Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
©🎆 *AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻 _A• W• A•_ _{{Al'umma writers_ _Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_ https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsapp *_________________________________________* *_Bissmillahir rahamanir rahim._* *_AM BACK AGAIN_* _My fan's kuyi hakuri da rashin jina kwana biyu hakan ya faru ne sakama kon tafiyar da nayi amma yanzu kam na dawo zamu ci gaba daga inda muka tsaya ina matukar alfahari daku_ *D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:* *S FATA FAMILY* _Ina afahari da Family na babu kamarku kun rike zumunci sosai ina yinki sosai DINNAM Allah ya cigaba da hada kammi_ *_page 9&10_* _"Ba da Aure aka samen ba. cikin razana ya dago ya kalleta ta kara da cewa ai bashi yafi muni ba yayana ne ya zama Uba gareni idan na tuna haka bana iya saita kuka na. Ma'ana 'da gun mahaifiyata data haifa cikin cikinta ta karfi ya keta haddinta kuma ba komai ya sashi haka ba sai neman duniya ya aikata muguwar barna ta fada tana mai zubar da kwalla. Wannam dalilin yasa kowa ya tsane ni a duniya shiyasa sam nace nabar soyayya bazan taba aure ba. Yace share wayanki ai laifin wani bazai shafe ki ba ai jarabta ce ta same kiki nutsu ki daina rufewa ina kaunar ki har raina. Haka taci gaba da gaya masa sirrin ta ya kuma amince zai aure ta. Haka suka tafi har ya kaita kofar gidan su nam tace ai sai ya shiga domin su gaisa da Umman ta ba musus suka shiga. Umma dake kitchen tace Haba *Sultanah* yau kuma ina kisa tsaya ne haka ta fada taba fitowa mutum ta gani a tsaye.tace a ai sai kice min bako mukayi. *Mujahit* ya risina yace Umma ina wuni tace lafiya klao ya mutanen gidan. Suna lafiya. Nam *Sultanah* ta sanar da Umma duk abunda ya faru tsakaninsu Umma hada kukanta najin dadin yar'ta zatayi aure. Nam *Mujahit* yayi ta bawa Umma hakuri suka rabu da cewa zai turo iyayensa dan baza a jima ba za'ayi auren. Umma godiya kawai take masa dan ya gama mata komai suka yi sallama ya tafi._ _"Yana fita *Sultanah* ta kwanta jikin Umma tana kuka sosai. Umma tace wai miye na kuka kuma *Sultanah*?. Umma wallahi kukan farin ciki nake yai ba komai ba ki barni yau nayi kuka na dan ina cikin farin ciki. Umma ita ma hada yar kwallanta sosai na jin dadi haka *Sultanah* da Umma suka kwana cikin farin ciki. Tun da *Mujahit* ya fita daga gidan su *Sultanah* mutane suke kallonsa wasu suzo suje masa in dai *Sultanah* yake so to lalle ba mutumiyar kirki bace gwara ma ya ne mi wata. *Mujahit* ya ce musu a haka nake sonta kuma zna aureta. Ko ta gun mansa bai biba saboda yasan za,a sayar masa haka ya nufi gidan su cikin farin ciki dan yasanar wa mahaifiyar sa yana shiga yaga kawonsa da baffan sa da kuma kanwar mahaifiyar sa da mahaifiyarsa da Kuma kanwar sa. Da wannan Saurin da ya taresa a hanya yana sanar dashi ya rabu da *Sultanah* da Sallama ya shiga duka suka kallesa babu wanda ya amsa masa. Maman sa ce tayo kansa kamar zata dake sa tace *Mujahit* tun muna mu biyu ka rabu da wannam yarinya wai ko kayi hauka ne karasa yarinyar da zaka aure sai wacce akai hadin barna akan ta.To wallahi tun wuri ka cireta a ranta tunkan ma ku fara soyayyar ka sanar da ita ka janye shasha'sha kawai marar lissafi. Nam ta shige daki fuuuu. *Mujahit* cikin kunar zuciya ya shige yayi dakinsa jo kula kawunan san bai yiba ya shige suma gabin haka suka sallame wanda ya kawo musus wannam rahoton na yaga *Mujahit* yana hira da *Sultanah* har gidan su ya shiga. Shine fa suka zo gidan Mama suka sanar da ita halin da ake ciki. Suka kuma kara zugata akan karta yarda ta amince masa ya aureta dan ba yar gidan mutunci bane shine ta hau ta zauna baffan sa da kawunsa suka wucw suka fice inda kanwar mahaifiyarsa mai suna Ikilima suka shige dakin Mama._ _"haka Mujahit tunda ya shiga.yake kukan bakin ciki kansa yayi matukar kullewa ya rasa abun da ke masa dadi ba irin tunanin da bai yiba amma ina sam bai samu mafita ba haka yayi kwanan bakin ciki. Tunda ga ranar yake cikin damuwa sosai abokansa ma shawaran da suke bashi kenam na ya gyaleta tunda har mahaifiyar su bata so saboda duk abunda mahaifiya taki tu ya barshi kawai dan zai iya zama bar na gaba daya gari babu mai santa haka ma yan'uwan sa babu wanda yake son *Sultanah* gaba daya.yayi baki ya rama tashi daya dan yana matukar son *Sultanah* abun da yake damunsa taya zai je ya sameta yace bata ya basa Aurenta gaba daya sam babu abun sa yake masa dadi a ransa. Haka yayi sati bai je wajen taba dan sam kunyarta yake ji._ _*Sultanah* tun daga ranar ta cire damuwa a ranta dan tasan yanzu kam ta samu wanda zai aureta washe gari ta kuma islamiya tun karfe 7;00pm na dare take zuba ido domin ya ce mata a ranar zai zo amma shiru har karfe 8:00pm tun abun bai damunta har karfe 10:00pm ta mike tace wa Umma anya zai zo kuwa har karfe goma. Umma tayi murmushi tace kai *Sultanah* kila wani abu ne ya rike sa shi yasa baki ganshi ba. Sai ki bari zuwa gobr kila yazo shi. Tace to Umma ta kuma dakinta da tunani barka tai a zuciyarta haka ta kwanta tana tunani. Har sati daya babu *Mujahit* ba dalilinsa Sultanah sam bata iya cin abinci sai kuka Umma ma ta shiga damu wa sosai Sultanah tace Umma shima ya guje ni wallahi shikenam nikam bazan yi aure ba. Umma wannam wacce irib kaddarace dama sai da na fada masa shima zai guje ni yace sam shikam bazai guje ni ba ashe cutata zai yi Umma wallahi sai naje wajen sa domin naji mai yasa yamin haka tana kuka tayi fice warta. Umma bata samu bakin ce mata komai ba illa kukan da take itama na tausayin diyar tata. Sultanah tafiya take tana zubar da kwallah na bakin ciki._ _Sado ya saita ayabar sa a HQ din Nusaiba zai danna kenam wayarsa ta dauki kara da kamar bazai dauka ba sai dai ya daga ganin kiran mahaifinsa ne ya kara a kunne kafin yayi magana daya bangaren akace Allah yayiwa mahaifiyar ka rasuwa duk inda kake yanzu kazo a kaita da kai wani hanzari yayu ya mike yaba makala wandon sa Nusaiba tun lokacin sa ya dan dan na ta saki kara zata mike ne yaji kiran wayarsa tunda ya fara wayan ya saketa aiko ta mike tayi gida da gudu tana rike dab pant dinta tana shiga ta samu Kaka a falo Kaka ganinta da pant a hannu ne yasa ta daku salati tace mai zan gani haka to Uwar son yarta aai ki fito kiga aika-aikan da aka yiwa diyarki Aiko Hajiya karama da sauri ta fito dan tasab da ita take tana fitowa Hajiya babba ma ta fito ganin Nusaiba babu wando ne yasa tayi saurin isa gurinta tana cewa Nusaiba waye ya cire miki wando mai aka miki ta daga ta ta duba HQ dinta taga lafiyarsa klao tayi ajiyar zuciya sannam tace to Hajiya Kaka babu abunda ya faru da Nusaiba lafiyarta klao. Ta gallawa Hajiya Babba harara da take tsaye tana kallon su. Tayi shige warta daki rike da Nusaiba . Hajiya Kaka tace shegiya naso da illata diyar taki akayi muga ta fadin rai Hajiya Babba dai bata ce komai ba ta juya tayu daki tana yiwa Hajiya karama fatab shiriya. *Mubajjal* sai dare ya dawo tun fitarsa daga gidan lokacin da ya kwalfawa hajiya Kaka mari ya shige fanninsa yana shiga yayi wanka ya dawo falo ya zauna yana kallo mai ji sallama ba kawai ji yayi am damke sa an kwalla masa mari yana dago idanu wazai gani. Daddy ya ganu tsaye fuskar nam babu annuri ya figesa suka shiga falonsa ya nufi dadin Kaka yace hajiya gashi wani irin hukunci kike so amasa. Hajiya Kaka ta waje baki tace ba wani hukunci zan masa ba illa ku daibo min abinci na zuba.yawo a ciki ya cinye tas tunda dama kyankyanina yake shine kawai hukunci aiko haka aka yi aka kawo mata shinkafa da miya ta zuba yawunta a ciki ta gauraya sannam ta mika wa Daddy. Ba Mubajjal ba shu kansa Daddy sai da yaji kyankyanin abinci. Mubajjal ya dagi rinannun idanunsa yace Hajiya Kaka dan Allah kiyi hakuri Wallaji bazan kara ba ki cai ci raina. Hajiya Kaka tayi wani yatsina tare da cewa Ai'kur'an bazan hakura ba sai ka cinye abincin nam dadi ya kara masa wani mari tare da mika masa abinci yace zaka fara ci ne ko yaya aiko ba shiri yafara cin abinci yana kakarin amai hajiya Kaka kuwa sai shu'umin Murmushi take yi najin dadi sai da ya cinye tas sannam Daddy ya sake sa ai da gudu yayi waje yana kwaza amai sai da ya amayar da komai na cikinsa sannam ya nufi dakinsa yana kuka kamar karamin yaro ya shiga toilet yana ta brush kamar ba gobe sai da ya wanke bakinsa sau 100 a hakam ma dai ba wai yaji dadi band kuka yake sosai. Hajiya Kaka kuwa wani dariya take harda tuntsirawa Daddy yaji tausayin dan nasa sosai dan ya tsani kazanta amma kuma in ya tuna da marin da yayiwa mahaifiyarsa sai dai yayi murmushi. Washe gari da zazzabi Mubajjal ya tashi saboda kyankyami da kuma aman da ya kwaza Daddy ganin shiru har 10:00am bai fito ba yasa shi shiga dakinsa aiko yana shiga ya hangosa chan kuryar gado yana lullube ya karasa yana tabasa wani zafi yaji sosai a jikin dan nasa da sauri ya daga sa yace Mubajjal lafiya mai ya same ka?. Mubajjal kamar bazai amsa ba yace masa zazzabi da sauri Daddy ya dauki wayarsa ya kira likitansu ai kuwa ba,a fi minti talatin ba sai gashi ya shigo nam ya masam gwade gwade yayi masa Allura harda daura ruwa sannam ya rubuta magana. Daddy ya masa godiya ya fita. Daddy yaje ya sanarwa su Hajiya Babba Halinda Mubajjal yake cimi ai da saurin su suka nufi part din sa suka je suka yi jigum dan lokacin ya fara bacci. Hajiya Kaka tace.Allah sarki dan jika nasan abunda na maka ne jiya ya saka zazzabi dan Allah kar ka mutu ka barni jikallena ta fada tana matsar kwalla inda Hajiya Babba take gallam mata wani harara._ _Kuyi hakuri da wannam sai next_ *NEXT PAGE IS LOADING........* VOTE COMMENT 08132761212 *_MUMMYN SEEYAMA CE_*🥰 [4/2, 3:36 PM] Mummyn Seeyama: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 *_ABINDA AKA GASA...!_* _Shi yaga wuta..._🔥 *_TRUE LIFE STORY_* 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 NA *_HAFSAT A GARKUWA_* ~(Mummyn seeyama)~ *Follow me on Instagram* -Hayfa869 _*Follow me on whattpad* please_@hayfaluv _My Novels_ *_Kuncin rayuwa_* *_Zaman takewa_* *_Gidan mijina_* *_Doctor hishmah_* *_Sauyin hali_* *بسم الله الرحمن الرحيم* *____________________________________________* ©🎆 *AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻 _A• W• A•_ _{{Al'umma writers_ _Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_ https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsapp *_________________________________________* *_Bissmillahir rahamanir rahim._* *_AM BACK AGAIN_* _My fan's kuyi hakuri da rashin jina kwana biyu hakan ya faru ne sakama kon rashin wutar nepa amma yanzu kam ta dawo zamu ci gaba daga inda muka tsaya ina matukar alfahari daku masoyana fan's muna mugun tarefa_ *D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:* *_ALL MY FAN'S_* _Ina matukar kaunarki ina jin dadin yadda kuke bani hadin kai Allah ya barmu TARE_ *_page 11&12_* _"Tana tafiya tana zubar da kwallan bakin ciki haka har ta isa wajen sa. *Mujahit* da ya hango ta da sauri ya karasa wajen ta domin ya share mata hawaye dan ta bashu tausayi sosa: ga wani irin kuka da take yi. Yana isa tace haba *Mujahit* ashe ba sona kake ba?. Ashe kaima guduna zakayi?. Ashe son da ka nuna min na karya ne? Mai yasa sai da ka bari nayi nisa cikin sonka zaka kujeni? Haka take ta jira masa tambayoyi bai kai ga bata amsa ba sai ga kanwarsa Kausar da gudu ta fadi a gabansa tana kuka tace wayyo! Yaya Ummanah? Cikin firgici yace Umma mai ya sameta? Cikin kuka tace Ai yanzu ne aka xe an ganka da wannam ta numa Sultanah akan haka an dau Umma Zuwa asibity. Fill n Damuwa ya tadata ya tari napep suka hau anam suka bar Sultanah tana kuka abun tausayi shima hawaye yake yi ganin ya barta a tsaye zuciyarsa wani kuna take masa amma haka suka shige suka tafi asibityn da aka kai Umma. Sultanah gann haka yasa tayi gida tana kuka ta sanar da Ummanta abunda ke faruwa ta kara da cewa zata bidu asibityn dan taga halinda Umma take ciki. Bata hana taba tace Allah ya kiyaye ta amsa da Amin tana mai fita waje cikin sauri._ _" *Mujahit* suna zuwa aka ce jini ake nema za'a saka mata duka aka gwada su amma sam baiyi ba sunshi ga tashin hankali sosai ga babu jini a asibityn sai an fita suna cikin damuwa ne sai ga Sultanah cikin fara'a ta mikawa likata hannu tace itama a aunata in har yayi sai a saka wa mama. Likita cikin jin dadi yace to mushiga a gwada. Da sauri su Mujahit suka kalleta domin abun ya matukar basu mamaki. Wadda ta tuna bata kaunarta ita zata taimaka. Likita ya gwadata sai kuma jinin ya zama daya yazo ya sanar musu cewa jinin zai yi gaba dayansu da baffa da kawu da kanwae Umma da Kausar da Kuma Mujahit godiya suka mata sosai harda kwallansu domin abunda ta musu ya girgiza duka danginsun. Suna cikin tsaye ne Sultanah ta fadi jini yana ta fita a hancinta Likitoti sukayi kanta da gudu. Mujahit ma sa gudu ya taho yana kuka yana A'a Rukaiyya karki tafi ki barni bayan kin gama ceto mahaifiyata? Rukaiyya karki min haka? Rukaiyya ki tausayawa rayuwata wani kuka yake kamar karamin yaro ya rufu a kanta. Likita suka shiga sa ita suka gwada ta ashe wa'adi ya cika kanta Allah ya amshi rayinta ashe Sanadin Mutuwarta shine jinin da ta bawa Umma. Suka sanar wa da su Mujahit ya fadi a sume suka kaishi dakin taimakon gaggawa. Umma ba'afi minti talatin ba ta farka ras kamar bata taba ciwo ba Kausar ce take sanar da ita abunda ke faruwa. Tati dana sani sosai tun A lokacin da tasan haka zai faru da bata hana Mujahit ya.aureta ba kuka take sosai tana neman yafiyar Ubangiji A lokacin kuwa Mujahit ya farfado baya Um. Baya Umum sai dai ido kawai daya ke bin mutane dashi Umma ne ta fada jikinsa tana wani marayan kuka tana Mujahit kayafemin.... take fada Shima Kuka yake sosai. Nam aka sallame su. Baffa da Kawu ne suka je sanar'wa da Umman Sultanah domin Mujahit baya iya magana likita sun sanar dasu cewa zai samu sauki kawai Mutuwar ce ta taba shi........._ _"Suka shiga gidan da Sallamarsu Umma dake kishin gide ta amsa musu tare da mike wa tace ku iso mana ta fadi haka tare da nuna musu wajen zama. Ta mike ta nufi kitchen ta kawo musu ruwa sannam suka gaisa suka fara mata nasiha mai ratsa zumuci tare da daukan kaddara. Ita sai kanta ya kulle matuka batasan mai yasa ba kuma gabanta sai faduwa yake. Sai an baton Allah take sannam suka kara da cewa......._ _"Hajiya Babba a zuciyarta tace ai inyi mutu ma kece sila tunda ke kika masa abunda baya so mtss naja dan karamin tsaki ta fice daga dakin. Hajiya Kaka da taji tsakin da Hajiya Karama tayi tace kinyiwa Uwarki tsaki shegiya mai suffan biri. Ai Wallahi sai na saka Hamza ya sake miki dan banzan duka tunda baki da mutunci. Yasmeen tace haba Hajiya Abunda kike sam baya dacewa ki irinka zagin mahaifiyar mu a gaban idanunmu gaskiya wannam ba tarbiya mai kyau bane. Hajiya Kaka cikin bacin rai tace kinci Ubanki Yasma ni kike gayawa.haka to wallahi zanyi maganinki ai kinga abunda na yiwa yayanki ko to kema zai faru a kanki. Yasmeen tace tab lalle ma Hajiya wallahi dukan tsiya zan miki nikam in kin yiwa Yaya ya kyaleki ta fice a wuje Hajiya Kaka ta mara mata baya tana fitowa ta zube a wajen sai ji kake kas... kashin Hajiya Kaka ya karye sakamakon bawon Ayaban da Nusaiba ta yasar a wajan. Wani kuka Hajiya Kaka ta kurma da sauri mutanen gidan suka taru akanta ganinta sharkaf a kasa ga wani ruwa da yake fita a kasanta da Alama fitsari ne._ _Masu min Comment a grp dina ina kallon ku kuma ina jin dadin hot comment naku marassayi kuma ina nam zuwa gareku dan zanyi waje saku nam bada jimawa ba tunda zaku karanta abu amma comment ya gagareku. To yanzu kam na gama hakuri sai dai in fara shara kawai in rage danti masu cewa suna son shiga grp din kuma kumin magana ta wannam number da kuka gani a kasa insha Allah zan saka ku a grp din *ABINDA AKA GASA...!* Ina matukar kaunarku MASOYANA_ *MATSO KIJI WANI SIRRI* Kidinga shafa man zaitun a HQ dinki Yana sa wajen yayi laushi😉Kuma Kinga idan wajen yayi laushi abin saiya Kara armashi zakiga yanda oga zai dinga dokin ta6awa Yana tsotsewa😋😆😆🙈 Kisamu kanin fari da danyar cittah da tafarnuwa kijikasu a gora KO muzubi me kyau kibarshi yayi kwana uku saiki dingasha safe da yammah Yana maganin sanyi sosai sannan zakiji canji a gado hajiya kedai kigwada kawai😉😉 _My fan's kuyi hakuri da wannam bani da charge wutarmu ta baci amma zakuji ne next_ *NEXT PAGE IS LOADING..........* _Comment & Vote_ 08132761212 *_MUMMYN SEEYAMA CE_* [4/2, 3:36 PM] Mummyn Seeyama: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 *_ABINDA AKA GASA...!_* _Shi yaga wuta..._🔥 *_TRUE LIFE STORY_* 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 NA *_HAFSAT A GARKUWA_* ~(Mummyn seeyama)~ *Follow me on Instagram* -Hayfa869 _*Follow me on whattpad* please_@hayfaluv _My Novels_ *_Kuncin rayuwa_* *_Zaman takewa_* *_Gidan mijina_* *_Doctor hishmah_* *_Sauyin hali_* *بسم الله الرحمن الرحيم* *____________________________________________* ©🎆 *AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻 _A• W• A•_ _{{Al'umma writers_ _Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_ https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsapp *_________________________________________* *_Bissmillahir rahamanir rahim._* *_AM BACK AGAIN_* _Sis Mummy jidda Allah ya bawa yaronki Lafiya_ *D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:* *_SIS NAFISAT_* _Ina matukar jin dadin yadda kike Comment ana mugun TARE_ *_page 13&14_* _"Bayan sun gama yiwa *Umma* nasiha mai ratsa jiki suka kara da cewa Allah yayiwa *Sultanah* rasuwa sakamakon jinin da ta bayar wa Mahaifiyar *Mujahit* Nam suka Sanar mata da koma, Tunda suka fara magana, *Umma* take ambaton Allah innalillahi wa'inna ilaihi'raji'un....Take fada idanunta suna zuwar da kwalla ta zuba musu ido ta zama kamar mutum mutumi Hawaye masu zafi take fitarwa. Basu iya ce mata komai ba suka mike suna cewa zamu dauko gawarce ki ganta kafin mu shige da ita? da sauri tace A.a kawai ku kaita gidan ta na gaskiya. Ba musu suka ce to babu wanda zaki kira a danginku domin a kaita dasu?. Cikin Kuka tace ku kaita kawai bamu da kowa. Cikin tausayin *Umma* suka fita. Sukayi asibity aka sallaceta aka kaita gidan ta na gaskiya. Sai dai muce Allah ya jikanki *Sultanah* . Koda *Majid* yaji mutuwar kanwarsa kuma yar'sa yayi kuka sosai kamar ransa zai fita daga jikinsa, Amma kukansa bana komai bane sai na rashin Nasara da yayi na Aikin da aka sashi Akan *Sultanah* (Niko nace anya wanna kansa daya kuwa Allah ya kyauta), Haka dai ya kafa runfuna a gidansu suna karbar gaisuwa, *Umma* Sumanta biyar Kuka man tashashi Kamar ba gobe tana kuma sakawa *Sultanah* Albarka makotanta suna amsa mata da ameen, *Walida* ma tazo tayi kuka sosai na rashin Aminiyarta jama'a da dama sun tausaya mata sosai.(Nasan zaku tambayeni *Umma* basu da dangi ne to ku ci gaba da bini zaku samu amsarku dan yanzu za a fara wasan)._ _"Haka akaci gaba da zama har na tsawon kwana bakwai zuciyoyi sun danga haka rayuwa tayi ta tafiya har na tsaeon kwana arba'I tsawon kwana bakwai dinnam da *Mujahit* ake zmaan makoki bakinsa ya budu sai dai magaa tayi sanyi bakasa fai yake magana ba haka *Mubajjal* tare dashi ake zaman makokin shima yajin mutuwar *Sultanah* sosai ya kuma bita da Addu'a._ _Bayan arba'in din *Sultanah* ne *Umma* ta hada kayanta ta tafi Gombe ko *Majid* bata sanarwa ba dan a duniya babu wanda ta tsana kamar sa dama saboda *Sultanah* ta zauna a gidan to yanzu kuma bata dole ta bar masa gidan sa tun 9:00am na safe ta bar Sokoto sai karfe 2:00pm na yamma ta isa Gombe daga nam tahau napep zuwa anguwar Pantami layin sarkin fata ta sauka wani gda madai-dai ci ta tashi da Sallama marta wata mata yar dattijuwa ce ta dawo tana kallonta da mamaki take cewa yau kuma mai ya kawo ki gidan nam ko kin manta abunda ke kanki? Kin manta bakya daya daga cikin ahalin gidan nam?. To maza tunkafin mahaifinki ya fito ki juya kinsan inda kika nufa. Ta karasa maganar tana mata banzan kallo. *Umma* ta durkusa a wajen tana wani kuka mai ban tausayi take cewa Mama dan girman Allah kumin rai ku yafemin nima ba laifina bane kaddaratace tazo a haka. Dan Allah ku gafarta min bani da wadanna suka fiku a gidan duniyar..... kafin ta samu zarafin karasawa wani dattijo ya fito yana cewa ke dan Ubanki zaki tashi ki bar gidan nam ne ko sai na tara miki jama'a yar'iskar yarinya kawai. *Umma* Kanta ne yayi wani irin sarawa nam idanunta ya fara kakkafewa ta fara rawar dari jikinta na bari sosai idanunta sai kafewa suke nam ta zube wajen ba numfashi da sauri matar tayi kanta tana Salati tana. Fadima karki mutu! Fadima muna sonki. Take ta fadi shima da hanzari ya fita ya tari napep yazo suka saka ta a ciki suka nufi asibity da ita ko sanarwa matan gidan basu yi ba._ _" *Hajiya Kaka* wani kuka ta zuba harda sakin fitsari da sauri su *Hajiya Babba* da *Hajiya Karama* suka kamata domin su daga ta ta

Chapter 3 of 13