wajen suka jeru suka tsaya suna masu miko mata gaisuwa da tarin frames da flowers din da suka kawo mata na nuna jajensu da murnansu na dawowarta. as usual acikin yanayin aji da sanyin nitsuwa ta amsa gaisuwarsun tanamao bin kowannen su da murmushi mai sanyi hadadden Fuskarta ta straight yake kallon gaba cikin kwanciyan hankali manne da hadadden googles champaing white na kamfanin catier daya mugun dacewa da kalar skirt dinta. a hankali take takun nata har ta shiga cikin office dinta cikin kasaita tana amsa wani wayar daya sake shigowa anan ma har ta kammala bata daga ido ta dubi kowa ba.. Shiganta office din ke da wuya tun bata fara aiwatar da komi ba sai ga kirar Dr khalid. Ba yabo ba fallasa ta dauka suka fara magana normally in a flirty way kamr yadda suka saba kwana biyun.. Da fara'a sosai a muryansa Yace mata yaji dadi data daure ta fito dan matakin su na farko kenan dazasu cimma a wann satin.. Sai wani yabata takeyi tanajinshi sai de tay murmushi amma batace mai komi, he went futher to promise to come and pick her up after work، suna cikin wayar ne saiga Wata dattijar mace ta shigo da rawar jiki. Lkcin Halisa tanata murmushi cikin son ta katse wayar tace pls I will call u back khalid.. Dagangan tadan danna speaker yadda matar zataji muryansa ayayinda yake ce mata okay darling i will see you later..take care. Wani kayataccen murmushi tay snn Tace thanks. Bye dear. Tana katse wayar ta dan dauke kanta looking un aware da shigowar mrs ogumka da ta kafe cikin mamaki tana kallonta, Da gefen idonta take kallon yadda matar tabi ta kureta da wani irin kallo mai cike da baqar

Chapter 41 of 44