Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
na yaranmu musan wa suke mu'amala dasu Wallahi kuna zaune da yara haka babu bincike babbar hatsarine a rayuwa.yarinyar ku an samu wani barar imanin da yayi mata fyade amma mun samu nasara tsayar da jinin davtake zubarwa kuma tana cikin koshin lafiya sai dai tana cikin wahala sosai saboda yarinya ce karama babba ma yaya idan aka masa haka bare kuma yarinya?. Wani razanan nen Kara Hajiya Karama tayi ta fadi Lo.........._ _Su *Mujahit* ana magriba suka isa garin. Abuja kofar wani makeken gida naga motar ta tsaya da sauri mai gadi ya gwangale masa get ya dannam hancin motar sa wani makeken gida na gani mai manyan flower suna bakin suka fito suka nufi wata kofa suna budewa suka shiga wani falo dan Ubansu kai wannam falo ya hadu gaskiya(Ni dai nace kai Nura anya kuwa kai ba dan yankan kai bane irin wannam gida haka Lol....)_ Kuyi Maleji da wannam *_NEXT PAGE IS LOADING.........._* _VOTE_ _COMMENT_ _08132761212_ *_MUMMYN SEEYAMA CE_* [4/2, 3:44 PM] Mummyn Seeyama: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 *_ABINDA AKA GASA...!_* _Shi yaga wuta..._🔥 *TRUE LIFE STORY* 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 NA *_HAFSAT A GARKUWA_* ~(Mummyn seeyama)~ *_Follow me on instagram_* _-Hayfa869_ *_Follow me on whattpad please_* _@Hayfaluv_ _My Novels_ *_Kuncin rayuwa_* *_Zaman takewa_* *_Gidan mijina_* *_Doctor hishmah_* *_Sauyin hali_* *بسم الله الرحمن الرحيم* *____________________________________________* ©🎆 *AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻 _A• W• A•_ _{{Al'umma writers_ _Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_ https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whats *_________________________________________* *_Bissmillahir rahamanir rahim._* *AM BACK AGAIN* *D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:* *_ASALAMIYYA_* _Ina matukar alfahari da hot comment naki ina yinki irin totally DINNAM_ *S͢p͢e͢c͢i͢a͢l͢ G͢i͢f͢t͢s͢ t͢o͢* *_My Members of Al'umma writer's Ass..._* *_Vice Admin Mummyn MADUBALA_* *_Mmn Shukrah_* *_Leemart PINKYY_* *_Fa'iza Gombe_* *_Deeja Beauty_* *_Leemart yar Filloh_* *_Hafsat_* *_Mom Ikram_* *_Maryam BASHIR_* *_Ummu Firdaus_* *_Ummu Fadimah_* *_Jawaher_* *_Jamila USMAN_* *_Zainab UMMI_* *_My Daughter Zara'u_* *_Ameena ARRA'UP_* *_Naja'atu_* _Ni shugabar Kungiyar Al'umma writer's ina matukat Alfahari daku Allah yakara mana basira baki daya_ *_Page 19&20_* _"Su *Mujahit* suna shiga *Nura* yace ya shiga yayi wanka su zo suci abinci. *Mujahit* ya shiga dakin da, dakine Babba da katafaren gado tsayawa fada muku irin tsari da kyau na dakin ma bata lokaci ne. Nam ya nufi inda yaga kamar nan ne toilet dincdakn ya nufa ya shiga yayi wanka ya fito ya sauya kaya yayi sallar da ake binsa.sannam ya fita falo ya samu *Nura* har ya shirya shima Nam suka zauna suka fara cin Abincin suna kallo suna kuma taba hira._ _"Sai Karfe 4:00pm *Nura* ya dauki *Mujahit* suka nufi studio din *Nura* nam ya samu yaransa yana sanar musu da Abokinsa ne *Mujahit* shima zai zama mawaki ne insha Allah, nam suka ta gaisawa da Yaran studio sukayi sallama dasu akan wajen gari *Mujahit* zai fara training din waka Aikowa haka Aka yi *Mujahit* ya bawa kowa mamaki dan ba'a dauka zai iya ba shima kansa bai dauka zai iya ba sai gashi a kwana Goma *Mujahit* ya kware a waka har an fara rububin son jin wakar sa._ *_BAYAN SHEKARA BIYU_* _" *Mujahit* ya zama babban mawaki a garin Abuja babu wanda bai san *Mujahit* ba' Wani Matashin Saurayi naga ya fito a cikin wata mota mai shegen kyau ya sha wata dakakkiyar shadda Blue takalmin sa sau ciki ne black haka ma hularsa zanna bukat itama baka ce da ratsin blue sai kuma agogon fatan hannunsa baki ne shi sai tashin kamshi yake fuskarsa da yalwan murmushi Fari ne ba wani chan ba sai dai yana da dogon hanci kai tsaya fada muku kyau da tsaruwan wannam guy din ma bata lokaci ne. Wani ne yazo kansa da sauri yana barka da zuwa Oga *Mujahit* dama kai kadai ake jira domim ka fara wasan. Cikin wani irin voice yace ok *Bashir* muje ko?. sai a sannam ni *(Mummyn seeyama* na gane shi ashe *Mujahit* ne ya zama haka?. Lalle duniya kamar ba *Mujahit* mai saida mai ba a garin *Sokoto*😻). Nam suka nufi wajen taron da shi kadai ake jira ya gabatar da wakar sa. Mai taken *Labarinah*._ *_Kuyi hakuri da wannam fan's yasin bani da charge wannam ma dan na muku alkawari ne amma gobe insha Allahu zaku jini har sai kun gaji da karatu gobe ina matukar kaunarku my FAN'S_* *_NEXT PAGE IS LOADING........._* _VOTES_ _COMMENT_ _08132761212_ *_MUMMYN SEEYAMA CE_* [4/2, 3:46 PM] Mummyn Seeyama: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 *_ABINDA AKA GASA...!_* _Shi yaga wuta..._🔥 *TRUE LIFE STORY* 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 NA *_HAFSAT A GARKUWA_* ~(Mummyn seeyama)~ *_Follow me on instagram_* _-Hayfa869_ *_Follow me on whattpad please_* _@Hayfaluv_ _My Novels_ *_Kuncin rayuwa_* *_Zaman takewa_* *_Gidan mijina_* *_Doctor hishmah_* *_Sauyin hali_* *بسم الله الرحمن الرحيم* *____________________________________________* ©🎆 *AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻 _A• W• A•_ _{{Al'umma writers_ _Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_ https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap *_________________________________________* *_Bissmillahir rahamanir rahim._* *AM BACK AGAIN* *D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:* *_HAYATU BABA ZUBAIRU_* *(YAYA HAYAT)* _*HAPPY BIRTHDAY! HAPPY BIRTHDAY!!* My Allah Bless you with many years Ameen._ _Wannam Page kyauta ne gareka ina taya ka murnar Birthday ka_ *_Page 21&22_* _" *Mujahit* yana shiga aka fara tafa masa ana daukar sa pic a haka ya isa waken da aka ta nadar masa. Yana zuwa kuwa yafara abunda ya kaisa. Nam ya fara wakar labarina kamar haka. *Dafari da jalla sarkinah makagin nam da ya kaina cikan burin dake raina na mallaki wanda ko yaushe da sonta nake wuni kwana. Ina tuna randa mun ka hadu ado da shigar da tai ta hadu garin kallonta har na hadu da katon gagguman dutse dana fadi na dartsa harshe nah, na tashi jini ya bata ni. Mutane nata tuna ni, gaba daya kunya ta kamani. Da naddaga ido na dubeta nagga kwalla idonta dangina. Ta tashi na kama hanya da zumar zuwa ga Umma ta gidan ta naje na gaidata wannan shune dabi'ata halin da baza na daina ba.Ina nam zaune a dakinta muna yin hira da kanwata amma* *hankalina bai gunta ina ta tuno da yarinyar dana haddu da ita a idona, Ranar dai har zuwa yamma abun na karamin girma bara dai in ta kaita ma bacci na kasayi ranar nufina zaune na* *kwana.Akwana a tashi babu wuya. Wata daya ya wuce baya kullum sai na bi kam hanya ko zan dace na ganta hakan kadai shine muradinah.Agun sana'a ta facine kawai ranar ina zaune gurin hanyar mutane ne to sai naji sallamar muryar dana ke nema dare rana. Dana juya ta kalleni kyawunta ya sake rudani Farin ciki sai ya* *kamani, na tabbata ban bari ta wuce sai na fadi mai yake raina. Ranar dai na sanar da ita. Dakyar ta aminta in sota domin da akwai wani sirrinta da tacce nai makon kauna kizan nuna. Labarina akwai muni idan kaji zaka kyaleni dama mutuwa ta riskeni na wayi gari a cikin makara na amsa kiran ilahina. Bada Aure anka samen ba bashi ne yafi muniba. Yayana ne ya zamma uba gareni in na tunna haka bana iya saita kuka* *na.Ma'ana 'da gun mahaifiyata da ta haifa cikin cikinta ta karfi ya keta haddinta neman duniya ya sashi hakan ya aikata muguwar barna. Nace share hawayanki laifin wani baya shafarki ki nutstsu ki daina rudewa ina kaunarki har raina. Nasan komai na sirrinta na yarda da za na aureta. Domin mun shaku ni da ita harma ta kaini gun mamanta tace Mama kinga zabinah bayan mun gamma shiryawa gida na nufa cikin nutsuwa da zummar zanyi dawowa idan na sanar da Ummanah da Danginah da yayan'uwa na da zuwana 'yan'uwa na gani da Dangi ana ta nuna ne sai Umma tazo ta same ni tace yarnam da kake nema ka barta kawai Umurnina zuri'arta bakar masifa ce Auranta kamar kazanta ce shin dannam ko ka gigice ka rassa diyar da za ka fitar sai* *wanda akai hanin barna.Gaba daya na rasa mai sonta gida da gari ana kinta Abokai suna na kyaleta sunce mini duk abunda Uwa taki in dai zai zamo barna. Abuda yake ta suka na taya zanje in sameta nace mata bani aurenta gaba daya ba abunda ke yimun dadi cikin raina. Kwana biyu ban zuwa gunta ina shayi da kunyarta ana haka sai kawai gata a rude take tana kuka, Abun ya sosa min raina na dan taka zuwa gunta da niyar shara kukan ta sai chan kuwa na hangi kanwata da zuwanta ta fadi tana kuka tana wayyo yaya Ummanah cikin kuka tace yau ne aka ce an ganka da wacchan ne ta nuna Rukaiyya tana zaune. Akan haka yanzu an dau Umma zuwa Asibity 'yayanah. Anam muka dau hanyan mota muka shigfa ni da kanwata Rukaiyya ko nam na kyaleta tana kuka abun tausai ya zanyi da* *damuwar raina.Da zuwan mu jini ake nema duk an gwada yan'uwa bai ba nima har nawa ba zaina gaba daya asibityn babu mun furgita Ni da yan'uwa na.Ana haka sai ka wai gata tace itama a aunata gaba daya munka dubeta abun ya bamu mamaki gaba daya ni da dangina. Likita yace jinin zaiyi in ansa zahiri zaiyi. Gaba daya godiya munti gareta abun da tayyi mana ya girgiza dukka* *danginah, Kawai dai mun kaga ta kwanta jini na fita ta bakinta likito ci sun ka yo kanta nima da gudu nazo gunta na firgita har cikin raina. Ashe wa'adi ya cika kanta Allah ya amshi rayinta bayam sun gamma aunata sunce sanadin* *mutuwar shine jinin da ta bayar ga Ummanah Lafiya Umman mu ta sama ita kumma Rukaiyya ba* *ramma ta huta yanzu ba kyama Allah ya jikan* *ki mai sona Karshe* *LABARINAH.*_ _Haka ya karishe Labarin yana kuka sosai duka yan wajen babu wanda baiyi kuka ba saboda tausayi labarin *Mujahit* sunyi kuka sosai sun kuma tausaya masa haka taron ya tashi kowa zuciyarsa da alhinin labarin *Mujahit*(Nima *Mummyn seeyama* sai da na tuna da Mutuwar *Sultanah* nayi kuka sosai)._ _My fan's kuyi hakuri yau na tashi da alhinin Mutuwar *Sultanah* shiyasa na muku wakar da *Mujahit* yayiwa *Sultanah* ban ci gaba ba sai zuwa gobe. Na muku haka ne kuma dan ku tuna da *Sultanah* sai zuwa gobe zaku jini ina kaunar ku sosai my Fan's._ *_NEXT PAGE IS LOADING......_* _VOTE_ _COMMENT_ _08132761212_ *_HAFSAT A GARKUWA CE_* [4/2, 3:46 PM] Mummyn Seeyama: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 *_ABINDA AKA GASA...!_* _Shi yaga wuta..._🔥 *TRUE LIFE STORY* 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 NA *_HAFSAT A GARKUWA_* ~(Mummyn seeyama)~ *_Follow me on instagram_* _-Hayfa869_ *_Follow me on whattpad please_* _@Hayfaluv_ _My Novels_ *_Kuncin rayuwa_* *_Zaman takewa_* *_Gidan mijina_* *_Doctor hishmah_* *_Sauyin hali_* *بسم الله الرحمن الرحيم* *____________________________________________* ©🎆 *AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻 _A• W• A•_ _{{Al'umma writers_ _Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_ https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsapp *_________________________________________* *_Bissmillahir rahamanir rahim._* *AM BACK AGAIN* *D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:* *_All my Members ina matukar Alfahari daku SOSAI_* *_Page 23&24_* _"Hajiya Karama ta fadi Lol..... ta suma da sauri su Hajiya Babba suka yi kanta nam lita ya dubata yaga suma tayi. Ya yayyafa mata ruwa sanna taja wani dogon Numfashi ta saki wani kuka. Haka su Hajiya suke bata Hakuri *Mubajjal* kuwa ji yayi ya tsani Hajiya Karama dan duk abunda ya faru da *Nusaiba* itace sila. Dan da badan kyaliyanta da nuna rashin ko in kula da take yiwa Nusaiba ba da ba'a mata wannam lalatan ba. *Daddy* da *Hajiya. Babba* ne suka kuma gida tare da *Mubajjal* domin kar abar Hajiya Kaka ita kadai.Suna kumawa *Daddy* ya sanarwa *Hajiya Kaka* duk abunda ke faruwa. Nam tayi wani irin guda wanda sai da ya bawa kowa na dakin Mamaki. Duk da sunsan zata yi abunda ya fi haka ma amma bai dace tayi akan wannam bala'I da ya kunno musu kai ba itako ko a jikin. Ta kara da cewa. wallahi naji dadin wannam Al'amari sosai kai wanda yayicwannam aiki Allah yashi maka Albarka. *Daddy* baiji dadin maganar ba. Amma ya daure yace Haba Hajiya bai kamata kiyi haka ba karki manta fa kema abun nam ya shafeki tunda jikarki ce. Da Sauri Hajiya Kaka tace kul.. Karka kara ni sam ba jikata bace ga iya jikokina. *Mubajjah*, *Yasmin* , *Yasir* , sai kuma *Salma* sune iya ka jikokina dana sani amma wacchar ja'irar kam bana da alaka da ita._ _*Daddy* nam danam yayi waje dan yaji *Hajiya Kaka* zata tuna musu sirrin da basu so 'yayansu su sani in banda *Mubajjal* da yasan zance. Babu wanda ya sani kuma sunyi Alkawari babu wanda zai sani har abada Amma kuma yau gashi Hajiya zata fasa tayan agaban yaransu. Yana fita Hajiya Kaka tace aiko kayi a banza *Hamza* dan sa na fasa wannam kwan kowa yaji warin sa. *Mubajjal* ne. Yayi saurin isa wajen ta tare da cewa haba Hajiya dan Allah kar ki furta komai akan maganan nam kiyi hakuri ki rufesa kamar yadda kika rufe da. Inko baki rufe ba yau bazan sayo miki wannam kazar da na siyo miki jiya ba. Aiko nam Hajiya Kaka ta washe baki tace aiko nayi shiru *Mubajjali* na. Babu wanda zan fadawa maganar nam. Hajiya Babba ne ta fita ganin dan nata ya shawo kan Hajiya Rigima sunan da duka saka mata kenam. *Mubajjal* ganin hkaa yace aiko yanzu zanje na siyo miki Kakata ta kaina. Allah ya bar mana ke. Amin Jikalle yauwa yi maza ka siyo min yau ko abincin gidan nam bazan ciga kazata zan ci nayi nak. *Mubajjal* ya sa dariya ya mike ya fito. Tunda suka bar Hajiya Karama ta saka *Nusaiba* gaba tana kuka sosai ta yadda taga lokaci daya *Nusaiba* tayi wani irin rama. Abun na tsoratata sosai kuka take sosai. Har sai da *Mubajjal* yazo ya sanar da ita kuka ba shine maganin matsalar ba tayi hakuri suci gaba da Addu'a insha Allah zata tashi sai da yayi ta mata nasiha sosai sannam tayo shiru. Kwanan Nusaiba 13 sannam suka samu sallama saboda a lokacin ta warkd kamar ba ita ba ada bata iya tafiya amma yanzu kam komai ya dawo Normal sai dai muce Allah ya kiyaye gaba. Haka suka dunguma suka kuma gida. Hajiya Kaka tayi ta tsokanan Nusaiba duk da bata fahimci abunda take cewa ba baisa ta tanka mata ba dan Nusaiba yanzu ta zama shiru-Shiru babu wannam rawan kan da shegen surutu._ _Tun daga ranar da. Wannam abunda ya faru da *Nusaiba* har yau ba a kara ganin Sado ba nam ko aka fata zargin shi yayi mata wannam danyab aiki. Shiko Sado tundaga ranar ya kuma garinsu yajecya bude wani shagon a chan yana ci gaba da lalata yaran mutane._ _"Umma ta kuma rayuwar yan'ci a cikin gidansu kowa yana nuna mata kauna da kulawa sosai tana jin dadin zaman amma duk randa ta tuna *Sultanah* sai ta zubar da kwalla. Shigi *Majid* ko a jikinsa da yaji labarin Umma ta kuma gidan su. Amma ta wani bangare yaji bakin cikin hakan saboda a ranar da ta bar gidan yaso yazo ya aikata abunda yayi mata daga farko amma yace sai gobe kafin gobe ita kuma ta bar masa gidan.(Kaji Shaidani)._ *_BAYAN SHEKARA BIYU_* _Abu buwa da dama sun faru sosai ciki kowa hada Auren da Umma tayi ta Auri wani Malami dake anguwarsu matarsa ce ta rasu bashi da yara ko daya kuma Allah ya hada sa da Umma ya Aureta. *Mujahit* kowa kudi sun zauna masa dan ya rushe gidan Umman sa ya gina mata wani katafaren gida na gani na fada. *Hajiya Kaka* kowa ta dade da warkewa sosai kamar bata taba karaya ba. Sai tsukanar *Nusaiba* da take tana cewa babu wanda zai aureki haka zaki kareshi zaman ki. Nusaiba taji zafin abun saboda yanzu tnaa da wayo shekarunta yan 11year tayi kyau da ita kamar ba ita bace rigimammiyar gidan. A kullum *Mujahit* sai mahiafiyar sa tayi masa maganar aure amma shi san baiga wacce ta dace ya aura ba. Amma a haune yaga wata budurwa wacce ta kwanta masa sosai a cikin garin Abuja yanzu ma hkaa shiri yake shida Nura zasuje wajen ta. Cikin kwalliya suka fito sunyi ankon wani yadi mai kyau da kuma tsada sai kamshi suke zubawa nam suka dauki hanyar gidan su *Malika* a yadda aka musu kwatance. Suna cikin tafiya dana Mujahit shike zaune a kujeran mai zaman banza yana ta latsa waya kamar ance masa ya dago yana daga kai ya hanyi wata budurwa wacce ta fito daga wani Super Maket. A lokaci daya wani tsoro da fargaba suna ziyarce shi wani irin faduwa gaba yaji Nura yake son nunawa abun da ya gani amma san ya kasa tsabar firgicin da ya shiga. Sai chan yayi jarumtar taba Nura yana cewa Cikin zare idanu yake nunawa Nura ita cikin firgita yace Nura kaga.........._ _To wai miye *Mujahir* ya gani ne haka ya firgita sosai . Tab gaskiya akwai chakwakiya. To fan's sai dai ko biyoni danjin wani abu *Mujahit* ya gani haka. Lol...._ _Kuyi Manage sai komai ya dai-daita zakuji ni da Update da yawa ina kaunar ku my FAN'S_ *_NEXT PAGE IS LOADING.........._* _VOTES_ _COMMENT_ _08132761212_ *_MUMMYN SEEYAMA CE_* 🥰 [4/2, 3:47 PM] Mummyn Seeyama: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 *_ABINDA AKA GASA...!_* _Shi yaga wuta..._🔥 *TRUE LIFE STORY* 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 NA *_HAFSAT A GARKUWA_* ~(Mummyn seeyama)~ *_Follow me on instagram_* _-Hayfa869_ *_Follow me on whattpad please_* _@Hayfaluv_ _My Novels_ *_Kuncin rayuwa_* *_Zaman takewa_* *_Gidan mijina_* *_Doctor hishmah_* *_Sauyin hali_* *بسم الله الرحمن الرحيم* *____________________________________________* ©🎆 *AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻 _A• W• A•_ _{{Al'umma writers_ _Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_ https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsapp *_________________________________________* *_Bissmillahir rahamanir rahim._* *AM BACK AGAIN* *D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:* *_Page 25&26_* _" *Nura* inda *Mujahit* yake nuna masa ya kalla. Wana budurwa ya gani sai kuma yacewa *Mujahit* wai mai ya faru ne ka rude haka. *Mujahit* yace wai baoa ga abunda nake nuna maka bane *Nura* yace Eh na ganta ina wacchar budurwar ce?. Eh ita amma baka ga kamar *Sultanah* ta bace?. *Nura* yace eh da kama kam amma ba ita bace tnda *Sultanah* ka Yau shekaranta biyar da rasuwa taya kuma zamu ganta anam sai dai kawai kama. *Mujahit* yace Wallahi wannam *Sultanah* tace Haba *Nura* kana ganinta fa kaga *Sultanah* tah. Nikam ka dakata naje na sameta da Sauri *Mujahit* din ya saka kafarsa ya taka birkin cikin Sauri suka fito gaba dayan su suka .nufi inda wannam budurwan take itako bata ma san mai suke ba kafin su isa ma tuni taja motarta tayi gaba Abunta. Ai da sauri suka kuma motarsu mutane sai mita suke musu na tsada motarsu inda bai dace ba amma *Mujahit* ko ta kansu bai biba Hasalima bai san mai suke fada ba sai *Nura* ne yake basu hakuri Suna shuga a yanzu *Mujahit* ne ya shiga gun driver *Nura* kuma ya zauna gun mai zaman banza ya yaka motar a 100 yabi bayan motarta._ _"Haka yake ta tsula gudu har ya cin mata. Ita ko bata masan mai yake yi ba tukinta take cikin kwanciyar hankali har naga ta shiga *ZONE A NATIONAL Assembly quarter* Da Mamaki *Mujahit* ya kalli *Nura* yace Kai Abokinah miye *Sultanah* take a wannam anguwar masu kudin?. To kaina dai ka fada Tunda kasan waye iya tabbacin ba itan bace kenam cewar *Nura*. Haka dai suka ja baki suka yi shiru har suka ga tayi Hon wani katafaren gida mai gadi ya wangale mata kofa ta tusa Hancin motar ta. Nam suka Mara mata baya suma Mai gadin ganin kamaar tare suke yasa ya barsu suka shiga tana parking din motarca parking space ta fito Dai-dai Lokacin da su *Mujahit* suka isa wajen motarta. Da Sauri ta fito ganin kamar Maza ne a motar suma ganin haka ne suka fito su kazo kusa da ita. *Mujahit* yace Wallahi itace *Nura*. Itako cikin Tsare gida tace Ban gane itace ba?. Itace wa kenam?. Ta fada da sigar Tambaya. *Mujahit* yace Haba *Sultanah* ya zaki min haka zakice kin manta da nine mai yasa kika bar garin ki kika zo?. Dan Allah in wasa kike ki daina kizo mu kuma gida a daura mana Aure. Cikin rashin Fahimtar Maganarsa tace Kai Malam kai wani irin Mutum ne ka shigo har gida nah kana min wata maganar banza ni Sunana Ba *Sultanah* ba. Sunana *Jawaheer* dan Haka ka nemi inda *Sultanah* take tun kafin dare yayi maka. taja Tsaki zata wuce kenam *Nura* yasha Gabanta da cewa Baiwar Allah dan Allah kiyi hakuri ki tsaya ki saurare ni. Nam *Jawaheer* ta tsaya chak Nam *Nura* yaje gabanta yace Tabbas Babu wanda zai ganki yace ba *Sultanah* bace. Dan kamarku har ta baci. *Sultanah* a garin Sokoto take kuma budurwace ga *Mujahit* suna matukar son junan su. Nam ya Sanar da ita komai game da *Sultanah* da kuma *Mujahit* ya kara da cewa shiyasa tun da ya ganki zaki shiga mota yanzu muka biyo ki dan yayi matukar rudewa shiyasa yake miki wannam maganar. *Jawaheer* cikin kuka tace Allah sarki wallahi na tausaya maka sosai ka bani tausayi Amma banu bace *Sultanah* nam ka. Daga haka ta shige da gudu tayi cikin gidan tana kuka sosai na tausayi._ *_BAYAN SHEKARA GOMA_* _"Gidan *Daddy* har yanzu babu wani chanju dan gane da abunda Hajiya kaka take yiwa *Nusaiba* dan yanzu kam tasan komai tunda tana da Shekara 21. A duniya ta zama babbar mace mai aji ga yanga sai dai kuma babu budurci sam dan dataji labarin abunda ya faru ko samari bata kulawa saboda tsoron abunda zaije ya dawo dan tasan ba kowa yakd yarda da kaddara ba . Kullun cikin zullumi take An dai yi Auren Yasmeen tun tuni har ta haihuwa diya mace mai suna Khadija sirikar ta aka yiwa takwara. Hajiya Karama ta shiga tai tayinta sosai dan duk inda

Chapter 5 of 13