ba qalau suke zaune da kishiyarta Jamal ma yayi aure ya auri Maryam qawar Rafi'ah ta makaranta suna zamansu lfy Fulani Rafi'ah nada Yara hudu Ni'imah ta samu ta auri wani Alhajin Birni matarsa daya da yaransa bakwai hakadai dake taji fadan duniya ta hqr ta zauna a gidanta itama har ta fara zuba nata yaran.
Hajiya Bari'ah ma da Alh Hisham haihuwa ta bude yanzu yaranta biyar har tafi Rafi'ah yara zumuncinsu gwanin sha'awa yanzu Rafi'ah batada qawar da tafita komai daya shafi rayuwarsu tare sukeyi kasuwanci da komai asibintinsa na Gombe kuwa kyautarsa yayiwa Rafi'ah Bari'ah ke kula da komai rayuwa sai son barka yanzu ne Rafi'ah take more rayuwa da Aminiya ta har abada tana tuna wata magana ta masu hikima a kullum da ko yaushe da sukace.
_(A rayuwa dayan biyu ne idan kayi aboki ko qawa kodai ka samu amini na har abada ko Kuma ka samu darasi na har abada)_.
_Alhmdllh alhmdllh alhmdllh sisters nd brothers wadanda kuka kasance dani cikin wannan lbr me dauke da darrusan rayuwa daban daban na gde da kasancewarku masoya a gareni_
_Akwai sabon Littafina Dana fara saki me suna NI KISHIYAR UWATA CE labari ne me dauke da zafaffan saqonni daya tabo bangarorin da dayawanmu basa tabosu saboda munin bangaren balle har mutane su ankara suyi qoqarin gyara kuskurensu, NI KISHIYAR UWATA CE na kudine akan kudi 200 kacal zaki sameshi tun daga post din farko har zuwa ranar gamawa, idan kina buqata kiyimin mgn ta WhatsApp a wannan number 09013718241 na gde sai najiku._
_Comment_
_Share_
_Voting_
*_Oum Hairan_*
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 19 Chapter of 19