Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
da Yayanki nam da Wata ɗaya. Kausar tace to Aunty Malika fa?. Eh ita sai daga baya na Sultanah za a fara yi._ _"Allah Sarki da tun Farko anyi auren da ba ruwan ta da wata kishiya amma yanzu gashi za'a haɗa ta da kini babbiyar kishiya dan Wannam Malikar akwaita da kini bibi. Umma tace haka Allah yaso ayi shi yasa aka ta samun wannam Matsalar Allah dai ya yafe mana. Ameen Umma._ _"Sultanah suna zaune da Ummanta sai Labari take bata na kyautatawan da Doctor yayi mata. umma sai sake saka masa Albarka take. Sallamar Malam Idi ne ta katse musu hirar Wato Mijin Umma. Sultanah ta rusuna har ƙasa ta gaida sa ya amsa cikin fara'a yacewa Umma Yanzu Baba Yake faɗa min Sultanah wai bata mutu ba ya sanar dani duk yadda akayi harda sa ranar biki nace Allah ya tabbatar Allah kuma ya nuna mana lokacin. Umma ta Amsa da amin. Nam shima ya zauna suka ci gaba da hirar. Wayar Sultahana ce take ta kuka tana neman ɗauki. Tana dubawa taga Sahiba na yawo a kan wayar da Sauri ta miƙe tayi ɗaki tare da daga wayar._ _"Tana cewa Rahma Sahiba ya kike. Rahma tace ai wallahi baki da kirki ace zaki kuma gidan ku shine baki sanar dani bako?. Dan Allahi kiyi haƙuri Rahma Wallahi tsabar zumuɗi ne kuma sam kaina ya kulle dan Allah ki bawa Hajiya haƙuri. Nam Rahma tace to shikenam ya kika same su. Suna lafiya nam ta zaiyane mata komai ciki hada sa ranarta da kuma na Malika wai kishiyarta._ _"Rahma tace to ya zakiyi dole kiyi haƙuri Sai munzo biki. Nam suka ci faba da hirarisu kamar suna ganin juna. Suna cikin wayar ne Mujahit ya ƙira dan tun a Sokot ya ƙarbi Numberta.da Sauri ta sanarwa Rahma mai ƙirantan suka yi sallama sannam ta ɗaga nasa._ _"Cikin Sanyin Muraya tayi masa Sallama. Sai da yayi ajiyar zuciya kafin ya amsa ya ƙara da cewa dawa kuma kike waya?. Tace da Ƙawata Rahma ce takemin ƙurafin ban Faɗa mata ba da zan taho. Nam yace gaskiya baki kyauta ba kam. To ya kk. Ya kuma su Umma._ _"Suna Lafiya ƙlau ya Mommyna kuma?. Da Kausar. Duk suna lafiya suna a gaisheki. Ina Amsa wa nima kace ina gaida su.ya kuma ƴar ƙanwata. Mujahit yace wa kenam?. Ƙanwata Mana kishiyata. Sai da gaban sa ya faɗi dan shi sam yama manta da ita sam. Nam yace Ya subahanallahi. Cikin damuwa tace lafiya. Nam yace ƙalau yana sosa ƙeya nan suka ci gaba da hirarsu yana ji Malika tana ta ƙiransa amma sam ya shareta sonata zuba Love._ _"Har wajen ƙarfe ɗaya sannam Sultanah tayi masa sallam sam taga bashi da niyar dai na wayar nam.nam sukayi Sallam badan yaso ba. Yana kashewa sai ga ƙiran Malika da kamar bazai ɗaga ba dai yaga rashin dacewar hakan._ _"Yana ɗagawa ta sakar masa kuka tana cewa Haba Mujahit mai nayi maka haka?. Tun ranar da Jawaheer tazo wajen ka bamu sake waya ba ko na ƙiraka baka ɗauka. Mai yake faruwa ne kam?. Ta ƙarasa tana ƙara saƙe masa wani kukan._ 08132761212 *HAFSAT A GARKUWA CE* [4/19, 10:02 PM] Hafsat A Garkuwa🥰: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 *_ABINDA AKA GASA...!_* _Shi yaga wuta...🔥_ *TRUE LIFE STORY* 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 NA *_HAFSAT A GARKUWA_* ~_(Mummyn Seeyama)_~ *_Follow me on Instagram_* -Hayfa869 *_Follow me on whattpad please_* _@Hayfaluv_ My Novels *_★ Kuncin rayuwa_* *_★ Zaman takewa_* *_★ Gidan mijina_* *_★ Doctor hishmah_* *_★ Sauyin Hali_* *بسم الله الرحمن الرحيم* *____________________________________________* ©🎆 *AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻 _A• W• A•_ _{{Al'umma writers_ _Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_ https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap *_________________________________________* *_Bissmillahir rahamanir rahim._* *AM BACK AGAIN* *D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:* ```Abinda Aka gasa...! Fan's grp``` _ina matuƙar jin dadin hot comment naku over_ *S͢p͢e͢c͢i͢a͢l͢ T͢h͢a͢n͢k͢s͢ t͢o͢* ```Al'umma writer's asso...``` _Ina matuƙar alfahari daku Allah ya haɗa kan mu baki ɗaya.🙌🏻_ Ina yinku irin sosai dinnam *_Page 43&45_* *★★★★★★* _"Mujahit yaja ajiyar zuciya tare da cewa kiyo haƙuri Malika Labarine mai tsawo kiyi haƙuri gobe in Allah ya kaimu za muzo da Baffa nai na ki sanarwa da Daddy. Mai zaku zo kuyi?. Ta tambaya da matuƙar damuwa. Babu abun da zamuyi akwai wata magana ce da zasuyi da Daddynki. To shikenam zan faɗa masa Nam suka ɗan taba hira dan dare yayi ya mata Sallah badan taso ba amma babu yadda ta iya suka kashe._ _"Washe gari da Safe ta Sanarwa Daddyan ta suma sunyi mamkin hakan yace Allah yasa dai ba wani abun kika masa ba. Nam ta haɗe gira tace nikam babu abun da na masa ai na tambayashi yace wai wata magana zasu zo su gaya maka. To Allah ya kawo su Lafiya cewar Daddy daga haka ya miƙe domin yana da ɗan Meeting da wasu ._ _"Ton ƙarfe tara suka taso shida Baffansa da kuma kawunsa da la'asar suka iso kofar gidan Hon ya buga mai gadi ya wangale masa gate yana shiga ya ƙira Malika ya sanar mata basu jima ba sai ga Ikram ta musu iso zuwa ɗakin da Daddy yake saukar baƙinsa. Suna zuwa basu jima ba ya shigo bayan an cike musu gaba da Abinci da drinks kala-kala bayan dun gaisa ne Mujahit ya miƙe ya fita dan yasan ba maganar sa bane yana fita._ _"Kawu Malam yace Alhaji dama ba komai bane ya kawo mu akan Maganar ɗiyarka ne da Mujahit Domin Akwai waccd duka daɗe da ita suna soyayya sai Ta mutu. Shine ya fara neman ɗiyarka sai kuma Ashe bata mutu ba._ _"Nam Baffa Isa ya bashi Labarin Sultanah tare da soyayyarsu da Mujahit amma sa bai gaya masa yayanta ne yayiwa mahaifiyarta ciki ta haifeta ba. Ya ƙara da cewa yanzu haka an saka musu rana nam da wata ɗaya. Shine muka ce in ba damuwa za'a fara Aurensun kafin lokacin na ɗiyarta ka._ _"Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da cewa ai ba komai Allah ya taimaka kuma Allah ya basu zaman lafiya Allah ya tayashi riƙo. Gaba ɗaya suma amsa da Amin._ _"Nam kuma suka chanja wata hirar ta barkwanci sai da aa ƙira magriba suka masa Sallama suka tafi.Shiko yana shiga ya ƙira Mummy da kuma Malikaya faɗa musu duk yadda sukayi nam Malika ta tubure akan ita sa baza ta zauna da kishiya ba. Kishiyar ma Jawaheer._ _"Daddya yace Haba Malika ta haƙuri zakiyi tunda kina sonsa kina dole xaki zauna da abunda yake so dan haka kiyi haƙuri. Mummy tace Ai ba sai ka bata Haƙuri ba in dai tana son zama dashi kaga ko dole ta zauna da kishiya amma in har baki son sa kinga tun kafin su tafi sai a sanar dasu kin fasa Aurensa._ _"Nam ta dan ƙara wani Ihu tare da cewa Wallahi ina son sa amma bana son zama da kishiya daga haka tayi ɗaki tana kuka kamar ranta zai fita._ _"Su Mujahit ko gidan sa suka nuga domin anam zadu kwana gobe ga kai su ya saya musu komai na buƙata. Ya sanar da Nura duk abunda ya faru dama ga fara sanar dashi a waya. Nura yaji daɗin hakan sosai nam ya masa fatan Allah ga sanya Alheri._ _"Suna cikin Hirarsu Ƙira ya shigo wayarsa yana dubawa yaga Malika ce yasan iyanzu kam taji komai ya ɗaga ya kasa magana itako a ban gareta kuka ta sake masa, kuka take sosai abun yaso ya bashi tsoro sai dai ga dake yace lafiya Malika kike wannam kukan?._ _"Wato ma baka san dalilin kuka na ba wai da gaske ne zaka Auri Jawaheer?. Sunan ta ba Jawaheer ba sunan ta Sultanah ya faɗa yana ɗan sanyaya Murya. Itako cikin Masifa tace ba ruwana da ko wacece ni dai amsa fa kawai nake jira ka bani. Nam yaɗan ja ajiyar zuciya tare da cewa eh da gaske ne._ _"Wani Kuka ta sake fashewa dashi sosai gama rasa mai zai ce mata sai chan tace Haba Mujahit mai na maka mai zafi haka da zaka saka min da wannam abun, abunda na tsanar a rayuwata ita ce kishiya, amma sai gashi ina ji ina gani wai ni zan zauna da kishiya. Nam yashiga bata haƙuri yana faɗa mata kalamai masu sanyaya zuciya har ta ɗan sauƙo suka ɗan fara hira._ _"Hira sukayi sosai sai da ya tabbatar da ta haƙura sannam suka yi Sallama. Yana kashewa ya ƙira Sultanah suka fara zuba soyayyarsu hankalinsu kwance._ _"Washe gari da Safe duka ɗauki hanya dan yana so a yau ya dawo Abuja duk dare aiko haka aka yi yana kai su ya juyo Abuja yazo ya ci gaba da Harkarsa cikin kwanciyar hankali._ _"Haka rayuwa taci gaba da tafiya musu kullum Malika in ta tuna wai Mujahit ya kusa Aure kuma ba ita zau aura ba sai ta zubar da ƙwalla. Shiko soyayyarsu suke ta zubawa kowa na bawa ɗan uwansa kulawar data dace Dam soyyaya ta kan kama._ _"Yana zuwa garin Gombe akai-akai yanzu Auren Sultanah da Mujahit sau ra Sati ɗaya. Yau aka kai kayan Lefe Akwati dozin12 shaƙe da kaya na Alfarma sosai Mujahit gake hidima kamarance gobe ne Auren haka yake ji tsabar Zumuɗi ya kuma shaƙa gidan sa anam Garin Abuja._ _"Yau take Babbar ranar da Sultanah da kuma Mujahit kai harma da Malika baza su manta ba yau ake ɗaurin Auren._ _" *MUJAHIT HARUN* da amaryarsa *RUƘAIYYA YUSUF* Akan Sadaki Dubu ɗari. Ango Mujahit bakinsa kamar gunar Auduga. Haka ɗaurin auren ya watse ana ta masa Allah sanya Alheri shiko sai washe bakin yake. A ban garen Sultanah kuwa tana gidan Hajiyar Umma. Da ita har Umman dan anam ake bikin tayi matuƙar kyau sosai Kamar ka ɗauketa ka gudu. Ana ɗaura aure masu zuwa ɗaukar Amarya duka fara ɗaukar hanya. Dan su Mujahit tuni sin yi gaba dan so yake yaje yaga amaryarsa dan yayi ta ƙiran wayarta amma bata ɗauka ba. Ita ko A lokacin tana murnar Zuwan Ƙawarta Rahma ne . Sai Hira suke na yaushe gamo._ _"Suna isa ya ƙira wayan Kausar dan ita tun jiya ta taho a cewarta Wajen su Amarya za'afi shagali. Tana ɗagawa yace ta kira masa Sultanah yana ɗakin Alhaji Kaka. Dan dama in yazo ana suke hira. Kuma yanzu ma babu kowa a ciki._ _"Nam Kausar taje ta Samu Sultanah ta raɗa mata a kunne na. Sultanah ta ware ido tace na shiga Uku wai ma mai ya kawo sa ne?. Kausar tace yazo ganin ki mana. Rahma tace Malama kawai ki tashu kice angonki nason ganinki. Ƙawayanta dake wajen ma suka saka dariya tare da cewa tashi zakiyi babu kuma wanda zai raka ki._ _"Nam ta ɓata rai kamar zata yi kuka tace Ƙanwata Kausar ina zaki raka ni kekam ko?. Eh Aunty zan raka ki amma Ina zuba baƙin ƙofa zan juyo. Eh na yarda. Amma kinsan me Kausar sai dai mubi ta baya dan kar a ganmu. Nam suka sa dariya Rahma tace in an ganki ma miye. Ƙiran mijinki zaki je. Daga haka suka fice tana ta rakuɓewa._ _"A haka har suka isa ɗakin Alhaji Kaka suna zuwa Kausar tayi saurin juyawa tana mata dariya. Da Sallama ta shiga ta samesa sai danna waya yake yi. Hankalinsa kwance. Cikin nutsuwa ya ɗago ya amsa mata tare da sakar mata ƙayataccen murmushi._ _"Kayin ya ta sauƙar ƙasa da wata kunyarsa ce ta shigeta ta zauna a ɗaya daga cikin kujeru tana Ina wuniya Yaya. Nam ya haɗe girar sama da ta ƙasa yana cewa haka ake tarban miji kin wani ja gefe kina wani ina wuni. To wallahi in baki zo kin tarbeni da kyau ba in na taso Hmmm. Ya faɗa yans yar dariyar mugunta._ _"Nam ta ɗago da Sauri tana kallonsa shike ya yi saurin kau da kai yana faɗin in taso kenam?. Ya faɗa cikin sigar tambaya.Nam ta girgiza masa kai ta miƙe taje gabansavta rusana tana ina yini Yaya. Nam ya miƙe tare da kama kafaɗunta ya miƙar da ita tsaye nam ya ɗaga kanta suna kallon juna. Yace bari na nuna miki yadda ake tarban miji._ _"Nam ya haɗata da jikinsa gam kamar za a kwace masa ita gaba ɗayansu suka sauƙe nannauyan ajiyar zuciya saboda Sunji wani Sabon Al'amari. Nam yace to kinga yadda ake tarban miji. Kinji ko baki jima?.Nam ta ɗaga kanta Alamar taji._ _"Suka zauna a kujera ya ɗaurata akan cinyarsa batayi masa gardama ba nam yayi ta kallonta dan tayi masa kyau sosai. Tana sanye cikin wani Leshi mai matuƙar Ash colour da dan ratsin pink tasa Mayafi Pink da takalminta pink. Tayi matuƙar kyau sosai. Nam yace Babynah kinyi ƙyau fa._ _"Kaima ai kayi kyau sosai ta faɗa tare da Sauƙe kanta ƙasa. Shima yana Sanye da dakakkiyar Shadda fara da ƴar cikinta da hularsa baƙa zanna bukar yayi matuƙat kyau. Nam yace shine tun safe nake ƙiranki amma sam kika ƙi ɗagawa. Ina cikin Jama'a ne shiyasa ban ɗauka ba kayi haƙuri ta bashi amsa a taƙaice._ _"Wato in kina cikin jama'a in mijinki ya ƙiraki baza ki ɗaga ba ko?. Ai kunyarsu nake ji shiyasa. Eh yayi kyau Dan kina jin kunyarsu shine.... Nam ya fara jin Nura na kwalla masa ƙira. Itako dajin haka tasan nam zai shigo nam ta fara ƙuƙarin tashi daga kan cinyarsa da ya ɗorata amma sam yaƙi bata daman hakan._ _"Ganin dai bashi da niyar saketa kuma ga Nura yana ta tahowa ta ɗakin da sukene yasa tace dan Allah ka sake ni kar yazo ya samemu a haka.To in ya gammu a haka sai mike kefa Matatace kinga ai ba laifi muka yi ba. Ni dai dan Allah ka..... Bata ida ƙarasawa ba Nura ya shigo ɗakin tare da Sallama yana cewa kai kai wani irin Ango ne ka janye Amarya ana nemanta za a shirya.... Bai ƙarasa ba idanunsa suka yi mummunan gani da Sauri ya juya ya fice._ _"Wata ƴar dariya yayi yace ashe ma baka da kunya da ka tsaya mana. Kallon Sultanah yayi da yaga ta sauke kai ƙasa laiƙata yayi yaga hawaye suna ɗan zuba daga idanunta. Cikin tashin hankali ya miƙar da ita tsaya tare da cewa Subhanallahi kuka mai kike Baby?. mai na miki. Cikin Sigar Shagwaba tace Ba kai ne ba ina cewa ka sake ni kar ya shigo kaƙi ba._ _"To kiyi haƙuri ƴar Amaryata. Yanzu dai tashi kije ana neman ki sai mun haɗu a Sokoto. Nam ya Subbaci kanta itako ta fice da Sauri nam suka ci karo da Kausar tazo ƙiranta._ _"Nam ta riƙeta da Sauri suka bar wajen shiko Mujahit ya fito yaje ya samu Nura a cikin mota yana Waya da Ikram. Sai da ya kammala ashe Iskanci kazo yi dama?. Kazo ka maƙale ƴar mutane. Uban mai zaka mata a gidan su?. Ina ruwan ka magulmacin banxa Uban mai ya kai ka ɗakin ko ƙiranka nayi. Da halla ja chan da banzo ba ai ban san Uban mai zaka mata ba Jarababbe kawai.Ohooo dai Ai matatace ta Sunna kai na hanaka Auren ne?._ _"Kaji ɗan Iska ai kama da badan badan ba da har yanzu baka yi auren ba da tare zamuyi nima ai saura wata biyu ne zanji abinda akeji. Nam suka ta tsula tsiyarsu. Kafin suka ɗauki hanyar Sokoto. Sultanah da Umma daƙyar aka Raba su saboda kuka. Nam suka ɗauki hanya an mata faɗa mai ratsa zuciya sosai. Sai bayan i'sha suka isa. A ɗakin da aka tana dar mata aka ajiyeta. Da Ɗanginta da Kuma ƙawayenta, An kawo musu komai naci dana Sha._ *★★★★★★* _"Nam taci Gaba da cin Abincin ta hankali kwance. Tana gama wa ta shiga gyara gidan duk da dai ta gyara amam sai da ta sake nam komai ya ƙara fitowa tas. Nam ta zauna a falo tana zama sai ga Sallamar Mmn Adnan taji daɗin shigowarta sosai nam suka kafa hira tana sanar da ita yadda sukayi yau. Mmn Adnan tace to dai duk abunda zai miki karki yarda ki bada kai da wuri har sai ya san kema mace ce sannam komai ya dawo dai-dai. Nam suka ci gaba da hirarsu. Tare suka shiga kitchen suka yi girki bayan sunci ne suka sake gyara gidan suka yi Sallar Azahar suka ci gaba da hirarsu. Sai da Yamma sannam Mmn Adnan ta kuma gida. Ta ɗaura girki._ _"Ƙarfe 6:00pm Mubajjal ya shigo da Sallamarsa. Nusaiba tana zaune a falo ko in da yake bata kallaba ta amsa mata tare da cewa Sannu da dawowa. Shiko Mutuwar tsaye yayi ganinta cikin ƙananan kaya yayi matuƙar amsar jikinta. Nam ya matso kusa da ita tare da cewa yau kuma baza a tarbeni bane?. Ni da kafi tsana a rayuwarka mai zan maka in na tarbeka._ _"Daga haka ta mike tana wani taku sosai ko ina na jikinta ke rawa. Tayi shigewarta ɗaki. Nam yayi zaman dirsha yana Mamakin Sauyawar Nusaiba loƙaci ɗaya wani sha'awarta ce tazo masa. Da ƙyar ya iya ƙarasawa ɗakinsa ya kwanta. Yau ko Sallar Magriba a gida yayita Tsabar tsananin Ciwon Mara. Haka suka ci gaba da rayuwa kullum xikin Salon wulaƙanci take masa. Amma sam baya damunsa ga Wutar Sonta da yake ta ruruwa a Zuciyarsa yaje ya sanarwa da Mudan'sir. Yaci dariya sosai kafin yace yau kuma da kan ka kake zanchan sauran Sado mai shago._ _"Lalle Nusaiba ta cire tuta tunda ta jawo hankalin mai shegen taurin kai. Ni kam Mafita zaka bani ba ka tsaya min wannam Iskancin ba. To ni wata Mafita zan baka. Mafita ɗaya ce kayi ta lallabata har Allah yasa ka shawo kanta._ _"Yau ma Kamar Kullum da Misalin ƙarfe 12 na dare Mubajjal ne kwance sai juyi yake tayi mara ta rike. Nam zuciyarsa ta bashi kawai yaje ya ƙarɓi haƙƙinsa a wajen matarsa. Aiko a fusace ya tashi daga shi sai ɗaɓ guntun wando. Ya shiga ɗakin ta ya Sameta kwance sai bacci take cikin kwanciyar hankalin._ _"Nam ya haye gadon dama daga ita sai ƴar yaloluwar rigar bacci. Ya haɗata da cikinsa nam ya sauke wata ajiyar zuciya ya fara shafe jikinta yana ƙarajin wata Sha'awar tana sake bijiro masa. Tun yana shafarta a hankali har ya fara fita a hayyacin sa nam yake shafarta da ƙarfi ƙarfi. Har ya raba ta sa rigar jikinta nam Komai na jikinta ya baiyana ya sake birkice mata nam ya ɗauki Nononta ɗaya ya saka a Bakinsa ya fara masa wani irin sosai da hanzari ta miƙe._ _"Amma mai zata gani. Mubajjal ta gani kwance a gefenta tana duba jikinta taka babu komai nam ta faɗe girar sama tace Malam miye haka zaka shigowa mutun ɗaki?._ _"Mubajjal kamar zaiyi kuka yace Nusaiba dan Allah kiyi haƙuri ki bani haƙƙina wallahi na kasa haƙuri bazan iya jurewa._ _"Lalle ma Mubajjal baka ji kunyar faɗar haka ba wai haƙƙinka karfa ka manta ni saurace kuma ka tsaneni tsana mai tsanani yoo mai zaka yi dani dan haka tun dare bai maka ba kaje ka nemi wacce zata baka amma ba dai ni ba._ _"Wani ƙara ya sake ya faɗi katsa dan wani Murɗa cikinsa yayi nam yafara birgima a wajen yana dan Allah Nusaiba ki taimake ni Wallahu zan iya mutuwa in baki bani Kanki ba Wallahi ina son ki. Ina ƙaunarki. Dan Allah ki taimaka min. Nusaiba kallonsa kawai take dan ita ta ɗauka kawai wasa yake. Kuka yake sosai nam da nam idanunsa suna fara Lumshewa. Sai kuma gaba ɗaya suka kafe._ _Nam Tsoro ya ɗarsu a Zuciyarsa nam Ta fara jijjigashi amma ina ko motsi ba yayi nam tunanin ta ƙira Mmn Adnan ta sanar mata komai ya faɗo mata. Da sauri ta ɗauki wayarta ta ƙirata a lokacin tana ta shan bacci taji kamar a mafarki ana ƙiranta._ _"Da sauri ta ɗauki wayar taga Nusaiba ke ƙiranta cikin tsoro ta duba Agogo taga ƙarfe ɗaya. Tana ɗaukar waya Nusaiba ta fashe mata da kuka tana shikenam Mubajjal ya Mutu Mmn Adnan kizo ki taimakeni._ _"Cikin damuwa tace wani irin Mutuwa

Chapter 11 of 13