Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
_"Washe gari da Safe da misalin ƙarfe 6:00am na safe na dira a ƙofar gidan Mujahit. Da Sallama na shiga amma shiru kake ji dai ƙarar AC dake ta faman yi. Nam na zauna a falon dan na rantse sai na ɗibo muku rahoton gidan Amarya. Ina nam zaune naji muryar Mujahit yana cewa Sannu Baby! Sannu nine ko?. To kiyi haƙuri bazan sake fa muje falo ki ɗan miƙe ƙafarki ko._ _"Jin motsin fitowarsu ne yasa na bar wajen da gudu naje na raƙuɓe inda nasan baza su ganni ba. Nam suma fito ya zauna a kan kujera itako ya zaunar da iita akan cinyarsa tare da cewa. Baby na Allah ya miki Albarka domin kin shayar dani Ni'imar ki da sauri ta kulle idanunta. Tare da cewa ni bana so cikin shagwaba tayi maganar. Shiko cewa yayi ko ki buɗe fuskar ko kuma yanzu na ƙara. Dan dama bai isheni ba._ _"da sauri ta buɗe fuskar tana yamutsa fuska ta miƙe. Yace sai ina kuma?. Kitchen zanje domin na daura mana breakfast. Tab rufa min asiri yau ni zanyi magana girki. Nam ta hada girar sama da ta ƙasa tace ita zata yi ganin zata fara darun nata ce yace to muje ki tayani kinga sai muyi tare. Hannunta ya riƙe suka shiga Kitchen nam suka fara aikinsu cikin soyayya da kulawa. Har suka gama suka dawo suka zauna kowa na ciyar da ɗan uwansa. Kowa nabawa ɗan uwansa kulawa har suka kammala._ _"Bayan sun gama ne suka ka dawo falo. Suka zauna. Mujahit yayi matashi. Da Cinyar Sultanah suna kallo suna ɗan taɓa hira. Nam Mujahit yaji wani sha'awarta yana taso masa. Da sauri ya fara zira hannunsa a cikin rigarta yana Shafo Nonomta masu matuƙar Laushi da taushi. Wani miƙa ta masa. Na jin daɗin abun da yake mata. Nam ya fara wasa dasu sosai. Har yayi nasarar cire mata rigar jikinta nam wasa ya chanja salo a falon sai da ya dirjeta sosai. Niko ina Laɓe ina kallom yadda yake dirzarta sosai._ _"Daga haka suka nufi toilet ya mata wanka shima yayi sannam suka shirya suka ƙara fitowa falo. Haka suka ini suna zuba soyayyarsu Nura da Malika sun ƙira sa babu Adadi amma sam yaƙi ɗauka._ _Haka suke gudanar da Soyayyar su sai da yayi Sati biyu bai fita ba randa ta fita ko yasha zagi a wajen Nura. Nam Mujahit yace in kaji haushi kaima kayi mana. Yace kwantar da hankalinka Saura wata ne da Sati biyu. Suna cikin haka Kira ya shigo wayar Mujahit yana dubawa yaga Malika ce da dai kamar bazai ɗauka ba sai kuma ya ɗaga._ _"Yana ɗagawa ta sakar masa kuka tare da cewa ashe dama baka so na shikenam dan kayi aure sai ka manta dani wannam ai ba adalci bane. Nam yace haba Malika. Kinsan baza taji daɗi ba in na ɗaga wayar wata a gabanta. Oh nice ma watan ko?. Sorry ba haka nake nufi ba nasan ko kece baza kiji daɗi kina tare da Mijinki Budurwarsa ta ƙira ya ɗaga yana waya ba. Nam tace eh haka ne. Haka ya ta fama hai sai da ta Saƙƙo kafin su gmaa kuma sai da yayi mata Alƙawarin in yazo wucewa zai zo su gaisa. Taji daɗim hakan sosai._ _"Haka kuwa aka yi da yamma lis da zai wuce gida sai da ya biya suka kaisa sannam ya tafi. Dan Allah. Allah yake yaje yaga lafiyar Amaryarsa duk da sun yi waya sosai amma hakan bai gamsar da shiba. Ya shiga da Sallamarsa. Sultanah dake zaune a falo taci kwalliya cikin Wani Atamfa da yayi mata kyau sosai. Da sauri ta ƙasa tana Oyoyoo Honey Nah nam suka rungumi juna Tsan shiko yana shinshinan ƙamshin jikinta. Nam tace ya Aikin dai. Hhmm ke dai bari Aiki Alhamdullah. Sai godiyar Ubangiji. Nam suka shige ɗakinsa ta haɗa masa ruwan wanka ta cire masa kaya Sannam ta shiga dashi tayi masa wanka Tsab. Sannam suka fita ta shafe shi da mai sannam ta saka masa ƴar Jallabiya ta feshe shi da turare. Suka Wuce Dininng. Haka rayuwarsu ta ci gaba da tafiya. Auren Mujahit yanzu saura Sati ɗaya._ _"Sultanah da kanta taje ta haɗo kayan Aure na gani na faɗa.tare da ita aka kai kowa yayi Mamakin haka. Mujahit ko in bada saka mata Albarka babu abunda yake yi. Amma tunda Auransa ya ƙaratovyaji Sam bai son Auren Amma kuma babu yadda ya iya._ _"Yau take Jumma ɗibban Manyan Mutane suka Halacci ɗaurin Auren. Mujahit da Amaryarsa Malika. Sai Kuma Nura da Amaryarsa Ikram. Sai dai muce Allah ya basu zaman Lafiya._ _"Malika Babu abinda batayi ba na hidimar biki. Da daddare ne aka kaita gidan ta. A Lokacin kuwa Mujahit yana shigowa ya shiga ɗakin Sultanah tana kwacce Zazzaɓi ya rufeta. Da sauri ya ƙarasa. Gareta ya ɗaga ta yaji jikinta zam cikin tashin hankali yace Sultanah Lafiya kuwa Mai ya same ki. Cikin Wahalta tace wallahi yau haka na wuni da wanna. Zazzaɓin ga Amai kuma._ _"Cikin tashin Hankali yace tashi Maza Muje Asibity babu gardama ta miƙe dan tana jin jiki sosai. Nam suka fito falo ya shiga ɗakin Malika tana zaune tana ta chart a wayarta. Abun ya bashi Mamaki dama Amare suna da lokacin danna. Waya ne a ranar bikinsu. Nam dai yayi Mata Sallama da Sauri ta ajiye.wayar tare da Amsa masa. Yace Malika Zamuje Asibity da Sultanah ne bata jin daɗi ko zamu je tare._ _"Aiko nam ta haɗe girar sama tare da cewa wannam wani irin rashin Adalci ne ace an kawo ni gidan ka a yau amma kana cewa zaku tafi Asibity to bazan jeba. Yayi Matuƙar Mamakin abunda ta aikata Amma yace to shikenam Bari muje mu dawo. Daga haka ya shige ba tare dacyaji Amsar da zata bashi ba. Yana fita ya kama hannun Sultanah Suka nufi Asibity._ _"Itako Kuka ta saka Na baƙin ciki. Suna zuwa gwajin farko Likita yace tana ɗauke da Ciki na wata biyu. Murna a wajen Mujahit ba'a magana. Nma yayiwa Doctor kyauta tare da godiya. Sultanah dai kallonsa kawai take tana ƙara jin son Mijinta a cikin zuciyarta._ _"Suna shigowa gida Mujahit ya zaunar da ita akan kujera sannam ya fara ƙiran Malika. Malika dake Bacci taji kamar a mafarki ana ƙiranta. Tana farkawa taji Muryar Mujahit cikin takaici ta fito. Nam yake Sanar da Ita dun dawo daga Asibityn Sultanah na ɗauke da ciki. Na wata Uku. Wata yatsina tayictare da cewa Allah shu ɗaiyaba. Daga haka tayi wuce warta ɗaki._ _"Gaba ɗayansu sake baki suka yi suna Mamakin Amaryar tasu. Daga haka ya ɗaga ta ya kaita ɗaki sannam ya bata Kaza taci ta koshi tasa Ruwa sannam ya chanja mata kaya ya kwantar da ita yayi Mata sai da Safe. Cikin Sanyin Murya tace Allah ya tashe mu. Har yazo fita tace Honey Nam ya tsaya chak. Tace Amma dan Allah a binin ƴar kanwa a hankali. Kar amata da ƙarfi. Maganar ta ya bashi dariya yace Karki damu Baby bazan mata da ƙarfi ba. Daga haka yasa kai ya fita dan kar taga hawayen da yake tarewa. Yana fita sai da ya tsaya ya goge hawayensa sannam ya shiga ɗakin Malika da Sallamarsa._ Malika dake bacci ta taso ganin Mujahit ne yasa ta kuma ta kwanta da sauri ya riƙota tare da cewa tashi maza kiyi Alwala kizo muyi salla babu musu ta tashi tayi Alwala tare sukayi salla sannam suka ci suka sha. Ta tashicta haye gado ta kwanta shima kwanciya yayi ango da amarya sai dai mice sai da Safenku. Washe gari Sultanah ta tashi kamar bata taba jinya ba ta faɗa kitchen ta ɗaura musu abinci sanda ta kammata taje tayi wanka ƙarfe 8 suka fito nam suka nufi dining dan da matuƙar yuwa suka tashi ganin Sultanaj bata fito bane yasa shi shiga ɗaki a hanya suka haɗu dan itama shirin fitowa take rungumeta yayi ita kƙ tace Ina kwana Ango. Cikin farin cini ga amsa mata nam yake tambayarta ya jiki take sanar dashi jiki ya warware tare duka ƙarasa ko inda take Malika bata kallaba. Sultanah ce tace Amarya antashi lafiya. Cikin yatsina ta amsa mata tare da cewa lafiya ƙalo. Sultanah bata ji daɗin abinda ta mata ba amma ta share. Mujahit ne yace haba Malika gaskiya banji daɗin abinda kika yi ba sam wanna. Ba tarbiya bace dan haka karki ƙara inko kika ƙara zamu samu matsala. Nam tace Allah ya baku haƙuri daga haka suka gama cin abinci suka watse. Malika kuwa wuni tayi tana jin wani wa'azi akan masu kishi. Sosai ya shigeta nam ta yada makaman yaƙin ta dan tsns matuƙar son Mujahit. Baza ta iya rabuwa da shiba. Tun daga ranar ta riƙe Sultanah gam kullim tare suke komai. Haka rayuwarsu taci gaba da tafiya. Sultanah cikinta wstansa Goma yayi matuƙar ƙato sunje Asibity an sanar dasu haihuwar ce Allah bai kawo ba. Amam babu wata matsala. Sai kun bura da tayi. Yauwa zaune suke Malika na matsa mata ƙafa tana mata sannu. Malika tana cewa wallahi Aunty ina matuƙar tausaya mikk Allah dai ya sauƙeki lafiya. Sultanah ta amsa da amin. Suna cikin hirardu ce taji cikinta yayi wani rin juyi da sauri ta reƙe mararta tare da cewa Malika cikina. Cikin tashin haɓkali tace Aunty mai ya sameki. Amma ina sam Sultanah sai zufa take haɗawa da sauri ta ɗauko wayarta ta ƙira Mujahit ta gaya masa abunda ke faruwa cikin tashin haɓkali yace gashi nam zuwa. Suna a haka Mujahit ya isa basu tsaya wani bata lokaci su suka nufi Asibity daga zuwa aka shige da ita. Suna shiga Faya ta fashe aiko sai jin kukan yaro sukayi. Nam suka yi aikinsu tare da gyara yarom sunzo yiwa Sultanah ɗinki kenam Sukaji wani Kukan Jinjirar. Cikin mamaki suka ƙara cirowa wannam karon mace ce. Sai da suka gama komai sannam suka sanarwa su Mujahita da sauri suka faɗa ɗakin dukansu kan Sultanah suka je suna mata sannu ita ko sai murmushi take Nam Malika ta share hawsye tace Sannu Aunty. Mujahit yayi kan yaransa yana Uwa yaha twins ne ya miƙa godiyarsa ga Allah sannam ya rungumi yaran. Basu jima ba aka sallamesu. Domim dukan su suna cikin ƙoshin lafiya. Mujahit babu wanda bai faɗawa haihuwar ba suna isa suka samu dangin Malika ka. Haka Malika taci gaba da kula da mai jego. Dan komai ita take yiwa yaran ranar Suna macen taci sunan Mahaifiyar Mujahit wato Hajara suna ce mata Farhat sai kuma na mijin yaci sunan Mahaifinsa wato Harun Ana ce masa Fahat. Komai Malika ita take musu. Haka taci gaba da kula dasu a yanzu in kaga yaran zaka ɗauka sunyi Sgekara biyu amam watan su Goma. Malika gata da ƙaton ciki amma bata yarda ita take yiwa yaran komai yanzu haka cikinta ya shiga wata tara. Zaune take a ɗaki tana chart taji kukan Farhat da gudu ta fito domin taga mai ya faru tana fitowa santsi ya ɗiɓeta ji kake Tum. Ƙaran da ta sake ne ya fito da Mujahit da kuma Sultanah da sauri suka ƙarasa domin ganin mai yake damunta. Sultanah tace Malika mai ya faru?. Mai ya same ki. Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un . Daddyn Twins Jini ne fa yake zuba daga cikinta muje mu kaita Asibity cikin kuka tsyi maganan ta tashivta shiga ɗauko Hijab ɗinta da key ɗin mota tare da Farhat da kuma Fahat. Kafin ta fito ta samu har ya kaita mota.da SAuri suka ɗauki hanya. Suna zusa aka kaita Emegency likita ne ya fito tare da cewa. Gasƙiya sai an mata tiyata in ba haka ba za'a iya rasa su duka da sauri Mujahit ya saka hannu tare da tafiya ban kuɗi. Awan su biyu da shiga da ita likita ya fito tare da cewa. Maral lafiyar tana neman Mujahit da kuma Sultanah da sauri Sultanah tayi gaba taan cewa gamu malam. Tana shiga ta samu Malika kwance. Da sauri taje ta riƙe hannunta tare da cewa Malika ya jiki?. Cikin Sanyin Murya tace Aunty Mutuwa zanyi. Aunty ki yafemin abunda na miki. Cikim Kuka Sultanah tace Malika baza ki mutuwa Zaki tashi. Suna haka Mujahit ya shigo da saurk ta riƙe hannusa tare da cewa Daddyn Twins ga ɗiyata nam ina so ko ɓayan rai na a saka mata sunan Sultanah wato Ruƙaiyya. Kuma abar mata ita a wajenta. Domin nasan zata bata tarbiya sosai. Tana kaiwa nam ta cikia da kalmar shahada. Nam Sultanah ta fara jijjigata tana kuka sosai. Likita ne yazo ya fitar dasu shima Mujajit ɗin ƙuƙa yake. Haka aka kai Malika gidan ta na gaskiya. Sultanah ta ci gaba da shayar da Namecyn ta cikin so da ƙauna. Sosai sunyi rashin Malika musannam Mommynta da kuma Daddynta Uwa uba Ikram. Ikram ita ma ta haihu ɗiya mace. Haka rayuwa taci gaba da tafiya musu kowa yana bawa ɗan uwansa kulawa.Bayan Shekara Goma. Sultanah ce zaune Mujahit yana kwance a cinyarta. Da gudu naga wata yarinya ta taho tana cewa Namecynah kinga Aunty Farhat ko wai zata dake ni. Sultanah tace mai kika mata haks. Wai dan na ɗauki pencil. Farhat ne ta fito tace Allah Mimi sai na yiwa Namecyn ki dukam wai fa ina mata rubutu kawai ta ɗaukin pencil ɗin ta karya shine ta gudo. Daddynsune yace to kiyi haƙuri Aunty babba kinsan Halin Mimin ku akan Namecyntan nam in har kika taɓa mata ita sai ta duke ki. Aiko kamar ka sank babu wanda ya isa ya taɓa min Namecynah na barshi. Yauwa Namecynah ki bata haƙuri komai ya shige. Nam Namecy ta kama kunnenta tare da cewa Shoyyi Aunty Farhat bazan sake ga. Gaba ɗayansu dariya suka sa harda Fahat dake gefe yana kallonsu Saboda yadda tayi maganar dole ya baka dariya. Haka Familyn suka ci gaba da kula da junansu. Haka aka aikowa da Sultanah rasuwar Mahaifinta Majid saka makom cututtuka da dama da suka sameshi tsawon shekara goma gana zaune a wani kango yayi fitsari a jiki haka ma kashi babu mai kulashi baya iya ko motsi.sai da yayi tsotsa anguwar ta fara wari sannam aka ganshi. Suko sauran duk sun rigashi mutuwa duk HIV ne ta kashe su. Sultanah da taji labarin Addu'a kawai ta masa na Allah ya jiƙanta dan sam ko sunansa bata son ji. Haka Familyn suka ci gaba da rayuwarsu cikin farin ciki da kulawa. *★★★★★★* _"Nusaiba yau sun tashi da gaggarumin Rashi na rashin Hajiya Kaka. Saka makon Hawan jini Mutuwar ta tada hankalin Familyn Hamza sai dai muce Allah ya jiƙanta da rahama. Nusaiba ƴaƴanta biyu. Da mai sunan Daddy da kuma Hajiya Kaka soyayya sosai suke nunawa junansu sai dai muce Allah ya ƙara musu ƙaunar juna Mudan'sir ma yayi aurensa harda yaro ɗaya. *ALHAMDULILLAH!* ```Duka duka anam na kawo ƙarshen wannam labarin abin da na faɗa dai dai Allah ya bani ladan abin da na rubuta kuma ba dai dai ba Allah ka yafemin.``` ```Zakuga na taƙaita book ɗin ba komai ya jawo haka bai sai da na gama typing komai ya goge shiyasa kawai na taƙaita muku haka dafatan hakan ma zai nishaɗan tar daku.``` ```My fan's ina matuƙar godiya da yadda kuka nuna min ƙaunar ba iya niba harma da wannam book ɗin Ina matuƙar Alfahari daku ina roƙonku duk wacce nayiwa laifi da ta yafe min nima na yafe maku Allah ya nuna mana wannam wata na RAMADAN allah yasa muga ƙarshensa lafiya Allah kuma ya kaimj bayan Sallah Allah ya saisaita mana wannam cuta ta corona virus.``` _Sai mun haɗu in Allah ya kaimu bayan salla ɗauke da book ɗina mai suna.... Ku dai kawai ku zauna a shirye dan Labarin zai sanja wani Salo na daban wanda ban taba amfani da shiba_ 08132761212 *_HAFSAT A GARKUWA CE_ An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 13 of 13