Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Mujahit babu wacce zaka Aura in ba ni ba._ _"Wallahi nice Sultanah nam ka abar ƙaunarka. Cikin Huci Malika tana Zuwa ta wanke Sultanah da mari tare da cewa Jawaheer baki da hankali ne?. Saurayin da zan aure zaki zo kina wannam maganar. Anya kina da hankali kuwa._ _"Sultanah data ji marin ya shigeta sosai ta ɗaga hannu ta zabg Mata mari ita ma tare da cewa kece babbar mahaukaci jahila kawai to bari ki ji tunkan kisan zaki haɗu da Mujahit na san sa kuma muke soyayya._ _"Har ke kin isa kice zaki auri wanda nake so to tun wuri kije ki nemi masoyinki dan wannam nawa ne ni kaɗai."Mujahit ko tsabar murna ya kasa ce musu Uffan illa kallon da yake yiwa Sultanah kamar ya saceta._ _"Malika ne ta shiga gida da gudu tana kuka sosai. Sultanah ta juyi ta kalli Mujahit tace baka ce komai ba Mujahit. Cikin jin daɗi yace abun da zance da yawa Sultanah amma farko dai mai ya kawo ki nam keda aka ce kin mutu?._ _"Yanzu dai mu ƙarasa gida sai na sanar da kai komai tsayiwar layi bazai mana ba nam ta shiga motarsa shima ya shiga yaja suka ƙarasa cikin gidan ta. Bayan yayi parking suka ƙarasa ciki duna shiga ta kawo masa drinks sannam ta fara bashi Labarin komai. Sai da ta gama ta ƙara da cewa kayi Haƙuri Mujahit ba wai dan bana son ka nayi haka ba sai dan kayiwa iyayenka biyayya. Dan Allah ka yafemin._ _"Mujahit ya goge ƙwallansa tare da cewa Na yafe miki Sultanah Amma kin cutar da zuciyata da ta mahaifiyarki. Yanzu Gobe ki shirya mu kuma gida domin a tabbatar da kina raye._ _"Ni kam bazan kuma gida ba. Saboda mai yasa baza ki kuma ba cewar Mujahit cikin tashin hankali."Nam tace nasan in na kuma ma ba auranka zanyi ba gwara mu yi auren mu a nam babu wadda yasan waka aura._ _"Sultanah kenam ai zuwa gida ya zama dole in har kina so muyi aure in kuma bakya so shikenam. Cikin Sauri tace Eh na yarxa ina so muyi aure. Zan kira Doctor sai yazo aji. Nam ta ɗauki waya ta sanar dashi komai. Ya sanar da ita yana zuwa yanzu . Dan har yanzu bai gama aikin da yazo yi Abuja ba._ _"Suna zaune ya shigo duka gaisa da Mujahit. Mujahit ga masa godiya da taimakon da yayi musu na ɗaukar Sultanah da ba'asan wani hali take ban nam suka tsaida maganar cewa gobe da misalin Ƙarfe 10:00am na safe zasu tafi Sokoto. Anam Doctor ya tafi ya barsu akan cewa zasu haɗu a nam gidan._ _"Mujahit sai ƙarfe 12:00 yabar gidan nam ma sai da Sultanah fa saka masa kuka sannam ya tafi. Suka rabu cikin kewar juna._ _"Tun barin Malika daga wajen ta shiga gida da gudu tana zuba kuka bata samu kowa a falo ba ta shige ɗakinta taci gaba da kuka. Ikram tayi tambayar duniyar nm amma yaki kulata. Ta sanarwa Mommyn su ita ma tayi tamvayar har ta haƙura sai da tayi kuka ta gaji dan kanta tayi shiru nam ta fara rafkawa Mujahit ƙira amma sam bai ɗaga ba a lokacin suna cikin soyayarsu da Sultanah . Nam ta ƙara shaƙa da bai ɗaga ba ta miƙe ta na kuka ta sanarwa Mommyn su komai. Mommyn tace to shine me dan wata tace tana son sa to bari kiji na mijifa mijin mace huɗu ne gwara ma ki sani._ _"Wallahi nikam Mommyn bazan zauna da kishiya ba kishiysr ma Jawaheer. Nam tayi ta tijararta abun ma har dariya yake basu._ _"Mujahit gana zuwa ya sanarwa da Nura. Nura ma yaji daɗin hakan sosai dai kuma ya tausayawa Malika. Tun a daren Mujahit ya fara shiri. Washe gari ko a gidan Sultanah ya karya dan ita ma tun Asuba data tashi ta fara shiru. Karfe 10 Doctor yazo duka ɗauki hanya a motar Mujahit. Basu jima sosai ba suka isa dan yadda Mujahit ke tsola gudu kamar zai tashi sama. Bai tsaya ba sai a gate Ɗin gidan su.Horn ya buga mai gadi ya wankale masu ƙofa._ _Sultanah tayi Mamakin yadda gidan su ya kuma haka.Duk da tasaɓvyayi kuɗi bata san haka kuɗin yake ba. Da Sallama suka shiga falon gidan Umma dake zaune tana Azkar kawai ta ga. Sultanah tana shigowa falon da Sauri ta miƙe tana cewa wa nakd gani haka. Innalillahi jama'a ga fatalwa._ _Mujahit yace Umma ba Fatalwa bace Sultanah ce Bata Mutu ba. Jin Muryar ɗanta ne yasa ta ɗan nutsu. Nam yace ta zauna mana a ɗari-ɗari ta zauna. Sannam yaje yayiwa Doctor iso. Nam suka gaisa da Umma tana ƙarewa Sultanah kallo duk da yanzu tayi ƙiba ya ƙara kyau amma bazai hana ta kasa gane fuskanta ba. Nam Sultanah ta risuna tace Umma Ina wuni tana kyarma ta amsa nam suka gaisa da Mujahit._ _"Ya fara mata jawabin duk abun da ya faru. Nam ta saka kuka tace dan Allah Sultanah ki yafemin nasan duk nine Silar barin Ahalinki da kima yi yanzu da kin faɗa hannun wani mugun wani abu ya sameki da wallahi nice Sila. Amma sai Allah ga dubeki kika faɗa hannu na gari._ _"Doctor mun gode Allah ya. Saka maka da gidan Aljjannah. Sultanah ki yafemin. Sultanah ta matsa kusa da ita tare da cewa na yafe miki Umma Allah ya yafe mana baki ɗaya. Nam Mujahit yace Umma yanzu sai ki tashi mu ƙarasa gidan su Sultanah domin mu ɗan kawa mahaifiyarta ita a kuma tsai da maganar Auren mu. Umma sai da ta firgita dataji kalmarsa na ƙarshe na maganar Aure._ _"Dan in dai bata ɓata a lissafi ba saura wata biyar Auran sa Amma dole Malika tayi haƙuri a fara Aurensa da Sultanah kafin ayi da ita. Dan ita ta dace ta fara Auren sa. "Mujahit ne ya ƙatse mata tunani ta hanyar cewa Umma mu tafi ko?. Nam Umma tace Ai Mujahit Mahaifiyar Sultanah ta daɗe bata garin nam ta kuma garin su da zama. Dan gidan tan ma Majid ne a gidan gake fasiƙancin sa da Abokansa dan bada mata yake amfani ba da Maza yake yi. Sultanah kiyi haƙuri da wannam Mahaifi naki. Yanzu Haka an koresa daga anguwar dan ya fara bata yaran mutane._ _"Sai dai Mu bari zuwa Gobe sai Mu sammaka mune Sultanah ina kin san garin naki?. Cikin Kuka tace Eh na sani a Gombe take Anguwar Pantami . Yauwa Masha Allah kunga Gobe sai mu tafi. Nam Doctor ya musu Sallam da Alƙawarin zai zo gabe su tafi._ _"Mujahit ne ya kaisa hat kofar gidan sa sannam ya jiyo a hanya ne ya tsaya yayi musu sayayyan su kaji da Shawarma da dai sauran su. Ko da ya shigo Sultanah suna zaune da Umma suna ta hira harda dariya duk da daicrabin hirar Umma ke janta da shi._ _"Da Sallamar sa ya shigo Umma ce ta amsa masa suka masa sannu da shigowa. Nam ya ajiye musu Ledar ya ɗauki nashi gayi ɗakinsa. Sultanah ce ta miƙe taje kitchen ta ɗauko filet ta juye leda ɗaya ta miƙawa Umma. Ita ma ta Saka ɗaya sannam Ta miƙawa Umma ɗaya. Umma tace to ba kin saka min ba. Eh Umma wannam na Kausar ce Naga ma har yamzu bata dawo daga Islamiyyan ba. Bata gama rufe baki ba sukaji Sallamarta. A baƙin ƙofa ta tsaya tana nunawa Umma inda Sultanah take tana mai zare idanu da cewa Umma Kin ga Sultanah kuwa. Fatalwa Umma. Umma tace ke da halla ki shigo ba Fatalwa bace nima shigowarsu haka na ɗauka._ _Nam ta rarraku bo tazo bayan Umma ta Tsaya Nam Umma ta mata bayanin komai. Sannam taja ajiyar zuciya tazo ta rungumeta tana mata Sannu. Taja Hannunta sukayi ɗakinta haka suka kwana cikin jin ɗaɗi da ƙaunar juna._ _"Tun Asuba da suka tashi basu kuma ba ita da Kausar suka shiga kitchen suka fara haɗa abun karyawa. Zuwa 8 sun gamai komai sannam duka shiga wanka sai tara su Umma suka tashi. Suka gaisa sannam suka karya. Karfe 10:30 Doctor yazo suka ɗauki hanya Kausar taso ta bidu amma babu mai zama a gidan haka ta haƙura ta bisu da Addu'a._ ```Kuyi Manage sai mun haɗu gobe yasin na muku Update da yawa Komai nawa ya goge😭😭😭😭😭😭😭shine na ɗan sake muku read more 11 fa nayi amma duka ya goge😭😭😭😭😭``` Votes Comment _08132761212_ *_HAFSAT A GARKUWA CE_*🥰 [4/19, 10:01 PM] Hafsat A Garkuwa🥰: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 *_ABINDA AKA GASA...!_* _Shi yaga wuta...🔥_ *TRUE LIFE STORY* 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 NA *_HAFSAT A GARKUWA_* ~_(Mummyn Seeyama)_~ *_Follow me on Instagram_* -Hayfa869 *_Follow me on whattpad please_* _@Hayfaluv_ My Novels *_★ Kuncin rayuwa_* *_★ Zaman takewa_* *_★ Gidan mijina_* *_★ Doctor hishmah_* *_★ Sauyin Hali_* *بسم الله الرحمن الرحيم* *____________________________________________* ©🎆 *AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻 _A• W• A•_ _{{Al'umma writers_ _Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_ https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap *_________________________________________* *_Bissmillahir rahamanir rahim._* *AM BACK AGAIN* *D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:* ```Abinda Aka gasa...! Fan's grp``` _ina matuƙar jin dadin hot comment naku over_ *S͢p͢e͢c͢i͢a͢l͢ T͢h͢a͢n͢k͢s͢ t͢o͢* ```Al'umma writer's asso...``` _Ina matuƙar alfahari daku Allah ya haɗa kan mu baki ɗaya.🙌🏻_ Ina yinku irin sosai dinnam *_Page 41&42_* *★★★★★★* _"Nusaiba ta taho da gudu tana Oyoyooo My Sweet heart daga haka ta faɗa jikinsa fa kanai naye sa. Mubajjal wani Suman Tsaye yayi na wucin gadi. Chan ya Sauke a jiyar zuciya tare da lumshe idanu. Sai kuma ya dake tare da cireta a jikin sa yana faɗi. Wai ke miye haka?. Baki ga shigar da kima yi bane?. Ya faɗa cikim siyar tambaya yana kallonta yana wani haɗiye miyau._ _"Nusaoba tayi wani rin narkewa tare da cewa Haba Man Mai nayi haka naga kwalliya nayi maka. Ta faɗa haɗe da wata irin Shagwaba._ _Baka ce komai ba ta faɗa tana ma shafa masa saje. Cikin inda-inda yace Eh haka ne kam. Daga haka ya shige ciki da Sauri dan ta gama birkita masa lissafi. Nam ta bishi da wani shu'umin murmushi dan tasan tarkon su ya fara Kamu. Ta shige ɗaki ta ƙira Mmn Adnan. Mmn Adnan taji daɗin haka daga haka suka yi sallama da cewa gobe zata zo suyi shiri na biyu._ _"Shiko yana shiga yayi wani ajiyar zuciya tare da cewa na shiga uku wannam wani irin salo ne haka?. Mai yake shirin faruwa dani?. Ba dai wannam ƴar ƙaramar yarinyar ta fara burgeni ba?. Kai ina hakan bazai yiwu ba. Daga haka ya shike toilet ya sheƙawa kansa ruwa ya jima kafin ya fito ya zuɓe akan gaɗon sa yana ƙara tunanin yadda yaga Nusaiba daku ma irin surarta._ ````Niko nace Su Mubajjal anga kayan yarinya ƙarama an birki ce saima ka shiga daga ciki zaka san ba haka abun yake ba```😜 _"Ya jima yana wannam tunanin amma sam yaƙi yarda da ta fara burgesa. Itako wani wanka ta sake yi tare da sa riga da wando tiri kwata sunyi mugun kamata komai ya fito zam-zam. Ta fito tana wani taku ta haura sama wajen sa. Da Sallamavta shiga har yanzu yanzu yana kwance. Cikin kasalalliyar murya ya amsa mata tare da ƙura mata kallo yana mai haɗiye miyau Bananar sa kuwa sai tsintsin take tana naiman Rijiyar da zai zura gugarsa😎 Har Gaban sa ta ƙarasa ta ɗurƙusa tare da cewa My Man ina ta jiranka kazo muci Abinci amma shiru. Shi yasa nazo naga ko lafiya. Mubajjal bai ma sanvtana yi ba. Sai da ta sake magana yaɗan firgita yace ke wai baki da hankali ne ba na hana ki shigowa ɗaki na ba?._ _"Maganar ta mata zafi ammavta daure tace kayi haƙuri gani nayi ka jima shi yasa. To maza fita ki bani guri in na gama zan fito. Nam ta fice tana sai ka fito Man. Tana fita yaja ajiyar zuciya ya sake kwanciya. Abin duniya ya dame sa._ _Haka suka ci gaba da zama Mmn Adnan tana koyamata salo-salo na Kissa wanda zata ja hankalinsa kuma dai kam tana jan hankalinsa sai dai kuma sam yaƙi ya bada kai. Yaƙi ya nuna hakan. Tsawan Wata biyu kenam sai rama da yake yi da shan lemon tsami._ _"Yau ma kamar kullum Nusaiba ne zaune cikin wasu ƙananam kaya. Ita da Mmn Adnan tana ƙara ƙisa mata yadda zata yi. Sallamarsa suka ji da Sauri ta miƙe ta faɗa jikin sa tare da cewa Sannu da dawowa My Man._ _"Wata ajiyar zuciya yaja chan ya hango Mmn Adnan da sauri ya janye Nusaiba tare da cewa wai baki da hankali ne baki ga Mmn Adnan bane?. Cikim Shagwaba tace na ganta mana. Amma ganinta zai hana ni tarbar mijina ne. To naji shige mu tafi. Nam ta kawo hannunsa suka zauna a kujera ya gaisada Mmn Adnan tare da cewa kin ga yarinta ko ko kunya babu tana yin haka. Mmn Adnan tace A'a ban ga laifimta ba gaskiya hakan ai shine dai-dai. Ai kamata yayi kawai kaima kayi mata domim taji daɗin hakan. Nam ya sosa ƙeya ya miƙe yana ɗan murmushi yayi ɗakinsa._ _"Wani irin Salle tayi tare da cewa Mmn Adnan wallahi yanzu fa ya fara kamuwa A to ai ƙara dage damtse zakiyi ya ƙara kamuwa sosai.Insha Allah Mmn Adnan Nagode sosai Allah yabar Zumunci.Haba Nusaiba ai ba komai mun zama ɗaya cewar Mmn Adnan tana miƙewa zata tafi tace. Ni kinga tafiya ta kije ki kula da mijinki. To sai anjima na gode._ _"Daga haka ta haura sama da sauri taje ta same sa ya fito daga wanka yana tsane jikinsa da Sauri ta ƙarisa ta ƙarfa tana tsane masa jikin.tayi mamaki da bai hana ta ba. Sai ma cemata da yayi wai ni yaushe zamu ɗan yi tafiya ne. Cikin mamaki tace tafiya kuma yaya?. Eh mana tafiya ko baki so ne. Gaskiya bana so kam. Bai ƙara ce mata ƙala ba dan shima yayi mamakim kansa da magana da ita._ _"Nam ta fito ta barshi ta ƙira Mmn Adnan ta sanar da ita nam Ta ce mata kada tacƙara masa komai dan yanzu ya gama kamu yanzu zaki fara ramuwarki. Nam suka yi Sallama tayi kwanciyarta tana dariyar mugunta._ _"Bai jima ba ya fito falo amma bai same ta ba. Nam ya shige ɗakinta ya same ta a kwance tana ta chart sao dariya take. Hira suke sha a wani grp na Marubuciya Hafsat A Garkuwa. Mai suna *HASKEN MA'AURATA* grp ɗin ana ƙaruwa sosai. Sai dariya kawai take zubawa. Nam ya tsaya yana ta kallon ta chan ta ɗago kai ta gansa ta haɗe girar sama da ta ƙasa tace lafiya kuwa Malam?._ _"Yayi Matuƙar Mamakin maganarta amma yace dama nazo muyi kallo ne shine naga bakya falon shine na shigo domin na duba ko lafiya kike. Bata yi mamakin maganar sa ba tace Lafiya ta kuma?. Dama ka damu ɗa lafiya ta ne?. Ba wannam ba ma yau bana jin kallon ne shiyasa na dawo ɗaki._ _"Ok to shikenam bari naje niyi ni. Da yafi maka kam. Ta faɗa tare da sa dariya. Haka yaje ya zauna a gaban Tv sam hankalinsa baya kan kallon yana chna wata duniya yana tuna nin Nusaiba dan wani irin so yake mata wanda ya ƙi gasgata son da yake mata a cewar sa tausayinta kawai yake ci. Nam ya gama zaman sacya tashi ya kuma ɗakin sa ya kwanta cike da Mafarkin Nusaiba._ _"Washe gari da ya tashi yayi wanka ya fitocya nufi dininng ya samu bata girka komai ba. Nam ya shiga ɗakinta ya samu taci wanka tana cin Abinci. Da Sallamavya shiga. Ta Amsa masa tare da cewa Ina kwana. Ya Amsa cikin fara'a tare da cewa Shinecyau kike cin Abinci ke ɗaya?. Saroro tayi tana kallonta tace to da dawa kake so naci abincin._ _Yayi Mamakin Maganar ta yace haba Nusaiba nagactare muke ci. To ni ina nawa yanzu?. Ban dafa dackai ba ta faɗa a taƙai ce. Sai kuma me. Yace A'a mai da wuƙar na fita sai na dawo. Ko kallon inda yake bata yi ba. Tace in ka ga dama ma kar ka dawo. Bai ce komai ba ya fice._ *★★★★★★* _"Sun isa Gombe lafiya sai dai basu san gidan ba suna shiga anguwar pantami suka samu wani mutun na zaune suka tambayesa gidan Malam Ayuba. Ai ko nam aka nuna musu gidan dan suna kusa da gidan kawai dai rashin sani ne. Nam duka faka a ƙofar gidan Umma da Sultanah ne suka shiga domin su musu iso. Da Sallam suka shiga Hajiya dake baƙin ɗaki ta amsa musu bayan sun gaisa tace bayin Allaj ban gane kuma amma kuma wannam ta nuna Nusaiba tana min kama da ɗiyata Hafsat._ _"Umma tace ai Jikarkin ce Ƴar Hafsat ɗim ne . Cikin Mamaki Hajiya tace Ƴar Hafsat kuma?. Ai bata da wata ɗiya mace guda ɗaya ce kuma Allah ya karbi abunsa. Ai itace Hajiya Bata mutu ba. Ke ƴar nam karki faɗamin maganar da hankali bazai ɗauka bama na yanzu kusan shekara Goma da rasuwar Sultanah. Umma tace yanzu dai hajiya kiyi haƙuri munzo ɗa baƙi suna waje a musu iso komai zaki ji daga bakin su._ _"Hajiya tace to shikenam haka za ayi ace su shigo nam Umma ta tura Sultanah ta shigo da su. Bayan sun gaisa ne Hajiya ta aika aka kira Malam bai jima ba ya shigo duka gaisa nam Doctor ya fara sanar musu da koma Hajiya tayi kuka sosai ta rungumi Sultanaj sosai Tana mata Sannu haka ma Alhaji Kaka sai da yayi ɗan hawaye._ _"Nam Hajiya ta sanar musu cewa Hafsat tayi aure nam kusa da mu da haka zuwa yamma zamu je gaba ɗaya mu same ta domin taga ɗiyarta. Mala m Ayuba yace A'a yazu zamu je mu sameta domin asan abu yi dole Mujahit ne ya dace da Sultanah nam suka miƙe gaba ɗaya suka ɗunguma gidan Umman Sultanah. Suna isa gida ne ɗaɓ matsakaici Umma da Hajiya da kuma Sultanah ce suka shiga da Sallamarsu._ _"Umma da fitowarta, kenam daga ban ɗaki ta amsa musu tana cewa yau Hajiyana kece da tsakar ranar nam... Bqta gams kulle baki ba ta hangi Sultanah tana shigowa da gudu ta faɗa jikin ta da Sauri Umma ta janyeta cikin firgici tana mai zan gani haka ke da nake ganinki kullum a mafarki yau ne kuma kika zo min a zahiri bayan kin mutu mai yasa kike zuwa min?._ _"Na kasa mantaki a rayuwata nam Sultanah cikin kuka tace Umma ki yafemin Umma ban mutuba wallahi! Ina nam da raina. Nam Umma tayi Saurin a da baya yana cewa na shiga Uku ni Hafsat Fatalwa nake gani ƙiri ƙiri. Nam Hajiya tace Hafsat i nutsu ba fatawa bace ƴar ki ce dai Sultanah. Nam Hajiya tayi maya bayanin komai ta ƙara da cewa yanzu munactare da Doctor da ya ɗauke ta da kuma saurayinta Ga kuma mahaifiyarsa. Nam Umma taje ta musu iso suka zauna ana ta yaushe Gamo. Umma da Sultanah kuwa sun kan ƙame juna kamar zasu cinye kan su. Sun jima a gidan ana ta hira bayan sun zo tafiya ne Umman Mujahit tace tana da magana. Nam aka kasa kunne ana sauraranta ta fara da cewa dama ba komai bane sai nema wa Mujahit Auren Sultanah da nake nema a yanzu a saka musu rana. Kowa yaji daɗin haka ya ƙara da cewa sai dai kuma a rashin Sultanah da yayi ya sa mu wata yarinya har an sa musu rana saura ma Wata Uku.Dan haka in har kun Amince za 'a fara aurensu da Sultanah kafin ayi na wacce. Sai da gaban Sultanah ya buga dan sam bata son zama da kishiya amma babu yadda zatayi dole tayi haƙuri._ _"Nam Malam Ayuba yayi gyaran murya tare da cewa gaskiya hakan yayi kyau in dai har yanzu suna son junan su ai shikenam. Nam Malam Ayuba yace Sultanah har yanzu kina son Mujahidu. Nam Sultanah ta daga kai tare da tashi ta bar wajen a tayi ɗaki. Haka Mujahit ma aka tambaya ya amsa da eh nam Malam Ayuba ya tsaida rana nam da wata ɗaya. Abun yayi wa kowa daɗi nam suka musu sallama dan a yau zasu kuma. Sai kuma sun kawo kayan Aure da sadaki Sultanah ko a nam za a barta wajen mahaifiyarta. Nam Mujahit da Doctor suka musu sha tara ta arziki Doctor yasha Addu'a na Taimakon Sultanah da yayi sosai suke saka masa Albarka haka ma Mujahit._ _"Ƙarfe Biyar suka bar garin Gombe suka ɗauki hanyar Sokoto kowa zuciyarsa cikin farin ciki. Sai dare suka isa Sokoto. Nam Kausar take Tambaya ina Auntyn ta Umma take shaida mata an barta a chan sai an kawota kuna dan an saka mata rana ita

Chapter 10 of 13