*Nusaiba* taje to idanun Hajiya karama yana kanta( Niko nace daga baya kenamπ»)Ya *Mubajjal* kowa kullum cikin shan lemon tsami yake san Daddy ya hana shi Aure. abun na matukar bata masa rai ace kanwarsa tayi Aure harda 'ya Amma shi ance Sam bai kai ba. Nusaiba yanzu haka tana Jami'a tana Nce 1 koman ta yana tafiya yadda ya kamata sai dai ta kuran *Ya Mubajjal* da kuma na Hajiya Kaka dan sam Hajiya Kaka bata nuna mata kaunar kamar na jikar ta tsana take nuna mata tsan-tsa shiko *Mubajjal* Sam bai jin yarinyar a cikin ranshi Wani haushinta kawai yake ji na haka kawai kamar wanda take masa wani abun sam ya tsani su zauna inuwa daya dashi. Itako abun na damunta. Yauma kamar kullum zaune take a falo tana chart da kawayenta a WhatsApp Hajiya Kaka tana gefe tana kallo. Ya *Mubajjal* ne yayi Sallama ta dago tana mai amsa masa tare da wani murmushi wani harara ya buga mata tare da jan tsaki yace ban fada miki ki daina shiga harka ta ba nifa bana son iskanci wawiya kawai. *Nusaiba* cikin sanyin muryarta tace kayi hakuri *Ya Mubajjal* naga Sallama kayi ni kuma na amsa maka ba wani abu ba amma kayi hakuri insha Allah bazan kara bata maka ba ta shefe dakinta tana mai matsar kwallah. Shiko tsaki yaja ya haura sama abunsa domin dama gaida *Daddy* yazo yi. Ito ko Hajiya Kaka tunda suka fara take dariyar mugunta ko Uffan bata ce musu ba balle ta musu fada( Kai wannam mata anyi yar duniya kamar ba mutum ba) Yana Haurawa ya samu Daddynsa zaune yana waya sai da ya gama sanna ya durkusa yana *Daddy* ina kwana. Daddy cikin fara'a yace Lafiya Babanah kana lafiya dai ko?. Eh Daddy. Daddy ne ya gyara zama tare da cewa *Mubajjal* yau dai zan sanar da kai na Amince akan abunda ka dade kana so kayi. Cikin wani farin ciki ya dago yace Daddy kana nufin ka amince akan nayi aure. Cikin farin ciki yace kwarai kuwa my son sai dai kuma akwai wacce na zaba maka a mtsayin matar da zaka Aura. Mubajjal ya gyara zama yace ina jinka Daddy. Daddy yace ba kowa nake so ka Aura ba sai *Nusaiba*. Daram! Daram Dam! Kirjin Mubajjal ya buga yace *Nusaiba* kuma......._
_" *Mujahit* wani jiri yaji ya fara diban sa da sauri *Nura* ya tare sa ganin zai fadi katsa ya jashi ya kaishi muta ya zaunar sannam yaja motar suka fita a gidan suna tafiya yana bawa *Mujahit* hakuri da kuma yarda da kaddara. Cikin Kuka *Mujahit* yace Haba *Nura* taya zaka yarda cewa wannam ba ita bace *Sultanah*? kana ga komai nasu iri daya mara barsu daya ita wannam tana da dan tsiwa ka dan amma ba makawa wannam *Sultanah* ta ce. *Nura* yace karfa ka manta *Sultanah* ta rasu da Hannuna muka sata a gidan ta na gaskiya to mai yasa baza ka dai na maganar ba tunda kaji dai da kunnenka ta sanar dak ai ba ita bace. *Nura* ni dai bazan daina zuwa inda *Sultanah* ta take ba har sai ranar da ta sanar dani da kanta cewa ita ce *Sultanah* ta da bakinta . *Mujahit* yayi matukar bawa *Nura* tausayi dan rashin masoyiya ba dadi sosai bare ace kuma kaga mai kamar ta komai zai dawi maka sabo. Nam ya shiga lallashun sacyaba mai bashi hakuri amma ina *Mujahit* yayi nisa. Har suka isa *Maitama* *Mujahit* bai yi shiru ba kamar wani karamin yaro sai da Nura ya haushi da fada da Nasiha tukunna ya share hawayensa a haka har suka shiga gidan su._
_" *Mubajjal* yace *Daddy* *Nusaiba* kuma?. *Nusaiban* da na sani kanwata?. *Daddy* cikin tabbatarwa yace kwarai kuwa ita Inhar ni ne na haifeka ina so ka Aure *Nusaiba* Kanwarka kuma Matarka insha Allah dan tana Gama School za ayi muku Aure. Daddy fa kasan fa Kan........... Dakata Mubajjal ban ce ka sanar dani komai ba tashi ka tafi kawai Allah ya muku Albarka baki daya. Mubajjal ya mike jiki a matukar sanyaye yana tafiya yana hada hanya har ya sauka babu kowa a falon sai *Nusaiba* wani jahilin harara ya watsa mata tare da jan dogon tsaki ya fice. Itako batama san yana yiwa sai tsakinsa da taji ta daga ido ta hangesa har ya fita girgiza kai kawai tayi dan tasab da ita yake. Yana shiga dakin sacya fada kan gadon sa ya shiga wani irin tunani yana fadin Anya kuwa Daddy yau yana da saiti kuwa taya za'ayi na Aure kanwata da muke Uba da'ya ai ko Ba Uban mu daya ba vazan Aureta ba balle kuma Uban mu daya Lalle ma Daddy yarinyar dana fi tsana a duniyar nam Tab Lalle zaka ja matacwani abun a guri na dan ka saka na kara tsananta ma wallahi. Tana kanwata Lalle ma Daddy baka da han........_
*_Tofa wai mai yake faruwa ne kam Wannam kuma waye ce Jawaheer dinnam?. Mai Daddy yake shirin aikatawa Anya kuwa Daddy na da hankali kowa?. Wai ya Abun yake ne..?. Hhhmmm Muma Bamu sani ba. Ina kuna son Sanin Amsa ku Tambayi Hafsat A Garkuwa._*
*_Wai Sister Hafsat ya Abun yake NE_*
_Ku dai ku biyo ni dan jim wannam Amsa taku_
*_NEXT PAGE IS LOADING........_*
_Amma fa sai naga Comment masu zafi_
_VOTES_
_COMMENT_
_08132761212_
*_HAFSAT A GARKUWA CE_*π₯°ππππππππ
*_ABINDA AKA GASA...!_*
_Shi yaga wuta..._π₯
*TRUE LIFE STORY*
ππππππππ
NA
*_HAFSAT A GARKUWA_*
~(Mummyn seeyama)~
*_Follow me on instagram_* _-Hayfa869_
*_Follow me on whattpad please_* _@Hayfaluv_
_My Novels_
*_Kuncin rayuwa_*
*_Zaman takewa_*
*_Gidan mijina_*
*_Doctor hishmah_*
*_Sauyin hali_*
*Ψ¨Ψ³Ω
Ψ§ΩΩΩ Ψ§ΩΨ±ΨΩ
Ω Ψ§ΩΨ±ΨΩΩ
*
*____________________________________________*
Β©π
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* βπ»
_Aβ’ Wβ’ Aβ’_
_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsapp
*_________________________________________*
*_Bissmillahir rahamanir rahim._*
*AM BACK AGAIN*
*DΜΜ€eΜΜ€dΜΜ€iΜΜ€cΜΜ€aΜΜ€tΜΜ€eΜΜ€dΜΜ€:*
*_My only one_* **
*_Page 25&26_*
_" *Nura* inda *Mujahit* yake nuna masa ya kalla. Wana budurwa ya gani sai kuma yacewa *Mujahit* wai mai ya faru ne ka rude haka. *Mujahit* yace wai baoa ga abunda nake nuna maka bane *Nura* yace Eh na ganta ina wacchar budurwar ce?. Eh ita amma baka ga kamar *Sultanah* ta bace?. *Nura* yace eh da kama kam amma ba ita bace tnda *Sultanah* ka Yau shekaranta biyar da rasuwa taya kuma zamu ganta anam sai dai kawai kama. *Mujahit* yace Wallahi wannam *Sultanah* tace Haba *Nura* kana ganinta fa kaga *Sultanah* tah. Nikam ka dakata naje na sameta da Sauri *Mujahit* din ya saka kafarsa ya taka birkin cikin Sauri suka fito gaba dayan su suka .nufi inda wannam budurwan take itako bata ma san mai suke ba kafin su isa ma tuni taja motarta tayi gaba Abunta. Ai da sauri suka kuma motarsu mutane sai mita suke musu na tsada motarsu inda bai dace ba amma *Mujahit* ko ta kansu bai biba Hasalima bai san mai suke fada ba sai *Nura* ne yake basu hakuri Suna shuga a yanzu *Mujahit* ne ya shiga gun driver *Nura* kuma ya zauna gun mai zaman banza ya yaka motar a 100 yabi bayan motarta._
_"Haka yake ta tsula gudu har ya cin mata. Ita ko bata masan mai yake yi ba tukinta take cikin kwanciyar hankali har naga ta shiga *ZONE A NATIONAL Assembly quarter* Da Mamaki *Mujahit* ya kalli *Nura* yace Kai Abokinah miye *Sultanah* take a wannam anguwar masu kudin?. To kaina dai ka fada Tunda kasan waye iya tabbacin ba itan bace kenam cewar *Nura*. Haka dai suka ja baki suka yi shiru har suka ga tayi Hon wani katafaren gida mai gadi ya wangale mata kofa ta tusa Hancin motar ta. Nam suka Mara mata baya suma Mai gadin ganin kamaar tare suke yasa ya barsu suka shiga tana parking din motarca parking space ta fito Dai-dai Lokacin da su *Mujahit* suka isa wajen motarta. Da Sauri ta fito ganin kamar Maza ne a motar suma ganin haka ne suka fito su kazo kusa da ita. *Mujahit* yace Wallahi itace *Nura*. Itako cikin Tsare gida tace Ban gane itace ba?. Itace wa kenam?. Ta fada da sigar Tambaya. *Mujahit* yace Haba *Sultanah* ya zaki min haka zakice kin manta da nine mai yasa kika bar garin ki kika zo?. Dan Allah in wasa kike ki daina kizo mu kuma gida a daura mana Aure. Cikin rashin Fahimtar Maganarsa tace Kai Malam kai wani irin Mutum ne ka shigo har gida nah kana min wata maganar banza ni Sunana Ba *Sultanah* ba. Sunana *Jawaheer* dan Haka ka nemi inda *Sultanah* take tun kafin dare yayi maka. taja Tsaki zata wuce kenam *Nura* yasha Gabanta da cewa Baiwar Allah dan Allah kiyi hakuri ki tsaya ki saurare ni. Nam *Jawaheer* ta tsaya chak Nam *Nura* yaje gabanta yace Tabbas Babu wanda zai ganki yace ba *Sultanah* bace. Dan kamarku har ta baci. *Sultanah* a garin Sokoto take kuma budurwace ga *Mujahit* suna matukar son junan su. Nam ya Sanar da ita komai game da *Sultanah* da kuma *Mujahit* ya kara da cewa shiyasa tun da ya ganki zaki shiga mota yanzu muka biyo ki dan yayi matukar rudewa shiyasa yake miki wannam maganar. *Jawaheer* cikin kuka tace Allah sarki wallahi na tausaya maka sosai ka bani tausayi Amma banu bace *Sultanah* nam ka. Daga haka ta shige da gudu tayi cikin gidan tana kuka sosai na tausayi._
*_BAYAN SHEKARA GOMA_*
_"Gidan *Daddy* har yanzu babu wani chanju dan gane da abunda Hajiya kaka take yiwa *Nusaiba* dan yanzu kam tasan komai tunda tana da Shekara 21. A duniya ta zama babbar mace mai aji ga yanga sai dai kuma babu budurci sam dan dataji labarin abunda ya faru ko samari bata kulawa saboda tsoron abunda zaije ya dawo dan tasan ba kowa yakd yarda da kaddara ba . Kullun cikin zullumi take An dai yi Auren Yasmeen tun tuni har ta haihuwa diya mace mai suna Khadija sirikar ta aka yiwa takwara. Hajiya Karama ta shiga tai tayinta sosai dan duk inda *Nusaiba* taje to idanun Hajiya karama yana kanta( Niko nace daga baya kenamπ»)Ya *Mubajjal* kowa kullum cikin shan lemon tsami yake san Daddy ya hana shi Aure. abun na matukar bata masa rai ace kanwarsa tayi Aure harda 'ya Amma shi ance Sam bai kai ba. Nusaiba yanzu haka tana Jami'a tana Nce 1 koman ta yana tafiya yadda ya kamata sai dai ta kuran *Ya Mubajjal* da kuma na Hajiya Kaka dan sam Hajiya Kaka bata nuna mata kaunar kamar na jikar ta tsana take nuna mata tsan-tsa shiko *Mubajjal* Sam bai jin yarinyar a cikin ranshi Wani haushinta kawai yake ji na haka kawai kamar wanda take masa wani abun sam ya tsani su zauna inuwa daya dashi. Itako abun na damunta. Yauma kamar kullum zaune take a falo tana chart da kawayenta a WhatsApp Hajiya Kaka tana gefe tana kallo. Ya *Mubajjal* ne yayi Sallama ta dago tana mai amsa masa tare da wani murmushi wani harara ya buga mata tare da jan tsaki yace ban fada miki ki daina shiga harka ta ba nifa bana son iskanci wawiya kawai. *Nusaiba* cikin sanyin muryarta tace kayi hakuri *Ya Mubajjal* naga Sallama kayi ni kuma na amsa maka ba wani abu ba amma kayi hakuri insha Allah bazan kara bata maka ba ta shefe dakinta tana mai matsar kwallah. Shiko tsaki yaja ya haura sama abunsa domin dama gaida *Daddy* yazo yi. Ito ko Hajiya Kaka tunda suka fara take dariyar mugunta ko Uffan bata ce musu ba balle ta musu fada( Kai wannam mata anyi yar duniya kamar ba mutum ba) Yana Haurawa ya samu Daddynsa zaune yana waya sai da ya gama sanna ya durkusa yana *Daddy* ina kwana. Daddy cikin fara'a yace Lafiya Babanah kana lafiya dai ko?. Eh Daddy. Daddy ne ya gyara zama tare da cewa *Mubajjal* yau dai zan sanar da kai na Amince akan abunda ka dade kana so kayi. Cikin wani farin ciki ya dago yace Daddy kana nufin ka amince akan nayi aure. Cikin farin ciki yace kwarai kuwa my son sai dai kuma akwai wacce na zaba maka a mtsayin matar da zaka Aura. Mubajjal ya gyara zama yace ina jinka Daddy. Daddy yace ba kowa nake so ka Aura ba sai *Nusaiba*. Daram! Daram Dam! Kirjin Mubajjal ya buga yace *Nusaiba* kuma......._
_" *Mujahit* wani jiri yaji ya fara diban sa da sauri *Nura* ya tare sa ganin zai fadi katsa ya jashi ya kaishi muta ya zaunar sannam yaja motar suka fita a gidan suna tafiya yana bawa *Mujahit* hakuri da kuma yarda da kaddara. Cikin Kuka *Mujahit* yace Haba *Nura* taya zaka yarda cewa wannam ba ita bace *Sultanah*? kana ga komai nasu iri daya mara barsu daya ita wannam tana da dan tsiwa ka dan amma ba makawa wannam *Sultanah* ta ce. *Nura* yace karfa ka manta *Sultanah* ta rasu da Hannuna muka sata a gidan ta na gaskiya to mai yasa baza ka dai na maganar ba tunda kaji dai da kunnenka ta sanar dak ai ba ita bace. *Nura* ni dai bazan daina zuwa inda *Sultanah* ta take ba har sai ranar da ta sanar dani da kanta cewa ita ce *Sultanah* ta da bakinta . *Mujahit* yayi matukar bawa *Nura* tausayi dan rashin masoyiya ba dadi sosai bare ace kuma kaga mai kamar ta komai zai dawi maka sabo. Nam ya shiga lallashun sacyaba mai bashi hakuri amma ina *Mujahit* yayi nisa. Har suka isa *Maitama* *Mujahit* bai yi shiru ba kamar wani karamin yaro sai da Nura ya haushi da fada da Nasiha tukunna ya share hawayensa a haka har suka shiga gidan su._
_" *Mubajjal* yace *Daddy* *Nusaiba* kuma?. *Nusaiban* da na sani kanwata?. *Daddy* cikin tabbatarwa yace kwarai kuwa ita Inhar ni ne na haifeka ina so ka Aure *Nusaiba* Kanwarka kuma Matarka insha Allah dan tana Gama School za ayi muku Aure. Daddy fa kasan fa Kan........... Dakata Mubajjal ban ce ka sanar dani komai ba tashi ka tafi kawai Allah ya muku Albarka baki daya. Mubajjal ya mike jiki a matukar sanyaye yana tafiya yana hada hanya har ya sauka babu kowa a falon sai *Nusaiba* wani jahilin harara ya watsa mata tare da jan dogon tsaki ya fice. Itako batama san yana yiwa sai tsakinsa da taji ta daga ido ta hangesa har ya fita girgiza kai kawai tayi dan tasab da ita yake. Yana shiga dakin sacya fada kan gadon sa ya shiga wani irin tunani yana fadin Anya kuwa Daddy yau yana da saiti kuwa taya za'ayi na Aure kanwata da muke Uba da'ya ai ko Ba Uban mu daya ba vazan Aureta ba balle kuma Uban mu daya Lalle ma Daddy yarinyar dana fi tsana a duniyar nam Tab Lalle zaka ja matacwani abun a guri na dan ka saka na kara tsananta ma wallahi. Tana kanwata Lalle ma Daddy baka da han........_
*_Tofa wai mai yake faruwa ne kam Wannam kuma waye ce Jawaheer dinnam?. Mai Daddy yake shirin aikatawa Anya kuwa Daddy na da hankali kowa?. Wai ya Abun yake ne..?. Hhhmmm Muma Bamu sani ba. Ina kuna son Sanin Amsa ku Tambayi Hafsat A Garkuwa._*
*_Wai Sister Hafsat ya Abun yake NE_*
_Ku dai ku biyo ni dan jim wannam Amsa taku_
*_NEXT PAGE IS LOADING........_*
_Amma fa sai naga Comment masu zafi_
_VOTES_
_COMMENT_
_08132761212_
*_HAFSAT A GARKUWA CE_*π₯°
[4/2, 3:47 PM] Mummyn Seeyama: ππππππππ
*_ABINDA AKA GASA...!_*
_Shi yaga wuta..._π₯
*TRUE LIFE STORY*
ππππππππ
NA
*_HAFSAT A GARKUWA_*
~(Mummyn seeyama)~
*_Follow me on instagram_* _-Hayfa869_
*_Follow me on whattpad please_* _@Hayfaluv_
_My Novels_
*_Kuncin rayuwa_*
*_Zaman takewa_*
*_Gidan mijina_*
*_Doctor hishmah_*
*_Sauyin hali_*
*Ψ¨Ψ³Ω
Ψ§ΩΩΩ Ψ§ΩΨ±ΨΩ
Ω Ψ§ΩΨ±ΨΩΩ
*
*____________________________________________*
Β©π
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* βπ»
_Aβ’ Wβ’ Aβ’_
_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
*_Bissmillahir rahamanir rahim._*
*AM BACK AGAIN*
*DΜΜ€eΜΜ€dΜΜ€iΜΜ€cΜΜ€aΜΜ€tΜΜ€eΜΜ€dΜΜ€:*
_Ummu Muhammad_
*_Page 29&30_*
*β
β
β
β
β
β
*
_" *Mujahit* suna tafiya suna hira wani irin farin ciki yake ji a zuciyarsa *Nura* yana lura da hakan da hakan ya burgesa gwara da ya sake amma da yana abu kamar bashi. Chan dai Nura ya kasa hakuri yace kai Abokina ka kamu da yawa fa har ka manta da ma kamar *Sultanah* ko?.Nam *Mujahit* ya tsume kamar bashi yake cikin farin ciki ba. Yace Haba *Nura* mai yasa zaka na tunamim ita wallahi kana tayar mun da abunda na samu da kyar ya kwanta dan Allah ka dai na ya karasa maganar ka mai zaiyi kuka. Nam *Nura* yace kayi hakuri Abokina insha Allah bazan kara ba. *Mujahit* yadan saki fuskan yace ko kai fa Abokin arziki daga haka har suka karasa wani Masallaci suka yi sallah sannam suka yi Studio. Sai karfe tara suka kuma gida dukkan su a gajiye. *Malika* ta shige gida cikin farin ciki tana shiga ta Samu *Amminsu* zaune ita da *Shureem* da kuma *Ikram* suna hira. Ta shiga da Sallamarta suka Amsa mata ganintana cikin farin ciki ne yasa kowa yayi mamaki. Dan sun san inhar *Malika* ta fita zance to rai a bace za'a ganta amma yau kuma sunga akasin haka. Ta isa ta zauna kusa dasu tana cewa ya dai kuka saka min idanu mu samman ma ke *Ikram* ta fada tana dagawa *Ikram* duka._
_"Kai *Aunty* mai na miki haka kika dake ni?. Ai kema kin san yau dole mu kalle tun da abun da bakiyi ne yau kika yi kinga dole mu kalleki. Wai da gaske ne wadannam shahararrun mawakan ne suka zo wajen ki?. Ta fada da sigar tambaya. *Malika* tace wallahi kuwa *Ikram Mujahit* da kuma *Nura* . Amma *Mujahit* din ne wai yake sona *Nura* kuma yace in naima masa kanwata. Nam ta zaiyana duk yadda sukayi ta sanar dasu ko kunyar *Amminsu* bata jiba. *Ammi* ne ta daka mata duka tace kinci gidan ku ashe baki da kunya?. A gaba na kina zancen yadda kuka yi zance da saurayi. Ayya *Ammi* to miye ne naga ba wani abu bane ko *Amminah* ?. *Malika* ta fada tana fadawa jikinta. *Ammi* tace ni dahalla daga ni Allah ya shirya min ke. Ta fada tana mikewa tayi daki abunta tana mamakin yadda *Malika* bata jin kunyar fadan komai ko a gaban waye. Suko suka ci gaba da hiran su *Malika* na gayawa *Ikram* yadda *Mujahit* ya hadu sosai. Ikram tace to wai yanzu shi kike so kenam?. Eh Mana Ikram insha Allah shi zan Aura. To Allah ya nuna mana. Ameen ya Allah. Suka mike duka suka yi daki domin gabatar da Sallar Magriba tun i'sha *Malika* take jiran kiran *Mujahit* Amma har 8:30 bai kira ba ta kira kuma taji a kashe ta kira yafi a kirga *Ikram* tace kai *Aunty* wallahi kin tafi da yawa a rana daya ina kuma ace kunyi shekara kuna tare. *Malika* tace wallahi *Ikram* nima ban san ya na kamu da sonsa haka ba ta fada kamar zata yi kuka. *Ikram* tace aiko shima dole zai soki dan ke din ba baya ba wajen kyau da shiga rai. Haka sukayi ta hira har 9:32 Sannam taji wayarta ta kara da hanzari ta daga wayan tana dubawa taga *My Soul Mate* yana yawo akan screan din wayar ai wani kara ta saka tana cewa *Ikram* ya kira! Wallahi ya kira!. Da sauri ta daga tana gyara murya. *Mujahit* dake kwance a makeken gadonsa yace "Assalamu Alaikum"._
_" *Malika* ta make murya tare da cewa Wa'alaikas Salam. *SoulMate* shine tun dazu nake jiran ka baka kira ni ba na kira wayarka akashe tackarasa maganar kamar zatayi kuka. Shiko *Mujahit* yana Mamaki Rashin kunya irin na *Malika* Amma yace Kiyi hakuri tun barin mu gidan ku bamu koma gida ba sai yanzu. Allah Sarki *SoulMate* Ai ban sani Ba kayi hakuri to. Nayi *Malika* . Nam suka dan Taba Hira duk da yawancin Hiran *Malika* ce take Masa. *Ikram* dai Suman zaune tayi dan tayi Mamakin Auntyn tata irin wannam kamu haka a haduwar Farko Lalle akwai aiki a gaba. Bata Gama Mamaki ba Sai Lokacin da Taji *Malika* tana shirin yin kuka da cewa Haba *SoulMate* tun yanzu zaka ce Sai da Safe Ni gaskiya ban gaji da jin Dadda dan Muryar ka ba. *Mujahit* dake chan ga rike baki a zuciyarsa yakr cewa anna wannam kalau take kuwa daga Haduwa Farko kuma abu ya zama jarfa. Sai kuma yace kiyi Hakuri ai gobe zamu yi waya Nam suka karkare ya Kashe Wayarsa badan taso ba ta zauna ta zuba Uban tagumi. *Ikram* ta saka dariya har tana fadi kasa dan abun *Auntyn* nata sai Addu'a._
_"Tun daga Ranar Suke zuwa Soyayyar su a gidan su babu wanda bai san da *Mujahit* ba haka ma *Nura* sun dai-dai ta da Ikram ya mata sosai ita ma Soyayya suke mai Tsari sai dai na *Malika* ya zarce tunanin mutune Amma A haka dai suke tafiya._
*β
β
β
β
β
β
*
_" *Mubajjal* tunda ya shiga dakin sa ya kwanta yana tunanin wannam hadi da Daddynsa yayi. Ace a rasa wacce za'a bani sai wadda na raina da Hannuna kuma ace ita zan Aura Gaskiya wannam cutarwan yayi yawa, yana cikin haka kira ya shiga wayar sa yana dubawa yaga Abokinsa *Mudan'sir* ne ya daga sai ji nayi yace ka shigo mana ina daki ne. Ya kashe wayar bai jima ba sai ga *Mudan'sir* ya shigo da Sallamar sa. *Mubajjal* dakd kwance ya mike suka gaisa sannam *Mudan'sir* yace wai miye ne ka ta soni haka mai ke faruwa. Nam ya juye Masa duk abunda.Suka yi da Daddy da kuma bashi *Nusaiba* da aka yi. *Mudan'sir* yaso yayi dariya amma ganin yadda Abokin nasa ya kafe shi da Mayun idanunsa ne yasa ya gimtseta tare da cewa to sai miki kai ba godiya zakiyi ba irin wannam kyautar sai dai kuma ina tausayawa *Nusaiba* dan baza ta iya da jarabar fa ka dade kana tarawa ba gaskiya zata sha wahala. Wani irin tsaki *Mubajjal* ya daka tare da cewa wai wa yace maka ni zan kusan ci wannam karamar yarinyar aiko jarabar zata kashe ni bazan yarda na hada jiki da ita ba. *Mudan'sir* yace Uhm-Uhm Abokinah kabar fa kuri lokacin da zaka zo ka sanar dani ka
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 6 Chapter of 13