Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
shiga wata duniya fa yana nam zuwa. Kai da kata wama yace maka zan aureta ne yanzu ma na kiraka ne dan ka bani wata hanyar da zanbi dan kaucewa wannam Auren cewar *Mubajjal* . *Mudan'sir* yacecTab ni Wallahi bani da wata hanya sai dai nayi fatan Alheri na Allah ya kai mu lokaci musha biki. Tsaki ya saka yace sai kusa Bikin ai da yake kai zaka aura mim ita. Ko ba ni bane dai muna kan gaba a harkar cewar *Mudan'sir* yana kukarin kwanciya a gado._ _" *Mudan'sir* wai miye haka ne na kiraka dan ka bani shawaran da zan bi domin rabuwa da wannan alakakan da ake so a lika min amma ka wani mikewa a gado. *Mudan'sir* yayi dan murmushi tare da cewa Abokinah nidai inhar shawara nagari zan baka kuma in har zaka dauka Shine kawai ka yarda da Abunda *Daddy* ya yanke maku shine kawai hanya mafi sauki ku zauna ku fahimci juna da *Nusaiba* Saboda nasan yarinya ce mai hankali da girmama na gaba da ita nasan zata yi maka biyayya sai dai in kai kake mata wani hali da ban. Iya Abunda zan iya ce maka kenam Akan wannam Maganar. Sai kuma Lokacin da zamu sha biki. Wani Harara *Mubajjal* ya galla masa tare da cewa Ashe zaka jima baka sha biki ba banza kawai wanda baya kishin Abokinsa yanzu kana gani karamar yarinyar nam zan Aura tab Allah zata sha wahala sosai a gurina ya karasa maganar tare da yin kwafa. Mudan'sir yace Inhar ka zalince ta wannam kuma kai da Allahn ka babu ruwan mu. daga haka *Mudan'sir* yace ni kaga tafiya ta dama Mom ne ta akeni._ *★ ★ ★ ★ ★ ★* _"Haka rayuwa tayi ta tafiya Nusaiba Tana Ajin Karshe Biki sai karatowa yake ana ta shirye-shirye. *Mubajjal* yana ganawa *Nusaiba* Azaba kullim ranar Allah. Yauwa Haka tana zaune A falo ita kadai ce shiko yafito daga dakin *Daddy* tana Ganinsa wani sanyi taji ya ratsata. Ta kura masa ido har ya zo zai wuce ta bata ma sani ba tayi nisa a kallonsa tana jin wani sonsa yana kara shigarta. Shiko da yaga tayi nisa yasa yaji ya taka mata dan yatsar kafarta da takaliminsa Sauciki mai matukar Zafi. Wani Azafaffen zafi taji ya ziyarce ta wani kara ta saka da sauri ya rufe mata baki tare da cewa Wallahi in kika min kuka sai na ci Ubanki a gidan nam Wawiya Marar Zuciya wacce bata san ciwon kanta ba. Wallahi in har na kara zuwa na wuce ta gabanki kika kara kafamin Mayun Idanunki sai na taka ki a gurin shashasha kawai. Ya daka tsaki ya wuce ya tafi. Ita ko da kallo ta bisa wani hawaye masu zafi suka fara zuba a fuskarta. Tana cewa._ _"Wannam wani irin kiyayya kake min Ya Mubajjal? wai mai na tare maka ne haka? wanni irin tsana kake min haka?. Anya wannam Aure da ake shirin hadawa zai yiwu kuwa?. Gaskiya tsanar tayi yawa gwara na sanar kawai a dakatar da wannam maganar Auren Biki sai kara karatowa yake Amma bamu hada kan mu ba gaskiya duk da ina sonka bazan iya zama kana min wannam cin kashin ba. Gwara na sanar kowa ya kama gaban sa. Daga haka ta mike tayi dakin Ummin ta. Tana shiga ta same ta zaune tana kallo, Tunda Hajiya Karama ta kalleta tasan akwai magana bata ida karasa Tunaninta ba Nusaiba ta fada kanta tare da sakin kuka.Cikin Kuka tace Ummi nikam kije ki sanar da Daddy dan Allah a fasa wannam hadin da za'a mana da Ya Mubajjal Wallahi baiya sona ya tsaneni bai son ganina. Cikin Damuwa Hajiya Karama tace wai Nusaiba miye Mubajjal ya miki ne haka, Nam ta sanarwa da Hajiya karama duk abunda yake mata dana yau duka. Hajiya Karama bata ji dadin hakan ba Amma kuma dole shine zai iya rike Nusaiba kasan cewar yasan komai da ya faru da ita kuma shizai iya riketa da Ammana, taja Ajiyar Zuciya tare da cewar Nusaiba hakuri zakiyi babu wanda zai iya rike ki irin Mubajjal Kuma wannam abunda yakr miki watarana sai ya zaman tsantsar so da yake miki dan haka kiyi hakuri ki kuma jure watarana sai Labari. Nam tayi ta mata Nasiha da kalamai masu dadi har ta sauko._ _Kuyi hakuri da wannam yasin yau ina busy_ *_NEXT PAGE IS LOADING.........._* _MORE COMMENT_ _MORE TYPING_ _08132761212_ *_MUMMYN SEEYAMA CE_* 🥰 [4/2, 3:47 PM] Mummyn Seeyama: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 *_ABINDA AKA GASA...!_* _Shi yaga wuta..._🔥 *TRUE LIFE STORY* 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 NA *_HAFSAT A GARKUWA_* ~(Mummyn seeyama)~ *_Follow me on instagram_* _-Hayfa869_ *_Follow me on whattpad please_* _@Hayfaluv_ _My Novels_ *_Kuncin rayuwa_* *_Zaman takewa_* *_Gidan mijina_* *_Doctor hishmah_* *_Sauyin hali_* *بسم الله الرحمن الرحيم* *____________________________________________* ©🎆 *AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻 _A• W• A•_ _{{Al'umma writers_ _Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_ https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap *_________________________________________* *_Bissmillahir rahamanir rahim._* *AM BACK AGAIN* *D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:* *_Zainab Muh'd Abubakar_* *_Ummu Muhammad_* *_Ummu Suhaima_* *_Mom Haidar&Khairat_* *_Maman Ameera_* *_Mummy Jiddah_* *_Asalamiyya_* *_Sis Nafisat_* *_Princess Memee_* _Kai gaskiya kuna da yauwa ina matukar Alfahari daku ina jin dadin hot comment naku. *Hafsat A Garkuwa* Taku ce._🥰 *_Page 27&28_* _" *Jawaheer* tana shiga Falo ta zube kan wani Carpet mai taushi ta saki wani irin kuka mai ban tausayi tasha kuka sosai tana nam zaune tana aikin kuka har aka kira magriba dakyar ta mike ta nuficwani daki mai shegen kyau ta shiga toilet ta yi Wanka tare da dauro Alwala tazo ta zira wata dogowar riga ta saka himar ta fara Sallah. Tana idarwa taci gaba da kuka sosai tana haka Taji Muryar Kawarta *Rahma* tana Sallama. Har Rahma ta shigo dakin bata amsa mata ba *Rahma* ganin halin da kawar tata take ciki ne yasa tayi saurin isa gareta tana Tambayarta. Mai ya faruwa Jawaheer?. Mai aka miki?. Wa ya tabaki?. Tambayar da take jero mata kenam tare da jijjagata. Amma *Jawaheer* ko motsi bata yi sau sautin kukanta da yake fita. *Rahma* ganin haka ne yasa ita ma ta fara kuka. Sai da sukayi mai isarsu sannam *Jawaheer* ta kalli *Rahma* tace ke kuma miye haka kike kuka?. Harara *Rahma* ta galla mata tamce ban sani ba dim. *Jawaheer* ta sa dariya tare da riko ta tace haba kawata hi hakuri mana. Wallahi wani ne yanzu ya bani tausayi sosai shiyasa kika ga ina kuka. *Rahma* tace dan kawai wani ya baki tausayi sai ki zauna kina irin wannam kukan?._ _Gaskiya wannam ba Rayuwa bace wani chan ya miki karya har kinji tausayin sa kika zauna kina kukan asara.Haba Kawata ba haka bane ki tsaya kiji mai yasa na tausaya masa ko ke kika ji labarinsa sai kin tausaya masa, Nam *Jawaheer* ta fada mata duk Abun da Nura ya sanar da ita ta karasa Maganar tana cewa kiji fa wani irin Rayuwa *Rahma* wanna wani irin sangwama ne haka?. Dan kawai 'yayanta yayiwa mahaifiyarta ciki ain haifeta shekenam ita bata da galihu kenam?. *Rahma* ta share hawayenta dan Labarin ya bata tausayi. Tace duk da haka *Jawaheer* bai kai kiyi wannam irin kukan ba ko dai kece da gaske *Sultanah* na sa?. Kika boye masa da mu kan mu da muke tare. Cikin Kuka *Jawaheer* tace ki yarda dani *Rahma* bani bace wacce yake fada nifa Haifeffiyar Abuja ce kinga ko mai zai hada ni da Sokoto?. Ta fada da sigar Tambaya. Dan haka kima cire wannam maganar a ranki ni kawai naji tausayin sa ne. To Shikenam *Jawaheer* Allah ya shige mana gaba nikam zan wuce dama kawai na shigo mu gaisa ne. To shikenam Kawa sai mun hadu gobe. Daga haka *Rahma* ta mike ta fita. Tana Mamakin kawar tata da sun saba in dai daya yazo gidan su daya sai sun raka juna har bakin kofar gidan su sannam ta juyo. Amma yau kuma babu rakiya koda bakin kofa ne. Gaskiya da Alamun Tambaya akan *Jawaheer* . Haka *Rahma* take ta Sake-sake har ta karasa gida su_ _" *Mujahit* suna shiga daki ya zube yana kuka sosai Abun gwanin ban tausayi. *Nura* abun tun yana bashi tausayi har yafara bashi haushi. Cikin fada yace Haba Mujahit wannam wani irin abune kana Abu kaman karamin yaro, ya kamata ya karfa daga wannam mayen mafarkin da kake haba dan Allah, Ta sanar dakai ba ita bace, bari kaji a duniya dan Adam yana da masu kama dashi har mutum 7 . Ya kamata ka fahimta wanda ya mutu ya riga ya mutu dan Bazai taba dawowa ba sai in an samu mai kama dashi haka ka yarda da kaddara maikyau ko Akasin haka. *Mujahit* ya goge hawayensa yace na yarda da maganar ka *Nura* kuma na yarda da kaddara maikyau da maras kyau Insha Allahu na rufe babin *Sultanah* a duniya Amma kuma bazan taba cireta a zuciyata ba insha Allah dan haka ina mai neman shawaranka ina so zan nemi soyayyar *Jawaheer* saboda ta maye min gurbin *Sultanah*. Nura yace haba *Mujahit* nasan in ka Aure *Jawaheer* Wallahi ba dan kaan sonta zaka Aureta ba sai don kamar da suke da *Sultanah* dan haka ka bar ma maganar hakan gwara muje wajen *Malika* zai fi. Dan ko ka Aure *Jawaheer* ba ita ka Aura ba *Sultanah* ka Aura dan komai da *Sultanah* zaka ke mata ko sunanta da *Sultanah* zaka kira. Kaga ko duk macen da tasan kanta baza ta taba yarda da haka ba duk hakurinta da Raunin zuciyarta. Ajiyar Zuciya *Mujahit* yayi yace na yarda da maganarka Nura kuma na Amince gobe sai muje wajen Malikar. Allah ya kai mu cewar Nura._ _"Lalle zaka ja mata wani abun a guri na dan ka sa na kara tsanata ma walla. Tana kanwata lalle ma Daddy Baka da han... Mubajjal yayi saurin rike baki dan ya kusa baran-barama haka ya wuni yana sake-sake har yamma da misalin karfe biyar Daddy yasa aka tara kowa na gidan a babban falo saboda zai yi babbar magana dasu. Bayan kowa ya hallara ya fara bude taron da Addu'a sannam ta cigaba da cewa na taraku a nam ne badan komai ba sai dan na fada muku kudiri ne dana dade ina rike dashi amma kuma dole sai mun fasa kwan da muka yi shekara da shekaru muna boyewa. Ba komai bane illah na hada *Mubajjal* da kuma *Nusaiba* Aure. Daga *Mubajjal* *Nusaiba,* *Yasmin,* *Yasir,* da kuma *Salma* Abun ya basu Mamaki. Dan shi *Mubajjal* ya gama tunanin Daddynsu ya haukace ma suko Hajiya Kaka da *Hajiya Babba.* Da kuma *Hajiya Karama* sai murmushi suke suna yiwa Daddy Godiya da wannam karancin davyayi musu. Musamman *Hajiya Karama* da tafi kowa farin ciki. *Daddy* ya ci gaba da ce zaku ji maganar kamar Rashin hankali to bari kuji. *Nusaiba* 'yata ce Amma kuma bani na haifeta ba haka ma Umminta ba ita ta haife ta ba. Maihaifiyarta tun ranar da ta haifeta Allah yayi mata rasuwa kuma yayace a wajen Umminku Wato Hajiya Karama. A ranar da Mahaifiyarta ta rasu Umminku ta karbe ki tace ita zata rikr ki kasam cewar bata taba haihuwa ba ta nemi shawarana kuma na Amince tun daga ranar kuma mukayi Alkawarin babu wanda zai sani.ko ke baza mu sanarwa ba. Sai gashi yanzu wani hadi da zanyi yasa sai na faitacewa kowa komai sanam komai zai tafi da kyau. *Mubajjal* tafe kanshi yayi. Dan ya manta da ba iyayensu daya da *Nusaiba* . Yasan ko Aurensa da ita ba gashi amma kuma yace sam bazai yarda ya Aure ya. *Daddy* ne ya katse masa tunaninsa da cewa kaji dai Abunda na yanke Allah ya baku zaman lafiya Allah ya kaimu lokaci kuma musha biki. 'Yan dakin ne suka amsa da Ameen in banda boyu daga ciki da suke duniyar tunani *Mubajjal* da *Nusaiba* . *Nusaiba* tunda aka fara take kuma sosai tana tuna yadda *Mubajjal* ya tsaneta. Amma ta yaya zasu zauna zaman Aure dashi to Allah gani gare ka Allah kasa ya *Mubajjal* ya karbe ni a matsayin matarsa dan nikam zan masa biyayya iya iyawata. *Daddy* ne yace mata. *Nusaiba* ya kika ce da fatan kin Amince. Cikin kunya tace na Amince *Daddy* tayi saurin mikecwavtana dan dariya. Shiko gogan wani haushinta yaji ya mamayesa da harara ya rakata. Hajiya Kaka ko wata guda ta rera tana cewa gaskiya wannam hadin yayi su Mubajjal za'a samu sauran Sado mai shago. Kowa na dakin sai da yaji ba dadi a maganar ta musamman ma *Hajiya Karama* nam Daddy yayi saurin Sallamar kowa dan yasan Hajiya Kaka babu rowanta komai ma zata iya fada. Shiko Mubajjal ji yayi kamarvya shaketa a wajen ta mutu. Haka ya mike yayi dakinsa._ _"Washe gari da misalin karfe 5:00pm *Mujahit* ne tare da *Nura* cikin shigar Wagambari mai shegen kyau Peach colour da hulansu zanna black da takalminsu sau ciki shima baki ga agogon fata dake makale a hannunsu sai tashim kamsu suke amma kuma *Mujahit* yafi *Nura* kyau nesa ba kosa ba. Haka suka shiga wata motar Mai colour peach kai sai wanda ya gani sai fara'a suke suka dauki hanyar gidan su *Malika* Suna tafiya suna hira kawai sai naga sun dauki hanyar gidan su *Jawaheer* wato *ZONE A NATIONAL Assembly*. Suma sunyi mamaki amma da suke duba Number gida jen basu gamsa a *ZONE A* ba *ZONE B* suka gansa 32 Nam suka dannam hot a katafaren gidan. Aiko mai gadi da sauri yazo ya wangale musu gate suka shiga bayan sun gaisa da Mai gadin nam suka sanar dashi wajen wacce suka zo. Da yake mai gadin yaro ne ya shiga da kansa ya sanarwa da Malika da kamar zata ce yaje yace bata nam sai kuma tace masa kace ina zuwa. Ya fita da sauri yaje ya sanar musu suka yi godiya ya kuma wajen zaman sa. Ta tashi ta shige daki ta kira wani karamin yaro taje kaje ka kai bakin da nayi dakin baki kace ina zuwa aiko yaron da sauri yazo ya same su suna tsaye yace ina wunin ku. Lafiya klao. Wai inji. Aunty Malika wai kozo na kaiku dakim baki tana zuwa La kune masu waka a Tv ko Aunty Malika tana son wakar ku musamman ma kai ya fada yana mai nuna Mujahit dariya suka sa baki daya dab yadda yaron yayi magana sai ya baka dariya nam suka bisa ya sadasu da wani daki babba wandacya kayatu da kayan more rayuwa. Mujahit yace miye sunan ka?. Sunana Shureem. Na tafi sai anjiman ku daga haka ya fice a guje dan dama Game yake ta taso sa suna zauneca waje wata budurwa daga gabi mai aiki cecta shigo shake da kayan mar mari a tire ta gaishesu tayi waje. Sai chan gimbiyar ta fito cikin shigar dogowar Rigar Kanti tasha kyau sosai ta shiga da Sallamarta suka Amsa mata cikin fara' ta zauna a Daya daga cikin kujerun tana mai gaishesu suka Amsa. Tana hada idanu da *Mujahit* sai da kirjinta ya buga tsabar kwarjini da ya mata ga uwa uba kyau gashi kuma Mawaki wanda take matukar son wakar sa. *Nura* ne ya katseta da cewa. Malama Malika Munsan zakiyi mamakin ganinmu saboda bamu sanar miki ba kuma baki sammu ba in ba dai kina kallon Tv ba. To ni dai Sunana *Nura* Shi kuma *Mujahit* . Ni rakiya nayi dan ga Uban gaiya nai aikin tuncranda ya ganki ya susuce akan ki Nam taji kanta ya kara hawa na jin kai. Kumm....... Haba *Nura* ka barni nayi magana mana sai surutu kake kamar Aku cewar *Mujahit* . Duka suka saka dariya *Nura* yace e dole kace haka tunda na rako ka ba barima kaga na tashi na fita na barku nima zan samun tawa bada jimawa ba daga haka yayi waje yana dariya suma dariya suke masa._ _"Yana fita *Malika* ta sun kuyar da kanta kasa tana wasa da dacdan yatsun hannunta. Ganin haka yasa *Mujahit* ya gyara zama tare da gyaran murya yace *Malika* kinki dai Abunda *Nura* ya fada miki tun randa na ganki naji na kamu da sonki shiyasa kika gammo a gidan ku dafatan zan samu fada a zuciyarki. Tunda ya fara Magana Malika taji irin muryarsa ta kara narke wa a cikin sonsa dan tun kan tasan wanda yake sontan tana ganinsa taji ya mana. Cikin Saririyar murya tace insha Allahu. Yace Masha Allah. Dafatan dai na miki ko?. Ya fada cikin sigar Tambaya. Cikin farin ciki tace wa zai ga guy kamar ka harvyace yana sonta taki ai ko hadu ta ko ina ton ganin farko naji kamin da ba kai kake so na ba da sai na tunka reka na fada maka insonka dan kamin sosai. Dariya yayi a zuciyarsa yana mamaki da tana jin kunya yanzu kuma ta ware to Allah yasa dai mu dace. Hakaa yake fadi a zuciyarsa. Nam suka fara hira kamar wanda suka shekara duk dacrabin hirar ta fishi surutu sosai kamar ba yau suka hadu ba. Sai ana kiran Sallar Magriba *Nura* ya shigo da Sallama yana cewa zanga ikon Allah tun haduwar Farko kun manta dani ina ko an daura Aure ina ga in kun ganni ma zaku ce kai kuma waye. Suka saka dariya baki daya. *Malika* tace da ina shirin baka Sister nah amma kuma na fasa tunda zaka kurar min Masoyi. A yi Hakuri Auntyn mu kai na bisa wuya na tuba nake a taimakan daman ban da masoyiya. To shikenam Amma kar ka kara. Tab yo in kika min hanya na samu Budurwa ina ma zaki ganni balle har na katse muku hira ai sai dai kowa tashi ta ficce shi. Suka kara sa dariya *Mujahit* da *Malika* suka yi musayar Number ya sanar mata zai kirata in har ya kuma gida. Ta karasu har bakin mota tana daga musu hannu suka fice ta shige gida cikin farin ciki na ta samu abunda take so.(Niko nace *Malika* baki zake da yawa ba kuwa?)._ _" *Hajiya Karama* tana mikeqa daga wajen taron dakin *Nusaiba* ta shiga ta sameta sai dariya take. *Hajiya Karama* ta zauna kusa da ita tace kai *Nusaiba* wannam irin fara'a haka mai ya faru. *Nusaiba* ta dago tana mai dariya sai kuma chan ta kuma kuka. *Hajiya* taji tsoro sosai tace haba *Nusaiba* miye kuma abun kuka ke da zakiyi farinciki kin samu jangwarzo. Cikin kuka *Nusaiba* . Tace *Ummi* Ashe bake kika haifeni ba Amma kin rike ni fiye da yarda zaki haifa. Haba *Nusaiba* miye to abun kuka dancAllah ki. Kwantar da hankalinki harvyanzu ke diya tace dama ban taba cire ki da ga yarana ba ko na haife su bare ma kamar bani da rabo a duniya cikin sauri tace karki ce haka *Ummi* insha Allah. Allah bai manta dake ba yana sane dake kuma zai baki da izinin Ubangiji. To Allah yasa *Nusaiba* . Ameen Ummi . Nam Hajiya tace *Nusaiba* kin dai ji abunda Daddynku ya yanke dafatan baza ki watsa masa kasa a idanu ba duk da naga shi *Mubajjal* kamar bai ji dadin hakan ba. Insha Allah Ummi bazan watsa muku kasa a idanu ba ko mai Ya *Mubajjal* zai min zan zauna dashi har'abada. Yauwa diyar Albarka Allah ya miki Albarka Allah kuma ya kaimu lokaci musha biki. Da Sauri *Nusaiba* ta rufe idanunta tana yar dariya. Ummi ya mike tana shirin fita sai ga Yasmin ta shigo. Ummi tayi ficewarta ta barsu. *Yasmin* ta haye gadon kusa da Nusaiba tace Kanwata kuma Aunty na gaskiya banji dadi ba da aka ce wai iyayenmu ba daya ba Amma kuma naji dadin wannam hadi fa akayi zamu sha biki nasan *Ya Mubajjal* yayi dacen Mata ta nunawa sa'a dan wallahi *Nusaiba* ba dai kyau ba. Cikin jin kunya *Nusaiba* tace kai Aunty *Yasmin* kyau kuma har na kaiki. Allah *Nusaiba* kin fini kyau nesa ba kusa ba Ya *Mubajjal* ne dai zaku kusa zama daya dan shima dai akwai kyau mu dai zamu sha biki. Duk da naga yayan Namu kamar bai so ba amma wataran zaiyi Alfahari da hakan. Nam Nusaiba ta fara hawaye tana cewa Tabbas Aunty Yaya bai so haka ba Amma koma yaya wallahi zan zauna dashi kuma tun lokacin da Daddy yace a bashi ya haifen ba naji na kamu da son yaya *Mubajjal* . Insha Allah zan zauna dashi duk rintsi duk wuta. Insha Allahu da kanshi sai ya furta miki kalmar so. *Nusaiba* tace Allah yasa Aunty Nam suka ci gaba da hiran su._ _Kuyi Manage_ *_NEXT PAGE IS LOADING........_* _VOTES_ _COMMENT_ _08132761212_ *_MU[4/19, 7:22 PM] Hafsat A Garkuwa🥰: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 *_ABINDA AKA GASA...!_* _Shi yaga wuta...🔥_ *TRUE LIFE STORY* 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 NA *_HAFSAT A GARKUWA_* ~_(Mummyn Seeyama)_~ *_Follow me on Instagram_* -Hayfa869 *_Follow me on whattpad please_* _@Hayfaluv_ My Novels *_★ Kuncin rayuwa_* *_★ Zaman takewa_* *_★ Gidan mijina_* *_★ Doctor hishmah_* *_★ Sauyin Hali_* *بسم الله الرحمن الرحيم* *____________________________________________* ©🎆 *AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻 _A• W• A•_ _{{Al'umma writers_ _Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_ https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap *_________________________________________* *_Bissmillahir rahamanir rahim._* *AM BACK AGAIN* *D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:* _Kakana Hassan Atk tare da Husaini Atk_ *_Page 31&32_* *★★★★★★* _" *Jawaheer* tun randa taga *Mujahit* hankalinta yayi matukar tashi bata ci bare sha duk ta rame kamar ba ita ba tunani sun mata yawa sosai kullum cikin kuka take.(Niko nace wannan wani irin damuwa ce haka *Jawaheer* ?. Anya kuwa bake bace *Sultanah* ?. Masu karatu nima fa ina zargin wannam lamari). Yau ma zaune take a falo tana cin. Makaroni amma sam hankalinta baya tare da ita. Tana chan wata duniyar tunani. Wayarta ce ta fara ruri na naiman a gaji da kamar baza ta dauka ba chanda ta dauki wayar taga *Uncle Doctor* yana yawo a screen din wayar da sauri ta daga. Tare da cewa Ina Kwana Uncle. Yace lafiya tare da cewa *Jawaheer* wato yar yanzu baki daina wannam tunaninba ko?. Naji yanzu kin daina zuwa Hospital sai dai ki tura Kawarki ko?. Dan kawai kinga wani chan ki daurawa kanki damuwa to wallahi karki bari nazo na sameki baki fara zuwa aikin ki ba. Kin jinikam ko?. Cikin sanyin murya tace naji Uncle a gaida da su Aunty. Yauwa ko kefa yar kanwata ki daina saka damuwa a zuciyar ki ki cire komai ki kuma nata komai Allah ya miki Albarka. Ameen daga nam sukayi Sallama ya kashe tayi wani murmushi sai kuma ga wasu hawaye._ *★★★★★★*

Chapter 7 of 13