An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
[4/2, 3:33 PM] Mummyn Seeyama: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*ABINDA AKA GASA...!*
_Shi yaga wuta..._🔥
*_TRUE LIFE STORY_*
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
NA
*_HAFSAT A GARKUWA_*
_HAYFA_
[Instagram-Hayfa869
_MY NOVLE'S_
*_Kuncin rayuwa_*
*_Zaman takewa_*
*_Gidan mijina_*
*_Doctor hishmah_*
*_Sauyin hali_*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
_A• W• A•_
_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsapp
*_________________________________________*
*_Bissmillahir rahamanir rahim._*
*_AM BACK AGAIN_*
_In the Name of Allah the most Beneficient the most mercifull praise be to Allah lord of the words._
*_Wannam labari ya faru da gaske sai dai garuruwa da zan chanja ban yarda a chanja min labari ta ko wacce sigaba ba tare da an tambaye ni BA_*
*Dedicated:*
*_Hussaini 80k_*
*_Page 1&2_*
_SOKOTO_
_"Arkillah Lowcos Wani anguwa ne dake Neja Delta a cikin garin Sokoto da misalin karfe 2:35pm na ranar Asabar wata matashiyar yarinya cikin shiga ta Uniform din islamiya ta shiga wani dan madai-dai cin gida da gudun ta da Alama wani abun take guduwa.da Sallama ta shiga gidan Assalamu Alaikum".Wa,alaikis salam" *Sultanah* yanaga harkin dawo nasan dai ko isa Makarantar bakiyi ba. Wanda aka kira da. *Sultanah* tasa wani kuka, tana durkushewa a parlour. Matar cikin tashin hankali ta isa gareta, tana cewa *Sultanah* lafiya kuwa kike wannan kukan? Mai ya faru? Mai aka miki?. Nam ita ma ta fara kuka dan tasan tatsoniyar gizo baya wuce ba koki,Sai da suka ci kuka sosai sannam Matar tace, Haba *Sultanah* mai yasa baza ki yarda da kaddarar data zo miki bane?, *Sultanah* na fiki jin zafin wannam lamari da banyi imani da kaddara ba, da yanzu bana duniyar nam, Amma dana danne zuciyata ta kuma yi hakuri gashi nam ina rayuwata kamar kowa, Dan Haka kema ki dauki Hakuri kamar yadda na dauka Insha Allah komai zai zama tarihi.._
_" *Sultanah* tace Wallahi Umma na yarda da kaddarata Amma abun yayi yawa , har takai a gaban idanuna ana cin zarafina, Umma bayan fitata daga gidan nam, ina cikin tafiya naga wanta mota tashi gabata dole tasa na tsaya saboda ya tare hanyan wani matashin Saurayi ne ya fito tare da min Sallama na amsa masa tare da ce masa lafiya,cikin fara,a yace lafiya klao sai Alheri, ya gyara tsayiwa tare da bani hakurin tsai dani da yayi akan layi, na ce masa ba komai amma yayi sauri ya fadi abun da zai fada. Yace dama ba komai bane ya kawo ni gunki Illa soyayyarki sai da gabana ya fadi daba ji yace haka. Ya kara da cewa Wallahi ba tun yau nake ganin ki ba yau ne dai Allah ya nufa da zan miki magana, ina matukar kaunarki In har kin amince a yau zan tura gidan ku domin ayi maganar Aure.._
_"Kafin na bashi amsa wasu samari da tun sayiwar mu suke kallon mu suka iso wajen tare da cewa mutumin Wallahi malam wannam ba mutumiyar kirki bace hasali ma bata da Asali.... " kafin sukarasa ne na yiwo gida ban san mai suka kara gaya masa ba, Umma wai mai yake faruwa dani ne? Shikenam ni haka zan rayu ba Aure?. wani kuka Mai ban tausayi ne ya kwace mata kuka take sosai Umma tayi matukar tau saya ma diyar'tata nam ta shiga lallashinta._
_"da kyar Umma ta samu kanta tayi shiru nam ta mike tayi dakinta ta fada toilet ta sakar wa kanta ruwa da tuna ni barka tai a zuciyatar, ayyan kuwa Abunda Umma ta gaya min gaskiya ne kuwa?. Gaskiya akwai abu akasa wannam cin mutuncin da ake mata ba banza ba dan kawai an tsinto ni shikenam ata shegan tani da rashin Asali kawai wannam lamari akwai daure war kar amma insha Allah sai na san gaskiyar abun, haka tayi ta tunani a zuciyarta, har wani bacci mai nauyi ya dauketa. Umma kuwa tun shigar *Sultanah* daki take zubar da kuka tare da tsinewa *Majid* ta kara da cewa insha Allahu *Majid* baza ka taba rayuwar jin dadi ba Allah ya isa tsaka nina da kai Allah sai ya saka mana na tsaneka, haka tayi ta sambatu tana kuka sosai.( Niko nace tofa mai ke faruwa ne a wannam gidan)._
_"Tunda *Sultanah* ta baro wajen samarin nam suke ta gaya masa karya da gaskiya akanta har sai da suka tabbatar da ya yarda da maganarsu sannam suka barshi ya tafi da tunani bar ka tai a zuciyarsa yana cewa anya gaskiya ne kuwa?. wata zuciyarsa tace gaskiya ne mana in da ba gaskiya bane ai baza ta gudu ba a haka yana zancen zuci har ya karasa katafaran gidan su, yayi hon mai gadi ya wangale masa get yana shiga cikin parlour su ya ci hayani ya sai tashi yake yi . A zuciyar sa yace wannam wani irin fada ne haka sun girma amma suna mai da kansu kana nun yara wannam a gaban yaransu suna fada mtsss ya daka tsaki tare da Sallam, babu wanda ya amsa masa hasali ma babu wanda yake jinsa. Wasu mata biyu ne daya zata kai 35year daya kuma 45year mai 45year ce tace ke kika sani tunda ba,a gaya miki gaskiya haka kawai kina barin yarinya karama tana zuwa shagon da maza suke taruwa tana zama daga ita sai vest wannam ai ba yi bane ba dama amiki magana sai ki hau mutane da ban bamin banza, eh ina ruwanki da rayuqar diyata kiji da naki mana ni bana son sa ido da gulma dan kawai Sado mai shago baya bawa Salma sweet shikenam kuma bakin cikin ki ya motsa._
_"Yana jin akan abun da suke fadan yasa shi juyawa da sauri ya fita yana fita kuwa ya hango Nusaiba kan cinyar wani dake zaune a bakin shagon Sadi da sauri ya fin ciko ta tare da gallawa yan shagon harara ya shige gida da ita yana zuwa ya kaita gabansu har yanzu suna kan cha-char bakin su bai ce musu kala ba ya juya ya fita ya nufi part din shi dan shi ya tsani hayaniya a rayuwar sa yana shiga ya nufi toilet yayi wanka ya fito tare da shafe jikinsa da daddan mai ya dauko t-shirt da wandon jean's marassa nauyi ya sanya ya feshe jikinsa da turare sannam ya shafe kashin kasanta da mayuka nan da nam ya fara sheki da daukar idanu ya dauki makullin motar ya fice abunsa daga gidan. Yana fita wata motar ta shigo gidan wabi dantijo ne ya fito a motar ya nufi cikin parlour yana sallama kowa dake parlour ya watse babu wanda ya tsaya balle ya amsa masa._
_" *Sultanah* haka ta wuni taba bacci Umma bata tashe ta ba dan ta mata uzuri dama yau ba salla take ba bare ta tasheta itama Umma inin ranar kawai tayi sane a gidan amma ba wani dadi yake mata ba damuwar duniya yayi mata yawa ta rasa mai ke mata dadi in har ta tuna *majid* ta ringa tsine masa kenam da da sawa diyarta *Sultanah* Albarka. Wani matasin saurayi ne dan kimanin 46year ya shigo gidan da Sallamar sa sai da gaban Umma ya fadi dajin muryar sa ya shigo ya zauna kusan ta tare da cewa ina wuni Umma nah. Cikin takai ci Umma take kallon sa tare da cewa Uban wa yace ka shigo min gida *Majid* ban ce kar ka sake zuwa inda nake ba wallahi in baka tashi ka bani wuri ba sai na ci Uban ka Tsinan ne kawai. *Majid* ya tashi ko a jikin sa ya ajiye mata damin kudi tare da ficewa ta dauki kudin ta jefeshi da shi tare da fashewa da wani irin kuka mai ban tausayi. *Majid* yana fita ya nufi part din sa dan yace bazai taba barin gidan ba yana shiga wayansa ya fara ruri da sauri ya dauka banji mai ya aka fada daga dayan ban garan ba sai naji *Majid* yace Wallahi ranka shi dade na rasa ta wani hanya zan bi in shawo kan Ummanah ta yarda mu kara guda dayan nam. Chan yace kai *Sultanah* gaskiya bazan iya yi akan ta ba gwanda dai Umman tunda Munyin daya............_
_TOFA WAI MAI KE FARUWA NE A WANNAM GIDAJE BIYU KU DAI KU CIGABA DA BINA DAN KUJI WACCE WAINAR AKE TOYAWA_
_SAI NAGA YADDA KUKA KARBI BOOK DIN ZAN CI GABA_
08132761212
*_HAYFA CE_*🥰
[4/2, 3:33 PM] Mummyn Seeyama: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*_ABINDA AKA GASA...!_*
_Shi yaga wuta..._🔥
*_TRUE LIFE STORY_*
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
NA
*_HAFSAT A GARKUWA_*
_HAYFA_
[Instagram-Hayfa860
_My Novels_
*_Kuncin rayuwa_*
*_Zaman takewa_*
*_Gidan mijina_*
*_Doctor hishmah_*
*_Sauyin hali_*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
_A• W• A•_
_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsapp
*_________________________________________*
*_Bissmillahir rahamanir rahim._*
*_AM BACK AGAIN_*
*D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:*
*_AMINIYAR KWARAI FARHAT MRS MUH'D_*
_Allah yabarki da Muh'd dinki ina yinki irin mazga-mazga dinnam_
*S͢p͢e͢c͢i͢a͢l͢ g͢i͢f͢t͢ t͢o͢*
*MY BESTY HAFSAT MUSTAPHA(Hafnancy)*
_Ina matukar Alfahari dake kaunarki a cikin jinina take Allah ya kara mana zumunci ina yinki irin totally dinnam_
*_page 3&4_*
_"Dattijon ya haura sama yana kwafa yana jin takaicin rashin hadin kan matan nasa amma zanyi maganinsu ya haura dakin sa abunsa kowa tayi lamu a daki baka jin ko motsi chan dai Hajiya babba ta fito domin ita ce da girki ta nufi dakin san zuciyarta na matukar bugawa da sallama ta shiga ta same sa yana saka kaya Alamar daga wabka ya fito, Daddyn su sannu da....da.wo...wa tana maganar bakinta na rawa Alamar tsoro, Daddyn su wani wawan Mari ya sakar mata tare da bul da ita wani kara ta sake wata tsohuwa dake dakinta dataji kukan Hajiya Babba wani dariyar mugunta ta sheke dashi Yasmin tace sannu muguwa ana dukan mahaifiyar mu amma ke dariya abun ya baki.Eh ba dole nayi dariya ba tunda iyayenku baau jin magana basu san kuma na hanasu su hanu ba ai gwara ya kuya musu hankali saura dayar mai kama da kazar bitinare wallahi ni nafi so ya kamata ya mata shegen duka.Yasir yace Wallahi kin cika mugunta tsohowannam, Haka Daddynsu sai da yayiwa Hajiya babba dukan tsiya sannam ya ce ina ku baku da hankali kuna zaune kamar karnuka to wallahi gobe ma kuka sake haka zanyi ina zan kamata tashi ki fecemin daga.Daki wawaye kawai da basu san sun girma ba, Hajiya Babba ta mike duk jikinta yayi tsami ta sauko ta nufi dakinta tazo wucewa wannma tsohuwar tace Allah shi kara ta kuma kwashewa da dariya._
_"Daddyn su ya fito ya nufi dining ba kowa a parlour sai da ya zauna sanna ya kira Hajiya Babba tana zuwa yace ni zan saka ma kai na yana maganar yana mata wani mugun kallo cikin sauri ta hada masa komai sannam ta juya zata tafi yace ki kira min kowa na gidan nam. Ba dan taso ba ta fara zuwa dakin Hajiya Karama tace wai kizo inji Daddynsu sannam ta nufi dakin Kaka da Sallamarta tace Hajiya wai Daddynsu na miki magana kizo aci abinci kuma ku taso kuzo Hajiya Kaka ta kwashe da dariya tace sannu Zainab kinsha duka Allah ya shikara Allah ya kara na gobe ta kuma kwashewa da dariya Hajiya Babba dai ta juya dan abun ya fara kularta Hajiya kaka ta mike tana dariya sosai suka nifo dining din Daddynsu ya gaida Hajiya Kaka da gidan sannam yaran suka masa sannu da dawowa *Nusaiba* ne tazo tace Dady kaciyo min ceweet ta fada cikin gwaran cinta ya daga ta tare da cewa na suyo miki mai sunan Manya *Salma* ke baki son sweet din ne?. Ena so adi. Ina so Daddy take son fada a gwaran cinta kasan cewar *Nusaiba* ta fita ta kuma fita wayo nam dai suka fara cin abincin su babu wanda yace kala sai Hajiya Kaka data ke ta shan dariya sannam tace *Hamza* ya kamata kayi wa matan ka fada saboda basu dauke ni a komai ba ga shegen fada kamar karnuka to wallahi wannam ba tsari ba ne Daddyn su yace kiyi hakuri Hajiya insha Allah hakan bazai sake faruwa ba sannam ya kalle su cikin tsawa yace baza ku bata hakuri bane?. Bakin su a hade cikin rawar murya suka ce kiyi hakuri cikin yani Hajiya Kaka tace to.Daddy ne ya mike ya haura sama tare da kiran Hajiya Karama. Cikin rawar jiki da tsoro dan yau tasan kashinta ya bushe ta bi bayan sa Hajiya kaka tace shege yau zata daku wallahi Allah yasa ya balla miki kafa daya ta kwashe da dariya. *Nusaiba* tace ba amunba. Kaka ke mulguwaje. Hajiya Kaka tace kinci gidan ku nine Muguwar?. *Nusaiba* tace Em ba kina so A daki mamana ba kuma sai na gayawa Yaya Mu,anjal. Duka parlour suka kwashe da dariya saboda yadda ta fadi sunan da kuma yadda bakinta yayi *Mubajjal* take nufi._
_"Gwanda dai Umman tunda munyi Sau daya Amma *Sultanah* kam Wallahi bazan iya ba daga haka suka yi sallama ya shige dakin sa ya kwanta yaba tunanin. mafita, *Sultanah* sai mangari ba ta tashi tana tashi ta shige toilet ta yi wanka tasa wani materials mai yau bata yi wani kwalliya ba amma tayi kyau sosai ta fito parlour ta samu Umma tana kallon Sunna Tv tace Umma sannu da gida yau kin barni sai bacci nake ban taya ki aiki ba. Umma tace ai na barki ne ki huta *Sultanah* kinga ai kin samu bacci sosai. Haka ne kam. To kije kitchen ki dauko abincin ki. Ai kuwa Umma dama yunwar ce ta tasheni da ban san ranar da zan tashi ba ta fada tana shigewa kitchen din Umma tayi Murmushi taci gaba da kallonta. *Sultanah* ta fito da Tuwo miyar egusi ta zauna tana ci tana yaba Umman nata. Wata budur wane tayi Sallama Umma ta amsa mata tare da cewa. *Walida* yau kece da magriban nam kinzo duba mitimiyar taki sa bata je makaranta ba ko Walida tace ai kuwa Umma kamar kin sani Ina wuni. Lafiya klao ya mutan gidan naku. Suna Lafiya lau . Ta karasa kusa da *Sultanah* tace Yau kuma yan shariyar sun zo kenam *Sultanah* tace Wallahi kin fiye surutu Walida kamar wata aku duka suka sa dariya sannam walida tace nai ya hana ki zuwa Makaranta yau nasan dai babban Abu ne da Sauri *Sultanah* ta kalli Umma sannam ta dawo da Kallonta ga Walida tace.har na shirya kuma zazzabi ya rufe ni shine kawai na kwanta kinga aai yanzu na tashi. Ayya Allah yakara sauki dama na san dai ba banza ba *Sultanah* tace muci abincin mana Walida tace Wallahi yanzu na tashi daga ganshi bari kika nazo na wuce dama nazo jin mai ya habaki zuwa ne. Suka mike tayiwa Umma Sallama sannam suka fita ta raka ta har bakin get sannam suka yi Sallama ta dawo cikin gida taci gaba da cin Abincin ta._
_"Tun fitar *Mubajjal* bai tsaya ko ina ba sai gidan su Amininsa Mudan'sir ya shiga gidan da sallamar sa wata mata dake zaune ta amsa mada tare da cewa *Mubajjal* yaushe a gari haka dirar yaushe yace wallahi Mummyn yau din nam ko awa biyar banyi da sauka ba ina wuni. Lafiya klao ya karatu? Alhamdulillah yanzu kam mun kammala sai dai aiki kuma. To Allah ya taimaka Allah yasa an kammala a sa,a muje dining na zuba maka abinci. A,a Mummy sai naje na ga Mudan'sir. Oh ai kuwa yana part din sa dan bai jima da dawo wa ba. To bari naje na same shi ya mike ya nufi part din Abokin nasa ya shiga da Sallamarsa Amma bai ji an amsa ba ya shiga yaji Alamar motsin ruwa a fili yace yana wanka kenam sannam ya kwanta a kan gado ya ciro wayarsa yana fara dannam wa yaji cikinsa ya wani kulle nam ya kama lebensa na kasa yana cija yana rike da cikin a haka Abokin nasa ya fito ya same shi yace kai Baba shine kamin bazata yanzu ma shirin zuwa....... ba kara sa ba yaga halin da Abokin nasa yake ciki yasan mike damun sa yace kai wallahi Allah ka cika jarabara Wannan su Daddy suyi su Aurarka kar ka zama bunsuru. *Mubajjal* yana cije baki yace nima kaje kace Mummy ta hada min lemon tsami pls ka kawo min. Mudan'sir ya fita ya sanar wa Mummy tana Mamakin wannam ciwon nasa ta hada masa ta bashi ya kawo masa yana sha kuma sai zufa da yake zubawa sai kuma chan yaji marar ta sake sannam ya gyara zaman sa. Kai Abokina Wallahi jarabarka tayi yawa. *Mubajjal* yace *Mudan'sir* ya kake so nayi wallahi nima inso nayi aure amma ko na tunkari Daddy da maganar fada zai min sosai yace yaushe nakai aure. *Mudan'sir* yaji Abokin nasa ya bashi tausayi sosai sannam yace kayi hakuri *Mubajjal* insha Allah wataran zai Amince ka cigaba da hakuri to wai baza ka fadawa Hajiya Kaka ba. Tab kamarasa wanda zan gayawa sai Hajiya Kaka wannam fa muguwace in na fada mata ma kara zuga dadi zata yi ta dinga tallena kuma kenam kamar makilin suka sa dariya baki daya sunan suka ci gaba da hirirsu ta yaushe gamo._
_" Hajiya Karama tana shiga Daddy ya fara jibgarya kamar Allah ya aiko sa sai da yayi mata lilis sannam ya korota waje. Ta sauko a hankali Hajiya Kaka data ganta tana tafiya da kyar sau da ta dunguro daga kujera tsabar dariyar mugunta yarin parlour ma suka taya ta saboda tafiyar Hajiya Karamar har gwara na jinjiri mai koyan tafiya tazo ta gefensu ta shige Hajiya Kaka tace kaga shegiya kamar ba ita ta gama sasar baki da yayarta ba ta taho zukai- zukai kamar wata doki. Ta kuma kwashewa da dariya suna taya ta a lokacin kuwa *Nusaiba* ta sulale tayi waje abunta tana shagon Sado tana ta wasa shike yana kallonta yana lashe baki kamar tsohon maye._
_"Tana zaune a shagon Sado har magriba babu wanda ya damu da inda take a gidan su kowa na harkan gaban sa tana kan cinyar Sado sai shafa mata baya yake yana wani nishi kamar ya samu cikakkiyar budurwa itako sai shan Sweet dinta take abun ta. Suna.haka sai ga *Mubajjal* kamar ya sani yayi parking ya taho wajen shagon Sado a lokacin Sado da ya hango motar sa ya ce jeki gida *Nusaiba* sai gobe ki dawo. Tace to chado ta juya ta tafi da gudu a hanya suka ci karo ya rike kunnenta tare da cewa ke dan Ubanki mai kike anam da magriba. Yaya Mu'ajjal ayi akuyi najo arban ceweet ne agon chado. Dan Ubanki in na kara ganin ki kin fito wani karbar minti sai na karya mika kafa shige mu tafi ya hankada ta gida sannam ya shiga mota yayi hon mai gadi ya bude masa ya shigo ta shiga gida tana kuka Kaka ce a parlour da Yasmin da Yasir tana basu labari sai dariya suke dan Hajiya Kaka ta iya bada labari. *Nusaiba* ta shigo tana kuka Hajiya Kaka tace mugun ya dawo kenam yanzu kuma za,a fara jin kukan ki kai wannan da baka da mutunci daga dawo warka daga tafita zaka fara dukan yar mutane lokacin *Mubajjal* ya shigo parlour ko kallon in da take bai yiba yace *Yasmin* kawo min Abinci na ta mike da sauri
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 1 Chapter of 13