Share this page
kuma itama mace ce." "Habib ba wai naki ba ne, a yadda nake ji kamar idan na same ta zan iya rabata gida biyu ne, ita kuma tayi kankantar da ina ga ko wucewa ba zan iya ba,.shi yasa idan na samu dama nake son na auri Sa'adiyya!" Kallonshi yayi kafin ya ce mishi. "Tafida kenan Ita matarka da kake ganin ba zata iya da kai ba, irinsu ne suke bada mamaki, sannan xan baka magani da zai rage maka zazzaɓin ita Sa'adiyya babbar mace yaushe zaka aurota!" Jingina yayi da kujeran yana murmushi ya ce mishi. "Abba yaki amincewa!" "Ya kyauta wallahi!" Ya cigaba da rubutu. "Kafin kayi magana akan mutum ka fara sanin waye shi, ita Yarinyar da ka rena ba zata iya daukarka ba, ka bincika ka ji tarihinta? Sannan ita wacce zata dauke ka kaji wacece ita? Aliyu kada ka so kanka dayawa, duk wata mace tana daukar bukatar namiji daidai da yadda yazo mata kai kuma ɗan kutumar abin da Malam ya hana fada kana gaya min ba zata dauke ka ba,kai din banza abinka da bai kai a matsayin wanda zai fito ta bakin mace ba." Ganin tozarcin Habib yasa shi ya kama dariya, yana kallon shi. "Ita mace matukar ba kai ne ka lalata ba, babu abin da zaka rasa a tare da ita balle kuma irin matarka ka kamar kayan hada abinci suke idan babu su babu dandanon ba zaka gane haka ba sai ranar da ka ajiye su zuwa biyu anan zaka fahimci haka." "Ni rubuta min magani na fita kafin ka lalata min tarbiyyar da nake da shi!" Tsaki Dr Habib yayi ya rubuta mishi magani, sannan ya fito ya saya kana ya bar asibitin, a hankali yake tafiya har ya ya isa gidan. Ina wanka na ji ana buga kofar da sauri na gama na fito, tare da saka Hijab kato, naxo na bude kofar yana tsaye. "Uban me kike nake ta buga kofar gidan?" "Kayi hakuri wanka nake?" "Wankan baki asarar ruwa kenan ko yayi ma kamar bai yi ba! Ke ki daina wannan wahalar domin ba wani burgewa zaki yi ba " kasa nayi da kaina na matsa ya shiga na wuce ban daki, sai kaji kamar gaskiya ya fada ko nayi wankar ai ba fatar xan sake ba. Hadiye yawu nayi domin dai ba zan yi bleaching saboda shi ba. Haka na dauraye jikina na fito zuwa dakina. Ina tsaye daure da Towel ina niman kayan da zan saka ya shigo dakin. " da sauri na juya abinda ya faru kwanakin baya ya dawo min da sauri na ja da baya, kallona yayi daga sama zuwa kasa idanun shi ya dauka kan kafaffuna, gyada kai yayi kafin ya tako har zuwa inda nake ni kuma ina komawa da baya. "Nazo ganin me yasa nake jin na tab'a kirjinki!" Baya nayi da sauri ina me k'amkame towel din kamar xan yi kuka. "Cire towel din na ganki da kyau!" Girgiza mishi kai nayi ina kokarin gudu zuwa banɗaki sai ji nayi ya saka min kafa na fadi can, takowa yayi yana kokarin mikewa ya damke towel din da karfi ya raba ni da kasa, kan gadon ya wurgani sai da gadon yayi wani irin ƙara, "don Allah kada ka min haka!" "Kada ki bata min lokaci kawai kallon abin zan yi na wuce!" Ya janye towel din da karfin tsiya rintsa idanuna nayi da ƙarfi, idanunshi a kan kirjina zuwa cikina. Hannunshi ya kai kan cinyata ya fara kokarin kallon gefen dama da hagu, kafin ya kai hannunshi tsakanin cinyoyina, da sauri na rike hannunshi ina jin kamar na fashe da kuka. "Don Allah kada ka min haka!" "Ke kamar takalmina ne, na saka shi lokacin da yayi min don haka na zo na yi gwajin takalmi ne naji ko zan shure shi duk lokacin da na shirya!" Mikewa nayi tare da ture shi ya janyo kafana tare da min rufa bayan ya danne hannayena da na shi. "Kada ki saka ni nayi abin da ban yi niyya ba nazo na gaya miki ne gobe zamu tafi Lagos don haka daki ɗaya zamu kwana. Daga yau kuma kin daina kwanan ke daya dai dakina wannan shine karshen abin da zan gaya miki."ya fada yana me kai hannunshi cikin wani irin yanayi da ban san shi ba, yana min tafiyar tsutsa akan cikina. "Don Allah ka bari, ka ji don Allah ka daina bana so." Hannunshi naji a wani wurin da nan zata ba, rintsa idanuna nayi ina ji kamar numfashina zai bar gangan jikina. A hankali jikina ya dauki rawa ban san lokacin da na fashe da kuka ba. "Don Allah nace ka daina!" Na fada da karfi wanda ya dawo da shi hayacinsa. Da sauri ya cire hannunshi da ya b'ata share min yayi a jikina na fashe da kuka, haka.ya mike ya bar dakin, tunda ya fita anan wurin ya bar ni cikin tashin hankali. Ban yarda na kuma haduwa da shi ba, washi gari ma haka ya saka ni a gaba muka bar Abuja zuwa Lagos sai dai har lokacin bani da nutsuwata, kuma shima ya gane haka. Sau dayawa Sa'adiyya tana son yayi mata, amma yake ki, idan bai yi ba kwana take tana juyi a gado, Sa'adiyya ita ce dalilin ciwonsa na farko na biyu nan ma haka domin akwai wani gidan cin abinci da suke yawan haduwa, duk da ya hanata zuwa gidanshi, haka bai haka shi kama mata daki anan garin Abujan ba, idan suka hadu tayi ta jarababshi da ya matseta shi kuma yana gudun abin da xai faru don yasan haramun ne. Haka zai jagwalgwalata, har sai yaga ta nutsu, ba zai ce ba amma tabbas akwai abin da ta bashi da jikinshi baya so wanda ya haifar mishi da rashin lafiya domin wani irin jaraba yake ji amma wani ikon Allah duk da haka baya nimanta, na wannan karon da yaji abin sau biyu yana ganin likitan shi yana bashi shawara, na karshen ne ya gaya mishi ya nime Ummu su daidaita amma karshe ya kare da hakan. Tafida ya ci alwashin sai ya biya bukatarshi kafin ya ji a ranshi yana da wata bukatar domin duk abinda Sa'adiyya take saka shi yu duk ya ajiye akan Ummu zai sauke. Koda muka isa lagos Tafida bai boye min ba, jikina yake so ya tab'a na shiga tashin hankali kamar zan gudu haka na daure, daki daya muke kwana ina kasa yana gado.amma zan farka naji ya mai da ni sama. "Shiii! Zan koya miki yadda ake gudanar da kome ne! Da zaran kin zama yar hannu ba ki da matsala! Don ma kina da tsafta jikinki bai da wari ko karni!" Kuka na saka mishi haka yayi ta jagwalgwalani, kafin ya kyale ni. "Ya nasan kin ji dadi ko? Nasan kin ji kamar na cigaba!" Tattara kayana nayi na shiga ban daki nayi wanka na fito na kwanta a kasa. Idan nace bana takura ai nayi karya Tafida ya saka min damuwa har sai da ta kai cikin dare bana barci domin yadda zai lallabo ya tashe ni, kai ranar da muka cika kwana uku, zazzaɓin shi ya dawo ina jin bai tashe ni ba sai kakarinsa naji na farka ina me nufarshi. Kunna wutar dakin nayi na ganshi yayi rubda ciki. "Sannu Meke damunka?" "Kina guduna ne fa, shine ciwon ya tashi!" "Ban gane ba?" Na tambaye shi. Nan ya warware min ji nayi kirjina yana dokuwa, kamar zuciyata zata dirko nayi baya. "Me kake nufi? Ni." Dake bukatar shi ce ya manta da kiyayya da kome ya fara kokarin niman abin da zai kara da shi ya min tijara, kasa hakuri nayi na koma can inda nake kwanciya na kashe wutar dakin na kwanta. "Kada ki manta Mala'iku zasu ta tsine miki har gari ya waye domin kin kauracewa shimfidar Mijinki! Sannan zan gayawa Abba ya sani idan na mutu kece!" Kasa magana nayi ina kallon shi a cikin duhu, ya tako kamar wani dan kwayya ya nufe ni. "Kin gani kamar zan mutu kada na.mutu a wannan yanayin!" Banza nayi da shi zan tashi ya riko jelar kitsona ya wuce da ni kan gadon. Kamar wanda aka cire mishi ciwon ne ko jin yadda nake kuka yasa shi cire hannunshi a jikina, ya koma ya kwanta yana juyi karshe ya tashi ya bude jakarshi ya hadiye wasu magani ba ruwa ya kwanta. Ni dai kwanan zaune nayi. Bayan minti talatin na ji ya fara barci. Nima kwanciyar nayi a wurin, bamu farka ba sai da gari ya waye tas, wani ikon Allah sai gamu manne da juna, bude ido nayi na ganni cikin jikinshi da sauri na tashi zaune ina kokarin ganin na bar shi ya kalle ni a wulakance. "Iskanci zaki min? Ko fyade kika so min?" Hadiye yawun bakina anyi na rasa me zance mishi, a hankali na zare jikina daga nashi na sauka akan gadon na wuce ban daki nayi wanka da alolan shima wanka yayi da alolan ya fito daure da Towel a kugunsa, lokacin har na gama saka kaya. Yau juma'a babu abin da zasu yi sai asabar da Litinin. Don haka ina gama shiryawa na saka abayan zan fita ya ce min. "Ina zaki da safe nan garin akwai ruwa?" "Zan je na karya ne!" "Ki zauna za a kawo dakin!" Ya fada yana saka wandon shi naki yarda mu hada idanu. "Dawo nace!" Haka na dawo na zauna, cire towel yayi yana shirinsa, yana gamawa ya kuna wayarshi nan na ga yana me murmushi. Wayar ya kanga a kunnenshi ya manta da ni bakiɗaya daga yadda yake wayar na fahimci da rukayya yake magana, "Laraba zamu dawo ke kuma kizo juma'a." Kallona yayi ya ce. "Kina kallona kamar mayya ni manyan idanunki nan tsoro suke bani wallahi! Yanzu za a kawo abinci." Sunkuyar da kai nayi ban kula shi ba. Haka aka kawo min abinci har dakin na karya , washi gari asabar muka je taron, Litinin da Talata duk an yi, na dawo da tarin kyautttuka. Na kira Mama da Abba na gaya musu sannan na kira Baba Bulama da Babana na gaya musu. Ranar Laraba muka dawo Alhamis na wuni aiki ranar juma'a, sai ga Rukayya da yaranta biyu. Nayi kokarin koyawa kaina dauke kai akan abinda bai shafe ni ba, kuma Alhamdulillahi Allah ya ba Ni saa domin naki kula iskancin Yaran balle na Uwarsu, yadda ta ga dan uwanta yayi laushi sai da ta xage ni wai na karbi asiri xan mallake musu dan uwa. A hankali fa kome ya fara cabe min abin da ya rage ya dawo, kwananta uku Sa'adiyya tazo sai da naji kamar na kashe kaina don bakinciki domin duk ta inda zasu saka min damuwa suna aikatawa, abu daya na sani zuwa wurin koyarwa tayi tasiri bana ganin abinsu kayana kuwa har na dawo na samu anyi min kaca-kaca da shi. Kwana biyu ban ga Tinah ba sai da tayi kwanan biyar sai gata da wasu kawayenta na amshe shi da farin ciki, na kawo musu abin tabawa. "Iyawo mun zo za ayi bikin wannan kin ganta!" Ta nuna min ita sannan ta cigaba da cewa. "Tana son turaren wuta, da irin wanda kike amfani da shi, sannan za ayi mata cake." "Tow ki gaya mata za a yi amma turaren wuta daga gida zaa kawo kamar na nawa take so?" Tana gayawa kawar tace ita . "Ni ko na dubu dari biyar ne." Kiran Mama nayi muka gaisa na gaya mata, ta kaiwa Ummi wayar na fada mata abin da ake bukata, ai kafin wani lokaci ta turo account na kara mata bayanin ni nawa har da humra da kwalaca, duk aka hada mata aka tura kuɗin, sai lokacin Aunty Rukayya ta fito tana kallonmu,jin muna maganar kuɗi. Sama-sama suka gaisa da Tinah sauran kayan aka bar min aikin. Sannan na raka su. Ita yarinyar da zata yi aure ta bani kyautar dubu hamsin. Na dawo na ajiye a kitchen. Abin mamaki sai gashi tsakanin rukayya da Sa'adiyya ba a san waye ya dauke kudin ba, ni dai ban yi magana ba, na barwa Allah don sune a wahale. Shi ma Tafida ashe a wannan dan yanayin da gidan ya karu sata ake ta mishi dakinsa, wannan lokacin ko bera albarka, sati guda aka.dauka sai ga turare ban yarda na kawo gida ba, Tina ta amsa musu ni kuma na amso kayan da Mama ta hado min na kawo. Haka lokacin bikin yayi muka sha aikin cake da kawo sauran gida, akan idanun Tafida na ajiye a kitchen shima ya shiga dauka aka rasa waye ya dauka. "Ummu!" Ya daka min tsawa, ina sallah ya kara kiran Amir ya ce mishi. Ina sallah, ina idarwa ban yi addu'a ba, na fito . "Ina abin da kika kawo?" "Ai kana gani a kitchen na ajiye!" "Rukayya, Sa'adiyya Ummu tana shigowa dukkanku biyu kun shiga kitchen din wacece ta dauki abin da aka ajiye." Fashewa da kuka Rukayya tayi wai ya daura mata sata, dama ta lura na gama da shi. Abin haushi ban san lokacin da na fara fada ba wanda nasan tunda nake ban tab'a yin shi ba. "Na gaji ban isa na fita ba xan samu an bincike min kayana, ban isa na ajiye za a dauka min. Ranar can dubu hamsin na ajiye saboda dakina ban isa ajiya ba za a bincike min na saka a kitchen haka narasa kudina, Allah ya isa min ban yafe ba, domin hakkina ne gumina ne duk.wanda yaci sai mun tsaya Allah ya karba min abina a ranar da bamu da shi." "Kudinki yana wurin Umminmu, cake din ma ita ta dauka!" Juyawa Sa'adiyya tayi tana me nufar dakin Tafida ta saka kayana ta fito tana faɗin. "Ni dai babu shegen da zai ajiye abu na dauka ko na dakinka da ake dauka ita Yar uwarka zaka tambaya." Bakiɗaya muka barta a wurin kunya kamar zata nutse, ai kuwa washi gari ya haɗa mata kayanta kudina na wurinta fir taki bani, nima ban mata magana ba. Ashe gurmi ne a aka shirya bayan tafiyarta aka kira shi aka gaya mishi bikin Sharif wanda za ayi shi wata me kamawa.... *SAURA 3 PAGE NA GAMA FREE PAGE! ANZARTA KI BIYA KADA A BAKI LABARI* 500 8130269641 Abdulrahman Ramlat Manga Opay Shaida biya a turo ta wannan numbers din. +2347035133148 Or +2348130269641 Yan uwa Yan Nijar ga number da zaku tura naku payment din : +227 84 50 64 76 Nana A'ishah maradi'YAR MACE....🌺 *Mai_Dambu* *Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CShgPK2Dsi8GIrvd5njOML* *Ina mata yan yayi shin ko kun san kayan da Ummu take amfani da shi, yana fitowa ne daga shahararren Shagon nan na R&U Exclusive Kitchen and More! Kayan kitchen ne na gani na fada ina iyayen Yan mata ina iyayen Kwailayen ga dama ta same ku, Uwargida da Amarya, Budurwa da bazawara maza ku fito ga kaya nan sayan na gari mai da kudi gida. Kayan mu daban da na shago!* Paid book 18 Ashe ana can suna ta tattaunawa yadda idan nazo bikin zasu min tozarci, ni anan ban sani ba sai da Nabila ta kira ni take gaya min abin da yake faruwa, ban ce mata kome ba nayi dariya kawai domin nasan ina da gaskiya kuma Allah yana tare da mai gaskiya na babu abinda zai tsorata ni. A bangaren shi kuwa babu abinda ya sauya domin ya rantse sai ya mai da ni yar iska, haka yasa na ki yarda, sai gashi ya dawo da rashin mutuncina, haka na zuba mishi idanun tunda babu Allah cikin sha'aninsa. Ina ga idan na bashi damar ya samu yadda yake so iskanci sai wanda ya ci Uban na da, haka yasa nayi bala'i kama kaina, abin sai ya zama kamar renin hankali daga gareshi, amma na zuba mishi idanu don na fahimci waye Tafida me taka, don haka tun kafin ya fara min horon yunwa na saka kaina sayan kayan abinci, na ajiye. Kamar na san haka zai faru abinci yana karewa na gaya mishi, murmushi yayi yana faɗin. "Ba zan iya cigaba da ciyar da mummunar halitta irinki ba, gara dai a kira gida a roke su kamar yadda aka saba wai ma tsaya!" Ya fada yana mikewa. Bayan nayi kadan ya rike kugunsa yana faɗin. "ina kudin da kike samu?" Hadiye yawu nayi ban iya bashi amsa ba. "Ba tambayarki nake ba ne?" Zubewa nayi akan gwiwata na fashe da kuka, tunda nake a rayuwata Mama sau daya tayi min tsawa amma Tafida bai da aiki sai min fada da cin mutuncina. "Ko kina turawa wancan Matar ne tana tuwo-tuwo..." a yadda na d'ago kai a fusace ya sa shi ma bai karasa abin da yake bakin shi ba, murmushi yayi yana faɗin. "Kin san zafin Iyaye ashe!" "Saboda ni ba jahila ba ce, kuma ba dabba ba ce. Saboda sanin zafin Iyaye yasa nake zaune da kai ai baka isa ka..." Shake wuyata yayi tare da hada ni da bango, saboda azabar zafi ko kuka na kasa sai lumshe idanu, ja na yayi har cikin dakin, yana faɗin. "yau zan koya miki hankali, wallahi baki isa na ciyar dake sannan ki na min rashin mutunci ba!" Ya fada yana kokarin yi abinda ya saka kanshi. Sai dai me yana kai ga cimma buƙatarsa ya samu ina bakonmu na mata, kamar ya rufe ni da duka. Haka ya bar ni a wurin hawaye na cigaba da zubarwa, na sha kukana sosai sannan na tashi a hankali na shige ban daki nayi gyara jikina. Kitchen na shiga na hada tea na juye zan fito na ganshi a bakin kofar. Baya nayi ya shigo ya amshi tea din yana faɗin. "Idan kika sake na gano inda kike kai kudinki sai na lalata miki in da bakyso na shiga.." na rab'a gefenshi na wuce, ni yanxu bana mamakin abin da zai min domin duk abinda zai aikatawa baya danasani. Haka nayi ta maneji da irin halin Tafida gara ka zauna babu aure, domin haka kawai zai kwaso min abokan aikinsa su kwana na ciyar da su, su tafi ko kuma ya zo da yan mata hadaddun irin yan iska-yan iskan su kwana nayi musu hidima, su tafi akwai wata yarinya da tazo ta kwana, sai dai hatta bakin dakina sai da nayi mishi wankan tsarki domin karni da wani irin wari yake, ko sati ba ayi na ta sake zuwa min, tsakani da Allah nace tayi amfani da ban dakin parlour, abin ya bata haushi, ni ko a jikina domin nasan ba wani abu bane cuta nake gudun dauka. Ashe ta gaya mishi, cikin hayagagga yazo zai min tijara na dauki wayata na kira Abba. "Barka dai Abba, ya gida." Juyawa yayi ya kalli Yarinyar ya riko hannunta ya ce ta tafi kawai. Dawowa yayi ya samu har lokacin muna magana ne, bayan na gama na kalle shi. "Da ace abin da kake min zan gaya mishi, ni nasan hatta inda kake gadaran kana aiki sai an sallame ka, Tafida mu zauna mu fahimci juna shine muradin iyayenmu!" Wani shegen dariyar ya saka yana nuna ni. "Ke ni ne zan zauna mu fahimci juna? Ni ne zan zauna dake muyi sulhu don kawai na kyautatawa wancan mutumin!" "Abin da kake aikatawa idan Allah ya baka nisan kwana sai Yaranka sun maka, ka kyautatawa iyaye ma ya aka kare, balle kuma ka saka su bakinciki. Babban damuwa kada ka gurbata min zuriar da zan samu da kai da mugun dabi'unka, domin idan haka ya faru ni ne zan wahala tun haduwana da kai ban huta ba, zuwa yanzu ma ban huta ba na girma lokacin da ya dace na huta fitinarka ya sani na kasa barci. Kai ba yaro ba ne, saboda irin wannan kazamar rayuwar naka laifinka yaso ya shafe ni, in sha Allah na kusan gama contract din da nake na abinci, daga nan ba zan kuma dawowa rayuwarka ba, amma ka sani Allah ba azzalumin sarki bane sai wanda ya zalunci kasan har yau ina gayawa Allah idan zama na da kai alkhairi ne Ubangiji ya daidaita mu idan babu alkhairi Ubangiji ya kawo sanadin da zamu rabu ba tare da mun cutar da juna ba, sannan abu na gaba da zan kara tunatar da kai shine duk abinda na maka don Allah kada ka zagi Mahaifana domin bayin Allah nan sun yi matukar kokari akan tarbiyya da suka bani, bai dace yadda nake ganin darajar ahalinka kai ka gaza ganin darajar nawa ba, sai abu na karshe ina son na tuna maka ni ba yarka ba ce, da zaka na mangare ni son ranka, kana da Yayu mata da kanne idan ka cigaba da haka zan gayawa Abba da iyayena su shiga wannan lamarin tunda na fahimci baka gane karatun, gida naka ne duk wanda ka kawo daya ne, shi zina kamar bashi ce." Na fada ina kuka domin zuwa yanzu idan na tuna abinda ya faru sai naji kamar zuciyata zata buga,, idan na tuna saboda Tafida Mahmoud yaso keta min haddi sai naji na tsani zama da shi, haka yasa na kara raba kaina da Tafida. Ana haka sai ga Ammah abin ya bamu mamaki, koda yake Uwa ce ta gari, bata yarda tazo hannu haka ba sai da tayi min kayan abinci, tunda tazo na gyara mata dakina, ni kuma a daren ranar na koma dakin Tafida da kwana, ina kasa yana sama. Daga shi har ni kowa harkan gabanshi yake, sannan shi ya lura da yadda nake kyamar gadonshi. Abin mamaki yake bashi don ya rasa gane me yasa bana son na kwanta a gadon, sannan yana kara tinzura idan ina baya baya da abin da zai saka na tab'a ba, kwanan Ammah uku ta bar gidan, a daren na koma dakina. Sai dai albarkacin Ammah ya saya mana kayan abinci, kai Tafida mugun dan wasan kwaikwayo ne, domin har da cewa. "Ummu Hadiyya maza rubuto min kayan abincinmu nan da ya ƙare." "Ai kayan abinci da saurin karewa yake, don ma baku samun baki akai-akai ba ne." "Eh sai dai ranar juma'a tana yin abincin sadaka, nace tana yi." "Masha Allah Tafida girma yazo Ubangiji ya dafa maka!" Dariya abin ya bani yadda bai ji kunyar gatta karya ba. Nima ban yi musu ba domin na fahimci mutuncinsa yake kankarowa. Bayan tafiyar Ammah ba laifi abinci dai gashi nan sai yadda aka yi da shi, Ni haka bai dame ni ba domin nasan yana karewa iskancinsa zai dawo sabo dal. Bikin Sharif da ya karato ana ta shiri, na kira Hajiya Kaltuma na tambaye ta meye shirin da ake murmushi tayi tana faɗin. "Ki ware duk abinda Allah ya baki, ki basu idan kuma zaki mana su cake da kayan ciye-ciye ne muna murna." "Tow shi kenan!" Na fada mata ina murna, a inda muke hidimar girki akwai wani dan Senegal yana kawo kayan maza da mata, haka na sayi Senegal lace, me kyau sannan na gayawa Tinah batun bikin ai kuwa tayi tsalle ta dire har da ita zamu zo. Don haka na kira Hajiya na ce mata ina son ankon da za ayi a turo min Abuja har guda biyu. "Ke Ummu kayan nan kala shida ne Abbanku ya saya miki dukka don yace Mijinki matsolo ne bai zama dole ya saya miki ba." Dariya muka saka na gaya mata wacce take so, na.tura kudi aka saya mata sannan aka turo min dasu har da nawa Tinah ta kai ɗinki bakiɗaya. A nan Abuja na sayi kayan aikin da xan yi sannan ana saura sati muka bar Abuja, Tinah zata zo saura kwanaki hudu. Mun sauka lafiya akai ta murna, dake iskar dare muka yi washi gari na hada tsaraba na kai cikin gida, na bawa Hajiya nata sannan na wuce wurin Inna tana gani na ta ce. "Yaron kirki kun iso lafiya? Ina tafida take?" Murmushi nayi nace mata. "yana barci amma nasan zai shigo." Na ajiye mata tsarabarta na fita, sannan na wuce wurin Hajiya Kaltuma na

Chapter 14 of 17